Showing 66001 words to 69000 words out of 86122 words
jallabiya ya saka sannan ya fice masallacin kusa dasu
5:30am ya shigo gida
Upstairs ya haura ziciyarsa tana kokwanton shin ya leqa fauziyyah yaga ta tashine kuma ya ta kwana
Amma kuma yana tuna alqawarinda yamata
Haka ya haqura ya wuce dakinsa amma zuciyarsa tana can wajen Fauzynsa
Falonsa ya kwanta ya kunna BBC news
*****
Wajen six ta tashi ta maida Alquraninta wajen zamansa
Ta nade sallayar da hijab dinta ta dan kwanta
Sai 8 sannan ta tashi ta fito falo ko mai tsaf yake amma haka tadan gyara
Daganan tasaqqo downstairs nanma tadan gyara kafin ta kunna bourner da aquarium
Nan da nan ko ina ya hade da qamshi mai sanyaya zuciya
Sama ta koma ta fesa wanka tazauna ta fesa kwalliya sosai
Jakar kayan da Aunty ta aiko mata ta bude
Dik wadda ta dago saitaji bazata iya sakawa ajikintaba dan gaba daya kayan kunya suka bata
Shiru tayi tana tuna maganganun Auntyn kawai ta dauki wani brown tied troser da coppee top
Wandon har qasa sai dai yabi jikinta ya lafe sai top din ta kusa guiwanta mai guntun hannu
Sunmata kyau sosai, dan qaramin coppee veil ta dauka ta daura akanta
Nan tafito cass da ita
Flat brown shoes tasaka ta fesa turare ta fito
Kitchen ta shiga lokacin har 9
Breakfast mai rai da motsi ta hada nan kitchen ya karade da qamshin girki bada jimawaba ta hada komai ta kai dinning ta jere komai
10:30am ta zauna ta zuba nata tafaraci hankali kwance
10am ya fito awanka ya shirya cikin wata boyel silver colour da layin brown
half jumber ce dinkin
Sunmasa kyau baisa hula ba sai gyara kansa da yayi wadda yaketa sheqi da qamshi
Turarensa ya fesa mai dadi sannan ya fito da niyyar ya leqata ya tamvayeta dame zata karya yasa akawo masu
Yana fitowa daga falonsa yaji ya shaqi wani lallausan qamshi
Lumshe manyan idanunwansa yayi ya bude ahankali
Yana zuwa wajen steps nan ya fahimci lalle ta tashi dan wani qamshi nadaban yake jiyowa daga qasa sabida haka ya saqqo qasa shima
Ko ina ya kalla sai sheqi da qamshi yake hakan yasa yasakejin wani sabon sonta aransa
Kamar motsi ya jiyo a dinning room shiyasa ya wuce can
Nanfa yayi mutuwar tsaye yadda yaganta cikin irin kwalliyar dayafison ganin mace dashi
Tanacin abincinta hankali kwance cikin natsuwa
Azuciyarsa yace komai nata unique
Sarai ta fahimci zuwansa wajen dan taji takun tafiyarsa sannan taji qamshin turarensa
Amma saita basar kawai abinta
da tattausan muryansa mai dadi yace Assalamu alaikum
Waalaikumussalam ta amsa batareda ta dago kanta ba
Murmushi yayi jin muryarta mai dadi
Qarasowa yayi ya dafa kujeran gefenta da hannunsa biyu yana zuba wani niimtaccen murmushi
Ahankali tace ina kwana
Lfy lau my princess kintashi lfy
Shiru bata amsashiba cos batason dogon magana
Hakanma yaji dadi koba komai ta mutuntashi
Umm baby badai girki kikayiba am so sorry namakara ko
Daman yanzun zan tambayeki abinda kikesone sai akawo mana ashe kintashi nine namakara
Da wata murya mai jan hankali tace no ba komai kawai bani buqatar abincin wani waje bismillah idan kanada buqata
Wani sanyi yaji acikin ransa yadda muryar take sauqa acikin kunnensa ok thanks baby yafada yana jan kujeran
Zama yayi ya serving kansa yafaracin abincin
Dadi sosai abincin ya masa kuma ya bata lambar yabo afagen girki dan baitaba tunanin ta iya girki haka ba
Itakuma ajiye spoon nata tayi tasha tea dinta sannan ta miqe
Ta dauke plate din tayi kitchen
Idanunsa qur akanta yana kallon salon tafiyanta
Jiyayi inama yaje ya rungumeta yaji dumin jikinta kozaiji sanyi aransa
