Showing 39001 words to 42000 words out of 86122 words
tace kamar kasan wlh yunwa nakeji cos rabona da abinci tun dasafe dan bani iya cin abinci idan ana hayaniya
Yace eyyerh sowwie matso na feeding naki toh
Hannunsa yasa ya yago tsoka mai laushi yace umm
Miqo bakinta tayi ta amsa maimakon ta sake masa hannu sai tasa harshenta ta riqe masa yatsu tana wani tsotsa
Hakan yasa yaji wani feeling na taso masa
Ahankali ta saki masa hannun itama tasaka nata tafara cin naman hankali kwance kamar ba gobe saida suka qoshi tukun sanna ta matsa gefe
Dubanta yayi yana cewa kin qoshi daiko
Tace yeah am full
Gyada kansa yayi yana shan fresh milk
Niko nace oh inda ranka kasha kallo wannan wacce irin amarya ce marar kunya haka๐ค
Tattara abubuwan yayi yakai kitchen sanna ya dawo dakinsa yayi brush kafin ya wuce dakinta
Yana shigowa tana fitowa daga toilet itama da alamu brush tayi
Ahankali ya iso kan gado ya zauna kafin yamata nuni da hannu akan tazo wajensa
Cikin salo ta tako har wajensa
Hannunsa yasa yajawota tafado kansa
Baice da ita komaiba sai mirginata da yayi ya juya ya kai bakinsa kan nata yana wani shafata
Nanfa ya tayar mata da tsumi nanfa tafara tsotsar bakinsa kamar ta cinyeshi
Hannunsa yakai yazame hannun rigarta saime sai kuma yaji bra namma baiyi qasa a quiba ya samu ya cireta dan burinsa bai wuce yasamu ya kai hannunsa kan abinda yafi soba
Ga mamakinsa sai yaji abu kamar na wasan yara
Dago kansa yayi ya kalli qirjinta da idanuwansa da suka fara canza launi sai dai tabbas abinda yaji haka yagani
Ganinsu yayi basuma kai na fauziyyaba ashe batada qirji shine take saka bra na acuci gara
Sai yaji zuciyarsa tamasa wani iri amma dake amaryace sai yakai bakinsa kawai yacigaba da shan shaaninsa
Dik sun fice a hankalinsu sai romancing junansu suke cikin dabara yakai hannunsa yakashe fitilar dakin sai deem light kawai ya bari
Cire kayan jikinsa yayi kafin itama ya rabata da nata rigar da dama tagama zamewa
Abinka da sabon shiga har wani rawa jikinsa yakeyi nan yafara neman hanyan shiga
Amma me aliqe tsaf wani irin shauqi kawai yakeji inda juhaina kuwa taketa wani irin nishi dayake sake tayar masa da hankali
Aifa nan daya dan saka qarfi kadan sai yajishi zurum ya shige ashe saman ne a kulle amma cikin abude yake
Nan yaji wani irin zafi acikin zuciyarsa dik da baitaba kusantar mace ba amma yasan cewa budurwa ba haka takeba to kenan juhaina ba cikakkiyar budurwa bace
Tambayar da yayi wa kansa nan yaji kamar ya tureta gefe ya matsa dan baqin ciki amma me sai yaji tasake qanqameshi alamun yaci gaba da abinda yake
Cikin baqinciki da fusatar zuciya ya samu ya raba jinkinsa da nata ya miqe ya bar mata dakin tsabar takaici ko kayansa bai tsaya dauka ba baran yasaka
Yana fita juhaina tace na shiga uku ni juhaina yanzun ashe hajiya yar ficika mai da tsohuwa yarinya kudi na taci bayan tamin alqawarin wannan hadin bazai taba ganewa ba yanzun ya zanyi ai kawai saita fara kuka
Dan tarasa mafita kuma tasan dik abinda zata fada bazai yadda ba
Har asuba idanunta biyu tana ta tunanin wacce hanya zatabi
domin ganin tashawo kan Dr Alamin ya yarda da abinda zata fada masa .......
