Showing 18001 words to 21000 words out of 85942 words

Chapter 7 - SO DA ZUCIYA COMPLET Hausa Novels by Nana Hafsat Mx.txt

26 Oct 2025

362

tab’arya, Jimmamman ta fuce tanai mata gwalo da tabarya.

“Banziya uwar yan ciko. Sai wani rawar takashi kake aknta akan zata haife maka namiji. Ayi dai mugani.? Cewar Atuwa. Ta koma cikin daki tana jan dogon tsaki.

**RIMIN KEBE COMMUNITY HEALTH CENTER*

Daman tuni Jimmamman ta samu mai awun ciki tamata bayanin kan yadda zata tsara komai. Zata bata wazobiya biyu (nera dari) Tafara bata wazobiya (nera 50) Ta kuma ce zata cikata mata idan sunzo da Ardon. Karta soma nuna alamu da Ardon zai gano.

Suna zuwa, Ta kanne mata idanu, Tana mata tunin zancen jiya. Hade da mika mata wazobiya ta karkashin benci. Mai awun cikin ta dafe hamsin hade da cusata cikin rigar mama. Tukun sannan tace,

“Wannan yaro da zata haifa maka Ardo. Dole ne ka bude kunnuwanka kaji. Kana ji ko? ?

“Ina ji likita ina ji.? Cewar Ardo cikin zumud’i.

“Ka rika saya mata mai maik’o maiko. Ina nufin dan nama haka Kamar na tukubar sale mai kaji. Ko balangun dan adama, Ko kuma tsiren kargau na bakin gada. Ka rika had’awa da furar shagon inusa. Furar nan mai kwakwa aciki. Kana ji ko??

“Ina ji likita. Ko babu dole na ranto na saya.?

“Yauwa! Da abincin gidan fatsuma. Wani lokacin ka iya hada mata da indomien lado mai shayi.?

“Kai haba likita.... Ai yayi yawa.? Cewar Jimmamman cikeda kirsa. Sai ka rantse ba ita ta shirya komai ba.

“A’ah ai ba danke bace tawan, Ki tallafawa yaron cikin mu kede duk abunda na sayo na kawo kici.?

“Toh Nawan.?

Haka mai awon cikin ta lissafawa Ardo kayan kwalam da makulashen da zai dinga sayawa Jimmamman. Jiki na ‘bari ya amince. Tun a asibitin yaje ya ranto maltina da kwai dafaffe guda biyu a shagon Ruma ta asibitin. Cikeda jin dadi Jimmamman ta karbe tana mannawa bakinta kwalbar maltinar. Ta kwankwada ta gyatse sannan ta ja hamma.

“Allah ya kara budi Nawan, Har da ‘koyi (kwai) Nagode baban bebinmu.?

Ardo ya kakaro murmushi. Cikin zuciar sa kuwa lissafa adadin bashin da ake binsa yake. Amma daya tuno Jimmamman zata haifa masa namiji sai yaji zuciar sa wasai raqal. Domin ra’ayin sa ne daya qudurta bayason haihuwar mata. Shi yasanya duk’yayansa matan basa gaban sa. Tamkar yasa kibiya ya soke su haka yake ji. Modibbo kawai yakeso kasancewar sa namiji. Sai kuma ‘dan Jimmamman da zata haifa masa......


**CAPT. MUHD-MUHD AVE**

#pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones🥰🔥💯🍓
Instagram:yerwaincense_and_more
Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama.

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:37 - Buhainat: *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* 

I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

*SO DA ZUCIYA*

*NANA HAFSATU*


*11*

**CAPT. MUHD MUHD’s**

*A kishingid’e Addayo take a doguwar kujerar dake parlorn. Gaba d’aya hankalin ta na kan hotan faifan bidiyon da talabijin ke nunawa na garin makkah. Cikin haka wayar ta dake gefe tafara ‘k’arar shigowar waya. Janyo wayar tayi ta duba screen din. Yar alamar da tasa Utai me kifi ya rubuta a matsayin yadda zata gane idan harisu ne ya kira ce ta bayyana ‘dodar. Hakan ya tabbatarwa Addayo cewar shidin ne.

Da azama ta dauka ta saka a kunnenta.

