Showing 132001 words to 135000 words out of 192750 words
da sauransu tana rasuwar aka lullubeta ana jiran lokacin daukan gawanta.
Cikin qanqanin lokaci Rasuwan hajiyan ta zaga dangi da abokan arzki.
Alh basheer bulama kuwa a ranar da yamma yayi Siya ticket shida sauran matansa na tahowa.
Rashin nutsuwan da Safnah ke ciki na tsoron haduwa da Bena ya sakata somewan qarya momy ta kwasheta suka koma gida takaita ita Kuma ta dawo sbd kada a ga sun tafi du dukan.
Daga momy har Safnah Kuka suka ringa yi ba tsayawa har sai da idanuwansu sukai sintim,
Bena itama tini ta iso Asibitin Basu Wani jima ba aka sauyawa Umme Asibitin zuwa ta kaantes.
Cikin dare Alh basheer ya iso a cikin dare Akai komai aka Basu gawan hajiya da har lokacin kanta na Dan tsiyayan jini.
Duk girma da shekarunsa sai dayayi Kuka sosai gaban gawar mahaifiyarsa
Umme ma dake asibiti kusan a cikin tsananin hali kukan takeyi sosai na rashin uwa da ita Daya ta rage musu.
Bena ce a tareda da ita asibiti Zeenah Kuma tana gidansu Safnah din sbd zaman gaisuwa.
Anyi janaizarta da safe karfe Tara aka kaita makwancinta aka dawo
Haka aka ringa karban gaisuwar daga manyan mutane da mokata da abokan Hulda.
Familyn kaantes kusan duka na kusa da nesa sunzo sunyi gaisuwa dad kaante kuwa sai dayayi kwana uku a Jere Yana zuwa kullum ya sake musu gaisuwan tinda sirikarsa ce Shima ya rasa.
Jinyan momy kwana biyu ya saka Bena Bata taba leqa gidan gaisuwan ba har Saida Akai adduan uku aka watse zaman gaisuwar ranar Kuma aka sallami Umme Dan haka Kai tsaye can gidan Zeenah ta wuce da ita
Bena Kuma Dayake ranar Zeenah ta rigata shiryawa sai ta wuce Asibitin tinda Angama zaman karban gaisuwa tanajin an sallami ummen gasunan dawowa saita Jira su dawo din Bata bisu ba bare tasan zasu biya can gidansu Alh basheer din.
Bayan sunyi gaisuwa da kukan rashin da sukai itada Alh basheer ta dawo gida Shima sauran matansa washe gari suka koma tinda Angama zaman shi zai sake kwana biyu a garin kafin ya koma can ma yayi karban gaisuwan wainda Basu samu zuwa Nan din ba sbd Nisa.
Tinda Umme ta dawo suke kulawa da ita sosai kaman 'yarsu sbd tausayin damuwan data shiga na rasuwar sosai,
Taji radadin rashin hajiya fiyeda yanda tayi tinanin zasu iya jure rashinta.
DD ma kullum saiya kirata a waya ya ringa nuna mata kulawa sosai tareda Bata hakuri akan juriya.
Da haka ta Dan sake sbd ganin ta saka yaran cikin damuwa.
