Showing 12001 words to 15000 words out of 48594 words
Chapter 5 - Kyandir Book Complete By Ameenat Umar Faruq.txt
gashi asama sannan yafito.
"Inda yabi wata yar kofa wacce kai tsaye takaishi part din *Momma* da sallama yashiga falon, su hussy suka amsa wayanda suke zaune suna kallon t-v, sannu sukai mashi ya amsa tareda tambayarsu *Momma* fa?...sukace tana cikin d'aki dan haka yanufi d'akin.
Bakinsa dauke da sallama yashiga amma ba a amsaba, saidai yaji karan ruwa atoilet hakan yatabbatar mashi tana ciki kenan dan haka sai kawai yakwanta akan gado tareda lumshe ido, sosai yakejin bacin rai abinda Lina tayi mashi tsaki yaja mtsw! yace aikin banza kawai, mutum mayazo yasamu mata kawai yai auransa yadaina kwashan wayan nan yan iskan "matan wayanda basuda aiki saidai ayi sex dasu.
"Kai Allah kabani mace ta gari nayi aurena nahuta, dai-dai lokacin da *Momman* tafito daga toilet tana fadin ameen! ameen!! Danlele na kasan cewar taji maganarsa takareshe.
Tashi yai daga kwance yana murmushi yace *Momma* kinfito?...tace "eh danlele na nad'an watsa ruwa ne, tana me zama kusa dashi tace har kayi shiri kwanciya kenan?...yace eh wlh *Momma* nagaji sosai, "eyya sannu to ya'akai ne?...lafiya lau *Momma* ina fata dai kana shan maganinka yanda yadace?....
cikin murmushi yace "eh *Momma* inasha, to karinga maida hankali banaso kana wasa da lafiyarka kaji ko?...yace to *Momma* insha'allah zan kiyaye, tace yauwa to ina fatan dai aikin da kuma kasuwanci komai yana tafiya dai-dai?..., "eh alhamdulillahi *Momma* komai yana tafiya dai-dai da yardan Allah tareda addu'o'en dakike mun, to masha'allah Allah yakarasa albarka cikin harkokin naka, yakare mun kai daga sharrin mutum da aljan yace ameen *Momma* nagode sosai, Allah yakara maki lafiya danisan kwana.
Cikin dariya tace to ameen danlele na shin nidai har yanzu wai baka samu wacce hankalinka yakwanta da'ita bane?...yace *Momma* ban samuba pls nidai ki cigaba dayi mun addu'a Allah yabani mace takwarai kinji?...yakarasa fad'a cike da tausayin kansa wanda yake nuna cewa yau yafara gaji da abinda yake aika tawa.
fuskarsa tareda cewa karka damu insha'allah yanda kake yaron kirki, me biyayya ga iyayansa haka zaka samu matar kirki kaji danlele na?..., kai ya gyad'a alamar to tace yauwa to kashi kaje ka kwanta kahuta yace to *Momma* tareda mikewa yai mata sai dasafe yafito.
"Yana shiga part dinsa Lina nafitowa ckin shirinta na tafiya hannunta jaye da akwati, kuri tayima kyakkawar fuskarsa wacce take tamke babu annuri sosai takejin haushin kanta nayanda talike masa yake wulakanta ta, musamman aduk lokacin data nemi yai sex da'ita wanda bayau yasaba yimata hakan ba, ko dayake balai finsa bane laifin zuciyarta ne datake mugum kaunarsa.
Cikin sanyi murya tace am going cikin hassala yace go now sai me?...kuna nan dayawa agari kamar jamfa ajos, tunda ke bazakiyi mun abinda nakeso ba shikenan, akwai wayanda zasuyi mun na biyasu tunda aikin ne nakudi ko?....
ahankali tace to shikenan naji zan ringa yimaka abinda kakeso bazan sake cewa kayi sex dani ba, fuska had'e yace naji kije sajan joy yakai ki sai na nemeki sannan yahaye sama, ahankali taja akwatinta tafita zuciyarta cike da kudirin zataje ko nawa zata kashe, akanshi dan yai sex da'ita saita kashe wanda kuwa shida kansa zaya nemi yai sex din da'ita, tofa🤔 ko zatayi nasaran hakan?...to kafin hakan yakamata muji wai wanene *TAUFIQ TAFIDA ne* ko?...
