Showing 39001 words to 42000 words out of 92879 words
Babu wani sakewa.
Agogo ta kalla tareda miqewa ta nufa toilet tashiga tayo fitsari ta wanko fuskarta tafito tanajin Kamar ta Dora hannu akai tayita rusa ihu sbd baqin cikin wannan al'amari daya sameta na zama Kamar a kurkuku.
Jin shiru Babu motsinsa yasa ta nufa dakinsa Nan ba baya Nan ta fito Palo ta duba harabar gidan motarsa daya batanan ta tabbatarda fita yayi Dan Haka ta tube tashige toilet din dayan dakin Wanda yadauka sanyin AC da qamshin Rosalle roomfreshner da alama shine ya kunna AC din dakin tunda Babu kowa,
Komai na dakin golden ne ita batada wani lokaci ko sha'awan Bata lokacinda kallon dukkanin wasu abubuwan burgewa na gidan Dan Haka wanka tashiga toilet tayo da ruwan zafi ta gasa jikinta koina ta Dade tana wankan saidataji ta sake sosai kafin ta fito ta kalli gaban mirror din dakin taga turaruka kusan guda biyar Kuma dukkaninsu wainda take amfani dasu ne sai qarin Tom Ford Oud wood Wanda tasan tsananin girman kudinsa sbd girman tsadarsa.
Sama sama ta fesa turarukan kafin ta nufa jakar siyayyar data gani a dakin ta bude taga duk cikin siyayyar kayan dayayi jiyan ne ta fiddosu tana dagawa taga wata fitinanniyar rigar baccin data sanyata maidata da sauri cikin jekar tana yamutsa fuska da zallar mamaki da qin gasgata me tunanin hakan ke nufi?
Yagama wulaqanta rayuwarta tako Ina idan har ya siyo wainnan kayan baccin ne Dan Yana tunanin ita tasaka.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
*_DM 26_*
Akwai riga da wando three quarter red Wanda Suma kadaine kayan sawar ta fitar ta Sanya daqyar sai alokacin ta lura hadda bra da panties acikin siyayyar ta dago bra din ahankali tana dubawa cikin tsoro da mamakin ganin dukkaninsu size dintane,
Cikeda takaici da qin yadda da ya akai ya San sizes din nata ta maida kayan ta fice daga dakin tana Jin koina na gidan siqe Mata numfashi yake sbd tsananin kosawa da tsanar komai na gidan datake ji.
Sallar azahar Tai Takoma takuma hada tea tana cikin sha aka Danna doorbell ta waiwayo tana kallon hanyar kofar tana ayyana bashi bane
Idan shine baya buqatan doorbell din Dan Haka ta tashi da tunanin ko waye zai taimaka Mata ta nufa kofar bayan ta Sanya hijab ta bude Kai tsaye.
Sojace mace sanyeda uniform ta kalleta cikin tsananin girmamawa tace"
Good afternoon mah.
Qaton basket din hannunta dayake daukeda food warmers kusan guda uku sai ledojin fresh fruits ta nunawa Naj din tana cewa"
Marshal yasa akawo Miki wannan Yana meeting tareda sauran Marshals dinnmu dasuka zo.
Ahankali ta bude Baki ta furta"
Thank you" tana miqa hannu ta karba ta shige dasu sojar tabar gurin tana cewa"
Idan kina buqatan wani Abu Ina daga Nan waje tareda dayan soldier dinmu mune muke gadin Nan.
Tana ganin kulolin tasan na gidane take taji hankalinta a na neman tashi da fatar basusan tana Nan dinba gurinsa, daqyar ta iya takura kanta taci abincin sbd batason taqici takasa samun qarfin Hana kanta bacci yau bare yasamu damar kaita dakinsa.
