Showing 9001 words to 12000 words out of 48594 words
Chapter 4 - Kyandir Book Complete By Ameenat Umar Faruq.txt
mu duniya da lahira ameen👏ya hayyu ya kayyu mu.
*_TSOKACI_*
Wannan labarin 'Kir'kirarran ne banyishi dan cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka dukkan wandan yaga hali yazo d'aya danashi, to bashi nakeba arashi ne.
*_GARGAD'I_*
Bayarda wani yasauya mun labarina, ta wata siga ba tareda sani na ba, yin hakan babban kuskure ne, dan haka sai akiyaye.
✍🏼
_Bismillahirrahamanirraheem!_
""""""""Lina "fyad'e zakiyi mun ne"?...da sauri ta girgiza mashi kai alamar a ah, "cikin d'aga murya yace to meye hakan kike kokarin yimun" eye?....dai-dai lokaci da tararrafo gurinshi da masifar sauri, "jikinta yana mugun rawa ko kad'an bata damuwa da bigewar datayi akai ba" saima kokarin sake rungumoshi take.
Tureta ya sakeyi cikin sauri still fuskarsa murtik yasake fadin wai meye haka ne eye?....
muryarta tana rawa tace pls *TAFIDA* kayi sex dani yau kawai pls kaji?...,harara yabanka mata rai bace tareda jan dogon tsaki mtsw! yace Lina ke banzace wlh, "tsawon lokacin da muka dauka muna tare inda zanyi sex daki aida nayi, wanda da tuni hakan yazama tsohon zance ko?...
Da sauri tace "eh haka ne to amma dan Allah muyi yau" kawai daga shi kuma bazan sake rokonka cewa muyi ba kaji?..., kyakkawan idonsa yatsura mata masu saka mutum yanatsu batare da yashirya hakan ba, aikam sosai ta tsorata da ganin yanayinsa abad'ili saidai kuma azahiri ko kad'an bata nuna taji tsoron ba.
Asalima sake matsowa take kusa dashi domin kuwa tasaka aranta yau, kota halin 'ka'kasai tayi yanda zaya kusance ta yau dai sai taji kalarshi.
"Yayinda shikuma sai kallonta takaici yake mata, yace wai ke" kina tsammani ni *TAUFIQ* zanyi sex dake"?...,"kai ta gyad'a da sauri tana me tsare shida idanunta dasuke cike da masifar jaraba, fuska murtik yabata amsa cikin turancin yace bakida hankali Lina nace" bakida hankali, shin Lina for what reason da zanyi sex dake eye?....yakarashe fadi da masifar karfi wanda yake nuna yahassala sosai.
Cikin rawar murya tace saboda kai saurayi na ne ni kuma budurwar kace, cike da takaici yace hum! just dan kawai kina budurwata ina saurayinki sai nayi sex dake, saboda angaya maki nidin d'an iska ne ko bansa me nakeyi ba ko?...."To bari kiji ni ba dan isa bane dazanyi sex dake kinji ko?..cike da mamaki take kallonsa to idanshi ba dan iska bane, yasunan wannan abun dasukeyi?...take zuciyarta tabata amsa dacewa sunanshi iskancin.
"Ka tsemata zancen zucin datakeyi yai dafad'in shin wai "ke Lina wace iri yar dakikiyace yarinyace ne dabata fahimtar magana tsawon lokaci ne, eye?...nafad'a maki nasake fad'a maki yanzuma bari nasake fad'a maki, tunda kinzama me kwakwalwar kifi tareda kama kunnanta yace ni *TAUFIQ* bazan ta'ba sex da wata d'iya mace ba idan ba *MATATA BA*, kinji ko?... wannan alkwarane nadaukarma kaina dan haka kicire tunanin aranki daga yau zuwa tsawon zaman da zamuyi dake cewa zanyi sex dake kinji ko?...
Sannan yafisge boxer dinshi yafara kokarin sawa, da sauri tasake rike hannunsa tareda fadin dan *TAFIDA* ka taimake ni kay.....,tsawan daya daka matane yasata yin shuru.