##MAMUH#
#DBENA
#DAWOOD
#BENAZIR
#ABABA
#SAFNAH
#BILAL
#SUMAYYAH
#MOMY
#ANNE
*_HAMMAK KITCHEN UTENSILS_*
*_INA MAABOTA GAYU DA SON BURGE BAQI DA ME GIDA?_*
*_SHIN KUNSAN HAMMAK KITCHEN UTENSILS SUNA DA QAYATACCIN KAYAN KITCHEN MASU KUDI DA MASU ARHA NA WAJE DANA GIDA NIGERIA_*
*_BA IYA ZUWA SHAGO KADAI KU SIYO BA HARDA AIKAWA SUNAYI KOINA HAKAMA SUNA ADASHEN KAYAN KITCHEN MANYA DA QANANA,MASU SAUKI DA MASU TSADA,NA WAJE DANA GIDA NIGERIA,_*
*_ZAKIYI ZUBINKI A HANKALI KI KWASHI DUK ABINDA KIKESO A AIKA MIKI ABINKI CIKIN SAUKI DA AMANA DAN HAKA SISTERS KARKU BARI AYI BAKU MUN SANI MUN SHEDAR HAMMAK KITCHEN UTENSILS SUNE THE BEST👍_*
@hammakkitchenutensil
Tarauni market Abba hamisu plaza block A shop no 8
or dorayi sabon titi before gidan man b i
Wa.me/+2348067376035
[9/6, 10:29 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
71
Saida Umme ta warware sosai ta fara komawa daidai suka koma zuwa office daga Bena har Zeenah Kuma har lokacin Safnah Bata dawo ba tana gidansu dad dinta ya koma duniyarsu ta dawo sabuwa a gidan ba hajiya yanzu sune komai da kowa tareda iKon dukiyarsa ta Nan da kadarorinsa na Nan Dan haka tini burinsu da zuciyarsu ta qara qarfafa a yanzu dukkanin shirinsu akan Dawood yake dawowarsa kawai suke buqata.
Bayan hankula sun kwanta sati biyu cif da rasuwar hajiyan daga Umme,dad kaante da dd babba har Safnah da Bena suna tsammanin dawowar D Amma shiru tafiyan tasa ta qara kwanaki Amma tinda ana jinsa kalau sai kowa Bai damu ba sai Safnah data matsu ya dawon sbd abubuwan dasuka haukace tanasha baji ba Gani.
Bena itace wadda tafi kowa kewansa haka Kuma itace wadda tafi kowa boye hakan,
Kullum kusan a office take wuni sai yamma ta dawo tana dawowa Bata Wani zama sosai da dare yayi ya kwantawa bacci da wuri.
Wasu lokutan Kuma gurin Annenta take zuwa ta wuni ta dawo Saida Kuma a hankali hakurin Ababa ya fara qarewa sbd gabaki Daya ya dawo Ababansa kullum Rena masa hankali kaantes keyi da cewan ya jira Bena ta karatu ta fara Aiki zaa yanka masa kudin albashin da duk wata zaa ringa Basa gashi ta gama karatun kusan tun shekaru Amma babu Abinda yaji ko ya Gani,
Annenta Dayake ragawa sbd kada ya Bata rawarsa da tsalle a gaban kaantes din tini ya dawo da dokokinsa a cikin haukanta ma aikin gidan ake sakata tuquru.
Duk Abinda Bena ta Tara nata na kanta ta tattara ta Basa kudi masu yawan gaske Dan ya Bata Anne ta nema mata lafiya Amma ya hanata Kuma ya karbe kudin.
***Abubuwan da Safnah takesha sukai mata yawa tareda sakar mata ciwon ciki me tsanani da Amai Dan haka Koda tai wunin ranar da zazzabi da ciwon cikin ta wuni me Dan tsanani.
Su Umme na ji Umme taje ta dubota lokacin su Bena na office Dan haka da duka dawo da dare Umme ta fada musu sbd Zeenah ta samu taje ta dubota.
Yau da safe very late ta iso office sbd sai data aje Zeenah gidan Alh basheer bulama din kafin ta wuce office da niyar idan ta tashi zata biya ta dauketa su wuce gida sbd yau bazata leqa office ba zata Dan wuni gidansu Safnah din.
tana zaunawa ta dauko wayarta zata saka silent kira ya shigo wayar ta duba a hankali sai taga sunan Ababa.
Faduwa gabanta yayi hannuwanta na Neman daukan rawa ahankali sbd har gobe babu ranar da zasu hadu da Ababa Basu shiga wannan halinba,
Tsoransa Daya dasa musu a cikin jininsu yake har abada bazasu Dena ba idan ba Wani miracle din ya suka ba duk Abinda zasu zama kuwa.
Daga wayar tayi bugun zuciyarta na qaruwa cikin tsoro da fargaba.
