Showing 12001 words to 15000 words out of 124261 words

Chapter 5 - BARIKI NA FITO BOOK 1 AND 2 BY MARYAM OBAM.txt

bazan iya juran ganin wata tare dakai ba, tana maganan tana kuka, jin kukan nata yayi yawa yasa zuciyarshi ta karaya, gashi baya son sautin kukan nata, yace look zinatu bazan miki karya ba ko in yaudareki bani da burin tara Mata, ni tsari na shine in zauna da mace d'aya, toh amma yanzu what will I do? Iyayena sun bani ke, and ni kuma bana son wannan auren but tunda Abun yazo da haka dole Nayi accepting sai dai karki sama ranki bazan kara aure ba, domin ke zabin iyayena ce, nima nan gaba kad'an zan aura zabina insha Allah, jin maganan nashi take kaman ana buga mata Rodi akai, wai yau itace namiji yake fad'ama wannan maganan ita da maza da dama sunzo neman auranta taki yarda Yarima Aliyu ne kawai taji tana so, amma kuma sai akai rashin Sa'a shiba ta ita yake ba, kallonshi tayi tace Yarima zan yarda in zama baiwarka har karshen rayuwa na, amma dan Allah ka daina tunanin Karin aure ni Gimbiya zinatu bazan iya had'a kishi dako wace mace ba, ina nufin ko wace mace, Yarima Kai ya girgiza dan yaga alaman tayi nisa, sannan komai zai fad'a mata bazata gane ba yanzu sai yasa yace Mata Ina bukatar hutu zaki iya tafiya, kallon shi tayi tace zan tafi yanzu amma ina son ka sani ni d'aya ce matarka har abada tana fad'in haka ta fita daka d'akin cikin fushi, shiko dariya ma maganan nata ya bashi yace mad girl. Gimbiya zinatu na shiga d'akinta ta Fara fashe fashe tana jifa da kayan d'akin tana kuka, mai yasa na Fara son wanda baya sona? Miye banda shi? Maina rasa? Kuka take Sosai duk ta fashe kayan glass din d'akin gaba d'aya, idonta yayi ja, tace zan iya juran duk abunda Yarima zai min bayan munyi aure amma bazan jura yace zai kara aure ba, inko Yarima dagaske yake zai kara aure inya aureni Wlh sai dai nida shi da amaryan mu mutu, bazan jura ba bazan jura ba, duk wannan abunda take kuyanginta suna kofar d'akin suna jinta, jin tayi shuru yasa sukai tunanin shiga cikin d'akin suga ko lafiya, suna shiga sukaga komai ta fasa ita kuma tana zaune a kasa tana hawaye, cikin sauri suka fara kwashe kayan daya fashe bayan sun gama suka nufi wajan mahaifiyarta suka fad'a mata halin da gimbiyar ke ciki, bayan mum dinta tazo cikin Tashin hankali ta kalli y'ar tata Wanda hannunta duk taji ciwo, mamanta tace zinatu lafiya maiya sameki? Rungume mamanta tayi tana kuka tace mum Ina son Yarima Aliyu Ina sonshi bazan iya juran in ganshi da wata mace ba, maman tace kaman ya? Tace mum cewa yayi In munyi aure zai kara auran wata, maman tsaki tayi tare da fad'in Toh sai me? Danya kara aure laifi ne? Dama akan wannan abun kikai wannan haukan? Wlh ban taba sanin baki da hankali ba sai yau ke matan babanki nawa, kin taso Kinga mu biyu ne, danme zaki ce mijinki bazai kara aure ba inya aureki, wlh ki shiga tai tayinki tun wuri karma ki bari Mai martaba yaji wannan zancen dan Wlh sai yayi mugun saba miki, maza ki tashi ki bada umarni a kawo miki wasu kayan tunda kin fashe wannan mara tunani kawai, fita maman tayi cikin takaicin y'ar tata, Gimbiya zinatu tashi tayi ta koma wani falo bayan ta bada umarnin a kawo mata wasu kayan, zama tayi tana tunanin yanda zata bullowa Abun.










