Showing 45001 words to 48000 words out of 85942 words
Chapter 16 - SO DA ZUCIYA COMPLET Hausa Novels by Nana Hafsat Mx.txt
son yi nan kusa ba sai an debi lokaci ba
Dakyar dai Alhaji Dangoje ya sha kan Capt Kan ya bari Nan da sati biyu sai ayi daurin auren. Domin ya kamata ya bawa Dadaan lokaci da itama zata shisshirya komai a nutse
Dakyar captain ya amince da shawarar Alhaji Dangoje. Don idan akwai gaban matsuwa ma yayi. So yake kawai ya mallaki Dadaa amatsayin matar sa.
×××
Shirye shiryen tarewar Dadaa su Haj Amina suka shigaa Yi. Takanas aka dakko mata mai gyaran jiki tashiga gyare ta fatarta tayi santsi da laushi. Hasken fatar ta ya Kara bayyana. Kyawunta na asali ya Kara tsatsowa. Lamarin Sai Wanda yagani kawai.
Hakama bangaren na captain. Yadda yake shirya komai Kai kace auren fari zai yi. Gaba daya ya kasa rufe bakin sa saboda murna
Don dadi sashen da Dadaan zata zauna sau biyu ana fente shi. An sake kawata shi gwanin sha'awa..
°°°°°°°°°°
×××Ranar jumu'ah bayan an sakko daga sallah, dubban mutane suka sheda daurin auren captain muhd muhd. Da amaryar sa Jameelah Jauro Chenido. Akan sadaki mafi daraja.
Ba ai wani taro ba illa dai hajia Mari tazo takawowa Dadaa abubuwa da yawa na gyara. Daren ranar aka mik'a Dadaa dakin ta na sunnah. Sati na gaba Kuma su Zaraah zasu koma wajenta da zama baki daya.
Duk wani abu daya dace Haj Amina da Alhaji Dangoje sunyiwa Dadaa. Tamkar auren budurwa haka aka shirya mata kaya. Kudin da captain ya bata ma Haj Amina ta raka Dadaa suka sayo sarka da dankunne da zobe na zinare
Su Haj Amina da kwayanta tare da rakiyar Haj Mari suka raka Dadaa gidan na Capt. Sun dan jima awajenta kafin su mata sallama hade da adduar Allah ya sanya albarka da alkhairi a auren nasu
Tamkar auren farko haka captain ya dankaro kayan kwalam da kajin sa gasassu a leda.
Yadda ya dinga tafiyar Dadaa cikin madaukakiyar nuna mata kauna ta rikitarwa hakan ya sa Dadaa rungumar sa da hannu dubu
Suka raya daren ranar cikin nunawa juna bajintar kauna. Kowa ya shigaa nunawa dan uwansa yafi kaunar sa
Daren ranar Capt ya tabbatarwa kansa yanzu yayi aure. hakama Dadaa da saboda tsananin kaunar da captain ya nuna mata sai data zubar da kwallar farin ciki
Toh Allah ya sanya alkhairi Jameelan Captain Muhd,💯🥰
***
I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p
*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*
*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*
*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*
*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*
*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*
*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*
*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*
*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*
*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*
*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*
*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*
2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000
*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*
09134848107
_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .
___________
2/1/22, 10:22 - Buhainat: *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107*
I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
*SO DA ZUCIYA*
*NANA HAFSATU*
*26×
××Sai dasu Dadaa da captain suka cika kwanaki goma chas tukun sannan Haj Amina ta Kai su Zaraah gidan da kanta.
Tasha matukar mamaki na canzawar fuskar da su Dr jiddah suka Yi mata. Ita daria ma lamarin nasu ya bata. Ta murmusa kawai tana mai kambaama shirme irin nasu.
Wai su jan aji. Tuni Yar ragowar kulawar da suke masa suka tattare suka ajiyeta a gefe. Wai su zafin kishi. Captain yayi kokari wajen ganin baa samu rabuwar kayuwa ba. Amman fafur sun tsaya akan yadda suka tsara kan fita harkar sa.