*Wanene TAUFIQ?....*
To muje zuwa inda za'a fara wasan.
*MEENAL or LUFHAT*
_ALLAH yakasa mucika da imani ameen ya hayyu ya kayyu mu_
[8/10, 8:41 PM] Amina Frnd: 🕯️🌹🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️
🕯️
🕯️ *KYANDIR*🕯️
( _Mai Hasken banza_)
_A Romance love story_
*Free Book 1*
Page 8️⃣-9️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🕯️
_Kwantagora_
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*ZAUJUN MAJNUN part 2*
*TASEERI*
and now
*KYANDIR*
( _Mai Hasken banza_)
*GODIYA*
Tabbata ga Allah ubangiji madaukakin sarki me kowa me komai, wanda yabani ikon rubuta wannan littafin, tsirada amincin Allah su tabbata ga shugaban mu annabi Muhammadu (S A W), da iyalainsa da sahabbansa da wayanda suka yarda dashi har zuwa ranan kiyama, ina rokonka Allah kabani ikon gama wannan littafin lafiya ameen.
_*SADAUKARWA GA*_
Iyayena abin alfararina wayanda banida kamarsu duk duniya, kasan cewar sune silar zuwana duniyar nan, ina rokon Allah yakara maku lafiya da tsawon rai me albarka, yabaku abinda kuke nema na alkhairi duniya da lahira, ina kuma yimaku fatan gamawa da duniya lafiya ameen ya rabbi.
*_KYAUTA_*
Wannan littafi na DAYA gaba dayansa na kyautar dashi ne, ga dukkan masoyana inayinku over kamar yanda kukeyi na, godiya marar IYAKA na irin kaunar dakuke gwada mani, wanda kalaman bakina sunyi kad'an gurin gode maku, saidai inai maku fatan alkhairin aduk inda kuke afadin duniyar nan tamu,
Dan hakan ne na kyautar maku da wannan littafin na 'DAYA ina fatan zaya nishad'antar daku ya ilimantar tareda fad'akardaku, domin kuwa yana dauke ne wata iri yar *SADAUKARWA* me matukar ban mamaki da al'ajabi, sannan ga wata rikitacciyar zazzafar soyayya, inda wani shahararran matashin me kudi da yatsani duk wani *TALAKA* dake duniya tsana me *MUNI*,
sai gashi kwatsam yafad'a matsananci so da kaunar *'YAR* me gadin company sa, wanda yakasance talaka *FUTIK* yayinda Ita kuma duniya ba wanda ta tsaya irin mutumin nan aha! shin yakuke gani tafiyar zata kaya?..,hmm! akwai rikici had'eda chakwakiya is a very romance love story ne aha akwai shanawa fa kar kubari abaku labari, dan haka kudai ku biyoni insha'allah bazan baku kunya ba, Allah yabar kauna.
_*TUKUICI*_
Wannan littafin Tukuici ne ga dukkan wani BAWA da Allah ya jarabeshi da TALAUCI, ya ubangijin mu ina rokon ka dakai mana tsari da kuncin TALAUCI, kaimana ARZIKI me albaraka wanda zaya amfane mu duniya da lahira ameen👏ya hayyu ya kayyu mu.
*_TSOKACI_*
Wannan labarin 'Kir'kirarran ne banyishi dan cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka dukkan wandan yaga hali yazo d'aya danashi, to bashi nakeba arashi ne.
*_GARGAD'I_*
Bayarda wani yasauya mun labarina, ta wata siga ba tareda sani na ba, yin hakan babban kuskure ne, dan haka sai akiyaye.
✍🏼
_Bismillahirrahamanirraheem!_
""""""""*TAUFIQ RASHIDI TAFIDA* hakane cikakken sunansa, asalin mahaifinsa Alh RASHIDI TAFIDA bayarabe ibadan nan, "saidai alokacin dayake raye bazaka ta'ba cewa shid'in bayarabe ba ne".
Kasan cewar mahaifiyarsa me suna Aisha bahaushiyace gaba da baya, kuma mutumiyar kwantagorace mahaifinta babban malamini anan garin kwantagora.
