Showing 54001 words to 57000 words out of 108344 words

Chapter 19 - Masarautar jordan Book 2 Complete Document by oum Mufeeda.txt

software drinks, ya zauna a bakin gadon karfe, wanda ake ce masa keke napep.

Bud'e murfin yayi sai da yasha sannan ya mika min, harara na dalla mishi sannan na cigaba da kumbure kumbure na.

Yana gama sha ya kwanta abinshi cikin ko in kula, ya fara waya haushi kamar na mutu, ina ji ina gani ya gama ya fita abinshi yarana suka shigo. Nan ne na mike dan lokacin sallah ya wucce ni,ina idarwa ana kiran la'asar, suma da suka gama dungure wai sunyi sallah, suka kwanta nima kwanciyata nayi dan bamu tashi ba sai karfe shida, yana shigowa ya shiga ban daki wanka yayi dan garin Maiduguri akwai zafi sosai, sannan ya fito ya saka jallaɓiya da hularshi nan, kallon shi nayi na tuna wani lokaci muna yara A makotarmu baban Faruq ya tafi aikin Hajj. Lokacin dudu yana yaro shine muka nacewa mutumin da zuwa, shine yaje kasuwa ya sayowa Dudu A sallame d'an naci har da hularshi.
Ganin yadda nake mishi dariya Abin ya bashi haushi, fita yayi yana kwafa, yadda zasu raba reni.
Bai dawo gidan ba sai karfe takwas, ina zaune bayan na idar da shafa' da Wutir. Ya shigo da leda a hannun, kallona yayi ya ajiye sannan ya fita, bai shigo ba sai wajen tara yana shigowa yaga abinda ya kawo a gurin, tsayawa yayi rike da k'ugunshi cikin ɓacin rai, yake kallon kayan.
"Nasan Ummi mace ce ta gari! Kuma macen da tasan darajar mijinta da aurenta! Bazan miki dole ki fahimce ni ba, amma da da zafi yau magidanci ya kawo abu gidan shi ba'a tare shi an amsa ba! Sannan ya kawo abu tun awa d'aya da ya wucce ba a duba ba, sabida rashin sanin darajar aure Nagode sosai"


Durkusawa yayi ya dauƙi ledar ya fita, ya kaiwa su Meenal ya dawo yayi wanka ya saka kananun kaya wanda ya fidda kuruciyar shi, ina kallon shi yasa kai ya fita abinshi. Kuka ne ya kwace min, " tabbas nayi laifi amma ina zai tafi da dare nan!? yaushe Ashu na ya fara yawon dare !? Na shiga uku! Yaushe ya fara niman mata! Nasan halin Jarumi bayi da hakuri akan mace fa." Ni ɗaya sai surutun nake, dole na shiga damuwa domin duk macen da tasan ciwon kanta dole ta shiga damuwa musamman tasan yanayin mijinta, kai koda bai da cikakken hankali bane Muhammad dina matashi me jini a jika. Ina zaune a gurin nayi kuka har na godewa Allah, Ummi nakira na saka mata kuka, murmushi tayi sannan tace.
"Toh me nene kuma!? Ba kin ganshi ba sai ki share hawaye Allah ya jagoranci aurenku"


"Ummi! Ban san me na mishi ba sai wani fad'a yake min."
"A'ah Safinah nasanki da rashin kulawa, kina son Ashraf amna wani lokacin ke kike assa rigimarku, don Allah ki nutsu ki bawa mara kunya Mahaifiyarshi tayi alfahari da samunki a surika , don Allah kibi bawan Allah nan. Ya sadaukar da abu me girma sabida ke, idan kika wulakanta shi Allah bazai barki ba dan yana bukatar nutsuwa dake"
Sosai tayi fad'a sannan muka yi sallama, ranar kusan a gurin na kwana bai shigo ba, sai asuba. Zai shigan min ban daki na tare shi cikin masifa nace.
"Wallahi baka isa ba!? Ka gama tsiyarka a waje ka dawo zaka wanke min datti."


(🤔🙄 Allah babban abin bakin ciki kuma da zuk'a'kan yan mata amma kina can kina wahalar da kanki a kitchen, sai kin gama tuwo,zata zo kerere Momy Tuwo ne kika yi, sai kice Eh ai kinsan abinda daddynku yace ayi kenan nima bana son tuwon ba yadda na iya ne" sai ta zumbura baki Ni Wallahi indomie zan ci, kunci tuwonku, ke kuma uwa sai kice" Toh ki duba store dan ina tunanin Ya kare, Ya Allah ka jikan Iyayenmu mata, Bani matanwa ina da shekara goma sha biyar, 🙄🤔 Mama tayi girki, batasa Gishiri ba. Ashe Babanmu ya kawo kindirmo zai sha, babu fura shine yace karta saka gishiri a cikin shinkafar *don Allah karku min dariya dan duk Cikin yaran gidan mu ina cikin wad'anda suka samu humble wauta🤣😂🤫*
Kawai aka gama abinci aka zubawa kowa, ina kai hannu na auna loma, sai naji ba gishiri kallonta nayi tare da cewa Mama ya akayi yau ba gishiri a cikin abinci naki!? Hhhh bata ce min kome ba, sai ta mike kamar zata wani abu kawai Baiwar Allah nan taaaa🤣🤣🤣 Yasin bazan fada ba😏🙄)
[3/19, 8:35 PM] Mai Dambu: **number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*