Ganin yayi bakin kokarin sa sun kasa ganewa. Hakan yasa captain din tattaro kayan sa baki daya ya mayar dasu sashen Dadaa. Suka cigaba da gurzar amarcin su cikin lumana da kaunar juna . Yayin da su Hajia Iklima suka sake hawa dokin fushi. Wai su jan aji . Su a lalle dole ya sakko da kai ya basu hakuri ya rarrashe su tamkar wasu kananun yara.
Washarairai din da sukayi ne Dadaa ta kara kai mi wajen kula da Mai gidan nasu da Addayo mahaifiyar Sa. Son Addayo take har cikin zuciar ta. Hakan da take Yi ne Capt ya sake bude wani shafi daban a zuciar sa ya zura kaunar Dadaa aciki.
Takanas Addayo ta tasa captain agaba suka je gidan kawu harith suka tafi da Sudeis da kayan sa rankatakaf. A farko sudeis ya so yin tirjiya kan shi ba zai koma gidan da suka masa madaukakin wani tabo a zuciar sa da bazai taba gogewa ba.
Amma dake an tabbatar masa da mahaifiyar Zaraah captain din ya auro. Hakan yasa shi jin nutsuwa a zuciar sa. Tunda Alhamdulillah da Zaraah sa zasu zauna a inuwa daya. Lamarin kwarai matuka zai Kayatar. Don haka bai sake musu ba ya shirya kayan sa ya bisu. Bayan ya yiwa su kawu harith da Haj Laila sallama.
×××
Sabuwar shafin soyayya sudeis da Zaraah suka bude. Soyayyar data ninku fiye da yadda kalmomi zasu rubuta. Tun Zaraah batasan menene so ba. Har sudeis din ya fayyace mata menene shi ta hanyar nuna mata zallar madarar kauna marar surke.
Sannu ahankali soyayyar da suke nunawa juna ta tumbatsa har kowa ya sa ni. Da farko captain yaso hada Zaraah da Maheer aure. Amman daya tabbatar da Sudeis ya nuna zaraahn yake so Kuma da aure. Sai ya tattara yabar zancen cikin zuciyar sa. Had'e da yiwa Maheer din adduar samun wata ta gari Mai alkhairi. Domin sam bayason Maheer din ya sake komawa kasar Cairo reshen makarantar da yake koyarwa ta al'azhar. Yafuson ya waiwayo gidah ya kula da makarantar tahfiz dinsu ya kuma yi aure ya zauna da iyalin sa.
°°°°°°
××Yana daga zaune a cikin jirgi . Jirgin zai tashi ne daya gama sauke fasinjan legas zai taho Kano direct. Agogan sa ya kalla yana mai sakin siririn tsaki a kasan makoshi. Tun tasowar su daga Cairo yake jin kansa na matukar sara masa. Ya furzar da zazzafar iskar bakin sa yana mai yin salati a hankali.
Jirgin na gama daidaita nutsuwar sa ya fara tashi izuwa sararin samaniya. Ahankali ya saqala seat belt din sa Yana mai jan kasan leben sa.
"Alhamdulillah!" YA furta can kasan makoshi. Hadi da kwantar da kansa ajikin kujera, Ya shigaa lumshe idanu ahankali har ya rufe su ruf.
Sannu ahankali bayan lokacin daya dauka. Jirgin na Cairo air ya karasa shawagin sa ya dire a airport na malam Aminu Kano.
Sannu ahankali yashiga sakkowa daga cikin jirgin. Sanye cikin kananun Kaya da suka amshi zatin haibar sa, Riga kirar giogio Armani da wando jeans na saint Lauren's. Agogon hannun sa samfarin Rolex gold. Hular kansa Kuma ta Polo.
Kallo daya zaka yi masa kasancewar shidin yanaji da mazantakar sa na ado, Uwa uba dinbin ilimin dake cunkushe acikin kansa. Na boko da arabi. Kusan arabin ma ta ninka bokon sa sau nawa. Kyakkyawa ne na bugawa a jarida.
Kansa dauke da gashi baki wuluk na fulanin usul. Hakama girar sa da suka kusa hadewa da juna saboda tsananin yalwatar gashin sa. Yanada saje da gemu wadanda suka gaji da gyara. Leben sa irin pinkish color dinnan mai daukar Ido. Hakama idanun sa manya TubarkAllah masu dauke da gashin idanu Zara zara.
