Showing 30001 words to 33000 words out of 46466 words
Chapter 11 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt
bud'e mata hannuwansa, yana sakar mata shu'umin murmushi, a guje taje ta rungumeshi tana shafa wuyansa da tarin sumar kansa, Dan cirota yayi daga jikinsa yana kanne mata ido daya yace."Bab yau Kinyi mamakin ganina a gidanki."? Fadila tayi wani murmushi tana shafa sajen fuskarsa tace"Wallahi nayi mamaki guy sai da na cire rai daga kanka sannan kazo in da nake aikam zan jiyar da kai dad'in da baka taba jin irinsa ba."
Cike da zumud'i yace."Da gaske kike baby."? Ta wani ja nishi tana shafa faffadan kirjinsa tace."Da gaske nake wallahi kai dai kawai ka saki jikinka." Yace."Idan mijinki ya dawo fa." Ta'be bakinta tayi tace"Ba zai shigo yanzu sai wajejan uku ko da asuba yana gidan Huzaifa." Hafeez ya sauke ajiyar zuciya yaja hannunta suka nufi bed, dorata yayi a cinyarsa yana tsirawa nononta ido yace."Nifa ba zuwa nayi inyi sex dake ba, kawai ina so kiyi mun wasa na samu satisfaction kin gane."
Fadila ta d'an 'bata fuska tana tura masa brest dinta dai-dai bakinsa tace"Uhmm!uhmm! gaskiya ni na kwad'aitu da kai kuma ni bana gane romatinc dole sai an shigeni nake samun gamsuwa.
Yace."Ban shirya wannan ba yanzu idan kin saki jikinki zaki samu gamsuwar da baki ta'ba samu ba dani, zan miki abinda mijinki bai ta'ba yi miki irinshi ba."
Ajiyar zuciya ta sauke, ta shiga sa'bule rigar jikinta, ya tsira mata idonsa har tayi zurrr! gaskiya nononta ya bashi sha'awa sosai duk da basu cika girma da yawa ba amma tsarinsu da cikarsu ya burgeshi ga nippls din masu kauri da girma.
Harshe yasa ya d'an lashi saman nipple din ta wani gantsare tana tura masa breast din a bakinsa, kansa ta dam'ka! tana shan yaji! ahhhhh!! tafad'a lokacin da taji ya soma tsotsar nonon nata yana murza dayan, ta dinga shashshafa kansa da sassan wuyansa, a gigige ta tunkudashi ya kwanta plate kan bed din, sauka tayi ta soma cire masa kayan jikinsa,
Cike da za'kuwa, ta kama joystick d'inshi da ta wani irin mi'kewa ta cika tayi fam har ta soma kawo ruwa, a bakinta tasa ta soma sucking dinsa ya mi'ke zaune da sauri ya kamo kanta yana tura mata a bakinta gurnani yake yana wani irin abu da bakinsa, Fadila ta dinga yi masa salo salo wanda ya kusa sa shi zaucewa, ihu! ya shiga yi jikinsa na sake shikawa bakinta ta cire ta kama da hannunta tana ja hade da hura iskar bakinta a gurin, a gigice ya kamota ya kwantar da ita, kan bed din, kafafunta ya bude ya turmutsa babban yatsansa a viginal dinta Ihu! ta saki mai tafe da shashheka ta sake wargaje kafafunta ruwan ni'ima na gudana a kasanta Hafeez ya dinga 'kwa'kuleta! da hannunsa yana shan nononta guda, Fadila ta dinga sambatu tana sake rirrikeshi, "Wow! ahhh! kayi da kyau!! ka caccaka!!!! sosai ahhhh!! irin sambatun da take kenan tana shashshafa jikinsa, Hafeez duk wata fitinar dake kan Fadila sai da yayi maganinta tsaf! ya gamsar da ita ba tare da ya ratsa jikinta ba, Fadila ta dinga kallonsa tana mamakin baiwar da Allah yayi masa, ko kusa ko alama ba zaka hadashi da Mijinta Isha'k da Huzaifa ba domin su da suke cinta kullum bata ta'ba samun satisfaction irin na yau ba, da d'an yatsa Hafeez ya gamsar da ita gamsuwa irin wacce bata ta'bayi ba, Dan haka itama sai ta shiga yi masa nata salon wanda ya sanyashi kusan mutuwa, sai kusan uku da rabi na dare suka saurara da shaid'ancinsu, Hafeez yayi niyar tafiya a wannan daran ta hanashi tace ya bari ayi sallah......aikuwa ana shiga massalaci ya fito daga gidan, wanda yay dai-dai da shigowar Isha'ik da mota.....Sai ya tsaya har Isha'ik din yayi parking ya fito, kwata kwata babu alamun mamaki a tare da Isha'ik shi dadi ma yaji da yaga Hafeez din a gidansa, cafkewa sukayi sukai gaisuwa irin tasu Isha'k yace."Guy Ashe nan kayo ni dama jiya nagane inda ka dosa ka saba zuwa gurin Safna duk dare shiyasa jiya nayi maka hakan nasan ba zakayi iya hakuri ba tilas ka nemawa kanka Mafita." Hafeez yay dan murmushi yana kallonshi yace."Eh man ai kaima ka sani gashinan Ai ta ri'ke wuta sai yanzu ta barni na fito.
