Showing 72001 words to 75000 words out of 86122 words

Chapter 25 - BUDURWAR QAUYE Complete-by miss Deejarh-.txt

26 Nov 2024

4818

zallar niiman daya samu kansa aciki


Dahaka wani bacci mai dadi ya daukesa wadda bashi ya farkaba har wajen 6


Sannu ahankali ya bude idanunsa lokaci guda komai yafara dawomasa tar acikin kansa na abinda ya fatu daren jiya
Hannunsa ya miqa ya kunna bedside lamp
Leqa fiskarta yayi yaga har lokacin baccinta takeyi


Zame jikinsa yayi daga nata ya miqe ya nufi toilet Alwala yayi yadawo wayarsa ya dauka yaga time yana neman quresa


Cikin sauri yatada sallah


Jikintane yayi tsami sabida kwanciya gefe daya hakan yayi sanadiyyar farkarwarta


Yunquri tayi zata tashi wani zogi dataji ajikinta shiya tuna mata abinda yafaru


Komawa tayi ahankali ta kwanta lokaci guda hawaye yafara zarya akan fiskanta


Motsin dayaji yasashi saurin juyowa ya kalli inda take kwance


Tasowa yayi ganin tana motsi ya iso inda take amma me saiyaga ashe kuka take


Hawowa yayi kan gadon ya dago kanta ya aza akan qirjinsa hannunsa yana shafa bayanta ahankali


Babyna ya kirata cikin nutsatstsiyar murya
Kintashi ne bakyajin dadin jikinki ko? Kiyi haquri zai daina barin hada maki ruwa mai zafi namaki wanka zakiji kin wartsake saikiyi sallah kisha magani kinjiko my princess amma pls kidaina kuka Allah yamaki albarka yasaka maki da gidan aljannatul firdausi


Kinmin komai arayuwa bana da abinda zan biyaki farincikin da kika shayardani sai dai naroqi Allah yabani ikon kyautatamaki arayuwa


Paking goshinta yayi ya zameta ahankali ya nufi toilet


Ruwa mai zafi daidai bazai koni mutum ba ya hada mata ya dawo


Dagota yayi cilak ya nufi toilet da ita


Lumshe idanunta tayi dan batason suhada idanu wani irin sabon kunyarsa takeji dabadan batajin zata iya tafiyaba da bazata bari ya dauketa bama


Ahankali ya direta cikin ruwan daya hada mata hakan yasa cikin razana da azaban zafi yasa ta matse kafafunta hadi da kwallah ihu


Nan ya rude sosai yafara aikin lallashi


Itabatamasan sunshigo toilet dinba tanacan duniyar tunani sai jinta tayi acikin ruwan zafi
Nan tafara yunqurin tashi tafita




Lallaminta yafara yana bata haquri am sorry baby nine ko to barinsakeba


Amma kiyi haquri kidan jima acikin ruwan zakiji qarfin jikinki


Turo baki tayi cikin kukan shagwaba tace nidai dazafi kasakeni nafita


Aa baby kiyi haquri koda 5mins kiqara inyaso sai namaki wanka shikenan


Nidai banson wankanka nidakaina zanyi tafada idanunta akulle


Toh naji zakiyi da kanki shikenan toh kada kiyi kuka


Ahaka harya samu tadan jima aruwan kafin ya zubar ya canza wani shima mai zafin amma baikai nadaba kafin ya fice ya barta


Bed din ya kalla yaga yanda bedsheed din ya baci sosai saiya sakejin tausayinta dan lalle baqaramin wahala tashaba


Cireshi yayi yakai cikin injin wanki sannan yadawo ya canza wani ya kuma ciro mata wata doguwar riga da hijab


Cikin dingishi ta fito daga bayin kanta asunkuye
Yana ganinta yataso da sauri ya riqota har bakin gado taimaka mata yayi tasaka riga da hijab din tazauna dan tayi sallah sabida taji ciwo sosai har takasa tsayuwa


Komawa yayi yaje ya wankevzanin gadon ya shanya sannan ya dawo hannunsa riqeda cup da wani tablet

