Showing 30001 words to 33000 words out of 85942 words

Chapter 11 - SO DA ZUCIYA COMPLET Hausa Novels by Nana Hafsat Mx.txt

26 Oct 2025

359

dakin Modibbo Shi kuma ya fita wajen aiki. Dama dakin baya kulleshi saboda kayan mahaifin nasu dake ciki. Tana zuwa ta tattaro takaddun gidan ta boye ajikin tah. Ta kai dakin ta tayi musu ajiya ta musanman..


••?

ZAFAFA KARO NA FARKO

SUNAYEN SU:

1_GUDU DA WAIWAYE NA BILLYN ABDULL

2_KAI MIN HALACCI
NA MISS XOXO

3_BURI DAYA
NA MAMUH GEE

4_DAURIN BOYE
NA SAFIYYAH HUGUMA

5_SAUYIN KADDARA
NA HAFSAT RANO

DUKA BIYAR DIN AKAN NERA 500


SAI ZAFAFA TAKU NA BIYU

1-DAURIN GORO
NA HAFSAT RANO

2-ALKAWARIN ALLAH NA
SAFIYYAH HUGUMA

3_QAUNAR MU
NA MAMH GEE

4_IGIYAR ZATO
NA MSS XOXO

5_WUTSIYAR RAKUMI
NA BILLYN ABDULL.

DUKA BIYAR DIN AKAN NERA 500.

SAI ZAFAFA TAKU NA 3,

1_MIN QALB
NA MAMUH GEE

2_SARAN BOYE
NA BILLYN ABDULL

3_KIBIYAR AJALI.
NA MISS XOXO

4_ABINDA KE CIKIN ZUCIYA
NA HAFSAT RANO

5_SIRADIN RAYUWAR BILKISU
NA SAFIYYAH HUGUMA

DUKA DOCUMENTS DIN BIYAR AKAN NERA DUBU DAYA DA DARI BIYAR (1,500)


SAI ZAFAFA TAKU NA HUDU.

1-ALKIBLA
NA SAFIYYAH HUGUMA

2_DALAAL
NA MISS XOXO

3_UBAYD MALEEK
NA MAMUH GEE

4_MABUDIN ZUCIYA
NA HAFSAT RANO

5_MAKAUNIYAR KADDARA
NA BILLYN ABDULL

DUKA LITTAFAN BIYAR AKAN NERA DUBU DAYA DA DARI BIYAR (1,500)


SAI ZAFAFA KARO NA BIYAR DA AKE A HALIN YANZU, (ON GOING PAID NOVS)

1-SO DA ZUCIYA
NA MSS XOXO

2-TAKUN SAAKA
NA BILLYN ABDULL

3_HALIN GIRMA NA HAFSAT RANO

4_DAB'IZAR ZUCIYA
NA SAFIYYAH HUGUMA

5-DEEN MALEEK
NA MAMUH GEE


DUKA BIYAR DIN NERA DUBU DAYA NE( 1K)IDAN AN KAMMALA SU KUMA 1500.


YADDA ZAKU BIYA NAKU KUDIN BOOKS DIN:

ACCOUNT NAME: MUSAA ABDULLAHI SAFIYYAH..

BANK NAME: KEYSTONE BANK

SAI A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA:

08184017082

IDAN KUMA KATIN MTN ZAKU TURA KO VTU SAI A TURA TA:

09134848107
1/31/22, 18:42 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._*

_*NANA HAFSAT_*

_*18_*

_*Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*


*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb


*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK👇🏾_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS


*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK👇🏾_*

https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


_________________________


*_MACE SAI DA GYARA_*💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
*YERWA INCENSE AND MORE*

*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*

_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami haɗi na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_

*_Muna da haɗin_*

_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_

_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_

_Akwaisu kujeran tsugunno
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_


_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_

_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans❤️_

_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan 👇🏼_*

_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.com ko INSTAGRAM PAGE d’inmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_

_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_

•••••••••?

**Ta hakimce akan gado tana murmushi, Wai itace ta mallaki gidah daga zuwan ta? Dadi gaba d’aya ya da baibaye Rumalle. Ta janyo yar wayarta mai chocilan tana daddan nawa, Gefe d’aya kuma waka take rerawa. Jimmamman zata wuce taja dogon tsaki , Sai datazo saitin dakin na Rumalle ta dasa kujerar tsugunno ta dosana bayanta. Ta shiga kartar tukunya tana hada gwabi-gwab’in kayan wanke wanken ta.

