Showing 6001 words to 9000 words out of 48594 words
Chapter 3 - Kyandir Book Complete By Ameenat Umar Faruq.txt
sosai, so kar kubari abaku labari, dan haka ku biyoni insha'allah bazan baku kunya ba, Allah yabar kauna.
_*TUKUICI*_
Wannan littafin Tukuici ne ga dukkan wani BAWA da Allah ya jarabeshi da TALAUCI, ya ubangijin mu ina rokon ka dakai mana tsari da kuncin TALAUCI, kaimana ARZIKI me albaraka wanda zaya amfane mu duniya da lahira ameen👏ya hayyu ya kayyu mu.
*_TSOKACI_*
Wannan labarin 'Kir'kirarran ne banyishi dan cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka dukkan wandan yaga hali yazo d'aya danashi, to bashi nakeba arashi ne.
*_GARGAD'I_*
Ban yarda wani yasauya mun labarina, ta wata siga ba tareda sani na ba, yin hakan babban kuskure ne, dan haka sai akiyaye.
✍🏼
_Bismillahirrahamanirraheem!_
"""""""Wayyo *Momma* me nayi?...fuska tasake had'ewa tareda d'an hararansa, tace "au! bakama san abinda kayi ba"?...da sauri yakarasa gurinta tareda, kama hannuwanta yarike cikin kwantar da murya yace wlh *Momma* bansan me nayi ba.
"Tace uhum! abinda kayi shine meyasa tun d'azu da kace" mun kunshigo gari kuma gakanan zuwa, muka zauna munata jiran karasowarka, amma baka isoba sai yanzu inaka tsayar eye?....wani nauyayyan ajiyar zuciya yasauke tareda fad'in wayyo *Momma*, nayi zaton ko nayi maki wani babban laifine danaga ciki lokaci d'aya kin chanja mun wlh *Momma*, bakiji yanda zuciyata tashiga halbawa ba.
Murmushin tayi tareda yimasa hararan wasa, sannan takama kunnasa tad'an murd'a tace wato wannan din ba babban laifi bane kayimun ba ko?...,karan shagwa'ba yasaki tareda cewa auchhhhhh! *Momma* akwai zafi fa sosai yakarasa fad'i da turo baki, har twins suna mashi dariya.
"Itama *Momma* dariyar tayi tace Danlele na kenan" kayi mun laifi babba amma kana cewa ba babba bane ko, shin kasan irin kewarka danani kuwa?...wata hudu fa rabon danaga kyakkawar fuskarnan taka saidai naganka awaya nakuma ji muryarka.
Cikin shagwa'bar datake nuna alamar dama yasaba yimata, yace "eyya my sweet *Momma* nasani nima kinsan nayi kewarki over ko?...tace "eh to naji yanzu fad'a mun meye yatsayar dakai baka iso akan lokaci ba eye?...Da sauri yace ok *Momma* pls huge me before I tell u everything, idan ba haka ba zuciyata zata iya bugawa domin wani irin mugun halbawa naji tanayi mun, saboda tsabar tsorata da ganin yanayin ki.
Cike da tsananin kaunarshi akan fuskarta ta rungumeshi tareda sakin murmushin, "tame shafa lallausan suman kanshi" zuwa bayanda, yayinda shikuma yalafe akafarta tamkar karamin yaro, sai sauke ajiyar zuciya yake domin sosai yayi kewarta yayinda su Husscy sai dariya suke masa, tsawon lokaci suna haka kafin ta d'agoshi tana shafar kyakkawar fuskarsa me cike da haiba.
"Sannan tace to ina jinka fad'a mun, murmushin yai tareda sake kama hannuwata yarike sannan yace ok *Momma* kafin nafa'a maki am so sorry kinyi?...kai ta gyad'a alamar "eh, yace yauwa thanks so much! my only *Momma* in the world, kinga a lokacin da muka shigo kai tsaye hotel muka nufa nakamawa bakina gurin kwana, sannan muka wuta to kuma akan hanyar wutowar mune "wasu...