“Assalamu alaikum! Na’am Harisu. Alhamdulillah! Ya jikin ‘dan birnin? (Capt Muhd. Kasancewar shine ‘danta na farko a duniya. Kuma guda d’aya tal da Allah ya albarkace shi da ita.) Toh! Toh! Alhamdulillahi Masha Allah! Muna yi, Muna yi Harisu. Toh Insha Allah. Ubangiji Allah ya tashi kafadun sa. Toh. Toh Harisu. Allah ya saka da alkhairi ya bar zumunci. Nagode k’warai.? Tana gama wayar ta katse, Ta ajiye a gefen ta. Hade da ‘daga hannuwanta biyu sama ta shiga adduoi kafin ta shafa a fuskarta tana hamdalah.

Cikin haka Haj. Jidda tashiga ciki. Bakin ta dauke da sallama. Addayon ta amsa mata fuska a sake kamar koda yaushe. Haj. Jiddan ta dan tsugunna daga can gefe tana kwasar gaisuwa wajen surukar tata.

“Alhamdulillah! Za’a tafi aikin ne? (Kasancewar ta ma’aikaciyar lapia.)?

“Eh zan tafu asibiti Addayo. Akwai abinda kikeso ne nayi kafin na tafi??

“A’ah babu komai! Ki tafiyar ki wajen aikin ki.Allah ya bada sa’a da nasara.?

“Allahumaa Aamin Addayo... Bari na je.?

“Toh Allah ya dawo dake lapia.?

“Aamin Addayo.?
Ta sake tsugunnawa ta mata sallama sannan ta fuce. A kofa sukai kicibus da Haj. Iklima wadda itama ta shirya cikin doguwar rigar abaya ita din babbar ma’aikaciyar banki ce.

Gaisawa suka yi da Haj. Jiddah. Sukayiwa juna sallamar Allah ya dawo da kowannen su lapia. Ita Haj Jiddah tafice waje. Ita kuma Ikliman ta shiga wajen Hajian. Ita dinma gaisawar sukayi da Hajia cikin ladabi da biyayya. Hajian ta amsa mata da fara’a. Hade da yi mata fatan alkhairi a aikin nata. Ta mata sallama ta fice.

Addayo tabi kofar data fita da kallo, Ta girgiza kai kawai hade da sauke katuwar ajiyar zuciya. Ta koma ta kishingida tana jan carbin hannun ta. Can sai ga Na’ima ta sheko da gudu can kuma ta kurma ihu daga bakin kofar data tsaya.

“Ba baccin take ba.?

“Ke Na’ima ke da waya ne??

“Ya Isma’el ne yace na gano masa ko idanun ki biyu.??

“Shine kike gudu haka? Karki kara. Na sha gaya miki, Ba’asan mace take tsalle tsalle kina jina ko??

“Tohm Addayo. Na dena Insha Allahu.?

“Yauwa yar albarka. An yo miki kitsan??

“Anyi kinga ni..? Na’ima ta ‘karasa hade da kwaye dankwalin kan nata. Yala-yalan kanannadadden gashin fulani ya bayyana. An kitse mata shi tas da shuku.

“Masha Allah! Ai kuwa yayi kyau. Maza jeki kara shafa man kad’en nan.?

“Tohm Addayo.?

Shigewa cikin daki Na’ima tayi. Yar magen Addayo da itama ta dawo daga yawonta ta haye kan kujerar Addayon. Hade da shigewa jikinta ta kwanta. Addayon ta shiga shafa ta. Ita kuma tafara mike yan kafafu zatayi bacci.

“Matasss? Isma’il ya fada hade da yin sallama ya shiga cikin parlorn.

“Sama’ila..?

“Wayyo Allah na Addayo. Isma’il nake ni dai. Haka aka rada mun ranar suna. Allah ya raya Muhammad Isma’il.?

Addayo tadanyi murmushi kafin ta girgiza kai,

“Ai kasan kana jin lokacin da ake rad’a maka ko? To sama’ila na sani.?

Ismail yayi dariya yana girgiza kai,

“Toh ai shikenan, Na amsa da hannu biyu. Waya isa yaja da Addayo? Ai babu.?

Ita dai murmushi ta sake yi, Na’ima ta fito daga daki tana wa’kar ta.

“Kira yar ‘kullen nan ki zubanta biredi. Ki kada mata yar madara.?

“Yarinyar nan kazama ce Addayo.?

“Wallahi ni ba ‘kazama bace. Addayo ki masa magana.? Cewar Na’ima. Ta wulkita masa idanu hade da murguda baki.

