Showing 15001 words to 18000 words out of 46466 words
Chapter 6 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt
yanda take kuka hai'kan! duk ta jigata sai shafa shi takeyi, yace "Nafada miki bazan iya sex dake ba saboda wani dalili nawa, amma zan amince dai mu dinga biyawa kanmu bukata gurin romancing kin amince." a rud'e tace"Eh na amince wallahi nima zan biya maka bukatarka zan jiyar da kai dad'i insha Allah."
'Dan d'age girarsa yayi yana mata wani shu'umin kallo, a d'imauce! ta soma sakar masa kisses masu zafi a jikinsa tana so ta cire mashi blet yana hanata, har yanzu yanajin nauyin abinda zai aikata da matar abokin nashi, duk da ya kasance mutum mai 'kyan'kyami! kan komai amma wannan karon sai yaji kwata kwata baya 'kyamar Safna zai iya sex da ita amma kuma yana jin tsoron abinda zaije ya dawo zai dai dinga ragewa kansa zafi da ita tunda ya lura ta iya salo, tun yana ya mutse ya mutse har dai ya bada kai bori hau nan palon suka lalace gurin biyawa junansu bukata ta hanyoyi daban daban.
*****
To kamar yanda Alaji Bawa ya bada sanarwa cewar za'a daura auransa da Asiya hakan ne ta kasance da safiyar laraba mutanan gari suka shaida daurin auran Alaji Bawa da Asiya Mai shanu, nan aka raba goro da alawa a fadar maigari daga gidan Alaji Bawa aka dinga fito da abinci fada maigari ta cika ma'kil da jama'a! bayan 'kura ta lafa Alaji Bawa ya kalli Mai shaniya dake zaune yayi jugum! Alaji Bawa yace."Mai shaniya nasan abinda ke damunka, ka kwantar da hankalinka Asiya zataje gidana ta tarar da komai na daki nasa mata sabuwar katifa da leda da labulaye sababbi saboda haka ka kwantar da hankalinka nasan abinda ke daga maka hankali kenan, sannan nayi mata akwati biyu ta kayan lefe komai da komai akwai a ciki, yau yau d'in nan nake so a kawo min ita gidana."
Mai shaniya ya gurfana a gabansa yana godiya da washe baki yace."Alaji Allah yaja da rai ya kara lafiya da nisan kwana babu shakka ina alfahari da wannan auran." Alaji Bawa ya dinga girgid'a 'kafarsa yana 'bantarar goronsa sai wani murmushi yake yana gyara hularsa, Allah Allah yake duhun dare yazo ya samu ya tada komad'arsa da Asiyatu 'yar mai shanu.
Mai shaniya na washe baki ya nufi gidansa, lokacin akwai sauran mata 'yan biki a gidan, Baraka da Taburni 'kawayen Gaje sun 'kule, Kuryan daki sai shewa suke suna zancan batsa da watsa dafadukan shinkafa a bakinsu, maishaniya ya shiga gidan cikin farin ciki ya daga labulen dakin yana kallonsu yace."Kaga aminan 'kwarai yau kuna bikin 'yarku ko."? Taburni tasa dariya tana fad'in"Oh ikon Allah wai mai shanu shine ya aurar da 'ya Uban amarya kenan Allah ya sanya alkairi gaskiya munyi farin ciki da wannan auran sosai da sosai yarinya tayi dace Allah yasa gidan zamanta ne."
Mai shaniya ya gyara tsayuwarsa yace."Ameen ameen Taburni ai wallahi Alaji bawa mutumin kirki ne sosai yanzu ma yake shaida mun da cewar kada na siya mata komai na kayan daki ya shirya mata dakinta yanzu wanketa zakuyi kawai ku kaita dakin mijinta." Gaje ta rangwada bud'a ayiriri!!!!! "Kai wannan yarinyar da goshi take wallahi Allah dai yasa kada ta bamu kunya." Maishaniya yace."Ameen dai aini Alaji Bawai ya gamanin komai." Tace."Aikuwa dai sai ka fito da kudin sadakin nata dama kayi tanadinsu ne gurin siyan katifa da ledar tsakar daki to tunda an siya mata komai sai ka bani wannan kudin na hannunka duk na biya bashshikan dana ci." Mai shaniya ya d'an kalleta yana so ya musa mata, ganin yanda taci kunu yasa yace."Sai dai na baki dubu uku dan nima ina da uziri zanyi amfani da dubu biyun." Tace"To shikkenan." Hannunsa ya zura a aljihu ya dauko kudin daure a wata leda yaluwa, ya bata dubu uku ya daure dubu biyu ya mayar aljihunsa, ya kalleta yana fad'in "Ina Asiyar take."? Tace" Tana daki tun dazu take kuka anyi rarrashin taki hakura."