Inda yabarta anan yasameta tana zaune sai aikin hawaye cos tayi tayi takasa tashi sabida wajen yayi tsami data jima azaune


Rungumeta yayi yana tambayarta baby lfy kike kuka ko jikinne


Bata amsashiba saima cigaba da kikanta datayi


Dik hankalinsa ya tashi pls baby stop crying bakisan kukanki yana dagamun hankakiba ko pls talk to me


Cikin kuka tace bakai bane gashin yanzun nakasa tashi tasake fashewa da wani sabon kuka


Kiyi shiru kidaina kuka ganan pain reliever nakawo maki dakinsha zakiji sauqi kinji


Dagota yayi ya ajiyeta akan bed kafin ya miqo mata tea din amma dakyar yasamu tadansha kadan sannan ya bata maganin namma sai datagama darunta sannan takarba tasha


Kanta ya kwantar ajikinsa yana lallabata har tafarajin bacci dan yunquri tayi ta gyara kwanciyarta namfa ta kwalla qaran azaba lokaci guda tafashe da kuka


Oh sorry baby zaki kwantane kiyi shiru kinji zaibari ko
Gyara mata kwanciyar yayi shima ya zame ya kwanta yana lallaminta har tayi shiru


Ganin tayi shiru yasa yace mezakici baby


Babu kawai tafada


Dawowa yayi tagabanta yana kallon yanda fiskanta yakoma dan kuka sakejin tausayinta yayu har cikin ransa


Bayadda baiba amma taqi magana sai cewa tayi ya kyaleta ya rabu da ita taji da abinda yake damunta




Rasa maike masa dadi yayi dan shima dik abinda yakeyi cikin qarfin hali yakeyinsa dan baijin dadin jikinsa sam


Kamar feverne menene wani iri haka yakejinsa sam baida qarfin kirki ga ciwon da bayansa yake masa


Wayarsa ya dauka yafara kiran momcy gara yafada mata basuda lfy amma sai yafara kira saiya katse dan bashida amsar da zaifada mata idan ta tambayesa meke daminsu
Har sau uku yana katse kiran sai yaga gara ya kira aunty naja zaifi masa rufin asiri kuma tasan komai


Kiranta yayi amma dakyar yafada mata fauziyyah batada lfy fa nan tafahimci meke faruwa tace to tana zuwa


Yana nan kwance haka wani iri dai har fiye da one hour sannan tazo jin qaran door bell ya tashi yaje ya bude mata qofar


Tare suka haura har bedroom na fauziyyah tace kadan bamu waje zamuyi magana


Dakinsa ya wuce yaje yayi wanka ya shirya


Itakuma bayan ya fita suka gaisa da fauziyyah tace mata ya jikin


Dasauqi tafada cikin kunya nan aunty naja tabata shawari masu kyau takuma bata tsarabar data kawo mata na hadin bagaruwa da ganyen magarya


Tafada mata yadda zatayi amfani dashi


Godia tamata sosai tace bakomai yanzunma muje kizauna aciki saikiyi wanka gacan breakfast nakawo maku


Ba musu ta fara qowarin tashi itakuma ta taimaka mata


Bayan tafito daga toilet tayi kwalliya sosai tana sake godema aunty naja dan taji dadin jikinta sosai yanzunkam


Tare suka sauqo falon qasa nan suka tarar da papa kwance akan kujera ya takure kamar mai zazzabi yana dafe da goshinsa


Aunty tace yadai papa kaima kamar bakada lfyn


Tashi zaune yayi yace wlh aunty inajin kamar fever kedamuna banjin dadi sam


Allah ya sauwaqa tafada ta wuce kitchen ta dauko plates da cups


Basket din datazo dashi ta bude dankali da kwaine soyayye ta zuba masu sai dayan flaks din farfesun zallan naman ragone wanda yaji kayan qamshi sai aroma dake tashi shitace fauziyyah taci sosai