Washe gari Bayan su Hjy habiba da Haulat sun tashi daka bacci, bayan sun kimtsa, Haulat tana manne a jikin Hjy habiba tace amma wannan ne yin lesbians dinki na farko koh? Hjy habiba tace mai kika gani? Haulat tace akwai abubuwa da yawa wanda baki min ba nima ban miki ba, Hjy Habiba tayi murmushi tace kaman me fah? Haulat dariya tayi tace naga baki bari nahau ki ba, Hjy habiba tayi murmushi tace gaskiya na yarda kin dad'e kina wannan Abun Toh amma ni maganan gaskiya jiya na farayi ban taba yiba, sai dai Inbi maza, ganin in naci gaba dabin maza Asirina zai iya taunuwa ga mijina sanannan mutum, sai yasa kawata taban shawara akan in daina neman maza gara Mata domin duk Wanda ya ganki bazai kawo komai a ranshi ba, mijina minister of finance ne yana da mahaukatan kud'i, komai nake so ina samu amma bashi da lokaci na, inya ya sami lokaci na toh baya gamsar dani, ni kuma bazan iya rabuwa dashi ba sai yasa na fad'a wannan harkan, kawaye na duk suna lesbians domin duk matsalan mu d'aya mazajanmu suna da kud'i amma basu da lokacin mu, ina da yaro d'aya yana kasar Canada yana karatu, sai inyi wata wani zubin banga mijina ba, Kinga ai ni mutum ce ba dutse ba, Haulat tace hakane Hjy, Hjy habiba tace daka yau Momy zaki dinga kirana Kinji? Haulat tace eh mumy, murmushi Hjy habiba tayi tare da fad'in kinsa naji dad'i dama Hjy Umaima tasha fad'a min love da mace akwai dad'i ni Wlh kinfi min duk mazan da Nayi hulda dasu, Haulat dariya tayi tace damma ban hauki ba Aida kinfi jin dad'in abun, Hjy habiba tace toh muyi na safe mana tare da kashe ma Haulat ido, Haulat tace Momy muje muci abinci tukun na mana, dakyar Hjy habiba ta yarda sukaje sukai breakfast, tun a wajan cin abincin take ta wani shafa Haulat tana romancing dinta, bayan sun kammala sukai ciki inda aka fara wani sabon Abu. Kwanan Haulat biyar a Abuja tace ma Hjy habiba zata dawo kaduna, Hjy habiba tace ta Bari ta kara mata kwana biyu mana, Haulat tace zata dawo amma tana son tafiya yau akwai abunda za tayi, badan Hjy habiba taso ba ta sallami Haulat tare da bata kud'i masu yawa tasa driver ya tafi da ita har kaduna din. Lokacin dasu Haulat suka karasa maraban jos tana fita direct d'akin magajiya ta nufa inda taga magajiya tana waya ko bata tambaya ba tasan ita da Hjy habiba ne dan sanda ta shigo taji magajiya na fad'in Kinga y'ar halak din har sun Iso, bayan magajiya ta gama wayan cikin dariya tace kinja kaya koh? Haulat tace naja kaya kuma nasha wuya Wlh magajiya wannan matar jarabbiya ce mata koda yaushe tace Ayi love kai Wlh duk ta tsotse ni, magajiya dariya tayi tace hakuri za kiyi da ita dan Wlh matar akwai kud'i gashi bata da rowa Kinga in kina Mata abunda take so zaki ja kud'i Sosai, Haulat tace haka zanyi ta hakuri, amma fah akwai jaraba Kut gata babbace amma tana son harka, bari kiga inje d'akina in huta, magajiya tace toh ki kunna wayarki dan tace ta kira a kashe, tace toh, aiko tana kunna wayar saiga kiran Hjy habiba d'auka tayi tare da barin d'akin magajiya, Hjy habiba tace daughter kin koma lafiya? Tace lafiya kalau Momy, Hjy habiba tace Wlh Nayi missing dinki Sosai ji nake kaman ki dawo wlh, dan Allah ki tawo gobe mana, Haulat tace Momy Ina zuwa zan kiraki, kashe wayan tayi tare da fad'in Kut wannan matar harija ce Wlh karo sukaci ita da Hjy babba, yace na shiga uku miye haka? Ganin Haulat ce yasa yace oh ke kuma daka ina? Nasha ko wani gardin ne ya bigeni Ashe yar uwata ce mace wai ina kika je kwana biyu? Tace Hmmm Hjy babba Abuja Naje Hjy babba yace kice kin ja kaya, tace naja kaya nasha wuya kuma ba, tabe baki yayi tare da fad'in kodai kin samu Mai plantain ne? Tace ai in big banana ne Aida sauki, wajan wata tsohuwar kilaki Naje duk ta tsotse ni, Hjy babba yace oh sai yasa naga duk kin fige kin rame Ashe kin had'u da jarabbiya tace Kedai bari Hjy babba, tace bariki fah? Yace bata nan amma Nasan zuwa jibi zata dawo itama inji inda taje take boyemin zata Mai dani karamar karuwa, gaba yayi yana wani tale kafa tare da turo duwawu baya Wai shi a dan dole mace .....






















