Showing 45001 words to 48000 words out of 48594 words
Chapter 16 - Kyandir Book Complete By Ameenat Umar Faruq.txt
kasamu, ko me kyau ko mara kyau kai ba ruwanka kawai kaidai kaji dadi saboda kana banza.
To wallahi kadai yihankali da malfar mutuwa domin tana nan tana yawo kuma dai-dai take dakan uban kowa, musamman wanda yake yawan kwance zariyar wondasa agaban kowacce "yar iskar yarinya watama ko tsarin mata bata dashi, yakarasa fadi tareda watsama yarinyar harara sannan yasakai zaya haye sama.
Dariya *T J* yake sosai harda rike ciki yana cewa nadaiji, amma duk jarabata bankai kaba saboda kaidai tamkar ayukake tsabar jaraba, cikin masifar fada yace "eh ko danake kamar ayu banayin jarabar iskanci irin naka cikin dariyar sha'kiyanci *T J* yace "eh kam baza ayiba tunda ana hadawa da zumin litin da alhamis ba,
fuska had'e yace madallah! tunda ina hadawa da azumin kuma alhamdulillahi yana rage mun jarabar, so kako dabaka hadawa dashi saika zauna kaita iskanci jarababbe yaro karasa fadi coke da takaici, sannan yafara tafiya yana shirin haye saman.
Ganin hakan ne yasa *T J* yai saurin, tsagaitawa dayin dariya yace wait cak! *TAUFIQ* din yatsa batareda yajuya yakalleshi ba, yace serious talk "wacece batada lafiya domin Dana kira wayarka najita akashe sai nake tambayar?...megadi "kai shine yace" kuna asibiti kaida *Mamma* kuna jinyar wata yarinya, hope dai ba ciki our twins 6ters bane?...
fuskan ahade
yace no basu bane, eyya wacece?...yace karere ido *T J* yace karere kuma?....yace uhum! to ba dangin iya bana baba, kagako aigayayya sodi karere.
Cikin dariya yace kai! nawa baka da kyau wallahi wai karere, cike da haushi yace "eh mana tunda babu abindauka hada da'ita, yace eh ok nagane Allah sarki *Mamman mu* me tausayin muta ne nasan acikin yan aikinta ne ko?....baki yata'be tareda cewa aiko dai ciki ne, eyya to Allah yabata lafiya batareda *TAUFIQ* din yace komai ba yasa kai zaya haura saman.
Da sauri *T J* yasake cewa another talk hakan yasashi sake yatsayawa saidai bai juyaba, yakalli *T J* wanda yace kanada bako yana can dakin yana jiranka, sam beyi mamakin jin hakan ba domin yasan yanada muta ne sosai saidai kuma kowanene yakamata yasadar dashi zuwansa, batareda yace komai ba yanufi dakin.
"Ahankali yaturo kofar bakinsa dauke da sallama dai-dai lokacin data wata yar du'ba-du'bar yarinya tafito daga toilet tsirara bakomai ajikinta, sai jigidan dake daure afaffad'an 'kugunta dayake dauke da madai-daitan bomb din, yayinda hannunta rikeda dan karamin towel tana tsane ruwan da yajika gashin kantin data kima akanta zuwa fuskarta,
ganin hakan ne yasashi saurin kauda kai gefe tareda furta a'uzubillahi!, sai kuma yajuyo da sauri cikin mugun bacin rai domin yazazzaga ruwan masifa ga komace yar iskace datazo gareshi batareda yagayyace taba, saidai kuma wani abin al'ajabi shine tana cire towel din daga fuskata suna had'a ido da'ita yakasa yimata komai, wanda yarasa dalilinsa nakasa yimata abinda yai niyya saidai kawai yatsinci kanshi dasakar mata kyakkawa murmushin nan nashi me daukar hankalin duk wanda yakalleshi.
Sannan cike da mamanki ganinta yace you?.....wani irin kill smile tasaki tareda fari da ido sanna tajefar da towel din hannunta tanufi gurinsa, cikin wani irin mugun taku me masifar daukan hankalin duk wani lafiyyayan namiji, tana isa gareshi ta d'ora dukkan hannuwanta akafa'darsa, tareda rausayar da kanta gefe da gefe tace......
