Showing 24001 words to 27000 words out of 108344 words
Chapter 9 - Masarautar jordan Book 2 Complete Document by oum Mufeeda.txt
watan baki daya sai ga bakona tsabar murna sai da nayi kuka.
A hankali na fara har na gama cikin kwanaki biyar, ina gamawa. Kuwa sai da kowa na gidan ya fahimci haka domin dai da a takura nake, yanzu kuwa na fara walwala kamar bani ba, dukda kulawar da nake samu. Daga Ummina da Abba.
Ina tsinci wake dan Yau fara da mai muke don ci, tunda nace ina so kowa ma yace zai ci dan sun san cewa in dai nice zan yi abinci toh zamu ci dad'i, idan Ummi ce zata ce so fito suyi kome da kansu. Ni kuma ban cika don nayi aiki da kowa ba.
Dake na maida hankalina tuni na gama, sannan Batul da Khalilah suka yanke ganye da kwai, Ni kuma na fita na bar musu kitchen ɗin, naje nayi wanka.
A falo na same shi da Ummi suna gaisawa, sam Ashu babu yarinta a tare da shi ko nace kuruciya dan duk lokacin da zaka gashin kwarjinin da kima ne ke kwance a fuskar shi, mulki ya b'oye ya kuruciyar shi.
Kanshi a sunkuye yaƙe magana, Ummi kan banda murmushi babu abinda take, juyawa tayi cikin harshen shuwa tace min.
"Baki ganshi bane,?"
Shiru nayi tare da bata rai nace.
"Sannu"
D'ago kai yayi ya kalle inda nake, tabbas nice nayi magana, take abinda yayi min lokacin da muka je gurinshi a gidan yarin ya dawo mishi.
Juyawa tayi zata balbaleni koda fada taga wayam kwafa tayi. Irin zata gamu dani sannan suka cigaba da hirar su.
Wanka nayi nasaka riga da zani, zangon anyi shi kamar skirt. Dan har da tsagu a baya, sai daurin dan kwalin Maryam Babangida da nayi wanda aka mai dashi Zahra Buhari. Fara hoda da kuma, da man baki da nashafa, sai dan kwalin da na zizara a idanuna, na Humra na shafa na fito a sannu nazo na wucce su, kitchen na shiga na samu har sun gyara kome, Sannan na zuba abincin nake table na fara ci, na samu Ummi bata falon. Hango yayi ina cin abincin a nutse.
Miqewa yayi ya tawo dinner area yaja kujera ya zauna, kallon yadda nake ci hankali kwance, zaman shi a gurin ba karamin takurani yayi ba, duk sai jikina ya fara rawa. Murmushi yayi cikin jin kai da wani isa, yaja abincin da bai taba ci ba, ya dauki spoon ya diba, ya kai bakinshi, kallona yayi tare da lumshe idanunshi, dan inda ya diba akwai kifi da kwai ga kuma wake da ganye salat haɗin tumatir gurji, har da ganye albasa. Uwa uba ita kanta waken da maggi muka dafa, shi yasa yaji d'and'anon ya fita daban, gashi inda Yacin babu yaji, murmushi nayi cikin mugunta na saka hannuna na dibo yaji na zuba sosai, sannan na tura mishi gabanshi fuskanta dauke da murmushin mugunta, lumshe idanun yayi ya kalle Ni, bata rai nayi tare da kauda kaina.
"Kaci Indai kana son kasancewa dani"
Nasan cimarmu ya bambanta, al'adar mu ba daya ce ba, dabi'u mu ba d'aya ce ba, amma dan ya nuna min a shirye yaƙe da hukuncina ya fara cin me yajin, tunda ya kai lomar farko ya dauke wuta, Tsabar zafin yajin kauda kai nayi tare da ture goran ruwan dake table ɗin, kallona yayi idanunshi sunyi jajjur, ban damu ba. Sai ma sake tamke fuskana da nayi, haka yayi ta cin abinci.
Ga yajin da ya dame shi, sai jan iska yaƙe. Tsabar zafi ya addabi shi.
Duk ya rikice sai kifkifta idanu take, dan ruwan da ya rage a kasar goran na mike mishi.
Da hannuna ya haɗa ya matse Sannan ya kai goran bakin shi.