"Nan dai yafad'a mata abinda yafaru", yakarashe fad'i mata dacewa dakuma muka iso gida saida muka sake tattaunawa sannan suka tafi.
"Tace Allah sarki" to aishiken Allah yataimaka yabada sa'a, ameen! ameen!! thanks my *Momma*, to ya hanyar?...alhamdulillahi *Momma* to madallah yanzu muje ga abinci can is ready tin d'azu yake jiranka, tana me kama hannunsa suka nufi dinning table wanda yake jere da kayatattun girke-girke na gargajiya harda na turawa,
cike da jin dad'in ganin duk wannan dinner duk nashi ne, yace wow! my *Momma* duk wannan din nawane?...fuska dauke da annuri tace yes!, kiss yai mata agoshi tareda cewa thanks love u so much, tace love u two Danlele na.
"Da sauri yaja mata" kujera tareda fad'in zauna my *Momma*, murmushin dauke afuskarta ta zauna yayinda Hasscy taja mashi shima yazauna, sannan suma sukaja suka zazzauna.
"Sannan *Momma* tafara bubbud'e kulolin abincin" tana me lissafa mashi sunan su, har zuwa kan dambun shinkafa dayaji wadataccan kayan lambu da hanta da koda, kamshi sai tashi yake sannan tadire akan farfesun kayan cikin saniya wanda shima yaji kayan had'i kamshin kayan yaji sai tashi yake, to Danlele na duk gasunan suna jiranka me zanfara zuba maka?...
Cikin tsananin din dad' yace godiya nake my *Momma*, yanzu dai afara zuba mun my favourite food dina dambun shinkafa nan, sannan abiyo mun da wannan farfesun nan domin nayi kewarsu sosai, "wanda idan bakece kika girkasu ba bana ta'ab jin dad'insu".
Cikin dariyar tace angama danlele na nan dai tayi seving nashi tareda fara bashi abaki, da sauri su Husscy sukace eyya *Momma* "kibari mu bashi" kinji?...cikin dariya tace to shikenan ku bashi idan kun gama sai nabashi farfesun ko?...sukace yesss! our *Momma*.
Nan dai suka fara feeding dinsa yanata santin girkin *Momma* dayai kewarsa sosai, yayinda suke tayi masa dariya tareda zuba mashi surutu, chan dai yace masu yakoshi subari *Momma* bashi farfesun nan tafara bashi, shima saida yaci sosai sannan itama yace mata yakoshi nan tazuba mashi had'addan zoba dayaji yankakkan cucumber , yasha yai 'kat!.
sannan yace alhamdulillahi! my *Momma* Allah yabar munke nayi taganiki inajin dad'i tareda kwasar garan girkin me matukar dadi, hararan wasa takai masa tareda cewa sannu wato nayita yimaka girki kana kwasa ko?...cikin shagwa'ba yace "eh mana my *Momma*, tace to bazanyi din ba Allah Danlele wannan karon aure zakayi idan ba haka ba zamuyi fad'a dakai, kato dakai amma har yanzu ka kasa ajiye mata tana me dungure masa kai dariya yai
dai-dai lokacin da aka kira sallar magrib da sauri yamike yadauki tissue yana goge baki, yace *Momma* bari naje nayi sallah idan nadawo sai muyi maganar kinji?...tace to ai shikenan inafata dai zaka kwana biyu kafin kasake tafiya wani gurin ko?...domin inason naganka kusada ni, kayataccan murmushin yayi tareda fad'in karki damu my *Momma* "ina nan daku" har three months.
