Showing 39001 words to 42000 words out of 85942 words
Chapter 14 - SO DA ZUCIYA COMPLET Hausa Novels by Nana Hafsat Mx.txt
IDANUNA SUN MATSA NE😞ALLAH YA BAMU LAPIA BAKI DAYA. KAUNAR KAUNA💯❤️
MISS XO WRITES🥰
1/31/22, 18:49 - Buhainat: * I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ofn1zci8smgg&utm_content=6k8ur6p
*22*
***Jimmamman tayi hanzarin rufe hancin ta da wandon Zainab dake hannunta. Akan layin shiga bandakin itama take. Da ‘dan ruwanta a wata roba da alama itama bayan gidan zatayi.
“Haba Ardo...Haba Ardo meye haka?? Cewar jimmamman takarasa tana mai dankara masa harara.
“Gaskia dai anci baya wallahi. Fisabilillahi ya zaka saki duwaiwai ka banka mana tusa? Da girman ka? Da ace ka aurar da yaran ka billahil lazi da kanada jikoki. Aikin kawai.? Cewar Atuwa dake tana daga gefen sa ta tsugunna. Kuma sanda Ardo ya banko tusar hancin Atuwan na tabo bayan sa. Don haka a hancinta ya saki bomb din.
Ta karasa magana hade da zuba ruwa a bakinta ta kurkuro, Hade da zuwa yatsanta ta kwakwalo hancinta. Tana mai rufe hancin da tafin hannun ta.
“Dan wulakanci a salansar hancin nawa zaka baje duwaiwuka ka banko iska. Aikin kawai.? Atuwa ta shige daka tanata mita.
Ita kuwa Rumalle dake bacci sai alokacin tatashi tana matse idanu. Ta futa tsakar gidan tana kiran Ardo.
“Ardon Rumalle! Kana Ina ne angona??
Jimmamman dake tsaye ta yamutsa fuska tana mai karkade kafafun ta.
Ardo ya matse ciki da hannun sa yana nunawa Rumalle bandakin da Idrisu ke ciki. Idrisun kuwa sai wake waken sa yake,
“Kiriku yarone.. Am..?
“Amma me? Dan tselan kan uban ka dake Fanda. Ba zaka fito ba ka dena wakar nan kana ganin baban ku Ardo yama kan layi sai wake wake kake. Fito dan kar uban ka.? Rumalle tafada tana kamo hannun Ardo.
“Yi hak’uri mijin Rumalle, Shi dama Idrisu yadda kasan fara, Haka yake da tsinannen kashi.?
“Yasin sai yayi bayan gidah sau uku a rana.? Usmanu dake zaune akan bokiti ya fada.
Ardo dai bai ce komai ba. Yanata sauke zuciya, Sai gumi ne yake sharara a fuskar sa.
“Mijin Rumalle kai ne kake wani kamshi??
“Tusa ya saki Mama, Warinta har cikin dakin mu.? Haladu ya fada yana mai gyara silifas dinsa daya tsinke da wutar da suka dora ruwan wanka.
Rankwashi Rumalle ta sakarwa kwanyar kan Haladu ya sosa wajen yana dariya.
“Ni banda kamshin turaren dan duwala ba abunda naji, Kuma Idan ma iskar yafitar dan uban ka shine mahaifin ka a yanzu. Yo ba abun ayi masa barka bane ya fitar da cuta. Uwar uban kowa yana yi. Harda mace dake daga hanci.?
Jimmamman sarai tasan da ita take, Don haka bata tanka taba. Idrisu ya fito daga bandakin yana mai gyara tazugen wandon sa. Ai Ardo baisan sanda ya yakice hannun Rumalle ba, Ya shige cikin band’akin. Na kusa duk suna jiyo zubar bayan gidan sa. Ba shiri suka dare saboda yadda iskar wajen ta maye gurbin bayan gidan sa.
Ardo ya kusa awa d’aya a ban’daki, Tamkar yana zubar da kayan cikin sa. Ya dad’e sannan ya fito yana tale kafafu tamkar dan kaciya.
“Angon Rumalle...? Ta kura shi cikin rage sautin muryar ta.
