Showing 15001 words to 18000 words out of 92879 words
ya riqe Amma Kam da yardar Allah Najma tagama zama tana Kore mazan aurenta rantsuwace akaina da alqawari danai Mata daga ita har mahaifiyarta akan wannan karon Inshallah wlh natara jama'a aka fasa aure bazan Bari ayi abanzaba Zan aura Mata duk Wanda ya samu da wannan rantsuwar akaina Amma suka taru suka shure maganata Dan Haka auren Najma gobe da yardar Allah ba fashi za'a daura.
Cikin sanyin murya sbd jikinta daya Gama mutuwa gabaki daya da al'amarin Dadah tace"
Allah yasa hakan shine mafi alkhairi Amma dai banason ayi abinda zai Kuma kawo matsala idan aka fita wannan Dan Haka daga waya ka Kira Mubarak a fara sanar dashi zancen aji ta bakinsa kada ayi abinda zai janyo wata fitinar.
Zallar bacin rai ne da takaici suka Danni zuciyar hajjo ace yarinya Kamar Naj Ana Shirin yimata auren wulaqancinda sai Ankira Mubarak an tambayeshi bayan kowa yasan cewa zaiyi bayaso tunda duka duka yaushe yayi aure da matarsa wadda take yarinyace qanqanuwa sosai bayan cin zarafi da tazarci Babu abinda kishi bazaisa tayiwa Najma wadda take mace me tsananin kamewa da sanin qima da darajar kanta cikin bayyanarda bacin ranta a fili tace"
Basai Ankira Mubarak ba Alfa biyawa JALALUDDEEN sadakinta a daura auren dashi gobe.
Cikin sauke numfashi Alhaji Alfa ya kalli hajjon wadda kowa yasan ranta yariga yayi mummunan baci akan al'amarin shi kansa Alhaji Alfan ransa yabaci da hukuncin Dattijon saidai kawai Yana iya kokarinsa gurin dannewane sbd kada ya nuna isarsa da yawa bayan sunfisa iko da Isa akan Najman Kuma shima da hukuncinda yayi niyar yankewa kenan na nemawa Marshal auren amaimakon Mubarak dasukace Dan shikuma aikin Mubarak din ne Bai yarda dashiba Dan harka yakeyi da yan siyasa saikuma maganar Hannah da duk sunsan da maganarta da jalal din saigashi hajjo ta rigasa yanke hukuncin Dan Haka take ya maida kallonsa kan Dattijo dayayi tsit Yana soke Kai sbd ganin ran hajjo ya baci sosai cikin girmamawa ya kalleta zaiyi magana tace"
Aurenta da jalal zai kawo qarshen matsalar komai Inshallah tazarar shekarun ba komai bane tunda duka duka baifi shekaru uku ne tabashi ba dan Haka wannan ba matsala bane.
Wani kukan Dadah takuma fashewa dashi tana cewa"
Ni kulu dame zamu saka mukune da koyaushe kuke binmu da alkhairiΒΏ
Tunda mahaifin yarinyar Nan ya rasu kuka zama gatanta kuka ginata akan kyakkyawar rayuwa yanzu Kuma gashi kun amince da ita adaidai lokacin datake cikin irin wannan tsaka me wuyar ya Allah yasaka muku da mafificin Alkhairinsa Kuma maganar ba ko anbawa jalalu ko ba'a bashiba babuta Dan kuwa Alhaji Alfa kaima mahaifintane Kai tsaye zaka iya cewa kawai kazaba Mata jalalun adaura dashi Kuma ayi hakan sbd ka Isa indai akantane.
Jinjina Kai yayi Yana kallon Dattijo yace"
To Ibrahim me kagani akan hakan??
Jiki mace Dattijo ya girgiza Kai Yana saukewa sbd shi wata irin kunyace ta dabaibayeshi sbd irin qaunar dasu hajjo kewa Najma yasa bazasu iya Bari ayi Mata auren tozarciba daya dage akan sai yayi din Dan Haka kasa kallon hajjo yayi ya kalli Alhaji Alfa yace"
Allah yasa hakan shine alkhairi.
Tashi hajjo tayi tafara ficewa kafin Suma suka fito Dadah hankalinta kwance murna fal cikin ranta tunda damuwarta Bata Kwana da itaba an kaudata Dan kuwa yanzu auren ya sauka inda Babu halin fasawa bare tashiga shakku shidai Dattijo duk ransa har lokacin a jagule yake Dan Haka Babu Wanda yasanda maganar sauyin auren aunbarshi akan sai goben.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022π₯_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*ππ
Dβaya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*πππ
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*ππ
09134848107
*_DM 11_*
Acikin Daren Koda hajjo tadawo palonta Hanifa na zaune Palo tana waya da Isma'eel dinta dazai qaraso goben tunda safe sbd yasamu daurin auren cikin sanyin jiki Dana murya tareda damuwa tace"
Zawj ko yanzu wannan karon Babu auren Naj.
