Showing 33001 words to 36000 words out of 48594 words
Chapter 12 - Kyandir Book Complete By Ameenat Umar Faruq.txt
ameen.
_*SADAUKARWA GA*_
Iyayena abin alfararina wayanda banida kamarsu duk duniya, kasan cewar sune silar zuwana duniyar nan, ina rokon Allah yakara maku lafiya da tsawon rai me albarka, yabaku abinda kuke nema na alkhairi duniya da lahira, ina kuma yimaku fatan gamawa da duniya lafiya ameen ya rabbi.
*_KYAUTA_*
Wannan littafi na DAYA gaba dayansa na kyautar dashi ne, ga dukkan masoyana inayinku over kamar yanda kukeyi na, godiya marar IYAKA na irin kaunar dakuke gwada mani, wanda kalaman bakina sunyi kad'an gurin gode maku, saidai inai maku fatan alkhairin aduk inda kuke afadin duniyar nan tamu,
Dan hakan ne na kyautar maku da wannan littafin na 'DAYA ina fatan zaya nishad'antar daku ya ilimantar tareda fad'akardaku, domin kuwa yana dauke ne wata iri yar *SADAUKARWA* me matukar ban mamaki da al'ajabi, sannan ga wata rikitacciyar zazzafar soyayya, inda wani shahararran matashin me kudi da yatsani duk wani *TALAKA* dake duniya tsana me *MUNI*,
sai gashi kwatsam yafad'a matsananci so da kaunar *'YAR* me gadin company sa, wanda yakasance talaka *FUTIK* yayinda Ita kuma duniya ba wanda ta tsaya irin mutumin nan aha! shin yakuke gani tafiyar zata kaya?..,hmm! akwai rikici had'eda chakwakiya is a very romance love story ne aha akwai shanawa fa kar kubari abaku labari, dan haka kudai ku biyoni insha'allah bazan baku kunya ba, Allah yabar kauna.
_*TUKUICI*_
Wannan littafin Tukuici ne ga dukkan wani BAWA da Allah ya jarabeshi da TALAUCI, ya ubangijin mu ina rokon ka dakai mana tsari da kuncin TALAUCI, kaimana ARZIKI me albaraka wanda zaya amfane mu duniya da lahira ameen👏ya hayyu ya kayyu mu.
*_TSOKACI_*
Wannan labarin 'Kir'kirarran ne banyishi dan cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka dukkan wandan yaga hali yazo d'aya danashi, to bashi nakeba arashi ne.
*_GARGAD'I_*
Bayarda wani yasauya mun labarina, ta wata siga ba tareda sani na ba, yin hakan babban kuskure ne, dan haka sai akiyaye.
✍🏼
_Bismillahirrahamanirraheem!_
""""""""A ah! Hajiya,....sai kuma yai shuru" tareda sauke ajiyar zuciya yana me dukar dakai kasa, ga dukkan alama yana tunanin ta yadda zayai mata bayani halinda *TASLEEM* din take cikin ne.
"Cikin bugun zuciya me had'e da mugun tashin hankali da tsoro *Mamma* goge gumin fuskarta da hijab dake saye awuyanta tace" shikenan tamutu ko Dr?....,
kai ya girgiza mata alamar a ah yaname tattara kayanshi yana maidawa cikin d'an akwatin, cikin rud'ani tasake cewa to kayi mun magana mana dr menene yasameta"?...dai-dai lokacin da yarufe akwatin tareda mikewa da akwatin rike ahannunsa, dayan hannun kuma yana gyara igiyar wuyan rigansa.
Cikin sanyin jiki yace hajiya ki kwantar da hankalinki bata mutu ba, saidai gaskiya abin ciken dana d'anyi nagano tayi" matukar nisa, "Amma idan har badamuwa zanso mu dauketa zuwa asibiti, domin nasake duba kanta wanda nakeda tabbacin anan tabugu.
