Showing 18001 words to 21000 words out of 46466 words
Chapter 7 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt
nake kur'ba kullum yana 'kara karfi da guzari! kana kuma kayan aikinka zai 'kara girma da kumburi ai kada ka saurara Alaji ka bugi yarinyar nan yanda zata dinga ihu! matanka suji su tabbatar da cewar baka tsufa ba da sauranka."" Hahahahahaha!!!! Alaji Bawa ya saki mahaukaciyar dariya yace."Maza d'auko min in banka danni kaina ina ji zan iya kwana kan yarinyar nan ina abu d'aya amma dai hausawa nacewa idan kana da kyau to ka kara da wanka." Maigari ya mi'ke yana gyara babbar rigarsa yace."Wannan magana haka take Alaji bari na shiga ciki na dauko maka."
Yana shiga ciki Isma'l ya 'karaso gurin, dik ya rame ya lalace saboda rashin abar 'kaunarsa Asiya shi dai Allah ya dora masa masifar sonta da tausayinta, shiyasa kawai yaji yana sha'awar auranta, tun ranar da mahaifinsa ke shaida masa abunda ke faruwa yace shi yaji ya gani yana sonta a haka zai aureta, maigari yace."Ai dole ya hakura tunda Alaji Bawa ya bada sadakinta kawai ya nemi wata yarinyar, to tun daga ranar ya rasa kwamciyar hankalinsa ya saka damuwa a cikin zuciyarsa shiyasa yake ta rama a tsaitsaye! Alaji Bawa ya daga kansa yana kallon Isma'il din dake tsaye a kansa, Yace."Kai baka da d'aa ne zakayi min 'kerere aka." Isma'il yace."Nagartaccen mutum shi ake risinawa ba irinka tsohon banza ba." Alaji Bawa ya bud'e bakinsa yana kallonsa cike da d'umbun mamaki yace."Isma'il ni kake fad'awa wannan maganar?" Yace."Eh Ai ban gama ba, ka saurara da kyau kaji abunda ke tafe dani gurinka, ka daina murna da zumud'i ka aure min masoyita wallahi ka auri gaibu dan komai kulafucinka ba zaka samu wannan abun da kake so ba a jikinta baka son Asiya sha'awarta kakeyi dan da kana sonta da tausayinta ba zakace zaka aureta ba ka rusa mana farin cikinmu Asiya ni take so nima ita nake so gwara tun kafin tafiya tayi nisa ka sakar min matata." Alaji Bawa yace."Anya Ismail baka shaye-shaye kuwa, wannan wace banzar magana ce kakeyi haka? kasan nafi karfin wannan rashin Arzikin naku na 'yayan Zamani! ubanka ma girma yake bani ballanta kai saboda haka ka shiga taitayinka dani kada ka sake kiran Asiya da sunan matarka idan ba hakaba zan dauki tsatstsauran mataki akanka." ! Yakarasa maganar cike da bacin rai! Isma'il na shirin yayi magana Maigari ya fito daga cikin gida hannunsa rike da wata kwarya rufe da fefe! girgiza kansa kawai yayi ya kad'a kansa ya wuce yana jin 'kunar zuciya hakika Alaji Bawa ya yanke masa jindad'in rayuwa tunda ya rabashi da sahibarsa,
Alaji Bawa kuwa nunawa yayi maganar arziki sukeyi da Ismail din shiyasa maigari bai damu ba, ya zauna kan kujerarsa yana mika masa kwaryar hannunsa dake cike wasu saiwowi kumfa sai tashi takeyi cikin ruwan tsumin.Alaji bawa ya kafa kansa yana bankar ruwan tsumin sai da yasha fin rabi kana ya ajiye kwaryar a gefe yana wata irin gyatsa! Maigari yace."Yanda ka banki maganin nan nasan yau akwai shagali Alaji." Hahahaha Alaji Bawa ya shiga girgiza kansa yana jin yanda tsigar jikinsa ke tashi, kadan kadan ya soma jin sanyi, sai ya shiga zabura kuma kafin kice me jijiyarsa ta cika tayi fam ta mike tamkar ta saurayi sabon balaga yana jin yanda take harbinsa a jikinsa, kamar wani bugagge yace."Anya kuwa zan iya bari ayi sallah isha'i kuwa wannan maganin ya soma aiki a jikina." Maigari yace."Dama na fada maka ai sha yanzu magani yanzu ne." Alaji Bawa yay shuru yana sauke numfashi, hira suka cigaba dayi sama sama yana daurewa dai so yake yaransa kananu suyi bacci sai ya shiga gidan.......Sai kusan goma da rabi na dare sukayi sallama ya nufi gidansa yana baza babbar riga dan kada jijiyarsa dake mike ta tona masa asiri! Koda ya isa gidan nasa ya tarar 'yayansa duka Sunyi bacci 'yan mata biyu ne ba suyi bacci ba suna tare da iyayensu a tsakar gida suna hira da cin gyada marau!marau! sosai ya shiga mamaki ya akayi yau basu kwanta da wuri ba! 'Kwafa yayi ba tare da yace musu komai ba ya shigesu dakin Asiya ya tura ya shiga.