A natse ta gaidasa kafin ta qarasa baya buqatan gaisuwar yace
"Kizo da motarki yanzu a nemi uwarki haukarta ta tashi tabi hanya."
Yana gama fadan Hakan ya kashe wayarsa zuciyarsa na tafasa sbd ba qaramin azaba zaiwa Annen ba idan ya kamata wannan Karan,
Haukarta ta ishesa,
Gaba Daya ita kanta ta zamar masa lalurar da kashinsa yafi masa daraja akanta,
Barin da yayi mata a gidansu da Bai saketa yakaita bola da Kansaba sbd idan tana hannunsa ne zai juya Bena yanda yakeso tayi duk Abinda yace babu haufi.
Amma ko yanzu zai nuna musu su dukan Yana Nan Ababansa babu Abinda ya sauya.
Bena cikin tsananin damuwa da tsoro ta miqe ta dauki wayarta takira Zeenah tace bazata samu zuwa daukanta ba gidansu zata Annenta ba lafiya sosai
Bata Jira amsan Zeenah dinba ta kashe wayarta tana kokarin barin office din.
Zeenah dake tareda Safnah da momy duk sunji Abinda ta fada Dan haka Safnah taji ta warware sbd tafi kowa sanin Anne itace weakness din Bena me qarfin gaske.
Daki momy ta wuce tana Amsa wayan da babu kira bayan tashige ta qwalo Kiran Safnah wadda itama Abinda momyn ke tinani itama shi take tinani wato samun Saar Bena a daidai wannan gabar.
Zeenah data kasa nutsuwa sbd sanin yanda duniyar Bena takeso takeji dashi kaman Annenta Dan haka key din motar Safnah ta karba ta kama hanyar office Dan cimma Bena su tafi tare.
Tana ficewa Safnah ta karbi key din motar momy suka fito tareda momyn sbd hanyar gidansu zuwa gidan Ababa zasu Riga Bena da zata fito daga office Isa express titin na bayan gari Wanda babu mutane kwata kwata yanda ya kamata sbd dama tin farko kaman daji ne haka Ababa ya zabi zama gurin sukai rayuwa anan.
Yanda Safnah ke tuqi kaman hannuwanta na rawa da qafafunta sbd titin zuwa gidan Ababa da suka kama Wanda shekarun baya suka ringa dawowa mata zuciyarta na bugawa kaman zata fado.
Dishi dishi take Gani a idanuwanta sbd mummunan tsoron Dayake cikin jininta Daya taso na Ababa.
Fuskan Ababan take Gani akan duka titin Datake tafiyan
Rawa motan ta farayi dasu sbd hayyacinta Datake Neman
Bata ankaraba tayi sama da Anne data hawo titin Kai tsaye tana kalle kalle da Kiran sunan Benazir.
Benazir data kusa kawowa tana hango Annenta tana qara gudun motarta ta kawo gurinta akan idonta motar tayi sama da Annen ta watsar gefen titin
Take Wani duhu ya mamaye idanuwanta ta saki tata motar itama tana kokarin Yi daji
Momy na ganin haka ta jijjiga Safnah da batasan waye ta Kade ba sukai kan motar Bena da tasu motar suka daka da qarfi suka qarasa tura dajin da gudu sosai yanda abin zaiyi munin da wuya a rayu.
Basu bi takan Anne ba Safnah da kanta ke juyawa sosai da abubuwa da yawa kaman zata haukace take ji ita bayan motar Bena tabi da gudu sbd tabbatarda ta tafi kada su bar baya da qura.
Momy kuwa kan Anne tayi ta Gani ko ta mutu ko tana Raye ga mamakinta sai taga matar ta tashi gefen kanta na jini tana kokarin tafiyarta.
Baya momy tayi da sauri sbd Gane mahaukaciya ce suka kade sbd alamunta sun nuna.
Safnah kuwa kan motar Bena dake tsananin hayaqi ta nufa ta ta fara kokarin Bude motar Dan dubawa.
