Showing 75001 words to 78000 words out of 85942 words

Chapter 26 - SO DA ZUCIYA COMPLET Hausa Novels by Nana Hafsat Mx.txt

26 Oct 2025

370

Sari’ah ta yanke masa hukuncin ridda.

5) Dan fashin da shari’ah ta zartar masa da hukuncin kisa.

6) Dan ta’addan da ke kashe mutane da makami, bindiga, ko bam, ko kwaya da sauran muyagun yanyoyin ta’addancin da Shari’ah ta bayyana.

7) Mai Luwadi da wanda ake yin luwadin da shi.

8) Mutumin da ya hana zakka.

9) Mutumin da yabar Sallah.

10) Mutumin da yayi tawaye ga shugaban da al’umma suka yiwa Mubaya’ah.

11) Mutumin da ya jakoranci tawaye ga shugaba.

12) Idan aka yiwa mutane biyu Mubaya’ah, to akashe danyan su idan suka ki dai-daitawa.

13) Mutumin da yaraba kan al’umma.

14) Mutumin da yake fasadi kuma yana yada shi abayan kasa.

A karshe, dukkan abinda hukuma ta yanke hukuncin kisa akai, to ya zamo dalili na kashe mutumin da ya taka wannan hukunci. Allah shi ne mafi sani.

"Ya Allah! Ka taimaki shugabanni da hukumomi wajen tsare rayukan al’umma da dukiyar su. Amin. Allah Kuma ya bamu ikon hakuri da juna. Ya yafe Mana kurakurenmu. "

"Aaamin" cewar su Dadaa

Yayinda su Haj ikhima ke hawaye shab'e shab'e. Sun jima a haka. Captain ne ya fara mikewa da Sudeis a kafadar sa ya fuce. Yayinda Dadaa tabi bayansa....


I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
2/17/22, 11:27 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p

PLS FOLLOW US ON IG🥰🙏JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO



SO DA ZUCIYA!!

ZAFAFA 5 PAID BOOKS❣️

PG: 40


××RIMIN KEBE××

××GADA MAI DOYI××

××Tafe Ardo yake yana shawara a zuciar sa. Kan wane irin aiki zeyi ya samu kudi?

"Ko tsibbu zan fara ne? Naga ana samun kudi yasin. Ko kuma caca? Kudi ake yasin. Ba dai ance dole na nemi abunyi ba. Ai shikenan. Allah ya kai mu safiya . Du abunda na tashi dashi a zuci shi zanyi." Haka ya shigaa zantawa shi daya ya yanke hukunci Kamar sabon tab'i.

Tafe yake daga gangarar gada majalisar su zuwa gidan sa. Sanye cikin kayansa na gado kirar wando da Riga Yar shara hadin biza kowanne daban da dan uwansa.

Haka ya karasa shigaa cikin gidah. Da Atuwa yaci karo a soro Tanata sauri. Zata yafa hijabi.

"Yauwa Ardodo nawa."

"Ba Zaki cuceniba Atuwa. Ya akai ?"

"Haba farin wata sha kallo. Shaleleln romon zuciar Atuwa. "

"Jar uban can ".

"Dan Allah masoyi ban wazobiya."

"Amma dai Atuwa Allah ya kwashe mi"

"Allah yakara maka albarka nawaje na. Kumfal los zan saya. Kasan gobe zamuje ganin gidan Jammu "

"To ina ruwan wani da gashin ki?"

"Billahil lazi kaina ya tsufa. Kudubus ne akan sai satin jia ya mutu. Kan ya diddige rabona da shafa kumfan los tun Farilla .."

"Karki karasa. Rike bashi na baki."

Yana Mika Mata ta wafce tana daria

"Allah me alheri. Ahayye kwal landantsan. Ardodo mijin Atuwa. Mai gidan jimmamman. An gayda angon Rumalle . Ubansu Zaraah . Marikin su Usmanu."