Subhanallh"yace cikin mamaki da firgici yace"
Meya faru Kuma wannan karon?
Yaya Naj din tana lafiya kuwa?
Innalillahi Wannan labarin bamai Dadi bane.
Kasa cewa komai tayi saima damuwarta akan Naj dake qaruwa sbd wannan karon Naj din abinda Abbas yayi ya daki zuciyarta Dan ba'a taba cin Mata mutunciba kamar Haka yaga Mata sutura a waje dasu Hanifan da ummanta Basu isoba alokacin batasan Yaya zatayiba da jikinta.
Ko palon hajjo Bata zaunaba ta nufi dakinta ruqayyat dake jiran dawowarta tayi Mata gashin qafafunta Wanda ake Mata kullum da daddare kafin ta kwanta sbd nauyin qafafu tana ganin hajjon ta shige taje ta dauko kayan aikin zata nufi dakin Hanifa ta tsayar da ita ta karba kayan tana cewa"
Jeki Zan Mata da kaina.
Karaban kayan tayi ta tura kofar dakin ta shige ta tadda hajjo zaune tasake ajiyar zuciya sai alokacin taji nutsuwa da fushinta ya sauka sbd koba komai shikenan Naj din tazama tasu ta har abada Babu me sake takurawa rayuwarta ta bangare daya Kuma tuno jalal da irin girman miskilancinsa da Kuma yanda girman matsayi yasamesa a cikin shekarunsa na samartaka dan Haka ba lallai hadin nasu yayi ba Dan kuwa shi yanzu yaro da kudine abokin manya itakuma idan ba Allah ya rufa asiriba kallon qani zatamai Wanda zai kawo musu matsala a tarayyar Amma dai koma yayane za'ai auren Kuma Inshallah zai zama alkhairi hakama bazasu takurasuba ko bayan auren za'a barsu ahankali komai zai daidaita Dan Haka ita ko ahakan komai yayi Mata.
Kallon Hanifa tayi tana nuna Mata kusa da ita tace"
Zo ki zauna kusa Dani mu Taya juna murna da Allah ya Sanya alkhairi sbd kema Zakiyi sirika a goben amatsayinki na yayar ango.
Hanifa Bata gane me hajjon ke nufiba ta qaraso ta aje kayan hannunta tana zama gefenta tace"
Naji dadin da auren Abbas da Naj Bai yiyuba Amma hajjo ai bazamuyi murna ba Kuma tunda Naj din na cikin damuwa duk da itama nasan Bata fasa auren bace ta abin daya faru ne.
Tunda safiyar ranar ta waye sai alokacin hajjo ta Dan saki guntun murmushi tana miqar da qafafunta kan qaramin sofa table dake gabanta tana cewa"
Gasamun qafafun ko da Dan sakemin gobe nasamu damar Dan zagayawa dasu cikin gidan kodan jama'a
Gobe Allah yayi damuwarmu akan rashin zuwan Marshal ta qare Dan kuwa yanzu tunda yanada Mata anan taredamu Dole zai ringa zuwa,
Mahaifinki ya nemawa Marshal auren Naj a Daren Nan Dan Haka ankai qarshen duk wata fitina gobe da Marsha za'a daurawa Najma aure Aminyarki ta zama sirikarki yanzu ita din tamuce halak malak.
Ruwan zafin da ba'a sirkaba ta tsunduma qafar hajjon aciki sbd rudewa cikin mamaki dason tabbatarwa tace"
Hajjo Aure tsakanin Naj da marshal??
Zare qafa hajjo tayi tana cewa"
Qonani kike Shirin yine kome?
Bari Naga auren nasu harma da 'yayansu idan Allah yace kafin ki qona qafafun na rasa na zuwa.
Da dai hajjo tayiwa Hanifan bayanin komai Jin tayi wani farin ciki da Bata tabajinsaba anan kusa ya dabaibata tako Ina duk da can qasan zuciyarta tanajin akwai qalubale a tsakanin yardarsu da auren su biyun Dan kuwa Babu me sauqin saukowa wani acikinsu ga maganar aurensa da Hannah gefe daya Amma Kuma tana danne hakan da farin cikin hadin Dan kuwa wannan shine perfect match agurinta ita da Marshal dinta da Naj dinta
Miqewa tayi tana cewa"
Alhamdulillah ya Allah mungode maka da wannan zabi naka.