Tun bayan futarsa take ra'be a guri guda ko sallah ta kasayi ballanta taci abincin da aka kawo mata, taci kuka ta koshi sai zabura take ga uban duhu a dakin, da sauraye sai cizonta sukeyi, jin kamar an shigo dakin ya sanya ta mike a zabure ta la'be bayan labule gabanta na dukan uku-uku! Ya kunna hasken fitilar wayarsa 'kirar nokia yana haske dakin hade da sassauta murya yana fad'in "Tauraruwata kina ina ne? shuru tayi tana jinsa tana kuma kallonsa yana haske haske! can ya hango kafafunta ta kasan labule! yana tangadi kamar dan kwaya yaje ya yaye labulayen suka hada ido! Ihu!! zata kurma ya damke bakinta da hannunsa, fincikota yayi ta fad'a tsukakken kirjinsa da yaga jiya da yau! ya matseta sosai yana nishi, yace." Amarya zo kici kazar amarcinki me ku'li 'kuli kafin na kwanta dake dan a tsananin bukace nake." Tunkudeshi ta shiga yi tana kuka wanda baya fita sosai gabanta kuma na wani irin bugawa jin taurin wani abu me tsini dai-dai cinyarta, Yace."To tunda ba zaki ci kazar amarcinki ba to bari ni na kar'bi sadakina." Kawai ya ti'bar da ita kan katifa, ya shiga cire kayansa ya zage tazugensa yayi zigidir!! ta dunga buge buge tana so tayi ihu! ya gumtse mata baki da hannunsa, sai kawai ta shiga yakushinsa a ya mushashshiyar fatar jikinsa, shi kuwa ai tuni ya cire mata rigarta ya kama nonowanta yana ta luguda yana nishi! ya saka hannunsa cikin wandonta, nan Allah ya bata sa'a tayi masa wata wawar bangaza ta sauka daga kan katifar a guje ta dauki rigarta ta nufi kofar fita, a kulle takeyi tayi tayi ta bude ta kasa! sai ta hau diri-diri! lokacin shi kuma ya samu karfin mikewa tsaye ya nufi inda take tana kallon jijiyarsa kamar torchlight a tsaye ya nufo inda take sai ta nufi bakin tagar dakin tana so ta d'ane ta fita, ya wani fincikota da karfi ta fadi kasa! hawa kanta yake shirin yi ta angizashi ta kama, 'katuwar jijiyarshi ta wani murd'eta da mugun karfi! dan har sai da ta cije bakinta!!! A take Alaji Bawa Ya zube a kasan d'akin yana makyarkyata da fad'in "Shikkenan ta kasheni!!! Wayyo!! Hansatu!!! Lanto! Atika!!! kuzo ku kawo agaji!! Yana ihu had'e da bajewa a 'kasan dakin yake wannan maganar......A guje matan gidan suka shigo d'akin, nan suka ga mijinsu a baje a tsakar dakin zigidir yana Ihu! da ri'ke Jijiyarsa sai wata irin zufa! ce ke keto masa..........
