Showing 183001 words to 186000 words out of 235479 words
Chapter 62 - Gidanmu Book Complete Document hausa Novels by Janafty .txt
Kwankwansa Dakin Imu yana jinta jikinsa ya bashi itace shiyasa yace mata ta Shigo.
Shigowa Tayi Lokaci Daya da Sallama,Ya amsa mata iya saman Lebe yana Zaune gefen gado yana Duba Wayarsa Kiran Khalil ya gani kila Lokacin Daya tafi masallaci ne ya bar Wayar agida.
Daburcewa Tayi ganin yadda ya Dauke kansa Kamar bai san da Wanzuwarta acikin Dakin ba ganin ta Tsaya mai kikam a saman kansa yasa ya Dago yana kallonta Cikin Dan Hade Rai yace"In bazaki ajiye ba ki koma Dashi mana..!
Yafada Kai Tsaye yana kallonta Da Sauri ta ijiye nan saman Drower din gadon,Ta koma gefe Tana Fadin"Ruwa na kawo maka sannu da zuwa..!
Yana kallonta baya so ya gwasaleta Yasa yace"Is ok..Nagode..!
Da haka ya mike Laptop dinsa ya Dauko Cikin Briefcase dinsa ya Dawo ganinta nan Tsaye tana waasa da Zoben hannunta Daga sama har kasa Tana Sanye cikin Riga da Sikat na wani leshi kayan sun mata Das ajiki gabadaya Sturcute dinta ya bayyana Saurin Dauke kansa yayi jin yanayinsa na Sauyawa,Karamin kugunta yake kallo ta gefen ido kan gadon ya zauna yana Bude Laptop din gabansa Lokaci Daya yana Fadin"Kina Bukatar wani abu ne..?
Yafada yana kokarin Daidaita kansa Cikin Shagwaba ta Dago Tana Fadin"Bakai bane kana ta Fushi Dani ba..!
Waro ido yayi yana kallonta kafin yace"Ni..?yaushe..nace ina Fushi Dake ai kin bani hakuri kuma na Hakura..me kuma nayi Ni Imrana bawan Allah Sarkin Laifi..!
Yafada yana Tattara Duka Hankalinsa akanta Cikin Sha"awar kallonta.
Lamgwabe kai Tayi tana Fadin"To naga sai Fushi kake dani kaki Sakin Fuskarka..!
Kai ya gyada kafin ya Mike Lokaci Daya yana Ture Laptop din gabansa yace"kinsan yanayina..Ni bakimin komai ba..!
Sake Bata Fuska tayi Zatayi mgana yayi Saurin cewa"Kada kimin kuka..Plz am not in d mood..Kuma ni ban iya Lallashi ba sai duka..!
Baki ta Tura kafin tace"Yanzu sai ka Dakeni..!?
Gira ya Dagamata yana Fadin"Yes of course kina ganin bazan iya bane..!
Zaneki Zan yi Tsab yadda baki da wani kiba nan..!
Yafada yana yar Dariya Lokaci Daya yana kallonta kasa kasa.
Cikin Tura baki tace"Laala..Matar taka Zaka Daka..?
Tafada Tana kallonsa ido na cikin ido,irin yadda yake kallonta yasa tayi Saurin Sadda kanta kasa Imran ya Dage giransa yana Fadin"Really..?Hakane fa ke Matatace!
Yafada yana shafa Sajensa kafin yace"Zo...!
Da sauri ta Dago Tana kallonsa kafin tace"Ni..?
Daure Fuska yayi kafin yace"A"a Ni..!
Yafada yana kauda kansa jin haka yasa ta Fara takawa zuwa gabansa Kanta na kasa sai da taji Tana jin Hucin Numfashinss kana ta Tsaya Tana Fadin"Gani..!
Yana kokarin Daidaita kansa yace"Ai na ganki..!
Yafada yana kallon kirjinta da suke mai Maraba,jikinsa ya Fara Shaking bai san yaushe ne ba kawai ya jisa ya Saka Hanmu ya jawota jikinsa ya Rumgumeta kamkam kamar wani zai Kwace masa ita atare suka saki ajiyar Zuciya Cikin Salama Inteesar kara gyara Kwanciya tayi a Faffadan Kirjin Imu Tana shakan kamshin Turaransa mai Dadi da Tafiya da zuciya Har Lumshe ido take yi shima kansa ya Dora Saman kanta Lokaci Daya yana Zagaye bayanta da Faffadan Hannunsa Jinsa yake kamar yana yawo a gajimare saboda Farinciki da Salama.
