Showing 39001 words to 42000 words out of 46466 words
Chapter 14 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt
yaron nasa, addua ce magani kawai amma almarin na hafeez yanzu ya daina bashi mamaki! abinda yasa yace kada maigadi ya bude gate saboda yasan Hafeez din zai fakaice da lokacin shiga massalaci ya shigo gidan kamar yanda ya saba."
Koda ya fito daga massalacin bai shiga cikin gidan ba sai ya zauna kujerar maigadi yana saka idonsa a hanyar shigowa yana dakon shigowar Hafeez d'in, Har gari yayi haske babu labarin Hafeez a cikin gidan, ransa a tsananin 'bace ya mi'ke ya nufi ciki, Hafeez bai ta'ba 'bata masa rai ba irin yau!! Yana shiga palon Hafeez na kokarin sakkowa daga benansa cikin jallabiya milk color da carbi a hannunsa sai kace wani mumini." Professor sakin bakinsa yayi kawai yana kallonsa har ya sakko ya karaso kusa dashi." Daddy barka da asubah."Yafada a kamilance yana mika masa hannunsa na dama. Jiki a sanyaye Prof ya mika masa nasa hannun sukayi musabaha da juna, yace."Hafeez dama kana cikin gidan nan."? Cikin dakewa yace."Eh Daddy wani abunne ya faru."!? Prof ya dinga kallonsa yana girgiza kansa, gabakidaya kansa ya daure sosai yana mamakin ta ina Hafeez din ya shigo ba tare da ya ganshi ba.
Yace."Tun misalin goma na daran jiya nake zaune a palon nan har karfe biyar na asubahi banga gilmawar k'waro guda ba ballanta naga shigowarka ina so kasanar dani ta ina ka shigo mun gida ko ka amso sa'a ne gurin malamai sun baka layar zana."
Hafeez ya fashe da dariya!! da yana kallon Daddyn nasa sosai ya bashi dariya da maganarsa wai layar zana to shi ina zashi a bashi sa'a shima malamin kansa ne!! Yace."Daddy wallahi ka bani dariya wace irin sa'a kuma? kace kai dai kawai ka zauna ne a palo kana so ka tarfa ni! kaga ta inda zan shigo! Allah sarki my Dad d'ina! Tuntuni na shigo gidan tun misalin takwas saura lokacin duk kun shiga sallahr isha'i! da yake ciwona ya d'an motsa mun yasa ban sakko naci abinci ba, ina hawa benena na samu nayi wanka yasha maltina sai kawai nasha magani na kwanta, bacci ya daukeni ban farkaba sai bayan an idar da sallah asubahi shine dalilin da ya sanya ma ban samu zuwa massalaci sallah ba."
Prof jikinsa yayi sanyi da jin maganganun Hafeez d'in! fuskarsa ya saki yana kallonsa a nutse yace."Dazu bayan hawa ta sama Mommy ka ke shaida mun ka fita raina ya baci saboda nasan yau Sunday ranar hutu ce dan me yasa kai ba zaka zauna ka huta a gida ba, nan take shaida mun cewar kana da bikin abokin ka kace da ita can zakaje, wannan dalilin ne ta sanya na gamsu da uzirinka, to ganin goma na dare tayi baka shigo gida ba ya sanya na zauna zaman jiran shigowarka ashe tuntuni ka shigo bamu sani ba." Hafeez ya dan lankwasar da kansa yana kallon mahaifin nasa cike da tausayinsa, Daddy ya damu dashi sosai wai shin wannnan abin da yake nunawa a kansa so ne ko takurawa ce? Bashi da mai bashi amsa dole sai shi Daddyn sa, Yace."Daddy wani lokacin idan nagana kana tattalina da kulawa dani wallahi har tausayi kake bani Allah ya bani ikon yi maka biyayya Daddyna.! Prof yayi murmushi yana sake jin kaunar d'an nasa yace."Ameen yarona ina so inga ka zama kamilin mutum cikkake managarci."! Hafeez ya rungumeshi sosai yana sake tsinkewa da a'lamarin mahaifinsa.....Palo suka nufa hannunsu cikin na juna.
