Showing 6001 words to 9000 words out of 124261 words
Chapter 3 - BARIKI NA FITO BOOK 1 AND 2 BY MARYAM OBAM.txt
buga mata kofa ta kwashe da dariya tare da fad'in karamin d'an iska an gaya maka barikin y'an tasha nake, tashi tayi ta Fara had'a kayanta cikin akwati domin gobe zata gidan Alh madu jibi Monday zasu wuce.
Koda Yarima Aliyu ya d'auki wayarsa yaga message din da aka masa, karantawa yayi tare da dan sakin tsaki a hankali ya furta Kalman I hate u, saboda ke yasa banga fuskan da nake burin gani ba, karan wayan ne ya kara shigowa dubawa yayi yaga lil sis, d'auka yayi fuskanshi dauke da murmushi yace Hafsat how far? Tace not too far gani na dawo gida, yace haba zo in ganki lil sis, dariya tayi tace bros ban dawo ba har yanzu Ina kaduna sis Fatima ta hanani dawowa, plz kazo gobe ka tawo dani bros, yace OK zan gani in zan iya zuwa, tace plz bros kaine kawai zaka zo ta yarda in dawo, murmushi yayi tare da fad'in ina nan tafe toh insha Allah, cikin jin dad'i tace that may bros I love you so much. Kashe wayan tayi tare da fad'in lil rigima, Aliyu yafi sabawa da Hafsat kaf cikin y'an uwanshi kodan ita kanwarshi ce oho, wanka yayi yasa kananan kaya yayi kyau Sosai fita yayi fadawa suka bishi sashin mum dinshi ya nufa inda ya sameta ita da jakadiya suna magana kuma duk akan maganan bikin nashi ne, zama yayi akan kujeran falo din, yace Barka da wannan lokacin mum, tace yauwa my son, muna nan muna ta tsara yanda bikinka zai kasance, murmushin Ya'ke yayi, jakadiya tace gaisuwa Magajin sarki, kai ya d'aga mata alaman ya amsa, kallon mum yayi tare da fad'in mum ya kamata in fara aiki a hospital dina, mum tace toh kaine ai Aliyu babu abunda ba'a saba amma kaki bud'e asibitin, yace cikin week dinnan nake gani ya kamata in bud'e, mum tace ko kaifa, yace gobe zani kaduna zanje d'auko lil sis, daka nan zan biya in 'kara ganin hspt din, mum tace hakan yayi zadai kaima Fatima tsiya, zaka d'auke mata Hafsat, yace mum haba yau wajan satinta biyu a can fah aita Mata kokari, mum tace Kunfi kusa Allah yasa ta yarda ku tawo taren dariya yayi wanda ya kara fito mishi da kyanshi yace zan tawo da ita, mum tace toh yanzu Mai kake gani ya dace Ayi a bikin ka? Jin mum ta kawo maganan aurenshi yasa ya tashi tare da fad'in mum Inna dawo daka kaduna sai muyi maganan, mum tace toh shikenan fita yayi dan baya son wani maganan bikin shi.