Pls kuyi Sharing
_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*
*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*
*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*
*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*
*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
*🌎MAZANARTA WRITES ASSO*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi_
~~~~~~~~~
*PAID BOOK!!*
*Free Pege10*
"Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un!!" suka fad'a gabakid'ayansu sukayi kan mijin nasu suna rirri'keshi lokacin shi kuma wata irin kumfa ta soma fitowa daga bakinsa ya dinga zabura idanunsa na kafewa! Hansatu ta fashe da kuka tana fad'in Alaji kagani ko garin zilamarka ka auro wacce zata nakastaka, ke Asiya uban me kikayi masa."!!!? Tafada tana kallon inda Asiyan ke tsaye tana shar'bar kuka gashi babu riga a jikinta sai kare 'kirjinta takeyi!! Lanto tace"Kinga Hansatu babu lokacin magana yanzu Alaji na cikin halin rai da mutuwa kawai a kira Dalladi yazo su yafi asibitin cikin gari dashi dan ni nagane aika aikar da yarinyar nan tayi kuma ni wallahi banga laifinta ba."
Atika tace."Wallahi nima haka duba ki gani dan Allah ashe Alaji nada lafiya sosai dubi yanda gabansa ya mike humm! Lanto tace"Lafiyarsa lau dama ai mu ya raina watakila ma yaje yayi shaye shayen maganin karfi ne Allah shi kara." Hansatu ta fita daga dakin da sauri ta tura daya daga cikin yara suje shagon dake waje su kira su Dalladi, ta koma dakin, nan ta tarar da tashin hankali dan Alaji Bawa ya suma ya daina motsi a guje! Lanto taje ta kamfato ruwa a duro tazo ta watsa masa, ya bude ido a gigice yana kurma uban ihu da fad'in ta murd'e min mazakuta zata kasheni Hansatu kina ina ne!? Tace."Gani Alaji." Yace."Lanto da Atika ku suturtani ku kaini asibiti a dubani ni kadai nasan bala'in da nake ciki.''
Atika tace"Zulamarka ce taja wo maka Alaji." Lanto ta janyo wandonsa suka daga shi suna kokarin saka masa wando, babban dansa Dalladi ya shigo kana ganinsa kaga shegen 'kauye le'bansa ba'kikkirin sai warin wiwi yake.
"Yane wai me yake damunsa ina tsaka da bacci na an taso ni."!? Alaji Bawa najin maganar d'ansa yace." Dalladi ashe ajalina na aura ban sani ba naga masifa yau! maza jeka samo mota mu tafi asibiti 'Yar iskar yarinyar nan ce ta murd'e mun mazakuta zata kasheni."!!! "Hahahahaha!! Dalladi ya kwashe da wata mahaukaciyar dariya yana buga bango hade da dukan kasan dakin da kafarsa, yace."Baba kenan wallahi ni kwadayinka na bani mamaki! ka tsufa amma kamar kara tunziraka ake yanzu dan girman Allah ina kai ina wannan yar 'kan'kanuwar yarinyar ai da irinmu matasa masu jini a Jika ta dace." Hansatu tace"Kai bana son shashanci kaje kayi abunda aka saka." Wata dariyar ya kuma saki yana kallon baban nasa da yayi shame shame! yana gumi! sai ya kalli Asiya dake ajiyar zuciya fuskarta duk bushashshen hawaye, lasar lebansa yayi yana kure ta da ido ganin babu riga a jikinta, da sauri ta shiga kare jikinta tana jan tsaki! Waje ya fita yana ayyana abunda zaiyi a kanta.