Sama sama Bena ke Jin iska da motsin abubuwan duniya ta Bude idanuwanta daqyar ahankali tana ganin dishi dishi duhu duhu jini na fita hancinta da fuskarta duk Daya Bata jinin.
Murfin kofar motar da aka Bude ya saka haske shiga cikin idanuwanta tafara ganin fuskar Safnah ahankali tana bayyanar mata.
Cikin mummunan hali take kanta na juyawa Amma Kuma idanuwanta dasuka nuna mata Safnah sake shigar da ita mawuyacin hali sukai motsawa takeson Yi ta kira sunan Safnah Amma ta kasa.
Safnah na ganinta cikin wannan halin taji tsoro da bugawan zuciyarta na tsananta ta juya da sauri zata gudu takira momy sbd ita bazata iya qarasa Bena din da hannuwanta ba saidai momy ta qarasata.
Tana juyawa Bena tayi Wani qarfin halin riqo hannunta Daya da hannunta dakeda jini sosai a wahale ta kira sunanta tana cewa
"Safnah kece???
Safnah, Safnah kece safnan Anne??
Wasu hawaye masu tsananin zafi ne suka gangarowa safnan ta kasa juyowa ta Kalli Bena din.
Sake Kiran sunanta Bena tayi tana cewa
"Safnah ki taimaki Anne,
Ki taimaketa ki duba Wani ya kadeta Dan Allah idan kece kiyi magana naji"
Juyowa Safnah tayi hawayen da yamutsin zuciyarta na qaruwa ta kasa magana sai hawaye ta gyada Kai ahankali tace
"Nice Safnah Amma ba safnan Anne ba"
Wasu hawayen azaba da Fita hayyaci masu zafi suka gangarowa Bena ta Bude baki tace
"Ni kadai na ragewa Anne Dan Allah idan Wani Abu ya sameni Safnah ki kula da Anne tana buqatan taimako da kulawa....
Jin Hakan ya saka Safnah kallan Bena din da mamaki ta dawo da sauri tareda tarota jikinta tana girgizata tace
"Ina sumayyah?
Ta rasu gurin haihuwan Amnah.....
Wani irin zufa ne ya karyowa Safnah tana kallan Bena hankalinta na Neman kasa fahimta Amma Kuma tana buqatan fahimtar komai kafin Bena din ta mutu,
Meya hada haihuwan Amnah da sumayyah Kuma.
Kuka ta fasa Mai taba zuciya da bayyanarda kewa da kaunarsu me tsanani ta rungume Bena din tana cewa
"Bena karki tafi Dan Allah kibarni da Anne tinda kince sumayyah ta mutu,
Na dawo gareku yanzu bayan gwagwarmayar danasha Dan Tara Abinda zanzo na fansheku na tararda wannan mugun ganin"
Kuka Bena ke son Yi Amma azabar datakeji ta hanata cikin wahala.
Kaman daga sama aka jeho Anne gurin tana ganinsu ta qaraso gurin Benazir da gudu saidai kafin ta tabbata tayi Ido biyu da Safnah wadda itama ita take Kallo jikinta na wata irin rawa.
Cikinta Anne tayi ta qanqameta tana Kiran sunanta Dana sumayyah Dana samirah duk lokaci Daya sbd ta manta waye acikinsu take gabanta.
Safnah na ganin haka ta janye da gudu zata bar gurin Anne ta bita lokacin tini Bena ta Sume a gurin.
Cakumota Anne tayi tana Kiran sunayensu su ukun Banda Bena.
Momy dataga Annen zata saka a cimmusu gurin Jan Safnah da Annen taqi saki tayi dukkaninsu ta tura mota suka bar gurin sbd hayaqin motar Bena Daya fara yawa.
Suna barin gurin Zeenah na isowa da motarta kaman ance ta duba gefen hanya ta hango mota na hayaqi da sauri tayi parking tana yiwa wata motan data kawo hannnu suka tsaye ana gangarowa aka duba taga motan Bena da ita ciki
Hankali tashe aka fidda Bena din mutane tini hayaqi yayi alerting nasu suka taru.
