Showing 24001 words to 27000 words out of 46466 words
Chapter 9 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt
daka ciki muyi maganar." Alaji Bawa Yace."Babu inda zan shiga matsiyaciyar 'yarka ta 'karasa ni kud'ina kawai nake bukata ka bani naci nanin! ba nanin ba zata ci ni ba."Ya sake maimata maganarsa, Maishanu yace."Alaji halin da ake ciki yanzu yarinyar nan muma bamu san inda take ba wallahi tun ranar da ta aikata wannan d'anyen aikin muka nemata muka rasa, kayi hakuri dan Allah duk inda ta shiga zan lalubo maka ita ka dauki duk matakin da kake gani yayi maka." Alaji Bawa, ya saki wata katuwar ashariya yace." Waye!! ni idan ka ganni a lahira to kaini akai, wannan matsiyaciyar yarinyar da ta kusa kasheni ta murd'e min ma'karfafata me zanyi da ita na sake ta saki uku."!!! Maishanu yayi salati yana fad'in "Alaji ya zakayi min haka."!? Alaji Bawa ya fusata sosai yace." Wai maishanu ko da hadin bakinka ne 'yarka keso ta kasheni."? Maishanu yace."A'a Alaji." Yace."To maza shiga ka dauko mun kudina." Maishanu yace."Wallahi bani da ko kwabo a cikin gidan nan Alaji kayi hakuri." Alaji Bawa baiyi wata-wata ba ya sha'ki kwalar maishanu yana kuza masa ashariya da fad'in "Dole ne ya bashi dubu bakwai dinsa dan beci nanin! ba nanin! ba za taci shi ba. Da 'kyar jama'a suka 'kwaci maishanu daga hannun Alaji Bawa, wanda yake ta zubaba zagi da wasu irin surutai marasa kan gado sai tonawa kansa asiri yake yi......Babu shiri maishanu ya tafi kasuwar dabbobi ta cikin gari domin ya siyar da saniyarsa guda ya biya Alaji Bawa kudinsa.
Washe gari da yamma li'kis! Baba Tinde ya sake zuwa lokaci madam ta shirya Asiya cikin wasu matsiyatan kayan da suka fitar mata da tsaraicinta a fili, gashin kanta tasha gyara da mayuka masu kamshi, ta sanya mata farce irin na kanti sunyi za'ko-za'ko babu kyawun gani, ta fesa mata wani shegen turare mai mugun daukar hankali, har bakin mota ta rakota Asiya sai 'buya take a bayanta duk kunya da tsoron abunda zaije ya dawo ya dameta sai kokarin maida hawayen dake kokarin kufce mata takeyi, Tinde na ganin Asiyar hankalinsa ya tashi mutuka sosai kwalliyarta ta tashi hankalinsa Madam ta bude mata mota ta zauna kusa dashi, sai murmushi take sakar mata wanda ita Asiyan ta gane ko namene, Madam ta daga musu hannu tana fad'in "Oga Baba Tinde a sauka lafiya sai gobe kenan." Baba Tinde yace "Sai gobe da yamma zan dawo miki da ita, za kuma kiji alert idan na samu nutsuwa." Tace"Okey to godiya nake oga." Asiya sai kallonta take tana marairaice fuskarsa, madam taki kallonta sai ma ta matsa daga jikin motar direba yaja suka bar gurin...
