Showing 3001 words to 6000 words out of 46466 words
Chapter 2 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt
ya soka a bakinsa, leghatr ya futo da ita ya kunna yayi mata wata wawar zu'ka ya wani lumshe idonsa yana feso haya'kinta ta baki ta hanci........Muryar Fadila yaji tana cewa "My ga abincin nan fa na shirya muku a dainnig." Ya wani bud'e idonsa da sauri yana yana kallonta, Itama shi ta d'an kalla tana fari da idonta tace."Wai My me ya samu Hafeez ne naga tunda ya shigo sai wani salau salau yake yi babu kuzari a jikinsa."
Huzaifa na 'kokarin mi'kewa yace."Kece kika janyo mishi rashin lafiya dan haka sai ki bashi magani." Yar dariya tayi tana girgixa jikinta nonowanta sukayi wani tsalle! Hafeez yaji kamar ya shid'e! ya kafeta da fitinannun idanunsa yana zu'kar sigarinshi, Tace."Wai hakane Hafeez me nayi maka to."? Shuru yay mata kawai ya 'kureta da ido.....
Huzaifa da Isha'ik suka nufi daining suna magana, Fadila ta d'an matsa jikin kujerar da yake zaune tana wani lumshe idonta da wata irin murya tace"Hafeez me nayi maka? My yace."Wai nice." Ya d'an dage girarshi yana kallonta da ido d'aya, magana yake son yayi mata sai dai ya kasa kawai sai ya danne sigarin dake hannunsa kan tire din gabanshi sigarin ta mutu ya mi'ke a hankali ya bar mata gurin, Hafeez mugun miskili ne dan wani sa'in magana wuya take masa kuma baida saurin sabo da mutune shiyasa bai wani saba da matan abokan nashi ba, gaisuwa ce kawai ke had'asu, sai dai yau yayi masifar shiga mugun yanayi dangane da matar abokinsa Huzaifa, yana ganin mutukar bai kawar da kwadayinsa ba a kanta zai iya mutuwa dan wani irin abu ne ke taso masa.
Fadila tabi shi da wani irin kallo gabanta na fad'uwa, tana bala'in son Hafeez da sha'awarshi, duk cikin abokan mijinta tafi kaunarsa, kuma tana so ya fad'a tarkonta domin tasan mutukar ya d'and'ani zumarta sai ya haukace mata kamar yanda Huzaifa da Isha'ik ke haukace mata idan suna sex da ita.
*****
Mai shaniya ne gurfane gaban maigari suna magana. Maigari ya gyara zamansa ransa a 'bace! yace."Mai shaniya ka tabbata wannan magana taka gaskiya ce cewar yarinyar ka Asiya ba cikkakkiyar mace bace."? Mai shaniya yace."Kwarai kuwa ranka shi dad'e! wallahi ni ban sani ba sai dana koma gida bayan bari na fada nake shaidawa mai d'akina abinda muka tattauna da kai, nan take tabbatar min da cewar yarinyar ta rasa budurcinta tun bayan wata gagarimar rashin lafiya da tayi a matuncinta, na tabbatar da maganar mai d'akina ranka ya dad'e tunda nima naga zahiri da idona to shine nace ni bazan munafurce ka ba, kan wannan al'amari zan fad'a maka gaskiya kan cewar a sanar da yaro idan yana ganin zai iya auranta a haka to shikkenan idan kuma baya so to zanyi kyautarta ga duk mai so sai ya biya sadaki kawai a daura aure."
Maigari ya gyara zamansa kan kujerar yana gyara zaman babbar rigarsa yace."Inaa! ai yarona ba zai ta'ba auran wannan yarinya ba mai shaniya kayi kyan kai daka fad'a min abinda ke da akwai baka munafurce ni, yanzu idan na shiga gida cin abinci zan sanar da yaro abinda ake ciki sai ya duba wata yarinyar a cikin gari dai-dai dashi."
Mai shaniya yace."Ranka ya dad'e wallahi naso wannan al'amari amma tun daga haka ta kasance to babu alkairi a ciki, saboda yanzu." Yafad'a yana wurga idanunsa kan jama'ar dake zazzaune a fadar, ya cigaba da cewa "Saboda haka yanzu ni Ayuba Mai Shaniya na bada kyautar yarinyar 'yata Asiya idan da wanda yake so a cikin fada to yayi magana sai ya bada sadaki a daura aure."
