Showing 36001 words to 39000 words out of 46466 words

Chapter 13 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt

tsorata sosai da sosai, da gudu ta tunkud'e Taburni tayi waje a guje!!! ko takalminta bata dauka ba, sai da tayi nisa sosai ta samu ta zauna tana hutawa can ta hango Taburni ta yanko a guje!! hannunta ri'ke da 'kullin kayanta da ya soma kwancewa.........Tana zuwa ta zube a gurin tana nishi!!!! Gaje tace"Wannan wace irin masifa ce Taburni da gaske dai Alaji Bawa ya haukace."!! Taburni tace"Ga zahiri kin gani Gaje, wannan haukan na Alaji Bawa me lasisi ne wallahi da ya samu nasarar kama wata daga cikinmu to da ban san abinda zai faru ba." Gaje tayi sauri ta kalli hanya tace"Tashi mu tafi dama tunda muka doso layin jikina ke bani wani abun zai faru."
Taburni ta gyara d'aurin kayanta ta d'ora a kanta suka d'auki hanya fakam!fakam! sunayi suna waiwayen bayansu da tunanin abunda ya faru.


*****
Yau ta kasance Lahadi ranar huta ce ga Professor ga iyalinsa, ranar hutu ce kuma ga ma'aikatansa, yana zaune a palo cikin kayan shan iska idanunsa sakaye da farin gilashi hannunsa rike da jarida yana dubawa yana d'an duban inda su Farhana da Asiya ke zaune suna karatu, Mommy ta sauko daga sama cikin kwalliya tana sanye da jar atamfa java wacce akayi mata dinki zamani ya fito da kuruciyarta, Mommy macace mai tsafta da gayu shiyasa kullum Mijinta ke kara kaunarta, Ta zauna kusa dashi tana fad'in "Yallabai barka da hutawa." Ya kalleta a nutse yace."Barka dai dama so nake ki sakko muyi wata magana." Tace."To gani na sakko ina jinka." Professor ya aje jaridar hannunsa ya mai da hankalinsa kanta a nutse yace."Shawara na yanke kan yarinyar nan Asiyatu, ina ganin zan nema mata makaranta ta soma zuwa, muga abinda Allah zaiyi nan gaba yarinyar na bani tausayi kwarai kuma na amince sosai da abinda tafad'a shine dalilin da ya sanya ni naji ina sha'awar tsayawa kan lamuranta.
Mommy tayi ajiyar zuciya tana kallon mijin nata tace"Wallahi kamar ka shiga zuciyata Yallabai sakkowar nan da nayi dama da maganar a bakina sai gashi ka rigani furtawa, Yarinyar nada brain ('kwa'kwalwa) tana burgeni sosai wallahi daga zarar Farhana ta d'ora mata karatu zata dauke a kanta, yanzu ina mai tabbatar maka da cewar koda secondary aka ajiyeta ba zata sha wahala ba sosai." Prof yace."Nima ina hankalce da abinda sukeyi kwarai naji dadi sosai da Farhana ke bata kulawa kema Allah ya saka miki da alkairi domin kin cancanci yabo da godiya, Insha Allahu da kaina zan kaita makarantar *Kuntau* za'ayi mata interview zamu gane wani level ya kamata a ajiyeta."
Mommy tace"To alhamdullhi Na tabbata ba zata bamu kunya ba.'' Professor ya kalli parlon da suke karatun yace."Farhana ku zo nan keda Asiyatu." Duka suka mike sukaje suka zauna kasan kafet......Yace."Farhana Allah yayi miki albarka, abinda ya dace 'Dan uwanki yayi ke kina yin sa ina alfahari dake my dota." Tana murmushi tace."Nagode Daddy." Ya dan shafa kanta yace."Allah yayi miki albarka." Mommy ta amsa da ameen." Asiya ya kalla dake zaune kanta a kasa yace."Asiyatu zan kaiki makaranta kina so." ? Da sauri ta kalleshi fuskarta ta cika da farin ciki da annusuwa tace."Eh ina so Daddy." Yace."Kinyi min al'kawari idan kika kammala makaranta zaki fad'a mun ina ne garinku."? Kanta ta d'aga gabanta na fad'uwa, kwata kwata ta tsani a dinga tuna mata da garinsu, ko sha'awar komawa bata yi. Prof ya cigaba da cewa. Naga kina da saurin fahintar karatu insha Allah zan kaiki makarantar da 'kwa'kwalwarki zata sake bud'ewa sosai fanni biyu zaki zauna boko da arabic ina so ki iya karatun al'kur'ani da sauran littafai! dik da naga Farhana na koya miki nasan idan kin shiga makarantar ba zaki sha wahala sosai ba." Taji wani irin farin ciki tace"Nagode Daddy Allah ubangiji ya saka maka da alkairi, babu shakka kamar yanda kafada cewar zaka zama uwa da ubana hakane Daddy gashi kana yi mun abunda iyayewa kewa 'yayansu bani da abinda zance sai dai nace Allah yaja da rai yasa a gama lafiya."
Professor da Mommy da ita Farhana sunji dadi sosai da adduar da Asiya tayi, Yace."Kada ki damu kinji ko, idan kin dawo daga makaranta duk abunda ya shige miki duhu ki tambayi Farhana ko Mommynku idan ina gida irin wannan rana ki tambayeni insha Allah mai tambaya yana saurin gane abu.
Tace"To shikkenan Daddy nagode." Ladidi mai aiki ce ta fito daga wata 'kofa me murfi biyu da alama kicin ne a nutse cikin ladabi ta karaso gurunsu, zubewa tayi gaban Prof tana gaisheshi ya amsa da kulawa yana kokarin mikewa ya bar gurin, Ladidi ta gaishe da Mommy a nutse tace"Nace yau me za'a girka ne a gidan naga Yallabai na gida." Mommy tace"Semo zaki tu'ka masa da miyar agusi mu kuma kiyi mana jollop na macaroni da dankali." Ladidi ta mi'ke a hanzarce tace"To Uwar d'akina insha Allah yanzu zan kammala komai." Kicin ta nufa da sauri.....Asiya ta dauke kanta daga kallon Ladidi tunani takeyi kamar tasan fuskarta amma kuma ta kasa tuna a ina ta santa.