"Fataucine yakawo mahaifinsa kasar niger" wanda yakasance shine bayarabe gaba da bayansa, me suna Alh TAUFIQ inda Allah yahadasu da Aisha sukai aure yatafi da'ita kasar ibadan, "kasan cewar dama yanada mata biyu achan ibadan din wayanda suka kasance dukkansu" yarbawa Bose da Madina.
"Hakan yasa Aisha bataji dadin zama da kishiyoyinta ba ko kad'an" wayanda suke da yara uku dukkansu maza Bose nada biyu Tajuddin alokacin shekaransa goma sai Fataye shikuma shekaransa takwas, yayinda ita Madina tanada d'aya Biyola shekarza biyar, inda itama Aisha cikin hukunci Allah tasamu ciki tahaifi d'a namiji.
"Wanda yaci suna ABDUL-RASHIDI, shine suke kiransa RASHIDI wanda tun daga shi batasake haihuwa ba, yayinda Allah yajarabi Alh TAUFIQ da matukar kaunarsa RASHIDI, hakan ne yajamasa tsana agurin yan'uwansa, haka dai sukai rayuwa shida mahaifiyarsa babu dad'i agurin yan'uwansa saidai gurin mahaifinsa.
"RASHIDI yanada shekara goma biyar mahaifinsa yarasu hankalisu yatashi shida mahaifiyarsa, bayan kwana biyu yan'uwansa duk suka handame komai dayashafi gadon da mahaifinsu yabar masu.
"Sannan sukai kokarin kashesu dan haka tadauko d'anta RASHIDI suka dawo kwantagora kasarta gurin iyayanta" anan yakarasa karatunsa inda yakaranci fannin kasuwanci bayan yagama, sai yasamu aiki yanayi inda sunnu ahankali kuma yafad'a harkar kasuwanci.
Alokacin tuni yai aure inda ya auri wata kyakkawar basullu'ba me suna Saudatu iyayata duk yan kwantagora ne, wato *Momma* kenan inda Allah ya azurtasu da kyakkawan d'a daya wato *MUHAMMAD TAUFIQ*, wanda yataso cikin tsananin so da kauna ga iyayensa wayanda suka bashi matukar gata, duk abinda yakeso shi sukeyi masa ko dan sunga shikad'ai ne dasu musamman Daddysa sosai yake kaunarsa.
"Hakan yasa yatashi shagwa'ba'bben yaro ga *Momma* "irin matan nan ne, masu nuna tsanani so da kaunar yaransu agaban kowa", sannan kad'an basusan abinda zaya ta'ba masu yara, hakan yasashi kara shagwa'bewa saidai kuma duk da hakan tabashi tarbiya sosai yanada biyayya sosai haka zalika yanajin tsoron iyayensa musamman Ita domin bata da wasa, yanada hazaka sosai yanada shekara goma sha uku yasauke qur'an.
********
"Alokacin da *TAUFIQ* ya shekara goma shabiyar ne iyayensa sukai wani mummunan fad'an da harta kaisu ga rabuwa, kuma babu wanda zayace ga abinda yahad'asu, bayan sun rabun sai *Momman* tanemi da Daddya yabata *TAUFIQ* din tarikeshi agurinta dan ta CIGABA da bashi tarbiyya, yace bazaya bata ba hakan yasa tashi fushi tafita harkarsu shida d'an nasa.
"Bayan shekara daya da rabuwansu tayi aurenta akano, yayinda shima yai auransa awani kauyan gwarawa inda yaje buga masu burtsatse, yahad'u da wata bazawar me suna larai wacce takasance bagwara mahaifinta yakasace tsoho sosai gashi talaka talau, dan ko abinda zasuci yanai masu wahala matuka, gashi bayan Laran akwai wasu zawarawan har uku agabansu hakan ne yaba Daddy *TAUFIQ tausayinsu" shine ya auri Laran, bayan yataimaki mahaifinta da buhu buhun abincim Larai irin manyan matan nan ne masu kama da maza dan haka tsaye take.
