Showing 126001 words to 129000 words out of 192750 words
shiganta meeting din yayi hakama baqin sun iso.
Ajiye wayarta tayi tareda sakata silent ta miqe tsaya tareda daukan documents din da kanta ta fice daga office dinta.
Qayataccen dakin meeting dinsu na Companyn na kaantes ta nufa Wanda yake Nan sama Basa meeting cikinsa sai Wanda zasuyi da manyan masu kudi sanannun da sukeda hannun jari a cikin kamfanin nasu.
Nan zasuyi wannan Taran sbd DDs nada babban share a gurinsu Dan haka tana Isa Secretaryn Fahad dake kofa ya Bude mata kofar ta shiga lokacin tini Dad kaante da Fahad tareda sauran manyan kamfanin suna ciki itama a natse taje ta nemi guri ta zauna sbd tsaruwan meeting room din kana shiga bazaka ma gane a inda kake ba.
Saida suka share mintina uku kafin DDs suka shigo da sauri aka Bude masa kofar shine a gaba kafin Naseer da sauran manyan DDs guda uku suka shigo cikin girmamawa da Basu tarba me kyau aka tashi tareda miqawa juna hannuwa aka gaisa Yana gama gaisawa da kowa Dora idanuwansa akanta yayi yayi mata Wani irin kallan Daya sakata Dan dauke Kai daga kallansa tana Maida kanta kan Abinda ya kawosu.
Duk Wani motsinta mayun idanuwansa akanta suke suna gigita nutsuwarta tana jinsu suna yawa akanta,
Kasa dagowa takeyi ta kallesa sbd mutanen dake tareda dasu zasu iya fahimtar Wani ga dad kaante a gurin da Wainda ma duk sun haifeta Dan irin wannan matsayin ma Bata Isa ace ta kaisaba ko shekara nawa zatai a Aiki Amma sbd kamfanin nasu ne ya saka take matsayin da Sam yafi qarfin mace ma.
Kusan awa daya da mintina masu yawa aka share ana meeting din zuwa lokacin tini zazzabi ya Dan kamata jikinta yayi Dan zafi sbd dukan idanuwansa,
Daqyar taga Angama ta kowa ya watse ta fito ahankali Takoma office dinta Kai tsaye.
Tana shiga wayarta ta jefar kan tsadaddiyar desk din office din ko juyowa bataiba taji anbude kofan office din tareda rufewa Jin an saka key ya sakata juyowa da sauri sukai Ido biyu dashi Yana tahowa inda take.
Bata motsaba sbd Daman jikinta a kashe yake kallansa takeyi duka zuciyanta na narkewa sauran kuzarinta na tsiyayewa sbd a yanzu iya ganinsa kawai narkar da zuciyarta yake.
Isowa yayi gabanta ya tsaya Yana kallan cikin idanuwanta dake Tona asirin zuciyarta ya saki Wani qayataccen murmushin da Bai taba sakar mata ba zaiyi magana ta nemi zube masa a gurin sbd murmushin Daya mata ya kusan suman da ita.
Tarota yayi jikinta tareda daukanta da hannuwansa biyu ya zaunar kan desk dinta ya tsaya gabanta tareda shige mata sosai suka matse.
Ranqwafowa yayi yakai hannunsa Daya ya shafa wuyanta cikin Wani irin sanyi Daya sakata lumshe idanuwa yakai bakinsa ya Dora kan kunnenta Saida ya saki numfashi me dumi a ciki kafin ya a hankali qasa qasa yace
"Daga yau idan Zaki office na kashe saka irin wannan rigan"...ya qarasa fada Yana zira hannunsa cikin rigar wadda dohuwar Kuwait jallabiya ce Amma wuyanta Turtleneck ne sai yake ganin ya fidda asalin tsayayun well shaped boobs nata duk da rigan is free size gown har qasa Amma gefe da gefen a tsage yake tin daga qasa har gurin cikinta sai Akai mata slim trouser da ake sakawa aciki.