Fincike hannuna nayi tare da barin gurin.
Safe goshinsa yayi. Ajiye mishi goran ruwa nayi sannan na bar gurin.
Naki naki bashi dama ya kare kansa kuma na ki kula shi, haka na cigaba da bashi ciwon kai.
Bayan kwana biyun ban ganshi ba, ban kuma ji labarin shi ba. Sai na share na cigaba da hidimar gabana.
Shi kuwa yana can yana fama da matarsa me shigar cikin, sai fama take da uban laulayi ba wani can ba, dan tana cin kome ita kar ya matsa daga gareta ne, shi kuma dake Allah yayi mishi masifar don yara, shine yake ta biye mata.
Babban damuwarta kar ya fadawa iyayenta domin zuwa zasu yi su saukewa, ita a yanzu da ta fahimci mijinta yana da yawan bukata baya jin zata iya barishin a nan, shi yasa take ƙoƙarin b'oye laulayinta dan ma bata amai.
........ Cikin na shiga wata biyu Nannah tana isowa, dan shi ya gaya mata maganar cikin, ranar da Nannah tazo Natashah tayi kuka kamar idanunta zasu fita. Dan tunda taga kanwarka mahaifinta kuma uwar mijinta, yasan tafiya za ayi da ita.
Tana kwance a jikinshi sai kuka take sosai mugun yana sane yayi fuska, kamar bai damu ba, d'ago kai tayi cikin kuka tace.
"Dake baka sona! Shine zaka kira Amminka ko ta tafi dani, sabida na tsare maka samun farin cikin ka."
Shiru yayi bai kulata ba, cigaba tayi da masifar ta, a ranshi yace.
"Duk masifarki dole ki tafi"
Bata fasa ba, ta cigaba da masa dibanshi albarka sai da ya tashi ya zuba mata ido, dake halin ya motsa maganar ce baya jin yayi mata, sai ya juya mata baya.
Duk yadda taso ya biye mata suyi rigima yaƙi fir.
Abu daya ya kasa hakuri da ji shine kuka, dan haƙa ya janyo ta jikinshi, ya rungume ta tsam. Sabon kuka tasaka mishi tana tambayar shi meye laifinta dan tana Son shi.
Rungumeta yayi yana shafa bayanta, dan shifa magana ce yau bayajin yayi, kuma koda zata saka mishi wuka a wuya bazai ba, sai dai a mishi kome.
Washi gari haka ta tashi da jiri tare da ciwon kai, dole suka dangana asibiti, gado suka bata, sabida rashin hutu tare da damuwa yasa jininta yake barazanar dallewa sama.
Sosai suka mai da hankali gurin kulawa da ita, Nannah tazo gidanmu da zata koma nace.
"Nah ki zauna zanyi mata dan abin tab'awa."
Cikin farin ciki ta zauna na shiga kitchen na mata abinci su na larabawa, musamman na jordan, na saka a cikin basket na rakata da shi, a hanya take min jajjen mutuwar aurena a raina nace.
*Dan baki san wanda yayi wasa da hankalina bane.*
Mun isa asibitin mun samu Natasha tana mishi bori, shi kuma ya daura kafa ɗaya akan ɗaya yana kallonta,
Da sallama muka shiga, miqewa yayi tare da amsar basket ɗin hannuna, yana kallon Cikin idanuna. Murmushi yayi lokacin da ya shafi hannuna. Watsa mishi harara nayi tare da sake mishi basket din Ina murguda bakina.
Ajiye abincin yayi na kalleta yadda take cika da batsewa, abin ba ya motsa Yes kishin mijinta take Ni abin dariya ya bani ta maki cin abinci sai shi malam kalamu, ya kalame abincin.
B'ata fuska yayi cikin jijji da kai yace.
"Ummu Husnah!!!"
Wani Ni irin abu naji ya tsargan mun.
Banza nayi dashi, sake kiran sunan yayi a shagwaɓe, kasa amsa wa nayi na kalle shi, mara kunya wani irin kallon kasa kasa yayi min tare da cizon lebbanshi na kasa yana tsotsa, yana wani rau-rau da idanun shi.
Kallon Matar shin nai naga ta kafeni da ido, sunkuyar da kai nayi.