Da sauri tace to dr haka nanma shine dai-dai sai kaduba mun "ita da kyau", kai yad'a tareda cewa ok badamuwa ni zan tafi sai kun iso kenan tace to sannan yanufi hanyar fita.
"Yayinda *Mamma* ta mike taname kallon *TAUFIQ*, wanda shima mikewa tsayan yai yana kallon *TASLEEM* din yanajin wani irin faduwar gaba, domin kuwa ko kadan babu alamar numfashi atareda "ita da sauri *Mamman* tace danlele to daukarta" muje mota mana ko?...
da mugun sauri yad'ago dakai ya kalleta da blue eyes dinshi masu matukar burgewa,wayanda suka riked'a zuwa jaja saboda 'bacin rai aikam take yaji ransa yasake mugun 'baci, inda yaji kamar yace" mata bazan iya daukar wannan yar talakawar nahad'ata da jikina ba, saidai kuma yasan koda yasha giyar wake bazaya iya tsallake umarninta ba.
Hakan yasashi maida kallonsa kan *TASLEEM* wacce take kwance magashiya, yayinda *Mamman* tasake cewa dauketa" mana muje d'anlele ga "Dr chan yana jiranmu" kaji?...,kai yad'a alamar to fuska had'e still yana jin bacin rai had'eda da jin faduwar gaba wanda yarasa dalinsa najin faduwar gaban, ko dayake haka nan yanada nasaba da ganin halin *TASLEEM* din take cikine wanda yasan shine sila. Haka nan dai yaduka yaname kallon kirjinta dayake cike da dukiyar fulani tamkar zaya faso rigarta, da sauri yakauda kai tareda rintse ido sakamakon kamshin turaran tauch dinta da yabugi hancinsa wanda yasake tsananta mashida bugawar zuciya.
"Ahankali yabude idon tareda saka hannunshi daya tabayanta yad'gota, aikam take kanta yataho luuuu!sai akan kirjinsa wanda yake cigaba da aikin bugawa.
hakan yasake tura d'ayan hannunshi takasan kafafunta da alama irin daukar nan da'akeyima jarirai zayai mata, aikam dai hakan ne takasance domin kuwa cak! yadauketa tamkar yadauki jaririyar yayinda kanta yaikwance akan faffad'an kirshisa.
"Ga mamakin *TAUFIQ* me makon yajita da nauyi kamar yanda yai tsammani, kasan cewarta dauke da manyan hips sai kuma yaji akasin haka dan haka yaja guntun tsakin mtsw! wanda shikad'ai yaji abinsa, _sai kuma ni yar dauko maku rahoto_ lol.
Kai tsaye yanufin hanyar fita waje da'ita cikin azama *Mamma* tabi biye dashi da d'an saurinta, yayinda aransa yake fadi aikin banza jita kamar fefa hakan yana nufin ko karfi ba "tadashi, dan haka ne daga takad'an wannan guntun bawon ayabar wai shine har tafadi wawuya kawai, batada dabaran komai sai ta tsabar rashin kunya da tsaurin ido irin na yayan talakawa dasukai mata" katuntu mtsw! yasake jan tsaki.
Dai-dai lokacin da dr yake kokari fita kasan cewar tuni yashiga motarsa yai mata key yafita daga harabar gidan, yayinda tuni shima *TAUFIQ* yakarasa gurin daya daga cikin motocin da suka dawo aciki.
"Inda cikin sauri daya daga cikin direbobinsa yaje yabud'e masa gidan baya, cikin turanci yake fadin yah! Allah yallabai meyasa me "ta?.. banza yaimasa tareda sakata yakwantar, yaname kauda kanshi daga barin kallon kirjinta da rabi yake waje.
yayinda *Mamma* tashiga ta zauna tareda daukan kanta tadora akan cinyarta, cike da fargaba tashare hawaye tana shafa kan *TASLEEM* di tareda fadin oh! ni *Saudatu* Allah yasa babu abinda yasami "yar mutane", yayinda tuni *TAUFIQ* yarufe mata kofar, drive yana kokarin shiga mazauninsa cikin turanci yace bani key! yakarasa fadi da mika mashi hannun, ido yazaro tareda cewa yace no! sir ba girmanka bane yin tuki da kanka bari dai najaku.