Ahankali ya shigaa takawa zuwa wajen. Yana tafe yana jan akwatun sa . Bayan rigar sa irin customized dinnan ce da aka rubuta sunan sa ajiki da haruffa manya manya na (Maheer12).
Wayar sa dake gaban aljihun sace ta Yi karar shigowar sak'o ya tsaya yana dubawa. Sako ne da Sudeis ya rubuto masa na yana jiran sa awaje.
Idanun matan da suka futo tare duk sun zube su akan sa . Ganin haka yasan ya shi bude yar jakar sa ya ciro dark shades ya zura a fuskar sa ya fice Yana aiyana rashin kamun Kai na wasu matan.
A parking space ya tsaya yana dube dube, Can ya hango sudeis din a gaban motar sa. Ya zura kafafun sa waje Yana danna waya.
Kai tsaye ya wuce ya bude gaban motar ya zauna Yana gyara zaman pcap din kansa.
"Ahh yaushe ka shigo?"
Sudies ya tambayi Maheer Yana daria.
Ya murmusa kawai yana zura seat belt.
"Ya zaai kasani ka dauki waya kana daddannawa ."
"Tuba nake babban Yaya."
"Ya wuce, Yauwa an karbo kayan kuwa?"
"Eh tun shekaran jia "
"Ok yayi kyau"
Sudies ya tashi motar da addua ya fita daga cikin airport din suka dauki hanyar gidah.
"Afuwan zan tsaya mu dauki kannen mu a sch"
"Su waye kannen na mu?"
" 'yayan sabuwar maman mu mana da bappah yayi. Mai sunan su innar mu."
"Oh!"
Sudies yayi daria kawai yana girgiza Kai don yasan dama Maheer din bazai Yi wata maganar ba. Yana karasa parking Zaraah da yan biyu dake tsaye sanye cikin uniforms dinsu a bakin gate suka nufi motar suna dariya.
Zaraah da sauri ta shiga kokarin bude gaban motar zata shjga. Kamar Koda yaushe. Dake tinted ce sam batasan da mutum aciki ba.
Maheer dake zaune Yana kalon ta tacikin glass yaja tsaki yana girgiza kai. Hade da zuge glass din motar yana aika mata da sak'on dankara dankaran harara.
"Ke bakisan idan akwai locked taci ki ba ki hakura tajan handle?" Maheer ya karasa Yana mai sake jan wani dogon tsaki .
"Yi hakuri babban Yaya. Itace ta karfen tawa da nake gaya maka" sudies ya karasa fada Yana mai hada hannuwan sa biyu alamun ban hakuri .
Bai ce masa kala ba ya juyar da Kai gefe. Sudeis ya rufe booth din da ya gyara kayan dake ciki sannan ya rufe ya budewa Zaraah kofar motar ta shigaa.
"A gafarce ni banyi baya Ni ba.." Ya fada can kasan makoshi ta yadda ita kadai zata jiyo shi.
Zaraah ta sakar masa tattausan murmushi. Ya rufe Mata kofar sannan ya koma mazaunin tuki ya tashi motar suka wuce gida .
Lokaci zuwa lokaci Maheer ke hers tsaki saboda yadda sudeis da Yan biyu suka cika motar da surutu. A haka suka karasa gidah . Sashen Dadaa sudies yayi parking. Su Zaraah suka fice suka shige ciki.
"Itace fa Wadda nake baka labarin Zan aura."
"Ka rasa Wadda zaka aura sai wannan:? Wannan Yar karamar yarinyar ai raino za Kayi."
"Tab ba wani reno babban Yaya. Ai data kare makaranta zaayi da yardar Allah. Ai Zaraah nada hankali tamkar wata babbar macen. Ina maka sha'awar samun mai halayyar ta. Ga addini, Nutsuwa da Kuma kaifin basira da biyayyah."
"Lalle!" Maheer ya fada yana Mai gyara zaman hular sa da tayi gefe a side mirror
Sudies yayi murmushi kafin yace
"Kuma ba karamun dacewa zakuyi ba. Ai ko bayan rai na ban yarda kowa ya auri Zaraah ba fyace kai."
