Showing 81001 words to 84000 words out of 124261 words

Chapter 28 - BARIKI NA FITO BOOK 1 AND 2 BY MARYAM OBAM.txt

abunda tamin....


Mum ranta ya baci amma saita boye Dan Kar y'ar tata ta gane, tace Hafsat komai zai faru ni dake bamu da ikon bud'e Yarima sai abbanku, dan haka kije ki kwanta kina zaune zai sa a bud'eshi Kinji.....


Hafsat jiki a sanyaye ta fita ta nufi gefenta.....


Mum kaya tasa ta nufi gefen Mai martaba, inda ta sameshi zaune a cikin bedroom dinshi Yana kallon news, zama tayi dan nesa dashi har aka gama Labaran sannan tayi gyaran murya tare da fad'in ina son magana dakai inka bani dama.....


Mai martaba yace tunda nake dake, baki taba tambayana izinin magana dani ba, dan haka kiyi maganan ki Kai tsaye.....


Tace magana zanyi akan Yarima wacce nake bukatan amsa, Nasan Yarima yayi laifi babba, na sakin matarshi wanda kayi amfani da maganan matarshi kayi mishi hukunci, sannan maganan al'ada shima a......


Mai martaba ya dakatar da ita, tare da fad'in Khadija koke da kika haifa Aliyu bazaki fad'amin halinshi ba, abunda nake son ki sani bawai naki sauraran Yarima bane ko Nayi amfani da maganan matarshi ba ko d'aya, na hukunta shine ta hikima akan Kalman saki daya furta, wannan hukuncin dana mishi zaisa nan gaba komai zai faru tsakaninshi da iyalinshi bazai yi saurin furta Kalman saki ba, duk kuwa yanda ranshi ya baci, Idan har namiji ya fara furta Kalman saki in ba'ayi wasa ba ya fara kenan tun kana d'aya biyu har sai Ayi uku azo ana nadama..... Wannan hukuncin da namai shine zai nuna mishi cewa komai zai faru ya zama mai hakuri ya daina saka Kalman saki..... Namiji da hakuri aka sanshi mace shu'uma ce in ranta ya baci babu abunda bazata fad'a maka ba, in kaga haka sai ka fita ka barta karka biye mata har Kalman saki ya shiga, yana dakyau namiji ya daina saka Kalman saki a duk sanda matarshi ta bata mishi rai domin a lokacin shaidan yana kansu, zaiyi ta ingiza su, in yaji anyi saki sai yasa ma kanshi rawani yayi nasara, sai yasa ba'a so mutum ya yanke hukunci cikin fushi and Idan mace ta maka laifi akwai hanyar da zaka hukunta ta harta gane tayi kuskure .... Sai yasa nake muhimmanta wannan al'adan masarautar na hana saki sai an Kama mutum da laifi biyu...... Na farko zina domin duk matar da take da miji tayi zina hukuncin jifa ne a kanta, sannan a lokacin da mazinata ke zina ana cire musu imani...... Wa'iyazubillah yanzu in mutun ya mutu yana aikatawa Mai zaice ma Allah😭😭😭 Wanda yanzu zina ya zama ruwan dare ga matan aure..... Duk saboda san duniya shaidan yayi tasiri a zukatan wasu al'umma, suna aikata alfasha basu daukeshi bakin komai ba, suna ganin kaman za suyi tsawon rai Kafin su mutu zasu daina, wanda shaidan ne ke sa musu haka, kaita zuba iskanci kana ganin Aini ba yanzu zan mutu ba Kafin in mutu zan shiryu haka Kai baka shiryu ba mutuwa zata zo maka babu notice sai dai ka farka ka ganka cikin kabari😭😭😭😭😭 ka girbe abunda ka shuka.... Wlh hawaye nake ina rubuta wannan wajan😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 kawai Ina tuna irin azaban kabari da ukuban da mutum zai Tarar in bai aikata Abun al'kairi ba.... Bayan azaban kabari tashin alkiyama, hisabi tsallake sirad'i, saka mako wuta ko Aljanna 😭😭 kai Wlh duniya ba komai bace.... Allah yasa mu dace..... Mai martaba yace sannan wanda ya aikata kisan Kai shima bashi da imani zai iya kashe kowa.... Kinga mutane biyun nan kaji tsoran zama dasu........