Tana gamawa ta Kai kayan kicin tadawo ta zauna a palon lissafinta na neman mafita na ninkuwa Dan kuwa zuwa yanzu din tana ganin zai iya Kai hakurinta da rashin maganarta maqura Kuma batasan kwanaki nawa zai jata anan dinba tunda tasan ko ajikinsa tunda kamar tozarcine yakeson yimata Dan Haka kawai ta yanke hukuncin idan yadawo zatai masa magana Dan idan ya manta matsayinta na qawar yayarsa to ya tuna ita batada abin Yi dashi.
Hankalinta ko daya baya Kan TV dake aiki zuciyarta a cunkushe take bayan komawarta gida Babu abinda take buqata.
Sake daga Kai ta duba agogo tayi tana Jan numfashi me zafi ganin karfe hudu harda mintuna ashirin ta miqe takoma dayar dakin tayi sallar la'asar tayi zamanta Bata fito tana karatun wani littafin yaren French data gani a palon har akai sallar magriba Bai dawoba Dan Haka ta sake fitowa palon ta nufa dining ta zuba abinci kadan taci Tasha lemon tea da Zuma tana kicin taji dawowarsa taqi fitowa sai daya shige tafito ta nufa dakin tashige ta rufe kofar tana tayarda sallar ishai.
Baya tareda wata doguwar gajiya Dan Haka kayansa yafara rabuwa dasu duka ya daura towel a qugunsa ya nufa toilet ya sakarwa kansa ruwan dumi Yana lumshe ido sbd Jin kansa dayake yau din free Dan meeting dinsa na yau din ya kammala aikin daya dawo dashi dan lokacin dayake dawowar baiyiba.
Fitowa yayi yana goge jikinsa ya tsaya gaban madubi Yana sake goge kansa ya dauki Neutrogena oil kadan ya shafa ajikinsa kafin ya shafa body spray na _Creed Aventus_ yabar gaban madubin ya qarasa closet ya Sanya kayan bacci farare masu tsantsi ya zura slippers yafito Yana waya da Hannah a natse cikin qowa da surutunta nason zuwa Nan gurinsa tagansa.
Direct dining ya nufa Yana zaunawa ahankali yaci abinci kadan ya taso riqeda _Red Bull energy drink_ yanasha yazo ya zauna palon Yana kallon labarai.
Ya Jima zaune a palon Yana kallon labarai tareda amsa waya akai akai.
Bude kofar dakin tayi ta fito sanyeda hijab din datai sallah ta nufosa fuskarta a Dan hade ta qaraso tsakiyar palon ta Dan tsaya daga gefensa ta Dan kallesa tana taqaita kallon nasa Kai tsaye da muryarta mara hayaniya tace"
Inada abubuwan dasuke jirana a gida da gurin ai....shiru tayi tareda waiwayowa ta kallesa har lokacin Bai juyo ya kalletaba idanuwansa na Kan TV da waya ahannunsa ta dauke Kai tana tamke fuska Kai tsaye taci gaba da cewa"
Inada abinyi Babu wani dalili ko amfanin zamana anan pass na shigowa anguwar kawai nake buqata inada inda zansa Azo daukana acikin Daren Nan Dan bana buqatan qarin ko kwana daya anan.
Juyowa yayi ahankali ya zuba Mata fararen idanuwansa Yana qarewa fuskarta kallo zuwa hijab din dayayi Mata kyau tsawon seconds kafin juyar da kansa Yana duba Kiran daya shigo wayarsa yaga sunan Hannah ya dauke Kai Yana sake maidawa kan tv ya bude Baki Yana waiwayowa kadan ya kalleta da wani irin kallo yace"
Kije ki kawomun ruwa marasa sanyi sosai zansha.
Da mamaki me girma ta kallesa ganin yanda yayi maganar Kai tsaye fuska a kame ba alamar tsokana ko wani Abu Mai Kama da hakan,ranta ya ninka baci ta juyo gaba daya gabansa ta kallesa cikin gajiya tareda kosawa da duka wannan abubuwan dake faruwa tsakaninsu kai tsaye tana bayyanarda bacin ranta tace"
Inaga ai kaji abin Dana fada farko right?