โ๐ป Faty Mmn Faty
[5:20PM, 8/20/2017] โช+234 814 477 8681โฌ: ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
August, 2017
4โฃ1โฃ
Ahankali tafara jin natsuwa sabida ta amince da shawarar da zuciyarta ta bata
Amma dik da haka bata daina zullumiba , tana nan zaune har wajen6 kafin ta tashi taje ta watsa ruwa ta fito tayi sallah
Sai da gari yadanyi haske kafin ta sake wanka ta yi kwalliya sosai
Tasaka wasu riga da wando masu kyan gaske, ta feshe jikinta da turaruka masu qamshi
Balaifi tayi kyau sosai,cikin bugun zuciya ta fito ta nufi dakin papa
*****
Papa kuwa cikin tsananin baqin ciki wadda tunda uwarsa ta haifeshi bai taba jin irinsa ba ya baro dakin juhaina
Dakinsa ya shiga ya turo qofar ko rufewa bai iya yiba
Zama yayi abakin bed ya dafe kansa da hannayensa biyu
Kallo daya zaka masa ka fahimci yana cikin matsanan ciyar damuwa
Idanusa sun kada sunyi jajur kamar bushashshen gauta
Tunani yake taya haka ta faru, juhaina ta yaudareshi ta cuceshi kenan
Maiyasa zata masa haka haka ya dinga zancen zuci
Dakyar har yasamu ya miqe ya dauki boxer yasa ajikinsa
Amma zuciyarsa kamar zata fito waje yakeji dan baqin ciki
Fridge ya bude ya dauko wine nasa, cikin sauri ya rintse idonsa lokacin daya tuno kalan qirjinta
Daqarfi yace nooo nan yadaga kwalbar yayi firo da ita sai jikake tass ta fashe
Haka ya dauko sigari shima gagara sha yayi gaba daya yarasa meke masa dafi fatansa idan mafarki yake Allah yasa ya farka yaga haka bata faruba
Ahankali ya lallaba yaje ya kwanta ko zai sami natsuwa dan yama rasa meke masa dadi ga wani irin ciwo da mararsa ke masa
Kwanciya yayi ya shiru yana riqe da mararsa yana kuma tunanin abubuwan da suka faru daya bayan daya
Yajima ahaka wadda shikansa baisan har tsawon wani lokaci yakaiba kafin bacci barawo ya daukeshi
Amma asuban fari ya farka sabida baccinma ba na natsuwa yayiba
Jin har an shiga masallacin dake kusa dasu yasa ya yunqura ya tashi dan yayi sallah
Wani dogon tsaki yaja lokacin daya tuna ashe sai yayi wanka kafin yayi sallah
Wanka yayi ya fito yayi sallah kafin ya tashi ya gyara wajen daya fasa kwalba jiya
Amma balaifi yadanji sauqin damuwarsa tinda mararsa ma ta daina ciwo
Kwanciya yayi amma idanunsa biyu , dan baccin safen daya saba ma idan ba office zashiba yau ya gagaresa
Yana kwance kamar daga sama yaji ana bude masa qofar daki
Idanunsa akan qofar har ta shigo, ganin juhaina yasa ya juya kwanciyarsa dan ganinta sai yafama masa gyanbon dake daminsa
Cikin sanyin jiki ta qaraso gaban gadon dayake kwance ta durqusa
Cikin murya mai nuna tsantsar damuwa da tausayi tafara magana
My king tabbas nasan ni mai laifice agareka da naboyemaka gaskiyan alamari ban sanar makaba
Sabida gudun kada ka gujeni gashi kuma abinda nake gudun ya sameni
Nan muryarta tafara rawa cikin kuka tace amma ya kamata katambayeni kafin ka yankemun hukunci
Shidai yana dai jinta amma ko matsi baiba baran ya tanka mata
Cikin kuka taci gaba da fadin
Wannan halin da kasameni aciki badason raina baneba nima
Tun ina jss wani ciwo ya tsiro mun agaba na shine akaini asibiti likitoci sukace sai anmun aiki awajen
Sanadin wannan aiki sukace zan iya rasa budurcina, bayanda aka iya haka akamun aikin dan nasamu lfy
Tasake fashewa da kuka mai tsuma zuciya, cikin sheshsheqa tace lokacinda maganar aurenmu ta taso saida mama tace nafada maka gaskiyar abinda ya faru dani amma sai naji tsoron kada ka rabu dani dan nariga da nakamu da matsanancin sonka
Dan Allah Dr kayafemun laifin dana maka da ban fada maka ba
Nan tadage taketa rusa kuka wane uwarta ce ta mutu cikin kirsa ta dago wayarta tana cewa barin kira mama nafada mata halin dana ke ciki danaqi jin maganarta ta turo ya muzammil ya kawo takardun aikin da aka mun kozaisa kayarda dani
Dik maganar dake cikin kuka takeyi
Tana saka wayar akunnenta sai taji ya wabce wayar ya wurgar akan bed cikin tausayinta ya rungumeta tsam ajikinsa
Itakuwa ganin tarkonta yakama sai tadada lafewa tana cigaba da kukanta
Cikin sigan lallashi yasa hannunsa yana shafa kanta
Yana cewa is ok my queen kiyi shiru nafahimceki nima kiyafemun dana maki mummunan fahimta
Dama nasan bazakitaba aikata abinda zuciya take tunaniba
Maimakon tayi shiru sai sake fashewa da kuka tayi
Wani irin tausayinta ne ya kamshi tabbas baimata adalciba daya bari zciyarsa ta amince da abinda ba gaskiyaba
Ganin yadda take kuka ta gagara yin shiru kawai ya saka bakinsa acikin nata yafara mata salo na musamman
Jin yadda yake bata wasu darusa yasa jikinta ya mutu murus har tayi shiru tana sauraronsa kawai
Shikuma ganin tafara samun natsuwa yasa ya dora daga inda ya tsaya
Ganin labari yafara sauyawa yasa na tattara nawa yanawa na fice na basu waje........
