Showing 33001 words to 36000 words out of 46466 words

Chapter 12 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt

dinga kyalkyala dariya yace."No daddy tuna maka nayi kaga ko yanzu nasa ka dariya."
Girgiza kai ya shiga yi yace."Allah yayi maka albarka yasa ka zama kintsantsan mutum kamar yanda nake bukata." Hafeez ya sauke ajiyar zuciya ya rungumeshi sosai yana fad'in"Ameen Daddyna Allah ya kara maka hakurin jure hali na." Tare suka sauka 'kasa, Hafeez ya hau benansa domin yin wanka dan ma Allah yasa ya tsarkake jikinsa gidan Isha'ik yayi sallah asubahi bai da nauyin komai a kansa.


*****
Emanuel da maigadin guest house din ne suka cicci'bo BabaTinde suka saka shi a mota suka kaishi asibiti mafi kusa dasu, dan yanda suka ga jikin nasa yayi masifar daga musu hankali, yanda yake rirrike joystick dinsa yana ihu! shine ya tabbatar musu da cewar yarinyar da ya dauko ce tayi masa babbar illah! gashi ta gudu! ta barshi cikin tsananin azabah da wahala!
Cikin gaggawa Dr ya zurkud'a masa allurar bacci dan ana shiga dashi asibitin ya cika musu kunne da ihu! da katuwar muryarsa kamar ana buga ganga........Wani magani Dr din ya dauko ya cire daga kwalinsa maganin kamar cream yake, ya shiga shafawa Tinde kan mazakutarsa da ta wani lankwashe ta lan'kwame kamar ba itace ke 'kokarin tsokanewa Asiya ido ba, shi kansa Dr yayi mamakin yanda mazakutar Baba Tinde ta koma sai kace lagwanin risho! lallai babu shakka yana cikin gagari dan kallo guda yayi mata ya gane da kyar in zaka sake aiki.