~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*








*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*




*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*


*WWW.Maryamobamnovels.com*




*Wattpad @maryam-obam*


*Instagram@maryam_obam*








*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*








*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*BARIKI NA FITO FANS 1 GROUP*
*AND*
*BARIKI NA FITO FANS 2 GROUP*
~ina matukar jin dad'in comments dinku tare da addu'an da kuke min Ina yinku irin Sosai da Sosai din nan one love~








*PAGE 9*






*NOT EDITED*
*plz kuyi hakuri da typing error banda lokacin editing*














Bariki ce cikin shiri tasa riga da wando Sun kamata ta saki gashin kanta fuskanta na d'auke da glass ba karamin kyau tayi ba, d'an karamin akwatinta ta d'auko ta Fara ja domin zuwa airport, tana fita tahau taxi don a kaita airport, lokacin data shiga har an fara shiga itama shiga tayi sanda ta shiga ta hango alh madu tayi sauri ta zauna dan karya ganta, tace tsinanne da wani katon tumbinsa, jirgi d'agawa yayi bayan an gama jawabi akan kowa ya kashe waya tare da fad'in Koda jirgi zaiyi hatsari ga yanda za suyi, dai dai karfe 2 a kasar Nigeria suka sauka domin lokacin mu da nasu ba d'aya bane, bayan jirgi ya tsaya aka fara fita, bariki ce a gaban alh madu bai samu ya ganta ba, koda ta fita taxi tahau tace ya kaita garage, direct gareji aka kaita, inda tadau tashar mota golf dan a kaita kaduna.