Rumalle nadaga daki tafara jiyo tsamun kwanannan abinci yana shigo mata dakin ta. Ta ja dankwalinta gaban goshi tafita zuwa wajen tana yamutsa fuska,

“Meye haka?? Nace meye haka malama? Ya zakizo kofar daki na ki tara kayan wanke wanke kina yi.? Rumalle takarasa fada tana taunar cingum din bakinta dake futar da ‘karar ‘karas-kara-kas.

Jimmamman ta yi banza da Rumalle tacigaba da kankarar ‘kanzon tukunya. Batasan hakan ya ‘kara bakanta ran Rumalle ba.

“Malama dake nake magana fa kinyi shiru.?

Atuwa dake kofar dakinta ta shiga babbaka dariya tana tafe hannaye.

“A hayye landantsan. Allah mai alheri, Jimmamman dake fa take magana ko? Ya zaki mata shiru.?

Jimmamman ta mike hade da dire tsallan albarka tana karkadawa Atuwa yatsa.

“Ina ruwan ki uwar tsugudidi? Na ga nandin da kofar dakin nawa ne kuma anan nake wanke wanke??

“Toh sai akai ya ya iyye? Duniya ta canza miki yanzu kin koma baya. A hayye landantsan. Baiwar Allah bamu gaisa ba.? Atuwa tace da Jimmamman tana mai dashare mata hak’ora Kamar gaske.

“Sannun ki uwar gidah ran gidah.?

“Yauwa sannun mu amarya shalelen Ardo. Tagaban goshin Ardo. Dole agan Ki kuma abar ki, Babu yadda za’ai da ke.?

Ita dai Rumalle dan murmushi kawai tasaki kafin ta fara janye kwanukan wanke wanken jimmamman zuwa gefe. Jimmamman din tayi hanzarin mayar dasu inda Rumalle ta janye.

“Naga alama zamu hau sama da ke mu fad’o, Ke wai ba’ma ya sake ki ba? Na meye naki zaki cigaba da zama agidan mijina??

Cikin haka sai ga Ardo ya shigo gidan, Dauke da flask din abinci ya sawo indomie dafaffiya da ‘kwai, Sai shayi a leda fara an kullo masa. Rumalle na jiyo takun sa ta saki kukan makirci. Hankalin Ardo yahi ya tashi ya rasa yadda zai yi. Rumalle ta fada kirjin Ardo tana mai rushewa da kuka baki d’aya,

“Zumanaaa kaji abinda matarka ke gayamun ko??

Ardo hankalin sa gaba d’aya ya tashi, Ya sake matseta ajikin sa yana jerawa Atuwa da Jimmamman harara.

“Wace yar gaba da iskar ce take gaya miki magana? Eh nace wacece? Atuwa ko Jimmamman.?

Rumalle ta daga yatsa ta sauke akan Jimmamman, Tana shesshekar kuka,

“Wannan ce, Kawai, Wai kawai saboda nace mata tadan yi gaba da kwanukan wanke wanken ta. Shine taketa surfan zagi, Ba Irin kalar wanda bata sauke mun ba, Tun fitar ka kawowa yanzu. Harda ‘doriyar saukar mun da mari. ? Ta karasa hade da rike kuncinta hawaye d’aya na bin d’aya.

“Mari? Zagi? Ni? ? Jimmamman ta shiga tambayar Rumalle harda in’ina. Tana tambayarta tana kallon Atuwa.

“Kece sheda ta Atuwa? Anyi haka??

Atuwa ta yamutsa fuska tana kauda kai gefe.

“Naji dai saukar mari sau d’aya. Zagi kuwa uwarta da ubanta kika zaga kadai sai ‘karin na Ardo daya aurota. Kince kuma babu inda zaki sai kin gama wanke wanke.? Ta karasa fada hade da janyo dutsen goge kafa, Tashiga kartan fason dake kafafunta. Tareda doriyar rera baitin wakar ta.

“A hayye sama lubaye.....?

“Billahil lazi karya suke Ardo.?

Ardo yaja dogon tsaki yana karkada mata yatsansa cikin fushi.

“Akan me zaki mareta? Ai ba Karya tayi ba. Ya za’ai kizo kofar dakinta ki ce zaki wanke wanke? Rumalle zo ki rama marin ki da zagin naki.?

“Kyaleta zuma na, Rabu da ita. Ni ce ya kamata na bata hak’uri saboda ita nazo na tarar agidan, Dole Zataji zafi, Yaya kiyi hak’uri.?