****
"Haba Asiya yaci ace kin daina wannan kukan da kikeyi bashi da amfani kwata kwata, daga tambayarki wane gari kike sai ki fashe da kuka kin kasa yi mana gamshshan bayanin da zai sanya mu san ke wacece sannan kuma mu had'aki da danginki." Mommy ce ke wannan maganar lokacin da suke zaune a palo bayan sun gama breakfast ......Asiya taja majina tana shashsheka tace"Hajiya ni na manta sunan garinmu wallahi kuma idan na koma kasheni zasuyi."? Cike da mamaki Mommy da Farhana suke kallonta. Mommy tace"Kashe ki zasuyi kamar yaya? Asiya ina so ki bani ta'kaitaccen labarin ki." Asiya kuka ya kufce mata tace"Ni marainiya ce tunda na taso ban san mahaifiyata ba sai matar babana Gaje, itace uwar ri'kona, Tana bani wahala sosai duka zagi ba irin wanda ba tayi mun, katsam! babana ya bada aurena ga wani tsohon mutum a kauyenmu wanda kowa yasan halinsa mugune kuma auri saki yake yi, amma haka babana ya daukeni ya kaini gidansa, a daran ranar babban d'ansa ya shigo dakina zaiyi mun fyad'e! shine na.......Kasa k'arasawa tayi kuka ya kufce mata! Mommy tace''Innalilihi wa'ina ilaihi raji'un! to ina mijin naki ya shiga har d'ansa ya samu damar shiga dakinki."
Asiya ta shar'be majina tace"Ya fita bayan yayi mun dukan mutuwa kawai saboda na'ki amincewa dashi, to wannan damar d'ansa ya samu ya shigo dakin, wanda da kyar na kwaci kaina daga hannunsa, na fito daga gidan, ban nufi gidanmu ba saboda nasan idan naje sai Gaje ta dake ni kawai sai na dinga gudu har na fito wani titi da ban san na ina bane! nan cikin wata tasha na had'u da wata 'kabila ba musulma bace, tace zata taimaka mun amma sai nabi umarninta nace na amince dan a lokacin wanda zai taimakeni nake nema! kwana biyu da nayi a hannunta nagane ba mutuniyar kirki bace, ta dinga bani wasu kaya masu futar da tsaraici ina sakawa sannan kuma ta hanani yin addinina bana sallah sai na fakaici ta fita gurin sana'arta sannan...akwai ranar da muka dawo daga gurin gyaran gashi wani 'Kabilan mutum irinta ya tare mu nan ya nuna mata yana sona tun daga irin kallon da yake mun na gane mutumin banza ne, washe gari yazo ya daukeni ya bata ma'kudan kudi, can wani gida ya kaini yana so ya lalatani ni kuma Allah ya bani sa'a a kansa na.........Kasa 'karasawa tayi ta sunkuyar da kanta tana wani irin kuka mai tsuma zuciya!! Prof da Hafeez dik sun sauko daga sama kuma a kunnansu Asiya ta 'karasa labarinta, Mommy tace"Kai amma gaskiya wasu mutanan basu da imani wallahi! Yanzu kamar wannan yarinyar me ta sani a rayuwa da za'ayi mata aure, Farhana ma ina tunanin ta girmeta dan dai kawai tana da girman jikine! amma gaskiya labarin nan naki ya sosa mun rai wallahi na tsani auran da mutanan 'kauye sukewa yaransu da 'karancin shekaru." Prof ya sauke ajiyar zuciya yace."Daina kuka Asiyatu kinji ko ni zan zame miki uwa da uba kuma insha Allah duk ranar da kika tuna garinku da kaina zan kaiki gurin mahaifinki sannan nasa shi ya warware auran da yayi miki tunda bakya so, nagode Allah ma da yasa baki aikatawa mijin naki wani mummunan aikin ba, dan duk irin hakane ke janyowa kaji ance yarinya ta fada rijiya ko kuma ta kashe mijinta da makami Allah ya kyauta.".......Asiya tace"Dan Allah kada kuce zaku mayar dani gidanmu wallahi Gaje kasheni za tayi." Mommy tace."Kwantar da hankali ba zamu mai dake ba." Farhana ta dan riketa a jikinta tana bata baki......Hafeez kam ta'be bakinsa yay ya wuce daining yana fad'in "Allah ya kyauta."
Da 'kyar Mommy ta rarrasheta tayi shuru tana Fad'in "Tunda bakya son komawa garinku zamu kyaleki ki zauna tare damu tsayin lokacin da zaki dawo nutsuwarki nasan lokacin zakiyi tunanin komawa gaban iyayenki ki daina kuka kina tayar mana da hankali kinji ko mu zamu ri'ke ki tsakani da Allah ki kwantar da hankalinki Allah kuma ya sanya iyaye masu irin wannan halin su gane su daina yiwa 'yayansu auran dole." Farhana ta amsa da "ameen Mommy." Professor da Hafeez tare suka fita Ofis Hafeez sai wani ladabi yake masa kamar mutumin kirki shi kuma Professor din sai murna yake da fatan Allah yasa adduarsa ce ta soma tasiri a kansa.