Ana cire Bena motan tafara kamawa Dan haka jikin Zeenah har Wani mazari yake da jijjjiga sbd tashin hankali.
Momy da Safnah kuwa Nisa sukai sosai da gurin Safnah ta Kalli Anne tana kokarin Kwantar mata da hankali cikin dubara har Annen ta sauko ta nutsu tana kallan Safnah din ahankali kaman yarinya qarama.
Numfashi Safnah ta sauke hannuwanta na rawa bakinta ma Yana rawa tace
"Anne samirah ce ni ba sumayyah ba ba Safnah ba.
Gyada Kai Anne tayi ahankali.
Cikin kokarin sake Hana rawar jikinta bayyana tace
"Anne Ina sumayyah?
Meya sameta?
Waye ya haifi Amnah tsakanin sumayyah da Bena?
Ya Akai Bena ta hadu da Bilal tayi aure a Kaantes??"
##MAMUH#
#DBENA
#KAANTES
#SAFNAH
#ABABA
*_HAMMAK KITCHEN UTENSILS_*
*_INA MAABOTA GAYU DA SON BURGE BAQI DA ME GIDA?_*
*_SHIN KUNSAN HAMMAK KITCHEN UTENSILS SUNA DA QAYATACCIN KAYAN KITCHEN MASU KUDI DA MASU ARHA NA WAJE DANA GIDA NIGERIA_*
*_BA IYA ZUWA SHAGO KADAI KU SIYO BA HARDA AIKAWA SUNAYI KOINA HAKAMA SUNA ADASHEN KAYAN KITCHEN MANYA DA QANANA,MASU SAUKI DA MASU TSADA,NA WAJE DANA GIDA NIGERIA,_*
*_ZAKIYI ZUBINKI A HANKALI KI KWASHI DUK ABINDA KIKESO A AIKA MIKI ABINKI CIKIN SAUKI DA AMANA DAN HAKA SISTERS KARKU BARI AYI BAKU MUN SANI MUN SHEDAR HAMMAK KITCHEN UTENSILS SUNE THE BEST👍_*
@hammakkitchenutensil
Tarauni market Abba hamisu plaza block A shop no 8
or dorayi sabon titi before gidan man b i
Wa.me/+2348067376035
[9/6, 10:29 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
72
Shiru motan yayi tsit dukkaninsu kowa na jiran amsan Annen zuciyoyinsu na tsalle da harbawa da karfi,
Ita kanta Anne shiru tayi kanta na juyawa tambayoyin na jiya hankalinta da haukanta tareda dawo mata da abubuwa da dama cikin Kai da zuciya na radadi ko acikin hali na hauka.
Rawa hannuwanta suka fara kafin dukkanin jikinta ya dauki rawar Wani irin tsoro da wuta na cin jikinta gidan Ababa kawai takeson komai sbd balain datakeji Yana tafarasa cikin namanta da jininta.
Ganin haka Safnah ta fahimci kafin Ababa ne da baya barin Annen nesa da gidansa ko kadan Dan haka ta jijjiga Annen da Dan qarfi tana cewa
"Anne baki fadamun meya sameta ba?
Ya Akai aka haifi Amnah a gidan Ababa?.
Murya na rawa baa cikin hayyaci ba Anne tafara cewa
"Sumayyah ne ta samu cikin Amnah
Ta mutu ta barni gurin haihuwa,
Ta tafi tabar mana Amnah,
Ababa ya siyar da Amnah da Bena gurin dangin Bilal,
Ya hanamu fada yace zan mutu idan na fada,
Yace Kasheni ya kashe Bena idan na fada,
Yace Bena zata ringa kawo masa kudin dangin Bilal,
Nikuma naje na fadawa kakan Bilal gskia ba Bena bace ta haihu sumayyah ne,
Yace zai kula da Bena da Amnah bazasu bawa Ababa komai ba,
Ababa Bai saniba Benata ta tafi kenan bazata dawo ba,.bazan bari ta dawoba, banason ta dawo,inason ta zauna acan ta mutu acan Amma idan zata musu acan tazo mu tafi tafi karta barni yanda sumayyah da sameerah suka barni, Safnah guduwa tayi ta barni Amma Bena tace indena fadan haka wai itama mutuwa tayi kawai ba guduwa ba,,Amma Amma Amma...