Fitowa tayi ta wucesa yana ta saqa wasiqar jaki
Nanfa yaji anya zai iya zuba mata idanu kawai yana kallonta tana masa kwalele
Wata zuciyar tace toya zaka mata forcing nata zakayi
Shiru yadanyi yaga gara yabita ahankali harta saqqo yafi masa sauqi
Tunda ta koma daki take waya da mutane har wajen 11:39
Sannan ta kwanta nan bacci yayi gaba da ita
Sai azahar ta tashi tayi sallah ta fito kitchen
Lunch mai lafiya ta shirya masu sannan ta dawo daki tayi wanka tare da sallan laasar
Shiryawa tayi cikin wata swiss orange colour dinkin riga da zani
Tayi kyau iyaka kyau sannan ta fito dan taci abinci
Tana sauqowa falon qasa yana shigowa daga masallaci
Wani kallon qurillah yake binta dashi harta iso kan steps din dining kusa da inda yake tsaye
Kamar bataso tace ga nan lunch inkana da buqata tana fadin haka ta wuce
Yama gagara magana sai bin bayanta da yayi
Fried rice ce tasha kayan lambu da chips sai pepper chikchen ta masu
Zama yayi yaci abinsa amma kaf hankalinsa yana kanta
Ta rigasa tashi ta dawo falo ta zauna ta kunna cinema tana kallo
Saida ya kammala sannan ya dawo falo
Direct inda take ya nufo ya zauna agefenta dab da ita kafin ya saka hannunsa ya jawota jikinsa ya matseta gam
Wani kallo ta watsa masa tace meye haka ya Alamin
baqaramin kasala ne ya sauqo masa ba jinta ajikinsa ga wani taushi da fatanta keda dawani qamshi na musamman
Murya can qasan maqoshi yace mene kuma baby kawai zanbada tukuicin kwalliyannan ne
Bata ankaraba taji ya kai bakinsa kan nata yana wani sauqe numfashi hadi da sake matseta sosai
Mutsu mutsu tafara dan yadda ya matseta sosai cikin haka har suka dunguro kasan carfet
Nan ya kuma samun yadda yakeso
Saida ya kashe mata jiki sosai yadanji natsuwa yazo masa kafin yafahimci ashe hawaye takeyi ba halin kuka tunda ya riqe baqin kamar mintin lolly pop
Dagota yayi yafara lallashi da kasalalliyar muryarsa yake fadin pls babyna kiyi haquri ba yadda zanyui ne nakasa controlling kaina
I luv u baby pls kada kiyi fushi dani wlh sonkine sanadi
Cikin muryar kuka tace nikasakeni
Naji amma saikin cemun kin haqura kuma bakiyi fushiba
Nodding kanta tayi
Yace u mean kinhaqura
Sake nodding kanta tayi yace thanks babyna thanks i luv u sannan yasaketa
Itakuma daki ta wuce tana shiga tafada agado tana maida numfashi
Dan baqaramin kashe mata jiki yayiba
Sannan tanajin wani abu acikin dikkannin jikinta wanda batasan mene ne ba
Tana nan kwance tana tunanin abinda papa ya mata cikin sauri ta rufe idanunta saitaji kunya ya kamata
Amma abin mamaki ko kadan bataji haushinsa ba saidai kawai batason hakan
Papane ya shigo har bakin gadon ya tsugunnan da murya mai dadi yace babyna bacci kikejine
Shiru batace komaiba yace pls kidanzo mana Aunty naja ne tazo inyaso idan ta tafi saiki dawo ki kwanta kinjiko
Turo baki tayi tace niba bacci nakejiba
Yace toh zakizo kugaisako
Tace naji katafi aidai zanzo
Murmushi yayi dan yafahimci batason suhada ido ne
Miqewa yayi ya fice
Dan gyara fiskanta tayi ta fito
Da faraa suka gaisa
Dan dama sunsan juna fauziyyah tace inasu sopy
Tace suntafi islamiyyah amma ai zasuzo ranan da ba islamiyya
Nan sukadanyi hira kafin tace zata koma kada yan makaranta sudawo bata nan
Papa ne yarakota har bakin gate din gidanta tunda tsakaninsu gida biyune kawai
Nan tasake fada masa dabarun zaman aure baran ma dake tasan cewar yanayin dasuke ciki dan itace abokiyar shawaransa
Abinda taita maimaita masa shine ya lallamata karya gajiya ya kuma ringa kyautata mata komai zaiyi setling da yardar Allah......