Pls kuyi sharing
_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*
*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*
*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*
*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*
*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~
*_Dan Allah ku daina tambaya ta in turo muku farkon littafin nan, ina ganin tunda nayi typing d'in ai nayi me wuyar duk me bukatar karanta littafin nan daga farko to ta tambaya a gruops ko kuma ta turo kud'inta na tura mata🤗 Sannan masu tambaya ta in inda novls dan Allah su daina bana karatun novls ballanta na ajiyesu a wayata duk me son wani novls din ta shiga gruops ta tambaya, ni bani da novls din kowa sai nawa, ina fatan kun fahimce ni._*
*PAID BOOK!*
*Free Pege12*
Motar na hawa kan kwalta baba Tinde ya juyo yana fuskanta inda take zaune, tayi saurin sunkuyar da kanta kasa gabanta sai faduwa yake yi! bata ankara ba taji saukar hannunsa kan kirjinta, a zabure! ta matsa gefa jikinta ya soma rawa! Baba Tinde ya sha kunu yana kallonta cikin hard'ad'd'iyar hausarsa yace."Idan na kara ta'ba ki kika zabura ko kikayi mun ihu! sai na yanka ki! kud'i na biya antin ki tabani ke dan haka zan kaiki guest house dina nayi abinda nake so dake dan haka ki kiyaye." murya na rawa tace"Dan Allah kada ka cutar dani ni Marainiya ce kada ka lalata mun rayuwata." Baba Tinde ya dauke kansa daga kanta yana me daga wayar da ake masa, kukan zucci takeyi tana tunanin yanda zatayi ta ku'butar da kanta daga hannun wannan azzalimin, tafiya mai tsayi sukayi kafin taga sun shiga wata unguwa me yawan kangwaye da sabbin gine gine da alama unguwar sabuwa ce dan babu jama'a a cikinta sosai, wani katon gate taga sun shiga, ta dinga bin gurin da kallo ginin dake gurin ma abun kallo ne ita dai tunda take bata ta'ba ganin gini mai tsayi irin wannan ba, Baba Tinde ya fito daga motar yana dora sandarsa, kalle kalle yake yi a gurin, kafin ya juya ya kalli direbansa yace."Kaje da motar zan kira ka a waya gobe da safe." Da sauri yace."Okey oga." ya bude motar Yana kallon Asiya dake raku'be ta kasa fitowa sai 'kwalla take gogewa, tausayi ta bashi sosai kasancewar shi d'in bai jima da musulunta ba shiyasa yaji yana kishinta tunda addininsu d'aya, ya lura itama yarinyar ba'a son ranta bane tursasata akayi ga 'karancin shekaru da yana da yanda zaiyi ya taimaka mata to da yayi bashi da hanyar da zai taimaketa, Yace."Madam fito zan tafi da mota." Tana goge hawaye tace"Ka taimaka mun." Ya dan kalli inda Ogansa ke tsaye yace."Bani da hanyar da zan taimake ki Allah ya kubutar dake."! Baba Tinde ya buga masa tsawa da fad'in "Me kakeyi anan." Yace."Madam nake jira ta fito." Asiya ta bude motar ta fito tana takure jikinta, Da sauri shi kuma ya shiga motar ya fita daga gurin,
Baba Tinde ya soma matsowa inda take tsaye tana matsawa baya haka suka dinga yi har sai da ya cimmata ya danneta a jikin bango yana shinshineta, a gurin ya dinga shafata yana zura hannunsa a cikin rigarta yana wani irin gurnani! Asiya da 'kyar take iya motsi kasancewar Tinde ya matseta sosai a bango sai ta shiga tari tana tureshi da hannyenta wanda hakan da takeyi kamar 'kara ingizashi takeyi, ya fita daga cikin hayyacinsa a d'imauce ya dauketa a kafada ya nufi cikin gidan da ita, dake benene yasa kafin su hau suka sha artabu dan zillo ta dinga yi tana dukansa tana kuka da rokon shi, shi kuma yana sake matseta sosai yana tallafeta har sai da suka shiga katafaran dakinsa da ya gaji da haduwa, a bed ya jefata ya tsaya yana kallonta fuskar nan tasa a murtuke hakika yarinyar ta kaishi ma'kura sosai ta 'bata masa rai! ya kuma lura tana da taurin kai! ya tsani zai nemi mace ta dinga yi masa ihu! dan haka yanzu zai nunawa yarinyar shi ba'ayin haka dashi.