"Wani irin ihu su" Hasscy suka saki na murna kafin suce wayyo dad'i *Bros T* da gaske kake?...,
cikin dariya yace yesss! kunsan ai bazanayi maku karya ko?... sukace "eh, yace yauwa akwai wani aiki da zanyi ne anan garin kuma zaya daukeni tsawon watanni uku maybe har hudu, yadanganta dai daga yanda aikin zaya daukeni maybe ma bazaya kai lokacin ba, sukace yauwa Allah yasama yawuce watanni kullum musha yawo ko Hussy tace chassss! suka karashe fadi da tafa hannuwansu suna dariya.
yayinda shima yai dariya yana cewa lallai yaran nan bakuda hankali, "shikenan kuma sai nakwasheku muyi tayawo agari" to shikuma aikin dazanyi fa eye? wanda bana fatanma yakaini wayan nan watanni...itama *Momma* dariyar tayi tareda cewa ato kaima dai kafad'a, kasan sud'in sarakan san ayi yawone tunda basuda aikinyi tana me yimasu hararan wasa cikin shagwa'ba sukace "eyya *Momma* kinfa san munyi kewar *Bros T* sosai ko"?...
tace "eh amma dai bashi zaya baku" damar yaringa kwasheku kuyita yawo agari ba, tana maida kallonta gareshi tace idan katsaya biye tawayan nan sai antayar dasallar kana nan, da sauri yace hakane fa *Momma* bari naje yana me daukar umbrella dake jingine agefe, sannan yawuce tareda fad'in*Momma* sai nadawo tace to adawo lafiya Allah yasa *Momma*.
*********
"Aban garenan *TASLEEM* kuwa ta iske" *Innanta* tanata faman kokarin hura wuta, amma bai kamaba dan haka cikin sauri tace *Innata* gyara nahura maki matsawa tayi tabata guri, taduka tafara hurawa cikin ikon Allah batareda bata lokaciba sai gashi wutar takama.
"Nan tad'auki" tukunyar dake gefe cike da ruwa wacce bata wuce lamba uku ba,
tad'ora akan murhun tareda cewa to *Innata* wuta yakama andora sai me kuma?...tana meyin murmushi itama cikin murmushi tace to sannun da kokari Allah yai maki albarka, ga garinan d'auki ki tankad'e kafin ruwan yatafasa sai ayi talge ko?...tace to *Innata* angama.
Tana cikin tankad'en tace Allah sarki *Abbana* "yanacan yau ruwa yatsareshi", tace eh ai tund'azu araina nake fad'in haka gashi kwana biyun nan bayajin dad'i sosai karfin haline kawai irin nashi, cikin sanyi jiki tace "eh wlh *Innata* ai inata kulada shi ni wlh *Abbana* yana bani tausayi sosai ga wannan "mugun uban gidan nasu, d'an wahala yashigo gari.
"Da sauri *Innan* tace kai masha'allah Allah yasa yabiyasu kudinsu" cike da takaici tace ameen *Innata*, shiyasa nace *Abbana* yahuta hakanan sai na nemi aikatau idan anbiya ni kudi aiya zasu ishemu cin abinci da d'an abinda ba'arasa ba ko?...
tace "eh haka ne", saidai kinsan bakida cikakkiyar lafiya, wanda hakan yasa dani da *Abban* naki ko kad'an "bamaso abinda zaya wahalar mana dake", kamar zatayi kuka tace *Innata* nasan haka to shikenan kuma sai kuyita wahala saboda ni?...,tace to yaza muyi tunda Allah yad'ora hakkinki akanmu, musamman mashi *Abban* naki wanda "dani dake dukka hakkinmu yana kanshi".
tace to *Innata* nima ai kunada "hakki akaina, kuma yanzu lokaci yayi da yakamata nafara taimaka maku da karfina ko?...tace hakane" bakomai karki damu kanki akan kinga bakida lafiya, tace to *Innata* ai yanzuma banjin wani ciwo sosai.
To alhamdulillahi *TASLEEM* din *Inna da Abba* Allah yakara maki lafiya yaima rayuwarki albarka, inaji ajikina, insha'allah watara zaki zama silar jindad'in mun, "kedai kawai ki tsare mmutuncinki danamu" aduk inda kike kinji ko?...cikin sanyi jiki tace to *Innata* insha'allah.
Yauwa *Abbanki* kuma muyi masa addu'ar Allah yadawo mana dashi lafiya kamar kullum, tace ameen! ameen!! yarabbi *Innatah!*.
