Showing 12001 words to 15000 words out of 46466 words

Chapter 5 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt

wallahi! Ganin tana kuka sai hankalinsa ya tashi ya karasa inda take yana kokarin rungumota tayi gaggawar kaucewa, ya wani had'iyi miyau! yana kallon 'yan nonowanta da suka soma girma ya kai hannunsa zai shafasu da sauri ta buge hannunsa jikinta na wani irin rawa! take kokarin shiga gidan, ya riko gyalenta, wuyanta a shake tilas ta tsaya domun ta gyara wannan damar Alaji Bawa ya samu ya rungumeta ta baya ya zuba dukanin hannuwansa kan nonowanta yana murzawa! Asiya tasa kuka tana tureshi, yana sake ru'kun'kumeta a jikinsa so yake ma ya cusa ta cikin katuwar babbar rigarsa yanda zaiji dad'in ligwigwitata, ita kuma ta'ki bashi dama sai kuka takeyi tana cire hannunsa dake nononta wanda ke mata zafi sakamakon murzawa da yakeyi......Hannunsa guda ta gartsawa cizo aikuwa ya saketa da sauri yana dubawa hannunsa har ya huje ga jini nan ya fito, ta kalleshi taga duk ya wani burkice idanunsa sun sauya, tace"Azzalimin tsoho makiri ta Allah ba taka ba, insha Allah Allah sai ya bimin hakkina."! Tana gama maganarta ta shige gida da sauri! Allah yasa Gaje na 'kuryar dakinta, zama tayi kan shimfidarta ta hada kanta da gwiwa tana wani irin kuka mai tsuma zuciya.
Alaji Bawa kuwa kwata'kes! yayi yana kallon Guri guda tsafar shiga rud'u da tashin hankali kamar wannan 'yar ficiciyar yarinyar ce ke zaginsa, lallai dole ya dauki tsatstsauran mataki a kanta tunda bata da kunya, Gaban babbar rigarsa ya kalla yaga yanda katuwar jijiyarsa ta kumburo kamar zata fito waje! Jingina yayi da jikin bango (garu) yana sakin nishi da ajiyar zuciya! wata irin muguwar sha'awar yarinyar ce ke taso masa, dole ne ma a dawo da daurin auran gobe domin ya samu biyan bukatarsa.
Fita yayi daga zauran yana baza babbar rigarsa duk dan kada jama'a su fahimci abinda ke faruwa dashi, sai washe baki yake yana amsawa gaisuwar jama'ar dake gasheshi, Yana isa gidansa, ya shiga yana 'bata fuska matayensa da wasu daga cikin 'yayansa suna zaune cikin wata katuwar rumfa mai mugun tsayi da fad'i, dakuna takwas ne a cikin rumfar, kowa jikinsa na rawa yake masa sannu da zuwa, babu wanda ya amsawa a cikinsu sai ya watsa musu harara yake yi, idanunsa yake rarrabawa kan matayen nasa, ko wacce ta sunkuyar da kanta 'kasa gabanta na faduwa babu shakka tunda suka ga mijin nasu ya shigo da irin wannan fuskar to an 'bata masa rai ne! Ya sauke idonsa kan Larai dake bawa d'an 'karamin d'anta nono yace."Larai." da sauri ta d'ago kanta tana kallonsa, "Na sake ki saki uku."! Larai ta fasa wani irin ihu! tana dora hannunta aka tace" Alaji me ya faru? me nayi maka ka sakeni saki har uku! ina zan kai 'yayana."? Ya gya babbar rigarsa yana harararta yace."Sai kin yi min wani abu zan sakeki nine nayi niyyar sakinki saboda zan maye gurbinki da yarinya 'kan'kanuwa Asiya 'yar gidan Mai shaniya, sannan kina maganar 'yaya ki aje min 'yayana ki 'kara gaba dama ke kad'ai kika zo." Larai ta dinga rafsa ihu tana fad'in "Alaji ka cuceni wallahi Allah sai ya saka mun, sai da ka bari na saki jikina da kai na haihu har sau uku sannan zaka rabani da 'yayana."! Alaji Bawa Ya buge babbar rigarsa ya juya zai fita, Hansatu Uwar gidansa itace bata jin shakkarsa sosai saboda ita ko ya saketa bata fita itace kume keda manya 'yaya a gidan tace wallahi ba zata fita ba zaman 'yayanta take haka yayi hakuri ya kyaleta dan Hansatu masifaffiya ce, Tace" Yanzu kai Alaji ko kunya bakaji ba kazo kana fad'in zaka auri jikanyarka dan Wannan yarinyar sai dai kayi jika da ita wallahi Alaji Bawa kaji kunya budurwar zuciyarka na bani mamaki wai wane irin abu kake nema ne yanzu kaci zamaninka kuma kace dole sai kaci na wani."!
Yace."Ai Hansatu ba zaki gane ba tunda ke yanzu kin zama galli ga horo har ni zaki cewa mai nake nema yanzu, to bari kiji jin dadi da nutsuwa nake nema shiyasa naje na zab'o yar 'kan'kanuwar yarinya domin in barje gumina dukaninku kun zama taron tsintsiya babu shara ko wacce ta bude kamar bakin rijiya ni kuwa yanzu ne ma nake tashena nake 'kara jina namijin gaske." Yakarasa maganarsa ba tare da yaji kunyar 'yayansa ba dake zaune a gurin. Hansantu tace"To Allah ya kyauta maka ya shiryeka kuma idan zaka shiryu kada kuma ka manta da cewar duk abinda kayi wa dan wani sai anyiwa naka wallahi kaima dai gashinan ka haifa ehee! yanda kake auran 'yayan mutane kana saki kamar ka samu tumakai." Ya wani tura hularsa 'keya yana shafa farin gemunsa yace."Hansatu kanki akeji wai mahaukaci ya fad'a rijiya, ni babu wanda zai hanani jin dad'in rayuwata." Fita yayi ya nufi fada domin ya shaidawa maigari cewar ayi shela a sanar da jama'a gobe ne daurin auransa da Asiya dan ta katifa da ledar daki da labulaye duk zai sha mata baida matsala.....
Larai kuwa tana kuka 'yayanta na kuka ta soma hada kayanta su Hansatu na bata hakuri haka ta had'o kayanta cikin ghana masgo ta fito yana fyatar hanci 'yayanta na rirri'keta suna kuka! da kyar su Hansatu suka janyesu ta fita daga gidan cikin bakin ciki da takaicin Alaji Bawa.


