Showing 21001 words to 24000 words out of 46466 words
Chapter 8 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt
ni ban san shi ba ki tashi kina 'bata min lokaci zanyi shara in fito da kayan sana'ata." Asiya ta mi'ke tana gyara daurin zaninta kafarta tayi bud'u-bud'u da ita ta kama hanya zata bar gurin, Madam Semi tayi wani tunani tace"Ke zonan xan taimaka miki." Asiya ta dawo da sauri! Madam Semi ta kalleta sosai tace yarinyar kyakykyawa da ita gata bafulatana za'a nemi kudi da ita zan raineta idan ta zama mutum sosai sai ta zama hannun jarina." tace"Zo muje dakina ki bani labarin ki." Hannunta ta rike suka nufi wani d'aki dake can tsallaken titi cikin wata 'yar 'karamar kasuwa, Madam ta bude dakin suka shiga, Katifa ce a kwance a dakin sai koren kafet da labulaye sai jakkunan kaya da kwanunkan cin abinci, cikin yanayin hausarta tace"Bani labarin rayuwarki." Asiya ta soma goge hawaye ta shiga labarta mata rayuwarta da irin bakar wahalar da take sha hannun matar babanta da kuma yanda ta auri Alaji Bawa da irin abinda tayi masa.
Madam Semi tace"Kin burgeni da baki bari tsoho nan ya lalata miki rayuwa ba ni zan taimaka miki zamu taimaki juna nan shine dakina dana kama haya Ina siyar da kosai a bakin titi da safe da yamma kuma ina gasa masara, zaki dinga taimka min ni kuma zan siya miki kayan kwalliya sannan kuma dik abinda nace miki kiyi to kiyi bana son gardama."! Asiya na murna tace"Na amince insha Allahu zanyi miki biyayya." Madam tace"Ki kwanta ki huta kinji yanzu bari naje na share gurin sana'ata na fara kada customs suzo zan shigo miki da break fast." Tace."Nagode" Madam Semi ta fita daga dakin da sauri nan ta tarar yaron dake mata hidima har ya share mata gurin ya fito mata da kayayyakin aikinta ya ajiye mata gurin, zama tayi kan kujerarta ta fara sallamar Jama'a..........Asiya bayan fita Semi daga dakin ta sauke ajiyar zuciya tana ganin gwara ta zauna da wannan arniyar kan ta zauna tare da Alaji Bawa da zuriarshi.
****
Hafeez da Safna sunyi wata irin 'kullewa, kullum kafin yaje ofis sai yaje gidan sunyi shaid'ancinsu sannan yake tafiya ofis din, idan kuma jarabarsa ta sake ciyo shi a ofis din dai zai kira Titi yace."Tazo ta sameshi, sai su kashe awa uku suna aikin abu d'aya, jama'ar dake aiki a company har sun soma fahimtar wani dangane dashi da Titi, to amma tsoro ya hanasu magana sai dai bayan ido suyi ta 'kus!'kus amma suna ganinsa kowa zai shiga hankalinsa.......Alhamdullhi yanzu al'amuransa sunyi sau'ki tunda yana samun Satisfaction ta kowane 'bangare baga Titi ba baga Safna ba kowacce na kokarin faranta masa, mussaman Safna dake ta so ta janye masa hankalinsa gurin ganin yayi sex da ita shi kuma yana janyewa iyakacinsa da ita romantic ne baya za'kewa sosai dan idan hankalinsa ya tashi sosai shine yake kiran Titi ya biya bukatarsa da ita saboda da ita kawai ya amince itama dan dai shine ya fara saninta kuma yana da ya'kini akan bata neman maza shi kad'ai take mi'kawa jikinta, hidima da facaka da kud'i kuwa babu irin wacce baya yi mata, Hafeez har wata 'kiba yayi yay fresh sosai sabida yana samun abunda yake so, hankalinsa ya kwanta gabad'aya ya daina maganar aure wanda dama haka Professor yake so, sai ya shiga lalla'bashi suka cigaba da gudanar da harkokinsu wanda suke samun cigaba akai sosai yanzu ma shirye shiryen bud'e wani sabon company suke.....Tsakanin Professor da d'ansa Hafeez yanzu akwai jituwa sosai saboda Hafeez din yana kokarin kaucewa 'bacin ran mahaifin nasa.
