Showing 51001 words to 54000 words out of 124261 words

Chapter 18 - BARIKI NA FITO BOOK 1 AND 2 BY MARYAM OBAM.txt

sukai gaba


Yarima yasa suit fari domin kayanta black ne sunyi matukar yin kyau Sosai koda suka karasa a mota suka zauna Kafin abokanan shi da kawayenta suka zo inda suka fito suka jera tare dan shiga cikin hall din Wanda yayi mugun had'uwa


Bayan sun shiga aka dinga watsa spray sama abun gwanin sha'awa aka saka musu cool music saida amarya da ango suka zauna a wajan da aka tanadar musu sannan suma abokanan ango da kawaye suka zauna a inda aka tanadar musu domin wajansu daban an rubuta bride friends na abokan ango kuma ansa groom friend, harta wajan dangin ango daban dana dangin amarya, ciki harda team din gimbiya zinatu Suma an basu nasu wajan daban dan na hango ummu Muhammad Anata zura abinci ita a dole biki nasu ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น sai dai banga team din bariki ba da alama suna can suna tayata dannan kirji ko kuma suna can suna shirye shiryen Walima suda su hjy babba da habiba y'an mata๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
Watsi ake da naira kaman babu gobe ga abinci nan Kala Kala sai Wanda kaga daman ci, amarya da ango sun fito dan suyi rawa fuskan yarima dai a d'aure suna rawan gimbiya na manne a jikinshi tace Yarima plz ka sake fuska mana mutane suna kallo kodan mutane plz yanda kuka san ta kara zugashi akan ya tamke fuska ganin haka yasa taja baki tayi shuru an raba abubuwa Kala Kala Anci ansha kowa ya kama hanyar gida a mota gimbiya taita ma Yarima kuka wai ya kamata ya sauko tunda gobe za'a d'aura musu aure Nasan baka so na amma tunda Allah yasa saika aureni aiko dan darajan mutane zaka sake..... Ganin tana ta zuba surutu ga driver a motar yasa ya janyota jikinshi tare da fad'in ya isa haka plz ki bari in munje gidan muyi magana.....


Bayan sun karasa mota na fakawa yayi gefenshi gimbiya ganin haka ta saki kuka tayi nasu gefen inda aka saukesu


Yarima yana shiga d'aki bariki ya kira wayanta a kashe tsaki yayi tare da jefar da wayan akan gadon d'akin


Koda Gimbiya ta shiga gefensu Tana hawaye gimbiya Amina tace lafiya?


Gimbiya tace Wlh Yarima na rasa mai yasa yake min haka


Tsaki gimbiya Amina tayi tare da shiga toilet


Yarima kam ranan haka yayi bacci cikin rashin jin dad'i wayan bariki a kashe gashi ya kira habib yace ta koma gidansu


Bariki kam ba komai yasa ta kashe wayan ba sai kishi domin gani take yana can suna soyewa da amarya ita kuma ko oho ranan taci kuka tare da fad'in yanzu ana d'aura auren Allah kadai yasan Mai yarima Zaima amaryanshi Kut kunji bariki fah


Toh masu iya magana dai sunce rana bata karya sai dai Uwar d'iya taji kunya a yau juma'a aka d'aura auren Yarima Aliyu da gimbiya zinatu akan sadaki naira dubu hamsin domin ance karanci sadaki shine albarkan aure...... Toh andai d'aura auren Yarima Aliyu da gimbiya zinatu zamu ga yanda zata kaya in an bama Yarima Aliyu gimbiya zinatu a matsayin mata ๐Ÿ˜„๐Ÿ˜„