Washe gari wajan karfe 1 bariki ta fito da d'an karamin akwatin ta, yau dressing din da bariki tayi yaba ma kowa mamaki domin wando tasa saita saka hijab, abunda basu taba ganinta dashi ba kenan hijab, habib ne yazo ya tare ta, yace Mai zan gani haka? Oh ikon Allah bariki wani ustazun kika samu haka? Hararanshi tayi tare da fad'in maika gani? Yace naga kinsa hijab kin rufe komai, tace naga tunda na fito ake ta kallo na ashe dan nasa hijab ne, kaida gulma take cinka a tsuliyarka shine saida ka fad'a abunda ke cikinka, yace Wlh bariki zan miki bura uba, damme zaki dinga kaini jinsin da ba nawa ba, Kina wani cemin kai y'ar ke dince ba zaki iya fad'a ba, tace ni ba wannan bane a gabana muje karaka ni bakin titi inhau mota, yace muje mi'ka Mai akwatin tayi tace dan taimaka min mana, tsayawa tayi tare da fad'in taya ina mace zaki ban Abu Mai nauyi sallan in d'auka ya bud'ani in rasa d'an budurci na a'a bada niba, bariki dariya take Sosai tare da fad'in wani budurcin bayan an gama bulaki, habib yace wa Rufamin asiri in mutu maza su kaini, yace ni baki fad'amin inda zaki ba, tace Wlh zanje wajan wani saurayi nane gobe zamu bar kasar, habib yace shine babu sallama? Tace tafiyan na sirri ne shiya sa, tabe baki yayi sukaci gaba da tafiya har bakin titi kiranta akayi a waya Wanda yasa ta d'auki wayan tana magana, dai dai lokacin motar su Yarima Aliyu tazo wucewa, baka jin karan komai saina jiniya ga fadawa sun ri'ke bulala, jin karan jiniya din yasa hankalin bariki yayi kan titi din, Yarima Aliyu yana mota yana karanta news paper kaman ance ya d'ago idonshi ya sauka akan bariki wacce take waya tana murmushi......
~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*
*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*
*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
*Wattpad @maryam-obam*
*Instagram@maryam_obam*
*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*
*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*RIGAR K'AYA FANS GROUP*
*wannan page din naku ne ina jin dad'in comment dinku gaisuwa gareki sis hauwa*
*PAGE 6*
Gabanshi yaji ya fad'i domin sak yarinyar da yake gani a mafarki, dan irin jikinta da yake gani, gashi yau dinma cikin hijab take bai san lokacin da yace ma driver dinshi su tsaya ba, driver din tsayawa yayi ganin motar da Yarima yake ciki ta tsaya yasa sauran motocin da suke binshi suma suka tsaya, bai jira Sun bud'e Mai motar ba dakanshi ya bud'e kofar, koda ya fita baiga bariki ba bai ga Mai kama da ita ba, d'an shuru yayi yana d'an tunani kodai imagination ne nakeyi, kai ya girgiza kai no ita na gani lumshe ido yayi yana ganin fuskanta tana murmushi, yayi wajan minti biyar a tsaye a wajan sannan ya shiga mota suka fara tafiya, gaba d'aya yarima Aliyu ya rasa mai yake mishi dad'i toh mai yake damunshi? Kai Anya kuwa? Ban yarda ita bace gizau ne kawai inda itace sanda na fita Aida na ganta, wannan tunanin da yayi yasa yaji cewan ba ita bace kawai imagination ne
GARIN ABUJA