**
Asiya ta samu kulawa sosai a gurin Semi abinci mai kyau take siya mata taci ta koshi bata aikin komai sai kwanciya, Madam ta shiga kasuwa ta siyo mata kayan ganjo riga da siket da dogon wando, Asiya ta dinga jin kunyar saka kayan, ganin kamar masu fitar da tsaraici ne! to ganin ran Madam din ya 'baci yasa ta soma sawa! a ranar Madam yini tayi tana kwarzanta kyawunta tana kuma tunanin irin kud'ad'en da zata samu da ita......Yamma nayi ta dauketa suka nufi wani gurin saloon aka shiga warware cukurkud'add'an gashin kanta dake wani mugun wari! Wanke shi akayi tsaf! aka taje sosai ya mike ya dinga wani uban she'ki gashi baki'kirin! sai daukar ido yake, Katon ribbon akasa mata aka tufke gashin guri guda sai kamshi mayuka yake, Madam ta biya kudin gyaran gashin suka fito, Asiya ta dinga takure jikinta kunya takeji sosai kamar wata kafura gata cikin matsatstsun riga da wando kanta babu dankwali gashi Madam tasa mata wani abu me kyalli a farcenta na kafa da hannuwa, duk da bata zuwa makaranta tasan hakan haramun ne amma saboda gudun 'bacin ran Madam din yasa take hakuri, Watarana ma haka take wuni batayi sallah ba sai ta dai-dai ci madam din ta fita kasuwa ko gurin sana'arta take fitowa taje ta dauro alwala ta dawo dakin tayi sallah a gurguje.......Sun fito bakin titi suna neman abun hawa wata mota henassi mai ruwan zuma ta tsaya a gabansu, 'katon mutum ne mai jikin girma zaune a bayan motar direbansa na jansa.
Ya sauke glass din motar yana dariya, cikin turanci suka gaisawa da Madam, Baba Tinde yace."Kwana biyu bakya nema na ko banzo siyan masara ba." Madam tace"A'a oga na dauka kayi tafiya ne."! Baba Tinde yace."Eh nayi tafiya jiya na dawo zan shigo anjima kad'an." Tace."To sai ka shigo." Ya kai idonsa kan Asiya dake 'buya bayan madam tsoronsa takeji sosai ganin har wani shuni yakeyi saboda ba'ki ga fuskarsa tayi taya taya! da zane! Baba Tunde! yace."Madam wannan bab d'in fa she is beautiful girl." Madam ta washe baki dama irinsu Baba Tinde take so su tanka! Tace."Yarinya ta ce Ai." Baba Tinde ya lashi 'katon le'bensa yace."Okey zan shigo anjima mu tattauna." Madam na murna da farin ciki tace"Okey Oga ina sauraranka." Baba tinde ya daga mata hannu ya bawa direbansa umarnin tafiya....Madam murna kawai takeyi tasan yau zata samu kudi sosai tunda ta lura Tinde ya yaba da Yarinyar Babur suka shiga Asiya jikinta yayi sanyi dan irin kallon da Baba Tinde keyi mata yayi kama da irin kallon da Alaji Bawa yake mata jikinta na bata ba alkairi ne zai kawo shi ba......