Alhaji bawa mai kalwa yayi maza ya d'aga hannunsa yana washe ha'koransa wanda da suka cinye da dattin goro bakin yayi dagaje dagaje, gefe da gefe dik abun goro yace."Mai shaniya ni Bawa mai kalwa zan auri wannan yarinya ga sadaki na." Ya d'an gyara zamansa yana janye babbar rigarshi ya ciro kudi 'yan dubu dubu guda bakwai a jiye gabansa fuska a sake yace."Ga sadakin Asiya nan dubu bakwai don tafi karfin dubu biyar s gurina duk da ka tabbatar mana da cewar ita d'in ba budurwa bace amma dai nasan ba za'a rasa wasu abubuwan ba a tare da ita wannan dalilin ne ya sanya na 'kara dubu biyu kan dubu biyar d'in." A take fada ta kaure da hayaniya dan babu wanda ya ta'ba tsammanin Bawa mai kalwa zai kar'bi auran Asiya sanin da sukayi mutum ne mai kud'i a cikin 'kauyen kuma me fad'a a ji yana da gonaki da shanu masu yawa, shi kansa maigari wani lokacin sai da umarnin Bawa mai kalwa yake aiki a fada, Maigari yace." Masha Allah Alaji Bawa muna taya ka murna da farin ciki Allah ya sanya alkairi ha'kika ka cancanta a yaba maka domin kai d'in mutum ne mai taimako da tausayi yanzu idan ba kai ba d'in waye zaiyi wannan jahadin? dan haka kai Mai shaniya maza gurfana a gaban Alaji kayi masa godiya bisa ga karamcin da yayi maka."
Mai shaniya da jikinsa ke rawa yana mamakin al'amarin ya gurfana gaban Alaji Bawa yana godiya had'e da fad'in" Alaji nagode kwarai ka rufa min asiri naji dad'in wannan karamcin." Maigari yace."Yanzu abinda za'ayi shine zamu tsayar da ranar d'aurin aure gobe idan mun zauna a fada, saboda haka kafin fada ta tashi, kai Mai shaniya ka bada dubu biyun nan dake kan kudin da Alaji ya baka na sadakin 'yarka domin a kasaftawa jama'a ladan ganin ido."
Mai shaniya jiki na rawa ya cire dubu biyu a kudin ya ajiye gaban maigari yana fad'in "Ranka shi dad'e godiya nakeyi." Maigari yace."Na sallami kowa fada ta tashi sai gobe idan Allah ya kaimu." Kowa ya mi'ke ya zura takalminsa ya 'kara gaba.
Maigari ya kalli Alaji bawa dake zaune a gefansa yace."Alaji ka kar'bi auran yarinyar alhalin kana da mata hud'un shin sad'aka zakayi da yarinyar nan ko kuma 'kwar'kwarah."? Alhaji Bawai ya gyara zamansa yana wani murmushi ya 'bantari goronsa yana taunawa yace."Yanzu yanzu ina komawa gida zan sau d'aya daga cikinsu in maye gurbi da 'yar gidan mai shaniya, haka kawai ina ji ina gani wannan gara'basar ba zata wuce ni ba, yarinya 'kankanuwa irin wannan mai kayan more rayuwa a jikinta nasan idan na aureta zan 'barje gumina kuma zan tada ko mad'ata! dama shegu duk na gidan sun sakwarkwace ko wacce daka shigeta zakaji kamar bakin rijiya guri a bude a bushe, yanzu Allah ya rufa min asiri zan gwangwaje."
Maigari yayi wata mahaukaciyar dariya yana sake gyara zamansa yace."Babu shakka maganarka gaskiya ne Alaji, gaskiya sam tunani na bai kawo nan ba nima ina jin in sau wata daga cikinsu in samu 'yar 'karama in gwangwaje." Mahaukaciyar dariya suka kwashe da ita suna tafa hannu.
****
Hafeez da 'kyar yaci abincin da Fadila ta had'a musu, suka wuce gidan Isha'k! nan d'in ma bata sauya zani ba dan itama Safina cikin matsatstsun kaya take amma ba ingilsh wear bane material ne wanda akayi mishi d'inkin banza duk sassan jikinta a waje, gashi sam Safina bata da kunya ta dinga rungume Isha'k d'in a gabansu tana masa soyayya, hankalinsa yayi masifar tashi mutuka, sallama yayi musu ya bar gidan, dukaninsu sun fahimci halin da yake ciki amma dai sun bashi dama ya yanke shawarar kan abinda zai fishsheshi idan ya bu'kaci Sex da matayensu zasu lamunce masa, tunda duk harkar dama ta taimakon juna ce sun tabbata duk ranar da yayi aure shima zai mallaka musu tashi matar idan sun bukaci hakan.........