Magajiya jummai ce zaune a wani dangareren falo, da alama tana jiran fitowan Mai gidan ne, tayi a kalla 30mnt tana jira saiga wata mata ta fito kallo d'aya zaka ma matan kasan babbace a kalla zata Kai 40yrs, matar cikin wata jallabiya mai shegen tsada ga hannunta sun sha zobunan zinari, ganin matan tana nufo ta yasa magajiya jummai ta mi'ke tsaye tana fad'in Barka da fitowa Hjy, matar murmushi tayi tare da fad'in zauna mana magajiya, bayan magajiya ta zauna matar tace kwana da yawa? Magajiya tace Hjy Habiba Wlh kuwa tun sanda mukai waya kika ce zaki nemeni, Hjy Habiba tayi murmushi tace Wlh kuwa magajiya kin san kiran da nayi miki akan matsalata ne, magajiya tace har yanzu Hjy habiba wannan matsalan bata kawar ba? Hjy habiba tace Hmmm kedai Bari Wlh abubuwa sun jagule, ina tsoran hulda da naza Wlh kwanaki saura kad'an Asirina ya taunu, magajiya tace garin ya hakan ta faru? Hjy habiba tace Wlh muna cikin d'aki nida yaron da kika had'ani dashi muna tsaka da soyayya saiga Mai gidan ya dawo, kuma bai fad'amin zai dawo ba ranan, jin kaman karan an rufe kofa yasa na tashi da sauri na bud'e kofa na hangoshi yana haurowa, da sauri na boye yaran cikin wardrobe, koda ya shigo ina mishi oyoyo kallona yayi yace lafiya kike zufa haka? Nace mishi banda lafiya ne bai san zufan cin ayaba bane, magajiya tace Kai kin tsallake Rijiya da baya, Hjy Habiba tace Kedai bari, yanzu kiran da nayi miki na yanke hukunci zan daina mu'amala da maza dan wata kawata taban shawara akan in fara hulda da Mata, Kinga duk namijin da yaga mace bazai maka zargin komai ba, magajiya tace hakane Hjy amma zaki ji dad'in macen kuwa? Naga da maza kika Fara, Hjy habiba tace toh ya zanyi miji ne Allah ya baka ga tarin dukiya ga komai amma babu kayan aiki, ni kuma gani mabu'kaciya ce, magajiya tace gaskiya Indai miji baya gamsar dakai ai gara ka nema ma kanka mafita yanzu dai tunda kin bar harkan Maza zan had'aki da yarinya d'aya, inna koma yau gobe zata tawo, Hjy habiba tace a'a yanzu driver zai tafi dake sai ya tawo min da ita, sannan dan Allah ban son kazama Mai tsafta nake so, magajiya tace karki samu damuwa zan baki Mai tsafta, bayan ta sallami magajiya da kudi mai yawa tare da atamfofi da less sannan tasa driver ya kaita, koda magajiya ta koma garin kaduna Haulat ta had'a driver dashi suka koma garin Abuja.
Yarima Aliyu sun karasa cikin kaduna direct gate din gidansu sis dinshi suka nufa inda Mai gadi ya wangale gate, da gudu Hafsat ta fito ta rungume Yarima Aliyu tana fad'in Wlcm bros, dariya yayi tare da fad'in thanks my lil sis, shiga cikin falon gidan sukayi, inda Hafsat take cemai yau dai Allah yayi zan bar gidan nan in koma wajan mum dina, yarima murmushi yayi tare da fad'in ina sis Fatima take? Kafin Hafsat tayi magana suka ji muryan Fatima Tana fad'in babu inda zaki, Yarima Aliyu yace karki zama mai son kanki mana, yau satinta nawa a nan? Yau kafata kafarta, dariya Fatima tayi tace ai nima na gaji da zama da ita, Hafsat ta zaro ido tare da fad'in bros ka zama shaida daka yau na daina zuwa gidan nan, dariya Yarima yayi yace Kunfi kusa ai, tace dagaske nake bros muje kaci abincin dana dafa maka sai mu wuce, daka Yarima har Fatima dariya suka saki dan jin yanda Hafsat ta d'auka da zafi, Yarima yace Kinga ni bana jin yunwa zomu wuce kawai dan zan biya hspt dina, fatima tace haba Aikam sai kaci abinci kiran masu aikinta tayi tace su d'iba abinci sukai ma fadawan Yarima amsawa sukayi da toh ranki ya dad'e, Hafsat jan hannun Yarima tayi sukai kan dinning abinci ta Fara zuba mai Chinese rice da pepper chicken, yarima ba wani abinci mai yawa yaci ba, ya tashi ya koma kujeran falon ya kalli Fatima yace Ina yaran ban gansu ba? Tace suna gidan kakarsu, yace ok tace ya maganan bikin ka Wai? D'an tsaki yayi tace Yadai lafiya? Yace nifa wannan auren bawai Ina sonshi bane, fatima tace shine ka yarda har aka tsaida rana? Yace nifa bada yardana akai wannan abunba Mai martaba ne ya