Cikin bacin rai yadaka mashi tsawa tare dacewa bana bukata kabani key nace kaji ko?...,cikin sauri had'eda rawan jiki yace ok sorry sir gashi yaduka cikin girmamawa tareda mika mashi mukullin motar, cikin isa yakar'ba tareda budewa yashiga drive yana kokarin rufe mashi kofar yafisga dakarfi yarufe dakanshi wanda dagani kasan ransa amugun bace yake, sannan yamata key yatayar tareda fita da gudu daga harabar godan, inda tuni escots dinsa sun shiga motoci biyu suka bi bayansa da gudu domin su lura da ogan nasu yana cikin wani yanayi.
*********
A dari ukku da hamsi suka isa asibitin inda tsabar gudu tuni har sun wuce Dr Lamir, saidai suna shiga harabar asibitin shima yanashiga, kasan cewar tuni yasanar a asibitin suna nan zuwa hakan yasa kokamin su karaso tuni har anfito tarbansu, dan haka cikin sauri *TAUFIQ* yai fakin tareda fitowa yabudewa *Mamma* kofa wacce sai faman share hawaye take, da sauri tafito tana mesake bashi umarnin yasake dauko *TASLEEM* din.
"Hakan yasa hannu yadaukota dai-dai lokacin da wasu nurses biyu suka karaso dauke da gadon daukar maralafiya, dan haka dasauri yadorata suka wuce da'ita dakin taimakon gaggawa yayinda tuni su *Mamma* suka rufa masu baya, cikin sauri tana gaba *TAUFIQ* din yana biye da'ita damin sosai tafishi sauri yayinda tuni Dr Lamir shima yabi bayansu, inda nurses din suna shiga da'ita shima dr yana shiga *Mamma* nakokarin shiga suka rufo kofar da sauri.
Hakan yasa *TAUFIQ* yai saurin riketa tareda cewa *Mamma* kiyi hakuri afito da'ita" dan Allah kinji?...idonta cike da hawaye tajuyo ta kalleshi, sai kuma tafashe da kuka tareda fadawa jikinsa tana cewa danlele tsoro nakeji kadda yar mutane ta mutu tadalilina,
cikin sanyi jiki dajin kalaman ta yarungumeta yame sakejin wani irin mugun faduwar gaba akaro na babu adadi, gawani tsananin tsoron da yake sake shigarsa wanda har yasa aransa yake fadin tabbas! idan har "yarinyarnan tamutu, aiko yashiga uku da zunubi me girma arayuwarsa kashin kai? yah salam, sai kuma da sauri wata zuciyar "tace dashi insha Allahu ma bazata mutaba nan take yaji hankalinsa yakwanta, but amma kirjinsa bai daina bugawa ba, wanda bamamaki hakan yanada nasaba da yanda yaga halinda *TASLEEM* din take ciki ne.
Itakam *Mamma* Jinyai shuru yasata daga kai takalleshi hawaye nazubowa akan fuskarta wacce cikin kankanin lokaci har tafada tayi fau, cikin rawar murya tace danlele kana ganin babu abinda zaya sameta?... kai yagyada mata alamar "eh sannan, ahankali yakamata tareda zaunar da'ita akan wata kujeran karfe cikin sanyi jiki dana murya yafara lallashinta.
Suna cikin hakan sai ga likita Lamir yafito duk yahada uban gumi fuskarsa cike da matsananciyar damuwa da sauri suka tashi suka tareshi, kafin duk *TAUFIQ* yace wani abu tuni *Mamma* cikin rawar murya tariga shi dacewa likita yaya *TASLEEM* din tafarfado kuwa?...Batareda yabasu amsa ba yace idan badamuwa inason ganinku office dina hakan yasa suka bishi abaya.