*****
Hafeez kuwa tun daga ranar da al'amarin nan ya faru Daddynsa ke fushi dashi sosai ya bashi hakuri amma ya'ki hakura ita kanta Mommy sai da tayi masa fad'a irin wanda bata ta'bayi masa irinsa ba, hakuri kawai yake bata yace." Insha Allah hakan ba zai sake faruwa ba.


Suna zaune a daining suna karyawa, ya sauko 'kasan palon yana cikin kananun kaya as'usel wando iya gwiwa tree qutar sai t-shart mai karamin hannu ta matse shi sosai kanshi yasha gyara sai kyalli yake yi hade da sajen fuskarshi, a hankali yake karasowa inda suke Professor na ganinsa ya 'bata rai mikewa yayi yana daukar wayoyinsa zai bar gurin dama ya gama break din ya tsaya ne suna magana da Farhana kan karatunta, Hafeez yayi sauri rike hannunshi yana marairaice fuska yace."Daddy wai har yanzu baka hakura ba dan Allah ka daina wannan fushin mana." Professor yace."Ka riga ka gama kaini karshe Hafeez ace kai ba zaka xauna ka kimtsa rayuwarka ba, tun ranar da nayi maka fad'a baka sake zuwa ofis ba wato zuciya kayi kenan." Yace." Daddy naga ka dauki zafi da yawa ne bana son nazo mu sake samun sa'bani gaban mutane shiyasa amma kayi hakuri zan shigo yau." Professor ya d'an ta'be bakinsa yace."Idan kazo kanka kayiwa idan ka zauna ma a gida duk abinda ya shafeka ne ni dai nayi iya abinda zan iya."
Hanyar fita ya nufi ya mike da sauri yabi bayanshi yana sake bashi hakuri, da kansa ya bude masa mota ya shiga direbansa ya zauna a mazauninsa yana tsaye har motar ta fita daga gidan sannan ya koma ciki, sam baya son 'bacin ran mahaifin nashi, daining din ya nufa Farhana ta hada mishi break yana tambayarta me yasa bataje skull ba tace"Yau bata da lectures sai gobe, yana break kiran Huzaifa ya shigo wayarshi, suka gaisa Huxaifa yace."Guy yau zanyi tafiya fa zanje can branch dinmu dake legos amma ba zan wani dade ba." Hafeez yace."Okey to my friend Allah ya kiyaye hanya." Huzaifa yace."Guy ka kula min da gida dan Allah da my Wife kwana biyu ma baka zo dinnar ba." Yace."Ba najin dadi kwana biyu shiyasa amma kada ka damu idan na tashi a ofis zan shigo insha Allah." Huzaifa yace."Ayya ai ni mybe ma na sauka a legos dan yanzu shiryawa nakeyi." Yace."Okey zan my friend sai ka dawo kenan." Huzaifa yace."Insha Allah." Kashe wayar sukayi a tare, Hafeez na kur'bar tea yana jin yanda duk tsigar jikinsa ke mi'kewa, kasancewar ya tunano siffofin jikin Safina a take yaji sha'awarta na taso masa, tun ranar da yayi sex da Titi yake jinsa wani sama-sama! daurewa kawai yakeyi saboda bai da mafita Titi na gida tana jinyar kanta ballanta ya kirata ta rage masa zafi, yanzu kuwa dama ce ya samu da zai lalla'ba gidan abokin nashi Ya biya kanshi bukata yanda yake so ba tare da wata fargaba ba, idanunsa ya lumshe yana dan tura lips dinshi a baki ya mi'ke jikinsa a sanyaye zai bar gurun. Mommy tace"Ya ka tashi baka gama break din ba." Yana layi yace."Mommy bana jin zan iya 'karasawa jiri nakeyi da alama ciwona ne zai tashi." Tace"Wai Hafeez wannan wane irin ciwo ne da baya jin magani." Ya kalleta da idanunsa da suka risina yace."Mommy ki tambayi Daddy shi yasan kome ke damuna." Ya juya yana tafiya, tace"To kada dai ka manta kayiwa Daddynku al'kawarin zuwa ofis dan Allah ka daure ka shirya ka tafi." Ya shafa tarin sumar kansa yana dan mutsika goshinsa yace."Mommy koda naje ofis za'a yi abinda bai kamata ba kin san halin daddy bai da hakuri ni kuma ko naje wallahi ba zan wani iya aiki ba a yanda nake jin jikin nan nawa." Mommy tace"To Allah ya sawake amma dai ka kirashi a waya ka fada masa abinda ke faruwa."