โ๐ปFaty Mmn Faty
.
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
September, 2017
6โฃ3โฃ
Godiya yamata sosai sannan ya dawo gida
Azaune ya sameta tana waya dankwalinta ahannu sai dariya take ko ita dawa oho
Shagala yayi wajen kallon yalwataccen gashin kanta
Wanda yasha gyara sai sheqi yake
Kamar yaqarasa ya shafa haka yakejin wani abu na fisgarsa amma sai ya daure zuciyarsa ya wuce kitchen
Plates da sukaci abinci ya hada ya wanke sannan ya fara mopping kitchen din
Itakuma abinda ya zaunar da ita afalon kenan wayar datake akan data qare zatazo ta gyara komai
Yana cikin mopping din ta shigo
Dago kansa yayi yana mata murmushi kafin yace kina buqatar wani abune akawo maki
Cikin mamaki take kallonsa amma saita dake tace umum
Nanma murmushi ya sake mata yace ok kada nabata maki jiki da ruwa ko baby barin qarasa
Juyawa tayi tana mamaki aranta lalle tabbas ya Alamin ya canza
Dakinta ta koma ta shirya kayayyakinta dasuke cikin jakukkuna a drawer har aka kira sallan magrib bata gamaba
Bari tayi tayi sallah sannan ta qarasa
Sai bayan tayi sallan ishai sannan tayi wanka
Simple makeup tayi amma tayi kyqu abinta, wani black boonshort tasaka da wata yar miciciyar riga milk colour wacce dakadan ta wuce cibiyarta
Afalonta tazauna tana kallon ZEE CINEMA a DSTV
batada niyyar fita that's why tasaka wadannan kayan n she didn't think akan shima zai shigo mata dakiba tunda rabonsa da dakin tun jiya
Tashagala tana kallonta kawai taji an turo qofar anshigo
Cikin sauri ta dago kanta tana kallon qofan
Shikuma yana shigowa ya daskare awajen sabida tana zaune akujeran dake kallon qofa so dik wadda ke zaune awajen kana shigowa zaka ganshi
Dauke kanta tayi tana tunanin ta tashi ne tanemi abinda zata lulluba jikinta amma sai taga gara ta haqura kanta tashin
White T-shirt ce ajikinsa da black 3quater sai qamshi yake zubawa hannunsa riqe da leather
Shigowa yayi har kusa da ita kafin ya zauna yana ajiye abin hannunsa akan table dake gabanta
Wani mayen kallo dayake binta dashi lokaci guda zuciyarsa ta kwadaitu da abubuwa da dama
Matsota yayi sosai kamar zai shige jikinta
Itakuma banda qirjinta dake dukan uku uku hadi dawani yarr dataji lokacin da jikinsu ya hadu
Hannunsa yasa ya zagayo neck nata yana wasa da hannun rigarta
