Showing 48001 words to 51000 words out of 124261 words

Chapter 17 - BARIKI NA FITO BOOK 1 AND 2 BY MARYAM OBAM.txt

da fad'in wani irin kaddara? Kalli idona tell me maike damunki nd i promise zanyi accepting dinki a duk inda kike saboda ina sonki


Tace you promise komai nace zakai accepting dina koda nace na taba zina....


Ido ya lumshe cikin bacin rai yace my princess I have tell you so many times ki daina danganta kanki da wannan kazaman Kalman, karki manta na fad'a miki zina kawai mace zata aikata in fasa aurenta domin masarautar mu bazatai accepting haka ba, let me tell you something Idan mace tayi aure a masarautar mu bama saki har sai kayi laifi biyu shima sai an ganka zina da kisan Kai wannan laifin shine zaisa a saki mace, Kinga zina tana d'aya daka cikin manyan laifi ko a addinance bazan iya auren macen data bada mutuncinta a waje ba na tabbata Zainab ke bakya d'aya daka cikin wannan matan marasa kamun kai kin samu tarbiya....


Ina da matukar kishin abunda nake so, Zainab mai kike son fad'a min?


Bariki jikinta yayi sanyi, domin jin kalaman Yarima lallai Indai masarautarsu basa saki ya kamata ta aureshi kaman yanda ta tsara tun Farko fad'a mishi yanzu babu abunda zai haifar sai dai ma yasa ya tsaneta ko kuma ya barta har abada, lallai ya kamata in boye komai sai bayan auranmu in bashi Labarin kaina.....


Katse mata tunani yayi da fad'in ina jinki....


Tace Yarima Ina tsoran Kar y'an uwanka Suki yarda dani a matsayin matarka iyayena basu da karfi, na shiga damuwa Sosai Yarima kafi karfina sai yasa nake son ka amshi kaddara kayi hakuri dani ta karasa maganan cikin kuka


Ho ho ho ho zo kuga yanda Yarima ya rud'e tare da fad'in my princess saboda wannan abun kike ta saka kanki cikin damuwa, yace kalli idona, bata ko motsa ba balle ta kalli idon nashi Dan bama iya kallo za tayi ba


D'ago Mata da fuska yayi suka had'a ido tana kokarin kawar dakai ya ri'ke mata fuskan tare da fad'in don't move, yana magana yana kallon idonta yace I can't live without you my princess you are the girl that I love in my life, ki daina tunanin akwai abunda zai sa in fasa aurenki how I wish aurenmu za'ayi jibi, dana nuna miki how much I love you, but lokaci kad'an nake jira soon u will be mine forever, ke nake so only you ba wani abu ba, bana bukatar komai sai ke.


Tunda yasa idonshi cikin nata gaba d'aya ta daburce, domin ta rasa mai yasa Yarima Aliyu yake mata kwarjini Tana jin abubuwa da dama akanshi Wanda bata ji a sauran mazan da tayi hulda dasu, ido ta lumshe domin bazata iya juran kallonshi cikin ido ba .


Ganin ta lumshe ido yasa ya saki murmushi tare da fad'in my shy Princess Bride to be Mrs Yarima Aliyu insha Allah


Bud'e ido tayi tana murmushi


Yace baby ina bukatar inzo Walima dinki, u say ranan Saturday right? Baki bani Kati bama ko am I not invited?


Murmushi tayi tare da girgiza kai tace u r invited but amma na yafe basai kazo ba, tunda I promise zan tura maka komai na wajan, Walima din


Yarima yace hakane but ranan dole In ganki coz Nima zan tayaki murna tunda an hanani zuwa wajan walima


Murmushi tayi tare da fad'in ai yanzu ni ban isa ince karka zo ba inma nace sai dai in ganka


Dariya yayi tare da fad'in toh ya zanyi your love drive me crazy bana ji bana gani, Indai Anga nutsuwan Yarima Toh yaga zainab dinshi


Dariya tayi tare da fad'in Rufamin asiri


Yace ai a rufe yake my princess


Tace Yarima dare fah yana yi, wlh Ina tsoran dare Kaga kuma kai d'aya kazo ko in had'aka da habib ku koma tare?