Pls kuyi haquri da wannan
โ๐ปFaty Mmn Faty
[5:20PM, 8/20/2017] โช+234 814 477 8681โฌ: ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
August, 2017
4โฃ2โฃ
*3 hours later*
Ahankali na lallaba nadawo dakin papa
Atsaye naganshi gaban mirror yana daure da towel a waist nasa
Da alamu wanka yafito, yana gyara suman kansa
Ta cikin mirror ya hangi juhaina wacce ta bashi full attention nata , ta zura masa idanu sai kallonsa take
Murmushi kawai yayi yaci gaba da abinda yake
Sai da yagama shafe jikinsa tsaf da cream n spray sannan ya wuce wajen kayan daya ciro
Black trouser ne da brown shirt, sun matuqar amsan jikinsa
Dik abinda yake har yanzu idon juhaina na akansa
Yana lura da ita amma ya kamar bai ganta ba saida ya qare shirin sa tsaf sannan ya tako ahankali har bakin bed inda take kwance cikin blanket
Sunkuyo wa yayi saitin fuskarta , hura mata iskar bakinsa yayi afiskanta
Cikin soft voice nasa yace my queen baki gajiya da kallona ne
Sauqe idanunta qasa tayi cikin murya mai cike da shauqin so tace bani gajiya n kuma ban jin akwai ranan da zangaji da ganin kyakyawar fuskar mijina
Cikin murmushi ya kai hannunsa yana shafa fiskanta yace kada kidamu my darling am all urs
Qanqame hannunsa tayi tace thanks my luv thanks a lot
Yace oh no my queen do not say that mana umm, u deserve morethan that, now kifadi mene kikeso kiyi break dashi
Cikin shagwaba tace anything
Umum kifadamun dai mene kikeso yanzun zan tura ayiyo mana take away
Sake shagwabewa tayi tace toh abinda zakaci shizanci
Yace umum my darling kifadi naki inyaso sai muci nawanma kada kizo bakisonshi
Tace toh chips da salad nakeso
N what? Ya sake tambayanta
Tace shikenan
Yace ok barin aika abdu inyaso sai naxo na maki wankan dan naga kingaji dayawa
Yana fadin haka ya juya zai fita sai yaji ringing na wayarta
Amma sai ta share kamar batajiba, shikuma ya zaci batajibane sabida ringing tone ba mai volume bane
Harta katse bata dauka ba
Yakai bakin qofa kenan sai yasakejin qarar wayar kuma batayi yunqurin dauka ba
Atunaninsa ko bataga inda ya ajiye mata wayarbane shiyasa ya dawo baya ya dau wayar ya miqo mata yace gashi aunty safna na kira
Amsa tayi cikin inina tace ko, to, thanks ta qaqalo wani murmushin dabai kai zuciba
Yana fita kira na uku yakuma shigowa,cikin sauri tadauka har hannunta na rawa
Daga dayan bangaren aka ce barka da safiya amarya, dafatan kintashi lfy
Cikin murya qasaqasa tace haba munnir ya zaka kirani da sassafen nan baicin kasan da wuya idan mijina ya fita kuma da kaga kamin missed call daya ban dauka ba ai sai ka haqura tunda kasan dole zan nemeka
Wata dariya yayi yace toh naji yanzu nayi laifi kenan
Tace aa bawai nace kayi laifi bane ba amma pls kada kana kirana
Nizan rinqa kiranka tinda alqawari namaka
Yace toh naji amma dai saiki san yadda zakiyi dani nan da 1 week dan wlh bazan juri rashin kiba
Itama cikin fada fada tace waime ke daminka ne munnir kabani time mana inafa sane dakai kuma wani plan nake son shiryawa yadda zaikasance kullum muna tare kuma gida daya
Murmushi yayi yace yawwa tawan yanzu naji zance mai dadi
Tace toh sai anjima idan nasami sukuni zankira ka anjima
Yace toh bye miss u
Ahankali tace miss u too sannan takashe wayar
Nan tashiga tunanin hanyar da zatabi da munnir kada ya balle mata aure dan tasan zai iyah
Tana cikin wannan tunanin papa ya shigo