Yace."Ka jini da 'yar 'kwal uba dama ba aure take so ba kuma anyi mata zata damu mutane da kukan banza." Dakin Asiyar ya nufa a fusace ya daga buhun yana fad'in"Ina kike ne ja'ira kukan me kikeyi."
Asiya dake takure a kusurwar dakin ta dago kanta tana kallonsa da idanunta da sukayi jawur saboda kuka tace"Gani Baba." Yace."Kin nuna kina son aure anyi miki kuma zaki dingai wa mutane kuka." Kanta ta sunkuyar tace"Kayi hakuri Baba." Yace."To kada naji kada nagani wallahi Alaji Bawa babban mutum ne kinyi dacen da ba kowace mace tayi irinsa ba a kauyen nan, babu abinda bai miki ba na kayan daki akwai akwatin nan ki a gurinsa yace idan an kaiki zai baki, kiyi masa ladabi da biyyaya duk abinda ya umarceki dashi ki aikata bana son gardama Asiya ki zauna a dakin mijinki wanda ya taimaki rayuwarki." Tana kuka wiwi tace"To Baba." Maishaniya ya danji tausayinta kadan amma be nuna ba yana kokarin fita yace."Bayan sallahr la'asar ki shirya tsaf iyayenki su Taburni zasu kaiki dakin mijinki Allah ya sanya alkairi" Fita yay daga dakin, Ta kwanta kasa tana kuka da kiran mutuwa ita me zatayi da wannan tsohon azzalimun mutumin tasan idan an kaita gidansa zaice zai ta'bata ita kuma wallahi ba zata yarda yayi komai da ita, komai zai faru sai da ya faru tasan abunda ke rud'arsa kenan itama yayi mata ciki ta haihu ya saketa, to bazata bari ya keta mata martaba da mutunci ba, shawarwarin da takeyi kenan da zuciyarta.
Pls Kuyi Sharing👏🏻
_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*
*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*
*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*
*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*
*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~
*PAID BOOK!*
*Free Pege9*
Taburni ce ta d'aga buhun dakin nata tana fad'in"Ina amaryar Alaji Bawa takene? maza tashi kiyi wanka ki kimtsa jikinki dan yanzu la'asar d'in ta kusa." Asiya ta d'ago kanta dake dukufe tana kallon Taburni dake tsaye bakin 'kofa, Ganin yanda take hawaye ne ya sanya Taburni hangame bakinta ta rike ha'barta cikin mamaki tace"Ikon Allah sai kallo Asiya ashe har yanzu kukan kikeyi.''? Gaje da Laritu suka fito daga daki da sauri suka tsaya bakin kofar! Gaje naganin Asiya na kuka sai kawai ta shiga dakin a zuciye ta sha'ke mata wuya ta soma gaura mata mari! tana haki! tace"Bari jikinki ya fada miki dan ubanki sai kiyi kukan da hujja, haba! jama'a! tun dazu sai rarrashinki akeyi kin'ki shuru dan uwar ubanki akanki aka soma aure? shegiya kawai dan ma kin samu Alaji Bawan shine kike wulakanci shi da zai auri fanko mara budurci ai shine zaiyi kuka bake ba."!!! Asiya tana ihu! take fad'in "Dan Allah Baba kiyi hakuri na daina kuka dan Allah kiyi hakuri." Gaje tace"Habawa! ai wallahi sai nayi miki na 'karshe ai kece kika jawowa kanki nafi ki taurin kai dan ubanki."!! Kawai sai ta zauna a kanta ta matse mata wuya ta shiga jibgarta tana fad'in"Dan ubanki kiyi kukan da hujja."!! Taburni tayi saurin shiga dakin tana janye Gaje da fad'in"Ki kyaleta kada kiji mata rauni ki jawo wani aikin daban, ai ba zaki huce abinda tayi miki ba haba! shashashar yarinya kowa nayi mata murna ita tana bakin ciki auran alaji Bawa a cikin 'kauyen nan ai abun alfahari ne." Gaje ta mi'ke tana gyara daurin zaninta sai hakki takeyi tace"Ai bata gaji arziki ba shiyasa take wannan iskancin ko kin mata haka uwarta take mutsiyaciya masu mugun abun fad'a ai ke Asiya da haihuwarki gwara 'barin cikin ki wallahi." Laritu tace"Duk magana dai ta kare ke Asiya tashi jeki yi wanka kizo ki shirya kiyi hakuri ki zauna a dakin mijinki lafiya.