Murmushi yayi tare da fad'in ashe you care for me


Uhm kawai tace


Yarima yace my princess karki damuwa zan koma ni d'aya, tare da danna wayanshi yaga 11:15 yace Kai dare yayi Sosai ashe har 11:15


Bariki tace toh kazo ka koma Mai yasa kazo kai d'aya?


Yace ke kika sani mana tunda bakya d'aukan wayana, ai dole inzo in ganki inga ko lafiya


Tace Bari in shiga ciki saida safe koh?


Murmushi yayi yace korana kikeyi?


Tace a'a ni inda babu damuwa Aida ban Bari ka kama hanya ba, saboda ina tsoro


Yace Toh ko zaki raka ni?


Ido ta zaro alaman ni kuma, lokaci d'aya kuma tace a'ah kaga saida safe tare da kokarin bud'e motar d'ayan hannunta ya kamo

Yace korana dai kikeyi yau


Tace Yarima ba haka bane dare yayi kuma you are alone Kaga yanzu lokaci tare da danna wayanta 11:20 tace dan Allah Yarima ban son ka kara bata lokaci a nan


Yace OK my princess peck ya Mata a hannu tare da fad'in good night saura in kira k'iki picking


Tace dole inyi


Murmushi yayi tare da jan motar yayi gaba.


Saida ta Bari ya fita daka Layin Kafin ta shiga cikin gidan


Tana shiga tace ma habib muje tare da yima masu gidan sallama.


Bayan sun fita habib yace wai bariki ya kuke ciki ne da Yarima?


Tace kawata ai yanzu abunda muke ciki shine ka nema min wanda zasu tsaya a matsayin iyayena sannan a anguwan kanawa kasan nace mishi nake, ina son gidan da zamu zauna ya zama na talakawa Sosai sai mu kama haya


Habib yace an gama karki damu zan sami dattawan mutunci masu kamala su tsaya a matsayin iyayenki sannan zani wajan sarkin anguwan kanawa muyi magana saiki tanadi kud'i dan kin San abun na kud'i ne


Bariki tace indai kud'i ne Babu damuwa ko nawa zan kashe Indai zan sami Yarima na


Habib yace ah Yarima yayi sa'ah ayabarsa tama bariki


Duka takai ma habib tare da fad'in ban son iskanci, yauwa Ina son in dan had'a Walima amma fa na mutunci dan hijab za'a saka


Habib yace na shiga uku an fasa aurena miye wani hijab za'a saka kice wannan ba namu bane yana maganan yana bud'e hanci ,wlh bariki naga kina neman komawa ta Allah


Tace toh da ni ta wacece


Habib yace kin fini Sani


Tace Yarima na kira na kaga nayi gaba da gudu tayi gaba dan ta isa Gida Kafin kiran ya tsinke.....


















Not edited😄






~MARYAM OBAM~


*BARIKI NA FITO*








*BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*




*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*


*WWW.Maryamobamnovels.com*




*Wattpad @maryam-obam*


*Instagram@maryam_obam*








*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW.... BARIKI NA FITO*








*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*








*PAGE 26*












Gudu bariki take amma Kafin ta shiga cikin gidan kiran ya tsinke, bayan ta karasa ciki ta shiga d'akinta ta rufe sannan ta doka Mai kira harya tsinke bai d'auka ba sai daka baya ya kirata ta d'auka tare dayin sallama


Yace my princess gudu kikayi naji kina ta nishi


Tace a'a Yarima gudu cikin wannan daren, ka kai gida ne?


Murmushi yayi tare da fad'in sai kace a duniyar aljanu yaushe na tafi kawai nace bari in kiraki kiyi ta tayani fira har inkai gida


Tace driving fah kakeyi taya za muyi tayin waya haka plz kayi hakuri in kaje gida muyi waya plz Yarima Kaga yanzu dare ne gashi kana hanya


Yace karki damu na had'a wayan da ox so ba'a kunnena wayan yake ba


Tace OK but Aida ka Bari in....