Bayan sun zauna akan kujera saida yanutsu tunkun yatabbatar suma sun nutsu sannan cikin damuwa yace........
Muje zuwa
*_WANNAN PAGE DIN GORON SALLAH NE GA DUKKAN MASOYANA_*
*_Assalamu'alaikum yan'uwana masoyana barkan mu DA WAR haka, yakuke yakwana biyu ya al'amuran yau da kullum ina fatan komai lafiya Allah yasa hakan ameen ya rabbi_*, *_TO BARKAMU DA SALLAH FATAN MUNYI SALLAH LAFIYA? UBANGIJI YAMAIMAITA MANA AMEEN🤲, TO MASOYANA GANI ALLAH YAKANUFA _NADAWO💃 FATAN ZAKUYIMUN AFUWA 👏NAJINA SHURU DAKUKAI TSAWON WANI LOKACI, WANDA IDAN BAKU MANTABA NAFADA MAKU ANYIMUN OPERATION😔 NE WANDA NADADE INA JINYA SAKAMAKON HAKAN NEMA YASA, BAKUJINI AKAN LOKACIBA TO AMMA YANZU ALHAMDULILLAHI NAJI SAUKI SOSAI💃🥰 IN SHA ALLAH ZAKU CIGABA DA JINA, NAGODE SOSAI DA ADDU'ARKU AGARENI ALLAH YABAR KAUNA AMEEN_*.
*_MUJE ZUWA_*
*_YAMZU ZA'AFARA LABARIN KYANDIR ME HASKEN BANZA kudai_*
[8/10, 8:42 PM] Amina Frnd: 🕯️🌹🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️
🕯️
🕯️ *KYANDIR*🕯️
( _Mai Hasken banza_)
_A Romance love story_
*Free Book 1*
Page 2️⃣8️⃣-2️⃣9️⃣
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🕯️
_Kwantagora_
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*ZAUJUN MAJNUN part 2*
*TASEERI*
and now
*KYANDIR*
( _Mai Hasken banza_)
*GODIYA*
Tabbata ga Allah ubangiji madaukakin sarki me kowa me komai, wanda yabani ikon rubuta wannan littafin, tsirada amincin Allah su tabbata ga shugaban mu annabi Muhammadu (S A W), da iyalainsa da sahabbansa da wayanda suka yarda dashi har zuwa ranan kiyama, ina rokonka Allah kabani ikon gama wannan littafin lafiya ameen.
_*SADAUKARWA GA*_
Iyayena abin alfararina wayanda banida kamarsu duk duniya, kasan cewar sune silar zuwana duniyar nan, ina rokon Allah yakara maku lafiya da tsawon rai me albarka, yabaku abinda kuke nema na alkhairi duniya da lahira, ina kuma yimaku fatan gamawa da duniya lafiya ameen ya rabbi.
*_KYAUTA_*
Wannan littafi na DAYA gaba dayansa na kyautar dashi ne, ga dukkan masoyana inayinku over kamar yanda kukeyi na, godiya marar IYAKA na irin kaunar dakuke gwada mani, wanda kalaman bakina sunyi kad'an gurin gode maku, saidai inai maku fatan alkhairin aduk inda kuke afadin duniyar nan tamu,
Dan hakan ne na kyautar maku da wannan littafin na 'DAYA ina fatan zaya nishad'antar daku ya ilimantar tareda fad'akardaku, domin kuwa yana dauke ne wata iri yar *SADAUKARWA* me matukar ban mamaki da al'ajabi, sannan ga wata rikitacciyar zazzafar soyayya, inda wani shahararran matashin me kudi da yatsani duk wani *TALAKA* dake duniya tsana me *MUNI*,
sai gashi kwatsam yafad'a matsananci so da kaunar *'YAR* me gadin company sa, wanda yakasance talaka *FUTIK* yayinda Ita kuma duniya ba wanda ta tsaya irin mutumin nan aha! shin yakuke gani tafiyar zata kaya?..,hmm! akwai rikici had'eda chakwakiya is a very romance love story ne aha akwai shanawa fa kar kubari abaku labari, dan haka kudai ku biyoni insha'allah bazan baku kunya ba, Allah yabar kauna.
