Showing 57001 words to 60000 words out of 108344 words
Chapter 20 - Masarautar jordan Book 2 Complete Document by oum Mufeeda.txt
zaki zauna keda Natashah da Ammyna tare da yaran A lekki, Ni kuma zan je jordan dasu Ghaniyu naga abinda ke faruwa."
Tashi nayi zaune tare da fashewa da kuka........
........
🤔🤔🤔
A duk lokacin da zamuyi abu mu tuna da yaran mu, suna da kaifin basira. Idan kika kuskura ya gano baki mutunta Mahaifinsa toh haka shima zai tashi, musamman idan kika yi dubi da cewa yana shakkar ki, idan yazo da niyyar gaya miki babanshi yayi mishi kaza, kema ki nuna mishi kuskuranshi badan kome ba sai dan ya gane mahaifin yana da daraja, musamman yara mata. Karmu yarda soyayyar su bata rufe mana idanu, Kinga namiji nashi da sauki Amma mace tana da sauri ɗaukar abu da rikewa, dukda mazan ma ana samu amma ba dukkan ba, Wani yaron tsabar bai damu da shiga matsalar gidansu ba, ko kuma shigawa mamanshi fad'a har cewa ake sai kace bani na haifeshi ba, don Allah kyale min d'an uwa, tunda kika ji kika gani Allah ya taimaka muku, Mommys da Auntys, Kanena don Allah 🙏🏽🙏🏽🙏🏽......
[3/19, 8:35 PM] Mai Dambu: *number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*
Oum Muwaddah....
*Ubangiji Yana madakata shi zai bi min hakkina ban yafe ba duk wacce ta sake min book a Media: masu fitarwa Kune manyan Jakuna 🤣🤣🤗 Masu Jiran a kawo musu na banza kune dakikan jahilai irin mugayen jahilan nan masu brain d'in kifi 😂🤣 Kuma Babbar Kalmar itace Ban yafe ba Allah Ya Isa min watsa min da kuke media Dabbobi Jakuna🤗😂🤣 jaka ta dauko jakuna da tinkiyoyi sun karanta Allah ya bamu aron Numfashi idan zabuwa na yawo kare ma na yawo 💁🏽♀️ hakkina ne idan kika ci baƙi biya ba zamu had'e a gaban Me rumfa ba tukare Kubarwa Y'ar Zainab Uwar Zainab Book d'inta 🤷🏾♂️*
Kuma yan Paid group bazan kuma saka wata alama ba ai ku ba yara bane da zan ce muku wnn shine number kaza 😏
______________________
Jawo Ni yayi jikinshi ya shiga rarrashina, amma kuka nake sosai gashi dare yayi tashi yayi zaune ya kwanta dani akan jikinshi yana me shafa bayana, muna zaune har wajen biyu sannan ya mike zuwa ban d'aki ya had'a mana ruwan wanka.
Koda muka fito daga wankan kwanciyata nayi shi kuma ya tadda nafilla.
Wajen karfe biyar da rabi bayan ya dawo daga masallaci, ya same ni a kwance cikin bargo, ina rawan sanyi, shiga cikin yayi tare da tab'a jikina yaji yayi zafi rai, d'ago Ni yayi towel d'in ya kwance.
Danne baƙin shi yayi yana kallon nonuwana, wanda suke zaginshi.(🙄🤣😂) Had'iye yawu yayi cikin rawan murya yace.
"Ni kam SAFINAH! Jinya biyu dan miki, dan wannan abokan hiran nawa zagina suke kuma sai na rama."
Lumshe idanuna nayi cikin wani irin yanayi na jin zazzaɓi na cusa hannuna cikin gashin kanshi, ina wasa dashi a hankali nace.
"Ashu! Sanyi"
Shafa fuskana yayi cikin damuwa yana cewa.
"Sannu kinji! Yanzun Zan miki maganin sanyin"
"Ashu! Ni ba wannan nake so ba!"
"Wanne kike so!?"
"Kawai ka kyale Ni!? Har naji sauki."
"Toh tashi muje asibiti!?"
Goga mishi kai na nayi a kirji, tare da girgiza kan mishi.
"Kiyi hakuri muje ko maganin su baki."
Shiga jikinshi nayi sosai, tare da rike shi gam. Kuma d'aga mishi hankali nake. Rufe ido yayi ya shiga rage min sanyin da nake ji.
Matsa boons ɗin yake, a sannu. Tun ina k'in abinda yake min har karshe na hakura yayi yadda yaso dani ba a gama ba, zufa ya shiga karyo min, kuma nasan abinda yaja min zazzaɓi damuwar tafiyar Ashu ne.