Bai ce mata ‘kala ba. Ya hararo ‘dakin Dadaa wanda ya zama madadin su idrisu a yanzu. Gaba d’aya sun cika gidan da hirar su, Sai kace yan gidan. Sunata hayaniya da guje guje. Ardo yaja siririn tsaki a kasan mak’oshi Kafin ya wuce zaure ya tsugunna. Ya rasa yadda zai yi yaji dadi. Ga wata gudawar na neman zubowa, Ga katsawar ciki ga hayaniyar su Idrisu da suka karad’e gidan baki d’aya.
Atuwa dake cikin daki tafito tana leken bandakin,
“Waye a bayi??
Jimmamman dake kan shadda tayi shiru.
“Wane bankadadden ko bankadaddiyar ce aciki. Anti Amarya kina bayi ne?? Cewar Atuwa.
Rumalle dake tsaye kan Ardo tace,
“A’ah uwargidah. Ga ni nan. Inaga mokadaddiyar can ce.?
Atuwa ta sheke da dariya tana sosa idanunta. Domin sun dinke da Rumalle. Takance ita ba zata ji zafin kishi ba. Jimmamman din ce mai ji. Itace saniyar ware. Gwanin ban tausayi Idan suka sata a baya.
“A hayye landandandan tsann! Ardo...Ardo!?
“Menene?? Cewar Ardo daya zabga uban tagumi yana kallon bango.
“Maganar tambayar su Hajara ne da za’a zo. Na gayamka su a shirye suke mazajen nasu.?
Ardo yaja tsaki yana girgiza kai,
“Me zanyi aciki??
“Wane irin me zakayi bayan kai ne uban su, Na gayawa su Kawu Tanimu ma su zama a shirye a koda yaushe zasu iya zuwa.?
“Ba sai sun zo ba, An basu. Sati na sama Za’a d’aura auren.?
“Haba Angon Rumalle, maganar uwargidah fa abun dubawa ce. Dole sai kana nan zaa yi tambayar tunda kai ne mahaifin su, Ba Za’a kawo wani ace shi bane.?
Ardo ya mike ya karkade rigar sa ya fice yana watsa hannu sama.
Yana fita yayi hanyar gada yana mita shi d’aya, Modibbo dake gyaran Inji shida sauran masu gyara suka gayar da Ardon.
“Bappah Ina zaka ne? Meya faru kake magana kai d’aya??
“Bari Modibbo, Atuwa ce ke neman chazamun kai, Sai kuma ‘yayan Rumallen can masu runtuma runtuman kai, Sai bige bige da tsalle tsalle suke. Sun cika gidah da makota da hayaniya. Duka na hade su na kwashe musu albarka.?
Modibbo ya sassauta muryar sa don saura kada su jiyo su.
“Haba Bappah! Ka dubi girman Allah ka dena kwashewa mutane albarka. Ka ky’ale su da halin su sai Allah ya maka maganin su.?
“Hakane Modibbo hakane.? Cewar Ardo, Tare da saka hannunsa ya shiga shafa goshin sa. Da alama dai duniya tafara yiwa Ardo zafi.
Modibbo ya zaro dari biyu duk ta damalmale da bakin man inji ya mikawa Ardo.
“Bappah ka sayi wani abun ka ci dan Allah.?
“Tohm Modibbo! Allah ya maka albarka, Allah ya daukaka ka. Kaji??
“Aamin Bappah! Amma kayi wa Allah ka dena samun albarka ni d’aya Bappah, Sauran ma duk yayan ka ne Bappah....?
Yana magana Ardo na daga kai Kamar gaske, Modibbo ya cigaba da cewa,
“Dukkan mu kai ne mahaifin mu Bappah! Ka dinga sa mana albarka tare, ka kuma yi mana SO kai d’aya Bappah! Ka dena bari rudin ZUCIYA yana galaba akan ka. Wallahil azim sai kaga ‘yaya matan da kake kyamata su ne zaka ci moriyar su. Ka kuma amfana da su.?