Oum Muwaddah....


2️⃣4️⃣

"Wallahi ba a bandakina ba." Na karshe maganar cikin wani irin kuka me cin rai, zuwa yayi ya rungume ni. Jikinshi na fidda kamshin turaren shi na shaka. Dake Shaid'an ya gama tsara min ai kwana yayi a waje, a gurin wata Mace.
Yaki ce shi nayi da karfin bala'i na shiga ban d'akin na rufe kaina, duk yadda yaso ya kama ruwa haƙa na hana ya fita zuwa masallacin, gashi da kyankyamen masifa. Koda ya dawo bai shigo min ba, sai dai yana cikin damuwa ya kuma k'i gayawa kowa sai bina yaƙe da ido, ga wani Mugun miskilancin da ya karo akan nada, kamar nayi hauka.
Dan da ya fuskanci kishi ya rufe min ido, sai ya tsiro dawowa da dare.
Ni kuma na shiga rufe mishi kofa, dan ya min bankad'a ya shiga buga kofar dan ya gaji da abinda nake masa.
"Lafiya Muhammad!?"


Ya zuciya sosai zama yayi a kujeran falon, yana hucci. Buga kofar Hajja tayi na fito ina bata rai.
"Ubangijin Rahama ya kawo sauki a cikin alamarinki"
Sannan ta shiga dakin ta dauko Aamih ta kaita d'akinta, sannan tazo ta ɗauki Aanih ita ma. Sannan ta dawo falon, tana kallon yadda nake cika da batsewa.


"Kayi hakuri!? Shine Abinda zan iya ce maka."

Daga haka ta koma d'akinta, shi kuma ya shige namu ya shiga cire kayanshi, daga shi sai karamin pant na maza. Tsaki nayi ina gyara kwanciyata, k'asa-k'asa nace.
"Duk wanda ya ci amanata ban yafe ba, Kuma idan mutum ya dauko min magana Shida Allah, rashin tsoron Allah yasa mutum yana bin matan banza matan da bana shi ba."


Kallonta yayi yana mamaki dama zargin shi take. Kadai kai yayi yau zai kawo karshen abin.


Wanka yayi sosai yana zuwa ya zare towel ɗin, kauda kai nayi zuciyata tayi bugawa, a raina nace.
"Mara Kunyar banza!"
Sai da ya gama shafa lotion, sannan ya saka wata pjyam ya haura gadon, ya kwanta a bayana.
Bai ce min kome ba ya juyo Ni da karfin bala'i yana kallon fuskana, tare da sauke wani irin ajiyar zuciya.
Hannunshi ya kai cikin rigana, nayi maza na ture ina jan tsaki.
Danne kaina yayi ya jibga min nauyin shi, na shiga kiciniyar kwace kaina, amma ya zuba min nauyin, yana sauke numfashinsa wanda yake sauka a fuskana.
Goga min kirjinshi kwantaccen gashin kirjinshi yana tsikarar, boons d'ina tureshi nayi ya kara manne min, cigaba yayi da goga min kirjinshi.
"Ashu!"
"Shhhhhi"
Ya cigaba da hidimar gabanshi, hannunshi ya shiga turawa cikin pant d'ina nayi maza na ture hannun tare da matse cinyata, murmushi yayi sannan ya sanya gwiwarshi ya saka a tsakanin cinyoyina, mintsinin shi nayi.
"Ashhhh"
Zaro ido nayi cike da mamaki bafa wani waje na tab'a ba yake min iskanci.
"D'agani bana ciki da iskanci, kaje gurin yan is."