Mum ta sauke ajiyan zuciya sannan tace hakane Allah yasa mu dace..... Amma maganan auran da yake son ya kara fah??


Mai martaba yace wannan maganan ki bari inya fito naga irin yanda yake ma matar tashi sai in yanke.....


Mum tace babu damuwa duk da tasan itama matar tashi tana da nata matsalan, mum tace sarki Mai adalci Ina neman ma Yarima sassauci domin wajan da zai kwana babu katifa filo ga sauro....


Mai martaba yayi murmushi tare da fad'in karki damu kin San bazan barshi haka ba nasa a bashi maganin sauro..... Da abun lulluba amma bai San nina tura mai ba, zaiyi tunanin fadawa ne suka bashi.....


Mum ta d'anji sanyi da taji haka dan haka ta saki ranta Sosai.......




Bariki dake zaune tana kallo gidan iyayenta na bariki, tashi tayi ta d'auki wayanta ta danna, taga miss call din Yarima, ido ta zaro tare da fad'in ya akai banji K'ara ba, da sauri ta Fara kira lokaci d'aya kuma ta kashe saboda ganin dare yayi Sosai tare da fad'in bari ta mishi message In idanshi biyu zai kira,


Message ta Fara rubutu mishi kaman haka......

Barka da dare Yarima na, sorry ka kira wayan yana silent yanzu kuma naga dare yayi, Ayi min afuwa ur wife to be insha Allah.......... Tura mai message din tayi tana murmushi.....


Ganin bai mata reply ba bai kuma kirata ba yasa tayi tunanin yayi bacci ne, dan haka itama ta fita ta nufi toilet ta Kama ruwa, ta dawo ta shiga Uwar d'aka ta kwanta inda ummanta na bariki take akan gado, tunda bariki tazo abbanta na Bariki baya kwana a gidan, dama a falo yake kwana Wanda bariki ta Fara tunanin dama suyi aure amma bazata musu magana ba dan tasan dukansu ba yara bane, and shima mahaifin nata na Bariki ba'ko yaushe yake kwana ba dan yana da iyali yana dan kwana ne wani zubin saboda mutanan gidan Kar su Fara zargi wannan kenan.......




Gimbiya zinatu Bayan ta koma d'aki, kiran gimbiya Amina tayi ta fad'a mata abunda ke faruwa harda sakin da Yarima yayi mata da Marin da tayi ma gimbiya Hafsat........


Gimbiya Amina salati ta saki tare da fad'in Kai saki fah kika ce??


Gimbiya zinatu tace eh saki Wlh akan zai K'ara aure, dan Nayi magana shine nayi laifi .


Gimbiya Amina tace lallai Yarima hukuncin damai martaba ya yanke yayi dai dai dashi, amma ina son kiban hankalinki kije ki roki, Mai martaba kaman yanda Hafsat tace miki akan a sako Yarima, ina son ki nuna mishi saboda ke yasa aka sako shi, Idan kikai hakan iyayen nashi zasu gane kina sonshi, Kinga zasu K'ara d'aura Mai laifi...... Sannan kije yanzu cikin daren nan kiba Hafsat hakuri ki nuna mata kinyi nadama Inba haka ba zaki jama kanki ba'kin jini keda kike da y'an uwan miji Mata, bata haka ya kamata kiyi ba, yanzu kije kiyi abunda na saki, ke kije har wajan Mai martaba dinma yanzu amma ki Fara zuwa wajan Hafsat din, ita zata raka ki wajan abban nasu ,


Gimbiya zinatu tace my love kefa da kanki kin San bama Hafsat hakuri a wajena ba abu bane mai yihuwa


Tsaki gimbiya Amina tayi tare da fad'in kiyi abunda na saki, zinatu ban son musu Tana fad'in haka ta kashe wayan..... Ganin haka yasa Gimbiya zinatu saka dogon hijab akan kayan baccin da tasa ta fita domin aiwatar da abunda gimbiya Amina tace mata.......


Kai tsaye gefen gimbiya Hafsat ta nufa..... Nocking tai tayi..... Gimbiya Hafsat dake zaune ta kasa bacci taji ana mata nocking tashi tayi ta bud'e kofar ganin gimbiya zinatu yasa ta tamke fuska....