“Naji naji Modibbo! Amma kai dai kaunar ka daban take cikin zucia ta. Kaji ko? Allah ya jikan mahaifiyar ka.?
“Aamin Bappah! Naji.?
Ardo ya yi gaba yana waiwayan Modibbo, Yayin da shi ma Modibbon yake daga masa hannu, Bakin sa dauke da tsadadden murmushin daya jima bai yi Irin sa ba tun barin su Dadaa daga gidan.
Ya d’auki injin daya kammala gyarawa ya nufi titi dashi, gumi nata kwaranya daga jikin sa. Saboda tsananin yadda injin keda nauyi ga hasken rana yanata dallareshi. Dai dai tsallakar titin da zai yi. Wata mota 406 dake sharara gudu tayi awun gaba da Modibbo. Injin yayi sama ya fado ruwan cikin Modibbo. Take Modibbo ya rasa ransa. Jini nata kwarara daga bakin sa. Mutanen Rimin kebe yan gada da bakin titin sukayi kansa. Tuni mai mota ya arce bai tsaya ba. (Domin wata shari’ar sai a lahira).
**CAPT MUHD’s***
Yana zaune ta shirya tayi fucewar ta asibiti tanata Sauri. Bayan gaisuwar da tayi masa sai bayanin ga oat nan akan dining table da madara. Girgiza kai yayi tafuce da sauri tana gyara zaman riga fara da likitoci kan saka.
Mikewa yayi ya fuce daga sashen nata zuwa na Haj iklima. Itama a k’ofar shiga suka ci karo da shi. Ta gayshe shi tana gyara jakar hannun ta.
“Nasa Kande ta hada maka breakfast idan kana ra’ayin wani abun duk zata dafa maka. Dakin kama na bar key din a karkashen drawee din tv. ? Ta wuce ta nufi motar ta dake fake kai tsaye.
Yajima a tsaye yana auna rashin hankali irin na matan sa, Gaba d’aya aikin su ne a gaban su, Basa bashi kulawar data dace a matsayin su na matan sa, Fa sa shiga gidan yayi. Dama sanye yake da jallabiya ya dora jacket akai. Ficewa yayi kai tsaye ya nufi gidan amininsa, Don bayason ma su hadu da Addayo tagano halin da yake ciki. Yana tafe yana sak’e sake a zuciar sa hade da addu’ar Allah ya kawo masa Karshen matsalolin sa.
**DANGOJE’s**
Tun daga inda yake , Ya hango fitowar Dadaa, Tana gyara zaman hijabin jikin ta, Kalar ja. Gaba d’aya tamkar baturiya. Fatarta tayi luwai luwai, Kwanciyar hankali da nutsuwa ya wanzu a zuciar sa. Ya tsinci kansa cikin sakin tattausan murmushi. Sai dai wani gefe na zuciar tasa ya buga sakamakon ganin yara da yayi yan biyu kansu d’aya kuma kamar su d’aya. Sunbita sun shiga motar,
Da azama ya karasa shigewa gidan aminin nasa. Wanda yake kyautata zaton yau adduar sa ta karbu da ya yardar Allah!!!
•?
I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p
*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*
*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*
*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*
*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*
*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*
*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*
*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*
*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*
*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*
*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*
*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*
2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000
*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*
09134848107
_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .
___________
1/31/22, 18:50 - Buhainat: **SO DA ZUCIYA**
**23**
I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p
*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*
*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*
*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*
*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*
*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*
*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*
*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*
*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*
*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*
*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*
*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*
2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000
*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*
09134848107
_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .
___________
***Lokacin da direba yaja mota da su Dadaa Capt muhd ya jina a tsaye yana saisaita kansa, Bai taba tunanin samun saukewar nauyin dake cikin zuciyar sa ba sai yau, Lalle Allah ya jik’an Jamila matar sa ta fari, Sai yau ya tabbatar da ya samu wanzuwar nutsuwa a magudanar jinin sa baya shekara da shekaru na rasuwar matar tasa ta farko.
Kai tsaye ya shiga cikin gidan, Bayan mai gadi ya gaishe sa. Yana tafe yana dan gyara rigar jikin sa, Saboda tsananin yadda sanyi ke busawa. Bishiyun dake gidan nata kad’awa hadi da fitar da iska mai sanya nutsuwa.