yanke hukunci, tace ikon Allah, ai tunda aka tsayar da komai hakuri za kayi musha biki jin Fatima nason damunshi akan maganan bikin yasa ya kalli Hafsat tare da fad'in tashi mu tafi, dariya Fatima tayi tare da fad'in au bazaka zauna mu tsara abunda za'ayi da bikin ba? Fita yayi daka falon ba tare da yace Mata komai ba Hafsat itama binshi tayi dan dama already ansa Mata kayanta a mota, sunyi sallama da Fatima sannan suka wuce, direct u/sarki suka nufa inda asibitin Yarima yake, ginin babbane gashi gidan sama Mai hawa biyu , duba asibitin suka farayi, saboda girmanshi Hafsat tace Kai bros na gaji Bari in huta, murmushi yayi tare da fad'in muje kawai tunda naga inda ya kamata in gani, tace bros yaushe zaka Fara aiki a hspt din? Yace nan da sati biyu insha Allah tace Kai gab da bikin ka? Ka Bari Bayan aurenka mana, yace Nop saboda ban son zama da matar da ake kokarin li'kamin sai yasa nake son Fara aiki yanda bazan dinga ganinta kullum ba, Hafsat tayi dariya tare da fad'in ni Nasan Abba ma zaice ka tawo da matarka, murmushi yayi tare da fad'in ta ina zomu wuce Kar yamma yayi. Kama hanya sukayi koda sukaje wajan da yaga bariki dazu sai waige yake ko zai ganta amma baiga koda Mai kama da ita ba, Sai wajan karfe shida suka shiga Gida, koda suka sauka gefenshi ya wuce direct, d'auko drawing dinshi yayi ya fara zana fuskan bariki a wajan fuskan jin ana kiran sallah magrib ne yasa ya dakata da zanan ya nufi masallaci bai dawo ba saida yayi sallah isha'i, koda ya dawo gefen mum dinshi yayi suka gaisa sannan ya Mata saida safe tare da fad'in ya gaji, tayi murmushi tare da fad'in Allah ya kaimu, but kayi dinner Kafin ka kwanta. Yace Tom mum tare da fita, d'akinshi ya shige yaci gaba da tuna fuskan bariki yana zanawa cikin lokaci kad'an sai gashi ya zana fuskan bariki sak harda murmushin da takeyi da wayan data ri'ke tanayi, A hankali ya furta itace fuskan ya zauna a jikinta, d'aukan zanan yayi yasa ata wajan gadonshi inda zai dinga hango hotan, rataya zanan yayi tare dayin baya yana kallon hotan, shuru yayi na wani lokaci tare da fad'in she is d one, I have to find her, irinta nake son aure mace Mai suturta jikinta Mai kame kanta.
Bariki koda ta karasa guest house din alh madu baya nan, shiga falon tayi ta cire hijab din tare da fad'in kai kaman dole zafi duk yabi ya daman, kunna AC din falon tayi, bata dad'e da zuwa ba saiga Alh madu ya dawo, wajan bariki ya nufa yana dariya tare da fad'in Wlh duk wayan da mukeyi jinki kawai nakeyi ban yarda zaki zo ba, tabe baki tayi tace bariki bata magana biyu, janyota yayi ya rungumeta tare da fad'in muje ki taimaka Kimin wanka, jan jikinta tayi daka nashi tare da fad'in a'a Kar muyi haka, gwara Kar kasa ma kanka komai dan babu abunda zai shiga tsakani na dakai har sai mun siya ayabar roba, dan Wlh na gaji kai inka biya taka bukatar Niko oho, kai ya girgiza tare da fad'in bariki bariki baki da dama baki tsoran fad'an abunda ke ranki, tace ai bazan cuci kaina ba, amfanin zunubi Romo, ciki yayi dan ya samu yayi wanka tace mutum sai jaraba shiba komai ya iya tsinanawa ba, ko minti biyar bayayi yayi realise, yabar mutum da wahala tsaki tayi jin karan wayanta yasa ta nufi kujeran data ajiye jakanta, bud'e jakar tayi tare da d'auko wayan ganin Sunan Hon salis yasa tayi dan tsaki tare da fad'in daka wannan sai wancan, wayan tsinkewa tayi bata dad'e da tsinkewa ba saiga wata number ana kiranta dashi kaman Karta d'auka sai kuma ta d'auka, tare da fad'in