Tana gama fada tafuce tana dariya..Kai tsaye ta wuce gidan lantai me gyaran kai.. Ta sayo kumfal los din. A daren ta yiwa gashinta. Ta wanke. Sai shirin zuwa wajen Jammu washegari.

×××MAHEER×××

Littafin sa daya yiwa laqabi da suna SO DA ZUCIYA ya janyo. Ya bude shafi ya cigaba da rubutun da salon zuciyar sa ke isarwa. Wanda yake fatan ya dannawa Zaraah agaba.

My dear wife.. The absolute love of my soul .

I am not very good at expressing my feelings in words, even though I assure you, I am quite a sensitive person. Somehow, often I get shy and run out of words even before I start talking. However, I now want to tell you about my feelings. We have been seeing each other for a while and I realize that the more I see you, the more I want to be with you. You are like a beacon of light in a starless night and I am drawn to you with a powerful pull that I can’t resist.
When I am not with you, I keep thinking about you and my day is rather empty. I find myself looking forward to our next meeting.
Yes, I realize now that I care for you very much and my feelings for you have awakened and are getting stronger and stronger each day.
I am starting to fall in love with you and my heart is fluttering every time I am near you ? I just hope you have the same sensations and feelings as I do dearest wife zaraah. I f wanted to write my thoughts down and secretly send this love letter to you. I really do hope so...

Yana kammala rubutawa ya ajiye a gefe. Tashi yayi ya shige bandaki ya fyallo wanka ya sauya zuwa kayan bacci.

Dakin Zaraah ya nufa kai tsaye wani shauki na mamayarsa .Yana shigaa ya Fara jiyo sautin karatunta tana rerawa. Sai daya bari takai aya tukun sannan ya Karasa ya zauna adan nesa da ita,

"Zaraah"

"Naam"

"Ina so muyi magana dake"

"Toh"

"Shin MENENE MA'ANAR IMANI.
DA KADDARA?"

"Fawwalawa Allah lamuranka."

"Shine gasgatawa na yanke (ba shakka) kan cewa dukkan
alkhairi ko sharri da ya kasance to da kaddaran Allah ne
kuma da hukuntawarsa, domin shi Allah mai aikata abin da ya
ya so ne kuma ya nufa,
*Manzon Allah s.a.w yace da Allah zai azabtar da halittun
sammai da na kasa da ya azabtar da su ba yana mai zaluntar
su ba, haka kuma da zai rahamshe su da rahamarsa da ta
kasance mafi alheri a bisa ayyukan da suka yi, Da za ka ciyar
da kwatankwacin dutsen uhudu na zinari cikin daukaka
addinin Allah ba zai karba daga gare ka ba sai ka yi imani da
kaddara tukuna, kuma ka san dukkan abin da ya same ka bai
zamo mai kuskure maka ba, abin da ya kuskure maka kuma
da ma can bai zamo zai same ka ba, da za ka mutu ba a kan
wannan ba da ka shiga wuta (Ahmad da abu dawudsuka
rawaito shi)
*Imani da kaddara ya kunshi al'amura guda hudu,
1) Imani da cewa Allah ya san dukkan komai a dunkule da
kuma fili
2) Imani da cewa Allah ya rubuta wanna cikin lauhul
Mahfuz,
*Manzon s.a.w yace Allah ya rubuta gwargwadon kowanne
halitta kafin ya halicci sammai da kasa da shekara dubu
hamsin(muslim)
3) Imani da abin da nufin Allah mai zartaswa, wanda yake ba
abin da ya ke mayar da ita (gagare ta), da ikonsa wanda wani
abu bai gajiyar da ita, duk abin da Allah ya nufa shi yake
kasancewa, abin da bai ga dama ba kuwa baya kasancewa,
4) Imani da tabbatarwa cewa lallai Allah shine mai samar da
abubuwa dukkansu, kuma duk abin da ba shi ba, yana cikiN
halittunsa ..

