Showing 36001 words to 39000 words out of 85942 words
Chapter 13 - SO DA ZUCIYA COMPLET Hausa Novels by Nana Hafsat Mx.txt
take a tsorace dan bata dauka abin nata ya kai haka ba
"Zan ga uban da ya isa ya fita daga gidan nan wallahi, wato kece munafukar kina so ki hada uwarki da ubanki ko? Toh wallahi baki isa ba na gama cin wahalar ki."
Matsawa baya tayi ganin kamar dukanta Maman zatayi, kamar daga sama sai ga Habib kaamr an jeho shi, yayi saurin shiga tsakani yana wa Maman magana,
" Lafiya Mama? Me tayi?"
Bata jira amsar Maman ba ta yi saurin ficewa.
Abinda Abba ya guda sai da ya faru, magana har gaban gaji, mama ta dage ba zai tafi ba shi kuma yace bata isa ta hana shi ba, haka sukayi ta kai ruwa rana karshe ya je da kansa ya dauko kayan Iman din ya bawa Habib ya saka masa a mota sannan suka tafi tana kallo ta cigaba da haukanta.
***Jingina tayi ta rufe idonta a lokacin da suka shiga jirgin, karon ta na farko kenan shiyasa take jin tsoro tsoro amma ta dake dan da wuya kaga abinda zai sa kaga weakness dinta, rashin tsaron da ake fama dashi a k'asar ya saka Affan yi musu booking flight kawai zuwa Abujan dan ba zai yi risking tafiya da Iman din a hanya irin wannan ba. Lokacin ma da Moh yaji labarin tafiyar tata sai da yaji tsoro Allah yasa ba a mota zasu ba, dan har ya gama shirya yadda zai siya musu ticket din kawai ya aikawa abba amma kuma baya so a san shine sai kuma tace masa a jirgin zasu, hakan ya saka shi samun relief. Tafiyar su Dubai ya saka basa waya sai dai chatting dan kar tayi saurin gano shi. Da zata tafi ya saka Musaddik kai mata dubu biyar a cikin envelope, sai da ya jinjina kudin kafin ya aika, kyautar sa ta farko kenan amma sai yake jin kunyar kai mata, tana bukatar manya manyan abubuwa a wajen sa amma akwai sauran lokaci.
Tunawa da tayi da envelope din ya sakata cirota a cikin handbag dinta ta bud'e, murmushi tayi ganin kudi ne sai wani dan karamin note an rubuta I love you da shape din heart a k'asa. Sosai taji dadin kyautar tayi ta kallon note din tana jin dadi sosai.
Cigaba da rikewa tayi a hannun ta har zuwa sanda zasu sauka sannan ta maida cikin handbag dinta tana jin wani irin feeling, she's nervous bata san wanne irin tarba zata samu ba. Tana ganin sanda Abba ya dauko waya bayan sun sauka yayi kira.
"Mun sauka." Taji yace sai kuma yave
"Owk tura min number shi."
Suna tsaye ya sake duba wayar, number aka turo ta text message ya ciro ta ya kira ya fad'a masa yadda zai gane su kafin ya kashe yana cewa
"Ummi muje gashi chan ma."
Matse jakar hannun ta tayi, taja akwatin ta zuwa wajen wanda yake nufo su.
"Welcome Sir."
Yace cikin girmamawa, ba bahaushe bane jikin sa sanye da wasu uniform navy blue an saka number 5 a daidai aljihun.
"Thank you."
Karbar kayan su yayi ya zuba a booth sannan ya budewa Abba gaban motar ya zauna ita kuma Iman ya bud'e mata baya sannan ya jasu suka fita daga airport din. A daidai wani hotel suka tsaya Abba ya juyo bayan ya kalli Iman yace
"Zanzo da safe in sha Allah, ki gaishe su, idan kina bukatar wani abu ki kirani."
"In Sha Allah Abba, Nagode sai da safe."
"Allah ya kaimu." Ya fice ya rufo kofar ya tsaya daga gefe yana kallo suka bar wajen.
Ta cikin dark tinted glass din motar Iman take karewa garin kallo tana admiring ko ina musamman da dama magriba ta kawo kai dan wasu masallatan suna kokarin fara kiran sallah.
A wani babban gida cikin jerin gidajen Babbar unguwar nan ta Maitama yayi horn, a hankali gate din ya shiga zugewa har ya karasa budewa gaba daya. A gefe daya yayi parking kafin ya gama daidaitawa wasu mata su uku da wasu maza biyu suka fito ta wata kofa suka nufo su dukkansu fuskar su dauke da farin ciki mara misaltuwa.