****
Baba Tinde sai da ya kwashe tsayin sati biyu a kwance a asibiti sannan ya soma gane waye a kansa, Ya rame sosai matarsa mai suna Lara itace ke jinyarsa da 'yan samarin 'yayansu duk maza! Lara duk taji bayanin da dr yayi mata kan lalurar mijinta sosai taji mamaki! akan abinda Dr d'in yace dangane da joystick d'in Mijin nata, wai da kyar in zata dinga kuzari da karfi kamar yanda take aiki ada! Lara ta tambayeshi dalili nan ya warware mata komai, dan Dr din sai da ya zauna da Emanuel da maigadi ya tambayesu dallah dallah dangane da abunda ya faru da ogon nasu, babu batun 'kunbiya'kunbiya suka warware masa zare da abawa cewar yarinya ya dauko domin yaji dadi da ita ita kuma ta murde masa mazakuta."! Dr dake mai zuciyar imani ne kuma dama yana cikin likitocin dake ya'ki da masu aikata har zinace zinace da fyade ga 'kananun yara, Sai yaji masifar dad'i da abinda Asiya ta aikata ga Tinde Allah yasa hakan ya zama izina ga mutane masu irin wannan d'abiar.
Lara hankalinta ya tashi sosai! dan ita kaf rayuwarta idan ba tayi sex kullum ba to ba tajin dadi Baba Tinde ya saba mata sosai kuma tana masifar jin dad'insa dan yana da katuwar jijiyar dake ratsata sosai shiyasa take kishi sosai da duk macan da zata rabeshi, hankalinta a tashe ta iske shi gadon da yake kwance ta hau sirfa masa masifa da bala'i!! Baba Tinde ya kalleta cikin tsananin takaici da muguwar damuwa da nadama yace."Lara baki kaini fa jin ciwo da takaicin wannan al'amari ba, dan bakiji yanda zuciyata take mun zafi ba!! Addua kawai nakeyi na samu lafiya na nemi yarinyar nan ita da Wacce tayi sanadiyar haduwata da ita na dauki alkawari sai na dauresu muddun rai! bana yafiya kuma bana manta ranar daukar fansa! yarinyar nan ta cuceni tunda sauran kuruciyata."Murya na rawa ya karasa maganar ta inda zaka san yana cikin halin damuwa gami da tsananin bala'i!!!!
Lara tace"Ba wani ne ya jawo komai ba sai kai! meye banayi maka na zamantakewa duk kokarina sai ka nemi matan waje! ai gashinan ta cuceka dan ni ba zan zauna da kai a haka ba, zan tafi yanzu ka boyoni da takardar sakina, yara ne dama sun girma sai su zauna suyi jiyyarka." Tana gama maganarsa ta kad'a kanta ta fice daga dakin, Baba Tinde ya shiga girgiza kansa yayin da wata irin zazzafar kwalla ta sauka akan kuncinsa......Kwafa! yayi yana cin laya a kan Asiyatu 'Yar maishanu!
*****
Alhamdullhi Asiya an zama 'yan makaranta, tun safe i dan drvar ya kaita ya ajiye a skull sai misalin shida na yamma zaije ya daukota, dan abinci ma shike komawa ya kai mata, karfe biyu sun tashi daga boko sai su shiga isilamiyya, sosai ta maida hankalinta kan karatu sai dai takasa sakewa da kowa a makarantar abinda ya kaita kawai takeyi.