"Zaraah. Sudeis dan uwana ne. Jini na ne. Zan iya cewa nafiki kaunar sa. Domin sudeis rabin rayuwata ne zaraah. Allah dayafi mu sonsa ya karbe shi. Auren mu dake kaddarar mu ce Zaraah rubutacciya. Sai mu rungumeta da hannu dubu dubu.. Wallahi Allah yayi ni ne miji agare ki..hakama kece mata agare ni Zaraah."

"Wayyo tsakaaaaaaaaaa"

Tafada sai ga zaarah akan cinyar Maheer. Kan balastin 😂😭Maheer ya rude. Ga shauki na shocking 😍

"Sssshh! Muje.. zo muje daki na nanda yaranta nasan fal "ya dauketa charanchas sai dakin sa

Ya dureta akan gado yana haki..Domin tanada Nauyi wai irin kaunar Yan drama zai gwada😂

Kunyw dukta kamasu su biyun .zubewa yayi daga kasanta yana kallon fuskarta.

Ya samu kansa da kashe murya ..hade da narke.mata idanunsa. Hannunsa daya na yawo a ilahirin jikinta . Na ainihin soyayyar ustazai marar surke ta zo masa. Bil lugga ya fara da,

" Tuqburnii (تقبرني)Although this phrase literally means “you bury me?, it’s used commonly to say “I love you so much.? I’m expressing that I love you soo much, And I would rather die and be buried than lose you. Zaraah! Al' Hawaa Zaraah dagaske nake you are my attraction. قد حاولت جاهدًا إخفاء شعوري الحقيقي عنك. لكن ، كان الأمر بلا جدوى حقًا. انا احبك كثيرا.

"Zaraah nace. I have tried very hard to hide my true feeling from you. But, it’s been really futile. I so much love you. I never knew I was this romantic until I fell in love with you. I can say you are such a great teacher! You are the motive why I wake up with a smile every dawn since I met. You are always the secret to my peaceful night every day. You are my remedy. Yes kene maganin sleepwalking . I want you!! All of you. Right now. This instant . Ki temaka ki sassauta ZUCIYAr ki..ki rallafi SOn da Maheer mikawa zaraahn sa.. come let's create A LOVE SOO BEAUTIFUL ." Ya karasa hadi da rufe ta gaba ki daya da gangar jikin sa..wani irin hot kisses yake bawa Zaraah . Masu jefa mata tabbatarwar kalaman sa. Hadi da tabbatarwar hade SO DA ZUCIYAR su waje daya❣️💯

Zaraah ba yadda ta iya. Waazin dije ya shigeta..uwa uba she can't deny the fact ..she's enjoying his kisses. 💯😍


#bashin da na yi na rabi da kwatin readmores .asha karatu lapia zafafafans💯😍


I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p

*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*

*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*

*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*

*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*

*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*

*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*

*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*

*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*

*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*

*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*

*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*

2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000

*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number

08184017082

*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*

09134848107

_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .


___________
2/18/22, 21:17 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p

PLS FOLLOW US ON IG🥰🙏JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO



SO DA ZUCIYA!!

ZAFAFA 5 PAID BOOKS❣️

PG: 41

××Sai da ya tabbatar ya saka illahirin jikinta laushi sannan ya dan janye bakinsa yana kallon fuskarta. Kunya ta kamata, tai saurin juya masa baya tana murmushi.

Murmushin shima yayi, yana sake tura jikinsa gareta ya daura kansa a bayanta ya sake rungumota.

"Batoul!"

Ya kira sunanta cikin wani irin shauki da narkarkewa. Sosai tsigar jikin Zaraab ta mimmike. Acan kasan makoshi ta ce,

"Uhm"

"Inason mu zama abu daya a yau kin amince".

Rashin fahimtar zancen nasa ya sakata fadin, "Ai dama abu daya ne mu Yaya Maheer. Karka manta kai yayana ne."