Gimbiya zinatu tace Hafsat nazo in baki hakuri akan abunda ya faru d'azu ... Rai nane a bace akan abunda ya faru tsakanina da Yarima, d'aura hannunta tayi akan kafadar Hafsat tace Hafsat Nasan Idan Kece a matsayina May be kiyi abunda yafi haka in zaki min adalci ya kamata kisan duk wata mace ranta zai baci in taji mijinta zai K'ara aure ko wata d'aya batayi ba da aka aurota..... Hafsat Ina son Yarima, sonshi yasa nake kishin shi, Hafsat Kema mace ce, nasan zaki fahimceni, d'azu sanda kika zo idona a rufe yake saboda bacin rai, Nayi nadaman zagin da nayi ma Yarima tare da Marin da nayi miki, gashi saboda ni aka rufeshi dan Allah zoki rakani Inba Mai martaba hakuri a sako Yarima ta karasa maganan tana kuka.


Hafsat gaba d'aya tausayin gimbiya zinatu ya kamata, har take ganin k'arin auren da Yarima yake son k'arawa tabbas baima gimbiya adalci ba , inma zai K'ara aure ya Bari nan gaba Kafin gimbiya ta Gama cin amarci, amma daka zuwanta yace zai K'ara aure gskya baiyi adalci ba ko kad'an Hafsat gaba d'aya sai take ganin laifin dan uwan nata ne, kallon gimbiya zinatu tayi tare da fad'in kiyi hakuri gimbiya komai ya wuce, sannan ina son ki sama ranki komai ya faru da bawa kaddara ne.


Gimbiya zinatu cikin ranta tace ke kika ga kaddara amma bani ba, sai mutum ya tsula maka tsiya ace min Wai kaddara ce...... Amma a fili sai tace hakane, tare da fad'in muje mu sami Abba dare Nayi a samu a fito da Yarima.....
















~MARYAM OBAM~


*BARIKI NA FITO*








*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*




*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*


*WWW.Maryamobamnovels.com*




*Wattpad @maryam-obam*


*Instagram@maryam_obam*








*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*








*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*








*BOOK 2*




*PAGE 14*












Gimbiya Hafsat tace ok bari in d'auko hijab, komawa tayi ta shiga bedroom d'inta Jim kad'an sai gata da hijab a jiki tace muje...... Direct gefen Mai martaba suka nufa suka fara nocking...... Mum ce ta bud'e kofar..... Ganin su zinatu yasa ta fad'in lafiya kuwa?? Bakuyi bacci ba har yanzu??


Hafsat tace mum plz Abba muka zo gani Dan Allah.


Mum tace ku shigo, bari in kirashi..... Ciki tayi Jim kad'an sai gasu ita damai martaba


Mai martaba yace zinatu lafiya??


Cikin kuka tace Abba dan Allah kayi hakuri a fito da Yarima.....


Mai martaba shuru yayi yana nazari can yace Babu damuwa ki tashi kije, zai zo yanzu ya sameki....


Cikin kuka take ma Mai martaba godiya akan yarda da yayi zai sako Yarima, tare da tashi ta fita ita da Hafsat.


Bayan sun fita Hafsat ta kalli gimbiya tace, ngd da kikai magana za'a fito da Yarima ba karamin dad'i naji ba.....


Gimbiya zinatu tayi murmushi tare da fad'in karki damu, nima ba karamin dad'i naji ba, domin bazan iya bacci ba Yarima yana kulle a kurkuku.


Hafsat taji dad'in maganan gimbiya Sosai, dan haka tace mata taje gefenta Kar Yarima ya fito yaje yaga bata nan.......


Bayan fitan su gimbiya zinatu daka wajan Mai martaba, yasa aka bud'e Yarima tare da fad'in yazo inda yake...... Bayan an bud'e Yarima direct wajan mahaifin nashi yaje......


Bayan Yarima yazo gaida iyayen nashi yayi da fad'in Barka da dare.... Zama yayi a k'asa tare da fad'in Abba Nasan yau na bata maka rai Nayi abunda baka taba tunanin zanyi ba, Abba Ina neman gafaran ka, domin fushin ka a kaina baraza ne a rayuwa na, dan Allah Abba ka yafe min.......