A jigace! ya shiga gidan, Mommy da Farhana suna zaune a palo suna hira, ya shigo ba tare da ya kalli inda suke ba ya soma hawa steps zai haura samansa....."My son." Muryar Mommyn shi ta dakatar dashi ya d'an juyo yana kallonta, cikin yanayi na damuwa yace."Mommy."!!!! Ta tsira masa ido tana kallonsa na minti biyu kafin tace"Fushi kakeyi ko."? Hannu ya d'ora saman goshinsa yana murzawa yace."Mommy me ya faru zanyi fushi."? Tace."Kan maganarmu ta d'azu mana."
'Dan ya mutsa fuska yayi yace."Mommy bazan ta'ba fushi dake ba wallahi bana jin dad'i ne."? Hankalinta a tashe "Meke damunka."? A marairaice yace." Nima ban sani ba Mommy."? Tace."Okey kaje ka kwanta bari na kira Dr Hisham yazo ya dubaka ok." Yace."My Mommy nagode."
Ya cigaba sa hawa saman domun isa dakinshi.....Mommy ta dauki wayarta ta soma neman numbar Family Dactor d'insu, sai dai wayar na ringing ya'ki dauka.
Rai a d'an 'bace! ta shiga giran numbar maigidanta yana d'agawa yace."Ganinan kan hanya yanzu muka taso." Tace."Yalla'bai Hafeez bai da lafiya." Professor Aliyu ya girgiza kanshi yana murmushi yace."Wato kun had'a baki dake dashi ko? saboda kun san idan na dawo zanyi muku fad'a kan abinda kuka aikata."
Tace."A'a Wallahi ba haka bane ni kaina banji dad'in rashin zuwan Hafeez d'aurin auran nan ba wallahi dan d'azu kaca-kaca nayi masa ya fita to sai kuma yanzu ya dawo gidan jikinsa babu dad'i."
Professor yace."Koma dai menene ni ba zan yarda da 'karyar wannan yaron ba, yana so ya maidani 'karamin yaro ne kawai kullum idan yasan yayi min ba dai-dai ba sai ya shirya 'karyar rashin lafiya, yanzu ina kano ina kaduna ace ana auran 'yar babban aminina dake kanki kin sani amma Hafeez ya kasa hallata haka ina kallo yaran abokaina suka dinga zuwa banda Hafeez ai ya nuna min iyakata."
Ta sassauta murya tace" Kayi hakuri dan Allah kada ka 'kullaceshi Kasan halin Hafeez sarai bashi da son jama'a ga shegen muskilancin tsiya duk da nasan abinda yayi d'in bai kyauta ba amma kayi masa uziri saboda halayyarsa."
Yace."Shikkena nayi masa Allah ya sanja min shi ya bar wad'annan halayen dan basu da kyau ko kad'an." Tace."Yanzu na kira doctor wayar na shiga bai dauka ba......Yace."Mybe yana da da mara lafiya ne bari yanzu xan kirashi." Tace."Okey to." Kashe wayar tayi ta mi'ke ta nufi saman Farhana tabi bayanta duk jikinsu a sanyaye kwata kwata basa kaunar 'bacin rain Hafeez d'in idan kuwa bashi da lafiya dukaninsu hankalinsu tashi yake.
Kuyi Sharing pls👏🏻
*MASU BUKATAR KARANTA BOOK DIN NAN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK....IDAN KATIN WAYA MUTUM ZAI TURA TO SAI YA SAMENI TA WANNAN NUMBAR 07084653262.....ZAN FAD'I YANDA ZA'A BIYA*
*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA BUKATAR BIYAN KUDI TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*
*IDAN KINA DA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP TO SAI KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR*
What's app
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~
*PAID BOOK!*
*Free Pege4*
Cikin wani irin yanayi Mommy ta sameshi, yayi shame! shame kan bed d'inshi yana fitar da numfashi a sama-sama! ga joystick d'in tayi wani irin mi'kewa tsaye! koda ya fahimci an shigo dakin sai yayi maza ya janyo bargo ya rufe jikinsa hade da takure kansa, jikinsa ya shiga kyarma yana had'a wata uwar zufa! Hankalinta a tashe ta isa inda yake, bargon dake jikinsa take 'kokarin janyewa yana sake ri'keshi sosai a jikinsa baya so taga yanda gabansa yake a mi'ke!