Ahankali ta yunqura zata tashi dasauri yaxo ya kamata yace barin taimaka maki kiyi wanka ko
Murmushi tayi kawai dan gaba daya hankalinta na agun munnir wacce hanya zatabi ta kaucewa wayarsa
Haka suka shiga toilet ya taimaka mata tayi wanka
Itama shiryawa tayi cikin wando 3quater da wata qaramar top ta fesa kwalliya nan tyi dass da ita
Tanagamawa papa na shigowa yace madam muje muyi break ko
Murmushi tayi tace ok
Qarasowa yayi ya manna mata kiss a forehead nata yace kinyi kyau my darling
Kwantowa tayi jikinsa tace thanks baby
Atare suka fito inda suka zauna afalo sukayi break cikin kwanciyar hankali
Bayan sun karya maimakon ta tattara tarkacen takai kitchen na dostbeen ta zubar son samuma ta wanke na wankewa
Amma saita ture su gefe gefe ta gyara kwanciyarta akan laps nasa
Duban ta yayi yace my queen pls da kin daga wannan tarkacen anan mana ko
Turo baki tayi cikin shagwaba tace wlh nagaji sosai ga hidimar biki ga taka shiyasa ko motsi banson yi
Shiru yadanyi yace ok barin kaisu kitchen naxo na maki tausa ko zaki dan ware
Yana shiga kichen sai yaga cups da plate na jiyama ba awankeba dan baimayi tsammanin ta shiga kitchen ba
Hadasu yayi ya wanke sannan ya fito
Yana zama ta matso shi sosai tace yanaga kajima yace umm na dan gyara wajen ne shiyaa
Tabe baki tayi tace ok
Nan yadan fara matsa mata qafa ammafa ina juhaina saita canza layi dan ita bata gajiya da wannan lamarin nan suka tattara sukayi bedroom nasa acan suka gama shaaninsu kuma balaifi papa yana samun natsuwa dan baqaramin gyara tasha ba kawai dai waccan abinne da bai taba gyaruwa amma balaifi tana da niima
Sai bayan azahar suka tashi nanma ya aika akamusu take away
Da dare ma haka take away ya masu
Haka haka har kwanansu uku da aure kullum dare da rana sai dai take away kuma idan sunci bazata iya gyara wajenva baran ta wanke abinda suka bata
Daya mata magana sai tace itafa gara dik abinda suka bata asashi a shara inyaso asai wasu amma ita bazata iya wanke wanke ba
Yace toh zai dauko mata mai aiki harta amince amma daga baya datayi tunani saita ce bataso ba yanxu ba
Afannin munir kuwa tace ranan friday ya shigo bh ya kwana a hotel inyaso ranan saturday sai ya qaraso gidanta kafinnan dr yana gida
Nan ta shirya masa plan nata
Kwanan su shida da aure amma gaba daya papa ya kasa gane juhaina wacce irin mata ce
Komai ba ruwanta bata shara bata wankewanke bata girki ko daidai da rana daya bata taba tunanin ta shiga kitchen tamasu girki ba
Haka baruwanta da gyaran daki abinta sai dai toilet kam zata wanke tsaf ta fesa wanka da kwalliya koyaushe tana qamshi abinta
Ga danbanzan son yawo kullum itakam sufita suje nan suje can
Amma bata taba zuwa gidan momcy ba koda yamata zancen sai tace bayanzu ba
Washegari saturday wajen 12 bayan sun karya suna zaune afalo sai juhaina ta dubi papa tace my king anjima kadan wani cousin nawa zai zo fa
Yace ok wane kenan
Tace sunansa munnir yasamu admission anan ATBU
Papa yace ok amma baki taba ban labarinsa ba
Tace umm mamarsa qanwar daddy ce
Yace toh badamuwa sai ya shigo
Bada jiwaba kuwa aka norcking qofa
Papa ya tashi ya bude ganin saurayi matashi amma bazai kai papa ahaifeba yasa papa yagane shine munnir
Hannu ya miqa masa da murmushi yace barka da zuwa
Yawwa barka dai ya fada suna shigowa cikin falon
Da murmushi afuskarta tace yau malam munnir ne agidana
Shima da murmushi afiskansa yace nine dai amarya ba kya laifi