Duk da dare ne hakan be hanashi samo mota ba har kofar gida ya shiga gidan shida dan uwansa suka kama mahaifinsu suka fito dashi, mota suka sakashi Hansatu da Lanto suka shiga suka zauna yace."Kai Nura kuje tare ai nayi me wuyar tunda na samo mota zan koma na kwanta dan bacci nakeji." Nura ya shiga motar ya rike Alaji Bawa dake matagugu direban yaja suka tafi, Dalladi ya koma cikin gidan, la'bewa yayi a wani guri sai da yaji shuru Atika da sauran yaran sun shige daki sunyi bacci ya salalla'ba a hankali ya afka dakin Asiya ya maida kofa ya rufe! Jin alamun an shigo dakin yasa ta mike zumbur ta tsaya kan katifar tana kallon kofar shigowa, alamun mutum take gani yana kusantota, ta takure lokon dakin tana hawaye da makyarkyatar jiki, ganin an kusa cimmata ne yasa, ta duro daga katifar aguje tayi kofar fita daga dakin, Dalladi ya bita ya tade mata kafafu, ta fadi cicci'barta yayi ya nufi katifar ya jefata a kai! Ihu!! ta kurma! Dalladi ya aza mata nauyinsa ya danneta sosai yana rufe mata bakinta, Warin Wiwi ya cika mata hanci gashi ya toshe mata baki hawaye ne kawai ke zurara! zuwa yanzu ta gane ko wanene dan ta lura dama d irin kallon da yake mata d'azu, ta shirya tsaf! za tayi masa abunda tayi wa Ubansa tunda shima d'an iska ne! Dalladi ya shagala sosai yana ta lasar saman nononta jikinsa dik ya saki ya hau sabule wandonsa, aikuwa tayi kukan kura ta tureshi ya fadi kan katifar cikin azama take kokarin dura 'kasa ya ri'ke! 'kugunta! Ta Juyo a zuciye! ta gaura masa mari! lokacin zuciyarta ta riga ta bushe! Dalladi yace."Dan kutumar ubaki ni kika mara! lallai yau sai na yagalgalaki wallahi! sai kawai ya shiga buga kanta jikin bango(garu) yana boll da ita, karkashin kafafunsa ta shiga tayi gaggawar kamo jijiyarsa dake cikin gajeran wando ta murd'e! tana cije bakinta!!! Dalladi! ya rafsa wani Uban Ihu!!! ya silale a gurin yana wata iriyar zabura! a tsorace! ta mik'e tana saka rigarta ta bud'e dakin ta fito.......Atika da ihun! Dalladi ya tada ita ta fito daga dakinta da sauri! ganin Asiya ta fito tana waige waige yasa tace"Ke Asiya menene."? Fashewa tayi da kuka tace"Yana cikin dakin dalladi ne ya shiga yana cire min wando." Atika taja tsaki tace"Dan iska dan na gada gwara shima da kika murd'e masa mazakutur shegu tsinannu shida uban nasa! Asiya tace"Dan Allah ki taimaka min ina so in gudu." Atika tace"Ai guduwar itace tafi miki alkairi dan Allah kika sake Alaji ya dawo to ubanki ma yayi kad'an nasan bashi ma dalladi ya farfad'o sai kin gwammace kid'a da karatu." Asiya na kuka tace"Na sani wallahi! gashi ina jin tsoro na koma gidanmu." Atika tace." Ki shiga duniya kawai." !!! Tana goge fuska tace"Ai ban san wace duniyar zan shiga ba." Atika taja tsaki tace''Ke dallah ni kin dameni idan zaki nemawa kanki mafita shikkenan idan kuma zaki tsaya anan har su dawo su sameki shikkenan ni na tafi na kwanta." Ta shige dakinta tabar ta a tsaye a gurin tana sa'ke-sak'e! jin motsin Dalladi dake dakinta ya sanya ta zabura! da sauri ta fice daga rumfar ta nufi kofar fita cikin duhu ta dinga laluben sakata, ta sanya karfinta sosai tana so ta bud'e kofar takasa, can taji yo muryar Dalladi na fad'in "Duk gidan uban da kika shiga sai na kamo ni zakiyi wa wannan iskanci wallahi sai na 'kwakule miki gindi!!! kema Jiki idan da dad'i."! Yana wata irin tafiya yake wannan maganar yaji jiki sosai dan da 'kyar yake cire kafa.......Ra'bewa tayi dake soron mai girma ne sosai, tana jin motsinsa yana kici kicin bude sakata yana surutai, ya bude ya fita daga gidan, sai da ta tabbatar yayi nisa sannan ta fito da sauri ta dauki hanya, tanayi tana waige-waige ga dare ya tsalla, cikin gonaki ta dinga bi ko tsoro ba taji 'kokari take kawai taga tayi nisa da 'kyauyen nasu na Fanisau!!.