Saidai kuma bayan kwana biyu dayin auransu sai tafara gallazama *TAUFIQ* wahala sosai, kasan cewar alokacin daddy baya zama gida sosai yakanyi wata uku hudu bayanan saboda harkar kasuwancisa wanda Allah yasama albarka acikin harkar sosai ya mallaki kadarori masu yawa ,
aciki harda kamfani dayake dashi anan cikin garin kwantagora saidai babu wanda yasan dashi, yakuma sanar mawa yana dashi sai mahaifiyarsa data rasu tuni sai ko tilon d'ansa *TAUFIQ* duk da yakasace yaro alokaci, amma hakan yafad'a masa tunda yasan shid'in ba me magana bane.
Sosai Larai take gallazama *TAUFIQ* tamkar ba ubansa take aureba ko kamar dai ba tasan inda yafito ba, hakan yasa yake mugun tsoron ta sannan sai tayita girka abinda bayaci sai tace sai dole yaci, idan baiciba tayi mashi shegen duka ta kumace idan yafad'awa Daddy sa sai ta kasheshi kasan cewar tasan yana mugun tsoron mutuwa, dan haka sai yana tsoron fad'awa daddy nashi dan karta kashesa kamar take fad'a.
"Yayinda agaban daddy tayita bashi kulawa", da zaran taga yafita kuma sai tad'ora daga inda ta tsaya duk yabi yarame yafita hayyacinsa, idan Daddysa yadawo yana tambayarsa, babana me ke damuka?...naga sai ramewa yakeyi sai yayi shuru, kasan cewarsa da miskili idan yaga daddy yamatsa masa da tambaya sai yace bakomai.
********
"Ahakan rayuwa tamika tsawon shekara biyu, inda kuma sannu ahankali *TAUFIQ* yakara zama shuru-shuru sannan tuni yadaina tsoron larai haka zalika yadaina tsoron mutuwar, tunda da wahalar datake bashi garama yamutu da yaringa yashanta, dan haka zuciyarsa tabushe sosai wacce take cike da kuncin na abinda matar babanshi take mashi had'eda mugun tsanarta aransa.
Saidai kuma duk abinda kakeyi aboye watarana sai dubunka tacika,Allah yabayyana ka watarana duniya taganka hakan yakasance ga Larai wataran tayi girkin abincin da *TAUFIQ* din bayaci, tace sai dole yaci shikuma yace bazayaciba saidai ta kashesa hakan yasa tadauki faskareren hannunta, tashara masa wani mahaukaci marin dasai da jinsa yadauke na tsawon shekaru.
Sannan ta tureshi yafad'i dai-dai lokacin da daddysa yashigo agabansa yafadi cikin tsanani mamaki yaduka yad'agosa, saidai tuni *TAUFIQ* din yasume yayinda kunnasa yake fitarda jini cike da tashin hankali daddy yake kiransa da babanshi, saidai ina baisan yanayi ba hakan yadaukesa yakaisa asibiti.
Inda likitoci suka dukufa akansa sunyi nasaran ceto rayuwarsa tareda tsayarda jinin dake fita ta kunnansa, saidai sun sha mamaki domin kuwa sun gano yana dauke ciwon zuciya, wanda yanuna tsananin damuwar dayake ciki ne yahaifar masada hakan idan kuma har aka CIGABA da barinsa cikin damuwa to tabbasa za'a rasashi.
Sosai hankalin daddysa yatashi dajin hakan, bayan kwana biyu aka sallamasa suka koma gida inda daddy ya CIGABA da kulawa da yaronsa, kasan cewar tin ranan da abin yafaru yasaki Larai saki uku bayan yaimata d'an banza duka tunda yaji irin abubuwan da tayi tama tilon d'ansa, agurin megadinsa wanda tasan yasani amma sai tace idan yafad'a sai takulla masa sharri, hakan ne yasa baita'ba fadawa daddy ba sai da dubunta yacika.
Saida wani abin tashin shine tunda *TAUFIQ* yaji sauki sai baya magana, hakan bai wani damun daddy ba tunda dama yasan shid'in ba ma'abocin yawan maganar bane, to kuma saidai abin yayi yawa sosai hakan yasa hankalina yafara tashi saboda sai yazamana idan yanayi masa magana bayaji harsai yata'basa sannan yake gane dashi yake.
"Ranan dai daddy yakama fad'a dashi dagangan dan yagane meyake hanasa yin magana, sannan idan akayi masa baya mayarwa baki *TAUFIQ* din yabud'e zayai magana amma sai yakasa, sai kawai yafashe da kuka hakan ne yasake tayarma daddysa hankali, inda shima yafashe dakuka tareda nadamar auran Larai wacce yalakama yar matsiyata.