Knocking yayi a kofar da zata sadaa ka da cikin gidan. Ba jimawa kuwa Haj Amina da kanta ta bude masa kofar tana dariya.
“A’ah ‘ah ah ah! Wata sabon gani, Yau Capt ne agidan mamu Ko kuwa idanu na ne? Sannu! Shigo ciki Capt. Wato sai da aminin naka ya dawo shine zaka zo ko.! Shigo maraba lale lale.?
Shi dai murmushi kawai yayi, Ya nemi kujera ya zauna. Sama ta haye ba a dau lokaci ba sai gata ta sakko tareda Alhaji Dangoje, Tana gaba yana biye mata a baya.
Gaisuwa suka yi, Irin tasu na dattawan asali masu madaukakin karamci da sanin ya kamata. Suna tsaka da hirar tasu ne Haj Amina ta shiga kawo musu abinci. Waina ce da miyar ganye mai dauke da kayan ciki, Sai shayi ingatacce da aka yishi da da kayan kamshi.
Mikewa Capt Muhd yayi zai tafi. Alhaji dangoje ya tisa shi dole sai da suka ci abincin tare.
“Sai naga duk ka fad’a mutumi na??
“A hakan? Kuma fa na warke ragal.?
“Ko shekaran jia dana zo gayshe da Addayo Kafi a yanzu kumari. Kar dai kace har yanzu su Haj iklima na baka tough time??
“Stress ne kawai.?
“Captain kenan! Duk kuwa kasancewar mu aminan juna mun zarce aminai ma mun koma tamkar yan uwa. Bansan meyasa kake rufemin wasu daga cikin damuwar ka ba. Ya kamata ace an wuce wajen..?
Capt muhd yaja ajiyar zuciya kawai yana mai sauke hannun sa daga tagumin da yayi. Can ya sauke zucia bayan ya kammala adduar neman nasarar ubangiji da alkhairin sa abisa tambayoyin da labban sa zasu furta.
“Bak’i kuka yi ne??
“Me ka gani? ? Alhaji dangoje ya tambayi Capt dake jujjuya yadda zai kawo musu kai tsaye.
“No na hadu da wasu mata ne sun fito daga cikin gidan nan sun shiga mota.?
“Oh! Jammu ce da yan biyun ta, Sai Zaraah kuma.? Cewar Alhaji Dangoje
? ‘Ya ta ce captain, Domin mahaifiyarta aminiyata ce, Garin mu d’aya da su. Duk yan unguwar kuka ne mu na fanda..?
Bai ce komai ba, kyakkyawan murmushi ya saki mai taushi, Hakan da yayi ne ya tabbatarwa Haj Amina labarin zuciar sa. Cikin sauri tace,
“Sun tafi gaisuwar ‘dan mijinta na baya.. Nan waje na take a zaune da yaran kafin Allah ya kawo musu d’auki.?
Yadda kukasan an yayyafawa zuciar Capt ruwan sanyi, Yaja doguwar ajiyar zucia yana kumshe murmushin daya so kufce masa.
“Allah sarki...? Ya fada hadi da sauke zuciya.
Wata hirar suka shiga, Haj Amina ta mike ta basu waje. Suka cigaba da hirar su ta rayuwa da abunda ta kunsa. Yayinda wani gefe na zuciar Capt ke kissima auren Jammu inde tanada halin kwarai. Wai akace labarin zucia a tambayi fuska. Yanayin yadda fuskar Capt ta nuna zallar farin ciki hakan ya sanya Alhaji Dangoje cewa,
“Ni fa barin yi wani katsalandan, Idan har babu damuwa Capt. Ba sai an dau tsawon lokaci ba. Wannan mata mai suna Jammu, Ka aureta kawai.Tana da hankali ga nutsuwa da Ibadah. Uwa uba kuma yar fanda ce kauyen unguwar kuka.?
“Wai akace labarin zuciya....?