Tace toh zata tafi wannan kuma kunun gyadane yana dakyau susha


Godia sosai suka mata sannan ta tafi


Kallon fauziyyah yayi yamata murmushi mai kyau yace ya jikin baby


Dasauqi ta amsa masa kanta aqasa


Bayan sunci abincine yakwashe kayan yamayar kitchen


Hannunsa ya riqe ya danna stop wach nan ya gwada kansa yafahimci yana buqatar qarin ruwa dan har jiri yakeji


Wani abokinsa likita ya kira dasuke aiki tare akan yazo ya saka masa ruwa mana


Bada jimawaba kuwa yazo nan ya tambayesa meyasamesa haka ruwan jikinsa ya qare sosai yace fever da vomitting ya kwana dashi kawai yafada masa


Fatan sauqi yamasa yasamasa drip din yace idan ya qare sai ya saka dayan inkuma bazai iyaba ya dawo yasaka masa dayan


Godia yamasa yace badamuwa wife nasa ma zata saka masa


Nan ya musu sallama da fatan sauqi ya tafi....






โœ๐ŸปFaty Mmn Faty












๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ








Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€


Written by Faty Mmn Faty


September, 2017






6โƒฃ7โƒฃ
Dr Basheer yana fita fauziyyah ta matso gefensa tazauna


Cikin damuwa ta kamo hannunsa wadda ba ajiki aka jona masa drip dinba ta riqe gagam cikin nata


Da murya mai sanyi tace ya Alamin daman ashe fevern bai sakeka ba haryanzun


Murmushi mai sanyi yamata yana daga kwance yace no fever yasakeni wannan wani sabone daban kuma kece sanadi


Cikin sauri ta kallesa tace me tana pointing kanta da dan yatsanta


Lumshe idanunsa yayi ya bude yace yess kece kikasaka jiya nakasa controlling kaina harsaida ruwan jikina ya qareba


Aifa cikin cikin sauri ta juyarda kanta gefe sabida kunyar maganansa dan sai alokacin tafahimci nufinsa


Babyna kijuyo mana naringa kallon wannan kyakykyawan fiskannaki mai sanyani natsuwa


Sake juyawa gefe tayi cos batason sake hada idanu dashi


Pls mana my princess yafada ashagwabe


Ahankali tace kayi bacci ka huta mana aidai yafi ko


Oh haka ma zakice ko baby shikenan amma karki tafi kibarni kinji


Nodding kanta tayi tare dafadin naji ahankali


Lumshe idanunsa yayi sannu ahankali bacci yayi gaba dashi


Tana zaune riqe da hannunsa hartafahimci yayi bacci sannan tasake hannunsa ta gyara masa kwanciyarsa


Kallon fiskansa take tana jin wani irin fitinannen sonsa yana ratsata ta ko ina


Murmushi take tana tuna yadda papa ya kware afagen luv ya kuma iya sarrafa mace


Lumshe idanunta tayi lokacin data tuna irin maganganun daya ringa fada mata adaren jiya saitaji kunya ya kamata


Tajima tana zaune kafin ruwan ya qare tacire ta saka masa dayan


Ganin azahar tayi yasa ta tashi taje tayi sallah tadawo har lokacin bai tashiba


Kuma ruwan da saura sosai shiyasa tafito da niyyar shiga kitchen tasama musu abinda zasuci


Tana saqqowa falo taji qaran door bell sai tawuce ta bude qofar


Mai aikin aunty naja tagani riqe da basket na abinci


Gaisheta tayi cikin ladabi sannan tace wai gashi inji aunty


Godia tayi sosai ta karba taje ta ajiye sai takoma dakin nasa ta zauna


Tagumi tayi tana tunanin rayuwarsu nabaya inda koda wasa idan anfada mata haka zai shiga tsakaninsu bazata taba yarda ba


Can tadubi agogo taga har 3 tayi gashi tagaji dazaman tana tsoron tatafi tabarsa ruwan yaqare yana bacci kuma


Tana cikin wannan tunanin sai taga yafara motsi


Ahankali ya bude idanunsa tass ya sauqesu akan fiskanta lokaci guda yasakar mata murmushi


Matsowa tayi jikinsa tace sannu katashi


Umm natashi haryanzun baiqareba ruwannan gaskiya nifa nagaji dashi yafada da alamun gajiya a fiskarsa