Ficewa tayi da sauri ta nufa dakinsu da Naj din take kwance tayi sallah ta saka kayan bacci tayi kwanciyarta da gudunta taqarasa ta fada kanta tareda rungumeta tana cewa"
I love you Naj
I love you Naj
Da idanuwanta dasukai laushi ta Dan kalli Hanifan tana maidasu ta lumshe batareda tace komaiba sbd har tafara Jin bacci sai kawai ta maida idanuwan ta rufe da muryarta me taushi tace"
I love you too Amma bacci nakeji barni Dan Allah.
Dariya Hanifan ta Dan sake cikin tsananin farin ciki tace"
Yi baccinki Lafiya MRS DEEN MARSHAL ALFA.
Bataji abinda Hanifan taceba sbd baccin daya fizgeta.
Daganan Hanifa fita tayi dakin Takoma palo ta miqe a kujera ta Danna Kiran mijinta tafada Masa Nan take cikin Daren tafara Dora sabbin shirye shiryen komai danma kamar yanda hajjo tafada Mata a yanke auren kawai za'a daura baza'a daga maganar takurasu tarewaba yanzu sai kowannensu ya Dan nutsu Dan wannan alamari na gaggawar daya riskesu musamman sbd yanayi na yanda suke kallon junansu na tazarar shekarun.
Ta bangaren ummanta da anty Amina kuwa a Daren Basu rintsa ba sbd tsananin damuwa da rashin sanin mezai faru mezai biyo baya ga Dattijo har lokacin umman Bata sake sakashi a ido ba bare tasan da maganar auren a gobe ko babu ga anty Amina zuwanta biyu yinin tana dubo Naj Wanda tunda abun yafaru take daki kwance Bata buqatan ko tada maganar ayi.
Koda akai sallar asuba kusan daga Dadah har Dattijo da Hanifa Basu rintsaba sbd zumudin safiya tayi ta waye a daura auren Nan kada wani abun ya gitta afasa Dan Haka daqyar kowannensu yaga anyi sallar asuba gari ya waye aka hau sabuwar hidima gadan gadan.
***********
Tsaye yake daga bakin qatoton window na cikin geam room dinsa dake cikin flat dinsa Wanda Babu kalar tsadadden lafiyayyan geaming machine dinda Babu aciki Wanda duk inda yake yasaba amfani dasu shiyasa jikinsa kallo daya macen datasan asalin jikin namiji me kyau qaqqarfa bazataji ta mutu a sonsaba take musamman idan tsautsayi yasa kasamu ganinsa ba riga.
Tsaye yake Yana amsa waya sanyeda black three quarter da black armless riga Wanda suka fidda hasken fatarsa sosai dama Kuma black shine kalar kayan dayafi so kila Kiran kalar tana Masa tsananin kyau ne.
Gama wayar yayi daidai knocking kofarsa da akai Wanda hanifa ce kawai yasan tana zuwa ta buga kofarsa Kai tsaye saidai akirasa a waya sbd sanin shi ba mutum bane Mai son hayaniya.
Kashe wayar yayi ya fito daga geam room din ya nufi Palo ya ajiye wayarsa akan kujera ya nufi kofar cikin nutsuwa ya saka hannu ya bude tareda juyawa Yana cewa"
Menene Kuma tunda safe Nan?kinsan bana ganin kowa fa tunda safe is too early now Hanifa.
Muryar Dad Alfa yaji yace"
Munsani Marshal Deen Dan hakan before anything ma we are really sorry to disturb.
Waiwayowa yayi tareda kallon Hanifa dake gefen dad din kafin ya maida kallonsa kan dad din ya na Nuna Masa kujera Yana cewa"
Sorry Dad banyi tunanin ganinkaba Ina tunanin haniface sbd itace tafi iya damuwa musamman da safe.
Zama yayi bayan dad din ya zauna Yana cewa"
Good morning Dad antashi lfy?
Lfy Alhmdlh.
Hanifa ya kalla ahankali yace mata"
Gud morning madam.
Murmushi tayi tana ajiye kayan data riqowa dad tana miqewa tsaye da farin ciki shimfide kan fuskarta ta kalli qafafunsa dake sanye da slippers na Gucci farare tas kaman baya tafiya dasu sai qafafun Naj dake tsaf fes fes Kamar hakan suka fado mata tace"
Inada aikin Yi Zan tafi Anjima dai nasan zamuyi magana idan kayi lokacina." Ta juya ta fice.