"Abu kamar wasa *TAUFIQ* yazama kurma domin kuwa bayaji kuma baya magana, babu kasar da daddysa bai kaishiba dan yaga yakoma yanda yake da amma ina hakan bai samuba dole yahakura, inda sukaci kuka sosai shida *TAUFIQ* din yayinda kuma inda tuni aka mai dashi makarantar kurame ya CIGABA da karatunsa achan.
_Kai bari dai nayi maku posting din haka nan tunda kun damu_
To amma dai muje zuwa nasan dai ko yanzu zaku matsu kuji ya'akai *TAUFIQ* yakoma yin maganar ko?....
*MEENAL or LUFHAT*
_ALLAH kasa mucika da imani ameen ya hayyu ya kayyu mu_
[8/10, 8:41 PM] Amina Frnd: 🕯️🌹🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️
🕯️
🕯️ *KYANDIR*🕯️
( _Mai Hasken banza_)
_A Romance love story_
*Free Book 1*
Page 🔟-1️⃣1️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🕯️
_Kwantagora_
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*ZAUJUN MAJNUN part 2*
*TASEERI*
and now
*KYANDIR*
( _Mai Hasken banza_)
*GODIYA*
Tabbata ga Allah ubangiji madaukakin sarki me kowa me komai, wanda yabani ikon rubuta wannan littafin, tsirada amincin Allah su tabbata ga shugaban mu annabi Muhammadu (S A W), da iyalainsa da sahabbansa da wayanda suka yarda dashi har zuwa ranan kiyama, ina rokonka Allah kabani ikon gama wannan littafin lafiya ameen.
_*SADAUKARWA GA*_
Iyayena abin alfararina wayanda banida kamarsu duk duniya, kasan cewar sune silar zuwana duniyar nan, ina rokon Allah yakara maku lafiya da tsawon rai me albarka, yabaku abinda kuke nema na alkhairi duniya da lahira, ina kuma yimaku fatan gamawa da duniya lafiya ameen ya rabbi.
*_KYAUTA_*
Wannan littafi na DAYA gaba dayansa na kyautar dashi ne, ga dukkan masoyana inayinku over kamar yanda kukeyi na, godiya marar IYAKA na irin kaunar dakuke gwada mani, wanda kalaman bakina sunyi kad'an gurin gode maku, saidai inai maku fatan alkhairin aduk inda kuke afadin duniyar nan tamu,
Dan hakan ne na kyautar maku da wannan littafin na 'DAYA ina fatan zaya nishad'antar daku ya ilimantar tareda fad'akardaku, domin kuwa yana dauke ne wata iri yar *SADAUKARWA* me matukar ban mamaki da al'ajabi, sannan ga wata rikitacciyar zazzafar soyayya, inda wani shahararran matashin me kudi da yatsani duk wani *TALAKA* dake duniya tsana me *MUNI*,
sai gashi kwatsam yafad'a matsananci so da kaunar *'YAR* me gadin company sa, wanda yakasance talaka *FUTIK* yayinda Ita kuma duniya ba wanda ta tsaya irin mutumin nan aha! shin yakuke gani tafiyar zata kaya?..,hmm! akwai rikici had'eda chakwakiya is a very romance love story ne aha akwai shanawa fa kar kubari abaku labari, dan haka kudai ku biyoni insha'allah bazan baku kunya ba, Allah yabar kauna.
_*TUKUICI*_
Wannan littafin Tukuici ne ga dukkan wani BAWA da Allah ya jarabeshi da TALAUCI, ya ubangijin mu ina rokon ka dakai mana tsari da kuncin TALAUCI, kaimana ARZIKI me albaraka wanda zaya amfane mu duniya da lahira ameen👏ya hayyu ya kayyu mu.
*_TSOKACI_*
Wannan labarin 'Kir'kirarran ne banyishi dan cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka dukkan wandan yaga hali yazo d'aya danashi, to bashi nakeba arashi ne.
*_GARGAD'I_*
Bayarda wani yasauya mun labarina, ta wata siga ba tareda sani na ba, yin hakan babban kuskure ne, dan haka sai akiyaye.