Pls Kuyi sharing
_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*
*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*
*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*
*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*
*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~
*PAID BOOK!*
*Free Pege11*
Suna komawa gida Madam Semi ta dinga wani lalla'bata motsi kad'an tayi zata tambayeta menene? sai tace babu komai, misalin 'kerfe biyar da rabi na yamma, Madam ta fita bakin titi domin fara sana'arta, Asiya kuwa na d'aki a kwance a katifa lokaci zuwa lokaci gabanta na fad'awa, duk sanda gabanta ya fad'i sai ta ambaci kalmar innalilihi wa'ina ilaihi raji'un! Gajiya tayi da kwanciyar ta mi'ke a hankali ta isa bakin window dakin ta d'an d'aga labule a hankali tana le'ka waje, can ta hango Madam ita da wasu matasan samari suna tsaye da alama masara zasu siya, ta dinga kallon gurin tana nazarinsa, gabakid'aya babu mutumin arziki gurin yayi kama da bariki kowa nayi abinda yake so, masu d'aki-d'aki ne a jere ya kai hamsin ko wanne da numbarshi kuma ko wanne da mutane a ciki, amma mafi a kasari karuwai ne masu zaman kansu, sai dare yayi kaga maza nata karakaina a gurin, suyi ta shaye-sheye suna wasan banza a gurin babu me cewa dasu dan me hasali ma jami'an tsaron da zasuyi magana sunfi yawa a gurin suma suna zuwa su she'ke ayarsu ne a gurin, Tana kokarin komawa ta zauna motar Baba Tinde tayi parking sai ta dinga bin motar da kallo har direbansa ya bude masa ya fito, gabanta yayi wata mummunar faduwa shaf ta manta da mutumin yace zaizo gurin Madam! Baba Tinde na sanye da rigar atamfa blue da fari da blue d'in wando kansa da hula mai malafa yana ri'ke da wata sanda mai 'kyalli! (kwagiri) yana tura 'katon cikinsa ya nufi rumfar Madam Semi! Direbansa ya jingina jikin motar yana bin gurin da kallo.
Madam Semi na hango Tinde sai ta soma washe baki cikin turanci take masa sannu da zuwa tana karkade masa gurin zama!
Baba Tinde ya zauna yana murmushi da fad'in "Tun had'uwarmu daku ta d'azu na kasa samun kwanciyar hankali Madam hakika wannan yarinya taki ta dauke mun hankali ina so ki bani ita muje guest house dina mu kwana biyu tare nayi miki alkawarin baki kud'i masu kwari watakila ma ki daina wannan sana'ar da kikeyi." Madam ta saki ajiyar zuciya tace"Kada ka damu Oga zan baka yarinyata saboda na amince da kai ba zaka cutar da ita ba, amma ina so ka dan d'aga mana kafa zanyi magana da yarinyar gobe da yamma sai kazo ka dauketa." Baba Tinde ya d'an bata fuska yace."Madam kin san kuwa yanda na kwadaitu da yarinyar nan kuwa gobe tayi min nisa." Semi tace"Oga yanzu ma kana iya shiga domin ka dan rage damuwa kafin goben ina so in shirya maka itane." Baba Tinde ya washe katon bakinsa yana 'bab'baka dariya yace."Idan naji yarinyar nan zam-zam! kina da gwaggwa'bar kyauta mai tsoka." Madam tace"Zan kuwa baka mamaki! Baba Tinde ya mi'ke yana me zura hannunsa cikin aljihu ya dauko daurin kudi na dubu ashirin ya mika mata yace."Wannan kad'an ne daga cikin alkairan da zanyi miki mutukar na samu yarinyar nan a yanda nake so." Madam ta mike da sauri tana fad'in "Godiya nake oga, muje nayi maka jagora gurin yarinyar.....Tare suka jera suna tafiya Semi sai godiya take masa shi kuma yana sake jaddada mata cewar mutukar ya samu abunda yake bukata a jikin yarinyar to zaiyi mata alkairi ba d'an kad'an ba.
Asiya na takure kan katifa gabanta sai faduwa yake yi dan tun bayan zuwan Baba Tinde ta rasa nutsuwarta ta shiga bandaki yakai sau nawa saboda fargarbar abunda ke tafe dashi.......Madam ta shiga dakin tana fad'in " Beby kina ina ne? kinyi ba'ko."
Kafin tace wani abu Baba Tinde ya shigo d'akin idanunsa kur!! a kanta, tayi saurin sunkuyar da kanta a kasa, murya na rawa tace"Gani nan Madam."
Semi tace"Okey ga Oga nan yazo gurin ki zaku gaisa ina fata dai baki mance maganar da mukayi dake ba ranar da na kar'beki."
Murya na rawa tace"Eh ban mance ba." Madam tace"Good! Ta kalli Tinde tana kannare masa ido guda tace"Oga sai ka fito ko..