“Hak’urin uban ki?? Cewar Jimmamman gaba d’aya kanta ya d’aure, Tabbas Rumalle ta dameta ta shanye a makirci, Wai Yaya.? Taja dogon tsaki tana girgiza kai. Kafin tasake cewa,

“Ya za’ai na mareta ya kuma za’ai na zageta.?

“Ai ba Karya na miki ba? Yanzu ma kin sake zagin ubana. Kowa kuma yaji.?

Jimmamman tafashe da dariyar datafi kuka ciwo tana tafe hannaye.

Atuwa dai tana goge kaushinta tana kallon su ta gefen ido.

Ardo ya riko fuskar Rumalle yana kalle kunci nan. Kafin ya girgiza kai kawai,

“Kiyi hak’uri Rumallen Ardo. Idan Allah ya yarda anjima zan sayo miki fanado ki sha. Muje kici Indomie da kwai ki kwanta ki huta. Allah ya saka miki. Sannan ke kuma, Wannan ya zama na farko ya kuma zama na karshe Jimmamman. Kar na sake jin ko ganin na biyun haka. ? Ya riko hannun Rumalle suka shige cikin daki.

Jimmamman dake tsaye akan kwanukanta takaici da bakin cikin Rumalle ya cikata. Ko kwanukan bata tsaya ta kwashe ba ta shige dakin ta. Bayan ta sakarwa Atuwa harara. Atuwa sai murmushi take tana mai danne dariyar dake neman kufce mata.

***

Dadaa dake tsaye a bakin kofar gidan Alhaji Sani mijin Haj. Marii. Gidan da aka fisa ni ko akewa laqabi da gidan gyet (gate) Kaf rimin kebe ciki da wajenta shine gidan da aka fara gani da gate kuma mai fenti na yan gayu.

Sake kwankwasa tayi, Sai alokacin mai gadin ya leko da kansa. Idanun sa jawur dasu da alama daga bacci ya tashi alokacin.

“Menene haka kika faman bubbugawa mutane gida sai kace masifa.?

“Kayi hak’uri ‘kani na. Wajen hajja nazo.?

“Tasan da zuwan naki??

“Ta sa ni.?

“Minti d’aya.?
Ya koma cikin gidan, Ba jimawa kuwa ya dawo ya bude kofar gate din.

“Shigo?

“Yauwa nagode.?

Shigewa ciki Dadaan tayi, Bakinta dauke da sallama. Gidah ne na ‘kasa bame bene ba, Komai a wadace. Ga shukoki nan da suka k’arawa gidan kyau. Duk kuwa da dizayin (design) din gidan na da ne. Amman dake a unguwar shi ake ji dashi, Hakan ya zamto har yanzu gidan yana haskakawa.

“Wa’alaykm salamu. Shigo Jammu.?
Cewar Haj. Marii dake matse ruwan lemon tsami a kofin hannun ta.

“Shiga ciki jammu. Gani nan.?

Dadaa tashiga parlorn bakin da tasaba zama ta zauna a kasan carpet. Sanye cikin riga da zani na atamfa. Duk kuwa da sun sha jiki amma a tsaftace sunsha karin guga. Ga hijabi shima yasha karin guga. Sai kamshin turaren alkalin goma take. Hajiar tashiga parlorn dauke da kofi na kunu da plate mai dauke da kosai soyayye da biredi mai yanka yanka😁😹

Ta ajiye su agaban Dadaa tana murmushi,

“Zauna kicinye sai muyi maganar.?

“Ina kwana Hajia? Ya kwanan iyalin? Ubangiji Allah ya kara muku arziki da kwanciyar hankali.?

“Lapia kalau Jammu! Ya yan biyu? Da labarin Zaraah.?

“Alhamdulillah Hajja, Zaarah nacan kalau anata karatu. Su kuma yan biyu tun asubah da suka debo mana ruwa nace su koma bacci. Kilan yanzu sun tashi.?

“Masha Allahu! Allah ya raya mana su. Dan Allah ja ki ci.?

Dadaa tadan yi murmushi tana jan plate din gaban ta,

“Akwai yar leda na juyewa yara??

“Dama nasan haka zaki fada, Kullum Kamar wata bakuwa, Shekara da shekaru muna tare. Ni na dauke ki amatsayin kawata aminiyata amman ke kullum cikin janye jikin ki kike da ni Jammu. Toh kwantar da hankalin ki. Na samu so nasu a flask idan muka gama zantawar sai ki tafar musu da shi.?

“Toh shikenan Haj. Nagode Allah ya saka da alkhairi yabar zumunci.?