“A tanbayi fuska. Mutumi na. Allah dai ya tabbatar da alkhairi babu matsala. Nasan kuma Addayo zatayi farin ciki da hakan. Allah dai ya tabbatar mana da alkhairi, Aamin. Yaranta uku du mata. Amma ba manya bane.?
“Eh nagansu awaje su biyu?
“Masha Allah.?
“Godia nake aboki na, Allah yabar zumunci.?
“Lalle taciri tuta tun Kan ta shiga daga ciki naga alama Zata zama yar mallen ka.?
Dariya sukayi baki d’aya suka tafa. Haj Amina dake sauraron hirar su ta sama tayi murmushi tana ayyana yadda jammu zata ji dadi a gidan na Capt. Tabbas zasu fita daga cikin halin rashi zuwa na samu.
“Kaga kuwa abu yazo adai dai. Jamila tatafi jamila ta dawo.?
“Ai kuwa dai! Allah ya tabbatar mana da alkahiri.?
“Aamin Yaa Rabbi.?
•••?
Har aka kammala yiwa Modibbo wankan gawa, Ardo ya tsaya kacokan a tsaye. Tunamin sa da ganin sa sun goce na yan wasu dakikai.
“Zo muje Ardon Rumalle, Kayi hak’uri ka tausasa zuciar ka. Modibbo ya tafi sai fatan Allah ya masa rahama. Banda abunka Allah ya azurta ka da samun wasu Mazan uku daga sama. Ka godewa Allah, Zasu maye maka gurbin mo...?
“Wabillahil lazi Rumalle zan kai miki bugu.?
Ardo ya kara fada yana mai fashewa da kuka.
“Wayyo Allah na Modibbo wayyo. Ashe rabuwar karshe mukayi Modibbo. Allah ya rahamshe ka Modibbo.?
Dai dai lokacin su Dadaa da su Zaraah suka karasa shjga cikin gidan. Atuwa dake sawun yan ta’aziya ta mike tana dafe k’irji.
“Kan balastin kayya kai! Jammu ke ce kika zama fara tas haka tamkar a bula jini ya zubo? Kingan ki kuwa Jammu?? Ta karasa tana mai kallo kasan atamfar Dadaa.
Takaici Dadaa kamar ta mauje ta.Badan Allah yayi Hajia mari ta kirawo su a waya ba da tuni bazasu san da rasuwar ta Modibbo ba. Dadaa ta fashe da kuka lokacin data dora kanta kan takalman Modibbo dake watse a dakin ta na da. Inda ake masa wanka.
Su Zaraah ma suka cigaba da kuka wiwiwi. Atuwa kuwa tsabar rashin hankali bata dena tambayar su Zaraah Aina suke kwana ba. Hadi da tambayar wane iin abinci suke ci acan? Jimmamman kuwa tana daga gefe tana dashe hakora ganin su Dadaa. Hakama Rumalle da shi kansa gogan dake hawaye yana kuma kallo Dadaa ta wutsiyar idanu
Ba lefi Modibbo ya samu sheda daga bakunan Jama’a da dama. Aka gama wanke shi aka shirya shi. Sannan aka mika shi izuwa makabarta.
#A LOVE SOO BEAUTIFUL
#SO DA ZUCIYA💯
#NANA HAFSAT WRITES
#ZFF2022
I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p
*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*
*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*
*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*
*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*
*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*
*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*
*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*
*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*
*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*
*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*
*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*
2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000
*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*
09134848107
_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .
___________
1/31/22, 18:50 - Buhainat: *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107*
I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
*SO DA ZUCIYA*
*NANA HAFSATU*
××24××
***Dadaa dasu Zaraah sun dau tsawon lokaci agidan na Ardo suna zaman makokin marigayi Modibbo. Abincin ranar rankataf Dadaa ce tabada kudi, Acikin wanda Haj Amina ke bata na ‘batarwa. Don kuwa Ardo zama yayi a gefen rijiyar gidan badaru yana matse hawayen dake yar tsere a fuskar sa. Masu zuwa da cokali tafiyayye idan akayi rasuwa a ranar sun gane kuran su. Domin Ardo dai dai da tsinken ashana bai bayar ba na sanwar rana.