Yana kokarin zama gefan katifa kusa da Asiyan yace."Thank you Madam."
Asiya yana zama kusa da ita ta matsa da sauri ta kasa d'ago kanta ta kalleshi tsabar yanda take jin tsoronsa muninsa yayi yawa gashi ba'kikkirin dashi!
Baba Tinde ya sake matsawa jikinta sosai ya kai hannunsa zai rike nata tayi saurin daukewa tana kuka tace"Don Allah kayi hakuri kada kayi min komai ni musulma ce." Baba Tinde ya saki bakinsa yana kallonta tana kuka harda shashsheka! Ilahirin jikinta ya shiga bi da kallo yana lumshe ido yace."Baby daina kuka ki dawo ki zauna nan." Cikin hard'ad'diyar hausarsa yake mata magana yana nuna mata kusa dashi....Ma'kale kafad'a tayi jikinta sai kyarma yakeyi hakan na kara sanyawa sassan jikinta na rawa mussaman madaidaitan nonowanta da suke matse a cikin riga body Hork, Mi'kewa yayi da kyar ya nufi inda take ta buga wani tsalle ta haye katifar ta ma'kure jikinta tana rawar jiki tace"Wallahi ni matar aurece kada ka kusance ni ni musulma ce kai kuma kafuri ne." Baba Tinde ya fusata! sosai ya haura Kan katifar ya jawota da karfi ta fad'a katon kirjinsa sai ta zama kamar tsakuwa, hannu daya yasa ya matseta sosai yana wani irin nishi, hade da d'ora hannunsa kan d'uwawunta da suka matse cikin wani matsatssan wando da ya yi mugun d'ameta, sosai yake shafa mazaunanta yana numfarfashi, ita kuma sai kuka take had'e da buga kanta a kirjinsa tana fad'in"Ina da aure ni musulma ce kai kuma kafuri ne!!!!! Baba Tinde ya dagota rai a bace ya kifa mata mari! yace"Wannan kalmar ta isheni, babu ruwa na da musuluncin ki nawa na sani babu ruwana da auranki ke kika kawo kanki bariki kuma uwar dakinki itace ke iko dake idan kika sakeyi min magana sai naci ubanki."
Asiya ta soma makyarkyata tana zubar da hawaye! bakinta yayi gum! dan wani irin mugun tsoronsa ne ya kamata, jikinta duk ya shika sai tayi lamo a jikinsa, ya dauketa kamar 'yar tsana ya ajiye kan katifa ya soma cire mata kayan jikinta, da tayi yun'kurin 'kwacewa daga hannunsa ta kalli 'kwala-'kwalan idanunsa da sukayi jawur duk sai taji jikinta ya mutu tsoro ya shigeta, tana kallo Baba Tinde yayi mata zir! shima ya kwabe kayan jikinsa, rintse idonta tayi tana kiran sunan Allah hawaye sai ambaliya yake a kuncinta, sanda Baba Tinde ya raba 'kafafunsa a kanta tayi nufin 'kwallara 'kara ya had'e bakinsu guri guda ya soma tsotsar harshenta kamar mayuwanci duk hannayensa na kan 'yan 'kananun breast dinta yana murzawa kamar zai tsinke nipples din.......Tana kuka tana saka gwiwarta 'karkashinsa tana so ta bugi jijiyarsa da yake soka mata jikinta, da yaji gwiwarta a gurin zai dauke saboda yasan darajar Kayansa shiyasa yake taka tsantsan da abarsa, Gani tayi jikinsa na narkewa sosai ya danneta nishi ma da kyar takeyi! tayi wani kukan kura kamar mai aljanu! ta tureshi ya fad'i kan katifa a guje ta dauki wando da rigarta ta afka toliet din dake dakin ta zura sakata ta zube kasan toilet din tana kuka!!! Wannan wace irin rayuwa ce ta jefa kanta a ciki, Innalilihi wa'ina ilaihi raji'un! Ya Allah ka futar dani daga wannan masifa da nake ciki." Abunda take fada kenan tana daga hannuwanta sama.