Dan zamewa yayi yamaida tsayinsu daidai ya kwantarda kansa akan arms nata
Ganin yadda yakanainayeta yasa ta daure tace ya Alamin maiyasa kakemun hakane
Hancinsa yakai yana shinshina wuyanta yace mekenan namaki umm
Batarai tayi kamar zatayi kuka tace abinda banaso kakemun Allah kana takurin rayuwata sai hawaye sharr
Bakinsa yakai ya lashe hawayen tass sannan yace baby maganafa kawai kikace kada nasake maki kuma tunda nashigo bance dake komaiba
Hasalima abinci nakawo maki amma bansan yadda zan fadamaki kizo kiciba
Yana maganar yanabin laps nata da tafiyan tsutsa
Taushin dayakeji yasa yasake matsanta sosai
Toh naji pls kasakeni kuma ni aqoshe nake
Ok naji kinqoshi toh ina zakije ba kallo naga kinayiba
Nidai daki zanje dama nagaji da kallon
Kallon bakinta kawai yake yana murmushi dan komai tayi birgesa take
Hannunsa yakai ya shafi labbanta yana fadin bansan danqaramin bakinnan da qarya bafa
Turo baki tayi tana yunqurin tashi aiko yasa hannu yamaidata yadan kifo kadan yamata rumfa da faffadan kirjinsa
Sai idanu take zarewa tsabar tsoro hadi da numfarfashi kamar wacce tai wasan tsere
Shi dariyama tabasa aransa yace oh ashe haryanzun tsorontannan yana nan
Cikin wata kasalalliyar murya yace baby lfy kike sauqe numfashi kamar kindau abu mai nauyi baicin ni ban dannekiba
Yana maganar ya kwantar da kansa a
Kan qirjinta
Wani niimane ya sauqo masa nan yakai hannunsa yazame ribbon dake kanta yana shafa gashin kanta
Bari jikinta yafara gawani irin abu datakeji tundaga dan yatsan kafarta hat kanta
Shima abinda yakeji kenan har yafara rasa natsuwarsa hannunsa ya sauqe daga kanta ya daura akan qirjinta ya salam wani yanayi na musamman yasamu kansa aciki
Nanfa suka fara kokuwa ala tilas wai zata hanasa
Shikuma yadda hankalisa ya tashi idanunsa suka qanqance baiko saurara mata ba saima danneta da yayi sosai yasamu ya rabata da dan rigar jikinta wacce dama tafi babu
Aiko idanunsa sunakaiwa wannan waje yasakejin wani feeling ba bata lokaci yakai bakisa da hannunsa dumudumu kamar kura ta samu nama haka yashiga hidima
Salon dayake mata yasa jikinta ya mutu murus sai hawaye kawai dake ambaliya afiskanta
Hannunsa ya sauqe kan qugunta zuwa cinyoyinta yana shafawa bakinsa na lasan...
Saida yasha budurinsa sosai kafin yasamu yaji yayi....
