Showing 33001 words to 36000 words out of 124261 words
Chapter 12 - BARIKI NA FITO BOOK 1 AND 2 BY MARYAM OBAM.txt
a kawo ta bah?
Ja mata hanci yayi da karfi, ihu ta saki mai kara tare da fad'in bros akwai zafi fah.
Yace sorry my lil
Turo baki tayi alaman bazata hakura ba
Yace lil am so sorry, yanzu gani nazo inaso mu had'a hannu muyi komai tare.
Tace yauwa bros yanzu gobe zaka katsina din?
Yace Nop ba katsina zani ba, kaduna zanje.
Tace kaduna kuma? Gidan sis zaka?
Yace so much question, na wajan kowa zani ba, wajan new bride dina zanje.
Tace new bride how?
Yace Idan aka gama wannan bikin very soon zan kawo ta
Hafsat tace what? Bros mata biyu? Kai gaskiya bros kayi hakuri, baka ga mum ita d'aya bace wajan Abba ba, kuma na tabbata gimbiya zinatu bazata ji dad'i ba.
D'an bata fuska Yarima Aliyu yayi tare da fad'in are you my sister or what?
Tace bros am your sister infact am your favorite sister.
Yace OK so support me if you are my sister, the gal that am talking about she is my choice, nd gimbiya zinatu zabin su Abba ne, ko bakya son in samu tawa zabin?
Tace inaso mana my bros kawai naga ko wannan ba'ayi ba and u r talking t.....
Yace enough Ina Usman?
.tace dazu mukai waya yace gashi nan zuwa.
Tashi yayi tare da fad'in in yazo ki fad'a mishi ya sameni tare da barin d'akin.
Hafsat tace Kai bros baka da dama yanzu ko auranka ba'ayi ba amma kana maganan wani auran, any way am ur sister Ina son abunda kake so, am in ur side......
*********
Hjy babba ne tafe yana rangwada tare da sharba hannu yana watsa su shi'a dole yana yanga, jefo mishi abu yaji anyi akai, yace na shiga uku zasu kashe ni.
Wani dan takashin uba ne wanna, yake neman kassarani ya rage min farashi.
Jin an jefo mutum kanshi ya fad'i kasa yasa Hjy babba sakin ihu tare da fad'in sun kassarani, khairat ya gani an jefota kanshi ita da wannan saurayin nata da sukai fad'a kwanaki.
Tashi hjy babba yayi yana fad'in oh ni zasu min Illa haba bawan Allah ai wannan rashin mutunci ne, taya zaka turo mace haka, gashi ka turota ta fad'o kaina innta illatani Kai zaka aureni?
Mutumin ya kalli hjy babba yace dallah Yimin shuru dan bura uba, in aureka kana gardi ta ina zan cika, oh ta duwawu K......
Hjy babba yace Kai Mlm Wlh kalleni tun daka sama har kasa kasan duk inda ri'kkiyan karuwa take mara mutunci Toni nakai, wlh Idan ka kara kirana dakai sai Nayi tsirara munci Uwar juna....
Su habib ne da jamil suka karaso suna fad'in lafiya y'ar uwa keda wa?
Hjy babba yace nida wannan mara mutuncin nake, yana magana yana nuna mutumin
Habib ya kalli mutumin dake ta faman huci kaman zaki, yace gskya Mlm baka kyautawa akan me zaka dinga fad'a da Mata kafa San mu rauni garemu, wlh wasu mazan basa tausaya mana.....
Jamil ya cafe da fad'in ni na rasa irin wannan dalili, sannan in suka kwaso guntun sha'awan su wajanmu suke zuwa, ayaba na rawa suna kad'a ta sai sun shige cikin hq suke samun sa'ida, shewa suka saki tare da tafa hannu sannan suka juya suka buga duwawu....
Mutumin ya kalli su habib da hjy babba da jamil, yace kattan banza dana hofi, kallon khairat tayi yace ke kuma zamu had'u y'ar iska fuuuuuu yayi gaba
Habib yace oh kunga dan iska mu ka gaya mana iskanci wani irin iskanci ne bamu Sani ba Mai karaman ayaba, kallon khairat tayi yace amma ke kam Kinyi Asara ni yaushe zan yarda ka dinga dukana Bayan nike d'ibe ma sha'awa, haka rannan kukayi kodai ayabar tasa babbace da kika li'ke masa?