Baibita da kalloba sbd yawan kallo ba dabi'arsa bace ya Dan kalli dad da fararen idanuwansa shima dad din shi ya kalla kafin ya nuna Masa kayan dake ajen da hannu Yana cewa"
As you know yau akwai taron daurin aure So ansamu matsala anfasa daurawa da wancan din saidai za'a daura da Wanda na Isa dashi ga Kaya Nan su babban rigane kayi amfani dashi anjiman sbd mutane zasu taro akwai kuma media you'll more comfortable in it tunda daurin aure ne na hausawa.
Kallon kayan yayi kafin ya kalli dad din Kai tsaye yace"
Thank you.
Gingina masa Kai Dad din yayi Yana cewa"
Ok then see you.
Tashi dad din yayi ya nufi kofa marshal din na bayansa har harabar gidan kafin ya juya zai wuce saiga Hannah Wanda ta fito daga sashensu hajjo data sakawa ranta zuwa gaishesu kowace safiya da Rana da yamma sbd sake samun damar kame zuciyar Marshal tana ganinsa ta qaraso gurinsa tana sake wani irin qayataccen murmushi jikinta sanye da wata doguwar straight English gown ta roba data Dan lafe a jikinta kyakkwan shape dinta a bayyane.
Good morning Marshal" tafada tana tsayuwa agabansa.
Dan kallonta yayi tareda dauke Kai Yana kallon hanyar sashen hajjo da Hanifa ta fito ta koma cikin sauri tana waya da alama dai gabaki daya tama manta da ita din ba wata lafiyayya bace take irin wannan kaida kawon sbd hidiman bikin Naj din.
Juyawa yayi ya wuce Yana cewa Hannah din"
I will talk to you later zankoma bacci yanzu.
Daukeda murmushi a fuskarta tace"
Ok love" tana bin bayansa da kallo Kamar zuciyarta zata narke gabaki daya akansa,
Tana yiwa marshal so me tsanani Dan ita ba Shirin aure gabanta a da Amma yanzu sbd shi aure takeso Kai tsaye ba Jan lokaci shiyasa zata dage da Binsu hajjo ko zata samu a saka ranar bikin nasu tunda ansan da maganar auren nasu.
Alhmdlh Koda Naj ta tashi safiyar lafiya kalau ta tashi kamar koyaushe data Saba tanada qarfin zuciya Kuma tasaba da hakan tunda ba yanzu ne hakan ta taba faruwa da itaba Dan Haka dataga Suma su Hanifa da hajjo dasuke damuwa koyaushe maganar aurenta ta fasu taga wannan karon Suma Basu nuna damuwaba saima farin ciki dasuke da hakan yasa ta qara cire abin a ranta tayi wankanta ta fito sanye da riga da skirt na atampa Maroon data yiwa kalar fatarta kyau tazo palo ta zauna gefen hajjo daketa faman waya tasha ruwan dumi da Zuma da Madara ta koshi ta tashi taje ta dauko qaramin gyale ta yafa kanta ta fito tareda wayarta a hannu tana kunnawa ta nufi gidansu bayan ta biya gurin mum Malika ta gaidata Dad baya Nan jama'arsa nata isowa so baya gida.
Ko data Shiga gidansu Haka ta ringa Dan gaggaisawa da mutane harta Isa dakin Dadah da yau farin cikin duniya tana cikinsa bakinta Sam baya rufuwa sbd farin ciki danma Dattijo ya kwabeta akan kada ta fadawa kowa komai sai sunsamu an daura auren lafiya sunga aure ya dauru tukuna Dan Haka Babu Wanda yasan da maganar bayan ummanta da Dattijon yafadawa yau bayan sallar asuba aikuwa gari na wayewa sadaka me yawa umman ta Tara almajirai tayi tareda duqufa da adduar auren ya dauru taga ya dauru itama Dan har lokacin daga ita har Dattijo gabansu Bai daina faduwaba sai sunga anshafa fatiha aure ya dauru.
Kodata Isa can cikin gida gurin ummanta dasu anty Amina sai hidima akeyi sai hakan yaso Bata mamakinsu saidai Tai musu uzurin basusan Babu maganar aurenba sai anjima idan lokacin daurawan yayi sunji ansanar anfasa Dan Haka batai wani yunqurin maganar da kowannensuba Dan dama ba halinta bane yawan maganganu musamman irin wannan Dan Haka dakinta ta shige tana hada sauran kayayyakin lefen Abbas dake dakin Dan tasan maida Masa za'ayi Allah yasa ko takarmi daya Bata sakaba a kayansa duk aurenta idan za'ayi hajjo ke hada Mata lefe na musamman sbd gudun irin Hakan.