Yace OK tunda bakya son magana dani no p


Da sauri tace kayi hakuri Yarima na tuba


Murmushi yayi tare da fad'in an amshi tubarki my princess bakya laifi ai


Haka sukai ta fira harya isa masarautar su sukai sallama


Yarima bayan ya faka mota babu kowa sai fadawa dake takaiwa da komowa, suna ganin Yarima suka zube suna gaidashi tare dayi mishi rakiya har gefenshi


Duk wannan abunda akeyi a idon gimbiya, domin lokacin dazai fita ta ganshi gaba d'aya ta kasa sukuni tare da tambayan kanta Ina zashi cikin dare? Bayan yasan shida fita sai bayan an d'aura musu aure, mai Yarima yake nufi? Lokaci d'aya kuma ta tuna daya tafa fad'a mata zai kara aure kodai tad'i ya tafi? Da sauri ta rufe ido tare da fad'in Kai no Nasan ya fad'a ne kawai but ban yarda zai kara aure ba...... Kallon wayarta tayi taga 12:03 tace toh Ina yaje tun dazu ya dawo cikin wannan daren?.....


Gimbiya Amina dake kwance daka ita sai rigan bacci dai dai Giwa, farkawa tayi taga gimbiya zinatu a tsaye wajan window, tace zinatu lafiya kuwa? Mai kike yi a nan?


Gimbiya zinatu tace my love Yarima naga tun d'azu ya fita....


Gimbiya Amina tace fita kuma? Bayan babu inda zashi sai an d'aura aure, kai Anya shi kika gani kuwa?


Tace Wlh shina gani yanzu ya dawo naga fadawa sun raka shi, kuma my love shi d'aya naga ya fita


Gimbiya Amina tace lallai Indai koh shine dagaske Yarima ya karya al'ada inko har zai karya wannan al'adan bana tunanin babu wata al'adan da bazai iya karyawa ba, dan haka saiki kiyaye domin gudun bacin rana, tana fad'in haka ta kwanta tare da fad'in Kema kizo ki kwanta ki kashe mana wuta plz ban son haske.


Gimbiya zinatu jiki a sanyaye ta kashe wuta tare da kwanciya lallai maganan gimbiya Amina hakane Indai kam Yarima zaiyi watsi da al'ada bata tunanin zai iya ri'ke sauran al'adun dan ta tabbata yasan Indai d'an gidan sarauta zai auri y'ar gidan sarauta akwai irin abubuwan da sukeyi ciki harda rashin fitansu sai bayan aure


Yarima kam yana shiga d'aki toilet ya nufa Kai tsaye wanka yayi sannan ya fito yasa jallabiya, wayanshi ya d'auka ya tura ma bariki sa'ko


Good night my princess


Koda ta karanta batai mishi reply ba dan tasan inta mishi bazai kwanta ba hala su canza zancen daka nan, gashi tana son ya huta danta tabbata ya gaji Sosai


Ganin bata bashi amsa ba yayi murmushi tare da fad'in may be she fall asleep, tunaninta yai tayi tare da fad'in ana d'aura aurena zan fara neman auranki my princess insha Allah da haka bacci ya sace shi










********
Laurat ce zaune ita da farhan a falo, farhan yace laurat ya kamata kiban number dinki fah.


Murmushi tayi tare da fad'a mishi yasa yana murmushi Bayan ya gama sawa ya kalleta tare da fad'in da wani suna zanyi saving??


Dariya tayi tare da fad'in duk Wanda kaga ya maka


Yace OK bari insa my love


Dariya tayi Sosai tare da fad'in your love fah kace? For where


Zaiyi magana kenan saiga Hjy habiba ta fito fuska a d'aure Wanda yasa dole yayi shuru


Kallon haulat tayi wacce take danna waya tace haulat jeki shirya zamu gidan Hjy Umaima.