Isha'k yasa dariya ya bashi hannu suka tafa yace."Guy Fadila nada sirri sosai kai dai kawai ka saki jikinka kaji dad'in duniya."
Hafeez yace."Wannan shine magana." Tafawa suka sakeyi suna dariya, Hafeez yace."Zan wuce gida yanzu kasan halin Daddy fad'a ne zan sha idan na koma." Isha'k yace."Hooo! Daddy kace har yanzu yana nan dai da halinsa."
Hafeez na ta'be bakinsa ya nufi motarsa yana fad'in "Daddy ne fa me zai fasa."
Isha'k yace."Okey mybe anjima zan shigo idan ban shigo ba sai mu had'u a Club da daddare." Yace."Okey shikeenan." Motarsa ya shiga ya kunna Isha'k ya daga masa hannu, maigadi ya bude masa gate ya futa daga gidan.
maigadi naganin Isha'k ya shiga gidansa sai ya nemi guri ya zauna yana mamaki da al'ajabin al'amarin ya dauka idan Isha'k din ya dawo yaga abokinsa a gidansa zai dauki mataki sai yaga akasin hakan, sai ma murna yake da farin ciki tabbas wannan al'amari dake faruwa akwai abun mamaki a cikinsa.
Yana 'kokarin shiga da motarsa cikin gidan, Professor ya fito daga massalacin dake jikin gidansa, dan haka sai maigadi ya bar gate din a bude Professor ya shiga gidan ransa a 'bace! dan da kyar ma ya amsa gaisuwar da maigadin ke yi masa.
Hafeez ya fito daga cikin motarsa cike da nishadi kawai sai sukayi ido hud'u da maifin nasa, gabansa ya yanke ya yafad'i! saurin sunkuyar da kansa 'kasa yayi Yace."Daddy barka da asubah." Ba tare da ya amsa ba yace." Hafeez sai yanzu ka shigo ko.''? Sai ya hau inda inda "Daddy Wall......Kafin ya 'karasa Professor ya daga masa hannu! " Bana bukatar jin komai daga bakinka." Yana fad'ar haka sai ya wuce ciki, Jikinsa babu kuzari yabi bayansa, bai ta'ba tsammanin zasuyi arangama da Daddyn nasa ba.