Aha! wasan yafara
Muje zuwa
_Ya ALLAH kasa mu cika da imani ameen ya hayyu ya kayyu mu_
[8/28, 6:42 AM] Amina Frnd: 🕯️🌹🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️🌹
🕯️🌹🕯️
🕯️
🕯️ *KYANDIR*🕯️
( _Mai Hasken banza_)
_A Romance love story_
*Free Book 1*
Page 3️⃣9️⃣-4️⃣0️⃣ END
WRITTEN BY
🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🕯️
_Kwantagora_
Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*ZAUJUN MAJNUN part 2*
*TASEERI*
and now
*KYANDIR*
( _Mai Hasken banza_)
*GODIYA*
Tabbata ga Allah ubangiji madaukakin sarki me kowa me komai, wanda yabani ikon rubuta wannan littafin, tsirada amincin Allah su tabbata ga shugaban mu annabi Muhammadu (S A W), da iyalainsa da sahabbansa da wayanda suka yarda dashi har zuwa ranan kiyama, ina rokonka Allah kabani ikon gama wannan littafin lafiya ameen.
_*SADAUKARWA GA*_
Iyayena abin alfararina wayanda banida kamarsu duk duniya, kasan cewar sune silar zuwana duniyar nan, ina rokon Allah yakara maku lafiya da tsawon rai me albarka, yabaku abinda kuke nema na alkhairi duniya da lahira, ina kuma yimaku fatan gamawa da duniya lafiya ameen ya rabbi.
*_KYAUTA_*
Wannan littafi na DAYA gaba dayansa na kyautar dashi ne, ga dukkan masoyana inayinku over kamar yanda kukeyi na, godiya marar IYAKA na irin kaunar dakuke gwada mani, wanda kalaman bakina sunyi kad'an gurin gode maku, saidai inai maku fatan alkhairin aduk inda kuke afadin duniyar nan tamu,
Dan hakan ne na kyautar maku da wannan littafin na 'DAYA ina fatan zaya nishad'antar daku ya ilimantar tareda fad'akardaku, domin kuwa yana dauke ne wata iri yar *SADAUKARWA* me matukar ban mamaki da al'ajabi, sannan ga wata rikitacciyar zazzafar soyayya, inda wani shahararran matashin me kudi da yatsani duk wani *TALAKA* dake duniya tsana me *MUNI*,
sai gashi kwatsam yafad'a matsananci so da kaunar *'YAR* me gadin company sa, wanda yakasance talaka *FUTIK* yayinda Ita kuma duniya ba wanda ta tsaya irin mutumin nan aha! shin yakuke gani tafiyar zata kaya?..,hmm! akwai rikici had'eda chakwakiya is a very romance love story ne aha akwai shanawa fa kar kubari abaku labari, dan haka kudai ku biyoni insha'allah bazan baku kunya ba, Allah yabar kauna.
_*TUKUICI*_
Wannan littafin Tukuici ne ga dukkan wani BAWA da Allah ya jarabeshi da TALAUCI, ya ubangijin mu ina rokon ka dakai mana tsari da kuncin TALAUCI, kaimana ARZIKI me albaraka wanda zaya amfane mu duniya da lahira ameen👏ya hayyu ya kayyu mu.
*_TSOKACI_*
Wannan labarin 'Kir'kirarran ne banyishi dan cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka dukkan wandan yaga hali yazo d'aya danashi, to bashi nakeba arashi ne.
*_GARGAD'I_*
Bayarda wani yasauya mun labarina, ta wata siga ba tareda sani na ba, yin hakan babban kuskure ne, dan haka sai akiyaye.
✍🏼
_Bismillahirrahamanirraheem!_
""""""""Cikin turanci tace "eh nice nan Lina nace" bari nayi surprise naka ina fata dai kayi farin cikin ganina?....takarasa fadi dayin dariyar me cike da jan hankali, tareda goga mashi manyan nashanunta datayi masu surgery saboda kawai taburge *TAUFIQ* din wanda bema san tayi hakan ba.
"Da sauri yalumshe ido tareda jan dogon numfashi saboda yanda yaji wani irin kasala ya rufesa lokaci daya, kasan cewarsa mutum me matukar sha'awa dan haka abu kad'an ne yakesashi yaji sha'awar tasa ta motsa, kamar yanzu jin nashanunta suna gugan kirjinasa ga kamshin sabulun wankan datayi amfani dashi, dan haka take yaji wani irin masifaffan feeling dinsa yatashi.