hello, daka can gefen akace haba bariki Wlh kinyi kuskure ni zaki wulakanta Wlh tunda na Kwadaita dake saina sha zumarki, dariya tayi tare da fad'in kayi mistake babba na fad'amin wannan maganan zan nuna maka ni nawa barikin na fad'a da cikawa ne wlh sai nasa an horar dakai, an gaya maka bariki ko wani shege da d'an iska take bi, ai bariki tafi karfin d'an tasha irinka, wlh gindin bariki bako wani namiji ba, kashe wayar tayi tana huci alh madu daya fito duk yaji abunda take fad'a yasa yace bariki Wlh bakya ji, sau nawa nake fad'a miki kibar wannan gidan da kike kizo ki zauna a nan, tunda sai lokaci lokaci nake zuwa, kallon alh madu tayi tace zamana a inda nake yana da dalili wanda ba kowa zai san da hakan ba, kawai ka barni inda ka ganni, yace bariki in gida nane baki son zama zan kama miki wani gidan ki zauna koma in sai miki, tace Alh madu mubar wannan maganan dan Allah, yace shikenan kin dai shirya ko? Dan abuja zamu tafi yanzu tacan zamu tashi, tace eh a shirye nake, haka ta fita ba tare da tasa hijab dinba kanta babu d'an kwali, alh madu ne yake ja mata akwatin Bayan sun fita driver dinshi ya amsa yasa a mota suka kama hanyar abuja.
Bayan su Haulat Sun isa abuja cikin dare, Hjy habiba ta tarbi Haulat cikin girmamawa, domin taga Haulat babu laifi gaidata tayi ta amsa tare da fad'in muje kiyi wanka sai kizo kici abinci, Haulat tace toh, har toilet takai Haulat tare da fad'in ko inyi miki wankan Haulat tace a'a na hutarshe ki, bari inyi dakai na sai inzo a Fara aiki, dariya Hjy habiba tayi tare da shafa fuskan Haulat tace tunda na ganki naji ruwa ya fara zubar min domin kinyi min Ina fatan zaki ri'keni hannu biyu? Haulat tace karki samu damuwa, fita Hjy habiba tayi Haulat wanka tayi sannan ta fito tasa wata rigan bacci gaba d'aya jikinta ana gani, falo ta nufa inda Hjy habiba Ke zaune tana jiranta, ganin Haulat yasa Hjy habiba ta Fara tsuma tashi tayi ta karasa wajan Haulat din tana zuwa tasa bakinta cikin na Haulat ta Fara kissing dinta itama Haulat din martani ta Fara mayar Mata tare da tsotsan harshenta, Hjy habiba gaba d'aya ta rud'e domin tana cikin muguwar sha'awa da bukata, hannunta tasa akan nonon Haulat Tana murza Mata su duk wannan abunda suke a tsaye suke dan jan jikinta Haulat tayi tare da fad'in yunwa nake ji Hjy, Hjy habiba tace haba ya zaki min haka ki bari mu gama mana, Haulat tace Idan na koshi zaifi armashi dakyar Hjy habiba ta Bari taci abincin, tace ma Haulat in kin gama ga d'aki na can ki sameni ciki, Haulat ta amsa da toh, koda Hjy habiba ta shiga d'aki tsirara tayi tare da d'aga kafa Tana jiran Shigowan Haulat......
~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*
*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*
*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
*Wattpad @maryam-obam*
*Instagram@maryam_obam*
*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*
*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
*PAGE 7*
*wai Mai yasa wasu mutanan basu da adalci ne? Jiya nayi posting din page 6 amma har wasu sun Fara korafi, tun Farko saida nace ban son yawan complain nace in Littafin baima mutum ba yabar min kayana bance dole mutum ya karanta ba, sannan duk Wanda yaji Sunan novel dinnan yasan akwai wani sa'kon da nake son isarwa, wlh Wlh zagin wata bazai sa in daina rubuta abunda nayi niya ba, in bai miki ba saiki barmin kayana wasu yayi musu, masu cewa yara zasu lalace waya mutu waya tashi, ai wani baya lalata wani sai