“Addayo kinga tana hararata ko??

“Yo ba dole tayi ba? Duk gidan nan wake ce mata kazama bayan kai? Bayan idan kuka shiga gasar wanda yafi wani tsafta ita za’a dauka.?

“A hakan?? Ya nu na Na’ima yana tabe baki.

“Kwarai kuwa? Addayo ta tabbatar masa hade da mayarda kanta tv.

Ya daga kai ya zabgawa Na’ima harara. Itama ta dankara masa hararar hade da murguda dan karamin bakinta.

“Duk wanda ya auri yarinyar nan ya auri kazama wallahi Addayo.?

“Uhm uhm dai Sama’ila.?

“Allah kuwa Addayo. Muguwar kazama ce yarinyar nan.?

“Toh tashi ka fita. Sarkin yan tsaftar jihar kano.?

Ficewa yayi bayan ya sakarwa Na’ima dake bawa mage biredi rankwashi. Ta sosa kwanyar kan nata. Hade da yi masa Allah ya saka mata a hankali.

“Ke zo nan Na’ima ki kirawo mun lambar Na Ikko.?

Na’ima ta kirawo mata. Har ta gama ringing bai dauka ba. Sai data katse sannan shi ya kira. Cikeda girmamawa ya shiga gayar da Addayon. Ta nata amsa shi fuskar ta lullube da murmushi. Kyawawan hakoranta farare tas suka bayyana.

“Aamin Aamin! Allah yamaka albarka. Allah ya cigaba da kareka ya kuma tsare ka a duk inda ka saka ‘kafa. Yauwa nagode dan albarka. Allah ubangiji ya jikan mahaifiyar ka.? Da fara’a ta katse wayar tana kallon fuskar wayar. Tamkar shidin take gani ta ciki....


**GIDAN ARDO-AURE AURE**

Tun cikin karshen dare, Kafin sallar asubahi, Jimmamman tafara na’kuda, A rikice Ardo ya fada dakin Dadaa garin sauri harda take kafar Raheelah dake bacci.

“Wayyo Allah na...? Ta fada hade da tashi a gigice tana sosa wajen.

Ihun zafin takewar ‘kafar ta da ta saki ne yasa su Dadaa farkawa a furgice. Ta janyota jikin ta tana salati.

Mai yakwan ya bata hak’uri sai mita ya shiga yi,

“Haba duk kunzo kun dabaibaye ko’ina Kamar wasu ‘ya’yan ‘beraye. Ba dole a rika taka ku ba. Ina gyatumar taku??

Magana yake daga bakin inda ya take k’afar Raheelah. Dadaa ta janyo yar fitilar kwan data rage ta kunna.

“Ga ni Malam.?

“Kiyo azama ki temakawa Jimmamman.?

Dadaa ta mike tana gyara zaman hijabin jikin ta data rufe kanta dashi.

“Ko haihuwar ce tazo.?

“Ina kyautata zaton.?

“Toh bari naje. Gwara ka kirawo Safara’u ungozoma lo??

“Eh yanzu kuwa. Zan biya ma ta gidan liman na gaya masa sunan jaririn.?

“A’ah ta haihu ne??

“Yo ai sai an jira? Ai Kinga da tazara. Gwara tun yanzun naje na sanar masa. Ya radawa yaro suna muhammadu Sani. Na biyu kenan a yarana maza.?

Dadaa tayi shiru tana kambama azarb’abi Irin na Ardo. Bai sake magana ba. Ya fice waje. Dadaa taja k’afarta zuwa d’akin Jimmamman don mata temako. Atuwa na daga tsaye ajikin wundo tana hararo dakin jimmamman. Ta sau net din da suka saka a tagar su wadda ke a matsayin labule tana jan tsaki.

“Jammu uwar algungumai. Babu shegiyar da zan kar’bar wa haihuwa. Ni da ta mayar kashin duwawun ta.?

••?

Ardo na fita yaje kofar gidan ungozoma yana bubbuga mata k’ofa. Ba jimawa ta fito dake Kullum cikin karbar haihwuar take na yankin nasu.

“Haihuwar tazo ne Malam Ardo.?

“Ya sawo kayi Malama. Tana can na barota da Jammu. Sai kije ki temaka a ciro mata jaririn. Bari na wuce gidan liman.?

Bai jira cewarta ba ya wuce yanata zabga sauri. Kan sa tsaye ya wuce gidan Liman. Tun daga bakin kofa yake rafka sallama.