"Ahankali yabude idanunsa dasuka fara rikid'a zuwa ja inda yazubasu akanta yana sakin kayataccan murmushi, tareda saka hannusa daya yajowota yarungumita akafa'darsa dayan hannun kuma
yadora shi akan 'kugunta dai-dai inda jigidan yake saida yakad'a jigidan yai kara chas!-chas! sannan cikin cold voice dinsa, yesss!my Lina i am very happy to see u to yakike?...
kai tad'an rausayar sannan tace lafiya but amma ba kalau ba, da sauri yace what is wrong with dear Lina?....cikin jan hankali tace I miss u body so badly especially u joy stick takarasa fada tareda shafo hajiyar tashi, tana me sake cewa I want suck her pls let me do it kaji?...tafadi cike da kissa da jan hankali irin na tantiran yan iskan bariki.
"Aikam tayi nasaran dauke hankalisa domin kuwa take yasake shiga wani irin yanayi na mugun sha'awa, jikinsa yana rawa yasake danna hannunta akan hajiyar tashi cikin kasalalliyar murya yace really?....gira tad'aga tareda cewa yeah!, tana kad'a harshe....!tareda fara kokarin kwance mashin bellet.
Da saurin yace ok! let me take the bath cikin kissa ta ma'ke kafada alamar a ah!, murmushin yai tareda cewa ok!! help me to remove my cloth tace ok!!! jikinsa na mugun rawa ta taimaka masa suka cire riga tareda kwance ce bellet din wandon, aikam sai ga hajiyar ta halbi iska dariya suka saki shida ita suna me dauke ajiyar zuciya.
Ahankali suka fara romance juna har suka kai kan gado, inda _Nikam gefe nakoma ina kallonsu cike da takaicin wai 'ya'yan musulmai da aikata irin wannan mugun bad'alar, ko dayake anyanzu yin hakan yazama ruwan dare_ cikin saurin takama hajiyar tarike tareda fara kai harsheta talasa ahankali sannan ta tura acikin bakinta tafara tsotso wa'iyazubillahi!, yayinda shikuma yadafa kanta tareda lumshe ido yana sakin wani irin nishi domin kuwa wani irin masifaffan sha'awa yakeji, tamkar yaci babu hakan yasashi fara sakin ihu bashiri.
*******
Afalon kuma tunda *TAUFIQ* yashiga dakin *T J Turaki* yajishi shuru, can kuma sai yajiyo ihunsa yasan cewa *TAUFIQ* din yashiga hannun lina hakan yasa yasaki wata irin dariyar mugunta tareda cewa shegen yaron jarababbe, yanzu haka joy stick dinsa kawai tafara sha yake wannan ihun humm! shegen yaro ranan da duk kashiga cikin honey pot din nan, haaaaa! kila saika" suma dan dad'i yakarasa fadi dashafo hq din yarinyar suna sakin dariyar sha'kiyanci,
yarinyar tace wow! kana nufin bai taba shiga ciki ba?....yace yes I know him very well bai taba kusantar wata ya'mace ba waishi adole sai matarsa ta sunna, zaya kusanta nace mashi wawa yaron kafin kakai ga matar taka ta sunnan kabar dad'i
ko yakikace sweet baby?...tace sosai makuwa yauwa my baby taso muje daga ciki kibani kayan dad'i kinji?...tace yeah muje suka mike suka nufi daki.
*****
Acan cikin dakinsu *TAUFIQ* kam cikin lokaci kankani suka rikita dakin da ihunsu musamman Lina wacce dagani tashiryama hakan, shikam *TAUFIQ* gaba daya yarikice wani irin azababban sha'awa ne yarufe dukkan ilahirin jikinsa, sosai yakeji idan har yau baiyi sex ba to kila mutuwa zayai cikin wani irin mugun rawan jiki yafara kokarin shigar da hajiyarsa cikin hq ta, saidai kuma wani abin mamaki shine tuni hajiyar tasa tayankwane takoma kamar lagwani tayi kwance abinta duk iya kokarinsa na yayi sex da Lina abin yafaskara.
yayinda wani irin tashin hankalin yarufe Linan naganin yanda *TAUFIQ* keta kokarin kusantarta amma yakasa.