"Nunata yai da yatsa alamar kashidi nakarshe batareda yace komai ba, sannan yasa boxer dinsa har yamike still tasake rike hannunsa da sauri still jikinta yana cigaba da aikin rawa, tace pls *TAFIDA* kayi sex dani yau kawai, ido yarintse gaba daya tagama ahassalashi dan haka cikin hassala yafisge hannusa yace "wai ke wace irin mayyace ne" eye?...nace ba zanyi din ba ko dole ne?...da sauri tasake riko hannunsa still jikinta yana mugun rawa tace *TAFIDA* idan bakai sex dani yauba mutuwa zanyi.
Cikin mugun jin haushinta
yafisge hannunsa tareda shara mata azababban marin da yasataga taurari, sannan yanunata da yatsa cikin bacin rai yace aiko saidai ki mutu Lina idan har sai nayi sex dake ne zaki rayu ko?...to ko lallai bazaki rayuba mutuwa zakiyi, harma kiyi mushe domin kuwa wlh bazan ta'ba sex dakeba ke ba har abada.
Nakuma fad'a maki bama "keba duk wata mace" idan har ba halal dina bace kinji ko?...kuma daga yau bani bake tunda romance din damukeyi bayyi maki ba sai dole munyi sex wanda ni kuma baya cikin tsarina, dan haka kije zanyi maki transfer kudinki sannan yafita rai bace yabarta nan rikeda kunci, hadeda mamakin marin dayai mata wanda bai ta'ba yin hakan ba sai yau.
Sai kuma tamike zumbur ta nufi gurin jakarta wacce ke bude wasu kayanma duk a watse akasa, wani roba tad'auko tamkar joystick din namiji, sannan takoma kan bed takwanta tareda bude kafafunta tafara tura wannan roban acikin pp, dinta aikam nan take tafara ihu wanda yake nuna tana jin dad'in abin, tsawon lokaci kafin tayi lakwas tamkar ruwa yacita sai sauke numfashin take hadad'e da lumshe ido.
"Sannan tamike taja towel tad'aura tanufi toilet wanka tayi tafito nan taciro wasu masiyatan kaya cikin jakar riga vest da siket mini, tasaka sannan tadauki after dressing baki me kauri tadora asama tafara tura sauran kayan cikin akwati.
*********
Aban garen*TASLEEM* kuwa bayan sun idar da sallar magrib, sai suka fito, inda ta tuka tuwon kamar yanda *Innatar* tace tayi bayan tabarshi yasulala, sai takwashe inda tasama *Abbanta* acikin kularsa sannan tazuba nasu itada *Innanta*.
sannan ta dora miya wacce taji kayan yaji daddawa da bushasshan kifi kamshi sai tashi yake, itama bayan ta tafasa sai takad'a kuka data d'andaddahu sai tasauke dai-dai lokacin da aka kira sallah isha'i, kasan cewar alokacin anrage ruwan saman saidai d'an yayyafin akeyi kad'an-kad'an.
"Bayan tagama sai *Innanta* ta tayata kwasan abinci suka shiga cikin gida" kai tsaye d'akin *Innan* suka shiga da abincin, bayan sun idar da isha'in sannan *Innan* tace da *TASLEEM* din tazuba masu miya suci da alama sun sabaci tare.
Bayan sun gama sai suka zauna anan d'akin *Innar suna fira wacce rabinta duk akan rashin dawowar *"Abbanta* ne dawuri", wanda suka danganta hakan da ruwan da akayi haka nan dai suka cigaba da firarsu me dad'i tsanakin uwa da 'yarta gwanin sha'awa.
********
Misalin karfe 9:10pm nadare *Abba* yai sallama atare suka amsa mashi yayinda *TASLEEM*
tamike tafito da sauri, fuskarta daukeda annuri tanufi gurinshi dai-dai lokacin dayake kokarin ajiye wata yar tsohuwar mashin dinsa bajaj.