Bata samun zama a gida sai asabar da lahadi shima da yamma ne dan da safe suna zuwa islamiyyar dake bakin titi ita da Farhana, karfe hud'u da rabi ake tashi! Tayi kyau sosai ta sake 'kiba, dake macace mai gam'ba! gami da 'baragen jiki!! Hasken fatarta ya dawo duk datti da kirci da dauda babu shi duk sati suke zuwa wanki kai da kafa! fatar ta kamar ka matsa jini yayi tsartuwa! sai dai har yanzu idan ciwonta ya tashi takan 'buya a d'aki!! tayi susarta yanda ranta yake so, duk ranar data kwarjane!! fatarta kuwa zama take taci kuka ta koshi! ta sauya pant ta fito tana wawware kafafunta..............Yau ma tun safe! 'kyaikyayin ya taso mata gashi suna zaune gabadayansu a palo har mutuminta ana hira, sai mutsu mutsu takeyi, a hankali ta dan zura hannunta cikin sket dinta ta shiga sosawa tana lumshe idonta, d'an sake bud'e kafafunta tayi ta cigaba da sosawa idonta a rufe!! Mommy da Farhana hankalinsu na kan tv suna kallon maimaicin shirin DADIN KOWA! Hafeez dake ba gwanin kallon hausa film bane ya yun'kura zai mi'ke kawai idanunsa suka sauka a kanta! tana ta sosawa tana lasar leps dinsa!! Cike da mamaki ya tsaya yana kallonta, me yarinyar nan take sosawa a cikin wandonta? tambayar kansa yake! Cikin wata irin tsawa! Yace."Ke!!!! a furgice ta bud'e idonta! fit! ta zare hannunta daga cikin sket dinta tana kallonsa, ya tsirawa idonta ido yaga sunyi jaa!! al'amarin yayi masifar girgiza shi, shin me yarinyar nan ta sani a duniyar nan da har take zura hannu a wando!! Mommy tace"Wannan wane irin abune kawai zaka razana yarinya da tsawa!! Kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa, kawai ya girgiza kansa ba tare da yace komai ba ya fice daga gidan yana mamakin abun a cikin ransa......Asiya kuwa kunya ce sosai ta rufe ta tasan ya ganta tana susa, yanzu da wane idon zata kalleshi, jikinta sanyi yayi sosai tana adduar Allah ya yaye mata wannan masifaffan ciwo dake damunta.
Bayan kwana biyu da faruwar al'amarin Asiya ta dinga 'kauracewa had'uwarta da Hafeez dan Allahn da ya hallice ta ya hallice a matsayin mace mai kunya kallon da yayi mata a lokacin shine ya tabbatar mata da cewar kamar yana zarginta da wani abun.....Shi kam Hafeez ya manta ma da abun da ya faru sai dai in yaji maganarta da Farhana ko yaga gilmawarta yake tunawa, sai dai kawai ya girgixa kansa...........Yana zaune a palo shi kadai wayarsa ce a hannusa yana latsawa, Ta fito daga kicin hannunta ri'ke da wani jug irin mai daukar sanyi da zafi nan lemo ne a ciki Mommy tace mata ta kai dannig dake yau ana azumin tashua da ashura duka gidan azumi sukeyi shiyasa ma shida Daddyn suka dawo gida da wuri domin su sha ruwa.
A tsorace! ta nufi danning hannunta rike da jug din tafiyarta sai hard'ewa takeyi, duk sanda zata hada ido dashi duk wani kuzari nata takan nemeshi ta rasa! Ya dauke kansa daga kan wayar hannunsa ya bita da kallo tana tafiya, faffad'an hips d'inta dake juyawa cikin siket din atamfar dake jikinta shi ya tsirawa ido! lokaci kankani yaji jikinsa ya saki! gabadaya wata masifaffiyar sha'awa na yunkuro masa, yarinyar zatayi zurfi da ni'ima!! abinda zuciyarsa ke raya masa kenan! ya lashi lips dinsa na kasa, yana sake kureta da idonsa, tabbas duk macen dake da tsayi da fad'in kwankwaso tana da sirrin da ba kowace mace keda irinsa ba, yarinyar tayi duk da cewar bata gama cika mace ba! Ji yayi aziminsa na 'kokarin karyewa!!! a gigice! yace."Ke!! Ta juyo tana kallonsa jikinta na rawa! Harararta tayi yace."Dallah wuce ki bawa mutane guri kazama kawai." !! Da sauri ta juya baya tana tafiya! Cikin gaggawa ya sunkuyar da kansa kasa, yana jin yanda joystick dinsa ta soma mi'kewa, shikkenan zata sanya ni ishirwar banza an kusa shan ruwa, azimi na zai karye! mtssssw? yaja tsaki me karfi ya mike da sauri ya haye sama! kwanciya yayi kan sofa yana hada zufa! sai kokarin korar shaidan yake daga jikinsa yana adduar Allah yasa Aziminsa ya tsira! Alarm din kiran sallah yaji, ya sauke ajiyar zuciya yana furta kalmar "Alhamdullhi! mikewa yayi ya nufi toilet domun yin bursh gami da alwala.