Ta yankan ya sake zira hannunsa ciki ya shafo shafaffen cikinta da yau yake mata Dan ciwon mara na period dayazo Maya yau din.
Bude idanuwanta tayi ahankali tareda kallansa kaman me koyan magana itama qasa qasa tace masa "ok"
Maganarta ta sakashi Jin jikinsa na zafin Shima sbd a duk lokacin da zatai magana irin wannan qasa qasa jefasa yanayin zafin jiki takeyi.
Ciro Kansa Dana kunnenta yayi ya sake kallan idanuwanta tayi qasa da idon tana Hana kanta kallansa,.ya gangara da idanuwan kan bakinta Daya Dan sake motsawa ahankali tace
"Zaka yi latti."
Boyayyan numfashi ya sake tareda Dan ragewa idanuwansa girma Shima qasa qasa yace
"Late for wat?
Kasa dagowa tayi bare Basa amsa Sai dataji hannunsa dake cikin rigarta kan cikin ya motsa zuwa sama a hankali
Ta dago tareda kallansa a kasalance tana Hana numfashinta Dayake rikicewa fitowa..
Kallanta ya sakasa cigaba da yin sama da hannunsa zuwa saman
Jin zai rabata da numfashinta sbd yanda yake tafiya da hannun a hankali da laushin fatarsa da Dan sanyin da hannunsa yake dashi na Ac Daya dauka take taji tana Neman shidewa ta Kai hannuwanta biyu ta qanqamesa tana Jan Wani shegen numfashin Daya sake kashesa.
Ranqwafowa yasake Yi Yana sake maimaita mata tambayansa ahankali Yana dosan bakinsa zuwa nata Saida ya Shaqi numfashinta me dumi cikin hancinsa tareda qamshinta kafin ya Dan lumshe idanuwansa dake shiga kasala ya hade bakinsu,saida yayi mata Wani sanyayyan tsotsa na minti Daya kafin ta fara kissing nasa Shima Yana sake matseta jikinsa suna zubar da Rabin kayan kan desk din qasa.
Duk yanda yanda yaso kada ya yamutsa Kansa Saida Hakan ta faru kusan mintina shida a kan dsk din suna duk Abinda yasan zai Basa Jin dadi da zafin jiki kafin tayi jarumtar dakatar dashi suka dakata kowannensu zuciyarsa kaman zata Faso sbd tsananin Abinda yakeji a zuciyarsa game da dayansa.
Da Kansa ya saukar da ita daga dsk din ya kamo hannunta suka zauna kan couch Ya lumshe fararen idanuwansa dasuka Dan sauya Yana daidaita nutsuwansa.
Itama shiru tayi tareda Hana tata buqatan nutsuwan bayyana ta kanne kaman babu Abinda ya faru da ita a mintinan.
Miqewa tayi ahankali cikin nutsuwa ta nufi inda fridge yake ta Bude tareda dauko ruwa mara sanyi sosai ta dawo ta kawo masa.
Bai karbi ruwan ba ita ya juyo ya zubawa idanuwansa yanajin Kansa na daukan zafi sai kawai ya miqe tsaye tareda karban ruwan a natse ya Dan sake kallanta yayi mata bye ya fice daga office din.
Yana fita Kai tsaye ya shige lift ya sauka ya fice
Yana Isa mota Naseer ya Bude masa ya shiga ya rufe suka bar kaantes din gaba Daya.
Highbridge yace kawai a wuce dashi sbd Kansa Daya dauko ciwo kawai.
Suna Isa yace Naseer ya koma office shi zai huta anan idan yagama zai koma gida da Kansa.
Itama can Yana ficewa daga office din ta zube kan kujera tareda Dafe kirjinta da zuciyarta ke bugawa da sauri sai alokacin tafara kokarin daidaita nata numfashin itama Daya gama yamutsa.