Haj Mari ta kauda kai kawai tana murmushi. Kafin ta sanya hannu ta sake matsarwa Dadaa gabanta. Dadaan tashiga ciba nutse harta kammala tayi hamdala. Ta mike ta kai kitchen tadawo. Shima kaiwar plate din sai da Hajiar tace tabar shi tak’i. Takai da kanta.

Ta dawo suka ci gaba da yar hirar su, Kafin Dadaan ta zayyane wa Hajjan komai ta k’ark’are da,

“Anjima da azahar ma Hajia aminan zata turo a dauke mu da yaran.?

“Amma Jammu shine kikabar wannan babbar maganar aran ki. Sai da kika yanke shawara zaki gayamun? Haba Jammu? Yakamata ace wannan zurfin cikin naki kindena yin sa wallahi. Ni wallahi saboda takaicin Ardo yake kowa shiysa banason zuwa gidan nan. Lokacin da aka kawo ki jajir dake ga jiki, Amma agidan shegen kika rame kika fige. Ni wallahi da ace na sanki tun Kafin ya auroki da wallahil azim bazan yarda ki aure shi ba. Duk kin fita hayyacin ki da kankanun shekarun ki kin koma Kamar wata tsohuwa. Ni dai wannan zance yamun dadi. Ubangiji Allah yasa hakane yafi alkhairi. Cikin abokan alhaji dole na samo miki bazawari.?

Suka fashe da dariya. Kafin su cigaba da hirar su, Ba jimawa Dadaa ta mata sallama zata tafi. Hajian tashiga daki ta riko akwati mai dauke da kayan bayarwa da su turare da sabon soso da sabulu da kayan kwalliya.

“Rike ba yawa. Idan Allah ya yarda nima zan ziyar ce ki. Insha Allahu.?

“Nagode Hajia, Allah ya saka da alkhairi yabar zumunci.?

“Wayyo Allah na! Nace kidenamun godia haka Jammu. Rike kular abincin ba sai kun dawo da ita ba. ?

“Nagode Hajia.?

Har gate tarakota. Hajiar tasa mai gadin ya daukarwa Dadaa akwatin har kofar gidan su. Ta shige dashi ciki.

A tsakar gida Rumalle ce ke wanke kanta, Ardo yana cuccuda mata shi hade da zuba mata ruwan dauraya.

“Ahhh Jammu. Ashe rai kanga rai??
Rumalle tafada tana mai share kumfar idanunta da kasan rigar Ardo😹

“Ah Rumalle! An kwan kalau??

“Lapia kalau Jammu.. Zumaanah kace ka rabu da Jammu? Nafa gaya maka ba zan hada kishi da yar garin mu ba. Domin kuwa Jammu kamar yaya take awuri na. Kanin mahaifinta mai rasuwa ya auri k’anwar mahaifiya ta.?

Ardo ya shiga kwakwaso rantsuwa yana direwa,

“Wabillahil lazi na shikata Rumalle, Na shikata, Zaman yaranta take.?

“Yau ma zamu bar maka gidan Malam da yardar Allah, Allah kuma yasa hakane yafi alkhairi. Yara kuma zasu dinga zuwa suna gayarda uban su.?

“Banaso na yafe. Kuje can ku karata.?

“Toh shikenan Malam, Idan auren wani ya taso acikin su Za’a neme ka dole, Tunda kai ne uban su. Sannan ina fatan Allah ya yaye maka wannan jafa’i daka dorawa kanka. Kaje ka tuntubi malamai yawan haifar ‘yaya mata ma rahama ne Malam. Wataran su zasu maka riga su maka wando. Arzikin da kake fatan samu ajikin ‘ya’ya mazan. Ta iya yiwuwa matan da baka so ne zasu rufa maka asiri agaba.?

Cikin takaici ta daga labulen dakinta daya jeme ta shige. Ta direwa su Yan biyu kular agaban su.

“Ku ci ku wanko jikin ku. Za’a zo daukar mu Idan Allah yayarda.? Ta karasa hade da kwashe kayayyakin su ta zuba a babbar ghana must go.

Ardo da Rumalle dake waje kowannen su yayi cirko cirko dashi. Kafin Rumalle ta ja hannun sa ta mika masa robar ruwan.

“Zubo Malam zubo ruwan.?

Zuba mata ya shiga yi Ita kuma tana daurewa haka suka kammala. Suka koma cikin daki. Dadaa kuwa suna kammala shiryawa ba jimawa Ibrahim ya k’araso. Modibbo ne ya shiga ya gayawa Dadaan isowar Ibrahim din. Dadaa tasa yan biyu suka fita. Tashiga yiwa Modibbo jan kunne na takatsantsan da zai yi da matan uban sa. Yabisu sau da kafa. Har Allah ya hore masa shima yayi muhallin sa. Yana hawaye tana yi. Haka ya riko nata leda suka fito. Dakin Atuwa ta leka ta mata sallama. Atuwan na kwance tayi ‘dai dai akan katifa tana sakatar kunne.