Sati biyu da faruwar al'amarin Hafeez ya d'aukewa Safna wuta ko kiransa tayi a waya baya dagawa, Safna duk hankalinta ya tashi Hafeez ya saba mata da salon soyayyarsa mai wahalar samu, shi kuwa nasa 'bangaran so yake ya yakice al'amarin daga rayuwarsa ya san mugun zunubi yake kwasarwa kansa duk da baya za'kewa kan abun da yake yi din amma yasan yin zina da matar aure ba karamin haramun bane ga uban Zunubi shiyasa ya gwammace yayi da Titi ita da bata da nauyin kowa a kanta amma wannan aika-akair da yake yi yana jin tsoron ranar da asirinsa zai tuno gurin Daddy yasan me rabasu sai Allah shiyasa kawai yake so yayi wa kansa fad'a......To bama Safna kad'ai ba ita kanta Fadila ta bud'e wuta sosai dan tunda ya d'and'ana mata zumarsa a bakinta ta kasa hakuri kullum cikin kiran wayarsa take da turo masa pictures dinta tsirara, duk dan taja hankalinsa zuwa a gareta, sai dai kawai ya kalli pictures din yayi dariya idan kuma ta tsokano shi sai ya kira Titi a waya, a ofis din zasuyi su gama ba tare da wani ya sani ba.......Sannan kuma ya d'an rage zuwa gidan Huzaifa yin lunching dan duk ranar da yaje gidan sai Safna ta kusa sashi a masifa, da muguwar sha'awa yake dawowa gida gashi ya riga yayi wa iyayensa al'kawari kan cewar ya daina fitar dare, duk inda goma tayi yana gida tare da iyayensa......Zuwa wannan lokacin Asiya ta zama yar gida ta saba sosai dasu, tana sakin jikinta mutukar Hafeez baya gidan, idan kuwa ya dawo komai a sanyaye takeyi bata so ta kalleshi saboda irin kallon wulakacin da yake mata, yau tsayin sati biyu da zuwanta gidan, magana ba ta sake had'asu ba, sai kallo da ido idan ta gaisheshi in ya ga dama ya amsa idan kuma 'yan wulakancin na kusa yayi mata banza, hakuri take yi kawai ga wata masifa dake damunta, haka kawai take jin wani mugun sonsa a cikin zuciyarta duk sanda ta ganshi ko taji muryarsa sai gabanta yayi wani irin fad'uwa, innalilihi kawai take ambata ta samu sa'ida, shi kam watarana ma mantawa yake da ita idan ba sakkowa yayi ya ganta ba........Farhana bata zama a gida sosai saboda jarrabawar da sukeyi, duk ranar da take gida haka suke zaman karatu ita da Asiya, sosai take da 'kwa'kwalwa dan har Mommy wani sa'in tana mamakin kafin basirarta yarinyar da bata ta'ba shiga aji ba amma cikin sati biyu kacal ta iya rubuta sunanta ta kuma iya hausa sosai ta rubuta ta karanta, sai dai rubutun nata sai mai fahinta ne zai gane, amma dai duk da haka mutanan gidan sun yaba da basirarta banda mutum daya wato Hafeez! watarana idan ya sakko yaga suna ta karatun tsaki yake ja yace."Ke Farhana wahalar da kanki kike a banza yarinyar nan sam bata ganewa, sai kawai ya lailayo wata kalmar mai mugun wuya da turanci cikin tsawa zaice ke! me wannan kalmar take nufi.'? Asiya tayi shuru tana diri-diri sam bata gane komai ba dan bata zo gurin ba, Sai yaja tsaki ya bar gurin yana fad'in " 'Ba'kauyiya kawai wai ance da ita Ya sunan shugaban 'kasa ta kasa fad'a." Mommy tace"To ai komai sai a hankali ba kaga hausa kawai ta iya ba, ai ma tayi kokari wallahi.


Dariya kawai yake yi ya wuce ya bar gurin yana fad'in"Mommy ke kike ganin kafin basirarta ni ban ganta ba."
Sai bayan ya fita ne Mommy zata bata hakuri dan ta lura dik sanda yayi mata irin wannan iskancin ranta na 'baci! dan wataran ma har hawaye take sharewa.............


*****
"Asalamu alaikum." Taburni ce tayi sallama gidan maishanu kanta dauke da 'kullin kaya.....Gaje dake zaune kan kujera 'yar tsuguno ta rafka uban tagumi ta amsa da "Wa'alaikisalam.'' Taburni ta karaso cikin gidan tana fad'in." Ke kuwa Gaje me ya dame ki kika zabga irin wannan tagumi haka."!? Gaje ta sauke ajiyar zuciya tace"Taburni zauna kedai abokin kuka shi ake gayawa mutuwa." Taburni ta nemi guri ta zauna tana sauke kayan dake kulle a kanta.
Gaje tace"Taburni masifar cikin garin ta isheni wallahi, tun ranar da Asiya tasa 'kafa ta bar garin nan na rasa kwanciyar hankali babu dama na futa sai jama'ar gari su hau zagina har da masu jifa da fad'in" Wai na cuce Marainiya hakkinta sai ya kamani tunda ta gudu yanzu ba'asan inda take ba, wallahi haka zakiga yara na bina suna jifana hade da rera mun wa'ka
kwata-kwata zaman fadar maigari ta gagari mashaniya kullum yana gida ya zabga tagumi duk mun rasa meke mana dad'i, ga uwa uban babban a kunyar da Asiya ta aikata kan Alaji Bawa da d'ansa Dalladi duk jama'ar gari sun san saboda wannan abun da tayi masa ne ya zama kwar!kwar yau da lafiya gobe babu, Dalladi da sauran 'yayansa sun dauki al'kawarin kan idonsu idon Asiya sai sun ga bayanta tunda tayi sanadiyar da mahaifinsu ya zama mahaukaci, kinji halin da muke ciki Taburni Dalladi jiya yazo gidanan yace."Daga nan zuwa Sati d'aya idan bamu nemo inda Asiya take ba to kuwa sai sun cinna mana wuta a gida, kinga kuwa dole hankalina ya tashi, gashi duk sun kame shaniyoyinmu sun dauresu, yanzu haka abinda zamuci babu a gidan