Da sauri ta tashi domin dama tana neman hanyar da zata had'u da hjy Umaima danta fad'a mata bariki karya ta mata bata da wasu aljanu da sauri tayi d'aki danta shirya


Ganin Haulat tayi ciki yasa Hjy habiba ta kalli farhan tace waiba na maka magana akan ka daina shigema haulat ba??


Yace mum saboda me?


Tace saboda bana so, na fad'a maka ta kusa aure


Yace and so what? Mum plz I don't know why kike irin haka, koda fira kikaga Inayi da ita saiki ta bata fuska


Hjy habiba tace saboda bana son kana shige mata


Yace laifi ne danna shige mata miye illan haka cewa nayi ina Sonta kince ta kusa aure toh miye kike damuwa, in tana da wani abu ki fad'amin mana, naga a gidan nan take infact ma a d'akin ki take kwana, so miye dan nayi fira da ita?


Hjy habiba tace farhan na fad'a maka bana so, ni ban son koh magana kana Mata


Yace sorry mum, bazan iya abunda kike son inyi ba, Indai tana cikin gidan nan dole muyi magana akan wani dalili zaki hanani magana da ita? Nasan inda Tana da wani hali bazaki Bari tazo miki gida ba harta zauna dake ta dinga kwanan miki a d'aki ba


Hjy habiba ranta a bace ta tashi ta nufeshi tare da zama kusa dashi tace son ka fahimce ni mana......


Yace mum zan fahimta amma sai kin fad'amin miye matsalan


Shuru tayi tana nazari lallai ya kamata tasa ya koma, domin gaba d'aya ta fahimci d'an nata son haulat yake da sauri ta girgiza kai tare da fad'in no never in hakan ya faru bazan iya gani ba......


Haulat ce ta katse mata tunani da fad'in mum na shirya muje koh.


Tashi hjy habiba tayi tace OK har zasu fita farhan yace mum wait Nima bazaku barni a gida ba, muje muyi dropping dinki haulat ke kuma zaki rakani wani waje


Hjy habiba tace babu inda zata raka ka, Kaga farhan Ina warning dinka Toh, kallon haulat tayi tace muje


Haulat tace mum ki bari in raka shi mana, in yaso inkin gama sai mu dawo mu daukeki


Hjy habiba babu yanda ta iya amma kana ganinta kasan ranta a bace yake haka suka fita haulat na gaba farhan na tuki hjy habiba na baya har gidan Hjy Umaima suka sauketa sannan suka wuce


Hjy habiba cikin takaici ta shiga gidan nocking tayi Mai aikin hjy Umaima ta bud'e kofar ganin hjy habiba ce yasa ta gaidata cikin girmamawa tare da fad'in madam na d'akinta


Hjy habiba d'akin Hjy Umaima ta haura kofar a bud'e dan haka ta shige tana shiga taga hjy Umaima tsirara ana tsotsan mata hq tana wani kame katifar gadon alaman tana jin dad'i Sosai


Hjy habiba tace oh dama kuna ciki shine kuka bar kofa a bud'e zama tayi tana kallon yanda ake tsotse ma Hjy Umaima hq wacce tayi nisa ko ansa ta kasa bama hjy habiba dan ta kusa yin realising kuma bata son a tsaya


Hjy Umaima sumbatu ta Fara tare da fad'in Ashhhhh baby suck me well I love it.....


Yarinyar dake faman tsotse mata hq ta gefen dan tsaka tasha uban attachment hannunta tasa akan nonon hjy Umaima tana shafa mata su ga harshenta dake yawo akan dan tsakanta


Hjy habiba dake zaune itama nata tsumin ya tashi domin gaba d'aya ji tayi hq dinta ya fara yo-yo ruwa na zuba kafa ta Fara mak'ewa tare da matse su Sosai ido ta lumshe dan gaba d'aya wani irin mugun sha'awa ya taso Mata jin ihun hjy Umaima yasa ta bud'e ido ganin hjy Umaima tayi a gefe tana nishi kaman wata tsohuwar zaki, alaman tayi realising


Ganin haka yasa Hjy habiba tayi toilet din d'akin da sauri dan in bata bar wajan ba komai zai iya faruwa tana shiga toilet din tayi tsarki dan ruwan daya tarun mata ya fita saida tayi wajan minti Goma Kafin ta fito taga hjy Umaima a zaune yarinyar kuma bata d'akin


Hjy Umaima tace kawata Yadai naga idonki ya kad'e kodai kina bukata ne?