Gaje tace"Au! har hakuri kike bata Laritu? tom kada Allah yasa ta zauna a gidan mijinta ta fito wallahi sai nayi mata muguwar iziyar da zata gwammace kid'a d karatu."
Asiya ta 'mike jikinta sai rawa yake yi ta fita daga dakin da sauri! ruwa taja a rijiya ta dauki soso da sabulu ta shiga bandakin , tsugunawa tayi ta dinga kuka tana jin dama ta mutu ta huta da wannan masifar, Gaje tazo ta tsaya bakin bandakin tana fad'in "Au! cigaba kikayi da kukan? ba zakiyi maza kiyi wanka ba ki fito.'' Da sauri tace" Wankan nakeyi Baba." Gaje tace wallahi idan bakiyi wasa ba zan shigo bandakin da kaina nayi miki wankan kuma naci ubanki." Asiya tayi saurin cire kayan jikinta ta soma wankan tana sauke ajiyar zuciya alamun taci kuka ta 'koshi.
Tana fitowa Gaje ta mika mata sabuwar atamfar leda me yallow da blue sai wani dogon yari da sark'a da man shafawa dangwali ya'ba da jar hoda da jan janbaki tace"Maza shirya jikinki."
Asiya ta karbi kayan jiki na rawa ta soma shiryawa Gaje na tsaye tana kallonta tayi kwalliyarta irin ta kauye taji hoda da janbaki, wani mayafi sharara mai kyalli ta mika mata da sabon takalmin dan madina tace"Yafa mayafi kisa takalmi." Asiya ta yafa mayafin ta zura takalmin Laritu da Taburni suka ce masha Allahu amaryar Alaji Bawa ta fito." Asiya ta tsani taji suna kiranta da wannan sunan haushinsu takeji! Gaje ta fito daga dakinta da wata kwalbar turare irin d'an d'uri nan, ta bude ta tsiyaya a hannunta ta shafa mata a jikinta tana fad'in "Kinci albarkacin aure dan Ubanki shiyasa na shafa miki turarena." Taburni da Laritu suka saka dariya suna tafawa."
Laritu ce ta rike hannunta suka fita daga gidan, 'Yan matan 'kyauye dake zazzauna a 'kofar gidan suna jiran a fito da amarya suka mi'ke ko wacce taci kwalliya da uwar d'amara! suka soma rera w'akar *Da baki ce kina so ba da ba'a baki shi ba* Asiya na jinsu suna shewa da dungurin kanta, zuciyarta tamkar ta tsage dan haushi, ita bata ta'ba cewa tana son Alaji Bawa ba amma suna rera mata wa'ka! Alaji Bawa da abokansa na zaune a katuwar tabarma a kofar gidanshi suka hango ayarin amarya! Alaji Bawa ya dinga washe bakinsa ya sake gyara zamansa, Yayi wa na kusa dashi magana" Kaga yanzu yanzu muke maganarsu ashe suna tafe! maza kaje sabuwar kasuwa gurin d'anliti mai balangu kace ya baka kajin nan da nace ya gasa mun su sannan kace ya bad'e su da kuli-kuli sosai." Isuhu ya mike da sauri yana fadin"Angama Alaji." Alaji Bawa idanunsa kan Asiya yana taunar goransa har suka 'karaso inda yake, suka tsaitsaya suna gaisheshi ya dinga amsawa yana le'kan fuskar Asiya dake cikin shararan mayafi, Asiya kam jin muryasa yasa gabanta ya tsananta faduwa, Innalili wa'ina ilaihi raji'un kawai take ambata a zuciyarta.....Yace."Maza maza ku kaita d'akinta zaku ganshi ya fita daban a cikin rumfar dan jiya nasa akayi mata sabon fenti fari da bula" ya mikawa Taburni mukkulin dakin. Taburni tace"To Alaji Allah ya saka da alkairi."