Not edited






~MARYAM OBAM~


*BARIKI NA FITO*








*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*




*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*


*WWW.Maryamobamnovels.com*




*Wattpad @maryam-obam*


*Instagram@maryam_obam*








*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*








*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*








*PAGE 27*






*END OF PART 1*








*DAN TSOKACI GAME DA MASU CEWA YARIMA BAI KAMATA YA AURI BARIKI BA TA ZUBAR DA MUTUNCINTA YANZU INDA YARIMA NE YAKE DA HALIN BARIKI NA TABBATA ZAKU DINGA CEWA YA AURI BARIKI INDA UZTAXIYA CE, ZA'A SAMU MASU CEWA INTA AURESHI ZAI SHIRYU DA SAURANSU WHAT A FUNNY WATO SHI NAMIJI KARYA AURI Y'AR ISKA MACE KUMA TA AURI D'AN ISKA DAN TAYI SANADIN SHIRIYAN SHI KOH? HABA WAI MAI YASA MU MATA BA'A MANA ADALCI NE? BAWAI INA MAGANA AKAN INA SON BARIKI DA YARIMA SUYI AURE BANE, NOP INA MAGANE NE AKAN RASHIN ADALCIN DA BA'A MANA MU MATA, HABA MUMA FAH MUTANE NE, KUDAI KAWAI KUCI GABA DA BINA*












Yarima Aliyu Bayan an d'aura auren da mutane yaita gaisawa ana tayashi murna duk yanda yaso yabar wajan babu dama domin mutane ga kuma Mai martaba dake wajan haka ya hakura yana ta murmushin Ya'ke, bashi ya sami kanshi ba sai Bayan sallah la'asar yana idar da sallah ya samu ya silale a motar usman ya nufi hotel ya kama d'aki danya huta kuma yaji muryan bariki duk da bai tunanin zata d'auka inya kirata.


Toilet din hotel din ya shiga dan yayi wanka, domin yayi mugun gajiya dan tsaki yayi tunda aka fara wannan bikin mutum bai huta ba, wanka yayi Bayan ya fito ya kuma sakin tsaki dan babu kayan da zai canza dole wanda ya cire zai maida, boxers da singlet yasa sannan ya kwanta tare da d'aukan wayanshi ya kira princess dinshi yaci Sa'a a kunne ringing biyu ta d'auka tare dayin sallama


Amsawa yayi tare da fad'in baby kina ban wahala


Murmushi tayi tare da fad'in congratulations ango Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a dayyiba.


Amsawa yayi da Ameen my princess


Ido ta lumshe Wanda yake a kumbure cikin kishi domin amsan daya bata yana nuna mata alaman yaji dad'in addu'an data mishi, uhm maza kenan yanzu yazo yana mata wani dad'in baki anjima kuma ya nuna ma matarshi soyayya..... Katse mata tunani yayi


Da fad'in my princess Wai Mai yasa kika kashe waya? My princess kin San sonki yasa Ina Karya al'adan masarautar mu koh kina son Mai martaba yasa a rufe nine?


Dariya tayi tace a'ah baza'a rufe Yarima ba Ai sai dai a rufe ni a madadinka


Yarima yace Kai taya za'a rufe gimbiya Zainab, ya shirin Walima gobe ne koh?


Tace eh insha Allah, harna kosa ayi Wlh hankali na duk ya tashi sai naga an gama zan sami nutsuwa


Yarima yace hakane Allah ya taimaka amma ki nutsu ki kwantar da hankalinki komai zaiyi dai dai


Tace hakane insha Allah


Yace baki fad'amin dalilin kashe wayanki ba jiya


Tace Yarima banda caji ne shi yasa


Yace OK nasha ko Nayi laifi ne ai


Tace a'a koh d'aya baka laifi ango ne fah Kai


Murmushi yayi tare da fad'in hakane fah, kina ina?


Tace ina gida yanzu nake son inje kasuwa in siya wasu abubuwa da zanyi amfani dasu gobe


Yace ki tura wani yaje miki mana, ban son shiga kasuwan nan, Kar kije ayita kallonki


Dariya tayi tace haba Yarima Waye zai kalleni Bayan Ina da K..... Shuru tayi tana murmushi


Yace karasa mana my princess


Uhm kawai tace


Ajiyan zuciya yayi sannan yace when zan ganki?


Tace sai Bayan biki


Yace wani bikin kuma?