Menene wannan kakeson nunawa?
Mijin ko me bada umarni? kokuma me?
Banda lokacin duka wainnan ban buqatan fada maka Amma ai kasan matsayinka da matsayin auren so please just quit all this kaban pass Ina buqatan barin Nan.
fararen idanuwansa ya dago ya zuba Mata dasuka fara saka maganarta gargadan fita ta dauke idonta akansa tana Jin idanuwansa akanta suna neman hanata fadar abubuwan datake fadar ta juya cikin takaici zata bar garin ya riqo hannunta ahankali tareda janyota tadawo baya ta Fado jikinsa zaune yayi Mata wani irin riqo Yana kallon fuskarta dake kaucewa kallonsa cikin muryar data sanyata waiwayowa ta kallesa batareda ta saniba yace"
Meyasa kikeson nanata kalmar girman ikona akanki?
Ahankali ya zare Mata hijabin ya aje Yana sake shigarda fuskarsa cikin wuyanta Yana shinshinawa cikin ya zura hannuwa ya shafo cikinta Yana cewa"
Abin dake nuna kansa basai nafadaba shine nine mijin,nine me ikon,nine me bada umarnin Kuma nine Zan zamo me damar Amma yanzu bazaki gane hakan ba sai Nanda watanni Inshallah result din damata zai bayyanarda kansa Amma dai shi bakin Nan daga yau zai daina magana akan iko da dama...
Bata ankaraba taji hannuwansa cikin wuyanta Yana juyo da fuskarta ya hade bakinsa da nata yana lumshe fararen idanuwansa cikin nutsuwa.
Qwacewa tafara kokarin Yi Amma takasa sbd irin shigar da itan da yayi ajikinsa gabaki daya ya rufeta bayan sarquqan numfashinsu saitaji bugun zuciyarta na tsanantuwa da fargaba ta bude idanuwanta akan nasa idanuwan dake rufe takai hannuwanta biyu Kan fadadden kirjinsa zata turesa daga jikinta ya cirata gabaki daya ya nufi dakinsa da ita Yana sake Bata kyakkyawar runguma cikin jikinsa.
Tun Bai qarasa gadonsa da itaba Yana rufe dakin ya kashe wutar dakin Yana qarasawa Kan gadon da ita ya kwantar ahankali tareda zare rigar jikinsa ya Kuma janyota jikinsa sbd tuni ta sauko gadon qafafunta na rawa zata fice dakin.
Rigar jikinta yake kallon cikin yanayin dayasa bugun zuciyarta qaruwa hannuwanta na daukan rawa ya hade Fuskokinsu Yana shaqar numfashinta da 'duminsa yake tado Masa da wata irin tsimammiyar yanayi da akanta kawai yake jinsa ya lumshe ido Yana zare rigarta cikin wani irin salon da Bata saniba yabarta da bra wadda ya zubawa ido Yana yimata fitannan kallo sake tabbatarda baiyi kuskuren riqe size dinta ba yakai hannu Yana shafa wuyanta cikin nutsuwa da salon dake sake Sanya jikinta rawa da fargaba tana neman kwacewa duk da jikinta Babu inda Bai dauki rurin abin dayake matanba,ta yunqura da qarfi tana neman turesa
Yunqurinta ya basa damar balle hooks na bra Dinta ya zare Yana jehowa qasan gadon jikinta da Babu riga ya mannu da kirjinsa da Babu rigar shima take ya kusan rabuwa da numfahsinsa sbd haduwar kirjinta da nasa take control dinsa ya balle yakasa riqe kansa Ya hade bakinsu yana zura hannuwansa zuw kirjin nata.