Murmushi ya sake saki da sake turata a kirjinsa. Cikin sake kasa da murya a kasan makoshi yace,

"Ki binne waccan alakar ki dauka ta miji kadai zatafi wadatar dani. Fateema shekaru kullum nake karawa ba baya nake komawa ba. Ban kasance waliyyi ba balle nace zan cigaba da kawaici. Kinada ilimi addini dana zamani kinsan menene aure da hukunce-hukuncen sa. Please Fateema ki manta da komai mu zama abu guda mu sake ganin little Sudeis".

A karon farko cikinta ya tsarga dan yanzu kam ta fahimci zancen. Jikinta ta dan ja daga nasa muryarta na dan rawar tsoro tace, "Yaya Maheer kab......"


"Shii" ya fada yana juyita ta fuskancesa da kyau.. "Nasan dukan abinda kike tsoro ko tunanin, ina rokonki ki ciresa a rai ki ajiye tamkar ma bai faru ba. Lokaci yayi da zamu manta da kaddara mu dauka tawakkali. Hakanne zai goge komai da muke tunawa a ranmu mu cikama Sudeks wasiyyarsa. Ina son tabbatar miki da matsayinki a zuciyata bawai a kalami kawai ba ".

Dan dago ido tai ta dubesa, ganin ita yake kallo shima ya sata saurin maida kanta yanda yake ya riko fuskar. Duk yanda yaso su hada ido taki yarda, daga karshe ma sai ta cusa kanta cikin wuyansa wani irin tsoro da fargaba na ratsata.

Shima idanun ya rumtse da karfi. dan sake ingiza bukatarsa take dalilin saukar numfashinsa akan wuyansa. Tsumar da jikinsa ya fara ne ya sashi rungumota ya matse da kyau yana sakin ajiyar zuciya da sauri-sauri. Cikin sake raunana muryarsa fiye da dazun ma ya fara mata magana a cikin kunne. "Tashi muje ki tayani salla to na roka ALLAH ya yaye min".

Kafimma ya rufe baki ita ta mike daga jikinsa zaram taja baya.

Tashi yayi shima zaune yana binta da wani shu'umin kallo har ta shige toilet. Ya sauke ajiyar zuciya yana kai hannunsa ya shafo sajensa zuwa gemu da ke kwance luf bisa kyakykyawar fuskarsa sannan ya mike.

Zaraaj da ke alwala zuciyarta fal tsoro ta dan waigo jin an turo kofar toilet din. Ganin shine ya sata saurin maida kanta ta cigaba da alwalar. Shima baiyi maganaba ya karaso inda take. Tare suka cigaba da alwalar yana nazartar yanda takeyi. Ya karajin daɗi ganin yanda take komai babu wani kuskure, dama baiyi zaton ganin kuskuren ba tunda tanada iliminta.

Ita ta fara kammalawa dan haka ta fice, koda ya fito bayan ya kammala shima sai ya sameta zaune a bakin gado ta rabga tagumi. Karasowa yayi gareta ya dan durkusa ya daura hannayensa saman cinyarta yana riko hanun da tai tagumin.

Ajiyar zuciya ta sauke da kallonsa, sai kuma ta janye idonta da sauri ganin shima ita din yake kallon. Hannunta da ke cikin nasa ya daura saman fuskarsa, ta lumshe idanu kamar yanda shima yayi saboda jin tattausan hannunta saman sajensa. A hankali hawayen da take makalewa suka ziraro, ta dan janye hannun.

Bude nasa idanun yayi shima, tai saurin maida kanta gefe, ya fahimci kuka takeyi. dan haka baiyi magana ba ya mike yana rike da ita. Hijab ya dakko mata da kansa, ya kuma saka musu abin salla.

Har cikin rai Zaraah a tsorace take. amma bata son yi masa gaddama koda nasihohin data sha da wanda Dije ta mata. Cikin son danne abinda ke taso mata ta bisa sukai salla. Bayan sun idar ya kwararo musu addu'oi harda iyayensu da Sudeis. Hakanne ya sakata kuka sosai har shima ta raunana masa zuciya. Kamota yayi ya jawo jikinsa ya rungume yana share mata hawayen....