_*TUKUICI*_
Wannan littafin Tukuici ne ga dukkan wani BAWA da Allah ya jarabeshi da TALAUCI, ya ubangijin mu ina rokon ka dakai mana tsari da kuncin TALAUCI, kaimana ARZIKI me albaraka wanda zaya amfane mu duniya da lahira ameen👏ya hayyu ya kayyu mu.
*_TSOKACI_*
Wannan labarin 'Kir'kirarran ne banyishi dan cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka dukkan wandan yaga hali yazo d'aya danashi, to bashi nakeba arashi ne.
*_GARGAD'I_*
Bayarda wani yasauya mun labarina, ta wata siga ba tareda sani na ba, yin hakan babban kuskure ne, dan haka sai akiyaye.
✍🏼
_Bismillahirrahamanirraheem!_
""""""""Hajiya munyi iyabaki kokarinmu dan ganin numfashinta yadawo saidai kuma Allah bai bamu ikon yin nasaran hakaba, zumbur *Mamma* tamike cikin azababban tashin hankali ta d'ora hannu akai tareda fashewa da wani sabon kukan,wanda yafi nafarko tana fadin innalillahi'wa'ilaihirraju'um!.
Shima *TAUFIQ* din mikewa yai da sauri dai-dai lokacin dayaji zuciyarsa tayi wani irin mugun bugawa wanda har saida yarintse ido saboda jin yanda antarsa ta kada, tareda furta yah salam! yaname dafa table din dr, yayinda cikin kuka *Mamma* tace nashiga uku ni *Saudatu* kana nufin nayi sanadiyar mutawar yar mutane?...wayyo Allah na shikenan *TASLEEM* tamutu kenan ko?....*TAUFIQ* yace eh Dr kana nufin tarasu kenan?...da sauri yace a ah banface maku ta mutu ba,
yace a ah! dr nifa ban gane me kake nufi da cewa bata mutuba san nan kuma kace kun kasa dawo da numfashinta, yace "eh tabbas bata mutuba cikin fada tace to idan "bata mutuba to meyasa "ku kakasa dawo da numfashinta" eye?...da sauri yace "eh hajiya tabbas kamar yanda nafada maku cewa munkasa dawo da numfashita, hakane saboda rayuwarta ba ahannunmu yakeba.
"Ahankali cikin mutuwar jiki *TAUFIQ* yakoma yazauna tareda dafe kansa dayaji yasarawa, sosai yakejin wani irin tsoro yana shigarsa yayinda *Mamma* tasake sakin wani irin kuka taname sake cewa shikenan kawai kace mun *TASLEEM* tamuta, yace hajiya ki kwantar da hankalinki bawai tamutu bane, da sauri *TAUFIQ* yad'ago dakai yakalleshi cike da mamaki yace ikon Allah dr dama anayin haka mutum bayayin numfashi but amma kuma yanada rai bai mutuba?...,
cike da takaici *Mamma* tace dalla kyalesa kawai ni ina nataba ji da ganin hakan, da'alama dai yamanta yace" mana sunkasa dawoda numfashinta" ne sannan kuma yanzu yace mana wai bata mutuba to ya'akai kuka kasa dawowa da numfashin nata tunda bata mutunba eye?...yace saboda tayi matukar dogon sumane, wanda zaya iya daukanta tsawon LOKACI bata farfadoba zakuma ta iya farfadowa akoda wani lokaci to saidai maganar gaskiya bazance maku ga lokacin dazata farfadoba, domin kuwa tashiga comman ne.