Ayyah ya Alamin kadanyi haquri kadan yamafa kusa qarewa saura kadan kaji tafada cikin lallami


Naji amma gaskiya bazaa samun waniba wannanma ya isa


Tace ai nafarkon yaqare wannan ne nabiyun


Kutt nabiyunne ashe lalle nayi bacci sosai kenan


Tace eh yanzunfa har 3 tawuce


Tanadan jansa da hira har yarage saura kadan nanfa yatada rikici saidai acire ya gaji


Ganin yaqi yarda yasa taciremasa ruwan da canola din takai dostbeen ta yasar


Ruwan wanka ta hada masa yaje yayi wanka yayi sallolinsa lokacin har laasar tayi


Itama sallah tayi tasake wanka sannan tadanji qarfin jikinta


Yar sassauqar riga marar nauyi tasaka tafito


Afalonta tasameshi akwance


Dago kansa yayi yace nashigo kina toilet


Tace eh wanka nayi ya jikinnaka


Yace am feeling better gaskiya yanzun naji na warware sosai


Allah ya sauwaqa tafada sannan tace muje muci abinci koh


Yace haba baby wayace kiwahalarmin da kanki aida turawa kikayi akayi mana takeaway dayafi


Tace aa banice nadafa bama aunty naja ce ta aiko daxun


Ok tomuje yafada yana miqewa dan yanzun yaji ya warware kuma baijin wani ciwo ajikinsa


Suna zuwa falo tace umm ya Alamin dan Allah nakawo mana muci anan wlh banason zama acan dinne


Yizamanki zandauko mana muci anan kada kidamu yafada yana zaunar da ita akan lallausan catfet din dake malale atsakiyar kujerun


Shiya kawo masu komai sukaci sannan ya tattara yaje wanke komai hardana safe kafin yadawo


Tana kwance yasameta


Ganin zata tashi yasa yace aa yikwanciyanki babyna nima zama zanyi


Agefenta yazauna aqasa ya dago kanta ya daura akan cinyarsa


Hira mai dadi yake mata tareda dan mata tausa mai dadi hakan kuwa baqaramun dadi yamata ba dan jikinta dik ciwo yake mata


8:00pm
Tafito daga wanka tadanyi shafefenta wadda yawancima turarukane ta shafe jikinta dasu sannan ta dauki rigar baccinta iyaka cikinta saidan wandonsa 3quater baby pink colour sunmata kyau sosai


Tana gaban mirror tana daura ribbon akanta ya shigo


Tacikin mirror take kallonsa sai murmushi yake harya iso gareta


Rungumeta yayi tabaya yana shaqar kamshin jikinta


Da wata kasalalliyar murya yace babyna kinyi kyau kuma turarenki yamun dadi sosai
Yaqarasa maganar yana sunsunan wuyanta


Wani yar taji ajikinta saida tsikar jikinta ya tashi lokaci guda wani kasala ya sauqo mata


Saitin kunnenta yakai yakai bakinsa close ur eyes baby yace da ita


Lumshe idanunta tayi
Hannu yasaka acikin aljihunsa ya ciro wani container ya budeshi saitin fiskanta kafin yace bude idonki to


Ahankali ta bude idanunta nan tayi arba dawani hadadden kuma tsadadden zoben azurfa mai sharp din hrt guda biyu manne da juna sai tsakiyar kuma wani dan dutsen diamond ne mai masifar kyalli


Waw yeh sab kyahei ya Alamin?(kai mene ne wannan) tafada da irin abin ya birgeta

Acchihona?(yanada kyau) ya tambayeta yana kallon idanunta tacikin madubi


Haa bohoot acchihei(eh yana da kyau sosai)ta amsashi tana kallon zoben




Cikin murmushi yace tumare liye meri dil(nakine zuciyata)