Taburni tace"Kai! wannan yarinya bata kyauta ba wallahi! Ja'ira mara mutunci ni da ina tausayinta ashe shegiyar kanta ce, tunda har tasan ta murd'ewa namiji ma'karkafa! ai dole mutum yayi takatsantsan da ita dan ke da kike mace ma zata iya yi miki lahani ta wata sigar ta daban!!! Watakila yanzu ai ta zama 'yar gari dan ga irinsu nan muna gani a birni idan munje dauko kaya haka zaki dinga ganinsu suna yawo kan titi da sunan karuwanci! ai wannan yarinyar ta cuci kanta wallahi da wannan rayuwa data za'bawa kanta ai gwara zamanta gidan Alaji Bawa yafi mata alkairi da ta shiga burni tayi sana'ar iskanci." Gaje tace"Humm! ai 'yar na gada ce dole tayi tunda itama uwarta ai sai da tagama yawon iskancinta na siyar da nono da manshanu a kasuwanni sannan shi maishanun ya kwaso ya kawo gidansa, kinga duk abinda Asiya zatayi yanzu sai muce uwarta ta gado."
Taburni tace"To yanzu ke wace shawara kika yankewa kanki."? Gaje tace"Nace da maishanu mu shirya muje can Falgore garin su ita Mariyar mu duba mu gani ko can Asiyan ta nufa, yace shi ba zai iya gane cikin 'kauyen ba dan zuwansa biyu kauyen ko daurin auransa da Mariyar anan garin akayi, su kuma dangin nata hegu tsinnanu tun bayan mutuwar Mariyar basu sake zuwa duba Asiyan ba har yau d'in nan da nake miki magana akai.Taburni tace"Babu shakka Gaje kuna cikin matsala dake da maishanu ina jajanta muku Allah yaye muku wannan ibtila'in, kinga ni Burni zan tafi dama kin san duk karshen wata nake zuwa, to rashin kudin mota yasa na kwana biyu banje ba idan naje zan shiga kasuwar rimi na samo tsummokara masu kyau! ke zan fara kawowa ki za'ba dan wannan karon har Gidan da yayata Ladidi take aikin aikatau zanje ko Allah yasa na samo abun arziki a gidan." Gaje tace"Taburni wannan masifa tasa naji sha'awar binki burni wallahi don ina fargabar ranar dasu Dalladi zasu zo su 'kona mana gida, idan mun rasa mufuta dole mu tattara namu namu mu gudu daga garin." Taburni ta mike tana fad'in "Ba za'ayi haka ba Gaje yanzu kafin na tafi tasha bari naje gidan Alaji Bawa gurun Hajara mahaifiyar Dalladi in rarrasheta ta bashi hakuri insha Allah komai zai zo da sauki." Gaje ta mike da sauri tana fad'in "Yawwa 'kawar rufin asiri bari na dauko mayafina muje tare dan dama tuntuni nake so naje gidan tsoro ya hanani." Daki ta shiga ta dauko mayafi ta yafa suka dauki hanyar gidan Alaji Bawa mai kalwa.