"Bayan tagama tankad'en sai tad'ibi garin ta dama zatayi talgen kasan cewar tuni tukunyar ta tafasa, har zata zuba sai *Inna* tace ga kanwa nan kizuba kinsa *Abbanki* yafison tuwan dawa da kanwa,
kai ta gyad'a tareda dauka tazuba sannan ta talga tad'an rufeshi rabi saboda karya boro yazubo, dai-dai lokacin dasuka jiyo kiran sallar magrib *Innan* tace to muje muyi sallah idan muka idar sai kituka ko?...tace to sannan suka fita daga zauran.
**********
*TAUFIQ* kuwa bai fito daga masallaci ba saida yai sallar isha'i sannan yafito, inda idansa yasauka akan wata farar mota murmushi yasaki tareda furta d'an iska *T J* yasamu isowa kenan, dan haka kai tsaye yanufi part dinsa dai-dai lokacin da d'aya daga cikin escot din sa yabiyoshi yanajan katon troling bag dinsa,
jin kamar ana binsa abayan ne yasashi saurin juyawa cike da mamaki yake kallonsa yana kallon akwatin hannsusa, sai kuma yahad'e fuska cikin turanci yace sajan joy dama baka shiga mun da kayana ba tud'atu?....yace yes! Sir",
to kana aikin me eye?...yakarasa cike da tsawa da sauri yace sory Sir" da motar akafita shiyasa, tsaki yaja mtsw! tareda juyawa ya cigaba datafiya shikuma yana biyeda shi har suka shiga part din, afalon yabashi umarni ya ajiye nan yajuya hakan akayi bayan yafita.
Sannan yakwashi wayoyinsa dake zube akan table, sannan yaja akwatin dakanshi yanufi wani kofa sai gashi awani madai-daicin falo me matukar kyau da tsaruwa, inda ya iske wani kyakkawan farin saurayi shida wata budurwar sunata romance din juna kamar zasu cinye juna.
"Tsaki yaja mtsw! tareda fadin" *T J* kaidai d'an iska ne wlh banza kawai bazaku shiga d'aki ba sai ku tsaya.
"kuma kasan tunda nadawo ako dayaushe Hussy suna iya shigowa ko?.., yace eh kaidai fa wlh aiko dai da munji kunya idan "yan kannai suka ganmu" cikin wannan yanayi wai! da girma yafadi, yace kasa warwas kuwa ba, ai bari yanzu zamu shiga daga ciki yace dadai yafi.
Mikewa sukai shida budurwar rungume da juna, wacce kana ganinta kaga gogaggar yar bariki, suna kokarin shiga d'aya daga cikin d'aku nan dake falon.
Da sauri *TAUFIQ* yace dakata malam wai tun yaushe ka'iso ne matukun, sannan ina kayana?....murmushi *T J* yai wanda kallo d'aya zakai mashi kagane amatukar matse yake yake'be da wannan yariyar, yace
malam tund'azu mukazo nayita kiran wayoyinka baka d'agawa daga bayama sai naji karansu a main falon, nace wato nan kabarsu kenan Ita kuma kayanka tana cikin d'akin chan zatai wanka so asha dad'i lafiya, ko dayake har yanzu akwai sauranka gurin shan dadin tin har yau ka kasa shiga ciki, mudai bari muje mushiga ciki musha dad'i ko my bab kaita gyad'a tana murmushi yaja suka shige d'akin suna dariyar shakiyanci.
Murmushi *TAUFIQ* yai tareda tabe baki yace naki shiga cikin, d'an iskan yaro aikai sai kayi tashiga kai kasani wata rana zakai bayani ne ai, sannan yaja akwatin shi yafara taka steps din benen ahankali wanda yake shinfid'e da ash kafet me ratsin ja.
Tin kafin yashiga wani dan madai-daicin falo kamshi ke dukan hancinsa falon me kyau ne datsari, yana dauke da dakuna biyu da set din kushi suma duk ash color, tareda dan karamin dinning table dake zagaye da kujeru hudu sai firjin ash color.