Suna dawowa daga massalaci suka zauna katafaran gurin cin abincin nasu, Ganin aikin yana so yayi wa Mommy yawa ya sanya ta mike a nutse ta soma taimaka mata! Yace." Ke! zauna dallah bama son kazanta kullum hannunki a wando kina susa sannnan ki ta'ba mana abinci." Mommy ta kalleshi tana so tayi magana Prof ya karaso gurin, Asiya kuwa jin abinda yace ya 'bata mata rai sosai! hararasa tayi ta cigaba da zuzzuba musu lemo a cups ba tare data bi umarninsa ba, tana kallo kowa ya dauki lemon yana sha bandashi, sai ma ya jawo lemon kwali ya bud'e da kansa ya tsiyaya ya shiga shan abinsa.......Taji zafin abun amma bata nuna ba kawai ta share ta bar abun tagane idan tace zata saka damuwa da 'bacin ran Hafeez d'in to ciwo zai iya kamata, shiyasa duk sanda yayi mata abu take 'kokarin watsar dashi a gurin, sai ta nuna masa ma bataji haushi ba.
Koda ya kammala cin abincinsa a daining din maza yayi ya bar gurin domin zamansa a gurin tare da yarinyar kan 'kissama masa abubuwa da yawa, shiyasa ma har ya gama cin abincinsa bai sake kallon inda take zaune ba.
Yayi ta dubarar so ya fita a daran Professor ya kafa ya tsare a palon tilas ya hakura ya zauna kusa dashi suna hira ya fahimci zamansa tare da dashi din ya faranta ransa, addua yayi cikin zuciyarsa kan Allah ya bashi ikon yiwa mahaifin nasa biyayya.
Washe gari da wuri suka tafi ofis saboda suna da bakin da zasu zo daukar kaya daga legos, dan haka bakawai a ofis tayi musu.....Farhana da Asiya ko wacce ta sakko cikin shirin makaranta, suka zauna suna karyawa suna hira, Mommy ta sauko suka gaisa sukayi mata sallama suka tafi, sai da direba ya soma ajiye Asiya a makarantarsu sannan ya wuce da Farhana jami'ar da take karatu wato b.u.k.
Da yamma Ladadi mai aiki na shirye-shiryen tafiya gida sai ga Taburni kanwarta ta dira a gidan, Mommy tayi mata barka da zuwa, Taburni dama ta saba zuwa gidan ta gurfana gaban Mommy tana kwasar gaisuwa Mommy tace"Taburni kwana biyu kin yada mu ko bakya zuwa daukar kaya ne a kasuwa." Taburni tace"Wallahi hajiya al'amura ne sukayi yawa sosai gari babu kudi ga matsaltsalon nan da ake ta fama dasu na cutar corona shine dalilin da ya sanya na zauna a gida nace idan kura ta lafa sai na shigo." Mommy tace"Aikuwa kinxo a sa'a akwai kayan dana ajiye miki su." Taburni ta washe baki tana kallom yayarta Ladidi dake zaune tana murmushi tace"Ladadi ki tayani godiya gurin Hajiya kinji abin arziki ko." Ladadi tace"Hajiya Allah ya saka da alkairi kullum dai bakya gajiya da alkairi." Mommy tayi murmushi ba tare da tace komai ba ta mike ta nufi sama.
Taburni da Ladadi suka shiga 'kus-kus! a palon suna kalle kalle mussaman dai Taburnin dan ita Ladadi komai na gidan ba bakonta bane.
Motarsu Hafeez na shigowa gidan, ko gama parking direba baiyi ba suma suka shigo cikin mota 'Dalha direba na tukasu.