1/31/22, 18:49 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ofn1zci8smgg&utm_content=6k8ur6p
*21*
***Ya tsaya gaba dโaya ya mayar da hankalin sa da nutsuwar sa kan Zaraah da kallon sa ya isheta ta sunkuyar da nata kan tana dan jan kasan leben ta tacikin niqabi.
โMeyasa kik...Ki..kazo latti? Uhm....?โ?
Ya tambayeta cikin lankwasar da murya hadi da tsare ta da idanun sa masu kama dana jin bacci. Zaraah gaba dโaya yanayin kallon sa ya ishe ta. Hakan daya ke mata baisan bakinta ma takasa bude shi tabashi amsa ba.
Ya danyi murmushi yana shafa kwantaccen sajen sa, Shi kansa ya kan rasa meyasa ZUCIYAr sa ke kasa sukuni ba a duk sanda ya dora idanun sa ga Zaraah
โSa...Sajeedah! Magana nake miki fa.. Ko dai har yanzu ana jin haushin muโallim dinne? Uhm?โ?
Tayi saurin girgiza kai tana jefa idanunta dayan gefen.
โKin haku..rah?โ? Ya sake tambayarta ya mai sauke ajiyar zucia.
Zaraah da batasan akan me yake bata haโkurin ba ta dai san can cikin zuciar ta haka kawai dazu taji ya bata haushi, Da ita Kanta ta rasa dalilin yin hakan, Domin ita batasan meye SO ba ballanta ZUCIYAr ta ta hasaso mata musabbabin haushin sa da take ji.
โFadโimaa!! Ko sai na zube gw..Gwiwo yi na a kasa na baki hakโuri? Ki temaka ki amsa kinji?โ? Ya karasa yana mai hade hannuwan sa biyu alamun ban hakuri.
โMalam! Bafa abunda ka mun. Allah ni.. Ni bansan hakurin me kake ta bani baโ? Ta karasa tana mai zumburar bakinta gaba, Dake niqab din bawani bakโi ba sosai.
Kwarai matuka yanayin shagwabar Zaraah na ninkawa sudeis SOnta a ZUCIYAr sa. Shi kansa ya rasa meyasa kaunar ta ke ninkuwa acikin zuciar sa dik sanda aka ambaci sunan ta, Ko idanun sa suka gamo ta. Ahankali cikin sanyayyar murya da wani salo mai tafiyar da mai saurara yace da ita,
โNi nasan meyasa, Ko kinason sani, Uhm? Batulaaa, Suna mai girma ne dake fa..โ?
โAโah! Banaso.โ?
Ya bude baki zai bata amsa kenan, Shugaban daliban ajin ya taho wajen su. Tun daga nesa ya shiga yiwa Zaraah magana,
โAmeera! Kinga Malam Sudeis, Shi ne zai mana Hadith.โ? Ya fada yana mai cigaba da takowa inda take, Hadi da kallon โkasa ta โkarfunan barandar saman. Ko zai hango shi.
Dake zaraahn na tsaye a saman bene. Shi kuma sudeis yana matattakalar bene ta uku, Ya jingina da bangon hadi da yin wata tsayuwa mai cike da kamala sa tsantsar kyautata wa ga abinda ake SO. Saboda yadda idanuwan sa ke aika mata da sakโon SO DA ZUCIYAr sa.
Kafin Zaraah ta bawa Ibrahim amsa, Sudeis ya yi hanzarin hayewa saman yana mai duba agogon dake wutsiyar hannun sa.
โGa ni, Ustaz Naseem har ya fita ?โ?
โEh Malam! Tun dazu.โ?
โToh muje ko, Fadโima ke koma aji, Kai kuma Ibrahim zo ka tayani da daukar kayan.โ?
Hakan kuwa akayi, Zaraah tayi gaba abunta, Tana mai jujjuya hakuri da yake bata. Akan abunda gaba dโaya tarasa musabbabin kiran ta da yayi.
**FASLUN SALMANUL PARISA**
**Yana shiga cikin ajikin, Suka hada baki wajen sake gayshe shi. Tamkar yadda suke yi wa kowanne Malami Idan ya shigo. Ya amsa masu, Hadi da satar kallon Zaraah dake janye fuskar ta daga kallon sa. Ai kuwa caraf idanun su suka sarqe. Wannan karon shi yai hanzarin dauke idanun sa daga gareta. Saboda tsananin yadda bugun ZUCIYArsa ya tsananta. Da kuma cikar idanu na kwarjini daya ga ta masa.