Karyewa harshenta ke Neman Yi sbd yanda jikinta ke rawa da jijjiga Dan haka da sauri Safnah tace momy ta juya da motan su koma su ajeta sbd idan tana cigaba da nesa da gidan Ababa zata iya rasa ranta.
Cikin tashin hankali ma masifa momy tace
Idan muka mayar da ita bayan ta ganki fa ta fadawa Ababan.
Bazata iya fada ba bakiga yanda take ba batada lafiyan hankali fa,
Juya muje mu ajeta Dan Allah momy.
Juya motan momy tayi tana ajiye wayarta datai recording din duk Abinda Anne ta fada tana dagawa Safnah wayar tace
Wannan maganar bansaniba Amma dai zata mana amfani gurin ankarar da Ababa ya dawo bangarenmu sbd kaantes kenan sunsan komai babu Abinda zai samu tarko sukai masa.
Kasa magana Safnah tayi sbd a lokacin Bata Gane komai har suka Isa nesa da gidan Ababa kadan suka aje Anne Safnah na Kallo ta shige gidan batareda an nuna mata inda zata shiga ba.
Tana shigewa suka bar gurin da mugun gudu suka koma gida kaman babu inda sukaje suna jiran labarin mutuwan Bena.
*****cikin gaggawa Akai Asibitin Kaantes da Bena kafin a Isa da ita tini labarin ya Isa ga dd babba da sauran family cikin qanqanin lokaci kusan kaantes suka cika Asibitin sbd kusan a yanzu Bena itace bugun kirjinsu musamman dd babbanta da shine uwarta,ubanta,kakanta Kuma abokin shawaranta sbd komai nata shine yake Bata shawara.
Umme da Zeenah kuwa harda Kuka sukeyi sosai sbd Jin motar datai hadarin da ita ta Kone duk tinaninsu itama ta Kone dinne.
Hana media taji zancen ko kadan akanta sbd kada DD yaji baa son ya sani zaa boye masa hakama Amnah Dake gida an gargadi masu aikin da kada su bari ta sani ance mata Mummy dinta tayo tafiyan kwana biyo zata dawo inshallah.
Kwana Bena tayi batasan inda kanta yake ba bayan Angama dubata cikin babbar sa'a aka ga babu inda ta samu matsala buguwan Kai ne ta samu sosoi Daya fasa hancinta sai goshinta Daya fashe sai Kuma hannunta daya Dan jijji ciwo ya yanke sbd glass na mota.
Hankalinsu kaf sai alokacin ya kwanta Dan haka ake fatan farkawarta koina data ji ciwo anyi dressing nasa an sauya mata kaya zuwa Riga da wando masu laushi da kauri.
Su Safnah kwana sukai jiran mugun labarin daga kaantes Amma Sam babu hakama media dasuke ta jiran suji ana yada masifar data samu kaantes shiru ba komai Dan haka Suka Dan shiga wasi wasi da tashin hankali Amma dai sun lafe suna Jira basu motsaba Dan kila Bena din ta Kone kurmus da motarta baa samu sani ba.
Zeenah ce me jinyarta a Wani muhaukacin luxury Amenity room dake can sama Asibitin Wanda sai iya kaantes dinne masu Asibitin ake kwantarwa acan sai Kuma manyan masu qasa.
Umme kullum itama sai tazo da daddare ta dubata hakama dad kaante duk yabar office saiya biya ya dubata kafin ya wuce gida.
Dd babba kuwa Shima da daddare kullum sai Abbakar ya kawosa sun dubata.
Ta farfado tin washegarin ranar data samu mummunan hadarin Amma Kuma tinda ta farfado takasa komawa kanta,
Kanta ya juye gabaki Daya
Tinani