Wani irin kukan baqin ciki da tsoron abin dazai iya faruwa tasaki tana turesa da qarfi Amma takasa ko motsasa daga jikinta daya Gama rabata da komai Yana Mata wasu irin abubuwan dasukafi qarfin tunaninta da kwanyarta Dan kuwa abune dabai tana faruwa da itaba Arayuwarta musamman dataga wannan karon sosai yake yanda yakeso da jikin nata tun tana iya daga hannuwan tana hurasa harsaida yagama tarwatsa duk wani qarfinta ta hanyar bin jikinta da wasu irin romance masu kunyar fada bayan wani irin Nishi Bai sake tsoratata Babu abin Dake tashi a dakin saikuma sheshekan kukanta daya kasa dannuwa
Ahankali taji Yana adduar data sanyata tattaro Dan qarfinta tana neman kwacewa da wani irin kuka Amma Babu wata damar hakan Dan kuwa ahankali yafara rabata da budurcinta Wanda tayi shekaru tana kame kanta ga kowane namiji dakuma qazanta.
Azabar datake Jin tana dosarta me tsananin da Bata taba jiba yasata fashewa da kukan dabatasan tanada qarfin yinsaba tafara roqonsa ta Kiran sunansa saidai ba wannan maganar Dan kuwa tuni komai yafara kammaluwa har batasanma lokacinda taji Kamar numfashinta yabar jikintaba.
****
Qarfe bakwai saura na safe ta bude idanuwanta datake ganin dishi dashi sbd tsananin kumburinsu ahankali ta saukesu akansa Yana zaune bakin gadon yana waya ahankali cikin yanayi na basarwa wanda ke nuni da yin wayar na damunsa
Ta maida idanuwanta ahankali ta rufe a wahalce da sanyaye hawaye suka gangaro Mata tafara kokarin juya baya daga inda yake sai alokacin ya lurada farkawarta ya kashe wayar tareda ajiyewa ya birkitota tareda dorata jikinsa Yana kallon fuskarta dake tsiyayar hawayen dasuka kasa tsayuwa ahankali yakai bakinsa yayi kissing idon ahankali da wata murya me kamewa da taushi yace"
Good morning Anty NAJMA JALALUDDEEN MARSHAL.
Wani sabon qululune ya taso Mata ta fashe da wani sabon kukan ahankali idanuwanta a rufe sbd bazata iya bude ido ta hada ido dashiba bayan wannan qaddararren daren.
Jin kukanta yake Yana masa wani iri ya kalleta Yana Kai hannu kan fuskar ya shafa ta turesa da qarfi tana kokarin saukowa daga kan gadon Amma takasa sbd gabobin jikinda da qafafunta Babu inda baya Mata wani irin azababben ciwo da tsamin jiki ta bude idonta dasukai jajir ta kalli kanta ko Kaya Babu ajikinta ta zuro qafafunta da qyar zata miqe Amma takasa
Baice Mata komaiba ya zagayo ya dauketa gabaki dayanta yakaita toilet ya aje zai kunna Mata ruwa ta fizgo towel ta rufe jikinta tana nuna Masa kofa da hannunta dake rawa sbd wuya.
Ficewa yayi yabarta ta lallaba daqyar ta iya fara gyara jikinta tanajin gasawa da ruwan zafi sosai duk da har lokacin hannuwanta rawa sukeyi sosai ta rasa meyasa.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR 2022🔥_*
*_NANA HAFSAT(MISS XOXO)_*
_SO DA ZUCIYA_
*_SAFIYYA HUGUMA_*
_DABI'AR ZUCIYA_
*_MAMUH GEE_*
_DEEN MARSHALL_
*_HAFSAT RANO_*
_HALIN GIRMA_
*_BILLYN ABDULL_*
_TAKUN SAKA_
*_Zaku biya kudin wainnan daddadan labaran Kamar haka_*👇👇
D’aya 300
Biyu 400
Uku 500
Hudu 700
Biyar 1k
*_Zaku tura kudin a_*
6019473875
*MUSAA ABDULLAHI SAFIYA*
*keystone bank*
*Sai shedar payment dinki a*👇👇👇
08184017082
*Kokuma katin waya na MTN anan*👇👇
09134848107
*_DM 27_*
Kamar zataji sauqi idan tagyara jikinta tayi wanka da ruwan zafi sosai Amma sai zazzabi me qarfin gaske ya sauko Mata Wanda dama tanajinsa tunda ta farka din Amma ta dauka idan tayi amfani da ruwan zafi sosai zai tafi.