K'amk'ame shi nayi ina sauke wani irin ajiyar zuciya. Kuma yaki magana sai murmushi yaƙe min cikin jin dad'in abinda yake min, hannunshi ya cigaba da juyawa a gurin ga zafi ga armashi (🤣😂🤭🤫)

Wato ban san duniyar da Ashu kai Ni ba, dan tsakanin shi da Allah yake daura min, karatunsa masu wuyar dauka, d'agani yayi yana kallon yadda nake sauke ajiyar zuciya, murmushi yayi tare da komowa kasa, ya cigaba da abinda yasa kanshi. Sai da ya gama d'imautani tare da salon sonshi me mannewa a zuciya da ruhi, ya kuma lura da abu d'aya nake buƙata a yanzun Zandariya, mugu sai ya sauka a gadon ya shiga wanka yana fitowan ya kwanta a kujeran cikin d'akin, cikin nutsuwa abinshi kamar baya jin kome, wato ruwan sanyi dafa mod'a.

Ina ji ina gani Ashu ya barni cikin wani irin yanayi, a dare kamar zanyi hauka, kuma girman kai ya hanani amsa hakkina, karshe ruwa naje na watsa sosai. Sannan na fito ina tsiyayar hawaye.


Rub da ciki na kwanta, cikin jin haushi.
........
Wasa wasa Ashu ya cigaba da azabtar dani ta hanyar, kusanci gashi zai zo ya gama abinda yayi mishi amma baya taba kusantatta, haka ya masifar d'aga min hankali.


Sai na kafara ramewa dama ba kibar ce dani ba, ke Hajja ganin ina tsotsewa sai ta samin ido ranar ina zaune a falonta ta kalle Ni cikin kulawa tace.
"SAFINAH! Meke damunki!?"

Gyara kwanciyata nayi a kan dogon kujeran falon, banza da ita nayi, kasa hakuri tace..
"Ko Wancan jarababben Balarabe yana hanaki barcin!?"

Nan ma shiru na mata, ganin nak'i bata amsa, taja tsaki tace.
"Sakaryan sha-sha-sha, ki gaya min matsalar ki kayi shiru, toh kar Allah yasa ki gaya min, idan yafi karfin kome ki gaya min dan ku yaran yanzun baku da juruyarmu, kuda mazajenku suke binku da soyayya, amma namu mazan gyaran murya yake alamar gyara zan shiga, kuma haka zaka bankad'e zani namiji ya haye ruwan cikin ka. Kusa mazan yanzun sukan janye hankalinku."
Ko ta kanta ban bi ba, na cigaba da barcina, dan gidan shiru ne ya kwashi Yaran shi sun tafi. Gerei gun Yan uwan Abba.


★★★
Jordan.....
Wuya makarantar kare!
Shine halin da Al'ummar jordan suke ciki, ba karamin wahala suke sha ba, gashi duk wata kofar samunsu Sultan Bilal ya toshe, gashi d'an kuskure kad'an zai ja a gintse maka kai , Abinda Abu Zarri ya guda kenan mulkin yahudawa a cikin daular musulunci, gashi ya tabbata.


Cikin tsananin damuwa Manyan fadar da aka watsar suka fara taron sirri akan Sultan Bilal...


Aikuwa aka samu munafikin da yaje ya kai gulmar ba sani ba
Sabo aka yankewa dattijan nan hukuncin kisa. Haka yasa Ukshe ya dakatar da kisan. Haka ya kara fusata ƙabilar larabawa, suka kankaro duk wata kishinsu akan a dawo da Ashraf inda aka bazama duniya niman Halattaccen sarkin Jordan.... Muhammad Ashraf bini Abdullahi Alhashmiyya........ Shin hakarsu zata cimma ruwa!?


★★★


Oman.....
Yau da nakuda Natashah ta farka, ciwon da ya gama gigita mata lissafi.
Garin ta mike zuwa d'akin da Uwarta take ta zame ta fad'i, dabas ta zauna a kasa, dakyar ta rarrafa zuwa d'akin ruwan nakuda na zuba sosai.


Yadda take buga kofar yasa Mamanta ta fito a firgice suka nufi asibiti, dan basu fad'awa Nannah ba.


Sai da haihuwar ta gaggara aka kirata tazo tasa hannu za a shigar da ita Cs.
Ana turota a gadon da zasu shiga da ita d'akin tiyatar, ta fara nishi, da sauri suka mai da ita d'akin haihuwar dakyar dai Allah ya rabasu lafiya, babyn tunda ya diro Duniya ya kasa kuka, sannan kalar fatar shi green.
Ga yaron tabarkallah kato dashi, amma ba numfashi, cikin tashin hankali aka shiga suke ruwar dake hancinsa da bakinsa, ana bugu buga bayan shi, amma shiru yaki motsawa. Abin tausayi kurawa yaron ido tayi na wani lokaci sannan ta fashe da kuka, tana fad'in.
"Ku bani yarona! Bai mutu ba wallahi, Wayyo Allah Amir d'ina."


