Showing 45001 words to 46466 words out of 46466 words

Chapter 16 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt

gwara hakan da tayi Allah y rufa asiri." Asiya na kuka tace"Daddy wallahi tsautsayi ne nima ban dauka haka zata kasance ba Allah ubangiji ya bashi lafiya." Prof da Mommy suka amsa da ameen suna jin wani irin tausayinta, Mommy tace"Ko dan gaba Asiya kada ki sake kwantanta irin wannan abun ga wani hakan ba dai-dai bane kuma idan baki sani ba ki sani wannan gurin shine mahad'ar ransu kinga akwai matsala kenan ki kiyaye." Tace."Insha Allahu Mommy."




Bayan kwana biyu da dawowarsu gida Asiya ta dan samu nutsuwa sai dai jefi jefe takan tuna mahaifinta ta share hawaye tayi masa adduar kan Allah ya tsareshi a duk inda yake..............A gajiye ta shigo gida misalin karfe biyu na rana yau alamis babu islamiyya sai boko palo ta zauna jikinta a sanye ta cire hijab din wuyanta ta zauna tana lumshe idonta, susa ta dinga yi tun a cikin mota al'amarin ya tsananta mata kwana biyu dan kusan kullum sai ciwon nata ya tashi, ganin palon babu kowa tasan Mommy na sama Farhana kuma bata dawo ba Prof da Hafeez suna ofis, sai kawai ta dan zage tazugen wandon makarantar jikinta ta zura hannunta a hankali ta soma sosawa tana lumshe idonta, duk sanda take susar wani irin dadi takeji sai bayan ta gama ne kuma sai zafi ya biyo baya............A hankali a hankali yake sakkowa daga sama cikin shirin fita dake ya dan tashi da ciwon kai ne shiyasa basu fita tare da Daddy ba yace zai sha magani ya kwanta idan yaji dama dama zai biyo bayansa, alhmdullhi ya samu sauki shiyasa ya shirya domin tafiya ofis din......Kallonta yake yi idanunta a rufe ruf! tana ta aikin susa duk ta bude kafafunta da alama ta manta a inda take......Ya karaso kusa da ita ya tsaya hannunsa duka cikin aljihu....Inuwar mutum da ta gani a kanta itace ta sanya ta bude idonta da sukayi mata nauyi sukayi jawur dasu.....Zabura! tayi tayi saurin zare hannunta tana kallonsa.....Ya d'ora kafarsa guda kan kujerar inda take zaune yana kallonta da murtukakkiyar fuska yace."Ke! kazama wai shin me kike sosawa ne a wandonki!? Kullum baki da aiki sai susa hannunki a wando saboda tsabar kazanta, da kin san kina bukatar mijin ki me yasa kika aikata abinda kikayi! sai kuma kizo mana gida kina mana susar wando dan ubanki! ko an fada miki nan gidan karuwai ne."!!! Jikinta na rawa tace"A'a bana sosa komai wallahi."! yace."Karya nayi miki."!? girgiza kanta ta shiga yi tana Allah Allah ya matsa daga kanta 'kamshin turaransa duk ya kashe mata jikinta...Yace."To maza ki nuna mun abinda ke miki 'kyaikyayi a wandon ki ni nasan da wanda zan had'aki ya sosa miki." Kuka ta soma yi tana girgiza masa kanta, Yace."Kamar ki har kin iya murd'ewa mutum Joystick saboda ta'addanci ke idan akayi miki haka zakiji dadi." ? Girgixa kanta ta shiga yi, Ya dan murza goshinsa yana kallon kirjinta da suka kumburo ta saman rigar ta dan botiran sun cire ya lashi le'bansa masu duhu! yace."Wallahi daga yau sai yau na sake ganinki kina susar nan sai na kamaki na 'bude ki kin nuna mun abinda kike sosawa na gaji da ganin wannan iskancin." Tana kuka tace" Nima ban san sanda nakeyi na mybe kuma bani da lafiya ne." Ya shiga watsa mata wani irin kallo yarinyar nan 'yar rainin hankali ce! Yace."Koma dai menene ke kika sani ni dai na fada miki na sake ganinki kina susa to sai kin nuna mun abunda kike sosawa." Daga kanta tayi alaman ta yarda.....Ya dauke kafarsa yana jan tsaki ya kama hanya zai fita.....Kallo tabishi dashi tana jin wata irin faduwar gaba, Yana dab da fita Prof ya shigo cikin gidan, kallon fuskarsa kawai ya nuna masa akwai tashin hankali, da sauri ya ja baya yana fadin "Daddy lafiya ka dawo gida da irin wannan lokacin gani na shirya zan tafi ofis din." Prof yayi masa wani irin kallo mara dad'i da nuni ga na gaji da al'amarinka. Hafeez ya sunkuyar da kansa kasa jikinsa yayi sanyi babu shakka akwai abinda ke faruwa.
Prof ya shige ciki Yabi bayansa, Asiya tace"Daddy sannu da zuwa."Hannu kawai ya daga mata yace "Je ki kira min mommynku." Tana kokarin hawa sama Mommy ta sakko, ganin Prof din sai tasha jinin jikinta. Tana zama ya mika mata wayarsa ba tare da yace mata komai na, Mommy ta shiga duba wayar a take wani irin gumi ya tsinke mata cikin sauri ta dago kanta tana kallon Hafeez dake tsaye take yaga kwalla ta cika kwarmin idonta, da sauri! yaje yana le'ka wayar, gabansa yayi wani mummunan faduwa! shikkenan asirinsa ya tuno pictures dinsa ne da ashanty lokacin da suke rawa a Club suna tsotsar bakin junansa wasu hotonan sun nuna fitsara a fili dan akwai wanda suka nuna gashinan hannunsa kan d'uwawunta wani kuma kan nononta!! Murya na rawa Mommy tace"Hafezz wannan wace yarinya ce kuke wannan shaid'aicin da ita."!? Shuru yayi ya rasa me zaice shima gumi kawai yake yi......Mommy ta buga masa tsawa, Yace."Mommy kada kiyi kuka dan Allah." Pror yaji kamar ya sha'keshi! kallonsa kawai yayi ya girgiza kansa zuciyarsa nayi masa wani irin d'aci!! Mommy dai sai da hawayen nan suka zuba ta goge da sauri ta kalli Prof tace"Yallabai a ina ka samo wannan pictures din." Ya jima kafin yayi magana, yace."Ina zaune a ofis Alaji danliti yazo ya nuna mun, yace shima ya pictures din na yawo a media yarinyar da suka aikata hakan ce ta d'ora a Instagram da twttar." Mommy tace"Shikkenan kuma yansu bamu san irin zagin da muka sha ba daga bakin jama'a wanda suka sanmu da wanda basu sanmu ba, muna iya bakin kokarinmu Allah ya sani." Prof ya goge gumin goshinsa, yace ki kwantar da hankalinki na yanke hukunci na karshe." Ya kalli Hafeez din dake tsaye kamar gunki! Yace."Sati biyu kacal na baka ka fito da matar aure idan sattikan suka wuce baka fito da mata ba to zakaji daurin auranka da duk wacce nayi ra'ayi.'' Yana gama maganarsa ya mike ya bar gurin, Mommy ma tabi bayansa, Asiya dake tsaye itama simi simi ta bar gurin, duk taga abinda ke cikin wayar shiyasa jikinta yayi sanyi sosai tana jin wani irin masifaffan kishi na taso mata, yarinyar yabi da kallo cikin rashin kwarin jiki ya zube kan kujera yana janyo numfashi! da kyar! *Daga nan zuwa sati biyu na baka sati biyu ka fito da matar aure idan kuma baka fito da ita ba to zan had'a ka da duk wacce nayi ra'ayi* wannan maganar itace ke tayi masa amsa kuwwa a kunne...........!