Yana tsaye tsakiyar parlon hannunsa goye a bayansa kana ganinsa kasan yana cikin tsananin 'bacin rai! Hafeez din na shigow ya rufeshi da ruwan bala'i! cak! ya tsaya bakin 'kofar shigowa yana sunkuyar da kansa kamar wani mai gaskiya......"Dube ka Hafeez dubi sutturar dake jikinka wando iya cinya da matsiyaciyar rigar da take 'kokarin yagewa a jikinka, bana jin ma kayi sallah asubahi yanzu, shin wai me kake so ka zama ne ? ko ka kafurta ne bamu sani ba? duka wannan d'abi'un da kakeyi bana d'an musulmi bane, wato saboda na'ki nayi maka aure shine ka tsirarwa kanka yawon dare ko? ni kake so ka tozarta a idon duniya kana so ka watsa mun kasa a ido ko Hafeez kana so na futa zakka a cikin abokaina idan an hangoni a dinga nuna ni ga uban gafalalle nan! To bari kaji wallahi tallahi sai na dauki tsatsauran mataki a kanka mutukar baka sauya halayarka ba."!!!! Hafeez da tunda Professor ya fara bala'in bai d'ago kansa ba sai bayan da ya gama sannan ya d'ago kansa duk ya muzanta, kawai sai ya ga gabad'aya su Mommy Farhana da Asiya sun zuba masa ido, idan ba idonsa ke masa gizo ba sai yaga kamar Mommynsa ma hawaye take sharewa, hankali a tashe ya nufi inda take......Hannu ta d'aga masa alamu kada ya karaso ta nemi guri ta zauna tana matse hawaye.....murya a sha'ke! Yace."Mommy dan girman Allah ki daina mun kuka kina so na lalace ko."! A tsawace! Professor yace."Lalacewa wace iri kake magana yanzu? wallahi ka sake ka sanya mata hawan jini ko ciwon zuciya sai nayi sharia da kai dan ni tafi min kai sau dubu kaje kana sharholiyarka ita nan ka barta da rashin bacci wallahi ka kiyayi hakkinta dake kanka.
Hafeez yace."Wai Daddy me yasa kake kausasa! kalamanka akaina ne? nifa idan kana mun haka sai naga kamar da wani abun a 'kasa, kuma ni ba abunda kake zargi naje nayi ba, Daddy gabad'aya baka yarda da gask.......Kafin ya 'karasa Professor ya wanke shi da mari mai zafi!! Yana tsuma! yace"Dan ubanka me kake nufi da wannan maganar.'? Mommy tasa kuka tace"Yallabai ka rabu dashi ni wallahi lamarin yaron nan ya soma bani tsoro wannan maganar da yake yi irin ta mashaya ce mybe yasha wani abune ka kyaleshi kawai Allah ya shiryeshi." Professor yaja tsaki ya haye sama yana cigaba da zazzaga masifa had'e da zagin Hafeez din tare da ai bata shi, Hafeez ya dago kansa idonsa yayi wani irin jaaa!! Farhana sai kuka take sosai yayin da Asiya ke masa wani irin kallo tayi kur!! da idanunta a kansa, Ransa yayi bala'in 'baci! cikin tsawa! yace."Dan ubanki me kike kallo a jikina? idan baki dauke wannan shegun idanun naki ba sai na karya ki."!!! Asiya tayi saurin dauke kanta taje ta zauna kusa da Da Mommy jikinta duk yayi sanyi lallai Hafeez ta'kadiri ne iyayansa na masa fad'a yana mayar musu da magana gaskiya abun ya bata mamaki!!! Mommy tace"Ka daina wani huci!! wallahi ka sake ka daki yarinyar nan to za kaga 'bacin rai na, yawon dare kuma kaje kayi tayi kada ka daina."
Sosai maganarta ta bashi mamaki wato yarinyar har ta samu matsayi me girma a gurin Mommy irin haka?? Jinjina kansa yayi ya nufe inda take zaune gwiwa biyu ya durkusa ya riko hannayeta ya wani koma kalar tausayi yace."Mommy zubar hawayenki babban bala'i da masifa ne a gareni Mommy me yayi zafi!! har da zaki dinga kuka! me nayi wanda zai daga miki hankali kawai saboda ban kwana a gida ba shikkenan duk sai ku tashi hankalinku? Ni fa ba yaro bane Mommy yaci ace kun bani 'yanci na, dan naje Club nayi rayuwa da abokaina ba laifi bane Mommy bana neman mata kuma bana shan abun da zai bugar dani! naji kina maganar ko bana cikin hayyacina wallahi Mommy ban sha komai ba, kuma in dai zuwa Club ne ke saki 'bacin rai da kuka to na daina, amma ki cewa Daddy ya daina zagina yana aibata ni wallahi wannan masifar tashi bata bani tsoro da zan koma yanda yake so da tuni na koma, kuma ina masa ladabi da biyyaya dai-dai gwargwado me kuma yake so nayi masa sai zagina yake gaban yara harda wata bare, Gaskiya Mommy hakuri na ya soma 'karewa da abunda da Daddy yake mun."