"Kiyi hakuri mu amshi kaddararmu. Na miki alkawarin maye miki grbin dan uwana fiye da zatonki Zaraah. Sai dai ki sani inajin kishinsa sosai dan na kasa samun zuciyar Zarah".

Dagowa tai da sauri ta dubesa jin abinda ya fada. Yayo murmushi mai ciwo da kaima labbanta sumbata. Cikin sake kasa da murya da busa mata numfashinsa saman fuska ya ce,

"Da gaske inajin kishun Sudeis duk da bashi a duniya. Sai dai ba kamar yanda kike tunani ba. Dan koda kin auri Sudeis sannan ya rasu bazan taba iya barin wani ya aureki ba saboda kishin dazan tayasa".

Baki tadan cuna gefe da son kauda kanta ya rikota. "Kefa yar daru ce kanwata".

"Kai wama ya kaika iya daru".

Ta bashi amsa tana rufe fuskarta da tafin hanunta. Dariya yayi kadan yana janye hannun, "Da gaske na iya daru?".

"Sosai ma".

Ta sake fada tana son tashi ta gudu. Bai barta ba, sai dai ya mike dauke da ita yana murmushi da fadin, "Bara dai na tabbatar miki da darun nawa dan wancan bakiga komai ba".

Zillewa taso yi dai-dai ya ajiyeta a gadon, yay azamar rikota cikin zafin nama yana dariya mara sauti. "Haba hajiyata, ai kinzo hannu kuma. Dole ne na sake tabbatar miki da daruna na hakika".

Sosai tsoron Zaraah ya sake bayyana. Ta shiga girgixa masa kai da fadin, "AllaH wasa nake maka yi hakuri baka da wani daru Ya Maheer".

"Maganar fari ai ita sarki ke kamawa". Yayi maganar da hade bakinsu waje guda ganin zata sake magana.

Duk yanda taso ture masa kai hakan ya gagara. Sai ma wani salo da ya nema sage jijiyoyin jikinta da lakarta ya fara mata cike da nutsuwa da ilimi. Duk yanda taso masa bore sai hakan ya gagara, cikin kankanin lokaci ya shagaltar da ita da jefata sabuwar duniyar da bai taba shigaba bata taba shigaba itama. Tun wasan na tafiya slow-slow harya fara zafi dan Maheer gaba daya neman rasa control dinsa yake. Yayinda Zaraah kuma a dai-dai gabar ta nema firgice masa dan ta fahimci wannan gabar bata wasa bace. Gashi ya gama rabata da kayanta cikin shagaltawar. Duk hanyar da ya fahimci zata nema alfarmarsa ya toshe ta da salonsa, babban burinsa kawai ya mallake ta.

Sosai jikin zaraah ke rawa ga hawaye na zuba da gudu-gudu, cikin rauni da nuna gazawa ta fara rokonsa da jera masa magiya akan ta tuba yayi hakuri...

"Bazan iya ba Zaraah. idan na barki zan nakasa. Na miki alkawarin zan biki a sannu kinji kanwata, The day I found you were the best day of my life, ever since then you have always stolen my heart, I love you so much. And i want to spend forever with you because I can’t live without you..

Baki ta bude zata cigaba da magiyar ya sake rufesa da nasa. Cikin rawar jiki da kasancewarsa farin shiga a tafiyar ya fara neman hanyarsa..


***""

"Alhamdulillahi, Alhamdulillahi" Maheer keta jera fada bayan cimma burinsa na mallakar Zaraah, ya rungumeta tsam a jikinsa yana jero mata addu'oi masu girma da daraja. Ji yake wani irin dunbin kaunarta da soyayyarta na sake ratsa masa zuciya da ruhi. Ta shayar da shi zuma ta musamman da amafarki kawai yake cin karo da kwatankwacinta. Sai gashi yau ta bashi a zahirin rayuwa. A dai-dai gabar da yafi bukata da bege. Ta maidashi babban mutum da kowa zai kalla ya sake darajawa da mutuntawa. Sudeos

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login