"Ina son irin abincin Rana da naci."
Iska na bawa ajiyar shi dan nan fahimci so yake ya tada zaune tsaye,
Kallon matarshi yayi yaga ta bata rai, murmushi yayi cikin ranshi wani dad'i yake ji.
Miqewa nayi nacewa Nannah.
"Nannah zan tafi"
"Toh ki gaida gida, dukda tunda muka zo baku gaisa da Natasha ba."
"Hmm! Ina zata iya gaida Ni tunda ta ganshi hankalinta ya kwanta taje taso aurenta dan mijina. Bazata nemi dai dai ita ba sai mijina, Ni dai ta fita min kona bata mamaki."
Tashi nayi zan fita, yayi maza ya riko hannuna, tare da fincikoni Ni jikinshi, muna kallon juna, hannuna d'aya a sake d'aya a dafe da kirjinshi, muna kallon cikin idanun juna, idanuna ne suke cikowa da kwalla.
"Ammih kinga karuwanci ba."
[3/19, 8:35 PM] Mai Dambu: *number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*
Oum Muwaddah......
11.
Kalmar karuwa yayi min zafi, dan haka na fara kokarin kwace kaina, kuka ya kwace min cikin murmushi yace.
"Ba ita kadai ƙaruwar nima karuwa ne, dan nine na fara maida ita haka, bar kuka uwar yaran da nafi so, farin cikin zuciyata muje na kaiki gida."
Bude baki Natashah tayi zata kuma magana, ya maida kaina kirjinshi ya kalleta da idanunshi da suka koma wani irin ja, ya gargad'eta da yatsa nufin shi karki kuma.
Yadda taga ɓacin rai a cikin idanunshi yasata jan baƙinta tayi shiru, janye kaina nayi na fita da sauri ina goge fuskana.
Zai biyo ni Nannah tace.
"Habibi! Meye nufinka!? Ban gane bane kai ko kishin kanka bakayi, yarinyar da tace bata sonka kake damuwa da ita."
"Ammih idan na dawo zamuyi magana akai."
Da sauri ya fita yabi bayana sai share kwalla nake.
....... "Ammih!!! Ya fita fa."
Kwafa Nannah tayi, dan tunda nace Ni Dr nake so, Nannah take jin zafi a.
"Karki damu! Bazan taɓa barin shi ya aureta ba, ai tayi masa girma."
(Kuji min Nannah.)
.......
Fincikoni tare da jana sai da ya kaini cikin motarshi ya sani sannan ya rufe ya dawo gefenshi ya zauna.
A hankali yaja motar ya satar kallona, ganin har lokacin kuka nake bai ce min kala ba nima kuma ban tanka shi ba, har muka bar asibitin kuka nake.
Lallubar hannuna yayi ya daura akan motar ya cigaba da tuki.
"Ban san me kike son na miki ba dan ki fahimci manufata! Amma tabbas ina jinki a raina."
"Ko dai kana sha'awata! Zuciyarka tana kwadaita maka surata, Yaro man kaza kenan."
"Ummu Husnah! Nine yaro?"
Ya jefa min tambaya fuskar shi dauke da murmushi, yayinda yaƙe matse hannuna.
Jan hannuna na fara, cikin zolayar da bai saba ba yace.
"SAFINAH! Ina jin yunwar mace"
Share shi nayi dan na fahimci shima aljanun batsa ne dashi.
Sake kan motar yayi tare da miqa yana kallon, cikin tsoro nace.
"Ni dai karka jawa iyayena asarar."
Murmushi yayi tare da rike kan motar, yana satar kallona yadda nake sauke ajiyar zuciya.
Cizon lebbanshi yayi cikin wani irin yanayi.
"Safinah! Nasan kina soma kawai ki bada haɗin kai a aura miki Ni dan wallahi zaki more mi, kome na fasa yake nifa babu macen da zata goranta min jarumtata."
Kaina na maida window ina kallon hanya, ina mamakin yaushe wannan miskilin ya koma magananne ko dai nice kadai yakewa, amma ina jinjina rashin kunyarshi. Yayi min laifi bai bani hakuri ba, kuma yana min maganar banza.