Dankwalin kanta ya Sabule ya Fadi kasa,Inteesar ta kara Rikesa sosai Ta saka Hannunta ta Zagaye kugunsa cikin yanayin da batasan ma Tayi ba Wani irin yarr Imran yaji wanda yasaa ya Tusa kansa cikin Kitson galaban Dake kan Inteesar Neman rasa Control dinsa yake yi yasa Cikin Wata Murya yace"Waya miki wannan kitson..?
Inteesar Dataji kamar tayi ta barci Har Abada a jikin Imran tace cikin Wata irin murya"Munari ce..!
Hannunsa Daya yasa yana shafa kan nata gabadaya sai inteesar taji Tsigar Jikinta na tashi Wuyanta ya Shafo Takara Rikesa da karfi jin wani Zirr acikin jikinta Lokaci Daya Tana Fadin"Washh..!!!
Tafada cikin wata kasallaciyar muryan da bata san tana dashi ba Wannan Muryan datayi amfani da Rikon Datayimai yasa gabadaya yaji yana neman rasa Controlling dinsa yasa yayi Saurin Sakinta ya koma ya Zauna gefen gado da sauri Saboda kada taga Girmansa yadda ta Mike Tsaye Sambal ta bayyana kanta.
Kansa ya Dafe ya kasa ma Dagowa saboda yana so yayi kokuwa da yanayin Dayake ciki.
Inteesar sai Lokacin taji kunya ya kamata tayi Saurin Daukan Dankwalinta ta Daura Ta juya Cikin Rawan jiki dana Kafa Zata bar Dakin taji yace"Baki fadamin abunda yasa kika shigomin daki ba..?
Yafada cikin Sanyin muryan Datake cike da sha"awa.
Cak ta Tsaya bata waigo ba tace"Dama..Dama.!
"Dama me.?Malama ki juyo kimin mgana ni yaro ne da zaki juyamin baya kina min mgana..!
Bata da yadda Zatayi gabanta na Duka ta Juyo Bata yadda ta Kallesa ba shi kuma Duka Shanyayyun idanuwansa ya Zuba mata.
Cikin Dakewa tace"Dama na Tambayeka yaushe ne Ka Tsaida Bikin Tarewar mu..?
Kallonta yake cikin mamaki kafin yace"Kin kosa ne..?
Da Sauri ta Dago kamar tayi kuka Tace"Wlh A,a..Su munari ne suka mtsa suna so suji saboda Shirye shiryen fa..Ni yaushe nace na kosa..!
Tafada Tana Tura baki.
Kansa ya shafa yana Fadin"Yaran nan sun cika azarbabi..To da suke Tambaya Kayan Daki zasu hada miki ko su zasu min akwatin auran ne da suke Tambaya..?
Inteesar ta marairaice Tace"Sufa Saboda Events din da zasu shirya ne..!
Kasan kuma hakan na Bukatar Tsare Tsare..!
Imran ya Hade Fuska yana Fadin"Event..? A bikin waye zasu yi Event din..?
Yafada yana wani Kara Dakuna Fuska.
Inteesar tayi narai narai kafin tace"Bikin Tarewar fa..!
Tabe baki yayi yana Fadin"an gama mai wuyar Tunda aka Daura auran..Ba wani shanshanci kuma dazai biyo baya in nagama Shirina ni da kaina zan Daukeki mu tafi bana son Hayaniya da wata mgana Ok..!
Inteesar ai mamaki ya Kasheta bata samu Damar mgana ba ya cigaba da Fadin"Kuma ma Wa yace a zo a Tambayeni..?meyasa baku kira Daada ko su Daddy ko Abba ba..Kun Rainani ko..?ke kuma mara wayau kece yar aike ko..?da sun sani sun Tare ni da kansu..!