Hansantu da sauran matan gidan da yaransu suna zazzaune a tsakar gidan sukaji an rangwada bud'a! ayururi!!!! Ai tuni Yaran suka mi'ke suna ihu da fad'in"Ga amaryar Babanmu ga amaryar babanmu." Lanto taja tsaki tana buga musu tsawa da fad'in "Dan ubanku ku zauna shegu shashashai Asiyar mai shaniyar ce baku sani ba da zaku dinga ihu."! Ai kamar ma bada su take ba tuni sun lullu'be Asiya suna so su cire mata mayafi tana ri'kewa." Laritu tace"Ku zazzauna mana ai sai kun gaji da ganinta kubi komai a hankali." Da kyar suka zauna suna surutu kasa kasa.
Su Gaje suka zaunar da Asiya suma suka zauna sai suka shiga gaishe-gaishe! Taburni tace"Hajiya Hansatu kece Uwargida dan haka zamu damka amanar yarinyar nan a hannuki." Hansatu tace"Ke kinga Taburni bana son Iyayi ni babu wata amana da zan karba to kaji." Lanto tace"To ballanta kuma ni." Atika dake sakace hakori tace"Ai kawai kuje ku ajiyata a dakinta amma mu babu wata amana da zamu karba." Gaje tace"Kema dai Taburni wace amana kuma ai yanzu duk an daina yayin wannan! ni banga laifinku ba wallahi, ku cigaba da tsarinku yanda yake gatanan itama matar gidace ta fito tayi aiki da dukkanin abinda kukeyi a gida.....Atika tace"Mutukar ta iya d'aukar Alaji da daddare to ai ta zama matar gida kada ki damu zamu bata aikinta tayi ta kuma kwana da miji." Gaje tace"To yanzu naji magana mu zamu koma."
Kafin suce wani abu Alaji Bawa ya shigo hannunsa rike da katuwar leda ya mikawa Taburni yace." To ga kayan siyan baki nan." Taburni ta karba tana fadin "Mungode Alaji." Suka mike suka nufi dakin Asiyan Gaje ta ajiyeta gefan katifa tace"Allah yasa idan ya nemi hakkinsa ki hanashi wallahi naji labari saina nakastaki."!!! Asiya na kuka wiwi ta rike hannuna, Gaje ta fuzge hannunta ta fice daga dakin tana yi wa su Hansatu sallama! ai suna tafiya 'yayan gidan suka cika d'akin suka haye kan katifa suna ta tsalle da ihu!!!!! Asiya ta 'boye fuskarta cikin mayafi duk tana jin ihun su da tsalle-tsallensu tayi shuru gabanta sai faduwa yakeyi har yanzu ta kasa bude fuskarta ballanta ta kalli kalar dakin da aka ajiyeta......."Kai-kai!!! meye haka."? Muryar Alaji Bawa kenan a lokacin da ya shigo dakin ya tadda 'yayansa na tsalle kan shimfidar amarcinsa....Sai suka soma ficewa daga dakin simi-simi! ita kuma Asiya tun sanda ya shigo dakin gabanta ke lugudan duka n daka! sake takure jikinta takeyi tana makyarkyata.
Yazo ya zauna kusa da ita yana cire babbar rigar jikinsa sai washe dafaffun hakoransa yakeyi, hannu ya kai zai yaye lullubin kanta ta matsa da sauri! bakinsa ya saki yana kallonta yace."Asiya tauraruwata mekikeyi haka kuma? ki bude min fuskarki mana kyakyawar yarinya yau Allah ya cika min burina gani gaki a daki daya alhamdullhi."