Cikin kwarewa da sanin ya kamata hadi da sake yin sallama da basmala, Tukun sannan ya fara karanto hadisin na arbaโuna Hadith. Yana yi yana satar kalkon Zaraah ta gefen idanu.
ุนููู ุนูู
ูุฑู ุฑูุถููู ุงูููู ุนููููู ุฃูููุถูุง ููุงูู: โ? ุจูููููู
ูุง ููุญููู ุฌููููุณู ุนูููุฏู ุฑูุณูููู ุงูููููู ุตูู ุงููู ุนููู ู ุณูู
ุฐูุงุชู ููููู
ูุ ุฅุฐู ุทูููุนู ุนูููููููุง ุฑูุฌููู ุดูุฏููุฏู ุจูููุงุถู ุงูุซููููุงุจูุ ุดูุฏููุฏู ุณูููุงุฏู ุงูุดููุนูุฑูุ ููุง ููุฑูู ุนููููููู ุฃูุซูุฑู ุงูุณููููุฑูุ ููููุง ููุนูุฑููููู ู
ููููุง ุฃูุญูุฏู. ุญูุชููู ุฌูููุณู ุฅููู ุงููููุจูููู ุตูู ุงููู ุนููู ู ุณูู
. ููุฃูุณูููุฏู ุฑูููุจูุชููููู ุฅููู ุฑูููุจูุชูููููุ ููููุถูุนู ููููููููู ุนูููู ููุฎูุฐูููููุ
ููููุงูู: ููุง ู
ูุญูู
ููุฏู ุฃูุฎูุจูุฑูููู ุนููู ุงููุฅูุณูููุงู
ู.
ููููุงูู ุฑูุณูููู ุงูููููู ุตูู ุงููู ุนููู ู ุณูู
ุงููุฅูุณูููุงู
ู ุฃููู ุชูุดูููุฏู ุฃููู ููุง ุฅูููู ุฅูููุง ุงูููููู ููุฃูููู ู
ูุญูู
ููุฏูุง ุฑูุณูููู ุงููููููุ ููุชููููู
ู ุงูุตููููุงุฉูุ ููุชูุคูุชููู ุงูุฒููููุงุฉูุ ููุชูุตููู
ู ุฑูู
ูุถูุงููุ ููุชูุญูุฌูู ุงููุจูููุชู ุฅูู ุงุณูุชูุทูุนูุช ุฅูููููู ุณูุจููููุง.โ?
ููุงูู: ุตูุฏูููุช . ููุนูุฌูุจูููุง ูููู ููุณูุฃููููู ููููุตูุฏูููููู!โ?
ููุงูู: ููุฃูุฎูุจูุฑูููู ุนููู ุงููุฅููู
ูุงูู.โ?
ููุงูู: ุฃููู ุชูุคูู
ููู ุจูุงููููููู ููู
ูููุงุฆูููุชููู ููููุชูุจููู ููุฑูุณููููู ููุงููููููู
ู ุงููุขุฎูุฑูุ ููุชูุคูู
ููู ุจูุงููููุฏูุฑู ุฎูููุฑููู ููุดูุฑูููู.โ?
ููุงูู: ุตูุฏูููุช. ููุงูู: ููุฃูุฎูุจูุฑูููู ุนููู ุงููุฅูุญูุณูุงูู.โ?
ููุงูู: ุฃููู ุชูุนูุจูุฏู ุงูููููู ููุฃููููู ุชูุฑูุงููุ ููุฅููู ููู
ู ุชููููู ุชูุฑูุงูู ููุฅูููููู ููุฑูุงู.โ?
ููุงูู: ููุฃูุฎูุจูุฑูููู ุนููู ุงูุณููุงุนูุฉู. ููุงูู: ู
ูุง ุงููู
ูุณูุฆูููู ุนูููููุง ุจูุฃูุนูููู
ู ู
ููู ุงูุณููุงุฆููู.โ?
ููุงูู: ููุฃูุฎูุจูุฑูููู ุนููู ุฃูู
ูุงุฑูุงุชูููุงุ ููุงูู: ุฃููู ุชูููุฏู ุงููุฃูู
ูุฉู ุฑูุจููุชูููุงุ ููุฃููู ุชูุฑูู ุงููุญูููุงุฉู ุงููุนูุฑูุงุฉู ุงููุนูุงููุฉู ุฑูุนูุงุกู ุงูุดููุงุกู ููุชูุทูุงููููููู ููู ุงููุจูููููุงูู. ุซูู
ูู ุงููุทูููููุ ููููุจูุซูุชู ู
ููููููุงุโ?