Inteesar tace"Ai Daddy ne yace kai zaka Tsaida Date din
Imran na Dariya yace"Nagodema Daddy..Ki Fada musu nan da Next year lokacin nima na Tara kudi sosai Kema kinga Lokacin kin Shirya tunda ai yanzu kin ce baki kosa ba..?
Inteesar takallesa Kafin ta kauda kai Lokaci Daya Tana Tura Baki yana Danne Dariyansa yace"Eyye ni kike Tura ma baki..?
Ai bata ma bari ya kara mgana ba ta Fice da Sauri ya Rakata da Dariya aransa yana Fadin"Yaran fa basu da Hankali so suke su min bidia a bikina...Ashe kuwa zan karya yarinya..!
Daki ta koma ta iske Munari na Charting nan ta zauna ta Fadamata Abunda Ya Imu yace Munari tace"Bari zan kira Ya Sagir muyi mgana..yasin Bazamu yardaba sai munyi Bidian da baya so..In yaki ma Daada zamu hadasa ko da su Abba..!
Inteesar tace"Gaskiya..Shifa yarda yake so dagani sai shi ba biki ba komai fa..Kamar wata mara Galihu..!
Munari tace"Bafa zai sabu ba yadda mukaci Burin bikin nan sai fa an sha Hidima iya Hidima Amaryan Oga Imu..!
Dariya suka saka gabadayansu kafin su cigaba da Hiransu sama sama.
****
Washegari Abba ya wuce Kaduna Motar Haya yabi,Ba"a riga an samomai Direban da zai rika Tukasa ba Tunda shi Tuki yanzu ai sai dai su Yusuf,Ya"yan nashi basu so ya hau Motar Haya ba yace ba komai Bai kuma yadda ya Fadamusu zasu je Abuja ba Yusif Daya tambayesa yace Zai je Wajen Baffa Mustpaha ne Imran kuma bayanan sun dai yi sallama da Abba Kafin ya wuce wajen aiki.
Yusuf da su Munari suka kai Abba Tasha sai da Motarsu ta tashi Daganan ya Biya ya kaisu makaranta Shikuma ya wuce wajen aiki.
Wajen karfe 11am na Safe Abba ya isa Daddy yazo ya Dauke anan Tashar kawo Daman yasan da zuwansa.
Suna zuwa gida Umma ta gabatar musu da Breakfast suka karya already daman Basheer ya siya musu tiket din Jirgi gobe karfe 6am na Safe zasu Wuce Abuja Gidan Baffa Kabiru..
Bayan sun gama karyawan Daddy yaja Abba suka Fice yakaisa Shagunansa ya gani ya saka albarka Har gidan su Umma sai da sukaje suka gaida Inno da Mallam Babba.
Sai La"aar suka Dawo gida sun iske Anty Hauwa tazo ta kawo musu Dambun Shinkafa Dayaji Zogala da gyada sukayi ta ci suna Saka mata albarka,Ga Lafiyayyan Zobon Data Hade musu dashi da Sanyayyan kayan Marmari,Tunda Basheer ya Fadamata Abba yazo shine tazo gaisheshi ita dasu Abidin.
Bayan sun gama suka baje afalo suna hira kan Abunda ya shafesu har kan mganar Tarewar Inteesar Da Abba yayi mgana Daddy yace Mgana tana Wurin Imran ko gobe yace Inteesar ta Tare bai da Damuwa Abba yace to in ya koma zai kirasa yaji saboda kada su Dauki Lokaci Daada tace sun yi Watsai da mganarta.
Nan Abba ya kwana shida Dan"uwansa Daki Daya suka kusa Raba Dare suna Hira irin tasu ta yan"uwa gari na Waye suka shiga Jirgin kasa sai Abuja Karfe 9am na Safe suka sauka Daganan suka Nemi Tashar Taxi sai gidan Baffa Kabiru Dake Maitama Abuja.
*Shakira..*
3/26/22, 22:59 - Ummi Tandama😇: *GMB2🅿�21*
*Wannan Littafin na kudi ne don Allah kada ki karanta in har kinsan baki biya ba N300 ne kachal kan wannan acct din 0552179550 Gtb ku sani ku kara Sani Mace mai aji mallakan komai nata nakeyi bata jiran abun Sata 09069067488*
Gida ba kowa sai yan aiki Mami Asma"u Tana gidansu tun Ranar Umaima ta tafi makaranta Baffa Kabiru kuma ya tafi Office.