Shi kuwa Dalladi can gidan mai shaniya ya nufa sai tam'bele yake yi a hanya da surutai gami da zagin Asiyar ta uwa ta uba! Wani wawan bugu ya dinga yi a kofar gidan maishanu wanda ya sanya suka tashi a gigice! suka fito suna tambayar waye! Dalladi yace." Nine nan Dalladi dan gidan Alaji Bawa." Hannu na rawa Mai shanu ya bud'e kofar, kawai Dalladi ya afka cikin gidan dan har yana ture Gaje da duk hankalinta ya tashi! ciki ya shiga yana d'ure-d'uren ashar! "Wallahi duk inda kuka 'boyeta sai kun fito da ita kamar yanda tayi yun'kurin kisa to muma sai mun dauki mataki a kanta baza mu yarda ba."
Mai shanu yaje yana rirrikeshi da tambayar abunda ke faruwa, Dalladi na cije baki yace." Ba wani waye waye! 'Yarka Asiya tayi niyyar kashe mana ubanmu ta hanyar murd'e masa azzakarinsa kawai saboda ya nemi hakkinsa na aure! tayi nufin kasheshi, ni kuma daga zuwana taimakon mahaifina nima ta murd'e mun nawa yanzu haka Babanmu na asibiti cikin halin rai da rayuwa sabida haka idan ya mutu to kome za'ayi a garin nan sai dai ayi dan wallahi baza mu yarda ba."
A gigice maishanu ya fito waje kawai sai yaga cincirindo na jama'ar gari suna 'kus-'kus, dan hayaniyar da Dalladi yake yi ta tashi hankalin kowa, labarin abinda ke faruwa a daran ya iske fadar maigari cewar 'yar gidan maishanu xata kashe Alaji Bawa ta hanyar murd'e masa azzakari! Maigari ya sanya wasu daga cikin fada suka tasa 'keyar maishanu domun zuwa a fada, Gaje ta fito tana zabga ihu da fad'in su ba laifinsu bane dan duk wani fad'a da iyaye kewa 'yayansu sunyiwa Asiya kuma suma basu san inda take ba a halin yanzu." Babu wanda ya saurareta shi kuwa Dalladi sai da ya hargitsa gidan kaf yana duba Asiya bai ganta ba ya fito yana surutai Gaje tayi saurin bashi hanya ya wuce, Taburni taja ta suka shiga cikin gidan tana rarrashinta.
Shi kuwa Alaji Bawa ai har suka isa asibiti bakinsa bai mutu ba ya ma riga ya zauce dan wata maganar ma bai san yana fad'arta ba, likita ya shiga bashi taimakon gaggawa da kyar aka samu yayi bacci sannan suma su Hansatu hankalinsu ya kwanta.
Da asuba Maigari Maishaniya da sauran jama'ar Fada sukayi mota guda suka nufi asibitin cikin garin domin duba jikin Alaji Bawa da yanda yake.
A jigaje ta fito bakin titi shuru sai jefi jefin motocin dake wucewa kawai sai ta shiga bin titi tana tafiya tana waige-waige dan duk da ta fito titi hankalinta be kwanta ba tsoro takeji kada wani ya ganta, sai da tayi tafiya sosai gari ya washe ta nemi wani guri 'boyayye ta zauna tana hutawa tana kallon yanda jama'a ke fitowa suna harkokinsu, ga motoci sai zurga zurga sukeyi a kan titi, kwanciya tayi kasan gurin tana sauke ajiyar zuciya, hawaye ya 'kwace mata da wannan wahalalliyar rayuwar da takeyi gwara mutuwarta, bacci ne ya soma fizgarta, taji tsawa! a kanta, "Ke yarinya me kikeyi anan gurin."? Ta tashi firgigit! wata katuwar bayerabiya ce tsaye a kanta baki na rawa tace." Babu komai kwanciya nayi ina hutawa ni na fito daga kyauyen Fanisau ne.'' Madam Simi tace"To nan ba gurin hutawa bane maza tashi ki bar nan."! Duk da tana jin tsoron matar bai hanata karyar da kanta ba tace"Dan Allah ki taimaka min." Madam tace"Oh ya inayi miki magana kina had'ani da Allan ku