Cikin dreesing din da Professor yayi masifar tsana! ya sakko daga benansa yana duba rantsatstsan agogon hannunsa......Tunda ta hango saukowarsa gabanta ke wani irin fad'uwa! anya wannan musulmi ne kuwa? Yana sanye da rigar atamfa fara mai ratsin blue black da dogon wando na jins blue black!! Rigar 'karama ce ta d'an kamashi, tana da dogon hannu wanda akayi masa wani irin ado da links masu tsada da she'ki! wuyan rigar daga sama kad'an an d'an tsagashi, sai wata sar'ka dake rataye a wuyansa mai manyan duwatsu jajaye sai walwali sukeyi, kansa sanye da hula me malafa! fara 'kal!'kal! da ita, kafafunsa sanye da bakin takalmi helf cover sai shaning yake yi, cikin wata irin tafiya ya karaso inda suke, Kanta ta sunkuyar 'kasa gabanta na fad'uwa! Tana ji Farhana na gaisheshi yana amsawa, ta d'an saci kallonsa "Ina kwana." Ta furta muryarta na d'an rawa." A yatsine ya d'an kalleta ya kauda kansa tare da fad'in "Lafiya." Shuru tayi sam ba taji dad'in yanayin yanda ya amsa gaisuwarta ba, Mommy ta kalleshi tana d'an jinjina kai tace"Sai ina kuma? kai ranar hutun ma ba zaka zauna a gida ka huta ba, kayo wata kwalliya da ko kyau ba tayi maka ba wai kai nan kayi gayu mtssss." !! Ya d'an bata fuska yana fad'in "Haba Mommy ya kike hakane! wannan drassing din fa nawa na mussaman ne! ba kowa ne yake kyau! ba idan yayi irin wannan shigar, Mommy mu kam abun har ya zame mana jiki mutane so sukeyi muyi su kallemu suna daukar selpie damu saboda burgewa Mommy idan kinga irin 'yan matan da zanyi yau d'in nan sai kinyi mamaki wallahi."
Farhana ta 'kunshe bakinta tana so tayi dariya ya kai mata rankwashi a fuska yana 'bata rai!! Hannu ta d'aga tace" Sorry *B-B* Mommy kam baki ta ta'be! tace"Kaine dai kake ganin kayi kyau myson amma ni banga ni ba suma 'yan matan da suke rububinka kyalkyala banza ke rud'arsu, dan haka ni maza ka tafi kada Daddynku ya sakko kasan abunda zai biyo baya mutukar ya ganka da wannan kayan tashin hankali ne ya dingi yi kenan."
'Dan zabura!! yayi dan har yana takewa Asiya hannunta da sauri ta janye hannunta tana d'an dubawa had'e da ya mutsa fuskarta, yasan sarai hannunta ya taka! ko kallonta baiyi ba ballanta ya bata hakuri ya cigaba da magana da Mommy, ."Mommy dama be futa."? Harararsa tayi tace"Dama yana fita irin wannan ranar ne."? Kansa ya dafe yace."Oh! my god! Hanyar futa ya nufa yana d'an d'aga 'kafafunsa yana ajiyesu da 'karfi! a 'kasa! irin dai tafiyar da nigogi keyi a gogon dake daure a hannunsa yake dubawa yana fad'in "Mommy sai na dawo." Tace."Allah ya tsare." amin." Yafada a takaice ya fice daga parlon, parking spece ya nufa, Bilya yayi maza yaje yana karkade masa motarsa sai da ya karasa gurin yace."Biliya yau ba da wannan motar zan fita ba." Sabuwar Motarsa sawa key ya shiga ya zauna Biliya yace."Allah ya tsare maigida." Hannu ya daga masa ya figi motar maigadi ya bude masa gate ya fice daga gidan.........Club ya nufa wanda ya kwana biyu bai le'ka ba, Yau suna bikin wani abokinsu me suna jonny cristan ne, dan haka suka shirya party sosai yau za'a raba dare ana cashewa za'ayi abunda ake so za'aji dad'in duniya iya son rai.