"Da fatan ba zagina kike ba! Dan naga sai motsa baki kike mulmul, kaman na kamashi ina sumbatar shi."
Watsa mishi harara nayi tare da murguda bakina, karki damu Allah ya ara min nisan kwana, wannan bakin da yake rashin kunya, idan na kamashi sai na cinye shi Sannan naci me bakin, na kuma koshi na haɗa da ruwan jikinta nasha nayi dam."
"Wayyo Allah na! Sauke Ni na fasa kaini gidan da Zaka kafin Nagode."
Tabe baƙi yayi kamar bai ji me nace ba ya cigaba da tukinshi har zuwa wani unguwar daban a cikin garin abuja.
Wasu irin dirka dirkan maza suke gadin gidan, tare da wasu manyan karannuka wanda ake kira lion dog, daga china ake kawo su.
Suna ganinshi suka fara kada bindi, kallon gidan nake cike da mamaki, yaushe ya ƙera gida haka.
Fitowa yayi daga motar sannan ya kewayo ya buɗe Ni, hannun shi sarke da nawa, yaja Ni zuwa gurin karanunkan ya tura musu Ni, yace.
"Ga matata! Mahaifiyarsu Mariamah da Husnah,"
kwantar da kai sukayi tare da kad'a min jeka.
Da sauri na koma bayanshi ina sauke ajiyar zuciya, riko hannuna yayi muka nufi cikin gidan, har bakin kofar suka bimu. Suna kad'a mishi wutsiya.
Taba wasu password yayi sai ga kofar ta bude, kofar glass matso dani yayi jikinshi ya rungume Ni tare da d'aga kaina camer ta dauki hoton fuskar mu.
Murmusa min yayi, sannan ya saka babban hannunshi na dama yana kallon Cikin idanuna kauda kai nayi tare da harara shi,
Jawo Ni yayi muka shiga cikin, ban face hannuna nayi ina bata rai, bai kuma bin takai na bayi ya haura sama, zama nayi a kujeran falon. D'ago kaina nayi naga katon hotona dashi. Tsayawa nayi ina Son tuna inda akayi hoton. Dan yana sanye da bakar doguwar riga ce sai ihrami.
Ni kuma ina sanye da riga, kurawa hoton ido nayo.
"Munyi kyau ko!?"
Tsaki nayi tare da barin kallonshi, yaji tsakin amma ya share, zuwa yayi ta bayana ya rungume ni, tare da manna min wani kiss, d'aukewa rintsa idanuna nayi tare da rike hannunshi. Ina sauke ajiyar zuciya.
Goga min hancinsa yayi cikin wani irin magana yace.
"Ki kwantar da hankalinki, babu abinda zan miki kawai ki amince min na gabatar da kaina."
Ajiyar zuciya na sauke tare da lumshe idanuna, maida kaina nayi kirjinshi, ina jin Wani iri yanayi.
"Safinah! Baki ce kome ba!?"
Yasa ke jefa min tambaya.
A sannu na buɗe idanuna, janye jikina nayi daga gare shi.
"SAFINAH! Nasan kina sona! Ki amince min wallahi bazan taɓa barin a wulakantanki ba. Ki yarda dani."
Juyawa nayi ina kallon shi, kamo hannuna yayi cikin nashi yana murzawa ya cigaba da cewa.
"Ki fahimci sakona SAFINAH, ina sonki sosai bana sha'awar ki Kamar yadda kike tunani, kece abin alfahari na."
Had'iye yawu nayi tare da kallon shi na buɗe bakina a hankali nace.
"Da wani idon zan fuskanci Nannah bayan nace bana kaunar Tilon d'anta! Sannan Ni a nawa ra'ayin bana son miji Yaro, kuma ina Son mijin da yasan darajata, kuma kai baka san darajata ba, indai har da gaske kake kana sona sai ka tabbatar min ta hanyar bin sharudd'ana, idan yayi maka nan da sati d'aya kazo na gaya maka."
Riko hannuna yayi sosai, cikin matsanancin damuwa tace.
"Gaya min koma meye daga yau zan fara."
Girgiza kai nayi ciki rashin gamsuwa, da amincewar shi.
Kallon gidan nake tare da bude labulayen window ina kallon yadda aka kawata gidan,