Farhana ta soma kuka tana fad'i Bro me ya sameka." Bude idonsa yayi wanda sukayi jawur ya riko hannunta murya na rawa yace."Baby cikina ne." Mommy ta koma palo da sauri ta dauki wayarta ta sake kiran Dactor lokacin yana kan hanya yace."Ganinan zuwa Hajiya." Wayar ta kashe da sauri ta koma dakin nashi.
Har yanzu Farhana na zaune kusa dashi ya rike hannunta sai rintse idonsa yake yi, ita kuma sai kuka take tana masa sannu.
Zama tayi kusa dashi tana tofa masa addua hankalinta ya tashi da rashin lafiyar dan nata, Yace."Mommy cikina ne ke ciwo da marata." Cikin rawan murya tace"Myson yi hakuri Dactor yanzu zai iso.
Kira ya shigo wayarta koda ta duba Dr Hisham ne, Tace."Farhana jeki shigo dashi." Farhana ta mike da sauri ta fita, Minti uku suka shigo dakin tare.
Dr Hisham ya ajiye jakarshi a gefe yana kallon hafeez din yace."Sannu Hafeez meke damunka." Mommy tace"Tun d'azu yake murkususu cikinsa ne ke ciwo."
Ya dan tsuguna yana kokarin yanye blanket din jikinsa, Hafeez ya rike tamau, idanunsa ya rufe dan yaki kallon Dr din ma, Mommy tace"Wai meye ne sai faman rungume bargo kake ne! Ka bud'e jikinka mana sai zufa kakeyi."
Dr ya kalli Mommy a nutse yace."Hajiya zamuyi magana dashi yanzu."
Mommy tace"Mu baku guri kenan."? Dr yace."Eh." Mommy ta mike jikinta duk a sanyaye suka fita ita da Farhana.
Dactor Hisham yace."Hafeez kasan abinda ke damunka."? Ya d'an bude idanunsa yana kallonshi a nutse yace."Na sani."!? Dr Hisham yace."Menene."? kai tsaye yace."Sha'awa ce." Dr Hisham yace."Very good! Kallo guda nayi maka nagane abinda ke damunka sai kuma ka sake tabbatar min da gaskiya ganin yanda kake rungume bargo baka so a janye Mommynka taga abinda ke faruwa da kai." Shuru yayi wa Dr din.....Dr Hisham ya cigaba da cewa" Zan d'ora ka kan magani wanda zai taimaka ammafa solution anan shine kayi gaggawar aure dan shine mafita a gareka."
Ya bud'e idanunsa sosai yana kallon Dr din yace."Nasan kasan waye Mahaifina ko."? Dr Hisham yace."Sosai kuwa ni san Professor. " Yace." Idan da tani ne da tuni na dad'e dayin aure mybe ma na haihu, matsalar duk tana gurin Dadyna baya so nayi aure yanzu ban san menene dalili ba."
Doctor Hisham yace."A wanan lavel d'in kuwa tilas ya ha'kura ya sauka daga kan ra'ayinsa ya barka kayi aure ko dan samun nutsuwa da kwamciyar hankalinka tunda kai Allah ya hallice ka cikin jinsin mutane masu tsananin bukata."
Lumshe idonsa yayi yana dan cizar lips dinshi yace."Dr kasan halin Dady da ra'ayin ru'kau! idan ya kafe kai da fata kan abu babu me iya tursasashi, ni wallahi koda yace bazanyi aure yanzu be dameni ba sai cikin 'yan kwanakin nan da nake fama da muguwar sha'awar mace."
Cikin tausayi Doctor Hisham yace."Kada ka damu Hafeez zamu zauna da Dadynka zamu tattauna kan maganar.'' Hafeez shuru yayi masa yana d'ora hannunsa saman mararsa data cika tayi fam! sai murd'a masa takeyi. a hankali yake shafa saman marar tashi yana lumshe idonsa, Doctor yace."Kaci abinci yanzu." Daga kanshi yayi sabida yaci abinci gidan Huzaifa, Dr ya bude jakarsa ya fito da kwallin magani guda biyu ya 'balla masa ya bude karamin fridge dake gefan bed ya dauki ruwa mai dai-dai cin sanyi yace."Kasha wannan maganin zakaji sassuci sau uku zaka sha gobe da jibi."
Ya mike zaune a hankali ya kar'bi gorar ruwan da maganin ya watsa a bakinsa ya aje gorar ruwan ya koma ya kwanta yana fad'in "Nagode Doctor."
Dr Hisham yace."Daka zauna maganin ya narke sai ka kwanta." Yace"Dr kyaleni kawai zai narke a haka."