Hafeez na isa Club gayu sukayi caaaa! a kanshi da wanda ya sani dama wanda bai sani ba kowa 'kokarinsa yayi hannu dashi ya kuma yi selpie dashi kamar dai yanda ya fad'awa Mommy haka d'in ne ya faru 'Yan mata zankad'a-zankad'a masu ji da kyau! da wayewa ke kawo masa farmaki! nan ya zauna tare dasu Huzaifa yana kallonsu suna ta shawagi a gabansa, cikin sutturun da dasu gwara babu, tuni hankalinsa ya tashi, ya dauki sigari da leghtar ya kunna ya soma busa haya'ki!!! Can ya hango wata bab had'addiya mai kayan mata gaba da baya a filin rawa tana wata irin rawa!!! Nonowanta sai tsalle sukeyi tana yi kuma tana fito dasu tana lasa da harshenta wanda ke manna da wani abu mai'kalli, cike da barikanci take rawar tana jawo duk namijin da yayi mata, kasa jurewa yayi sai kawai su Huzaifa suka ga ya mi'ke! ya nufi filin rawar! a take aka bashi guri ya dinga wata irin tafiya yana cigaba da fesar da haya'kin sigarin dake hannunsu, Yarinyar na hangoshi tayi wani d'an tsalle! tana kar'kada nono dama duk abinda takeyi saboda shi takeyi to bukatarta ta biya taja ra'ayinsa, Yana karasowa inda take ya jefer da guntuwar sigarin hannunsa, ya kamo 'kugunta ita kuma ta ri'ke wuyansa suka soma yin wata irin fitinanniyar rawa! Kafin kice kwabo kid'a a sauya gayu sai ihu suke gurin ya karad'e da hayaniya, 'Yan matan dake gurin kuwa sun cika da kishi da ba'kin cikin samun nasarar da Linda tayi akan wannan had'addan guy da ludayinsa yake kan dawo.....