Kayan sa ya kwa'be yayi zigidir haihuwar uwarsa katuwar jijiyar mai kauri da tsayi tana tsaye kamar torchlight ya nufe ta gadan!-gadan!!! Rintse idonta tayi da mugun saurin tana makyarkya! ashe ba taga komai ba gurin Alaji Bawa ashe bai da komai kan Baba Tinde sandar raken Baba Tinde muguwar katuwa ce mai firgita mace wannan duk wacce ta ratsa sai taji i jikinta shiyasa shima yake masifar ji da abarsa......Ihu! ta kurma! mai karfin gaske! wanda takeyi babu wanda ke jinta sabida yanayin gidan da take ciki, tana ihu! da fad'in "Ya Allah ka kawo mun a gaji kada wannan mutumin ya samu galaba a kaina, Ubangiji Allah ka bani rinjaye a kansa, Allah ka ku'butar dani daga hannun ba'kin mugu azzalimi."!! Baba Tinde tunda yaji irin adduoin da takeyi masa sai ya kara fusata sosai! ya jawota ta karfib tsiya ya yage ficiciyar rigar dake jikinta, ya cire breziyar ya jefar da ita a kasa, wandon dake jikinta yake kokarin cire mata ta rike blet din sosai tana kuka fuskarta tayi gaje gaje da hawaye da majina! " kada ka cutar dani ka taimake dan Allah dan annabi kada ka cuceni ni musulmace."!!! Wannan kalma da take yawan nanatawa na masifar bashi haushi , kawai sai yasa 'katon hannuta ya buge mata baki a take kuwa ya fashe abunka da bakin da baya samun kulawa, ta gumtse jini da majinar dake bakinta ta fesa masa a fuska!! Da sauri ya saketa yana ya mutse fuskarsa, Baba Tinde mutum ne shi mai mugun 'kyankyami! wannan abun da tayi masa yay bala'in tunzura masa zuciya, ya bude idonsa da sauri! Wayam! bata gurin! ya juya da saurin gaske can ya hangota bakin kofa tana kici kicin budewa dan har ta saka 'yar ficiciyar rigarta da wandonta, a fusace ya cimmata ya dauki blet ya shiga lafta mata yana zaginta! faduwa tayi kasan dakin tana ihu! da ceton kanta, boll ya dinga yi da ita yana sake lafta mata blet din a jikinta huci! kawai yake yi, taje ta matse jikinta cikin kusurwar dakin tana kuka da had'e hannuwanta guri guda taba bashi hakuri! Imani da tausayi gabadaya ya gushe a tare dashi, ya raba kafarsa a kanta, tana kallon katuwar jijiyarsa na so ta tsukale mata idonta, shahada tayi ta rintse idonta gam! ta cije! bakinta had'e da had'e ha'koranta guri guda, dai-dai lokacin da ya d'aga blet d'in da niyyar dukanta, ita kuma a dai-dai lokacin ta had'a hannuwanta biyu ta kama jijiyarsa da wani mugun karfin gaske ta matseta!!! tana mutsikata cikin tafikan hannayenta!!!!!!! "Oh my god"!!!!!!!! Baba Tinde ya fadin wannan kalmar a take 'kafafunsa suka soma rawa ya kasa tsayuwa dasu, ihu!! kawai yake kurmawa yana ganin dishi dishi a idanunsa, kawai sai saukar fitsarinsa taji a fuskarta kafin ya silale ya fad'i 'kasan d'akin wata kumfa na fitowa daga bakinsa, da mugun saurin gaske ta mike ta tsallake shi jikinta na kyarma ta maida ficiciyar rigarta blet d'in ma bata dauka ba, ta nufi kofar fita daga dakin, tayi tayi ta bude takasa, da sauri taje tana zazzage rigarsa da ya cire ta dauki key din tana duban inda yake kwance yana kyarma!! da daga mata hannu! key din ta zura da sauri ta bude dakin ta fice a guje!! koda ta fita harbar gurun rasa ina zatayi tayi, ga gate din a rufe ta dinga kallon manya manyan katangun gidan babu damar ta haura, can dakin da ta gani daf da bakin gate din ta nufa maigadi na kwance a dakin ya rufe fuskarsa da hula yana jin music ta lalla'ba ta d'auki key d'in dake gabansa, Fitowa tayi ta nufi karamar kofar da kyar ta iya saka key din a jiki dan tsayinta be kai ba sai da tayi d'age gabad'aya karfinta ta had'a guri guda ta murza key din kofar ta bude, da kyar ta tura ta ta dan bude kadan sai ta ra'ba jikinta ta fice da saurin gaske!! Tana fita ta kalli gabas da yamma! ko'ina shuru ga duhun magariba ya gabato ta gane hanyar da suka biyo dan haka ita ta dauka a guje da wani irin gudu tanayi tana waigen bayanta.
Wani irin gudu takeyi wanda ita kanta bata san ta iyashi ba addua take kan Allah yasa tana futa titi tasa mu me taimakonta dan tasan ko giyar wake tasha bazata komawa Madam ba watakila ma ta kasheta ga wannan katon arne data kusa kaiwa lahira shima tasan ya kamata sai ya dauki fansa, a kanta!!!! Cikin galabaita da sarewa da al'amarin ta fita titi, lokacin gari yayi duhu sosai dan har anyi sallahr isha'i ma ga titin dama ba sosai jama'a kebi ba dan gabadaya ma motocin haya basa hawa titin masu motar gida sunfi hawa kansa, durkushewa tayi a gefan titi tana fad'in "Ya Allah ka dauki rayuwata na huta da wannan bala'i! Kaico da wannan wahalalliyar rayuwar da nakeyi Allah ka kawo mun agaji."!! Kawai sai ta mike taje ta kwanta tsakiyar titi plate tana fad'in " Akan in aikata zina gwara mota ta takeni na huta dama wannan rayuwar da nake bata da amfani." Rintse idonta tayi tana sauke ajiyar zuciya kalimatusshada kawai takeyi a cikin zuciyarta, can taji 'kugin mota, ta sake rintse idonta tana sake fad'in "La'ila ha'illallahu Muhammadur rasulillahi Salallahu alahi wasalam.""!!!! Kawai taji wani irin cin burki dai-dai kanta, motar tayi wani irin 'kara kuuuuuuuuuuu!!! a razane ta bud'e idonta ta 'kwallara 'karar da tasa gurin ya amsa!