ุซูู
ูู ููุงูู: ููุง ุนูู
ูุฑู ุฃูุชูุฏูุฑูู ู
ููู ุงูุณููุงุฆูููุ.โ?
โซโฌููููุชู?: ุงูููููู ููุฑูุณูููููู ุฃูุนูููู
ู.โ?
ููุงูู: ููุฅูููููู ุฌูุจูุฑูููู ุฃูุชูุงููู
ู ููุนููููู
ูููู
ู ุฏููููููู
ู โ?. [ุฑูููุงูู ู
ูุณูููู
ู]โ?
ALHADITHUT THANI (2)
An rawaito daga Sayyadina Umar (RA) kuma, ya ce: tsakananinmu muna zaune a wajen Manzon Allah (SAW) wata rana sai wani mutum ya bullo a gare mu, wani mai tsananin farin tufafi, mai tsananin baKin gashi, babu wanda yake ganin gurbin tafiyar sa, kuma babu wanda ya san shi daga cikinmu har ya zo ya zauna kusa da Manzon Allah (SAW), sai ya jingina gwiwowinsa izuwa gwiwowin Manzon Allah, kuma ya dora tafukansa a bisa tafukan Manzon Allah (SAW),
Sannan sai ya ce: (Ya Muhammadu ba ni labari a bisa Musulunci, sai Manzon Allah (SAW) ya ce: โMusulunci shi ne ka shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma Annabi (SAW) Manzon sa ne. ka tsai da sallah, kuma ka ba da Zakka. Ka yi azumin watan Ramadana. Ka ziyarci dakin Allah Mai Girma idan ka sami ikon zuwa gare shi).
Sai ya ce: ka yi gaskiya, sai muka yi mamakinsa yana tambayarsa kuma yana gasgata shi.
Sannan sai ya ce: To, ba ni labari a bisa Imani. โSai Annabi ya ce: โKa yi imani da Allah, da Malaโikunsa, da littattafansa da Manzanninsa, da ranar lahira, kuma ka yi imani da Kaddara, (wato alkhairinsa da kuma kishiyar sa).
Sai ya ce: To, ba ni labari a kan kyautatawa: sai Manzon Allah (SAW) ya ce: โShi dai ihsani (Kyautarawa) shi ne ka bautawa Allah kai ka ce kana ganinSa, idan ka kasance ba ka ganinSa to shi yana ganinkaโ?.
Sai ya ce: Ba ni labari a kan tashin alKiyama! Sai Manzon Allah (SAW) ya ce: Wanda ake tambayar baifi wanda yake tambayar sani ba.
Sai ya ce: ba ni labarin alamominta (tashin Alkiyama). Sai Manzon Allah (SAW) ya ce: (Alamominta) idan baiwa ta haifi uwangijiyarta. Kuma zakaga masu tafiya ba takalmi matsiraita talakawa masu kiwon dabbobi, suna tsawaitawa cikin gine-gine.
Sai mai tambayar ya tafi Muka zauna zamani mai tsawo.
Sannan sai ya ce: Ya Umaru ko ka san wannan mai tambayar?
Sai na ce: Allah da Manzonsa ne suka sani, sai ya ce: to, wannan dai Jibrilu ne ya zo muku domin sanar da ku addininku. Muslimu ne ya rawaito shi...
A hankali ya karasa yana mai furzar da iskar bakin sa mai tsananin zafi hadi da kamshin mint flavored.. Ya sake mai da idanun sa ga Zaraah da itama tsautsayi yasata dora idanun ta akan sa.
โAmira.....โ?
Shiru tayi bata amsa ba, Ya sake nanatawa yana nuna ta da yatsa. Ita kam badan ya nuna ta ba, Sam takasa gane wa. Yau yacemata fadima gobe ya kirata da wani. Gashi batada karfin ZUCIYAr da zata tambayeshi meyasa? Gaba dโaya ZUCIYAr ta nata kissima mata abubuwa data kasa ganewa. Domin kalmar SO ma Zaraah ba zata iya fayyace taba, bare kuma SO DA ZUCIYA da ke ninkuwa koda yaushe.