Pls kuyi sharing👏🏻




_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*




*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*




*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*




*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*




*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~






*Free Pege 17_18*
Jonny dashi da amaryasa suka mi'ke daga gurin zamansu cike da nishadi suka nufi gurun rawar, Suna isa Jonny ya fara watsawa Hafeez 'yan dubu dubu sabbi kar-kar dasu! Ishak da Huzaifa suka karaso gurin cikin nishadi da farin ciki abokinsu ya fitar dasu kunya, manya wayoyinsu suka dauko suka soma daukar hotunan Hafeez din shida Ashanty da suke wata irib rawa suna tattaba jikinsu, Aikuwa ganin Huzaifa da Ishak na vdo da pictures sai jama'ar dake gurin suma suka soma daukar vdo da wayoyinsu, sai sannan Hafeez ya ankara yay saurin sakin yarinyar ya fita daga gurin dan saboda baya son a sashi a bakin duniya, yasan tunda vdo da pictures dinsa suka fita to babu shakka duniya sai zata gani, Yana zama ishak da Huzaifa suka karaso gurin cike da farin ciki Ishak yace."Guy kalli vdo nan kagani gaskiya abun ya 'kayatar da yawa wallahi yau kayi masifar burgeni dan banta'ba sanin haka ka iya rawa ba." Hafeez ya karbi wayar yana dubawa, murmushi yayi dan shima abun ya burgeshi sosai, to amma sam baya so vdo ko pictures dinsa su fita har wani nasa ya gani! Yace."Ishak pls kagoge vdo nan dan Allah."
Huzaifa dake sake duba pictures din yace."Dalili."? Goshinsa ya dan murza ya tsuke karamin bakinsa a miskalance yace."Bana so vdo ya futa wallahi saboda kasan halin maihafina yana da zafi! kaga dai wannan abun da nayi ba wani abu bane na laifi kawai naji dad'i ne na lokaci 'kan'kani! amma idan ya gani zan iya shiga 'bacin rai wallahi."
Ishak ya girgiza kansa yana mamakin maganarsa yace." Gaskiya Hafeez dad dinka yana takura maka wallahi! haba abun is to much!! Kada fa kayi tunanin bamu san shine ya hanaka aure ba, kullum kana b'oye mana tuntuni mungane cewar shine ya hanaka aure shiyasa muka amince maka da matayenmu domun mu taimaki kanmu gabadaya amma dai komai abunsa sai munyi aure mun mori matarmu wallahi." Huzaifa ya bashi hannu suka tafa! yana dariya yace."Kai ni Bab din nan ma da sukayi rawa yanzu wallahi ita nake kwadayin ya aura Hafeez kunyi masifar dacewa da bab d'in nan wallahi."! Huzaifa ya karashe maganarsa yana d'an dukan kafad'arsa......Hafeez kallonsu kawai yake yi ya ma rasa abinda zai ce musu, wato sunan suna jira yayi aure su ramawa kura aniyarta lallai akwai 'kalubale a gaba, shi dai yasan cikin matansu babu wacce ya ta'ba yin sex da ita 'ballanta suce wani abu amma yanzu ba zai ce musu komai ba zai cigaba da tafiya kan tsarinsu sai a gaba zai nuna musu nasa tsarin!!! Ya kalli Ishak yana 'kokarin bagarar da maganar Huzaifa yace."Malam ka goge vdo nan dan Allah." Huzaifa yace."Wai me yasa kake cewa mu goge vdo wani abu kayi wanda ya shallake hankali da tunani! ni wallahi duk wanda zaiyi magana kan vdo ka da yarinyar nan ba zai dameni ba dan banga abinda da kayi ba wanda za'a saka a bakin duniya, wanda suka san meye duniyar ne zasu sha'awar abun kana kuma suji ka burgesu.'' Yace."Ishak! Daddy nake tsoro wallahi." Huzaifa yace."Kasan dai mu abokan juna ne masu rufin asiri bata yarda za'ayi mu futar da wannan vdo duniya tagani." Ajiyar zuciya ya sauke a hankali ya 'kurawa Ashanty ido