Tace naka mana


Yace bikin da aka gama, na fad'a miki rannan gobe zan zo in ganki so ki zama ready ki bani address din gidanku


Tace toh zan tura maka anjima, amma inaga tunda muna waya Ai basai ma na tura ba


Yace Nop ban yarda da hakan ba inna kira sai Anga dama ake d'auka balle gobe kina fama da mutane ai ban tunanin ma zaki d'auki waya


Murmushi tayi tare da fad'in zan d'auki wayan Yarima mana, amma tunda kace haka anjima zan tura maka address din


Yace ok bari in kwanta in huta for now


Tace bacci yanzu? Babu kyau fah yin bacci Bayan la'asar


Yace my princess hakane amma na gaji ne Sosai yanzu hotel na gudo dan in huta tunda aka fara bikin nan ban huta ba gashi Kema kina samin tension inta kira k'ik'i d'auka


Tace nifa ina d'auka sai dai in bana kusa


Murmushi yayi tare da fad'in in kika samin hawan jini ai shikenan


Da sauri tace dan Allah Yarima mubar wannan maganan bazan saka maka komai ba sai dai so na


Murmushi yayi tare da fad'in really


A hankali tace yes tare da fad'in bari in Bari ka huta


Yace OK tare da fad'in I love you


Tace thanks


Ya kara cewa I love you


Dariya tayi dan tasan yana son itama tace I love you too ne ba thanks ba .... Dan haka tace I love you too tare da kashe wayan


Murmushi yayi yana jin Sonta na kara shiganshi




Bariki fita tayi Bayan sun gama waya d'akin habib ta nufa tana nocking fitowa yayi duk yayi zufa, bariki tace lafiya kuwa naga duk kayi zufa??


Yace bariki Wlh ban son iskanci akan me zaki dinga kaini jinsin da ba nawa ba


Tace yakuri naga kinyi zufa kaman ana cinki


Habib yace inma cina ake Ai hq dina ne bana wata ba


Bariki tace kyaji dashi muje ciki muyi magana tare da shigewa d'akin habib


Habib na kokarin tsaidata amma tayi wuf ta shige


Tana shiga taga jamil tsirara ayabar nan tashi a tsaye, bariki kallon ikon Allah take wato dama cin junansu suke jamil da habib sai yasa habib ya fito duk yayi zufa da yake y'ar bariki ce saita basar tare da fad'in ke kuwa jamila kin saki hq kaman wacce akama fyade?


Da sauri jamil ya tashi yana saka wando tare da fad'in wannan ai iskanci ne zaki shigo d'aki babu sallama gashi kinzo Kinga min tsiraici da mutunci na


Bariki tace naga Ai habiba Mai d'akin tasan na shigo kuma miye dan nagani ai duk abu d'aya garemu


Habib dake tsaye yace maiya faru kika fad'o mana kaman saukan Aradu


Bariki tace sa kaya muje muyi magana a waje


Jallabiya yasa sannan sukai waje


Bayan sun fita tace ya maganan gidan kin basu kud'in?


Habib yace na basu mana Sun amsa har anyi fenti sai ki shirya muje kiga gidan, sannan ssuma iyayen bariki na musu magana na sami wani Dattijon da wata mata itama sune iyayenki saina miji guda d'aya shine yayanki anjima sai muje ku tattauna


Bariki tace yauwa hakan yayi Toh maganan Walima fah ka sami mutane da zasu zo kasan hijab nake son su sa


Habib yace bariki sanin kanki kin San banda mutunci akan me zaki dinga kaini jinsin y'an maza Ina mace


Bariki tace yi hakuri dan Allah kin sama min mutanan?


Habib yace ai naga abun naki ne yafi karfin kakata naji kina hijab sanin kanki ne ban hulda da irin mutanan nan inda masu 3quater kika ce ko mini skirt Aida kin gansu Kala Kala amma kyace masu sa hijab Mai ya had'a doya da manja??