Har qarfe daya da rabi tana gidan inda tana gamawa Kai tsaye ta fice Takoma bayan tabar musu kayan shirye tsaf a tsakar dakin ta fito tana waya da Sarah Dake sanar da ita gatanan a Hanya tana zuwa.
A waje Babu kowa maza tsit duk an tafi gurin daurin auren da za'ayi dama a babban masallacin juma'ar da Alhaji Alfan ya Gina acan farkon layinsu jami'an tsaro da securities kuwa koina cikin layin akwaisu
Sojojin Marshal ne a kofar gida tsatsaye jikin motarsu da alama jiran fitowarta sukeyi ta wuce Kai tsaye ta shige gate suna bude Mata da sauri
Ahankali tace" thank you" tana wucewa hankalinta a waya.
Tana saka Kai a palon hajjo Yana fitowa sanye cikin wata navyblue hilton filtex da rawar da yakeyi kawai zai bayyana kudi me yawa ya lashe
Sai hular daya saka wadda ke nuna Bai Saba sakawaba Dan yanda ya sakatan ta Dan Yi gefe Amma sai hakan yayi wani irin yiwa kyakkyawar fuskarsa dake fidda wani irin qyalli na kwarjini da cika ido ta dauke idanuwanta akansa tana rabewa ya kalli Dan qaramin siririn gyalen dake kanta Wanda iyakacinsa kafadunta ya dauke kai Yana wucewa sbd lokacin daurin auren yayi saura mintuna basufi goma sha uku ba ita Kuma tana shigowa tsakiyar palon hajjo da wasu baqinta da Basu Dade da isowaba sukabi Naj din da idanuwa gabaki dayansu.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022π₯_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*ππ
Dβaya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*πππ
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*ππ
09134848107
*_DM 12_*
Ganin duka idanuwansu akanta yasa ta sauke idanuwanta tareda qarasowa a natsenta cikin taushin murya da rashin karauniya tace"
Ina wuninku Baabah barka da zuwa.
Sake Mata kyallon qiri qiri su baabar keyi wato yanne da qannen mahaifiyarsu Jalal dinne suka qaraso yau sbd tun a Daren jiyan hajjo da Alhaji Alfa suka sanar dasu auren jalal din daya Kama na gaggawa saidai Ba'a sanar dasu yanda akai auren ya yiyuba dakuma girmarsa datai sbd idan ba'a fadaba zakacema ta girmenta sosai Sosai sbd yanayin jikinta datake me kyau da burgewa da nasa jikin daya bude sosai sbd exercise dakuma tsayi daya fita sosai Dan Haka cikeda yabawa suke kallonta fatarta na daukan musu ido sbd zallan gyalan dilka da wasu abubuwan da akaita Bata tana Sha Dana mulkawa.
Baabah tace"
Lafiya kalau alhmdlh,ya hidimar kike 'yar Nan? Ya hidimar jama'a?
Allah ya Sanya alkhairi kinji,
Allah yayiwa wannan auren naku albarka.
Da sauke Kai tayi shiru batareda tace Amin din ba tunda tasan abinda yake Nan ba aure.
Hanifa dake daki tagama shiryawa cikin Ado na shigar alfarma tana qamshi sbd mijinta da tuni ya iso suna gurin daurin auren
Fitowa tayi takama hannun Naj sukai dakin tana cewa"
Naj zo ki sauya shirinki inasa ran yanzu kowane lokaci za'a daura auren
Zo kiyi ado A ranar farko mijinki ya ganki da ado na musamman.
Zama kan sofa dake dakin Naj tayi tana aje wayarta da kallon Hanifa cikin Dan basarwa tace"
Nasan kinsan anfasa auren Nan just drop your drama.
Murmushi me girma Hanifa tasaki tana cirowa Naj din wani tsadadden navyblue lace me tsananin taushi da rashin ado na hayaniya Wanda yaja kudi sosai gurin siya tareda wani transparent emboidery veil ta aje gabanta tana cewa"
Dan Allah ki shirya kadaki Bari asan abinda yake faruwa musamu Mana a watse lafiya basai kin nuna musu Abbas yafasa aurenki ba ki nuna ko babushi Zaki iya rayuwarki ta walwala da farinki.
Da gangan ta fada hakan Dan Naj din ta shirya da farko qin yadda tayi