Dayake yan aikin sun sansu gama kama nan,Kuma Daddy na yawan suwa Abba ne ya Dade bai zo ba Tun kafin barinsu gida yasa nan da nan suka shiga dasu babban Falon gidan Kafin kace kwabo sun cika gabansu da kayan Ciye Ciye da Shaye shaye.
Daddy ne ya Kira Baffa Kabiru a waya ya sanar dashi gasu acikin Gidansa yayi matukar mamaki sai dai bai Tsaya bata Lokaci ba ya Hado ina inasa ya taho gida.
Lokacin Daya shigo Falon Yaga yan"uwansa Zaune suna Jiransa bai kawo cewa sun ji Labarin Rabuwarsu da Asma"u ba ya zata sun jisa Shuru ne suka Biyo Sahunsa da kuma Tattauna abunda ya Faru a Dukku.
Kunya ta Hana Baffa Kabiru iya kallon Cikin Idanuwansu sanda ya kariso Gabansu ya basu hannu Dukkansu suka Sarke Musabaha.
Sai ga Baffa Kabiru ya Duka gaban yan"uwansa yana Hawaye yana Sharan kwallah yana Rokonsu Gafara yana Fadin"Ku yafemin yan"uwana..Ku yafemin Duk da nasan Ni din mai Tarin Laifi ne..Bai chanchanta ku yafemin ba na Zama babban Banza wanda bai rike yan"uwansa da Amana ba,ku yafemin Wlh kunya da Nadama ne suka Hanani nemanku ammh na yanke Shawaran ko baku zo ba gobe na Shirya Tafiya Dukku na Duka na Roki Daada gafara kan Laifin dana aikata mata ko ta yafemin Allah ya Duba Lamarina..!
Yafada yana Goge kwallah Abba da Daddy jikinsu yayi Sanyi sosai suka Mike atare suka Rikosa Suka Hadu suka Rumgume shi suma Kamar su yi Kwallar Saboda Tsausayinsa Jini jini ne duk inda naka yake komai Lalacewarsa naka ne.
Daddy ke fadin"Haba ya kabiru ka Daina kuka..Bai kamata ba..Wlh mu bamu Taba Rikon ka ba..Daada ma bata Rike ka ba Fushi ne na Dan Lokaci kuma Zata sauko da yardan Allah..Muma kafarka kafarmu zuwa Dukku Bazamu samu Salama ba sai Dan"uwanmu ya Daidaita da Mahaifiyarmu ko ba Haka ba Ya Malami..?
Abba ya gyada kai yana Fadin"Tabbas hakane..Duk da akwai Dalilin daya kawomu ammh shima wannan yana daga Cikin Babban Dalilin zuwan mu..!
Baffa Kabiru ya Dago yana kallonsu kafin yace"Nagode muku sosai..Malami musammann kai ka yafemin nafi kowa sabamaka..Ammh Insha Allahu na gane inda na Kuskure Da yardan Allah zan gyara ZAmu je gaban Daada Zan Roketa gafara na kuma mata alkawarin ko Bayan Ranta Bazan bari Zumuncin mu ya Rabe ba mun Zama Tsintsiya Daya madaurinta Daya..!
Yafada cikin son Tabbatar da mganarsa,Daddy da Abba suka Rike Hannunsa Cikin Jin Dadi suka Hada baki Wajen Fadin"Insha Allahu..!
Daganan suka koma suka Zazzauna,Daganan suka yi Breakfast Harda Baffa Kabiru domin shima bai karyan ba ya Fita duk ya zama wani iri kamar bashi ba Daurewa kawai yake ammh Tabbas Rabuwa da Asma"un ya Tabasa.
Sai da suka Natsa kana Daddy ya gyara Zama yana kallon Baffa Kabiru lokaci Daya yana Fadin"Wani Labari mukaji mara dadin ji Ya kabiru..?
Ya kallesa Cikin mamaki kafin yace"Wani Labari kuma Kuka ji Mustapha..?
Daddy yace"Shekaranjiya Da Daddare Yar Wajenka Umaima ta Kirani a waya Tana kuka Take fadin kun yi yar Hatsaniya da Asma"u Karshe dai Har da Saki..!