Meri liye?(nawa ne)tasake tambayarsa da mamaki


Haa tumare liye(eh nakine) yabata amsa yana dago right hand nata


Yatsanta na kusa da danqaramin ya riqo yaciro zoben yasaka mata


Nan yahaska mata hannun yayi kyau sosai


Juyowa tayi ta rungumesa tana cewa nagode nagode ya Alamin


Shshsh ya isa haka baby u deserved morethan that my princess i luv u


Tsabar yadda taji dadi batasan lokacin datace i luv u too


Dago fiskanta yayi yana cewa kahona baby pls kahona(kisake fada pls kisake fada)


Kallon cikin idanunsa tayi tace kahana pyar hai(nace inasonka)


Wani yanayin farin ciki yasamu kansa lokaci 1
Hade bakinsu yayi yana kissing nata anatse


Sunjima ahaka kafin ya dagota yace babyna nagode sosai da kika bani soyayyarki nagode


Ya isa haka ya Alamin


Falo suka dawo sukaci abincinsu sannan sukadan taba hira


Ganin tafara bacci yasa yadagota har dakinsa brush sukayi tareda dauro alwala sannan suka kwanta


Haka ya rungumeta gagam kamar wani zai kwace masa ita


Yaso ya batta amma saiya kasa hakan nan yafara wasa da ita sosai


Ganin abinnasa bana qare bane yasa tafara kuka


Barin abinda yakeyi yayi yafara lallashinta


Babyna kiyi shiru abinki ba abinda zanmaki kinjiko


Nasan cewar bakya da lfy barin maki komaiba amma kibarni nayi wasa dake kozan samu natsuwa


Jin abinda yafada yasa ta juyo tana kallonsa


Ganin hakan yasa yacigaba da shaaninsa saida ya jagwalgwalata son ransa haryajisa yasamu natsuwa sannan ya kyaleta


*******
Kwanansa uku yana jinyar babynsa banda zallar qauna da shagwabata ba abinda yake


Officema report yayi kancewar baida lfy


Itakuma sai wani shagwabe masa take dadayi


Cikin kwana ukunnan tayi lfy rass takoma normal abinta


Shikuma adaddafe yayisu sabida wani matsanancin shaawarta kedamunsa


Saidai yadan rage zafi tafannin wasanni


Amma yaukam yaga tayi lfy sosai shiyasa ya danji sanyi aransa koba komai zai kashe qishirwarsa


Aiko dare nayi dawuri ya fito da maitarsa afili


Da farko ta tsorata sanda ya lallabata tukun ta amince


Kuma batasha wahalaba sai dai shikam kuka da kuka hadi da sambatu ya ringa yimata lokacin daya samu shiga Headquater.[truncated by WhatsApp]






๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ






Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€


Written by Faty Mmn Faty


September, 2017






6โƒฃ8โƒฃ
Bashiya saurara mataba saida yajisa he's totaly satisfied tukun ya kwanta agefenta yana maida numfashi hannunsa daya acikin gashin kanta yana sosawa ahankali


Itakuma bawai taji wahala baneba aa sai dai jikinta yayi tsami dan wani irin gajiya takeji sosai


Banda ruwa babu abinda take buqata,murya can qasa tace fanii(ruwa)


Baijitaba saida tamaimaita sau biyu sannan yaji kamar magana takeyi amma muryarta can qasa


Kunnensa ya kawo saitin bakinta yace baby na me kike fadane


Meh fiji fanii(zansha ruwa) tafada tana qoqarain tashi zaune


Ok babyna barin kawomaki yafada yana dagota zaune


Tashi yayi ya zura rigarsa ya fito kitchen din cikin falonta


Ruwa mai sanyi da cup ya dauko


Gefenta ya hawo ya zauna ya zuba mata ruwan ya miqo mata


Dakansa yabata tashanye tass


Kallonta yayi yace aqarane,girgiza kanta kawai tayi tace aa


Ajiyewa yayi akan bedside drawer sannan ya gyara mata kwanciya akan qirjinsa yana shafa bayanta ahankali


Babyna ya kirata,uum ta amsa tana sake kwantar da kanta akan chest nasa


Me kike buqata namaki arayuwa dan kincancanci namaki komai


Dakinsan irin natsuwar dakike bani ko hmmm


Cikin shagwaba tace nidai so da qaunarka nake buqata inkabani wannanma ya isheni komai arayuwa


Baby kifadi wani abu daban dan wannan kinriga da kinsamesa tuntuni


Sake shagwabewa tayi tace to nidai nidai ba... saikuma tayi shiru


Say it babyna komene inhar baisaba shari'aba zanmaki baranma nasan bazaki fadi abinda badaidai ba
So fadamun abinda kikeso


Toh nidai Allah kada kamun kishiya


Dariya abin yabasa harsaida ya dara yace oh babyna meyasa bakyason kishiyan?