wacce take kokarin karasowa inda suke....Tana zuwa ta zauna kusa dashi tana shashshafa kirjinsa had'e da kiss dinsa a kumatu! Lumshe idonsa yayi yana jin yanda take 'kara kunnashi! anya kuwa zai iya kauda kansa daga kan yarinyar kuwa.....Lumshe idonsa yake yana d'an kai hancinsa jikinta yana shanshanata kamshin turaranta ya tafi da imaninsa, a take ya soma tatta'ba jikinta yana d'an lasar lips dinsa.....Ishak da Huzaifa gurin suka bari ganin Hafeez din ya hau network sai suma sukaje suka samu bebis d'insu suka soma biyan bukatar junansu.
Hafeez yayi masifar yabawa da bajintar Ashanty dan sosai ta kusa sashi ya mutu saboda salon da take masa bai ta'ba cin karo dashi ba, sai da ya samu cikakken satisfaction ta hanyar romantic tare da ita, sannan ya kar'bi accnt numbar dinta da alkawarin zai tura mata 1millon saboda jin dadin da yayi da ita, Ashanty ta dinga tsalle da murna bayan shigar Hafeez din wanka, tayi alkawarin makalewa guy din domin ta kowane fanni yayi gashi ya iya love ga kudi ga aji da kasaita gaskiya zata rike wuta sosai a kansa.
Sai da ya saka kayansa ya dauki agogonsa yana dubawa yaga karfe d'aya na dare! A fili yace."Shikkenan na mutu."! Ashanty ta karaso kusa dashi ta rugumeshi ta baya tana shanshana shi tace."Baby wane irin mutuwa kuma ko baka manta da abun dazu ba." tafada tana d'ora hannunta kan joystick dinsa, ture ta yayi da hanzari ya fita daga dakin, kallo ta bishi dashi tana lasar lips dinta.....Yana fita yaga gurin kamar rana haske dal dal jama'ar yanzu sunfi na d'azu yawa gurin ya cika makil! sai ciye ciye ake ana cashewa! Wayarsa ya dauko ya nemi numbar Ishak, tana ta ringing bai dauka ba, tsaki! yaja yay gaggawar fita daga gurin, yasan Huzaifa da Ishak na can tare da mata, ko ya neme su a yanzu ba zai gansu ba, shi kuma yanzu gabakidaya hankalinsa yayi gida, yana gudun masifar dake jiransa........Yana kokarin shiga da motarsa cikin gidan Kiran wayar Safna ya shigo wayarsa, da sauri ya dauki wayar ya kashe ya ajiyeta, parking yayi ya fito a gurguje ya nufi cikin gidan........Fitilar palo ya gani a kunne gabansa ya fad'i! sai ya hau rarraba idonsa a katafaran palon Can kan kujerar da Prof ke zama ya hango gilashinsa da wani karamin littafi a ajiye!!! da alama bai jima da barin gurin ba, kuma tunda ya ga fitilar palon a kunne yasan xai dawo." Da wani mugun sauri ya soma hawa steps din yana had'awa bibbiyu uku uku! yay saurin bude dakinsa ya shiga ya maida kofar ya rufe! ajiyar zuciya ya sauke ya wuce ciki ya zauna kan sofa ya soma cire takalminsa yana mamakin bin'kwakwafi irin na mahaifin nasa yasan shi yake jira ya dawo ya ci masa mutumnci shi kuwa ya shirya karyar da zai masa idan Allah ya kaimu gobe.....Bayan shigar Hafeez Professor ya dawo palon ya zauna jiran gawon shannu, yau yayi alkawarin 'kure 'karyar Hafeez d'in shiyasa ya shirya kwana a palon yaga karfe nawa zai shigo cikin gidan.


To har asubahi Professor na zaune daram! a palo ba tare da ya gyangyad'a koda sau d'aya ba, yana zaune yana kallon hanya da kallon agogo, har sai da yaji massalatai zasu tada kiran sallah asubah ya hakura ya mike ya hau sama ya dauro alwala ya sakko domun zuwa massalaci, Yana fita suka gaisa da maigadi nan yace dashi kada ya sake ya bude gate bayan futarsa. Maigadi yace insha Allah."Fita yayi ta karamar kofa ya nufi massalacin yana tunanin halin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login