Cike da farincikin ganinsa tace sannun da dawowa *Abbana*, ahankali yad'ago fuskarta dake nad'e da rawani irin na buzaye hannu yasa yawarware rawani, take kyakkawar fuskarsa me cike da kamala had'ed dattijantaka, ta bayyana wacce ke dauke da murmushi.
"Shima tana kamadashi sosai daga fuska har zuwa tsayin tamkar yanda tayi kamada *Innanta*, wanda hakan zaya baka mamaki domin dashi da *Innanta* kamarsu d'aya tamkar yayada kanwa.
Cikin nutsuwa yace yauwa sannu *TASLEEMAN* *Abba*, ya makaranta yakuma yagida?...duk lafiya lau *Abbanah*, yau ruwa yahanaka dawowa dawuri yace "eh da ruwan amma kuma har da zazzabi da yarufeni sosai, wanda yasa nakasa aikata komai dole nasha magani nad'an kwanta shine dalilin dayasa ban tahoba.
"D sauri tarike hannunsa cike da tsanani kulawa had'eda tausayinsa tace Allah sarki sannun *Abbanah* to yajikin?...,cikin kwantar da hankali yace karki damu *TASLEEM* ai naji sauki sosai, tace sannu *Abbana* amma dai har yanzu da alamara zazzabi bai barka ba domin naji jikinka akwai zafi.
yace karki damu duk gajiyace dan haka zaya barni ne insha'allah, dazaran naci abinci nayi wanka shikenan zakiga na walwale yakarasa fad'i fuska dauke da murmushi.
Cikin shagwa'ba tace uhum! ai dama nasan duk wahalar aikin nan ne da ba'a biyanka akan lokaci, shiyasa nakeso kadaina yinsa amma ka kiya, murmushi yayi aransa yace yaro mankaza sannan yadafa kanta tareda cewa *TASLEEMAN Abbanta*, manya shin idan nadaina aiki meye zamuci?....
sannan kudin danake kokarin had'ada maki ki shiga makarantar nan ta'ake allura, yama sunanta?....ahankali tace school of midwife, yace yauwa to *TASLEEM* idan banyi aikin ba taya zan samu kudin eye...tace *Abbana* nidai nafasa domin wlh akwai kudi sosai, dan haka kabarshi kayi zamanka kahuta ni zan samu aikatau inayi ana biyana, idan kuma aka bani kudin a islamiyya na wanda muke koyarda yara sai muringa cin abinci dasu kawai ko?...
yace a ah *TASLEEM* nibason kiyi wannan aikatau din karatu nakeso kiyi, kuma insha'allah indai inada rai da lafiya sai kinyi kinji ko?...cikin sanyin jiki Dana murya tace to nagode Allah yasa yabarmun kai.
Murmushi yace tareda cewa to ameen amma dai karki manta Allah baya barin wani dan wani, kin kuma san da hakan tunda ke malamace ko?... Tace "eh *Abbana* nidai inason Allah yabarni daku har tsufa na, dariya yayi me kayatarwa yace Allah sarki *TASLEEMAN* *Abba da Inna* kenan idan mukaga jikokin muga har tattaba kunnena ko?...
fuska tarufe da tafin hannunta cike da kunya tace "eh *Abbana* yace to shikenan Allah yasa hakan, yakuma cika maki burinki yabaki miji nagari tace ameen *Abbana*.
"Tace to *Abbana* muje kaci abinci" idan kagama sai kayi wanka kasake shan magani, sannan ka kwanta kahuta kaji *Abbana* yace to yar albarka dai-dai lokacin da, *Inna* tace dadai yafi kam domin wannan firar taku bame karewa bace kasan cewar tun d'azu take tsaye tana sauraran firan nasu,
murmushi sukai dukansu har da *Innan* wacce tajuya tashiga d'aki inda suka bi bayanta, *Abban* yana rikeda hannun *TASLEEM* kenan batada kawa ko d'aya haka batada aminiya, *Innanta ce* kawarta, yayinda *Abbanta* yazamo amininta kasan cewar duk wanda yara'beta sai yamutu.