Sannan ya qanqameta lokaci guda jikinsa yayi laasar ko motsin kirki kasawa yayi
Ganin yayi shiru yadaina abinda yake mata yasa tayi tunanin kukantane ya kwaceta bayan batasan cewar alqawari yayima kansa kan zai daure zuciyarsa bazai kusancetaba har saita aminta dashi komai ya daidaita atsakaninsu
Amma zaike rage zafi kuma da haka yakeso ya dasa mata qaunarsa aranta
Yakai 10mins ahaka kafin ya dago kansa yana kallon kyakykyawar fiskanta
Idanunta arufe sai ruwan hawaye
Dan hada rai yayi kafin yace baby zakici abincin ko har yanzun aqoshe kike
Zumburo masa baki tayi tace nikadagani bazanciba
Yace ok baki gamsuba kenan amaimaita class amma kuma tazarce zamuyi har inda kike tsoron
Jin abinda yafada yasa tafara bashi haquri
Yace najito amma saikinci abinnan dan bazaki kwana da yunwa ba
Cikin sauri tace zanci
Yace good amma yanzun zakici agabana
Murya can kasa tace Allah zanci amma bayanzuba
Murmushi yayi dan yafahimci jikinta yayi weak sosai sai yace ok amma kimin alqawarin zakici
Ahankali tace nayi
Tashi yayi yanajin jikinsa amace ya ce goodnight my princess sannan ya fice
Kaitsaye toilet ya shige yana shiga dakinsa
Wanka yayi ya tsaftace jikinsa sannan y sauya kaya zuwa kayam bacci kafin yakwanta zuciyarsa fess sai murmushi yakeyi yana tuna yanayin daya samu kansa aciki
Lalle Allah yayima Fauziyyah baiwa iri da ban da ban
Da tunaninta bacci yayi gaba dashi harda mafarki barkatai
*****
Yana fita tasamu ta miqe da kyar ta shiga cikin bedroom nata
Wanka tayi itam cos taga baqon abu atattare da ita sai anan tadanji qarfin jikinta
Falo tadawo ta zauna bude abinda ya kawo mata
Shawarma ce anade da duminta sai aroma dake tashi
Dayan kuma takeaway na gasmeat ne
Haka taci ta qoshi ta kora ruwa mai sanyi sai bacci nan tashige daki abinta ta kwanta
Sai dai sam bacci ya gagareta sai tunani papa daya addabeta lalle ya alamin ya iya luv abinda tafada aranta kenan
Tundaga ranan tasauya salonta bata taba yadda papa yayi koda qaramin wasa da ita
Daya kusantota zata fara kuka tana cewa idan yana qaunar Allah yarabu da ita tunda ba dole
Shikuma bai kaunar yabata mata rai haka zai kyaleta
Gashi kullum cikin tayar masa da hankali take wajen daukar wanka da kaya masu jan hankali
Kullum burinsa ya kyautata mata aikin gidama kusan 50-50 sukeyi kafin ta tashi zai rigata tashi yayi shara mopping ya kunna burner ko ina ya bule da qamshi
Amma abanza Fauziyyah batada niyyar sauqowama dan yanzu maganama bata cika hadasu ba yayi iyaka yinsa harya haqura ya kyaleta saidai baifasa kyautata mata da fada mata kalamai masu dadi na soyayyah ba
*2months later*
Yanzu kimanin watansu biyu da aure kenan
Kullum papa baida abinda ya fice ganin ya kyautatamata ya sanyata farinciki
Ko office ya fita harya dawo hankalinsa yana gunta
Ya sayo mata wannan wancan dik dan ya birgeta yakeyin hakan
Damuwarsa daya yadda yake fama da shaawarta amma ita batada niyyar saurara masa haka yake danne zuciyarsa
Afannin fauziyyah kuwa tun tanajin wani baqon Alamari gameda papa
Tunbatasan mene neba harta fahimci zuciyarta takamu da sonsa
Ahankali ta fahimci lalle zuciya tana son maisonta kuma mai kyautata mata
Wani irinso takejin tana masa wadda bata taba yima wani mahaluqi ba
Takuma gane ashe yasirma son yarinta tamasa
Saida kuma ta gagara daina quntata masa dikda komai zata masa bai nunawa at last ta realizing cewa lalle papa yanasonta sona haqiqa na gaskiya
Amma ta gagara nuna masa hakan koyaushe saita ringa nuna masa baigabanta sam kuma ta gagara daina hakan dan yanzun dakanta idan tamasa abu saiya dameta taji dama bata aikata hakanba