Hjy babba yace Atoh taya ni tambaya ai wannan iskanci ne, kuma mu babu wanda bamu Sani ba.
Khairat tace Kubar dan iska ina dai dai dashi Allah yasa ya dawo yaga yanda zan Mai Dan tsinanna
Habib yace Mai zaki Mai ya wuce ki jashi d'aki ya danneki, karki kawo mana wani sabon salo, da cika baki gaba habib yayi yana rangwada
Jamil da hjy babba ma sukai gaba hjy babba tana fad'in aiko anyi Asara ni ayaba duk girmanta in naga iskanci yayi yawa ai na barta, shewa suka saki
Hjy babba d'akin bariki yayi ya Mata nocking ta tashi ta bud'e, tana hamma,.
Baki hjy babba ya saki tare da fad'in mai zan gani haka?
Bariki da bacci ke idonta tace kaman ya?
Yace amma dai bariki baki da mutunci, karfe hudu fa nace ki shirya zamu wajan alh madu.
Tsaki tayi tare da fad'in inje in mishi me, ni hjyta dan Allah ki barni in koma bacci na.
Hjy babba yace oh yau naga sabon salon iskanci, so kike mutumin nan ya daukeni karaman mace? Yanzu in baki zo munje ba zai dinga min kallon karaman mace gskya maza ki shirya muje, yana maganan yana bud'e hanci alaman bariki ta bashi haushi.
Tsaki ta kuma saki tare da fad'in bari in shirya in Naje ai abunda yake so ba samu zaiyi ba.
Hjy babba yace kyaji dashi lokacin da zaku shige ciki ku kunshe ana baki ayaba Aiba sani zanyi ba, dan Allah kiyi sauri dan appointment din hudu ya bamu.
Bariki tace toh yaushe kuma ya fara aiki da lokaci?
Hjy babba yace in Kinje kya tambayeshi
Bariki jallabiya tasa tare da yafa gyalen rigan, ta feshe jikinta da turare sannan suka fita.
Bakin titi sukai inda suka hau mota suka nufi guess house din alh madu.
Bayan sun karasa suka shiga ciki, nocking hjy babba yayi Jim kad'an aka bud'e
Alh madu ne ya bud'e kofar yana Washe baki ganin bariki yace Kaga manyan mata maganin kanana bariki kina abunda kike so
Fuskan bariki a murtuke domin tunda taga alh madu taji ranta yana baci Sosai.
Alh madu ganin fuskan bariki a murtuke yasan har yanzu tana fushi, kallon hjy babba yayi yace Bari in sallameka tunda ka kawo min abunda nake so.
Shiga ciki yayi ganin ya shiga yasa Hjy babba ya kalli bariki yace miye haka kin wani d'aure fuska kaman bakar kumurci.
Hararan hjy babba bariki tayi tace nifa gskya tafiya zanyi
Hjy babba yace dan Allah Kar kimin haka, ai wannan tozarci kike shirin yimin.....
Ganin alh madu yana nufosu yasa Hjy babba yayi shuru, mi'ka ma Hjy babba kud'i yayi tare da fad'in ina godiya sai munyi magana
Tafiya yayi yana godiya
Alh madu janyo bariki yayi dake tsaye ta tamke fuska yace haba bariki ke bakya yafiya ne? Nasan nayi laifi kuma ana fushi dani kin San rashinki kin San ya naji kuwa? Dan Allah kiyi hakuri komai ya wuce ni na rasa mai zanyi ki Fara so na.
Bariki ta tureshi daka jikinta yace so fah kace wani irin so?
Yace na aure mana Wlh bariki Ina son in aureki
Tace dan Allah mubar wannan maganan raina yana baci Sosai, mai kake son fad'amin.?
Hannunta yaja sukai waje tare da rufe Mata ido tsayawa sukayi sannan ya bude Mata ido mota ta gani kiran matrix mi'ka mata key din yayi yace plz am so sorry a daina fushi dani domin bazan iya hakura dake ba.