Sannan ba'a gulmarta domin idan kayima take zataji saboda rabin kan nan babu abinda ke ciki sai bataliyar aljanu,😂 wayanda da alama suke fad'a mata, wanda saboda tsabar kyanta yasa suka shigeta wanda saida akai da gaske sannan suka rabu da'ita saidai ba dukaba, domin wasu sunce bazasu fitaba suna nan tareda Ita zasu ringa kareta acewarsu wai aduk lokacin da za'a cutar da'ita, to bari dai muji wacece *TASLEEM* din?....
*********
*TASLEEMA JIBRIN BUZU* shine cikakken sunata takasance 'ya ga malam Jibrin buzu wato *Abbanta* da mahaifiyarta Harira wato *Inna*, gaba d'ayansu buzayan nijer ne da *Innan da Abban* yayan mace da namiji ne dan hakan ne sukeda kama d'aya,
inda akai masu auran gidan tin asali iyayensu" talakawa talau kafin Allah yaimasu rasu dukkansu, inda sukabar su *Abban* da *Innan* wayanda Allah ya azurtasu da yara biyar mata uku maza biyu Tahir Basiru Hauwa Fatima *TASLEEMA*, kowa dai yasan buzaye da kyau to hakan ne ga ahalin su *TASLEEM* itada yan'uwanta kyawawa kwarai irin me daukar hankali.
"Dukkansu basuda wani tseyaryya atsakaninsu", domin kuwa kowani shekara d'ayane atsakaninsu wato *Inna* iri haihuwar nan takeyi wanda ake kirada gwannan, yayinda *TASLEEM* ta kasance karamar acikinsu kuma auta yayinda duk tafisu kyau matuka, hakan sukai rayuwarsu cike da kaunar junansu gwanin sha'awa cikin rufin asirin Allah da taimakon yan buga-bugan da malam Jibrin buzu yake.
"Suna ahaka ne Allah cikin ikonsa yajarabesu da mutuwar yaransu😭 uku mata biyu namiji daya, wato Hauwa da Fatima da Basiru sakamakon annoban daya auku akasar nijer na amai da gudawa,yayinda shikuma *TAHIR* aka kaishi wani kauye karatu saidai kuma achan kauyan daga sun tafi bara, shikenan kuma ba'asan inda yakeba, anyi neman shi amma ba aganshiba har yau shuru.
"Hakan ne yad'agama *Abban* da *Inna*
hankali musamman *Inna"* data kasance mace me matukar rauni, hakan yasa sukabaro garin nijer suka dawo najeriya alokacin *TASLEEM* shekaranta biyar aduniya, kai tsaye garin kwantagora suka sauka awani kauye me suna kamfanin bobi cikin sa'a suka had'adu dawani bawan Allah, me suna malam Idi yanada almajirai dayake koyardasu kararun allo babban mutum ne agarin kamfanin bobi.
"Yanada iyali kuma mutumin kirkine, shine yabasu" gurin zama acikin gidansa bayan yafad'a masa komai game da abinda yafito dasu daga kasarsu, sosai ya tausaya mashi.
Sannan yace masa dan Allah yataimaka yasamo mashi aikin dazaya ringayi, domin yaringa samun abinda zaya ciyar da iyalinsa.
"Yace to badamuwa zaya samo mashi insha'allah, inda batareda bata lokaci ba yasamar mashi aikin gadin asibintin dake nan garin kamfanin bobi din, inda cikin rufin asirin Allah suke samun abinda zasuci ahaka rayuwa tamika har tsawon shekara biyu, alokacin tuni Allah yaima malam audu rasuwa.
Hakan yasa zamansu yatashi agidan saboda rabon gado, sai suka koma zama acikin asibintin yayinda wani al'amari yake faruwa tin zuwansu wato kyan *TASLEEM* sai yazamo mata fitina, gatadai bawata babba ba tunda alokacin shekaranta bakwai amma kyanta yana daukar hankalin mutane sosai.