"Dalla dai na wannan maganar har jikoki zakuyi insha Allah"
Sudies yayi murmushi kafin yace,
"Kasani ko kai ne rabon ta!? Kuma ba zaka sha wani wahalar gina mata kauna ba. Tunda na riga nayi foundation kawai ginawa zakayi "
"Sai kayi Kuma" Maheer ya bashi amsa Yana tabe baki.
Sudeis ya kulle motar da mukulli suka wuce sashen Addayo Kai tsaye.
"Zarah kawai nada wani hali daya da idan har zaka fuskanceta to shidin ma babu wata matsala. Ba komai bane fyace zuciya. Zaka yi amfani da inda kafi kauri wato SO sai ka tausasa Mata ZUCIYAr tah. "
Maheer ya juya Yana dankara masa harara
"Wai meye gami na da wata wacece? Karka sake takura ni da ko sunanta ne. Wa Zai auri irin waccen Yar mitsitsiya da ita tana wanj abun manya. Ai Kai kasan taste dina. Saboda kakka sake mun maganar mace bare waccen Yar shilar na gaya maka."
Shi dai sudies murmushi kawai yayi. Ya wuce gaba, Maheer na biye masa a haka suka karasa sashen na Addayo..Nan suka tarar da captain mahaifin nasu. Ba Wanda bai Yi murnar ganin Maheer ba cikin su ukun, Addayo , captain, da Kuma kawu harith. Sun ci sun sha. Anyi raha da hirar yaushe gamo. Hade da hotunan tarihi da sudies ya dauke su duka.
×××
Dawowar Maheer da sati biyu captain ya bashi ragamar jagorantar/shugabantar makarantar tasu ta islamiyyah. Kasancewar shi din yanada tsauri bashida laushin sudies.
Cikin sati biyun nan kuwa Maheer bai taba haduwa da Zaraah a nutsen taba. Ko dai an samu akasi tana gudun Yar tsere wajen kamo magen addayo. Ko kuwa tana wani abun na daban dai da Zai nuna tsantsar yarintarta . Tuni ya cireta cikin masu nutsuwar da sudies yake ambata a Koda yaushe . Ya ajiyeta a sahun marasa aji da kamun kai.
××AL MADARASATUL SHUHADA'I LI TAHFEEZIL QUR'AN××
Yana daga tsaye saman ofishin sa. Sanye cikin manyan Kaya kirar Riga da wando ya dora jacket mai sunan sa a baya na maheer12.
Tun daga nesa yake hangota tana tafe tana gyara zaman dankwalin kanta. Wanda aka si aka samu saboda santsin gashin ta ya kunce.
"Kai,,, Fara tarar Yan latti daga Kan waccen yarinyar.!!! Maheer ya bawa prefect mai duty Umar Ni na ranar.
#A LOVE SOO BEAUTIFUL 💯😍
I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p
*WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_*
*ZAFAFANKU BIYAR 🔥🔥🔥🔥sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA*
*_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_*
*GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA ƘWARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi*
*JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE*
*_DEEN MARSHALL👉🏾 Mamuhghee_*
*_HALIN GIRMA👉🏾hafsat rano_*
*_TAKUN SAƘA👉🏾billyn abdul_*
*_SO DA ZUCIYA👉🏾miss xoxo_*
*_ƊABI'AR ZUCIYA👉🏾huguma_*
*DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN ƊAI ƊAI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL*
2👉🏾400
3👉🏾500
4👉🏾700
5👉🏾1000
*Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin*
6019473875
MUSAA ABDULLAHI SAFIYA
keystone bank
Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number
08184017082
*IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU*
09134848107
_*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_*🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽🤝🏽
#team zafafa biyar .