Baffa Kabiru ya sauke ajiyar Zuciya yace"Eh..Ashe ta Kiraka..!
Daddy yace"Eh Data kirani Gaskiya Hankalina ya tashi..Sai na Kira ya Malami mukayi mgana,muka Tsaida mgana kan cewa yau zamu zo mu ji Ta yaya haka ya Faru..? Mu kuma baka Hakuri komai ya Faru ya wuce Zuciya bata da kashi kayi Hakuri ka maidata Dakinta Ko Domin Darajan ya"yanku bazasu ji Dadin hakan ta Faru a Tsakaninku ba..!
Abba ya karbe da cewa"Kuma in Rai ya baci ai Hankali ke Nemosa Mustapha..Duk in akayi Hakuri sai komai ya wuce Watarana sai Labari..Kuma ku ba yara bane kun Girma bai kamata hakan na Shiga Tsakanimku ba ya kabiru..!
Baffa Kabiru na jinsu kansa na kasa Sai da suka gama kana ya Dago Kansa yana Fadin"Duk naji bayanan ku..Buh kuyi Hakuri Zama Tsakanina da Asma"u ya kare in har bata gyara Halinta ta gane tayi ba Daidai ba..!
Daddy yace"Ai ya Kabiru hakuri zakayi a Hankali kana nuna mata Har Ta gane..!
Baffa Kabiru yace"Kayya ai bazata taba ganewa ba..Da kuke cewa na maidata kunsan abunda ta aikata..?bayan cin Zarafin Datayi ma Daada a Dukku a gaban i...!
Daddy ya Dakatar Dashi Da Fadin"Kayi Shuru Kawai Ya Kabiru ba sai ka Fadamana abunda ya Faru ba wannan Sirrinka ne Tsakaninka da matarka kuma Sulhu muka zo nema ba Tada mgana ba Don Allah kayi hakuri ka maidata ita kanta Daada in taji haka bazataji Dadi ba ga ya"yanku Taya zasu Fuskanci wannan Raunin..?kuma an riga an zama Daya Ku da zaku yi ma wasu Fada Yaya..! Bai kamata ba don Allah kayi Hakuri ka Maida komai ba komai ba ka Maidata Dakinta ko Saboda Darajan Daada da ya"yanku da alfarman da mu yan"uwanka muka Nema don Allah..!
Abba ya jinjina kai yana Fadin"Kuma zama ba Mata haka ai bai Dace ba..Ko ni Saboda Mutuwa ce da kuma Rashin Kwanciyar Hankali ammh ai cikar Namiji Shine Matarsa don Allah kabar Tuna baya ka yi Hakuri ka maidata Dakinta..!
Baffa Kabiru ya Sauke Numfashi kafin yace"Zan maidata ne saboda Darajan Daada da kuma Kimarku da kuka baro Ayyukanku kuka zo har Gida Domin nuna Damuwarku akaina..Nagode kwarai Allah ya bar Zumunci..!
Suka amsa da Ameen Cikin Jin Dadi Daddy yace"To baka ce ka maidata ba..?
Baffa Kabiru yace"Ni kabiru na maida Matata Asma"u na janye Sakin Dake Tsakaninmu.Ba Shikenan ba..!
Abba da Daddy suka yi Dariya suna Fadin"Alhamdulillah..!
Baffa Kabiru ya ce"Na maidata ammh da Sharadin bazan Gayamata na maidata ba Har sai ita da kanta tayi Nadaman abunda ta aikata na Nemi mu Daidaita sai na Fadamata na Maidata ammh ko nan da shekara nawa ne in bata yi Nadama ba ni kuma bazan nemeta ba..!
Suka jinjuna kai atare kafin Daddy yace"Insha Allahu ba Matsala ai Barrister ta barrister ne Zaku nemi juna in kuka Huce..!
Ya karishe Fada yana Dariya Abba na Tayashi Baffa Kabiru Mirmishi kadai yayi bai ce komai ba.
Abba ne yace"Ina Sajida take ne..?munyi mgana da Daada tace min ta Dawo Daga Dukku..?