Yarima Aliyu ne cikin shiri dan zuwa gaida sirikin sa wato sarkin katsina, fita yayi inda fadawanshi suka bishi direct inda sarki yake yaje a kasa ya zauna ya gaida Mai martaba, sarki amsawa yayi cikin sakin fuska a kullum yana kara son Aliyu saboda tarbiyanshi, Mai martaba yana ta dan jan Aliyu da surutu, ya d'auki lokaci Mai tsawo inda yayi ma Sarki sallama tare da fad'in gobe zai koma tafiyan safe zaiyi hala ba zasu had'u ba, nan sarki yaita sa mishi albarka, direct d'akin da aka saukeshi ya nufa, bai dad'e da shiga ba sai ga Gimbiya Wanda tunda abunda ya faru ta daina zuwa wajanshi sai dai Inya fito zashi wajan mahaifinta su had'u kuma taga yanda yake d'aure Mata baya bata fuska yanzu, zama tayi kusa dashi tare da fad'in Barka da Safiya, bai kulata ba tace Yarima nazo in baka hakuri akan abunda ya faru, wlh Sonka yasa nayi hakan, sai Bayan nayi kuma nayi dana sani dan Allah kayi hakuri, murmushi yayi tare da fad'in babu komai ina son mutum Wanda in yayi laifi ya bada hakuri, murmushi tayi tare da fad'in ngd Sosai daka hakura, tace ya kamata mudan zagaya tare kaga gidan koh? Bai musa Mata ba yace ok tashi muje, ganin haka yasa Gimbiya taji dad'i Sosai, fita sukayi suka fara zagaya gidan fadawa na binsu a baya, Yarima Aliyu binta kawai yake amma shi matsalanshi tafi karfinshi dan baida wani buri Illa gobe ya ganshi a kaduna dan a goben yake son zuwa maraban jos ko Allah zaisa yaga yarinyar da yake nema, ita kam Gimbiya idonta nakan Yarima tana kallonshi tana murmushi cikin jin dad'i ta rasa mai yasa take son Yarima Aliyu Sosai, bata kallon gabanta sai Yarima tun tube taci zata fad'i tayi dan kara da sauri Yarima Aliyu ya rukota, tare da d'agota ganin haka yasa ta wani kankame shi, tana sauke ajiyan zuciya, d'an janta yayi daka jikinshi tare da fad'in ki dinga kallon gabanki, kai ta d'aga alaman toh, yace zan koma ciki Inci gaba da shiri gobe da safe zan koma, yana fad'in haka yayi gaba, binshi tayi har d'akinshi din tace haba taya zan bar Yarima da kanshi yayi aiki, wannan ba aikin kowa bane sai nawa, bai ce mata komai ba, ta bud'e wardrobe din d'akin ta Fara zuba mishi kayanshi cikin akwati, tanayi tana kallonshi tace zanyi missing dinka Sosai ji nake kaman in bika, ya rasa mai yasa kwata kwata Gimbiya zinatu bata kama bakinta ta cika surutu, ido ya lumshe domin jin haushin maganan ta yake, sai dai wani lokacin takan dan bashi tausayi, jin bai bata amsa ba yasa tace kayi hakuri na cika ka da surutu koh? Ido ya bud'e tare da fad'in a'a kawai Ina bukatar hutu ne, shuru tayi Kafin tace ok nama gama had'a maka kayan, saida safe, har zata fita ya kira sunanta, waigowa tayi tare da fad'in na'am, yace zoki zauna muyi magana, zama tayi kusa dashi, yana takaicin irin halinta domin yaga kwata kwata bata kunyan son zama gab dashi, yace zinatu Ina son ki sani in kara fad'a miki wannan auran bada son raina bane, amma nayi accepting dinshi lokaci kad'an zaki zama matata in Allah ya yarda, but akwai abubuwan da kike yi Wanda ya dace in fad'a miki ni Yarima Aliyu daka ranan da aka d'aura mana aure zaki fara saka hijab zaki daina sa duk wannan kayan masu fito miki da tsiraici kina ketawa cikin maza, koda bana son aurenki dole In kara mutuncin iyalina da kaina, Gimbiya zinatu tace insha Allah zan daina daka yanzu Indai hakan zai faranta maka, kai ya d'aga alaman yaji dad'in maganan ta, yace zaki iya tafiya gobe tafiyan safe zanyi ba lallai mu had'u ba, tace dan Allah Yarima karka tafi sai munyi sallama dan Allah, yace OK in zaki iya tashi 7 dan lokacin zan wuce, tace insha Allah tare da fita, koda ta fita dariya ta saki tare da fad'in muje zuwa da haka zan mallake zuciyar ka, sai dai irin kayan da nake sawa bana tunanin zan daina amma zan gwada inna mallaki zuciyarki sai yanda nayi dakai, ranan kwanciya tayi cikin nishad'i domin Yarima yayi dogon magana da ita, ta gefen Yarima kam yaji dad'in yanda Gimbiya zinatu bata da girman kai sai dai bata da kame bakinta amma a hankali zai seta ta.