***
Kwanakin mu uku muka koma Lagos, inda muka sauka a wani makeken gida irinta alfarma, gidan ya had'u iya ganin idon mutum,
D'akin Sama ya ware min Ni da yarana da shi. Ita kuma Natasha ya barta a ƙasa.
Ina kwance kaina bisa cinyar shi, hannunshi rike da waya suna gaisawa da Ummina.
"Eh gata nan! Ummi tun da nace mata zanje Jordan, ta fara rashin lafiya, amma na hakura da tafiyar"
Kome tace mishi sai yace mata.
"Wallahi na fasa tafiyar! Toh bari na bata."
Juya mishi kunne nayi ya manna min wayar. Tura baki nayi cikin jin ba dad'i nace.
"Ummi Allah babu inda zai je! Kawai yaje su cutar min dashi, kawai ki manta Amma babu inda zashi wallahi."
Fad'a tayi min akan na barshi ya tafi fir naki, karshe na saka mata kuka, duk sai ya birkice ganin yadda nake kukan banza,(😎Yes)
Haka maganar tafiya jordan ya tashi a aiki, ranar jumma'a.
Tun safe na tashi da aiki sabida zuwan Natashah da Uwar mijin mu.
Da karfe biyar suka iso, Shi da yara tare da aminanshi. Suka dauko su, dake yaran yanzun sun kara wayo ko daukin kakan basu yi ba, har suka iso gida.
Buɗe musu kofar nayi suka shigo, cikin farin ciki na kalle Nannah nace.
"Barka da zuwa Nah! Ya hanya."
Kaddaranki kada har ta amsa min, sannan na juya gurin Natashah nace.
"Barka da zuwa! Natashah ya hanyar."
Tsaki tayi cikin jin haushi tace.
"Ki daina farin ciki dan nice zan haifawa Sultan Ashraf d'a namiji."
Dariya ta bani cikin zolaya nace mata.
"Toh Uwar maza! Allah ya kawo masu albarka. Mace ko Namiji duk d'aya ne."
Abin Ni kam dariya ya bani, bayan sun huta, muka hadu gurin cin abinci. Muka kuma had'uwa anan Yake gaya min ta haifi na miji ya koma, ko sati biyu ba ayi ba. Kallon wani lalataceccen shigar da tayi nayi sau daya, na gimtse dariya ns cigaba da tura abincina.
Sannu na mata sannan na mike, kallon shi nayi hankalinsa kwance, nan kuwa ya hard'e min kafa da nashine. Komawa nayi na zauna ina wasa da cokalin da naci abincin.
"Toh zaman me kike yi! Tunda baki cikin d'aya daga ahalin sarautar."
Caka cokalin hanninshi yayi Ni kaina sai da na razana, na tsaya kallon shi.
"Tashi kije!"
Da sauri na bar gurinsu, dan naga fuskarshi ba sauki, ina barin gurin ya kalli Mahaifiyarshi cikin nutsuwa yace.
"Ki mata magana! Ta tsaya iya layinta. Idan ta kuskura ta shiga Hurumin Yarinyar can wallahi ba makawa zan saketa kuma babu abinda ya dame Ni"
Kura mishi ido tayi cikin tashin hankali, tabbas tana hango iyakar gaskiya a idanunshi, amma babu wani hanyar da zata iya dakatar da d'anta, domin kuwa abinda ya faru da Sultan Yasir da Sultan Abdullahi, shine zai kuma faruwa da Ashraf.
Ta zab'e Natashah ce sabida....
Katse mata tunani Natashah tayi ta hanyar tsiwar da takewa Ashraf.
"Wallahi bazan tab'a rabuwa da kai ba! Koda kuwa yankar naman jikina kake ita d'in banza."
Miqewa yayi jikin shi na tsuma sai daketa,
"Annur!!? Koda wasa karka buge ta, dan jego take."
"Amma baki da hankali taya zaki zauna kina mishi rashin hankali daga zuwan mu, baki ga Binti ba ce mata yayi ta bar gurin ta ɓace kamar walkiya, ki dinga sarafa kishinki mana, ko ance miki ita bata son shine take miki dariya."
Fuuu ta bar gurin ranta a ɓace, shima sama ya hauro suka bar Nannah a dame.