Cikin sanyin jiki ta mike tama kauda kanta gefe,
โKarba aikin gidan dana baku ki kawomin office, Sannan week dinnan gaba dโaya Insha Allah bazan samu damar zuwa ba, Ustaz Naseem zai dora daga inda na tsaya. Amira karbo ki kawo mun. Kai kuma Ameer je ka kirawo ustaza Heekma don itace da ku.โ?
Gaba yayi, Zaraah na biye dashi a baya. Ahankali yake tafiya cikin takunsa na kasaita da dattako mai hade da karamci. Doguwar corridor din nan gaba dโaya kamshin turaren sa ya badโadeta lamarin sai sam barka.
Zai shiga ofishin kenan sai ga ustaza heekma tafuto daga ciki, Tana ganin sa ta dan yi Murmushi,
โNagode da shanya har na bushe Ustaz sudeis.โ?
Dan murmushi shima yayi, Gaba dโaya ya mance da ita a ofishin nasa ashe ya barta. Ya sosa keyar sa yana mai cigaba da murmushin da kyakkyawan hakoran sa suka bayyana. Ta wutsiyar idanu kuma yana hango Zaraahn sa a gefe daga dan nesa,
โAfuwan Ustaza, Tuba..Nak..nake.โ?
โBa komai Ustaz, Bari naje ajikin naka zamuyi sirah dasu.โ?
โMasha Allah dama Ameer yanzu zai taho kiran ki, Kilan ma yaj..Yaje ajin..na..ki bakya nan.โ?
โEh wallahi. Bari na je.โ?
Ta karsa hade da wucewa,
Yayi sallama ya shiga office din. Hadi da janyo deodorizer na yerwa incense and more ya shiga faffesawa yana lumshe idanu. Zaraah na daga waje ta tsaya. Ya leka da kansa .
โBa...Toul..โ? Ya kira sunan nata hadi da murya mai dadin sauraro.
โShigo ki karba...โ?
Shjga cikin ofishin tayi da sallama tana dan sake sunkuyar da kanta kasa.
โZauna akan kujeran mana.โ?
Dan zama tayi akan kujerar dake kallon tasa. Teburi ya raba tsakanin su. Lumshe idanu yayi ya sake budewa,
โInteesarrr!โ?
Zaraah ta daga kai tana kallon sa, Sunyi wani kallon kallon wanda ZUCIYoyin su suka harba a tare. Sinadarin SO yayi gaggawar maye guraben kashi kashin zuciyoyin su. Sun dau tsawon lokaci a haka. Kafin Zaraah tajanye nata tana โdan matsa yatsunta saboda tsananin yadda kallon sa ke zagaye jikin ta. Hakan take awurin sa, Gaba dโaya SO DA ZUCIYA dโaya ne ke kwarara a magudanar zuciar sa. Na mace dโaya tak daya fara mallakawa SO DA ZUCIYAr sa kacokom.
โDuk sunan ki ne fa....Zaraah, Binta, Batoul, Sajeedah, Zakiyya, Inteesar, Kauthar da yawa dai. So zakiga inata canza miki sunaye. Ko na dena? Uhm? Zaraaateey. Na dena? Bakya...so?โ? Ya karasa yana mai rankwafar da kansa izuwa fuskar ta, Idanuwan ta manya da sukaji ishashhen kwalli sai sheki sukeyi, Su Zaraah ta saukar da kallon sa ga nashi manyan idanun masu kama da na jin bacci da suka wadatu da zara zaran gashin idanu.
โZarateeey! Na dena fada? Uhum? Dan Allah ki amsa ni? Ko so kike na durkโusa? Zaraah? Kome kikace zan ajiye girma na agefe nayi inde bai sabawa addini ba. Zaraateey. Kinji? Ki tallafawa..Dan Muโallim dinki ko ya samu sassauci acikin ZUCIYAr sa.. Kinji? Ko dai sai na zube gwiwoyi na a kasa?โ?
Yanayin kalaman sa gaba dโaya sun dโauki Zaraah sun dulmiya acikin wata duniya da batasan taba. Ba kowace duniya bace fyace ta nazarin menene ma SO? Da har Zaโa saka shi cikin ZUCIYA? Sai kawai ta fashe da kuka, Gaba dโaya tarikicen mazan rimin kebe dake zuwa take fita a dole kenan duk ba SO bane? Kalaman sa, yanayin zazzakar muryar sa, dattakon sa, Dimbin ilimin sa, Uwa uba shidโin gwarzone acikin gwarzaye kuma maโabocin tsafta da karamci. Kan kace me? Zaraah ta fashe da kuka...