Bayan fitowarta wankan da qyar ta iya Kai kanta bakin kujera ta zauna qafafunta na rawa sbd tsananin azabar ciki da wajen datakeji batabi takan qaramin towel data fito dashiba hakama kanta dake digar ruwan wanda yafi komai sake daukan hankalinsa ya taso ahankali cikin kulawa ya ranqwafa ya dauketa yakaita gaban madubi ya zaunar ya dauko wani towel din Yana goge Mata gashinta da duk ruwa suka digo daga cikinsa saitaji kamar ta kurma ihu.
Da hand dryer ya busar Mata da Kan sama sama ta lallaba tayi sallah tun kafin tagama jikinta ke rawar sanyi sosai Dan Haka kodata Gama Kan gadon ya maidata bayan ya Sanya Mata wata shirt dinsa datai Mata yawa da wandon baccin kayan baccin daya siyo Mata ya rufeta Yana fita.
Tea Mara shugar ya me kauri sosai ya hado Mata yakawo ya tadata zaune yabata kadan da dubara saidai yanayinta da yayi tsanani yasa yakasa nutsuwa damuwa ta shigesa sosai ya Ciro waya ya Nemo no din Dr sa'id ya saka kiransa ya sanar dashi yana buqatarsa anan.
Massage yatura na pass daga garesa yayiwa security check point dinsu na shigowa anguwar Da sunan Dr sa'id din Dan Haka Koda yazo suka duba sunansa da pass dinda Deen Marsha din yatura aka bude Masa ya wuce.
Dayake yasan gidan Marshal din Kai tsaye ya nufa gidansa yana zuwa aka bude Masa gate yashige yayi parking yafito daidai fitowar Deen din daga kofar babban palon Yana sanyeda three quarter kalar Navy sai shirt mara hannuwa me hula qafafuwansa sanyeda slippers na Brian Atwood marasa nauyi hannuwansa cikin aljihun wandonsa ya qaraso Yana cewa dr sa'id ya qaraso.
A Palo suka zauna ya kalli Dr sa'id suna sake gaisawa ya kallesa Kai tsaye yace"
NAJMA tana fama ne da zazzabi me qarfi plus gabobinta na ciwo sosai kaita asibiti zai sake wahalar da ita banason hakan I hope akwai taimakon da za'a iya Bata anan gida batareda an wahalar da ita zuwa asibitin ba?
Kallon tsanaki Dr sa'id yake Masa jikinsa na matuqar yin sanyi zuciyarsa ta saki sbd idan ya karanci yanayin Marshal din dakyau zai iya cankar cewan ciwon Naj din yanada alaqane da kila marshal din ya kusanceta Wanda dama hakan a gurin wasu matan is normal ciwon zazzabi Dana gabobi a ranar farko da aka fara kusantarsu.
Sauke boyayyan numfashi yayi Yana Dan taqaita kallonsa ga Marshal din Kai tsaye yace"
Pain relief Zan Bata kawai Inshallah zai sassauta zazzabin da ciwon gabobin zuwa gobe Inshallah duk zata warke
Idanma jikin baiyi saukiba zuwa goben idan tasamu karfin jikin zaku iya zuwa asibitin sai aduba jikinta acan din.
Mota yaje ya dauko maganin ya bawa Marshal din Yana cewa"
Hot milk zai taimaka Mata shima da abinci Mara nauyi shima dai me Dan zafin, Allah yabata lafiya.