Dama tin zuwansu kusan kullum kofar gidan malam audu cike yake da yara wai sunzoyin wasa da yar buzuwa ba indiya😂, yayinda wasu kuma suke cewa balaraba masar🤣 haka dai suke kiranta da suna kala-kala, yayinda za'a fitomasu da Ita suyi tawasa kasan cewar Ita din tanason yara yan'uwanta gatada d'an karan wayon.
"Har bayan barinsu gidan malam idi har suka koma cikin asibitin, yaran basu daina zuwa gurinta wasaba yayinda *Abbanta* da *Innanta* kuma basu hanata wasa dasuba, kasan cewa suna matukar kaunar yar tilon yartasu data rage masu ko kad'an basu san abinda zaya 'bata mata rai.
Saidai kuma sannun ahankali sai abin yarikid'a yakoma masifa ko kuma ce jarabawa, wanda za'a iyacewa Allah yajarabesu dashi domin kuwa sai yaza mana dazaran *TASLEEM* tafita suna wasa da yara yan'uwanta, sai aga yarinya tafadi koda za'a kwasheta barai, sannun ahankali hakan ta cigaba da faruwa har takaiga "yar babban likitan asibintin itama daga suna cikin wasa tafadi tamutu😳.
"Dan haka sai akafara cewa dasu mayune" wai dama ai buzaye mayyu ne, dan haka dole subar masu garinsu idan ba haka ba zasu kashesu ta hanyar konasu da ransu😳, hakan yasa bashiri suka tattara suka bar garin kamfani bobi suka dawo cikin kwantagora da zama.
Inda suka sauka unguwar yamma, sun had'u da wani bawan Allah me suna malam garba yabasu masauki, kwanansu biyu da zuwa garin kwantagora *TASLEEM* tafara rashin lafiya tamkar zata mutu, koda suka kaita asibiti gwajin farko likita yace kodarta ya lalalace duka dan haka sai anyi mata dashen idan bahaka mutuwa zatayi.
Idan hankali iyayenta yai dubu to yatashi matukar tashi nan take *Abban* yace da likita yacire nashi d'aya asa mata, sai wani abin tashin hankali koda aka duba kodar *Abban* sai akaga d'aya ta lalalace d'aya kawai ke aiki, dan haka likita yace babu yanda za'ai acire nashi dole saidai wani za'asamu asamata, wanda idan har basuyi kokarin sama mata mafitaba cikin gaggawa to zata mutu,
dan haka cikin tashin hankali *Abbanta* yafita neman mafita inda yabar *innanta* rungume da'ita tana kuka, tana cikin hakan ne Allah yakawo wani bawan Allah da aka fad'a mashi take yace acire nashi d'aya asaka mata, hakan ko akayi tasamu lafiya.
Bayan taji sauki sai suke fad'a mata cewa wani bawan Allah ne yataimaka masu yabata magani taji sauki, kasan cewarta me wayau hakan yasa tarike mutumin acikin ranta wanda take matukar girmama shi, tareda bashi muhimmaci sosai domin ta tabbatar bayan iyayenta babu wani dayake kaunarta aduniya sama "dashin, tunda ya'iya sadaukar da rayuwarsa yataimaki nata rayuwar tasamu lafiya, dan haka ta taso akoda yaushe cikin yimasa addu'an samu nasara arayuwarsa takeyi.
Yayinda tuni malam garba yasamawa *Abban* aikin gadi amakarantar GGC cigaba da rayuwarsu, wanda ko anan dinma hakance yaita faruwa wato dazaran *TASLEEM* suna wasa da yara sai wani yamutu, saidai kuma kasan cewar babban garine bakamar kauye ba sai ba'a kulada hakan ba,
amma su iyayenta sun gane hakan daga gareta ne yake faruwa, kasan cewar tun lokacin dasukazo malam idi yafa'da masu yarsu tana dauke da manyan aljanu, wanda idan basuyi da gaske ba zasu zamo mata matsala arayuwarta wanda hakan ne ko yakasance, domin kuwa sune suke kashe yaran datake wasa dasu, da haka sai suka dukufa rokon Allah ya yayema yar tilon yarsu yarabata da mugayan aljanu tareda neman mata maganin aljanun inda cikin hukuncin Allah komai yalafa, amma saida sukasha bakar gwagwarmayar arayuwa, domin saida suka had'ada hanata fita wasada yara.