Asiya sakin bakinta tayi tana kallon ikon Allah ta'b! da itace take wannan rashin kunyar tasan Gaje kasheta ne kawai ba zatayi ba, gaskiya tana mugun mamakin rashin tarbiyarsa da yanda yake magana da Iyayensa kamar wasu sa'aninsa....Ganin ya dago kansa ne ya sanya tayi saurin sunkuyar da kanta gabanta na fad'uwa!
Mommy tace"Hafeez duk wani abu da Daddynku ke maka wallahi kaine ka jawo kasan halinsa mutum ne me zafi me yasa ba zaka dinga kiyaye fushinsa ba, jiya fa cewa kayi zakaje dauko Isha'ik daga airport shikkenan kuma sai mukaji ka shuru, nan parlo na kwana zaman jiranka ko kadan ban rintsa ba fargaba da damuwa duk sun dame ni! Hafeez jikina na bani kana aikata mummunar d'abiar nan, tun daga sanda ka kwanta ciwo Daddynku ya tabbatar mun da abunda ke damunka, kuma tun daga wannan lokacin naga ka daina maganar auren da kakeyi jikina na bani cewar kana samun satisfaction ta wani 'ban........Kafin ta 'karasa maganar ya katseta ta hanyar bugawa su Farhana tsawa! jikinsa na kyarma Yace."Ke! Farhana ja wannan 'yar iskar mai shegen kallon tsiya ku bar nan ko yanzu naci ubanki."!! Farhana ta mi'ke da sauri! dan gaskiya tana jin tsoron 'bacin ran Hafeez din shima haka yake masifaffe dan ta wani gefan ya dauko halin Daddynsu, amma dai Professor ya fishi masifa.......Yana wani irin gumi! Yace."Mommy kina irin wannan maganar gaban yara me kikeso su dauke ni! ? billahil-azim Mommy ni ba fasi'ki bane!! Mommy meye riba ta idan na aikata fasi'kanci nasan fa sai anyi da matata ko 'yata kamar yanda Annabi ya fad'a! Mommy ki daina mun wannan zargin dan Allah! tun da daddy ya hanani aure yanzu gabakid'aya ma naji auran ya fice mun a rai zan iya 'kare rayuwa ta a haka ba tare da mace ba."
Ganin yanda yake rantsuwa da karyar da kai yasa jikinta yayi sanyi , dama ta fada masa hakane domin ta gano shin gaskiya ne abinda take zarginsa dashi ko kuwa? dan hausawa na cewa (Mara gaskiya ko ruwa gumi yake) sai taga shi duk ya nuna alamun gaskiya a maganarsa sai rantsuwa yake mata.
Tace"myson naji dad'i sosai da baka fad'a wannan harkar ba, kuma naji kana cewa kai ba zakayi aure ba, baka isa ba aure kamar kayi ka gama mu jira lokaci dai, kamar yanda Daddynku yace sai ka cika shakara talatin zakayi aure ai kamar yau ne tunda saura shakara biyu dan haka sai ka fara neman matar aure." Yace."Mommy ni kawai ji nayi auran ma ya fita a kaina amma zanyi tunani kan hakan." Tace"Myson na yafe ka maka ubangiji Allah yayi maka albarka ya shirya min kai." Ya amsa da ameen." Yana rintse hannunta cikin nasa, tace"Ka hau sama ka bawa Daddynku hakuri kasan dai halinsa maganar har yanzu bata wuce ba a gurinsa, kaje ka bashi hakuri kace ba zaka sake ba."
Ya d'an ya mutsa fuska yace."Mommy ni wallahi bana son zuwa gurinsa nasan har yanzu bai huce ba gwara idan ya sakko ma had'u gurin breakfast sai na bashi hakuri! Tace."A'a nafi so dai kaje yanzu duk wani abu da zaiyi maka ka jure ka ta'boshi ne." Ya mi'ke tare da fad'in"Shikkenan Mommy inama daddy me saurin fahimta ne irinki da naji dadi wallahi." Mommy tayi murmushi tana binsa da kallo yana hawa steps da nufi zuwa gurin Daddyn nasa......