*******
"Ahankali yakomawa gefe yakwanta yarafffff! yamaida numfashi tareda dafa kasa da yaji sai masifar sarawa, Lina kam arikice ta tashi tayi kanasa tana fadin no *TAFIDA* don't do this to me again kallonta yai da rikitattun idanunsa dasuke cike da mugun sha'awa, cikin kasala yace what?...tace karkace awan nan karonma bazakai sex dani ba pls kaji?...kai yagad'a sannan cikin cold voice yace inason nayi sex dake but I don't know why my joy stick is not working, cikin rawan jiki tace no! zatayi so pls try to do it kaji my dear?...
"Cikin kasalallaiyar murya yace Ok let me try it again, cikin rawan murya tace" ok dear do it still hakan ne yasake kasan cewa wato yakasa kusantar Line wacce cikin tashin hankalin take fadin no! no!! no!!!, "Rube tace yace" mata tabbas yau zaka kusanceni to amma meyasa hakan bata kasance ba?....,
*TAUFIQ* kam batareda yafahimce taba yasake komawa gefe yana sauke numfashi still yana sake jin wani irin mugun sha'awa, saidai kuma sha'awan da Lina takeji yafi nashi domin kuwa cikin fitar hayyaci takai hannunta tadamko hajiyarsa, tana kokarin kaiwa hq tana fadin try shikam kara yasaki jin yanda take kokarin tsinka mashi hajiya babba.
Hannunta yabuge da karfin tareda banka mata harara yace bakida hankaline sokike ki kasheni ko?....kai ta girgiza tareda cewa no *TAFIDA* help me sex with me pls, tsaki yaja mtsww! yace I hope ke dai ba makauniya bace ko?...
kina gani nayi kokarin hakan but amma I don't know takasa yin aiki to yakikeso nayi?.., tace pls kasake gwadawa zatayi cikin masifa yace ah! see u fa ogiri girl har saunawa zan gwada eye?..
"ke abin nan fa badole bane so tunda takiyi sai abarshi yakarasa fadi tareda kokarin sauka daga kan bed din yana cigaba da fadin ni banmasan ya akai yau nakeji mugun feeling nasan yin sex ba, alhalin hakan baya cikin tsarina mtsww yaja tsaki.
Har zatasake cewa wani abu sai kuma tayi shuru can kuma sai tayi sauri ta rikesa tace ok to shikenan tunda takiyi.
"ka taimaka kayi suck din hq na pls kona rage jin abinda nakeji wallahi *TAFIDA* inajin kamar zan mutu ka taimakeni pls and pls kaji?..takarasa fadi da hada hannunwanta biyu alamar rokonsa.
"Wani irin mugun kallo yawatsa mata tareda cewa ni *TAUFIQ* zanyi suck hq naki?...kai ta gyada alamar eh..wani guntu murmushin gefen baki yasaki sannan yakarasa sauka daga kan bed din saida yadauki boxer dinsa yasa, sannan yasake banka mata harara da jajayan idonsa cikin masifar fada yace lallai lina kinsha kwaya ke ko kiss dinki kinga na ta'bayi balle har nayi suck hq ki eye?...,
kai ta girgiza cikin rawar muryata me cike da tsananin jarabar sha'awa tace a ah! kace kanajin kazantar hada baki da maccan da ba matarka ba, dan kane kayima kanka alkawari bazaka ta'ba hada bakinka dana macce da ba matarka ta aura ba shiyasa ban damu da hakan ba, fuska hade yace oho! shine kikeso nayi suck hq ki saboda kedin dakikiyace ko?....tace to ainaga hakan bawani abu bane, kai ya girgiza yace "eh saboda ke muguwar kazamace ko?...
kallonsa tayi batareda tace komai ba domin wani irin azababban sha'awa takeji nafitar hankali, shine yaja tsaki tareda sake hararanta yace to idan kedin kazamace angaya ni *TAUFIQ* kazamine, da zanyi suck kazamin hq dinki da bansan iya adadin yan iskan "mazan da suka shiga ba eye?...
cikin rawan jiki tace no! *TAFIDA* tin lokacin da na hadu dakai kace idan zan zauna dakai to dole saina daina kula kowa sai "kai kad'ai" kuma I swear to god ko bayan damuka rabu ban sake kula "kowa ba, cikin tsawa yace karya kike kina kulasu I know u har zata sakeyin magana yahanata tahanyar dora hannunsa abaki tareda tsura mata shanyayyun idonsa, hakan yasa tayi shuru tana kallonsa inda yai mugun yimata kwarjini yayinda yabita da harara sannan yaja tsaki yafita.