Da yamma Koda ta koma gida itama ciwon Kai takeji da zazzabi ga ciwon mara Dan haka wanka kawai tayi Tasha green tea me zafi sosai ya taimaka ya rage mata ciwon marar ta kwanta bacci da wuri.
Shima sai dare ya dawo Yana dawowa ya shige ya kwanta sbd ciwon Kai dakuma tafiyan data kamasa dole a jibi duk akan meeting din dayayi da Kaantes company.
Safnah ma kusan itama ciwon kan me tsanani dana zuciya take fama dashi sbd tinda ta shige daki ko palo Bata fitoba gabaki Daya firgice take a tsorace da kaante villa din gabaki Daya sbd ganin takeyi Bena zata iya ganinta,.
Jin takeyi gaba Daya gidan ya fita ranta so take tabarsa Takoma inda babu ko inuwan Bena Bare sunanta,
A daki take Kuma a bangarenta da yayi Nisa sosai danasu umme Amma ko waya zatayi Bata iya daga murya sbd Neman zautuwa Datake batason aji muryan kada mummunan kaddarar tsautsayi ta afko mata.
Haka ta Kuma kwana a zaune ko kaftawan Ido babu bare Wani bacci,.
Tinanikan dake cikin Kai da zuciyarta tini suka saka idanuwanta firfitowa zagayensu yayi duhu cikin kwana biyu sbd rashin rintsawa,
Bayan ruwa Datake Sha Suma hannuwanta na kakkarwa babu Abinda take iya ci,
Duk wannan masifar da balain da tashin hankalin akan Bena,
Shin menene amfanin Bena din a rayuwarta tinda ta zama mukullin buduwan sirrinta da komawa rayuwar dataci alwashin kome zata iya Yi da ta koma wannan rayuwar,
Idan tin farko har zata iya amfani da mahaifiyar data haifeta Dan guduwa daga wannan rayuwar to zata iya aikata komai ga koma waye Dan Hana kanta komawa baya.
Da wannan tinanin ta sake busar da zuciyarta dan cimma mummunan burinsu.
Dan haka ta shirya boye Kanta da Hana haduwanta da Bena duk tsanani duk wuya har sai cikin biyu sun samu Daya ko kawar da Bena daga doran duniya ko samun zama cikakkiyar matar da DD zai fara kusanta a tsakaninsu.
##MAMUH#
#DBENA
#TOO HOT
#WELCOME BACK ABABA
#SAFNAH BULAMA
#KAANTES
#HOTHOT
#ROMANCE
#LOVE
[9/5, 11:20 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
68
Yau ciwon Mararta Bai barta ta samu iya zuwa office ba Dan haka ko fitowa bataiba a daki Nafisat takai mata breakfast dinta Amnah Kuma yanzu school yasa Bata zama gida sosai.
Zeenah kafin ta fita office sai data zo dubata cikin kulawa da kauna sosai kafin ta fice,.Umme ma haka ta ringa yawon dubata a dakin tana mata sannu.
Wanka tayi taci abinci kadan ta kwanta bayan Tasha magani bacci ya Dan dauketa sama sama sbd ko ta fara idan ta Murda zai ta farka.
Ahaka tayi wunin wayarta ma kashewa tayi sbd Bata buqatan kira,
Daqyar tai yinin duk bayan 2 hours saita tashi ta lallaba ta canja pad da pants harta samu da yamma ta iya sake wanka ta shirya sai alokacin ta Umme ta takurata dole taci Tuna macaroni salad tasha ginger mara sanyi ta Dan fito Palo ta zauna ko zatafi Jin jikin ya sake.
Amnah ganin mummynta ba lafiya tinda ta dawo Nafisat nata dawainiyanta har Arabic teacher dinta yazo Nafisat ta kamata suka tafi Daman baa barinta ita Daya da Nafisat ake karatun Dan haka suna can sai kusan magrib time na tafuyarsa yayi ya wuce suka dawo.