Turo baki tayi kamar zatayi kuka tace dan gaskiya barin iya kallon kana shiga dakinta kuma nasan abinda kakemun shizakana mata


Shine yasa bakyason kishiyar umm my princess


Tace umm shine ai, murmushi yayi sosai yace toh kinason abinda nake makinne?


Shiru tayi bata amsashiba cos maganar tamata nauyi


Toh shikenan ashe kinason kishiyar kenan tunda nazaki amsaniba ya fada kamar gaske


Nidai Allah banaso kadaina fadama tafada kamar zatayi kuka


Yace ok ok shikenan naji toh kibani amsana nace kinason abinda nakemakin


Umm inaso tafada tana cusa kanta cikin qirjinsa kamar zata shige ciki


Murmushin jin dadi yayi yace toh dik sanda nanemeki bazaki hanani ba


Gyada kanta tayi alamar eh


Yace yawwa babyna toh tinda hakane kuwa kisa aranki keda kishiya har abada


Tace dagaske ya Alamin


Gyada kansa yayi yace gaske babyna banyin magana biyu kekadanki kin isheni rayuwa dik abinda akeso awajen mace nasamu so akan me zan daga maki hankali nadaga ma kaina


Kikwantar da hankali insha Allahu bakya cikin layin matan da suke zama da kishiya


Har abada baxan taba maki kishiyaba cos sonda nake maki bazan iya hadashi da wataba kece komaina ur my everything fatana kihaifamun yara kyawawamasu kama dake


Wani dadine taji ya mamaye mata zuciya hakan yasa ta qanqamesa tana cewa thankyou ya Alamin nagode


Abinda yasa yaketa janta damaganar sabida shagwabanta birgesa takeyi matuqa


Yace toh idan kinason nayarda kinji dadi saikinmin abu daya tak


Dago kanta tayi tana kallon fiskansa tace mene ne


Yace nidai gaskiya yanzun yakamata acanzamun suna nabar yayannan ko sweetyna


Murmushi tayi sosai tace indai wannan ne kazaba dakanka me kakeso inna kiranka dashi


Aa kam kedai kizaba da kanki


Tace toh muga muga one n only yamaka


Yace yes yamun beautyna


Tace toh shikenan one n only na tafada tana kaimasa wani special kiss a chiks nasa


Yace banyardaba amun kiss dingaskiya nidai


Lips nasa takai bakinta tafara tsotsa cikin wani salo dabaisan yadda zai fassara yadda yakejiba


Saidata rikitashi da kalan salonta wadda yasauqarsa a network out of service dan gagara haqura yayi saida yayi second round tukun


******
Kwanci tashi ba wuya awajen Allah yau watansu uku harda doriya dayin aure


Yanzun kowa ya gansu yasan hankalinsu akwance yake kuma suna matuqar zaman lfy da son junansu


Har basu iya boye yadda suke ji akan junansu


Babu wadda yakai su daddy farin cikin zamansu lfy gashi kusan dik sati sai sunje masu


Dikkanninsu sunyi kyau sunqara haske sunyi kyau sai sheqi suke


Cikin ikon Allah kuma acikin satin daya wuce Fauziyyah ta kammala service nata


Har liyafa papa ya hada mata kuma suka shirya suka tafi dambam


Sunje akan idan sunyi weekend sai yatafo ya barta ita tayi one week


Abba da mama sunyi farin cikin ganinsu kuma yanzunkam kobaa fada makaba kasan suna zaman lfy


Ranan sunday papa gagara tafiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login