Liman ya fito da shirin sa na wucewa masallaci. Hannun sa rike da cocilan (touch light).

Gaisawa sukayi Ardo yaja tunga yana sosa keyar sa.

“Ranka ya dade dama mai daki na ce...?

“Ah to to. Ta sauka lapia kenan?? Cewar Liman. Domin Ardo ya karade rimin kebe da maganar Jimmamman zata haife masa ‘da namiji.

“Tana kan hanya dai. Kilan kuma ta sauka. Dama so nake na sanar maka suman yaron. Muhammadu sani nake so a saka masa. Na biyu kenan. A yara maza da Allah ya albarkance ni Dasu.?

Liman ya tokare a kofa yana jinjina zancen. Hannun sa d’aya na sama da ‘kasa da cocilan dinsa.

“Bangane ba.. Ta haihu zaka ce kenan.?

“Ah na gaya maka anyi sukainin 😹(scanning) an gano zabgegen namiji wallahi. Sharfadede dashi.?

Limin ganin Ardo na bata masa lokaci. Gari ya fara nunuwa na gabatowar asubah. Hakan ya sanya shi ce masa.

“Oh to Masha Allahu! Amman kaje ka sake tabbatar wa ko? Idan akayi sallah sai muyi rad’in sunan.?

Ardo ji yake kamar yayi kutofo dashi, Amman dai ya share kawai ta hanyar yin gaba.

“Insha Allahu ma sani aka samu Liman. Bara dai na sawo goro na kawo.? Yawuce yanata sauri. Liman kuma yai masallaci abunsa.

**GIDAN MALAM ARDO**

‘Inyaaaaaaaaaa? Yara jarirai biyu sankam sankam dasu, Masu dauke da bajajjen hanci da bakar fuska irinta Jimmamman suka duro doron duniya. D’aya bayan d’aya. Bayan Jimmamman din ta sauke wata doguwar ajiyar zucia. Da azama Atuwa ta fito daga daki tashiga ciki don tabbatarwa idanunta me jimmamman ta haife. Ganin yara mata har biyu sunata tsotsan hannun su. Atuwa ta bude baki ta callara kabbara hade da tsugunnawa tayi sujjada. Kamar ita ta haihu.

“Alhamdulillah! Allah ya raya mana yan biyu. Mun sake biyu sau biyu kenan. Farillatu anyi ‘kanne..?

“Maza biyu ta haife.?? Cewar Ardo daya shiga alokacin.

“Malam inai maka murna.. Takan tawajen ka, Jimmamman ta haife yan biyu mata!! Caran chasss🔥?

••?.

I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
1/31/22, 18:37 - Buhainat: *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* 

I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

*SO DA ZUCIYA*

*NANA HAFSATU*


*11*

**Sam Ardo bai bi takan Atuwa ba, Saura kadan ya dartse kafafun Jimmamman dake malale kamar ruwa. Sai cije kasan labbanta take.

Hankalin sa baki d’aya a tashe yake.

“Malam Ardo ga fa ‘karuwar da Allah ya azurta mu da su nan.? Cewar safara’u ungozoma.

Da sauri ya rarumi yaran da aka nannade kowanne acikin zani. Ya kwaye zanin, Dishi dishi ya fara gani, Ganin al’aurar su kadai data bayyana. Hakan ya tabbbatar masa mata ne. Amma dake zuciar sa shaidaniya ce sai ya shiga nuna yaran da yatsa tamkar zai kwadawa ungozomar mari, Jiki da bakin sa na rawa yace,

“Wa’dannan yaran na waye? Eh??

“Yaran ka ne mana Ardo. Wacce iriyar tambaya ce wannan??

Kara matsayawa yayi saura kadan ya fadi saboda jirin da ke dibar sa yace,

“Karya kike ko? Ko kuwa wasa kike? Ya za’ai a sukainin naga namiji yanzu naga yara har biyu? Yaran ma mata!! MATA fa? Haba haba! Debe su ki kai waje.?

Jimmamman na yashe ta cije dakyar,

“Meye haka Nawan??

“Waye nakin? Zan kwada miki mari wallahi. Algunguma munafuka.?

Atuwa na gefe taja gu’da tana nanawa cinyarta duka.

“A hayye landantsan. Allah mai alheri. Malam gaskia kanada ‘karancin hankali. Allah ya yi maka kyautar ka nuna kin amincewa??