*TIR'KASHI!!!!!*




*KADA KU MANTA A YANZU DAI BABU AJANDAR AURE A TARE DA HAFEEZ A LOKACIN DA YA NEMA BA'AYI MASA BA SAI YANZU DAMA YACE LOKACIN DA DADDY NASA YASO YAYI AURAN SHI KUMA A LOKACIN ZAI NUNA MASA IRIIN NASA TAURIN KAN! YANZU BABU AURE A TSARIN SA TUNDA YA GANE AKWAI INDA ZAIJE YA BIYA BUKATARSA AKWAI GAGARIMAR MATSALA MUTUKAR MAHAIFIN NASA YAYI MASA KUTSE A CIKIN RAYUWARSA, TA HANYAR HAD'ASHI AURE DA WACCE YAYI RA'AYI KAMAR YANDA YA FAD'A*


*SHIN YA ZATA KASANCE IDAN BABA TINDE YA WARKE KADA KU MANTA DAI YA DAUKI ALKAWARI KAN SAI YA DAUKI FANSAR ABINDA ASIYA TAYI MASA*


*BUKATAR ISHAK ZATA BIYA KAN ASIYA? SANNAN KUMA SHIN HAFEEZ ZAI AMINCE DA TSARIN MU'AMULANTAR MATAYEN SU DA SUKEYI KAMAR NASU KO KUWA? HAFEEZ ZAI AMINCEWA HUZAIFA DA ISHAK SU KUSANCI MATARSA KO KUWA?*


*'DARI UKU KACAL TA BIYA MIKI BUKATA KI KARANTA BOOK DIN NAN CIKIN SALAMA DA KWANCIYAR HANKALI*


*KADA KIKA SAKE A BAKI LABARIN WANNAN LITTAFIN AKWAI GWARAMA DA BADAKALA A GABA YANZU AKA FARA LABARIN YAR UWA KADA KI SAKE AYI BABU KE*




_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*




*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*




*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*




*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*




*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login