“Toh Jammu! Saduwar alkhairi. Sai mun zo.?

Dadaa takarasa shiga dakin Jimmamman dake labe a bakin taga tana jiyo su Ardo. Tana ganin Dadaa ta sau murmushin yak’e.

“Tafiyar ce? ?

“Eh wallahi auntyn su.?

“Shikenan! Sai wata rana Jammu.?

Sukayi sallama Dadaan ta fice Modibbo na bi mata a baya. Yan biyu na daga waje. Atare suka shige motar Modibbo na daga musu hannu. Bayan Ibrahim ya zura kayan a booth. Ya mike dasu a titi, Daga rimin kebe zuwa unguwar Nassarawa GRA, Yankin Tukur Road...


**CAPT. MUHD MUHD**

Haj Laila da Iklima kowanne yazo yayiwa Addayo sallamar tafiya aiki. Capt. Muhd daya shiga sashen mahaifiyar tasa ya zauna ya kwashi gaisuwa shima. Bayan fitar kowa na gidan yaja gauruwar ajiyar zucia yana jujjuya kai.

“Yanzu ina amfanin matan nan Addayo? Gaba d’aya bana gaban su sai aikin su. D’aya tatafi banki d’aya asibiti. Addayo ki lamunce mun na karo aure dan Allah. Ni ki zabamun matar ma.. Dan Allah Addayo karki hana. Iya alfarmar da zan iya kenan ko dai na ‘karo aure ko kuma na sake su duka......?

•?

Unedited
Late post
Ayi hak’uri😅❤️
1/31/22, 18:42 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._*

_*NANA HAFSAT_*

_*19_*

_*Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*


*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾*

https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb


*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK👇🏾_*

https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS


*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK👇🏾_*

https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


_________________________


*_MACE SAI DA GYARA_*💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
*YERWA INCENSE AND MORE*

*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*

_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami haɗi na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_

*_Muna da haɗin_*

_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_

_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_

_Akwaisu kujeran tsugunno
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_


_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_

_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans❤️_

_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan 👇🏼_*

_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.com ko INSTAGRAM PAGE d’inmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_

_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_

•••••••••?


**GIDAN MALAM ARDO**

Rumalle na daga tsaye tana daga wayarta, Da alama service, Sanye cikin kananun kaya. Matsattsen wando da vest. Tana yan wak’e wak’enta, Can sai ha Ardo ya shigo da bakar leda. Kamshin soyayyen kifi sai tashi yake.

Rumalle na hango shi ta nufe shi da sauri, Tana ware hannuwa, Hade da riko hannayen sa da ledar baki d’aya. Ta kaikace baki tana rera masa wakar film din sangaya.

“Ayye lale iya raye ayye lale maraba Ardona, Na bude taska, Dole ne in taka, In rawa agaban ka, Ai bana shakka, Ai zakai murmushi na rike ka a rai na bana wariwa, juyo inyi murna don ka inka tona, Na rikeka amana, Fuska ta nuna, dandalin nan kowa ya sani ni ce matar ka Rumalle🔥😹.. Ayye lale lale ayye lale Rumalen Ardo?

Jimmamman dake wanke ledar fitsarin yan biyu taja tsaki tana matse kumfar daya fallotsa mata a fuska, Atuwa da ke gefen dakin ta tana afa aya ta saki dariya tana shewa,

“A hayye landantsan. Allah mai alheri.?

Jimmamman ta waiga tana dalla mata harara. Atuwa tashiga karkada mata yatsu daga inda take zaune,

“Ni sai in yage za ni, Naci mutuncin mace. Wabillahil lazi.?

Jimmamman bata sake bi takan Atuwa ba, Ta cigaba da daurayar kayanta kawai. Su Rumalle suka shige kuryar daki. Ragowar abincin gidan fatsuma suka dakko. Rumalle tashiga bashi a baki tana murmushi.

Cikin haka sai ga sallama anata rafkawa. Maza har Uku, Na farko zai yi shekaru goma sha hudu, Mabiyin sa zai yi shekaru sha biyu. Sai na karshe zai yi shekaru 10.

“Kai su waye?? Cewar Ardo.

Rumallen tayi hanzar riko hannunsa. Tamayar dashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login