✍🏼
_Bismillahirrahamanirraheem!_
""""""""Haka nan rayuwa tamika *TAUFIQ* yana cigaba da shan maganin ciwon zuciyarsa yana kuma samun sauki, inda kuma daddysa bai fasaba gurin cigaba da nema mashi magani dan jinsa da maganarsa yadawo, yayinda kuma yake cigaba da karatunsa amakaratar kurame dayake garin Minna.
"Wanda hakan yasa daddy yatattara yakoma minnan dazama", acikin d'aya daga gidajensa kasan cewar yanada gidajen da filaye achan minna din dayawa, sannan kuma dama yana kokarin bud'e wani kamfani.
"Dan haka ne yasa gaba d'aya hankalisa yakoma achan din, kasan cewar bayada nauyin kowa akansa" saboda tunda ya rabuda "Larai bai sakeyin wani auren ba asalima jiyai dukkan wata mace tafita aranshi".
Dan haka yacigaba da kulada tilon d'ayasa *TAUFIQ* wanda yake mugun tausayinsa, yayinda yakeji mugun haushin kanshi domin tuni yad'ora alhakin abinda yafaru da *TAUFIQ* din akansa, wato inda bai auro larai ba da duk hakan bata faruga d'anshi ba wanda yakasance shine rayuwarsa.
Haka zalika tun ranan da hakan tafaru yakejin so da kaunar *TAUFIQ* din suna sake karuwa acikin ransa, shiyasa yanika abinda yake masa sosai akan nada, duk abinda yafa'a yanaso yimasa yakeyi harda wanda ma baifad'aba yimasa yake, duk dan yafaranta masa yakuma cire masa damuwar abinda yasame shi, dan haka ko motsin *TAUFIQ* din zayi sai kaji Dadady yace banan me kakeso nayi maka?....haka dai yaketa kuladashi cike da tsananin so da kauna had'eda matukar tausayi.
"Yayinda agefe d'aya kuma yana cigaba da kasuwancisa cikin sa'a da nasara, domin kuwa tamkar ana zubawa arzikinsa taki, sai sake habbaka takeyi,wanda hakan yanada nasaba da taimakama mabukata dayakeyi ne domin yakware sosai aharkar taimakon bayin Allah.
*********
Ahaka dai rayuwa ta cigaba da tafiya har *TAUFIQ* yagama karatun secondary amakaratar kurame, tunda har alokacin baya magana saidai kamar ansamu cigaba tunda yana gane abinda mutum yafada, ahakan dai ya cigaba da karatun a Gallaudet university washington dc dake U S A, kasan cewar school din na kurame ne wanda daddysa ne yanema mashi inda yabukaci yakaranci fannin kasuwanci, dan yad'orasa akan harkan dukiyarsa bayan tsawon shekara uku yakammala yadawo gida nigeria.
"Inda daddy yace *TAUFIQ* ya huta tukun kafin yafara nuna masa harkar kasuwanci", ahakan ne kuma akai indan yasha hutunsa saidai duk inda daddy zaya tare suke zuwa, bayan ya hutan natsawon wasu watanni sannan daddy yafara nuna masa harka kasuwancin, wanda duk da kasan cewarsa kurma hakan bai hanashi gane kan kasuwancin ba domin shid'in me matukar basira da fasaha ne, had'eda kwazo inda sosai daddy yakejin dad'in hakan.
********
"Ana haka kwasam sai ga yan'uwan daddy sun zo mashi tsiya-tsiya", domin kuwa babu abinda da sukazo dashi dagasu sai kayan jikinsu, kallo daya zakai masu kagane suna cikin kuncin talauci matuka, abu ga d'an uwa yana ganinsu duk sai yaji tausayinsu yaka mashi inda yaga duk sun tsufa alamar dai suna cikin wani hali narashi, wanda yake nuna suna kuma matukar naiman taimako.
"Saidai kuma alokacin yai matukar mamakin yanda akai sukazo gareshi", bayan tsawon shekarun dasuka zaluncesa shida "mahaifiyarsa suka hana masu gadonsu, bai tunanin suna tuna cewa ai akwai wani d'an uwansu *ABDUL-RASHIDI ba amma kuma sai gasu sunzo gareshi, alokacin da shima