Baba Tinde ya jima a zaune kafin ya dawo nutsuwarsa, a fusace! ya shiga mai da kayansa rai a 'bace ya futa daga dakin, Madam na ganinsa ya fito da fuska a murtuke sai tasha jinin jikinta da sauri ta bishi bakin motar tashi tana masa magana, ya tsaya yana kallonta a fusace! Yace."Ashe wannan yarinya bata da mutunci, ko kuwa dama baki fada mata waye ni ba, da har zata dinga kambaba! addininta kan nawa, ni take kira kafuri sannan tana kiran ita tana da aure! To ki ja mata kunne da kyau! kada na sake zuwa tayi mun wannan shirmen dake da ita duk zan hukunta ku." Madam ta soma rarrashinsa tana bashi hakuri, baiko saurareta ba ya shige mota direbansa yaja motar da sauri suka bar gurin.
A zuciye Semi ta nufi dakin, tana fad'in" Kina ina munafuka algunguma! ba'kin ciki zakiyi min ko? to wallahi idan baki bi sharad'ai na ba zaki barmin d'aki! 'yar iska kawai kamar Baba Tinde Babban mutum kikewa iskanci."!!! A tsorace ! ta fito daga toilet din jikinta na rawa ta zube gwiwa bibbiyu "Dan Allah Madam kiyi hak.....Kafin ta karasa Semi ta zuba mata lafiyayyan mari! tace" Dan Ubanki dama haka mukayi dake? Asiya ta shiga girgiza kai jikinta na rawa! Tace"To me yasa kika 'ki yarda da Tinde da bukatarsa ba cewa nayi duk abinda yace kiyi kiyi masa ba, ko kina mun bakin cikin abinda zan samu ne."? Tana hawaye tace"A'a Madam bana miki bakin ji wallahi dan Allah kiyi hakuri kada ki koreni dan idan kika koreni bani da inda zanje ni kuma bazan koma garinmu ba." Semi tace"To wallahi kinyi na farko da karshe kika sake 'batawa Tinde rai sai kin barmin d'akina dan kinga ina rarrashinki ne yasa kike min iskanci gobe Tinde zai dawo ki bashi had'in Kai sosai ga dukkanin abinda ya nema daga gareki."
Tace"In Allah ya yarda zan amince masa Madam."
Semi ta fita daga dakin tana suratai da zaginta....Asiya zama tayi bakin kofar bandakin ta hada kai da gwiwa tana kacon da wannan rayuwa da take cikinta.
****
Alaji Bawa ya xama kwarkwar a sakamakon abunda Asiya tayi masa dan likitan dake duba lafiyarsa ya tabbatar musu da cewar 'kwakwalwarsa ta samu matsala dan haka duk lokacin da sukaji yana sambatun surutai shi kadai to su kyaleshi idan ya gaji zai daina, haukan zai dinga zuwa sa'i da lokaci amma kuma idan an tsaya masa da shan magani kan 'ka'ida zai samu sauki!!
Jikinsu duk a sanyaye suka dawo gida, dan a cikin motar ma ciwon ya tashi yayi ta sambatu yana tonawa kansa asiri kan irin abubuwan da yake yi na rashin alkairi!
Maishanu hankalinsa yayi masifar tashi dan ba 'karamin tozarci da cin mutunci Maigari yayi masa ba, ya sanya jama'ar Fada sukayi masa fata fata! yana goge kwalla ya nufi gidansa zuciyarsa yana nadamar haihuwar Asiya tunda ta jawo masa abun kunya a gari.
Washe garin ranar da aka sallamo Alaji Bawa daga asibiti ya shirya tsaf cikin manyan kaya sai kace wani lafiyayyan mutumin arziki ya nufi gidan Maishanu
Maishanu na fitowa yaga Alaji Bawa sai gabansa ya yanke ya fad'i! Alaji Bawa ya mi'ka kasa hannunsa yana fad'in "Bani kudin sadakina da na biya, dan banci nanin! ba nanin! ba zata ci ni ba."! Maishanu ya hau diri-diri! yana kallon jama'ar da suka soma taruwa a gurin, yace." Alaji yi hakuri mu shiga