Habib ne da Hjy babba tsaye a kofar gida suna tattaunawa, Hjy babba ya hango bariki tana fitowa daka mota da sauri ya nufeta tare da fad'in ah ikon Allah, yana ganki a golf Ina jeep din? Tace hjyta dan Allah ki barni a gajiye nake, Hjy babba tabe baki yayi tare da fad'in ai dole ki gaji tunda kin tafi daka ke sai shi cin safe daban na rana daban na maraici ma daban, habib shima karasowa yayi yana fad'in ah oyoyo oyoyo tauraruwan gidan ta dawo, yana maganan ne yana bangare kirji, bariki shuru tayi bata ce musu komai ba, habib yace yau naga sabon iskanci ke bariki ana magana kinyi shuru, sai kace wani ne ya danneki, Hjy babba tace gane min hanya y'ar uwa, bariki tace Hmmm in kuna son jin matsalan muje amma ba'a nan ba, binta suka farayi suna rangwada har d'akinta zama tayi katifarta su kuma suka zauna akan carpet, Hjy babba yace wai bariki da wani sabon iskanci kika dawo ana magana kina wani tamke fuska kaman ba'kin hadari, filo ta jefa ma Hjy babba tare da fad'in ai duk kai kaja min ka had'ani da dan iskan mutum, Hjy babba ya fara salati tare da fad'in na shiga uku an fasa aurena, wa kike nufi? Tace Mai ayabar yara mana, habib yace oh ni habiba karku lalatani, bariki ta wurga Mai harara, Hjy babba tace maiya miki haka? Tace ni ya Mara Wlh saina nuna mishi ni y'ar iskance ta gaske, Hjy babba yace Mari? Oh ni Wai Mai yasa mazan nan basu da tausayi ne su kama mata suyi ta duka, habib yace ai maza basu da mutunci Sun Mai damu kaman bayinsu, in sun tashi biyan bukatarsu sai Kaga y'an banzan sun zo, Hjy babba yace Aini sai yasa Wlh nida maza sai nesa nesa tunda basa tausaya mana kuma sun San mu Mata rauni garemu, wayar bariki ne yayi kara dan dama bata canza sim ba, bud'e jakarta tayi taga alh madu, kin d'auka tayi tare da sakin tsaki, har wayan ya tsinke ya kara kira, ganin zai dameta yasa ta saka wayan a silent, Hjy babba tace uhm Kaga Abu Kala Kala tabe baki yayi tare da fad'in ki d'auki wayan mana, tace bazan d'auka ba dan Wlh sai n..... Shigowan Haulat yasa bata karasa abunda tayi niya ba, Haulat rungume bariki tayi tana fad'in bariki Ina kika jene? Bariki tace nayi tafiya ne, bariki ta kalli Haulat tace gobe sati koh akwai rawan gwatso Haulat ta tashi ta Fara kad'a duwawu, habib yace dad'in Abun Muma muna dashi, Haulat ta saki dariya tare da tura duwawunta dai dai wajan fuskan habib ta girgiza sannan tace amma ba irin wannan ba jin karan ihu kaman ana fad'a yasa suka fita su duka da gudu, dan suga maike faruwa, wata karuwa ce ita da saurayinta suke fad'a sai jibganta yake yana fadin dan ubanki Mai kika nema kika rasa? Yar iska kawai harta d'akin da kike zama ni nake biya abincin da kike ci ni nake baki amma sai kije kina kula wasu maza zabga Mata Mari ya kuma yi yana fad'in karuwar banza karuwar hofi ni nafi karfin wulakanci, bariki ce ta nufeshi tare da ture shi ta d'aga yarinyar wacce ya mata jina jina amma duk da haka bakinta bai mutu ba sai fad'i take aurena kayi dan iska aiba sadaki na ka biya ba, balle ka hanani hulda da wasu mazan shege karamin dan iska sai naci Uwar babanka, zabura yayi zai kuma cafko ta bariki ta tareshi tare da fad'in haba mlm ai wannan ba girmanka bane kaita dukan mace, Hjy babba tazo tana fad'in na shiga uku an fasa aurena Wai y'an mazan nan Mai yasa kuke mana hakane ku kamamu kuyi ta jibga kalli yanda ka fasa mata baki ni Wlh Ina takaicin halin maza, jamil da habib suma suka karaso suna fad'in oh sai kace ana ya'kin duniya, habib yace gaskiya Malam baka kyauta ba ka kama y'ar uwarmu mace kaita jibga sai kace ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login