Asiya taje ta raku'be a kusurwar d'akin tana watsa masa kallon tsana! Wata iriyar mi'ka yayi yana sakin hamma da 'yar dariya yace"Asiyatu na fuskanci tsoron agon naki kikeyi kizo ki zauna muttauna, yau ranar farin ciki ce a garemu." Taji kamar taje ta sha'ke masa wuya saboda takaici, tsofai tsofai dashi ko kunya bayaji yana abun yara, mikewa yayi ya nufi inda take, da sauri ta nufi hanyar fita daga d'akin Yayi gaggawar janyota ta fada kirjinsa, Ihu!!!! mai 'karfin gaske ta kurma! ai kafin yayi wani yun'kuri yaransa sun cika d'akin suna rarraba idanunsu akansu.......Ransa a 'bace! ya buga musu tsawa da fad'in "Dan ubanku me kuka shigo yi kaga munafukan yara." Lanto ta shigo dakin tana cin magani tace"Haba Alaji wannan wace irin zilama ce ana kawo amarya 'yan kawota ma bai isa ace sun isa gida ba har kake shirin yin wani abu ai ka bari gari yayi duhu mu dai kada ka 'bata mana tarbiyar yara."! Cike da borin kunya yace."Lanto ki shiga hankalinki wallahi haramun na aikata da zaki titsiyeni dakin matata fa na shiga shine saboda gulma da munafurci zaki turo min yara ko? to bari kiji da kyau! babu abinda zai fasa wallahi na samu dai-dai dani dole na mori kuruciyata."
Lanto tace"Anji kunya dai wallahi anyi faduwar ba'kar tasa alaji." Sosai yaji ciwon maganarta yace."Lanto daf nake da na sakeki wallahi ni kike gayawa magana gaban amaryata."
Lanto ta buga cinya tace"Sai me dan ka sakeni wallahi zama daram a gidan nan domin ba zan tafi na bar 'yayana ba." Tana gama maganarta ta kad'a kan yaran suka fita daga dakin.
Alaji Bawa ya maida hankalinsa kan Asiya dake ra'be a jikin bango tana kuka yace."Wallahi duk sanda kika sakeyi min ihu! sai naci ubanki kwarto ne ni da zaki dinga yi min ihu a gida yarana naji! duk son da nake miki wallahi zan 'bata miki rai na kara kusantarki kikayi min ihu! dan kinga ina rarrashinki kike min iskanci banza"
Asiya ta gumtse bakinta tana ti'kar kuka da tunanin yanda zata fece daga gidan dan tayi alkawarin ba zata bari wannan wulakantaccen mutumin ya lalata mata rayuwa ba.
Babbar rigarsa ya dauka yasa ransa a 'bace ya futa daga dakin, yana jin matan nasa nayi dashi, yayi saurin ficewa daga gidan dan yasan Hansatu na iya kunyata shi gaban yaransa.
Asiya zama tayi 'kasan dakin ta had'e kanta da gwiwa tana sauke ajiyar zuciya wai shin ya zatayi ne da rayuwarta ko ta gudu ne? tunanin da takeyi kenan a cikin dakin.
Alaji Bawa kam na futa fadar maigari ya nufa yana baza babbar rigarsa, ya zauna jama'a sai gaisheshi sukeyi ya kallesu yana bata rai yace."Ina son zamu tautauna mahimiyyar magana da maigari." Dukaninsu suka mi'ke kowa ya zura takalminsa ya 'kara gaba." Alaji ya soma wassafawa maigari abinda ke da akwai da wulakancin da Lanto tayi masa gaban yaransa, Maigari yace."'Kuruciya ce ke damun yarinyar amma na tabbata yau tasan wanene kai zata daina gudunka kayi 'kokari ka kwanta da ita a yau din nan shikkenan an wuce wuri."
Alaji Bawa yace."Ai ko dan na bawa matan nan haushi yau zan kwanta da yarinyar nan a gado d'aya kuma da gayya zan ta sakin ihu! suji sai na cuzguna musu." Maigari ya saki dariya yana gyara zamansa yace."Ina ma nine na samu wannan yarinya ai da sai nayi wata guda ban zauna a fada ba." Alaji Bawa ya saki wata mahaukaciyar dariya yace."Wallahi har ka sake kwadaita min sha'awar yarinyar nan so nake duhu yayi sosai na shiga gidan." Maigari yace."Bari na shiga na dauko maka wani tsumi! da