Thank you" ya furtawa Dr sa'id din Yana juyawa shikuma ya fada mota ya fice jikinsa a mace Dan kuwa Deen Marshal ba namijin da mace zata iya rabuwa dashi bane duk da yasan Naj dinma Babu Wanda zai sameta yayi gangancin rabuwa da ita idanba Abbas da Allah yayi Mara rabo ba a duniya.
Da kansa yabata maganin Tasha ya maidata ta kwanta baccin wahala na sake daukanta ya miqe yakoma kan sofa Yana duba saqonni a laptop dinsa daya dawo da ita jiya daya dawo.
Yana buqatan komawa Hawaii zuwa jibi Dan aikin dayake gabansa dakuma tafiyar dazasuyi Cyprus akan wasu sabbin sojojinsu da za'a qaddamar....
Dagowa yayi ahankali ya kalli gadon datake kwancen tana bacci ya Dan zubawa fuskarta datake kumbure ido ya Dan lumshe idon Yana daukesu daga kanta Yana rufe laptop din ya miqe ya fice zuwa balcony dinsa na qatoton windown dakinsa Yana amsa wayar Hanifa dake tambayarsa Naj ya bude Baki a natse Kai tsaye yace"
Tana bacci batada lafiya ne?
Ajiyar zuciya ta sauke tana cewa"
Please Marshal ka kuka da ita tanada rauni.
Yaya jikinki?
Fatan keda babyn lfy?
Murmushi tayi Jin ya basar da zancenta Wanda tasan lokacin amsarta ne baida hakan Kuma na nuni da itace kenan zata fada Masa abin daya kamata da matarsa.
Kashe wayarta tayi tana cewa"
Ku kula da kanku I love you both bye.
Sai bayan sallar azahar sosai Ana gaf da la'asar ta farka lokacin zazzabin ya rage tasake yin wanka da ruwan zafi sosai ta fito tayi sallar azahar tana kokarin miqewa yashigo ta dauke Kai daga kallonsa tana komawa bakin gadon Bata qarasa zamaba ya dauketa Yana cewa"
Zo kici abinci tunda kinyi sallah.
Abincin da Hanifa ta Aiko musu ya zuba Mata white rice da kidney sauce dataji kidney din sosai dasu carrot ta miqe tana cewa Bata ci
Ya janyota tana qwacewa cikin masifa da qyar yasa taci kadan Tasha tea me zafi sosai takuma Shan magani batareda ta kalli duk inda yakeba tabar gurin tana tafiya ahankali ta Isa daki ta dauka hijab din datagama sallah tasaka ta fito tana Shirin nufar kofa ya rungumota ta baya Yana sauke ajiyar zuciya a hankali yakai fuskarsa Kan wuyanta Yana cewa"
Karkiyi wahalan tafiya Zaki qarawa kanki ciwone basai kintafiba nasan irin fushi da masifan dake cinki zo ki zauna ki huta idan kin warke Zaki iya sauke duka fushinki ba damuwa bane.
Daukanta yayi yadawo da ita palon ya zauna Yana kwantar da ita a jikinsa yace"
Ki daina Bata ranki Babu Wanda zaisan me qanin qawarki yamiki bare a rainaki Kiji kunya nasan duk wannan ne damuwar ko???" Yafada Yana shinshina wuyanta da sauke Mata numshinsa me dumi da qamshi tanajin hannunsa na yawo Kan shafaffen cikinta Yana shafawa tafara kokarin miqewa ya riqeda Yana kwantar da kansa a bayanta.
Yamma nasake dosowa zazzabinta ya dawo me qarfi ya sake Bata magani tareda kwantar da ita cikin jikinsa ya rufe zafin jikinta na shiga jikinsa nasa Dan daga ita sai qaramar shimin daya Sanya Mata kuka yadawo sabo dama Kuma tunda