Ana gama sallan magrib jikinta Yakuma yin dumi sosai taji ta gaji da zaman ta miqe ahankali ta koma dakin tasake wanka da Shirin bacci ta Haye gado tana Dan rufe Ido sbd jikin lokacin har anyi sallan ishai.
Amnah da Nafisat ke Tayata karatun Arabic dinta dakin Zeenah suka koma sbd kada su dameta ganin tana Dan Jin jikin
acan bacci ya dauke Amnah sai kawai Zeenah tace Nafisat tabarta anan taje ta dauko mata kayan bacci ta shiryata ta fice musu daga dakin.
Daidai lokacin Shima ya samu wartsakewa daga ciwon kan Dayake fama dashi tin jiya Dan haka Koda ya shigo palon babu kowa duk suna dakunansu kowa na Abinda yakeyi
Nafisat ce kawai ta gansa tana fitowa dakin Zeenah tayi qasa da kanta tareda tausasa murya cikeda girmamawa ta gaidasa.
A taqaice ya amsa a gajarce
Zeenah data Jiyosa ta miqe daga aikin datakeyi a laptop tareda ajiyewa gefe ta zira slippers ta fito palon sanye cikin kayan bacci tana gaidasa da tambayan yaya kan nasa.
Amsawa yayi a hankali cikin sanyi kafin ya Kalli kofan dakin Bena da lazy eyes dinsa
Zeenah na ganin Hakan tayi saurin cewa
"Tin jiya itama batada lfy yau ko office Bata iya zuwaba."
Kanta ya dawo da lazy eyes din yayi mata kallan tambayan meyake damunta.
Kallansa tasan me yake nufi sbd tasan Dan uwan nata dakyau Dan taka Kai tsaye tace
"Menstrual cramps"
Wani kallan Yakuma sakar mata cikin kasala da mamaki sbd baisan me take nufi ba sosai.
Murmushi ta sake sbd tasan Bai sani din ba tace
"Period, monthly bleeding na mata,haila in Arabic."
Shiru yayi sbd sai alokacin ya fahimta ya Kuma Gane.
Ahankali ya gyada mata Kai Yana cewa
"Tana Ina?"
Hannunta ta nuna masa bedroom din tace
"tana ciki, Amnah Kuma tana gurina zata kwana acan."
Wucewa yayi dakin Kai tsaye ita Kuma ta koma nata dakin.
Yana shiga dakin nata babu haske sosai sanyin da qamshinta duk ya gauraya dakin tana kwance sanye cikin kayan bacci Riga da wando guntaye cinyoyinta masu lafiyan fata da kyan Kallo sai daukan idanuwa sukeyi.
A kasalance ya qarasa gadon Ya tsaya akanta kafin yakai hannu ahankali ya Dan qara hasken wutar dakin ya sake kallanta ganin yanda ta kwanta ta Dan dungule kaman baby Amnah.
Tausayinta ne ya sakasa lumshe idanuwansa tareda zaunawa bakin gadon a hankali ya Kai hannunsa kan hannunta dake kan Mararta ya janye ya Dora nasa a hankali.
Ajiyan zuciya suka sauke ahankali tare,
Shafa marar yayi ahankali Jin jikinta da dumi
Ita Kuma shafan da yakewa marar ya sakata farkawa ta Bude idanuwanta ahankali batareda da motsaba sbd qamshinsa Daya mamayeta yasata Gane shine a tareda ita.
Jin ta farka ya saka shi janyo bayanta ya hadata da kirjinsa suka lumshe idanuwansu a tareda tareda sake sauke ajiyan zuciya kowannensu a boye.
Babu Wanda yayi magana a cikinsu shiru sukai kowannensu na Jin dumin jikin Dan uwansa hannunsa na kan Mararta ya Dena shafawa Amma dumin tafin hannuwansa Daya hadu da fatan marar nata ya sakata Jin tana samun relief da nutsuwa.