Bariki tace kin fa San duk wannan Abun yana cikin tsarin aurena da Yarima naga Ina kaiki gabas kina yamma


Habib yace Toh shi Yariman zuwa zaiyi Aiba zuwa zaiyi ba inma yazo muda muke ciki kuna waje, muna ciki muna karkad'a duwawu da nono tunda ba ciki zai shigo ba, zaki wani kakaba mana sa hijab kaman wasu y'an makaranta , gaskiya ni bana haka ance da tsohuwa tayi zina


Tsaki bariki tayi


Habib yace tsaka ma da tayi Allah tsine Mata yayi


Bariki tace Wai Mai yasa kike son bada matsala ne dan Allah? Kin fah san saboda yanda nake sa hijab Yarima yake sona kuma gashi nace gobe zanyi sauka ai nasa kawayena suyi shigan mutunci tunda har kud'i Yaban inyi Walima ni bama mutane da yawa nake so ba kaman mutum goma ko shabiyar sun isa su zo mu d'auki hoto in an gama Inba ko wacce dubu biyar tasai abinci shikenan an wuce wajan


Habib yace yanzu naji Batu kodan kud'in da zaki basu zasu zo sannan zasu sa hijab din ko nikaf kika ce zasu sa tunda aikin kud'i za suyi


Bariki tace toh mutum shabiyar sunyi yanzu sai muje muga gidan dan Asa kayan d'aki daka nan kasuwa za muyi


Habib yace muje toh


A motar bariki suka je tana tuki habib yana gaba suna tafiya har unguwar kanawa inda habib ya kama mata Haya.


Bayan sun karasa bariki taga gidan tace Wai gaskiya gidan ya tsufa da yawa.


Habib yace dakyar ma na sami gidan Wlh Allah yaso ma mutum uku ne a ciki kune na hud'u zaki iya yima wajan gidan fenti ai


Bariki tace gaskiya hakan ya kamata dan gobe yarima zai zo gwara yaga gidan da fenti zai d'auka saboda murnan saukana akayi fenti din mu shiga inga d'akin in yaso saiki kira mai Fentin yazo yayi


Habib yace an gama Kinga masu gidan za suji dad'i


Gidan suka shiga d'akuna hudu ne amma gidan fes dashi duk da babu plaster an share gidan yyi kal dashi ko wani d'aki ciki da falo ne akwai Rijiya a gidan sai bayi biyu na wanka dana bahaya, d'akin suka shiga yayi kyau anyi mishi fenti d'akin siminti ne kasan sai silin din da dinnan duk ya tsofe, bariki tace babu laifi muje kasuwa musai kujerun hannu da gado na hannu haka suka nufi kasuwa bariki tasai kayan hannu harda tv karami da ledan d'aki sai karamin fridge shima na hannu Bayan sun gama akasa kayan a mota su bariki na gaba mota na binsu har gidan aka shigar da kayan aka saka d'akin sai yayi kyau da aka sa kayan d'aki y'an gidan suna ta le'ke Bayan an shirya kayan suka rufe d'akin sukai gaba


Bariki tace saura wajan iyayen nawa na bariki koh


Habib yace eh can zamu nufa yanzu


Bariki sunje Sun tattauna da iyayenta na bariki sunyi na'am kuma taga babu laifi sunyi kama da mutanan kwarai sai dai maganan yayanta tace a Bari zata ma Yarima karya akai dan gwara mama da baba sunfi muhimmanci, sunyi akan gobe za su zo su daukesu su kaisu gidan da bariki ta kama










*******
Gimbiya zinatu ce zaune a cikin dangareren ginin da aka Mata, gefenta gimbiya Amina ce sai kuma wasu kawayenta.


Gimbiya Amina tace zinatu tashi muje can d'akin muyi magana.


Tashi tayi suka fita ita da gimbiya Amina, bayan sun shiga d'akin taba gimbiya zinatu wani kwalba tace ki tabbata Yarima yasha Indai yasha Toh shida kanshi zai rud'e yaji yana Jin sha'awa sannan bazai gane wani abubuwa dan naga kina tsoro


rungumeta gimbiya zinatu tayi tana fad'in Kai my love nagode


Dan Jan jikinta tayi daka na gimbiya zinatu tace karki gode min yanzu thank me later


Murmushi suka saki sannan suka koma inda kawayensu suke


Basu dad'e ba saiga ango ya shigo shida abokanan shi, yarima Aliyu fuska a murtuke, zama sukayi inda abokanan ango suka musu yar nasiha daka karshe suka rufe taron da addu'a sannan suka musu sallama aka bar amarya da ango sha lugude๐Ÿ˜


Ganin Sun fita yasa gimbiya zinatu tashi tazo inda Yarima yake zaune akan kujeran d'akin cikin tafiyar kasaita zama tayi akan kafanshi tare da d'aura hannunta a wuyanshi tace Allah yayi yau na zama taka kaima ka zama nawa yanzu Alhmdlh saimu Gode ma Allah.