Baffa Kabiru ya Muskusta yana Fadin"Daga Dukkun bata dawo gida ba Makaranta ta wuce Direct,ba kowa agidan nan Asma'u Tun Ranar da abun ya Faru Mahaifinta Juctice Tafida ya aiko da Direba aka Tafi da ita Khamis ma Ranar Monday yabi Jirgi ya koma bakin aikinsa..!
Cikin Tsausayawa suke Kallonsa Abubuwa sun Taru sun yimai yawa sosai.
Daddy ne ya fara baki bshi Tare da Lallashi Abba dai ya kasa mgana Sabida yana jin kunyar abunda Imran ya aikata na Sakin Sajida sai dai bawa bai isa ya ja da Hukuncin Allah ba.
Daddy ya kada kai yana Fadin"Nadade ina jin Labarin Rikewar Boko Da akidan Banzan Justice Tafida ban kara yarda ba sai yau Sabani ya Shiga Tsakanin Yarka da Mijinta ammh bai Kira yaji Neman ba"asi ba kawai ya Turo Direba an Dauketa me hakan ke Nufi..?
Baffa Kabiru yace"Ai bazai Taba kirana ba..Shi a kidansa bazai Turasasani na maidata kan Ra"ayina ba itama bazai mtsa mata kan hakan ba acewarsa sanda muka Hadu muka Kulla Soyayya muka Aminta da juna bai Sani ba kuma muka yadda da Ra"ayin auran junanmu yanzu kuma da Hakan ta Faru Ra"ayinmu ne Justice Tafida yana da akidan Bin Ra"ayin Kowa baya kutse Cikin Ra"ayin Wani ko da Ya"yansa ne na Cikin shine suna da wannan Right din..!
Daddy da Abba suka jinjina kai,ba su ce komai ba Domin abun ya wuce suyi mgana Aran Abba yana Fadin Dole Asma"u Ta zama yar gaban kanta ta Hadu da Uban mai Bin Ra"ayin kowa da Ra"ayi mai kyau da mara kyau Daddy kuwa Tir da Tarin Ilimi yake Ilimin da bazai amfani Mutum ba.
Nan fa suka Bude Hira Kala Kala su tabo Chan su Tabo chan,Har mganar Samun aikin Abba sai da sukayi Baffa Kabiru yana nuna jin Dadinsa sosai Sallar Azahar ya tadasu bayan sun je sun Dawo su ka kara zaman Hira yaushe gamo suna ta Tabo Labarin baya Tun Lokacin Gwarzon Mahaifinsu nada rai suna Tuna abubuwan da suka Faru alokacin Tuni Baffa Kabiru ya saki Jiki Cikin yan"uwansa Kamar bai da wata Damuwa.
Sai da Umaima ta Dawo makaranta Daga su Abba taji Dadi sosai ta Dinga Murnan Mami Zata dawo.
Allah Sarki Mami Asma"u tana chan Cikin Damuwa da abun kunya Domin Gotai gotai da ita Sakin aure a gareta abun kunya ne in wani yaji Labari zai zama abun Dariya a gareta.
Koda yan"uwanta suka zo gidan suka ganta bata yarda ta Furta Kalmar Sakinta akayi ba nuna musu tayi Tazo ta Huta ne ba wanda ya yarda da ita Taya ya Zata baro Gidan Mijinta Tace Tazo Gida Hutu da wani dai mgana,Hajiya Turai ma taki ce musu komai ballatana Justice da ba Ruwansa da Shiga abunda ba"a Saka sa ba,Indai ba Asma"u ta Fada ba shi baza"aji komai Daga Bakinsa ba.
Batare da Shawara da kowa ba Hajiya Turai tace ma Asma"u ta Dakatar da Shigar da karan nan Saboda ceton Auranta ita kanta Barazanace ammh Asma"u fa ba yarinya bace akwai Tarin Kalubale ta Zauna gabanta Tana Zawarci ba gaddama ba Musu Mami ta Kira Brr.Zailani tace a Dakatar da komai Shi kuma bai kawo abun har takai ga Rabuwa ba ya Zata Brr Kabiru yayi ma abun Tufkan Hanci ne bai san ya bama Mami Red card ne wanda ya Girgixata da Girmanta an Saketa abunda Tun Lokaci Tana da kuruciya bai