Ahakan shikuma yake shaqan qamshinta da dumin jikinta tareda taushin fatan Mararta ya sakasa lumshe idanuwansa yabarsu a rufe ita Kuma ahankali bacci ya dauketa a Hakan.
Saida baccinta yayi Nisa sosai ya zameta jikinsa tareda gyara mata kwanciya ya rufeta da lallausan duvet cover ya fice daga dakin lokacin kusan karfe Daya na dare yayi.
Koda ya koma bangarensa Daman baiyi tinanin samun Safnah ba wadda kwana Biyun ta Dena zuwa dakinsa Sam ba kaman baya ba da kusan kullum saita Kai kanta.
Tin daga futarsa Safnah take zaune bakin window na dakinta tana Kallo ya shige bangaren su ummen Kuma Bata motsa a gurin ba duk tsawon awannin har lokacinda ya fito, ta Kalli agogo da idanuwanta dasukai Wani irin ja na tafasar zuciya da baqin cikin datakeji kaman zai fasa zuciyarta ya kasheta take.
Barin jikin window din tayi tana dafa bango sbd qafafunta dasukai mummunan riqewa sbd tsayuwa.
Wani masifaffen yaji da radadi idanuwanta ke mata tareda zuciyarta harma da qafafunta.
Tabbas bazata bari ta rayu acikin wannan mummunan halinba zuciyarta ko wata bazatayi a haka ba wlh bugawa zatayi ta mutu dole ta tsaya ta busar da zuciyarta a komai Amma dai yau taba buqatan tabbatarda babu Abinda ya shiga tsakaninsa da Bena sbd ma a yanzu kam ko wane abun ya shiga tsakaninsu to kenan ta tabbata sunan Bena din a gurguje zai fita cikin tsari su kawar da itan.
Washe gari ne zaiyi tafiya Dan haka Bena yafara kira a waya yace ta shirya likita zaizo ya dubata.
Cikin nutsuwa da yar basarwa tace masa taji sauki sosai ba laifi.
Shiru yayi sai Kuma yace ta shirya kawai dai likitan zatazo ta dubata.
Taji saukin da gaske ba laifi Dan hakama kusan ita ta taimaka Amnah tayi Shirin school Abbakar ya tafi kaita.
Wanka tayi itama ta saka kaya marasa takura, pencil jean Daya lafe jikin siraran cinyoyinta sai black sweatshirt din blackpink.
Gashin kanta kaman baby haka ta dauresa tsakiyan Kai ta cusa cikin band ta fito Umme ta hada mata tea da kanta ta Bata ta karba tana Sha a hankalin sai ga Dr Ashley ta shigo Nafisat datai mata iso tana bayanta.
Dayake Umme sun Santa a asibitinsu take Aiki Dan haka a sake suka gaisa aka zaunar da ita lokacin Zeenah na bedroom Bata fito ba ita Kuma Umme tana gama gaisawa da ita tace Nafisat ta kirawo Bena.
Qarasa Shan tea Bena tayi ta ajiye cup din ta taso daga dining ta nufo Palon daidai lokacin Dr Ashley ta dago ta zubawa Bena din idanuwanta sosai tana kallanta ta cikin farin cat eye glasses din dake fuskarta tana kokarin tantance kamanninta.
Bena ma Bata ankara da dr Ashley dinba Saida ta kawo tsakiyar palon sukai arba da juna.
Wani irin sarawa kanta yayi lokacinda taga Dr Ashley likitar dake duba sumayyah yawanci idan Bilal yakaisu Asibitin kaantes,.itace likitar data fara sanar dasu sakamakon cikin Amnah jikin sumayyah.
Neman dakatawa daga bugawa zuciyarta keyi Wani jiri ya debeta idanuwanta na duhu duhu tana Neman zubewa taji ya tarota da kirjinsa ta bayanta tareda riqe zagayo cikinta da hannuwansa Yana kallanta cikin kulawa da mamakin Abinda ya sameta.