Kai tsaye yashiga wani kayataccan d'akin da yake tazuba masifar kamshi, kallo d'aya zakai masa kagane special bedroom dinsa ne yana dauke ne da wani katafaran had'addan gado,wanda yakusan cinye rabin d'akin shinfid'e yakeda kyakkawan bedshit kore da tsarin fari, kusada shi wata yar karamar firij ne,
chan gefe wani babban wedrof ne kusa dashi kuma abun saka takalma ne, wanda yake jere da takalma kala-kala masu kyau da daukar ido wanda kana gani kasan tsadaddu ne, d'ayan gefen kuma mirro ne dake daukeda man shafawa da turaruka kala-kala, tamkar bedroom din mace.
"Gaskiya bedroom din nashi yahad'u kwarai" komai tsab yake agere ido yalumshe yana shakar sanyayya kamshi d'akin, kafin yafurta thanks so very much "my lovely twins nasan wannan din aikin kune".
Ahankali yaje ajiye akwatin kusada wedrof din yacire takalmi, sannan "cikin nutsuwa yakarasa gefen bed ya zauna tareda ajiye wayoyinsa sannan yafara balle lims zuwa borurdin gaban rigarsa", sannan yamike yacire rigar da wandon gaba daya, harda white vest din ciki inda yarage dagashi sai white boxer me fulawa ja.
"Kwantawa yai rigingine yana Kallon saman d'akin, ahankali yakai hannunsa kan faffad'an kirjinsa me cike da yalwataccan bakin gashin, ahankali yalumshe ido tareda fara shafa gashin kirjin sannun ahankali har yakai kan mood dinsa.
"Wacce kamar jira take yata'bata" aikam take tayi wani irin tsalle tamkar zata fito daga cikin boxer tayi magana lol, jin yanda ta halban ne yasa shi saurin mikewa zumbur tamkar wanda aka tsikara da allura, kai tsaye toilet yashiga wanda yai matukar kayatuwa, cikin kankanin lokaci yai wanka yafito d'aure da tawul akugunsa yayinda wani karami kuma ahannunsa yana goge lallausan suman kanshi.
"Kai tsaye gurin wedrof yaje yabude yadauko wani boxer me fulawa ja yasaka", bayan yarataye towel din daya cire ahannun wedrof sannan yanufi gaban mirro still hannunsa rike da karamin towel din nan, yana cigaba da goge gashin kansa wanda saida yagoge sosai sannan ya ajiye akan mirron, yadauki kum yataje gashin sannan yadauki mai yashafa akan, sai kuma yadauki turarunkan jiki yafesa duk jikinsa sannan nan da nan wani sanyayya kamshi yafara tashi,
Sannan yakalli kanshi a mirron tasakar ma kashi murmushi domin yasan shid'in had'addan _guy_ ne saida yakarema kannashi kallo tukun na sanna bayan yadauki mouth fresh yafesa abakinsa sannan yafita cike da kwarewa yaketaka steps din.
Kai tsaye d'akin da *T J* yace" masa kayansa naciki yashiga, dai-dai lokacin da wata budurwar wacce bazata wuce shekara ashirin da biyu ba tafito daga toilet daure da towel iya chinya, farace wanda kana gani kasan takara da mai sosai sannan da alama Ita din yar san gayuce domin jikinta yanuna hakan,
gashin kanta d'an dai-dai wanda yasha mai sai kyalli yake dagani yana samun kukawa sosai, bawata kyakkawabace ta'azo agani, saidai tanada matukar diri sosai kirjinta cike suke da nashanu saidi irin ruguda rugudan nan ne masu kama da me shayarwa lol.