Kuyi sharing pls👏🏻
_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*
*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*
*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*
*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*
*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~
*PAID BOOK!*
*Free Pege15*
Koda ya shiga dakin Professor na zaune kan sofa 'kafarsa d'aya kan d'aya yana girgizata fuskar nan tasa a mugun had'e! yana ganin Hafeez din ya shigo dakin ya daga masa hannu!! "Futa ka bani wuri."! Yafada da kaushashshiyar murya! Hafeez 'kin futa yayi, kai a kasa ya isa inda yake zaune, tsugunawa yayi gabansa ya ri'ke 'kafarsa a hankali yace." Daddy kayi hakuri dan Allah." Shuru yayi masa bai tanka masa ba, Hafeez ya cigaba da karyar da kai yana fad'in."Insha Allah haka ba zata sake faruwa ba Daddy jiyan ma akasi a kasamu amma ba zan sake ba."Professor ya sauke ajiyar zuciya zuciyarsa tayi masa sanyi kadan don ganin yanda Hafeez din ya nuna nadamarsa yana bashi hakuri da rantsuwar ba zai sake ba, Yace."Hafeez kana so ka kunyata ni cikin abokaina ko."? Ya girgixa kansa, Prof yace."Duk cikin 'yayan abokaina waye ka gani da irin wannan halayen naka." ? Yace."Babu Daddy." Yafadi hakane dik don ya kwantarwa da daddyn hankali amma mafi akasari ma da 'yayan abokan nashi suke sharholiyarsu ba zai gane bane......Ya cigaba da cewa "Daddy ka daina zagina addua zakayi min kuma insha Allah ba zanyi lalacewar da kake gudu ba, amma ina jin ciwon zagin da kake mun Daddy ka rufe idonka kamar ba jininka ba."!! Prof ya sauke ajiyar zuciya yana kallonsa yace." Me yasa kasan halina baka kiyaye 'bacin raina.''? Yace."Daddy duk dan adam ajizi ne nima ban san zan kwana a waje ba wallahi." Yace."Ban hanaka shiga cikin abokan ka ba amma ka dinga kiyaye da wanda zaka dinga mu'amula, wannan abun da ya faru yasa na soma zarginka kan wasu abubuwa da kayi mun guda biyu, a iya sanin da nayi maka nasan *Sigari* kawai kake sha, to amma wata magana da kayi mun tasa na soma zargin ko ka fara shan giya da sauran kayan maye shin hakane ko ba hakaba."Yakarasa maganar yana kallonsa cike da tuhuma!! Sunkuyar da kansa yayi 'kasa yana shirya kalaman da zai kwaci kansa, Eh tabban yana shan Sigari dan le'banshi ma mutum ya kalla zai gane amma kuma baya shan kayan maye kamar yanda iyayen nasa suke zargi, Ya dago kansa a nutse yace."Daddy ina shan sigari kaima ka sani amma wallahi bana shan giya da yawancin abubuwan da kake zargina dasu itama sigarin kullum addua nake Allah ya yaye mun." Prof Yace." Yanzu dai gashi kana ta rantsuwa da Allah ka daina ba zaka sake ba ba za'ayi sati biyu cikakke ba zaka manta da rantsuwar da kayi ka cigaba da abinda kake." Yace."Haba daddy ka dinga kyautata zatonka a kaina mana." Prof yaja tsaki yace."Hafeez Kaine fa ka iya ladabin karya da rantsuwa ni tuntuni na dawo daga rakiyarka." Murmushi yayi ya rike hannunsa yace."Daddy zakayi mamakin abinda zan zama nan gaba kadan kaida ka cigaba da yi mun addua kasan duk abinda nake yi akwai kuruciya a tare dani tunda kace ni d'in yaro ne har yanzu ban mallaki hankalinka kaina ba." Prof ya kai masa rankwashi aka yana dariya yace."Kana so ka fada mun magana kenan."? Hafeez ya