Tana ganin Hakan sai kawai ta qarasa zubewa jikinsa zuciyarta na bugawa a mummunan yanayi.
Umme na ganin Hakan hankalinta ya Dan tashi tana cewa
"Subhnallh,jikin ne Kuma? Yanzu fa take da sauki sauki sosai."
Dr Ashley dataketa tinanin inda tasan Bena din ganin halinda ta shiga yasata dole watsar da tinaninta ta miqe tabi bayan D din dayayi gaba da Bena dauke jikinsa kaman ya dauki Amnah.
Dubata Dr Ashley tayi babu Bata lokaci sbd ba Wani ciwon damuwa bane kawai dai Dan su ummen da D din sun bawa ciwon mahimmanci sosai.
Fitowa sukai daga dakin sai alokacin Bena ta Bude idanuwanta dasuke Neman cikowa da hawaye zuciyarta na harbawa hannuwanta na Dan daukan rawa sbd idan Dr Ashley ta tinata to tabbas akwai yiyuwar mukullin Bude nasu sirrin ya bayyana sbd itace tasan sumayyah ce Bilal ke so Kuma itace ta dauki cikinsa ba ita ba.
Zufa ne ya fara karyo mata sbd sai yanzu ta Tina da bayyanar wannan gaskiyar zata saka mutane da yawa tsanarta ciki harda 'yarta Amnah da daddynta.
Bayan fitarsu dr Ashley D ta kalla tareda Umme Kanta tsaye tace
"Ciwonta ba Wani serious abin daga hankali sosai Akai bane,
Normally wasu matan haka suke fama every month,wasu Kuma bako da yaushe suke samun Hakan ba sai sun fara motsawan shaawansu ga wainda Basu taba motsata ba kenan so inaga daga ranar data fara harkan Aure da mijinta zata Dena tinda Daman bawai ta saba ciwon maran bane."
Shiru yayi har tayi sallama ta fice Bai furta komaiba
Ita Kuma Umme tausayin Bena din taji da wannan auren da dd babba yaqi cewa komai akansa ya zira musu Ido.
Juyawa yayi yakoma cikin dakin sai kusan bayan mintina arbain ya fito yayi sallama da Umme ya fice sbd lokacin tafiyansa yayi kusa dole ya isa airport.
Rabi datazo bangaren a kunnenta taji Abinda Dr Ashley ta fadawa su ummen Dan haka kaman yanda Safnah ta sakata kawo mata duk Wani zancen da zataji Daya shafi Bena haka ta tafi jiki na rawa da sakon munafurcin da Safnah tayi mata alqawarin kudade masu yawa ga kowane Sako me mahimmanci.
Saida D din yayi mata bankwana itama ya wuce airport kafin Rabi ta isar mata da sakon jikinta ya dauki barin farin ciki da murna Kai tsaye sai a ranar taji ta samu qarfinta ya dawo ta shirya tareda saka facemask da qaton sunglasses ta fito ko bangaren Umme Bata kalla ba sbd kada Wanda ya hangota ta Isa motarta ta fada tareda Rabi suka bar gidan tareda kayanta a qaramar lv luggage bag sbd bazata iya zama gidanba a tsorace take zata koma gurin mommynta kafin D ya dawo su samu tsayar da shirinsu yanda kota halin Yaya bazaa samu matsala ba.
##MAMUH#
#ABABA
#SAFNAH
#MOMMY BULAMA
#BENA
#DD KAANTE
#ROMANCE
[9/5, 11:20 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
69
Safnah na fitowa kaantes Kai tsaye gidan ubanta basheer bulama ta nufa tana tuqa motanta tana jijjiga qafafunta cikin matsuwa data Isa gidan sbd ganin takeyi kaman zata hadu da Bena a