Parking yayi da sauri ya fito yana wa Professor barka da zuwa, Farhana da Asiya suka karaso gurin suna masa barka da zuwa, Hafeez dake cikin mota ya bude ya fito yana dan kallansu, Farhana tace"Bro ya aiki." Yace."Alhmdullhi baby."Gaba yayi yana dan murza goshinsa, Asiya ta bishi da kallo 'kasa-'kasa tana jin tashin tsigar jiki, a kullum kauna da sonsa karuwa suke a cikin zuciyarta
Suna tafiya domin shiga cikin gidan Professor yace."Ya akayi kuka dawo gida a tare alhalin ko wanne da makarantarsa." Farhana tace."Mun tashi daga lecture karfe uku da na kira Dalha nace yazo ya daukeni to ganin mu biyo ta titin rijiyar zaki yasa nace kawai ya samu guri yayi parking mu jira Asiya ta fito tunda a lokacin an kusa tashinsu." Yace."Hakan nada kyau!
Professor ne a gaba sai Farhana Asiya ita a bayansu.....Su Taburni na ganin maigidan sai zuka sunkuyar da kansu suna gaisheshi Professor ya shiga amsawa yana kokarin hawa sama, Taburni na d'ago kanta kawai sai taga Asiya na kokorin wuce wa dan ita bata gane ta bama. Cikin gigita gami da razana! Taburni tace."Asiya!!!!! Da sauri Asiya ta kalleta a take ta shaida ko wacece a gabanta!! Sai jikinta ya soma rawa! jakar littafan ta ta fadi a gurin......Taburni ta d'aga hannunta wanda ke wani irin karkarwa tace"Asiya bayan kin gama ta'addacin! dama nan kika gudo kika samu gurbin zama a gidan mutane."!!!! Wannan maganar tayi dai-dai da sakkowar Hafeez da Mommy daga sama, kawai sai suka tsaya suna kallon Asiya dake wani irin kuka! jikinta sai rawa yake yi shikkenan kashinta ya bushe tunda Taburni ta ga inda take........Taburni ta dinga tafa hannuwa tana salati da sallalami! Mommy tace"Taburni kin santa ne? Taburni ta zabura! tana kallon Mommy din tace"Farin sani kuwa Hajiya! Wannan yarinyar 'yar mijin aminyata ce Gaje dake can garinmu, wattani uku kenan da yi mata aure da wani bawan Allah, a daran ranar da aka kaita gidan mutumin ta murd'e masa azzakari! bata hakura haka ba ta kama azzakarin babban d'ansa shima ta murd'e! ta gudo ta barsu cikin halin rai da rayuwa, Hajiya yanzu zancen da nake miki Alaji Bawa ya zama shashasha ya shiririce duk saboda wannab ta'adancin da yarinyar nan ta aikata masa, dan gwara yaron nasa ba taci galaba a kansa ba sosai shi lafiyarsa lau! yanzu dai suna can suna nemanta da al'kawarin mutukar sun kamata sai sun sabauta mata rayuwa kamar yanda ta sabauta rayuwar ubansu."!! Wannan magana tayi masifar bawa Mommy tsoro da mamaki!! ta dinga kallon Asiya ta ma rasa me zata ce ita kuwa Asiya kuka takeyi mai gunji, hawaye yayi kaca kaca a fuskarta......Hafeez dariya kawai yake yi ya kama hanyar futa yana mamakin al'amarin babu shakka idan kana 'kauye zaka sha kallo! kamar yarinyar nan gallafiri da ita har tasan ta ri'ke ma'karfafar mutum! abun ya dinga bashi dariya da mamaki! babu shashasha! sai wand'anda zasu tsaya har ta samu galaba a kansu, yana ganin idan shine tayi yunkurin yi masa wannan ta'addancin zai kamata ne ya wargaje mata kafafu, ya samu Ta'barya mai kauri da tsayi ya zurkud'a mata a gabanta sosai zai dinga buga mata ta'baryar har sai yaga jini na tsartuwa sannan zai kyaleta. Tsaki yaja yana girgiza kansa ya fice daga palon.
Pls kuyi sharing
_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*
*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*
*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*
*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*
*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*