Dr Hisham ya rufe jakarsa ya mi'ke a nutse yace."Insha Allah zan zauna da Dadyn naka zamu tattauna kada ka damu."
Girgixa kansa kawai ya rufe idonsa, Dr ya juya ya fita daga dakin.......Dr na kokarin saukkowa 'kasa Professor na kokarin hawa, suka had'u Dr ya mika mishi hannunsa yana masa barka da zuwa. Professor yace." Ya jikin nasa." Doctor Hisham yayi jim! kafin yace."Da sauki Za'ace." Professor hankalinsa ya tashi yace."Mu koma dakin nasa kayi min bayanin abinda ke damunsa.
Doctor Hisham yabi bayansa, Professor ya tsaya kan d'an nasha yana nazarinsa, har yanzu jikinsa nannad'e yake da blanket, Yace."Hafeez." Jin muryar Mahaifin nashi yasa ya bude idonshi yana kallonshi, sai kuma ya soma yun'kurin mi'kewa zaune yana fad'in "Daddy barka da dawowa gida." Professor ya zauna gefan bed din yana nazarin d'an nasa yini guda da yayi be ganshi bai sa yaga duk ta rame Yace."Hafeez meke damunka."? Hafezz ya d'ora idanunsa Kan Doctor kan idanun Professor.... Dr Hisham yace."Yalla'bai, Hafeez na tare da matsala gaskiyar magana yana bu'katar mace a tare dashi." Professor ya wani 'bata ransa yana kallon doctor din yace."Wato had'a baki kukayi ko? kai yanzu Hisham sai ka bada goyon bayan nayi wa Yaron nan aure da wuri.'' Doctor Hisham yace."Kwarai kuwa Yallabai ai Hafeez ya isa aure shekarunsa fa ashirin da bakwai zuwa da takawas idan da yayi aure da wuri ma da tuni ya haihu."
Professor ya shiga girgiza kansa yana yi musu wani kallo yace."Ba zanyiwa Hafeez aure yanzu ba dan har yanzu be kai munzali ba ina so yafi haka hankali sosai alhamdullhi muradai na akanshi sun soma cika yayi karatu mai zurfi sosai zai iya taka ko wane irin matsayi a yanzu, ina so ya fuskanci yanda ake mu'amula da mutane ya kuma daina wasu d'abi'un da yake yi to mutukar naga sauyi a tattare dashi babu shakka zanyi masa aure da duk macen daya kawo min."
Dr Hisham ya girgixa kanshi cikin nutsuwa yace."Yallabai ka amince ka lamunce masa saboda gudun afkuwar matsala kota ciwo ko kuma wani abu makamancin wannan." Professor ya wani sha kunnu yana kallon Doctor Hisham din yace."Da alama yanzu zamu 'bata dai kai tunda ka kasa fahimtata kana iya tafiya tunda ka bashi magani." Doctor yace."Tuba nake yallabai." Jakarshi ya dauka ya mika masa hannu sukayi musabaha kana ya bude kofar dakin ya fita da sauri.
Professor ya mai da hankalinsa kan Hafeez wanda ke cikin tsananin 'bakin ciki da 'bacin rai kan abinda Dad dinsa ke masa, kullum yana kallonsa a matsayin yaro 'karami a gurinsa mara kuma hankali da iya mu'amula wai shin wane girma ake so yayi? wane hankali akeso yayi, sannan kuma wace irin mu'amula ce bai iya da jama'a ba, mutumin da ya cud'anyya da jinsin mutane daban daban to wace irin mu'amula ce bai iya, 27years ace dashi yaro ace dashi bai da hankali wannan wace irin rayuwa ce!?
"Hafeez."! Muryar mahaifin nasa ta dawo dashi nutsuwarsa ya bud'e idanunsa yana kokarin kauda 'bacin ran dake fuskarshi....." Na'am Dady." Yafada yana kallonshi.
Professor Yace."Abinda Doctor Hisham ya fad'a a kanka gaskiya ne ko."? Ba tare da wata gargada ba yace."Hakane Dady."! Professor ya tsira masa idonsa yana kallonsa lallai Hafeez bai da kunya, Yace."Okey to na fahimta, ina so ka bud'e kunnanka da kyau ka saurareni, ni ban hanaka aure ba amma ina so kasani sai naga canzarwar ka akan yanayin d'abi'unka sannan zan amince maka da kayi aure." Yana gama maganarsa ya mi'ke ya fice daga dakin hannunsa rike da cot d'inshi da ya cire a mota........Ya