___________
2/3/22, 08:29 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._*
_*NANA HAFSAT_*
_*Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
*_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK👇🏾*
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share
*_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK👇🏾*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb
*_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK👇🏾_*
https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS
*_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK👇🏾_*
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw
_________________________
*_MACE SAI DA GYARA_*💃🏻💃🏻
_GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_
*YERWA INCENSE AND MORE*
*Ƴar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamshaƙiya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.*
_Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan ƙawatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami haɗi na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_
*_Muna da haɗin_*
_Turaren wuta kala kala na gidah_
_khumrahs_
_Kullaccham_
_Turaren wanka_
_Turaren Kaya_
_Turaren wanki_
_turaren mopping_
_Dukkanil al’ajab (Turaren tsugunno na Matan aure kad’ai)_
_khumratul al’ajab (khumrah ta jiki ta matan aure_
_Muna Gyaran jiki_
_Na amare_
_Da masu jego_
_Da sabulai masu gyara fata_
_Turaren tsugunno_
_zumar goran tula_
_Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_
_Akwaisu kujeran tsugunno
_Dilke and halwa set_
_Burners da igniters da tong_
_turaren fesawa dana ruwa._
_wardrobe balls_
_scented pebbles_
_cotton wooly oudi incense_
_kabbasas_
_Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_
_Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans❤️_
_Muna bada sari, Ko sayi ‘dai ‘dai akan farashi mai sauƙi da rahusa. Ga mai buƙata sai ya nememu tanan 👇🏼_*
_EMAIL:yerwaincenseandmore@gmail.com ko INSTAGRAM PAGE d’inmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_
_MUNA TURAWA KAYAN MU KO’INA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE.
100% TESTED AND TRUSTED_
•••••••••?
_27_
××Yana umartar prefect din dake duty yayi tafiyar sa ofishin sa. Ya zauna akan kujera yana mai dudduba takardun dake gaban sa.
Zaraah na karasawa zata shiga ciki prefect din ya tsayarda ita da sauran dalibai na bayanta
"Kar ki shiga kinyi latti. Kuma na bayanta ku marmatsa can a hukunta ku." Prefect din ya karasa magana yana mai jujjuya sharbaceciyar dorinar dake hannun sa.
"Minti biyu kawai fa na kara." Tayi maganar a sanyaye tana dubar agogan dake wutsiyar hannun ta.
"Nima umarnin ustaz Maheer na bi. Shine yace a fara taran latti akan ki."
Ta daga kai ta dankarawa kofar ofishin sa harara tamkar shi take gani. Tunda ya ambaci Maheer tasan da biyu Maheer din yayi hakan. Saboda tsananin tsanar da yayi mata. Ta gaira ba dalili. Ta rasa meta masa a duniya daya tsaneta. Take awajen tsanar sa tayi malaimalai a farfajiyar zuciyar ta.
Tana karasa maganar sa a zuci sai kuwa gashi ya leko ta saman benen had'e da rike karfen barandar yana kallo kasan da suke.
"Yaran yi musu 'dai 'dai ahankali. Ita kuma yi mata uku madaidaita."
Bai karasa rufe baki ba ta dubi prefect din hade da mikar da hannun sa saitin dorinar sa.
"Had'amun data sauran yaran. Ka kyalesu su shiga ciki."
"Ustaz kana jiyo me tace?"
"Eh yi mata wa zata nunawa zuciya.?"
Ta daga kai suka hada idanu. Ta dankara masa harara. Shima ya wurga mata tasa hararar hade da yamutsar fuska. Ya shige ofishin sa shi kadai yana mita
"Yar mitsitsiyar yarinya sai bak'ar zuciya. Allah ya kyauta."
Prefect din ya daga bulala ganin Maheer ya koma yai saurin kasa da bulalar yana magana ahankali.
"Shige kawai."
"A'ah wallahi sai ka min. Yi sauri"
Ya kada kai kafin ya saita dorinar ya tsottsola mata sau 6, Yana gama dukan ta karkade masa hannun daya duka awajen had'e da shigewa cikin makarantar.
Kai tsaye ta shige ajikin su. Bakinta dauke da sallama. Sudeis da sauran dalibai suka amsa. Ta samu waje ta zauna tana matse hannun ta dake zugi. Sudeis bai ce mata 'kala ba. Sai ma cigaba da rera karatun sa da yayi.
Ko da ya karasa karatun sa. Sam yaki bari su had'a idanu. Saboda tun a baya sun riga sun tsara yadda zasu gudanar da soyayyar su. Akwai ta gidah akwai kuma ta idan suna su daya. Dake kowa na gidah yasan da abunda ke tsakanin