Bariki murmushi tayi tare da amsan key din tace wow gaskiya na gode, kallon motar tayi ta rasa mai yasa kowa ya Mata kyauta bata jin wani dad'i amma yarima Idan ya Mata har cikin ranta take ji.....
Alh madu ne ya Katseta tare da fad'in ina fatan an huce yanzu? Kai ta d'aga alaman eh komai ya wuce, tace amma saina rama Marin da nasha.
Murmushi yayi tare da fad'in ga fuskanta mara Indai zaki huce.
Tsaki tayi tare dayin murmushi tace ba yanzu ba sai nan gaba.
Gira ya d'aga mata tare da fad'in muje ciki ko dan Wlh Ina mugun sha'awan ki, Kinga ayabata tunda ta ganki take harbawa.
Kallon wajan ayaban tayi tace d'an iska inda Mai babban ayaba ne da yanzu ta cika wandon amma Abu ko ganinta Banayi kuma yace a tashe take.....
Katse mata tunani yayi da fad'in muje koh.
Tace muje Ina, ai hakuri za kayi domin jini nakeyi sai na gama.
Alh madu shuru yayi amma kallo d'aya zaka mishi ka gane ranshi ya dan baci domin ga dukkan alama a matse yake.
Yace bariki dan Allah muyi a haka Wlh I.....
Tace dakata dakata dan Allah mubar wannan maganan taya zaka cini Ina jini ai zunubin sai yayi yawa, amma inada mafita muje ciki....
Binta yayi sukai ciki, ita ta tayashi tube kaya, sai da yayi tsirara ga yar karaman cillanshi a tsaye
Bariki ciro Condom tayi cikin jakarta tare da mi'ka mishi Tana murmushi tace gashi kasa sai muyi Kar kasa haka in sami ciki
Alh madu amsan condom din yayi tare da ciro d'aya a cikin kwalin ya bud'e zama yayi akan gadon d'akin ya bud'e kafa yar ayabanshi ya kamo yana kokarin sa condom din amma daka yasa sai yaga ya shige inya tashi condom saiya fad'o domin condom din yama ayaban girma
Bariki na tsaye tana kallonshi tana dan dariya ciki ciki, tare da fad'in tsohon banza ai yau duk nacinka baka cina.
Alh madu yace bariki wannan Abun babu dai dai size dina ne? Wannan yayi min girma yaki zama
Bariki tace yaki zama fah kace wannan size din sukayi kuma ko wani ayaba yana shiga Indai bata yara bane, Tana maganan tana dan murmushi kasa kasa.
Alh madu yace nidai dan Allah muyi haka Wlh marana har ya fara murdamin
Tace in kamin ciki fah, ince Sanata madu yamin ciki?
Shuru yayi yana nazari
Tace kawai bari insa a siyo kanwa kasha koh tare da d'aga Mai gira.
Alh madu kai ya kifa yana Mai jin zafi domin cikin shi ya fara ciwo dan ruwan sperm ya taru kuma yana bukatar fita
Ganin yanda yayi yasa bariki take ta dariya kasa kasa tace d'an iska an tsufa amma ana cinye y'ay'an mutane ganin yanda yakeyi yasa ta nufeshi tare dasa hannunta Tana mishi wasa da ayaban ta dad'e tana Jan ayabar tare dayi mishi tafiyar tsutsa har sperm ya fito da yawa nishi ya fara tare da fad'in Kai yau naga abu
Ganin ya kawo yasa bariki ta tashi domin taji karan wayanta, nufan wayan tayi taga Yarima na, daburcewa tayi tare dajin tsoran d'auka wanda ta rasa dalilin hakan......
~MARYAM OBAM~
*BARIKI NA FITO*
*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*
*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
*Wattpad @maryam-obam*
*Instagram@maryam_obam*
*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*
*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
*PAGE 19*
Kasa d'aukan wayan tayi, harya tsinke wani kiran ne ya kuma shiga cikin wayan, tsoran d'auka take sai take ganin kaman zaiga inda take, da sauri ta juya ta kalli alh madu dake kwance yana nishi kaman jakin Kano.....