Tashi tayi ta kawo masa ruwa da juice harda snacks da papa yasaya masu sabida baqi
Ganin yadda take wani rawar qafa da baqon daga zuwansa harta kawo masa ruwa ya fahimci lalle baqon yana da muhimmanci awajenta
Nan suka rinqa hira inda takecewa yaushe zaku fara lectures ne
Tabe baki yayi yace wlh nifa kamarma na haqura da school dinnan
Juhaina tace mai yasa kake yin hakane munnir yanzu wannan shekara na uku fa kenan kanasamun admission amma sai kayi wasa tomeye dalilin daxaka bar school din
Yatsina fiska yayi yace nifa kinsan barin iya zama acikin school ba
So inda zamu samu renting din kuma wai lokaci ya qure dik ankama
Sai wani waje da aka nuna mun shikuma gaskiya bai munba so kawai gara na haqura
Juhaina tace lalle ma akan wajen zama sai ka haqura da karatu dama dai bakason ATBU
Yace ahto ba sunqi sukai mutum wajeba sharp2 yaqare ya dawo
Juhaina tace aikaine baka nuna kanason karatun da gaskeba shiyasa amma badamuwa indai wajen zamane zamuyi magana da my king
Anan sukaci abinci rana sannan ya tafi wajen laasar
Da daddre juhaina tana kwance ajikin papa sunyi shirin bacci
Ahankali tace my king
Naam baby na akwai damuwane
Daga kanta tayi alamar eh
Cikin sauri yace damuwa kuma wacce irice baki fadamunba
Marairaice murya tayi tace wlh kaga munnir shine babba agidansu kannensa mata ne acikin su daga wacce yanzu take service sai wacce take shirin gama skull amma shi yaqi yadda da karatu sai yanzun nema aka samu ya yarda
Gashi shine namiji babba kuma shine hope din daddynsu
Pls ka taimaka kabarmasa BQ mana yazauna kona wannan semester mana
Shiru yadanyi kamar mai nazari
Jin yayi shiru yasa juhaina tace pls mana my king kataimaka
Yace ok badamuwa inyaso saiki fada masa gobe yayi parking ba matsala dik abinda kikeso nima inaso
Cikin jindadi ta qanqameshi tace nagode nagode my king
Daga nan suka lula duniyar maji dadi....
Wai wanene *MUNNIR*?
Kubiyoni a next page dan jin wanene munnir kuma meye hadinsa da *JUHAINA*
โ๐ปFaty Mmn Faty
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
August, 2017
4โฃ3โฃ
Washegari da safe juhaina ta kira munnir a waya tasanar masa saqon papa
Da yamma kuwa lis sai gashi nan da kayansa ya dawo inda yasamu ansaka halliru mai wanki da guga ya gyara masa ko ina
*WANENE MUNNIR*
Mnnir shuaibu shine ainahin sunansa, iyayensa sun jima da rasuwa tun yana dan qarami
Ahannun baffansa ya taso wato qanin mahaifin sa
Tun tasowan munnir ya taso da rigima ba ta kadanba
Gashi da son karyan kudi sai dai Allah bai bashi ba
Tunda ya kammala makarantar sakandire bai cigaba ba sabida halin rashin kudi
Daganan bashida aiki sai bin yaran masu kudi sune party sune biki ahaka ya tabe
Watara sunje birthday party na wata budurwar abokin abokinsa anan ya hadu da juhaina lokacin tazo hutun qarshe wadda daga shi ta kammala karatunta
Lokacin da juhaina ta kyalla idanu taga munnir sai taji ya birgeta har tana sonyin alaqa dashi
Daga nan tazo tasameshi inda yake zaune nan ta nuna masa cewar tana sonsa
Shikuma tunda yaganta ya fahimci akwai yayan banki atare da ita nan ya bada kai bori ya hau
Tundaga ranan juhaina suka dinke da munnir itace kemasa komai na hidimar rayuwa
Tasaya masa waya mai tsada
Ta saya masa kayan sawa ta bashi kudin kashewa
Har lokacin komawarta singapore yayi
Bayan ta komane ashe tana da shigar ciki na wata daya, acan ta zubar dashi bayan tafadawa munnir