Kallonshi *Mamma* tayi baki da hanci bud'e kafin takuma hade fuska tace meye kuma hakanan?...yace eh wani abune da mutum yakeshiga sakamakon idan yayi mugun buguwa akai, kuma maganar gaskiya "itama tayi mugun buguwa akai sosai wanda shine yasata shiga comman din,dan haka muyi addu'armu Allah yasa acomman din tatsaya batayi losing memory taba ko kuma tasamu tabin hankali ba.
Zaman yan bori *Mamma* yayi akasa cikin kuka take cewa shikenan yar mutane tanakasa sanadina, shikam *TAUFIQ* da tund'azu yake sauraran abinda likitan yake fada, da sauri yace dr tabin hankali fakace?...yace eh tabbas duk da bafata mukeyiba hakan yana iyafaruwa agareta" ko kuma tayi losing memory nata kamar yanda nafada, yace ya salam idan na fahimceka komai nata zata manta?...yace tabbas harda kantama zata iya mantawa. yace innalillahi'wa'ilaihirraju'm *Mamma* tace mun shiga ukku harda kanta zata manta?...yace "eh, kuka tasake saki tareda cewa wayyo Allah na *TASLEEM* ki gafarce ni dan Allah, domin kuwa nice naja maki ina kula dake tun ranan dakukai fada da danlele bakyasan zuwa part din gyara mashi, amma hakan nake tilastaki zuwa yanzu ga abinda yafaru dane nan.
"Da sauri *TAUFIQ* yamike tareda dagota ya rungume jikinta sai rawa yake tsabar tashin hankali, yace dan Allah *Mamma* kiyi shuru kidaina kukan nan haka wlh har cikin raina nakejin kukanki, cikin rage sautin kukan nata tace danlele tsoro nakeji kar d'aya daga cikin abinda likita yafada yasameta, gashi tunda dillaliya takawo mun ita Allah baitaba bani ikon tambayarta inane unguwarsu da gidan iyayanta ba, sosai mamaki yakama *TAUFIQ* dajin abinda *Mamma* tafada har aransa yana fadin ikon Allah amma kika dauki sonta kika saka arai, afili kuma cikin sigar lallashinta yace ki kwantarda hankali in sha Allahu babu abinda zaya sameta kinji? kai ta gyada alamar to.
**********
Cikin sanyi jiki *TAUFIQ* yakalli likita yace yanzu Dr meye abinyi?...., yace abinyi kenan addu'a, domin shi Allah mai girmane kuma shidin almusauwurune mai sauya al'amuransa aduk lokacin dayaso, baka taba ganin hoton d'aya daga cikin yariman saudiyya yana yawo ayanan gizo mai suna yarima Alwaleed bin Khalid bin Talal ba?...,wanda akafi sani da (yariman barci) saboda yashafe shekaru goma shatakwas yana sume, cikin shekara tadubu biyu da goma sha biyar likitoci sun yanke shawarar cire hadin na'urorin dake taimaka masa, to amma sai mahaifinsa yaki amincewa da haka domin mahaifinnasa yace tabbas Allah zayayi baiwarsa akan d'annasa, akwai rohoton dake nuna cewa bayan yakwashe tsawon shekaru a sume yamotsa.
So dan haka kukwantar da hankali ku kusa aranku in sha Allah zata farfado batareda tadauki tsawon kwanakiba balle shekaru, haka dai yacigaba da kwantar masu da hankali sannan yakaisu dakin da aka kwantar da *TASLEEM* wanda yakasance daki na musamman, sosai hankali su yatashi naganin irin na'urorin da aka samata musamman *Mamma*, *TAUFIQ* yanata lallashinta hartayi shuru sannan likita yace sutafi gida budamuwa zasu cigaba da dubata tarada bata taimakon da duk yakamata.
Aiko *Mamma* tayi tsalle tadire tace sam bata yarda tabar yar mutane ita kadai