Amma abubuwa da dama taragemasa tunda idan tamasu abinci komabai kusa data leqa dakinsa dikda iyakarta bakin qofa tace yazo suci abinci sabanin da sai dai insanda yafito dan kansa
Yau dawuri ya taso office itakuma batajeba kasancewar Friday ne
Da yamma lis yasmeta zaune afalo
Barka da hutawa baby yafada fiskansa dauke da qayataccen murmushi
Uhum kawai tafada batareda da ta dago ba daga danna wayarta datake
Barinje gidan aunty naja dagacan zanwuce masjid sai after isha zandawo
Ok kawai tafada shikuma ya wuce dan inda sabo yasaba da halin ko inkula datake nuna masa
Yana wucewa tabi bayansa da kallo harya fice sannan ta zame ta kwanta tana roqon Allah yasa ta sassauta zuciyarta ta kyautatawa mijinta
Yana fita gidan Aunty Naja ya nufa afalo yasameta suna kallo itada da yara kasancewar friday babu islamiyyah
Yana sallama oga ya taso da gudu ya rungumesa yana oyoyo uncle
Papa ya dgashi sama yana cewa oyoyo my boy
Zama yayi ya daura oga akan cinyansa suna gaisawa da aunty
Bayana sun gaisa tacema su sopy oya kuwuce dakinku kuje kuyi kallon acan
Ta dubi oga daya dane cinya tace harkaima dakake wani lafewa tashi kabisu
Papa yace da anbarmin abokuna ai
Tace rabu dashi damunka zaiyi da qiriniya
Bayan sun wucene ta dubi papa tace ya Fauziyyah dai yanzunkam komai normal ko
Dan sosa qeyarsa yayi yana cewa umm ai rikicecciyace ammadai yanzun tarage fitina
Tace banganeba wai haryanzun bakasamo kantaba
Cikin muryar tausayi yace ai aunty rikicinta sai a hankali
Da mamaki ta dubesa tace kada kacemun kaikuma zuba mata idanu kayi kake kallonta
Yace to yazan mata ninafison saita fara sona ta aminta dani
Tace so na biyu ko na nawa ai dik wanda yaje gidanku yazauna daku na awa daya zai fahimci fauziyyaha tana sonka kawai pretending takeyi kaikuma idanunka sun rufe ka kasa fahimtar haka
Yace to nidai kawai ina lallabatane muzauna lfy tinda banida option
Tace kana da option kuma cikin ruwan sanyi zaka samu kanta
Nan tafada masa yadda zaibi
Nidai banji maitaceba dan yadda tayi maganar ahankali
Sai kawai naga yanata dariya dan mganar dariya tabashi
Yace kai aunty bakida dama
Itanma dariya tayi tace kaidai kawai kayi yadda nafada maka
Saida aka kira sallan magriba yatafi
Baikoma gidaba sai bayan da yayi sallan isha tukun
Lokcin daya shigo bata falo yaji dadin haka sai ya wuce dakinsa
Toilet ya shiga yayi wanka da ruwa mai zafin gaske dik da shiba maabocin muamala da ruwa mai zafi bane sosai amma haka ya daure nan jikinsa ya dau dumi
Cikin sauri yasaka kaya ya shige bargo ya rufu
Baifi 5mins ba da kwanciya ta leqo falonsa taga bayanan saita leqo dakinsa taga koya dawo yafito suci abinci
Ahankali ta tura qofar ganin wutan dakin akunne yasa tafahimci ya dawo
Shiga tayi ta tsaya abakin qofa ganinsa akwance akuma qudundune cikin bargo yasa tayi tunanin lfy
Cikin sanyin murya tace kafito muci abinci
Murya na rawa kamar mai zazzabin daya masa mummunan kamu yace kije kici kawai bazan iya ciba
Harya juya saita kasa tafiya dan yadda tai voice nasa tasan ba lfy ba to amma mai yasamesa lokaci guda baicin dazun ya fita lfy lfy ta tambayi kanta
Juyowa tayi ta tako har bakin bed inda yake kwance sai rawar sanyi yake kamar gaske
Nanmada ta tsorata dayanayin data gansa
Hankali tashe tace ya Alamin mene yasa meka
Jin yadda tai maganar adame yasan tarkonsa ya kama bushiya
Sake shaqe murya yayi yace baby am sick banajin dadi fever ke damina
Fever tafada tana zare idanu
Daga kansa yayi irin bai iya amsawannan
Nam take taji wani tausayinsa ya dirar