"Tana ganinsa tanufoshi da sauri cike da farinciki ganinsa tana fadin oyoyo my darling *TAFIDA*, tareda yin huggi dinsa tana cigaba da fadin I really miss u, shima rungumeta yai fuska dauke da annuri yace miss u two my baby Lina how far?...fine and u?...ta amsa mashi tareda tambayarsa tana me shafa kyakkawan sajansa, yace mata am fine,
daga nan kuma sai suka fara kiss juna wanda yake nuna sunyi kewar juna aikam sosai suke kiss juna daga tsaye tamkar zasu cinye juna, ganin suna kokarin zubewa kasa yasa tuni suka fad'a kan bed inda yarabata da towel din jikinta yana shan nashanunta masu kama da kan jariri had'e da murzasu masu,
sosai suka haukata kansu da romance chan takama mood dinsa tafaran sha aikam tuni yafara sakar mata sambatu dad'i, saida ta tabbatar yafita hayyacinsa sosai sannan tafara kokarin tura mood dinsa akasanta,
aikam tamkar wanda aka cikar yad'ago zumbur tareda hankad'ata da mugun karfi har saida kanta yabugi kan gado, sannan yawatsa mata mugun harara cike da bacin rai cikin turanci yace.......
_Tofa muje zuwa har yanzu fa ba'a fara wasan ba_
*MEENAL ko LUFHAT CE*
_ALLAH kasa mucika da imani ameen ya hayyu ya kuma mu_
[8/10, 8:41 PM] Amina Frnd: 🕯️🌹🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️
🕯️
🕯️ *KYANDIR*🕯️
( _Mai Hasken banza_)
_A Romance love story_
*Free Book 1*
Page 6️⃣-7️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🕯️
_Kwantagora_
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*ZAUJUN MAJNUN part 2*
*TASEERI*
and now
*KYANDIR*
( _Mai Hasken banza_)
*GODIYA*
Tabbata ga Allah ubangiji madaukakin sarki me kowa me komai, wanda yabani ikon rubuta wannan littafin, tsirada amincin Allah su tabbata ga shugaban mu annabi Muhammadu (S A W), da iyalainsa da sahabbansa da wayanda suka yarda dashi har zuwa ranan kiyama, ina rokonka Allah kabani ikon gama wannan littafin lafiya ameen.
_*SADAUKARWA GA*_
Iyayena abin alfararina wayanda banida kamarsu duk duniya, kasan cewar sune silar zuwana duniyar nan, ina rokon Allah yakara maku lafiya da tsawon rai me albarka, yabaku abinda kuke nema na alkhairi duniya da lahira, ina kuma yimaku fatan gamawa da duniya lafiya ameen ya rabbi.
*_KYAUTA_*
Wannan littafi na DAYA gaba dayansa na kyautar dashi ne, ga dukkan masoyana inayinku over kamar yanda kukeyi na, godiya marar IYAKA na irin kaunar dakuke gwada mani, wanda kalaman bakina sunyi kad'an gurin gode maku, saidai inai maku fatan alkhairin aduk inda kuke afadin duniyar nan tamu,
Dan hakan ne na kyautar maku da wannan littafin na 'DAYA ina fatan zaya nishad'antar daku ya ilimantar tareda fad'akardaku, domin kuwa yana dauke ne wata iri yar *SADAUKARWA* me matukar ban mamaki da al'ajabi, sannan ga wata rikitacciyar zazzafar soyayya, inda wani shahararran matashin me kudi da yatsani duk wani *TALAKA* dake duniya tsana me *MUNI*,
sai gashi kwatsam yafad'a matsananci so da kaunar *'YAR* me gadin company sa, wanda yakasance talaka *FUTIK* yayinda Ita kuma duniya ba wanda ta tsaya irin mutumin nan aha! shin yakuke gani tafiyar zata kaya?..,hmm! akwai rikici had'eda chakwakiya is a very romance love story ne aha akwai shanawa fa kar kubari abaku labari, dan haka kudai ku biyoni insha'allah bazan baku kunya ba, Allah yabar kauna.
_*TUKUICI*_
Wannan littafin Tukuici ne ga dukkan wani BAWA da Allah ya jarabeshi da TALAUCI, ya ubangijin mu ina rokon ka dakai mana tsari da kuncin TALAUCI, kaimana ARZIKI me albaraka wanda zaya amfane