Mai martaba ya Katseshi da fad'in Aliyu tunda nake dakai baka taba sani cikin fushi irin yau ba, amma babu komai ni musulmi ne Nayi imani da kaddara kuma haka Allah ya tsara, babu wanda ya isa ya canza, umarni kawai mukebi...... Amma ina son in ro'ki alfarma akan Kar wannan Kalman ta K'ara fita daka bakinka ba tare da babban laifi ba, Wanda yake cikin dokan wannan masarautar, wanda bama fatan hakan ya faru......


Yarima kanshi na k'asa yace Abba ka daina bani shawara ko neman alfarma, koda yaushe nafi son kace kaban umarni, Idan kace min alfarma ko shawara Ina jin wani iri, Abba Nasan na aikata kuskure Wanda Nayi nadama, ina ro'kan gafara tare da bada hakuri.....


Mai martaba yace Allah yayi maka albarka, kaima Allah ya baka yara masu maka biyayya, Mai martaba yayi ma Yarima nasiha Sosai tare da K'ara fad'a Mai muhimmancin hakuri...... Daka karshe yace ya Tashi yaje ya kwanta.....


Yarima tashi yayi tare dayi ma iyayenshi saida safe ya nufi gefenshi......


Bayan fitan Yarima Aliyu, mum din Yarima tace Kai Allah ya kyauta.


Mai martaba ya amsa da Ameen, Aliyu yana da hakuri amma bai iya fushi ba.....


Mum tace ai halinku d'aya.....


Mai martaba murmushi yayi tare da fad'in Kai Anya kuwa? Amma yana da zuciya kuma ina tunanin irin naki zuciyar ya d'auko..... Dariya duka suka sa.......


Yarima koda ya shiga bedroom dinshi ya shiga Kai tsaye ya fad'a toilet ya sakeyin wanka, tare dasa jallabiya, lokaci d'aya kuma ya tuna da wayoyinshi fita yayi yaje ya amso tare da dawowa a falo yaga gimbiya zinatu wannan karan, kallo d'aya ya mata ya kauda kai tare daci gaba da tafiya.....


Binshi tayi da sauri tasha gabanshi tana kuka, tare da fad'in dan Allah Yarima kayi hakuri, nasan nayi maka laifi, wlh shairin shaidan ne da kuma na zuciya, Yarima nayi nadaman zaginka dan Allah ka yafemin Wlh shairin zuciya ne kuka take Sosai tana magana....


Yarima ganin yanda take kuka yasa ta tashi tausayi, yace ya isa haka, kibar wannan kukan komai ya wuce tunda har kin gane kuskuranki.....


Tace Wlh Yarima Ina jin kunyan kallonka domin abunda Nayi maka sai inga kaman bazaka yafemin ba


Yarima Aliyu murmushi kawai yayi tare da jan hannunta suka haura sama, d'akinta ya kaita tare da fad'in go and sleep sai da safe......


Hannunshi ta ri'ke tare da fad'in Yarima plz let slp together plz


Yarima zaiyi magana tace plz Indai harka hakura akan abunda nayi maka let slp together am your wife....


Yarima yace ok let go to my room, I can't sleep here.....


Gaba yayi itama ta bishi, suka nufa d'akinshi Yarima bai samu ya kunna phone dinshi ba saboda bacci ne Sosai a idonshi dama yau ya gaji ga kuma abunda ya faru.....


Gimbiya zinatu duk yanda taso tayi Yarima danya kulata amma ya'ki domin bai dad'e ba bacci ya D'aukeshi.... Duk da shima ya Lura da abunda take bukata amma bawai ya kyaleta bane akan abunda ta mishi yana da burin hukunta ta, domin inya barta haka nan gaba zata K'ara abunda yafi zagan mishi iyaye.... Ganin yayi bacci yasa tayi tsaki tare da fita daka d'akin tayi nata d'akin.......


Message tayi ma gimbiya Amina akan yanda ta aiwatar da abunda ta sata, tare da fad'in an sako Yarima gobe za suyi waya ta karasa Mata sauran bayani.....