Hjy habiba basar wa tayi tare da fad'in ko d'aya


Hjy Umaima tace ina haulat dinki kota koma ne?


Hjy habiba tace a'a sun fita ita da farhan, ni Wlh Ina cikin damuwa Kinga yanda farhan yake shige mata, gashi na mishi magana akan ban son yana shige mata amma ya'ki ji.


Hjy Umaima tace toh miye a ciki, har kike sama kanki damuwa?


Hjy habiba tace wani abu ne mana dan naga Wlh kaman Sonta yake


Dariya Hjy Umaima tayi tace Kinga koh da abu yayi kyau saiya auro miki ita inya cita da dare ke kuma kici da safe ta karasa maganan cikin dariya Kinga tuwo na Mai na.......


Hjy habiba tace wannan wani irin abune ke har kina tunanin zan Bari ya aureta haba never Wlh, taya zan bar d'ana ya auri haulat?


Hjy Umaima tace toh miye danya aureta ni banga illan hakan ba


Hjy habiba tace ina tunanin kin manta miye tsakani na da haulat koh? Karki manta love muke nida ita, sannan har kiyi tunanin in d'auki d'ana na ciki na in bashi aurenta Kema kin san wannan abun bamai yihuwa bane har abada


Hjy Umaima tace ki roki Allah Kar ace yana Sonta domin na tabbata inma baki yarda ba mijinki toh zai yardan mishi ya aureta


Hjy habiba tace mubar wannan maganan dan Wlh duk yanda zanyi sai Nayi Kai Tashin hankali AI Wlh koda zan rasa shi ban tunanin zan Bari ya auri haulat dole in korashi ya koma inda ya fito Wlh inya gama karatun ya dawo gaba d'aya


Hjy Umaima murmushi tayi tace amma kam habiba kaman kinso kanki da yawa ,amma dai bari inyi shuru kawai ki roki Allah Kar abunda kike tunani ya zama gaskiya dan na tabbata bazaki iya juran rashin tilon d'anki ba


Hjy habiba tace Kinga mu canza firan a ina kika samo wannan yarinyar kuma Uwar kwashe kwashe?


Hjy Umaima tace Kedai bari daka Kano tazo min jiya a instagram muka had'u, hotunan ta na gani sukai min kyau shine na gayyato ta, gashi kuma babu laifi ta iya love, Bari in kirata ku gaisa Tana yana yi da bariki naga kaman suna dan kama


Hjy habiba dariya tayi tace kawai bariki dince a ranki sai yasa kike ganin kaman suna kama, wlh ki rage kwashe kwashe Inba haka ba wata rana sai kinci mushen hq sai kin had'u damai warin hq kuma haka zaki ci tunda kin jajibo


Hjy Umaima dariya tayi tare da fad'in Wlh bazan ciba Tashin hankali AI Ina jin wari zan korata Wlh Ina zan iya AI ban son harkan wari


Dariya suka saki su duka tare da shewa










********
Karfe 7 dai dai amarya ce zaune gimbiya zinatu cikin wani shegen material dinkin doguwar riga kasan yayi fad'i saman ya tsuke anyi rigan kaman wedding gown gashi daka Bayan yayi tsawo dole sai an ri'ke shi kayan ake ta kokarin gyara mata anyi mata makeup tayi kyau Sosai, bayan an gama gyaran suka fara shirin fita dan zuwa hall din da za'ayi dinner UKBRIDE a nan za'ayi dinner din, kuyangi ne suka kama ma gimbiya zinatu kayanta ta baya su duka sunsa kaya iri d'aya fita sukayi inda mota ke jiranta Bayan an bud'e Mata kofar taga Yarima a ciki shiga tayi ta zauna ko kallonta baiyi ba aka tada motar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login