D'agota yayi daka jikinshi tare da tashi yace ban taba jin Labarin amarya irinki ba, today is your wedding night amma ko kunya bakya ji kinzo kina fad'in wannan maganan.....


Tace haba my love yanzu fah we are husband and wife miye abun kunya a ciki


Tsaki yayi tare da nufa fridge din d'akin dan yasha ruwa amma babu komai a ciki


Gimbiya tace Bari in kawo maka ruwan fita tayi da sauri danta d'auko mai ruwan koda ta shiga kitchen bud'e ruwan tayi ta juye abunda gimbiya Amina ta bata, murmushi tayi tare da fad'in Yarima zaka shiga rud'ani Indai kasha wannan ruwan dama Nasan zaka iya neman ruwa sai yasa na kwashe na fridge din d'akin, daukan cup tayi ta nufi d'akin Tana shiga ta Fara zuba mai ruwan a cup Bayan ta gama ta bashi ya amsa tare da shanyewa mi'ka mata hannu yayi alaman ta bashi sauran ruwan da sauri ta bashi baki yasa a goran ya fara sha yasha da yawa sannan ya ajiye sauran....


Tana ganin haka tayi toilet da sauri tayi wanka tare da saka wata night gown duk jikinta ana ganin komai koda ta fito Yarima idonshi na kanta wanda yake zaune yana ganin jiri jiri tunda ta fito sai yake ganin kaman bariki ce da sauri ya tashi ya nufeta yana fad'in my princess let me show you how much I love you


Gimbiya kam dad'i ne ya kamata dama Yarima yana Sonta shine yake mata wulakanci gashi yanzu Allah ya kamashi yana fad'a da bakin..... Tana cikin wannan tunanin taji yasa bakinshi cikin nata domin gaba d'aya bariki yake gani a wajan ba zinatu ba kissing dinta yake Sosai yana sha Mata harshe itama martani take miyar mishi, tun suna tsaye har sukai k'asa hannunshi yasa akan nononta Wanda suke a make brezia suka sa yayi girma jin ba nonon ya kamo ba yasa ya cire mata brezia din ya fara taba nonon duk da baya cikin hayyacinshi Sosai daya taba nonon saida Ya dan tsagaita ya kalli fuskanta sannan yasa bakinshi akan nonon ya fara sucking din nonon babu abunda gimbiya take sai nishi tare da kankame Yarima....


Yarima ganin inya tsaya romancing dinta ciwon maran da yake ji zai iya sumar dashi yasa yayi mai gaba d'ayan tunda ya shigeta ya farayi a hankali ya cire ayabarshi daka hq dinta yace you cheated me you are not a virgin yana fad'in haka ya sume domin maganin yayi mishi karfi da yawa


Ganin haka yasa Gimbiya zinatu tashi da sauri cikin tashin hankali tare da d'aukan wayanta tayi falo da sauri ta doka ma gimbiya Amina gira bugu uku ta d'auka tare da fad'in zinatu lafiya


Zinatu kuka ta saki tare da bama gimbiya Amina Labarin abunda Ya faru tace ban taba sanin d'a namiji ba a rayuwa na lokacin da naji ance abunda nakeyi zai iya zubar min da kimata zai iya sa in rasa budurcina tun daka lokacin na daina Ashe Nayi babban kuskure sai kuma ta fashe da kuka yanzu Idan Yarima ya farka wani hukunci zaiyi akai na na shiga uku


Gimbiya Amina tace ki nutsu ki bani Aron kunnenki bana tunanin koya farka zai gane komai kuma Kema kin cika mishi maganin ai bance ki juye duka ba amma yanzu ki bari ya farka mu gani nasan bazai tuna komai ba


Gimbiya zinatu tace Wlh tsoro nake ji baya cikin hayyacinshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login