Washe gari Yarima Aliyu tun 7 yabar gida ya shigo garin kaduna, direct hspt dinshi ya nufa, Sai a lokacin ya kunna wayoyinshi yaga sa'kon Zainab dinshi, murmushi yayi tare da ajiye wayan ya fara aiwatar da abunda yake gabanshi......


Bariki koda ta tashi ummanta ta bariki tayi musu abinci, ci tayi sannan taje tayi wanka, tare da shiryawa don Tana son zuwa maraban jos wajan haulat domin tun shekaran jiya take ta kiran bariki akan tana son ganinta..... Kallon ummanta ta bariki tayi tace zan fita amma anjima kad'an zan dawo....


Bariki direct maraban jos ta nufa inda ta sami Haulat a d'akinta.....


Haulat ganin bariki da hijab yasa ta fad'in mai zan gani haka?? Yaushe kika Fara sa hijab kodai maganan da naji gskya ne?


Bariki tace wani magana??


Haulat tace ji nayi Anata jita jita zaki aure wai Idan Wanda yazo a Bayan layi kuke had'uwa, ance kaman wai dan gidan sarauta ne....


Bariki cikin ranta tace oh mutane, komai kayi ana Lura dakai kai baka damu da mutum ba amma shi yana nan ya damu dakai..... Amma a fili sai tace su suka sani saji dashi, Munafukai....


Haulat tace bariki Wai boye boyen mai kike min? Karki manta bariki bana boye miki komai nawa, haka Kema bai kamata ki boyemin komai naki ba..... And Idan Auran za kiyi dagaske zanfi kowa murna, nima Kinga auran nake son yi,.... Yauwa ban baki labari ba dama kiran da nake ta miki kenan..... Yaron hjy habiba ya ganni yana sona, kuma son aure, da Farko Ina shareshi akan banso, amma yanzu wlh bariki ina matukar sonshi Sosai...... Harna amince mishi but abunda yake damuna mum dinshi irin abunda muka aikata tare wlh shi nake tunani nake tsoro, ta gefe d'aya kuma ina gani bazata yarda d'anta ya aureni ba......


Bariki tace Hmmm haulat, gaskiya dole kiji tsoro, Kinga tsiraicin surukar ki, kin tsotse inda yaronta ya fito sannan kuma yanzu kike son auranshi...... Tashin hankali ashe ni nawa Mai sauki ne...... Haulat a duniya babu abunda na tsana kaman lesbians yana d'aya daka cikin abunda ya fara tarwatsa rayuwata duk da ban taba aikatawa ba, haulat Mai mace zata bani?? A kullum sai yasa nake fad'in nafi son in sami namiji mai cikakkiyar ayaba Wanda zai gamsar dani..... Mai mace zata baki Wanda namiji bai baki ba, Kinga misali yanzu mace tayi kissing dinki, shima namiji zai miki, duk wani abu da mace zata ma mace namiji zai miki sannan ya kara miki da sandar girma, wanda mace bata dashi..... Ni Ina mamakin dad'in Mai kuke ji haulat Idan kukayi lesbians dinnan, ni Kinga babu wata Shegiyar matar da zata bud'emin hq insha Mata, sucking, wlh babu ita, ni kyama ma wannan abun yake bani Wlh, gashi wasu matan warin gaba garesu haka kuke sa baki.....


Haulat tace Kedai bari, wlh bariki haka muke sa baki, dan kawai a bamu abun duniya, Aini zan baki labari, ita kanta hjy habiba wani zubin dauriya kawai nake, sai yasa ai nakai mata Miski nace Kafin muyi ta dinga sawa, domin wani zubin wari gabanta yake Kai AI Wlh inda badan kud'i ba nima da banyi ba, dan tana ban kud'i Sosai sai yasa nake biye mata, amma fah akwai dad'i kizo mu gwada kiji.....


Bariki tace ni? Allah ya kyauta, Allah karya nuna min wannan ranan, AI gwara in mutu dana aikata wannan abun, Tabdi.....


Haulat tayi dariya tare dakai hannunta fuskan bariki ta shafa mata, tace nikam bariki ki d'aure koda sau d'aya ne, dan Allah ki bani muyi nima inji irin zumar dasu kwartayenki suka manne miki. Ni sau d'aya kawai za muyi....


Bariki tace haulat you are mad. Kin San takan wannan abun zamu iya samun matsala

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login