Gabakid'ayansu suka fito daga motar cikin tsananin rud'u da tashin hankalin abinda yake shirin faruwa dasu, Professor Mommy Hafeez da Farhana suka kewaye Asiya dake rintse da ido tana sakin 'kara da sake nanata kalmar shahada!
Professor yayi maza yace da Mommy taje ta rik'eta a jikinta ta tofa mata addua." Allah sarki Mommy mace mai tausayi babu tunanin komai taje zata rungume Asiya! Hafeez yace."Mommy d'an tsaya." taja ta tsaya tana kallonsa, yace."Haba Daddy a irin wannan gurin da kuma daddare kawai muga yarinya kwance a tsakiyar titi sannan kuma kai tsaye mu tunkareta nifa ina gajin aljana ce ko kuma 'yar 'kunar ba'kin waike mybe ma bomb ne a jikinta wallahi." Maganar da Hafeez d'in yayi tasa dukaninsu suka dawo hayyacinsu, dan Mommy ma dake kusa da Asiya tayi saurin matsawa Farhana na bayanta a 'boye shi kuwa Daddy wayarsa ya kunna yana haske Asiya da ita, Nan Hafeez ya tsira mata idonsa yana nazarinta sosai ganin ma babu riga a jikinta yasa ya sake tabbatarwa cewa aljana ce ga uban gashinta da duk ya barbaje a kafadarta da gefan fuskarta.
Daddy yace."Ke yarinya da mutum muke magana koda aljan." Asiya ta d'ago kanta tana kallonsu, sai ta fashe da kuka tace"Me yasa baku takani da mota ba na mutu wallahi na tsani wannan rayuwar da nakeyi, ni mutum ce kamar kowa."!!!Hafeez yace."Karya kikeyi."!!
Professor yayi saurin d'aga masa hannu yace."Ya isa Hafeez yarinyar nan daga ni dik inda ta fito ba mai kyau bane, kuma siffar aljan kana ganinta tafuta daban wannan yarinya mutum ce kamar kowa." Asiya tace"Wallahi ni mutum ce ba wata hallita ba wani mutun ne ya sato ni zai yanka ni Allah ya ku'butar dani." Mommy da Farhana dashi kansa Professor din jikinsu yayi sanyi Mommy tace"Allah sarki baiwar Allah tashi muje kinji ko ai ba kwanciya Za kiyi akan titi ba idan kikayi haka kin butulcewa Ubangiji da ya kubutar dake daga hannun azzalimai." Asiya ta yun'kura da 'kyar ta mi'ke tana kare jikinta dan har yanzu babu riga a jikinta sai yagaggiyar rigarta da Baba Tinde ya yaga mata.....Mommy ta rike hannunta tana fad'in "Muje mota sai kiyi mana bayanin a inda kike."? Hafeez yace."Mommy dan tsaya." Ta tsaya tana kallonsa Professor yace."Wai kai Hafeez meye hakane." ? Ba tare da yace masa komai ba ya nufi inda take tsaye, Yace."Ni ban yarda dake ba wallahi sai na duba ki sosai kawai ba zamu shiga mota dake ba bomb ya tashi damu." Yana gama maganarsa ya shiga lalube mata jikinta, rigar da take kare kirjinta da ita ya fizge ya dinga haskata da hasken wayarsa, Professor kuwa naganin iskancin da Hafeez din keyi sai yaja tsaki ya bar gurin, Mommy ce ta dinga kakkare Asiyan tana fadin "Hafeez wai baka da hankali ne zigidir zakayi mata ko me? ." Mommy jikina na bani yarinyar nan 'yar 'kunar ba'kin wake ce ni ban shirya mutuwa yanzu ba."! Farhana ta kunshe baki tana so tayi dariya ta lura Yayan nata da gaske yake. Asiya kuka takeyi tana ture hannunsa dake jikinta tana kare kirjinta take fad'in ''Kabari ka daina ni ba 'yar boko haram bace wallahi bana tare da bomb a jikina." Mommy da abun ya isheta da kanta ta buge hannunsa tana masa fada sosai! Ita kuma Asiyan sai 'buya take a bayanta tana waige-waige bata so Baba Tinde yazo ya sameta a gurin.
Ganin bai samu abunda yake zargi ba a jikinta yasa yay gaba yaje ya bude mazauninsa ya zauna, Mommy ta rike hannun Asiyan dake layi suka shiga mota, Hafeez din ne ke driving yaja motar da sauri suka bar gurin.
Pls kuyi sharing
_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*
*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*
*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*
*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*
*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
*Free Pege13*
Baba