Tace zan wuce yanzu
D'ago dakai yayi dakyar yace ki bari gobe mana, ko kin kwana ai babu abunda zai faru tunda kina jini.
Tace inada uzuri ne sai yasa kuma dole inje in aiwatar dashi, tana maganan ne cikin gadara
Alh madu yace ok ai kin iya tuki koh?
Tace eh Allah yasa motar akwai mai?
Yace akwai full tank ma, d'auko mata Leda yayi ya bata yace ga ayabarki kin barta acan baki tawo da ita ba, ya kara bata wani ledan yace ga tsarabanki.
Amsa tayi tana fad'in Kai shine ka kawo min? Tana maganan ne tare da bud'e ledan, ta d'auko ayaban roba d'aya tace ngd tare da maidawa suka fita tare.
Motar ta shiga wanda sit din motar duk Akwai Leda, key ta mata tana murmushi
Alh madu yace gskya bariki ya kamata kibar gidan da kike ki dawo nan inma bakya son nan zan baki wani gidan kiyi ta zaman ki zai f......
Tace mubar wannan maganan nan gaba za muyi zan tafi.
Yace OK
Fita tayi tana tuki cikin kwarewa, sakin motar take tana sharara gudu domin Alla Alla take taje gida danta kira Yarima, dan bata son ta kirashi yaji tana hanya.
Koda bariki ta karasa gida, rasa inda zatai parking din motar tayi, domin yau sati sai kid'a akeyi Wanda kwata kwata ta manta yau akeyin wasa, dan haka daka baya ta faka motar ta d'auki ledojin da alh madu ya bata tayi cikin d'akinta, tana shiga ta ajiye ledojin tare da doka ma Yarima kira, harya tsinke bai d'auka ba, d'an jinkirtawa tayi kozai kara kira amma taji shuru kara kira tayi ba'a d'aga ba dan haka ta Fara tunanin ko lafiya, haka ta zauna a d'aki taki fita wajan wasa domin Kar Yarima ya kira Kafin ta koma d'aki kuma ya tsinke, haka taita zama shuru shuru Yarima bai kiraba, gaba d'aya duk sai taji babu dad'i ko kadan nocking taji ana mata cikin murya irinta kasala tace Waye?
Muryan habib taji yana fad'in Waye in banda ni.
Tashi tayi ta bud'e Mai kofar
Shigowa yayi yana karema d'akin kallo kaman wanda yake neman wani abu, zama yayi tare da tabe baki yace oh Aina d'auka keda wani ne a d'akin kika rufe kofa nake jin muryan ki kaman an danneki.
Bariki tace kaji dashi ....
Fuska ya murtuke yace ke dawa?
Tace dakai mana
Yace Toh ai wannan rashin mutunci ne, mai yakai mace jinsin maza, gskya ban so, ke din shine ba zaki iya fad'a ba.
Tsaki tayi tare da fad'in kyaji dashi.
Habib yace in Kinje wani ya bata miki rai ai saiki sauke musu tun a can ba'a nan ba, ana magana kina wani bo'karewa kaman budurwa taga saurayi
Bariki tace ni bama wannan ba, Yarima ya kiraka kuwa?..
Yace na shiga uku an fasa aurena yace zai kirani ne? Maiya faru badai kin bata Abu ba?
Duk a tare ya jefo mata wannan tambayan.
Tace a'a naga kiranshi ne kuma na kira bai d'auka ba, gashi har yanzu bai kira ba.
Habib yace au Ashe fushin akan soyayya ne.
Tace kaman ya?
Yace bariki son Yarima ya dad'e da kamaki, har Abun yakai danya kira baki d'auka ba sannan kin kira bai d'auka ba abun ya dameki? Wannan Shi ake kira soyayya ....
Bariki shuru tayi tana d'an nazari, domin maganan habib yana neman sata cikin damuwa again ga rashin kiran Yarima ga habib yana son sata tunani....
Habib yace wani uzurin Nasan ya ri'ke shi, amma Nasan ai bazai ga kiran bariki yaki d'auka ba.