Ya daga idanu ya zabga mata harara. Kafin ya saka yatsantsa a baki ya datsa. Can ya fasa kuka yana dafe kai,

“Amma Safa wa kike.. Allah ya tsine miki albarka. Kun cuce ni. Kun shiga hakkina....?

Ungozomar ta dafe kai tana kallon yan dakin baki d’aya, Ciki hardasu Dadaa dake tsaye curko curko a gefe.

“Malam Ardo mai yayi zafi??

“Dan Na’ulluwa ne yayi zafin (Mijinta)?

Tashi yayi kamar tsohon zaki yayi kan tukunyar da Dadaa ta dora ruwan zafi. Kici-kicin dauka yake su Dadaan da Jimmamman suka ri’ko shi. Ungozoma na ganin haka tayi waje da sauri takalman ta a hannu.

“Ardo meye haka??

“Kede ko ‘kasurgumar algungumar munafuka Atuwa. Ki fita a idona.?

“A hayye Malam Ardo uban iyalai. Kaga na rimin kebe mai aure aure. Nan gani nan bari baban ‘yammata. Biyu sau biyun alhe..?

Atuwa bata karasa ba, Ardo ya tattake ya hambare ta, Gadan gadan yayi kan Jimmamman Dadaa na riko kasan rigar sa,

“Meye haka Malam.?

Zubewa yayi akasa yana kuka sharbe sharbe,

“Amma Jimmamman kin cuce ni, Kin ha’ince ni, Da ke da d’aya babbar azalumar me awon ciki. Dukkan ku Allah ya kwashe nuku albarka Jimmamman.?

“Kayi hak’uri Ardo-do...? Atuwa tace hade da masa gwalo.

Dogon tsaki yaja, Munti kadan yaja salati yana katse hancin sa da hannun rigar sa,

“Innalillahi wa inna ilaihirrajiun!!! Wannan bala’i, Wannan balai dake ta jajibata Allah ka raba ni d...?

“Haba Malam kayi sauri kace Astagfirullah! Samun yara matan? Arziki ne fa Malam. Kayi sab’o Malam. Kayi sauri ka nemi gafarar Ubangiji.?

Malam Ardo ya fashe da sabon kuka yana tutturje kafafun sa.

“Bashisshikan da kika sassa naci, Kudi na da suka kare akan ki. Allah ya isa tsakani na dake Jimmamman.?

Jimmamman dai kanzil bata cewa, Sai ma mayar da kanta da tayi gefe,

“Jammu ruwan zafin yayi na taso??

“Ki tashi kije ina bakar azzaluma? Nace ina zaki? Ai idan kinga kin fita daga tsakar dakin nan, To gidan ku zaki tafi. Na shika ki.?

Jimmamman najin haka ta dire a kasa tamkar ba mai jego ba. Ta ranga guda, Hade da kwakwaso rantsuwa ta nanawa cinyarta duka, Wanda hakan ya taso da sauran yaran gidan daga bacci. Dai dai kuma lokacin da ladan ke kiran assalatu.

“Shika Ardo? Wohoho! Ai auren mu ka bude kunnuwan ka kaji, Ba rabuwa. Babu yaji, Kai ni fa naga gidan zama, Gida kuma ya ganni. Jimmamman kafin Allah ce, Naci dubu dubu sai ceto. Idan kana zubawa matan ka duk yarbatsular da ka kwaso wallahi ni ba zaka mun ba na tsaya Ina kallon ka ehe, Don haka ka sake karkade kunnan ka kaji Ardo, Wad’annan yara dana haife na kane, Kai ne uban su ko me zakayi sunan ka zasu amsa a matsayin baban su. Dama ance kak’i naka duniya taso. Da yardar mai sama zasu zama sanyin idanun jama’a, Don haka tun muna sheda juna, Ka dauke su kayi musu huduba ka rad’a musu suna.?

Tamkar mahaukaci haka Ardo ya shiga rafka dariya yana dafe ciki, Can dariyar ta koma kuka, Kamar dai sabon mahaukaci.

“Baku da wajen zama a gidan nan, Ke da su kinji na gaya miki. Kema Jammu da Atuwa kusan yadda zakuyi da naku, Dan billahil lazi bazan cigaba da zama gida d’aya da su ba...?

Jimmamman taja tsaki, Tana mai rafka masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login