★★★
Ycn zaman gidanmu da burgewa yake, domin yaranta Natashah yana kara min kwari gwiwan tarerayar Mijina, a gaban kowa nuna masa darajar shi nake, abinda ya kara d'aga hankalin Nannah ta shiga damuwa sosai, dan ta fahimci wani makahon Son da mukewa Juna ya tsira zuciyarta, nasha samunta tana kuka wi-wi.
..... Kura mata ido nayi tare da share hawayena nace mata.
"Wannan ba hujja bane! Taya zaki koya min son shi rana tsaka kiyi tunanin na barshi!? Nifa dan shi nake numfashi, Domin kuwa zuciyarmu d'aya! Idan akwai abinda nake so a duniya ta Ashraf ne Nah, Babu wani tarihin da zai maimaita kanshi, ko mutuwa zai toh ina tabbatar miki tare zamu mutu."
Girgiza min kai take cikin kuka tana cewa..
"Don Allah karki min haka! Safinah shi d'aya na mallaka Idan kuka tafi waye zai zauna dani."
"Allah na tare da Nah! Amma tabbas ina da yakinin duk rana da naga gawanshi toh bazai tafi shi d'aya ba sai tare dani."
Mik'ewa nayi na bar mata d'akinta, haka kawai zata sani a damuwa. Ina tafiya ina mita, sam ko gabana bana gani, kawai naji tsantsi ya kwashe ni.
Nafi zan fad'i naji an riƙe ni, ajiyar zuciya na sauke tare da riƙe arms dinshi ina dariya me had'e da kuka. Na rungume shi sosai.
"Ka min Alkawarin zamu rayu tare kuma zamu mutu tare."
Rungume Ni yayi sosai yana cewa.
"Masu kafa tarihi daban akayi su masu rushe tarihi haihuwar su ake, dan share tarihi. Dan haƙa duk wuya muna tare, Kinga muje sama nayi sabon dashe dan wallahi ina son yara, Yan mata irinsu Aamih."
"Hmm! Ni bana so amai yake sani.". Da sauri ya ciro Ni a kirjinshi, yana kallona yace.
"Amai fa!? Kamar Ya!?."
Cire hannun shi nayi tare da kallon fuskar shi, na juya a hankali na zura a guje. Nace,
"Yawwa na maka wayo! Ba wani aman da nake ji, dan ka kyaleni ne nace haka" na mishi gwalo.
Safe keyarshi yayi tare da sake murmushin mugunta yace.
"Toh bari na hauro dole mu raba reni."
Cikin sauri ya hauro saman wanda yayi dai-dai da fitowar Natashah daga d'akinta.
Aikuwa ta biyo mu, lokacin muna zaga cikin d'akina, sai dariya muke, dakyar na tsaya ya kamani. Ina mai da numfashi gado ya mai dani, daga nan ya kura min ido yana kallon, riga da zani ne a jikina, rigar ta kwanta a jikina.
Kifa kanshi yayi a kirjina yana shaƙar kamshin Humran da na shafa, hannunshi ya tura bayana Yaja zip,
Yana kallon fuskana yadda nake yatsinawa, ya fahimci bana son abun amma kuma bazan hana shi ba. Dan haka ya cigaba da shagalinshi, Ni kuma barci yayi gaba dani. Murmushi yayi tare da shafa cikina yana cewa.
"Da alama nayi dashe wannan barcin lalacin ya fara damuna."
Janyewa yayi daga jikina ya kwanta, kamshin turarenta ya shaka ya sauka a hankali ya fito daga d'akin, tana tsaye ta rufe bakinta tana kuka, rike kunnen ta yayi da mugun karfi ta fasa ihu wanda yasani farkawa daga barci na fito da sauri.
Marin bakinta yayi dai dai haurowan Nannah, " sake mata kunne Abin!"
Nace mishi, harara ya watsa min tare da cewa.
"Me ya kawota. An kirata ne!? Gobe ma ta kara kuma kema sai na hukuntaki tunda kika shiga abinda babu ruwan ki ki koma d'aki gani nan zuwa."
B'ata rai yayi ganin yadda Nannah take kallonshi, sake mata kunne yayi cikin jin tsanarta yasa kai ya bar gidan.
Bai dawo ba sai karfe shida hamsin, dan anyi sallah. Ina kwance akan abin sallah ya shigo ban d'aki ya shiga yayi wanka sannan ya fito d'aura da Towel.
Cak naji yayi sama dani, ya ajiye a gadon.
"Toh Ni meye laifina!? Indai dan hakurin da na bada ne toh kayi hakuri shi kenan."
Na fad'i haka ina hamma, haushine ya kamashi wato yayi hakuri! Kwafa yayi tare da zare hijab d'ina ya shiga lallub'eni, abin dariya sai gani na fara barci.