Murmushi tayi tare da fad'in toh Allah dai yasa lafiya
Habib yace Ameen tare da janyo ledan dake gabanta Yana fad'in miye wannan kuma?
Bud'ewa yayi yaga ayaban roba da sauri ya saki sukai k'asa yace Mai zan gani? Namiji da suna Hajara
Bariki tace abunda idonki ya gani, ko kina sone in baki d'aya?
Habib yace inyi me dashi barni in mutu maza su kaini
Bariki tace inda nake sawa Kema nan zaki sa, tunda duk abu d'aya garemu.
Habib baki ya saki tare da fad'in, bana haka ance da tsohuwa tayi zina.
Bariki dariya tayi tare da fad'in kyaji dashi in banda son ganin gulma daka ganin abu a Leda sai a kama a bud'e ai gashi Kinga abunda bai dace ba.
Habib yace ah na gani kam wannan zandariya haka naga abu babba da karama Kala Kala, d'auko katuwar ciki yayi yana tabawa yace wannan ai sai takai ma mutum har cibiya
Bariki tace zo kisa mu gani
Habib yace wai miye haka ne? Naga ke burinki kiga tsiraicina? Toh niba haka nake ba, nono ne kina dashi ina dashi hq gareki shike garan, kowa yaga nasa mana, in banda sabon salon iskanci mutum saiya dinga harin na wani.
Bariki dariya tayi tace toh miye dan naga abun y'ar uwata mace, Aiba komai bane
Habib ya ri'ke kugu yace oh ni habiba yau naga takai na, bariki Wlh in baki fita hanyar tsiraicina ba zan Karta miki guguwan iskancin dake kaina.
Bariki tace oho dai koma dai miye in an isa a bud'e in gani
Habib yace bariki kodai Kema kin Fara neman mata ne? Naga kin d'age sai Kinga tsiraicina, toh inma kin Fara ni bana haka dan bana cin mata ni sai maza inji ayaba tana shiga tana fita
Bariki tace ta ina zata shiga tare da sakin dariya
Habib yace bariki Wlh zan Karta miki rashin mutuncin dake kaina yanzu,
Tace yakuri kawata, gobe yarima zai zo zamu gidan nan
Yace an gama kice mijinki zai zo gobe tare da sakin gud'a
Bariki tace au har ya zama mijina?
Habib yace insha Allah ai wannan a rubuce yake
Wani irin murmushi ta saki cikin jin dad'i Wanda bata san tayi ba, tace taya zan aureshi ba tare da wani matsala ba?
Habib yace Aina fad'a miki dattawa zamu samu, masu ruwan mutunci su zauna a matsayin iyayenki, Kinga Idan akai haka an wuce mataki na farko sannan sai a sami gida a anguwan kanawa irin dai na Talakawa a matsayin nan ne gidan ku.
Bariki tace toh Idan akai bincike fah? Kasan fah dole suyi bincike Wlh ban son a sami matsala
Habib yace ah da naga ni d'aya nake wannan Abun yanzu harda ke, gskya Yarima ya mamaye zuciyarki, karki damu nasan koda za'ayi bincike ta wajan sarkin anguwan za'ayi zan shirya komai
Bariki murmushi tayi tace Allah yasa Kar Abu ya kwabe dan Ina tsoro naga wannan Yariman kaman zaiyi bin kwakwafi.
Habib yace ai koma dai miye karki damu ni zan shirya komai Indai da kud'i ai an wuce wajan
Bariki tace hakane
Habib yace yau bazaki rawan bane?
Tace Wlh babu inda zani Kar in fita Yarima ya kirani.
Habib yace ah toh ni bari inje in dan karkad'a duwawu in girgije inji dad'in rayuwa, fita yayi
Ganin ya fita bariki yasa ta rufe kofarta tare da d'auko wayarta ta danna taga har yanzu Yarima bai kira ba, tunani ne Kala Kala suka cika ta tare da tambayan kanta kodai wani abu ne?
Kwanciya tayi dan tana fashin sallah, tunanin maganan habib take da yake ce mata soyayyan Yarima