โSubhanโAllah.!!! Zaraah! Ku...ka? Ni ne? Uhm? Kiyi mana hayateey!โ? Ahankali ya zaro hankici fari tas ya ajiye agabanta dake tashin kamshin black oud.
โDan Allah ki dena Kuka? Ni ne ko? Shhhh! Na dena, Rikโe ki goge hawayen naki..Kinji?โ?
Karba tayi tashiga goge hawayen. Tarasa hawayen farin ciki take ko na bakโi. Take zuciar ta ta bata amshin kukan dadโi ne. (Ni ma hansatu na kara da haka malamai suke Zaraah. Soyayyar ustazai ai nagartacciya ce๐ญ๐ญ๐ญ๐๐๐ฝโโ๏ธ?)
Kafin ta gama goge hawayen, Ya zagaya ta bangarenta da ruwan roba a hannun sa.
โSha ki tausasa zuciar ki zaraah na... Kinji? I wonโt hurt your feelings.... Za..ra..teey!โ? Ya karasa hade da tsugunnawa ya mika mata robar ruwan nestle din daya ciro acikin mini fridge din dake ofishin.
Sai daya tabbatar ta karba zata sha tukun sannan ya mike ya koma kujerar sa ya zauna. Hade da jan littafan yan ajikin ya shiga bubbudewa yana saka hannu.
โShekarun ki nawa?โ?
Tambayar sa ta daki dodon kunnen Zaraah.
โSha biyar...โ?
Girgiza kai yayi yana murmushi,
โAjikin ki nawa?โ?
โSs1...โ?
โMasha Allah! Zaraah!โ? Dan rubutu yayi a notepad ya mika mata.
โKarki karanta sai kinbar school dinnan. Zanyi tafiya abuja wani islamic conference. Na je ko?โ? Ya tambayeta da gasken gaske.
Da sauri ta daga kai tana kallon sa. Ya dage girar sa alamar Eh.
โIdan...kika ce na bar shi. Wallah bazan je ba.โ?
Tayi saurin girgiza kai,
โKaje Malam!โ?
โToh shikenan tunda kin amince. Ya..yadda kikace ai haka zaโai.โ?
Ita dai shiru tayi bata sake ce masa komai ba. Ya karasa marking books din ya mika mata.
โGasu nan. Sai dai baki mun addua ba.โ?
โAllah ya dawo da kai lapia.โ?
Ya dโanyi murmushi yana lumshe mata idanun sa. Wani salo na sako ya shiga aikawa zuciyar ta, Ta idanun ta.
โIna handkerchief dina?โ?
โGashi zan wanko sai na dawo dashiโ?
โTsadadden hawayen naki zaki wanko mun? Uhm banaso, Nafuson kayana a haka Zaraah.โ? Ya karasa Hadi da mika mata hannun sa. Ta dora masa ya karba ya masa kyakkyawan masauki a aljihun sa.
Ficewa tayi da sauri. Fuskar ta kumshe da murmushi. Shima a nasa bangaren murmushin yayi. Ya jinginar da kansa a kujera yana lumshe idanun sa. Wai yau shine ya dulmiya acikin kogin soyayya..
Ko da aka tashi driver ne yazo daukar Zaraah. Ta shige mota tana saurin nannade takardar daya bata. Ta shiga karantawa,
โDear second love of my life after my late mother...
โZaraah People told me that love would find me when I least expect it. You entered my life out of the blue, but I feel Iโll never be the same. Sajjeddah I used to think that โlove at first sightโ? was some kind of urban myth โ? then you smiled at me. Zaraah na kuma da SO DA ZUCIYAR ki......... Inteesar We met so briefly but, since that day, I havenโt been able to concentrate on anything else. Letโs meet again before I lose my job๐ญ๐ญ๐๐โ?
ZUCIYAr ta ce ta Tsananta da bugu. Mai tsananin duka lokacin data karasa karantawa. Kifa kanta tayi acinya tana kunshe murmushin ta.
**GIDAN MALAM ARDO***
Tsaye suke cirko curko suna layin bandโaki, Yayin da idrisu ke sakin kashin sa abandakin. Ardo tamkar yayi kuka saboda tsananin yadda cikin sa ke murdawar gudawa. Ba shiri tusa ta kufce masa.
Ji kake โsiiiit!!!!
โขโขโ?
YAU DAI NAYI ISHASHSHEN TYPING๐๐ญ
IDAN KUNGA NAYI KADAN