Pls kuyi sharing




_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*




*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*




*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*




*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*




*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~




```Barkan mu da juma'a My fans Kada ku manta da salatin Annabi da karanta abinda ya sawwa'ka daga cikin suratul khafi.```






*DEDICATED TO:*


*My doghter*
*ZAINAB KHABIR ISHA'K*
(Ina miki fatan alkairi har'karshen rayuwarki nagode 'kwarai da alkairin ki a gareni)




*Free Pege16*
Tun daga soron gidan suka soma jiyo hayaniyar Alaji Bawa, ya dage sai d'ure-d'uren ashar yake yi yana d'aga muryarsa, Gaje tace''Taburni anya kuwa zan iya shiga gidan nan da alama haukan ne ya motsawa maigidan kada na shiga na fito da rauni." Taburni tace" Ki dai daure mu shiga tare babu abinda zai faru." shahada sukayi suka kutsa kansu cikin gidan suna rafka sallama. Alaji Bawa na zaune kan wata kujera ya d'ora 'kafa d'aya kan 'daya sai zazzagawa Hajara masifa yake yi yana fad'in ta tattara nata ya nata ya saketa ta bar masa gidansa, yayin da ita kuma take cewa babu inda zataje zama daram kamar kujera take a gidan dole a zauna da ita. Yace."Aure zanyi kuma a dakinki nake so na jiye amaryata, saboda haka wallahi ko kinfi 'koda naci sai kin bar mun gida." Hajara tasa dariya tana tafa hannuwa tace"Lallai Alaji wato baka daddara ba kenan zaka sake jajibowa kanka wata wahalar ko." Yace."Hajara na fad'a muku fa baku isa ku hanani na more kuruciyata ba da kudina da komai sai na auri yarinya shakaf wacce tafi 'yar iskar yarinyar nan da taso ta sabautani, to da ita da ku duk bukatarku ba zata biya lafiyata lau sumul garau! idan an ajiye mun mata dubu sai na gama dasu! dan yanda nake jin karfi da kuzari a jikina wane dan shekara goma sha bakwai!! Hahahahaha! Kan ubancan! Yarinyar nan Asiya taso ta kassara mun rayuwata billahil-azim duk sanda ta dawo garin nan sai na kashetaaa."!!! Ya'karasa maganar yana buga hannun kujerar da yake zaune.
Gaje da Taburni tsoro ya kamasu dan su duk abunda ake fad'a dangane da haukan Alaji Bawa basu dauka shiriricewar ta kai haka ba, daga shi sai gajeran wando a gidan kuma gaban yaransa yake wannan kwakyariyar!!!
Sukayi sallama suna sunkuyar da kansu kasa, mussaman Hajara da bata so ya shaida ta sai sunkuyar da kai takeyi tana so tayi wuf! ta fad'a rumfar su Hajara.....Yace."Ku ku dakata anan su waye ku da zaku shigo mun gida babu notice." Taburni tace."Mune Alaji munzo duba jikinka ne."? Yace."Dan ubanku! waye ya fad'a muku bani da lafiya? ni lafiyata lau na fahimci jama'ar garin nan sun mai dani shashasha! ko wacce munafuka sai ta lullu'bo mayafi tace tazo dubani, to nagaji yanzu zan nuna muku ni lafiyayye ne."! Sai kawai ya mi'ke tsaye da sauri yayi kansu yana 'kokarin cire gajeran wandonsa, A guje!! Su Gaje suka fad'a rumfar suna fad'in "Subahanallahi."!! Lanto da Hajara suka fito daga d'akunansu suna salati, lokacin Alaji Bawa ya shigo rumfar da sa'bulallan wando wanda ya tsaya iya gwiwarsa. Allah sarki jijiyarsa ta wani lanjare sai jale jale takeyi, Fad'i yake" Dan ubaku!! ku kalla ku gani! da kyau! ni lafiyayye ne lafiyata lau."!!! Gaje da Taburni suka soma neman hanyar tserewa suna salati da sallalami, yayin da Hajara da Lanto sukayi kan mijin nasu suna so su mayar masa da wandonsa yana buge hannunsu, kai tsaye Inda Gaje take yake kokarin nufa.
Gaje ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login