Nan yabarta cikin tsananin tashin hankali tasauko tararumi jakar hannun tabude tadauko wayarta jikinta yanarawa talalubo wata lamba, takira ana dauka tafara zazzaga masifan fada tana cewa Rube gurin wani d'an iskan boka kikaje mun eye?... batareda tajira abinda akace ba tacigaba damagana cikin fada tana cewa to wallahi aikin baiyiba domin kuwa *TAFIDA* baiyi sex dina ba, shuru tayi natsayin lokaci kafin tace to gaskiya kigaya masa cewa aikin baiyiba nace zan bashi ko nawane idan har yaimun abinda *TAFIDA* zayai sex dani kinji?....
Shuru tsawon yanmintuna sannan takashe wayar tanajan guntun tsaki tareda mayarda wayar cikin jaka, sai kuma cikin zafin rai tace wallahi *TAFIDA* duk masifarka sai nasan yanda nasa kai sex da ni, idan har banyi hakan ba to ni din ba sunana Lina tayo ba.
Sannan tasake bude jakar da sauri tadauko wani roba me suffar gaban namiji takoma kan bed tafara biyawa kanta bukata, wa'iyazubillahi!. _ya Allah kaiman tsari da fadawa masifofin wannan zamani amin ya hayyu ya kayyumu_.
********
"Aban garan *TAUFIQ* kuwa da yashiga dakinsa kallon agogon dake manne ajikin bango dakin inda yaga 1:30am tsaki yaja mtsww! sannan yashiga toilet yasakarma kashi shower, sai kuma yatsinci kanshi dajin wani irin mugun bacin rai wanda kuma yanada nasaba da abinda yafaru tsakanin shi da "Lina ne.
"Wani tsakin yasakeja mtsww! inda take yaji tsanar kanshi tadarsu acikin ransa cikin sanyin jiki yafurta Astagfurullah!, haka yaketa maimaita astagfurullah! har dai yagama wanka tareda dauro alwala yafito yasaka farar jallabiya sannan yashinfid'a dadduma yafara gabatar da sallah lafila, cike da tsananin nadamar abinda yake aikatawa wanda aransa yasan babu kyau amma yarasa meyasa yakasa dainawa.
*Bayan sati biyu*
*******
Haka komai yakeuni ansallami *TASLEEM* daga asibitin sun dawo gida inda likinta Lamir yake zuwa gida yana cigaba da dubata, kuma cikin ikon Allah tana samun saukin sosai tuni tafara gane wasu abubuwan da taimakon kulawar da *Mamma* take bata, tareda taimakon *TAUFIQ* wanda badan yasoba yake hakan sai dan dole saboda saka idon da *Mamma* tayi masa sosai dakuma li'kewar da *TASLEEM* din take mashi.
Dukko da irin hantaranta dakyarta dayake, duk hakan bai hanata li'kemashi ba ga mugun tsoronsa datakeji "domin kuwa dukkan abinda yace tayi shi takeyi da mugun sauri, haka idan kuma yace tabari da mugun sauri take bari" ahakan tayi mugun sha'kuwa dashi, don haka ne yasa aduk lokacin dazaya fita zuwa gurin ayyukan shi sai *Mamma* tara basu domin kuma sai tace sai tabishi.
*******
Kamar yauma da misalin karfe shidda na yammacin ranan alhamis, *TAUFIQ* ne yake kokarin shiga part din *Mamma*, sanye yake cikin wani bakin yadi me gida-gida wanda dayai masifar yimasa kyau kan nashi ba hula kamar ko dayaushe, ahankali yake tafiya tamkar bayasan taka kasa wanda kallo daya zakai mashi kafahimci amatukar gajiye yake,
domin kuwa dawowarsa kenan daga kamfanisa kasan cewar tun safe da yafita bai dawo ba sai yanzu saboda wasu" baki dayai, dan haka yana can yana ganawa dasu" wayanda sun kasance abokan cini kanyansa ne.
Bakinsa dauke da sallama yashiga falon *TASLEEM* ce zaune afalon tana kallon katun, wanda yanzu sune abokan hiranta musamman ida *Mamma* bata kusa sosai suke bata nishad'i, kwance take akan kushin 3 site sai dariya take sanye take da wata doguwar rigar roba ja data kama jikinta sosai inda hips dinta yafito, hakan albakatun kirjinta sun zauna chif-chif rigar dai