(🤣😂) Ai gabanki d'aya na hana shi takura min, da zaran ya tab'a Ni sai barci. Zan iya cewa kusan sati biyu kenan dan har mun shiga na uku bamu yi rayuwar aure da Ashu ba, kuma ba kome ne sai mugun barcin dake damuna dan tun kwanakin da mukayi a Maiduguri bayan shiryawa mu, sosai muka raya soyayyarmu sai kuma ranar da muka zo Lagos, shima mun dirji juna.
Oho Ni na manta kome sai barcin da na aura Kuma ina jin daɗin shi babu abinda ya dame ni.
Girgiza Ni yayi cikin masifa, dan jarabar ta Ciyo shi.
"Allah baki isa ba! Tashi ki bani hakkina, haba ke kuwa Kusan sati uku da ya kike so nayi"
"Ashuuuuuu!"
Cire kayana yayi ya dauke Ni sai ban d'aki , ya kuna min ruwan sanyi. Dole na bud'e idanuna, ina lumshe idanun.
Yana fara Romance na, barci yayi gaba da ni. (🤣😂)
Ashu na ganin tsiya, mirza yatsun hannuna yayi na bud'e ido.
"Kiyi hakuri ki bawa bawan Allah hakkinshi."
Buɗe hannunwa na nayi, idanuna a kunshe nace.
"Kayi yadda kake so karka damu da barcin, ajiyar ka ce take sani haka."
......... Yau ba maka ina fama da Noorie zafi ya dameta 🤗
[3/19, 8:35 PM] Mai Dambu: number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*
Oum Muwaddah....
2️⃣6️⃣
"A'ah! SAFINAH! Ina bukatar taimakonki taya zan bari kiyi barci tashi don Allah!" Ya shiga tap d'in fuskana, na bud'e idona dakyar na tura mishi kirjina.
Wallahi yana kai bakin shi, na sauke ajiyar zuciya. Kafin wani barci yayi gaba dani (😂🤣 wannan babyn anyi dan biyan uwa)
Sake tab'a fuskana yayi da sauri, nace.
"Hmmmm!"
Ƙamar Zai fashe da kuka yace min.
"Please!"
"Toh kayi mana!"
Dake nima bana son abin haka nayita mishi walawala, yana fahimtar cewa, da gayya nake masa hakan sai ya fidda ni bedroom, ya gyara min kwanciyata. Sannan ya zauna yana kallona, haushi da takaici ya kume shi, shawarar zuciyar shi ya ɗauka.
Inda ya zare towel d'in, ya shiga cikin bargon ya k'amk'ame ni. Tare da sauke ajiyar zuciya, girgiza fuskana yayi sannan na bud'e idanuna, bai tsaya sanya ba ya shiga aika min wasu karatun da suka sa barcin da nake suka fecce a guje.
Sanin cewa barci nake ji yasashi birkitoni, saman jannati (😂🤣) kallon shi nayi cikin magagin barci nace.
"Allah bazan iya riding d'inka ba, kawai kayi min."
Hannunshi ya kai kan ɗuwais ya matsa su, sai da na zillo ina kallon shi. Sannan ya d'agani kad'an ya saka zandariyar shi zakin kofar, zillo nake zai sauka, ya danna min da karfi.
(Oho 🤷🏽♂️ rawa ya sauya) sai da an sake wani kara me had'e da nishi,
Ya cusa min cikin. Yana lumshe idanunshi tare da sauke wani mugun nishi, sannan ya shiga motsa ni, ciwo mara na ya fara.
Dafa kirjinshi nayi ina jin ba dad'in yadda yake moving a jikina, matsa boons d'ina yayi tare da zungurata.
Allah ta wannan hanyar ban san kome akan shi ba, dan duk zamana da Dr bai tab'a min Irin wannan ba, sosai ya darje Ni son ranshi yana cina kuma yana make d'uwais. Sai da ya caccake Ni son ranshi sannan ya janye daga jikina yana sauke numfashi, ruwan wanka yaje ya had'a mana, sannan ya fito ya dauke ni muka shiga.
A sanina nayi bismillah, amma fa ban sani ba ko wankan yayi dan nasan nayi niyyar wanka, amma ban sani ba ko na gama Addu'a.
Da asuba na rama Sallah Isha da tare da sallah Asuba, nan ma na gyara kwanciyata.
Sosai Alamomin ciki suka fara bayana a jikina, wanda ya masifar d'aga hankalin Natashah, tunda Nannah ta nemi na