(Jar Uba! Natasha yan Paid group ne suka miki mugun fata Har da Mom Abul🤣😂🤭)


Abin ya tab'a zuciyar Nannah ga yaro Masha Allah, but babu rai, kuka take kamar me.
Kwananta uku aka sallame ta, zama tayi a tsakiyar gadonta tana kuka sosai, dafata Nannah tayi cikin rarrashin tace mata.
"Kiyi hakuri na kira Ghaniyu na fad'a mishi, ya gayawa Annur kin haihu."
Ture hannun Nannah tayi cikin kuka tace.
"Ni kawai ku kaini na sake wani cikin, dan na tsani wancar karuwar ta rigani haihuwar namiji."


Ikon Allah cike da mamaki Nannah ke kallon ta, ita bata kanta take ba. Ta haihuwar namiji take.
"Toh ki gayawa Iyayenki sai na kaiki kije, amma bazan barki ke d'aya ba dan karta cutar min dake"


(🤔🙄 Ohni jikar Musa da Hauwa'u kwana uku da rabuwa da b'arnan maza kice akai ki ya sake miki wani babban😏 To Allah na tuba ai ko wancan izayar da kika sha kya nutsu amma zuciyarki nata turmushe da son kai dad'in abun na mijin duniya ne Ashu wacce tafiki ma juyata yake kamar tazuje😂🤣🤭🤫)
......
★★★
Ganin da gaske mik'ewa zai a kaina ba tare da ya cika ladarshi ba, nayi maza na riƙe mishi singlet d'in jikinshi, tare da fashe masa da kuka, ina cewa.
"Don Allah kayi hakuri! Wallahi bazan kuma ba, ka karasa aikin da kafara."


Janye jikinshi yayi ina kuka tare da mik'ewa ina kuma riko hannunshi. Murmushi yayi cikin nutsuwa yace.
"Ban san laifina ba! Kika shiga wulakantani kin zata sai na shiga ciki ne zan sami nutsuwa dake, a'a baki gabana yanzun SAFINAH, a da kece farin ciki na amma yanzun matan layi sune jin dad'ina, sun"


Da karfin na janyo shi, na rufe idona na shiga bashi abinda yake daura min, lallai nayi kewar Ashu na fitar hankali, yaƙi taimaka min. Karshe haka na gama b'ata lokacina na fashe da kuka ina jikinshi, jin kuka na da yadda nake yinshi yasashi matsoni jikinshi, cikin rarrashin ya shiga shafa bayana a nutse.
Sai da yaga nayi shiru sannan ya cigaba da daura ni a karatun dai da kuka sani, naga karshen miskilancin balaraben Jordan ko nace Sarkin Jordan.
Kifa kaina nayi a kirjinshi ina sauke a jiyar zuciya, dan sai da ya bani wuya. Tare jan kunne had'i gargad'i dan kar na kuma zargin shi, sai fanshe dariyar da na masa.
Yana gamawa ya turani cikin jikinshi, yana lasar kwallar da suka bushe a fuskana.


"Ranar da kike zargin na kwana a waje, sarauniyar kishi a falo na kwana. Sabida zafi dan bana son zafi kuma na shafa lotion kin fahimta, SAFINAH ki daina zargina dan wallahi akanki nasan dad'in mace, akanki nasan kalmar mace. Ada can ban cika ajiye abu a raina ba, amma a yanzun kin cika min zuciya da kaunarki har babu inda zan ajiye sauran, koda nan gaba zan miki ajizanci ki tuna da kece gatana kece alfarmata kece Alfahari, SAFINAH!!! Ki min uzuri a rayuwarmu ki min Uzuri a matsayina na mijinki, ki min Uzuri a matsayina na Uban Yaranki, Safinah ina sonki Ni kaina bansan Wani irin so nake miki ba, amma kasan tun daga ranar da aka ce min zaki zo na fara sonki, juriyarki, Jarumtarki, kafiyarki, suka jani gareki SAFINAH baki min son da nake miki ba yau ba, ba gobe ba, zan iya sallama jin dad'ina sabida ke! Zan iya sallama farin ciki na sabida ke! Zan ba!"


Kallona yayi na wani lokaci Sannan ya shafi gashin dake kwance a goshina zuwa sajena, kafin ya gangaro da hannun kirjina, yana matsa boons d'ina cikin wani irin yanayi. Sannan ya sauke ajiyar zuciya yace.
"Wallahi Allah kaine Shaida na zan bada rayuwata dan taki ta wanzu a doran kasa."

Rungume shi nayi Cikin kuka ina girgiza kai, nace.
"Bana so! Karka mai dani mareniya! Da gata na don Allah ka tsaya mu rayu tare."


"Safinah! Abubuwa suna faruwa! Natashah zata zo cikin sati me zuwa!? Jordan kuwa ana nima na! SAFINAH bana son na sakaki a damuwa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login