Yayinda yaita aikin gadin agurare dayawa, wanda dashine suka tallafi rayuwarsu tareda wankau da kitson da *Inna* takeyi inda suke siya mata *TASLEEM* magani, sannan suka sakata makaranta islamiyya data boko inda kuma akai sa'a tanada kokari sosai take maida hankali akaratun.
Lokacin data shekara goma kyanta sai yakara fitowa sosai wanda yaikokarin zama fitina agareta, hakan ne yasa *Abbanta* d'inka mata hijab manya har kasa tareda siya mata niqaf da safar kafa, harda ta hannu sai tana sakawa aduk inda zata wanda hakan ne yarage jan hankali maza zuwa gareta, ahakan rayuwar tamika cikin rufin asiri har tagama primary da secondary qur'ani kuma dama tuni tasauke.
kuma duk da aiki gadin da kitson da wankau da *Innan* takeyi Allah yataimake su har suka siya d'an karamin fili a unguwar nasarawa, inda sukayi ginin d'akuna biyu d'aya nasu d'ayan na *TASLEEM* wacce ta taso cikin nutsuwa, da kamun kai had'eda ladabi da biyayya gatada girmama nagaba da ita tanada kunya sannan gad'a karan tsoro tamkar farar kura😂, saidai wani lokaci tanada tsiwa hakan yasa bata barin sai ta kwana domin idan bata gadama ba dakace mata kule zatace casss!., *TASLEEM* kenan zan'kaleliyar budurwa sankowa kin wanda yarasa, amma batada saurayi kod'aya bawai dan batada masoya bane, kawai dai bata sauraran su ne gudun kar wani abin yasa mesu" da haka daga Ita sai *innanta* da *Abbanta* take rayuwarta.
Ganin yanda iyayenta sukaita fad'i tashi akan rayuwata ta inganta, yasata tashi zuciyarta cike da tsanani kaunarsu da tausayinsu, tana kuma kaunar talaka sosai had'eda tausayinsa aduk inda yake, yayinda ta tsani duk wani me kudin dayake kyamar talakawa musamman *TAUFIQ*, sosai ta tsane shi, wanda bata ta'ba ganinsa ba saidai jin labarinsa datakeyi nakin talakawa dayake, agurin *Abbanta*,
kasan cewar akamfanisa yake aiki tsawon shekara hudu kenan saidai kuma ba'a biyansu albashinsu akan lokaci, domin kuwa wani lokacin har sai anshiga wani watan yakwana goma koma fiyeda hakan kafin abasu albashinsu.
Hakan yasa tayi mugun tsanar *TAUFIQ* din, musamman da har yau wata d'aya da rabi bai bawa *Abbanta* kudinsa ba gashi dasune yaza bata tasiya form nashiga makarantar ungozoma, shiyasa d'azun data had'u dasu tayi tasakar masu magana cike da tsana dajin haushinsa, wannan kenan.
_Cigaban labarin_
Bayan *Abban* yayi wanka yaci abinci *TASLEEM* tasake bashi magani yasha, yakwanta ba tareda yatsaya yin firaba saboda bajin dad'i sosai karfin hali ne kawai yakeyi, dan haka sai *TASLEEM* din tayi masu saida safe tanufi d'akinta takwanta zuciyarta cike da tausayin *Abbanta* tareda yimasa fatan samun lafiya.
*********
Aban garen *TAUFIQ* kuwa da yafito daga d'akin da Lina tayake kai tsaye d'akinsa yanufa fuska ba annuri, domin sosai yakejin bacin rai acikin zuciyarsa toilet yashiga yai wanka tareda na tsarki sannan yafito daureda towel, saida yasake feshe jikinsa da turare sannan yanufi wedrof wani boxer din yasake sakawa sannan yadauki wata rigar barci me igiya yasaka tareda kama igiyar rigar yakulle snnan yasaka wasu takalma masu