Murmushin takaici yayi yace."Mommy wallahi bazai yarda ba cewa zaiyi karya nakeyi kawai ki kyaleshi." Mommy tace"Kace kawai yau na shirya tashin hankali a gidan nan dan cewa zaiyu nice na hanaka zuwa." Ta'be 'karamin bakinsa yayi yace."Mommy kada ki saurareshi dan Allah." Mommy ta bude bakinta tana kallonsa cikin mamaki! Sauri sauri yake hayewa sama, ya bude dakinshi ya mai da kofar ya rufe zubewa yayi kan bed yana lumshe idonsa, ajiyar zuciya yake saukewa daki-daki yana matsala pillow da sake rungumeshi a kirjinsa, ya jima jikin wannan halin kafin ya mike da mataccan jiki ya nufi toliet wanka yayi ya fito duk kamaninsa sun sauya Hafeez mugun fitinanne na ina niha! A gurguje ya shiya cikin rigar atampa ja da rashin fari yayi amfani da farin wando jins mai fashashshiyar gwiwa botiran rigar ya saka ya gyara links din hannun rigar ya dauko wani abun wuya ja mai 'kulalai ya saka a wuyansa, agogo ya daura mai kyau da tsada ya fesa turaransa mai kamshi ya dora f_cap dinshi fara kal da ita saman kanshi ya zauna gefan gado yana sanya safa a kafafunshi gabakidaya ya dokanta ds Safina so yake kawai yaje ya dand'anta yaji ita yaya kalar dadinta yake, wani had'addan booth ya saka a kafafunshi mai fari 'kal dashi! Hafeez yayi masifar kyau! sai ka rantse da Allah ba bahaushe bane, duk sanda yayi irin wannan shigar mutane da yawa na shagala gurin kallonshi tanayi masa bala'in kyau! shima sanin da yayi yana kyau yasa yake yawan yin ta, Daddynsa kuwa ya tsani irin shigar duk ranar da yaga yayi irinta bala'i yake masa sosai ya dinga kiransa da kafuri, shi kuwa yayi kunnan uwar shegu dashi
Mommy na ganinsa na sakkowa tace"Allah yasa dai ofis din zakaje." Dan ya mutsa fuskarsa yay yace."Eh Zanje amma kafin nan zan danje wani guri." Tace"To Allah ya kiyaye myson ka kula da kanka." Yace."Insha Allah Mommy sai na dawo." Fita yayi cikin wata irin tafiya ta had'ad'dun maza ya nufi parking area wata arniyar Peugeot ya bude ya ya shiga maigadi ya bude masa gate a guje ya fita daga cikin gidan sautin music na tashi ta cikin motar.




Pls kuyi sharing


*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK DIN NAN ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBARTA KIYI MIN WATA MAGANA*








_Muna siyar da less da manya da kananu Materials manya da kananu atampopi manya da kananu shaddodi manya da kananu mayafai masu kyau kalar 'yan birni kayanmu masu kyau ne da sauki! muna bada sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai a ko'ina a kowa ne gari kike za'a kai miki kaya masu sari ku garzayo ku kwashi garabasa hakanan masu siyan da'i-d'ai kuma kada a barku a baya, kayanmu masu kyau ne kuma irin wanda ake yayi zakiyi ficce kiyi zarra cikin 'yan uwanki mata kana kuma kullum maigida na ganinki tamkar sabuwar amarya, Siyan nagari mai da kudi gida_
*Sai kunzo*








*IDAN KINA BUKATAR LITTAFIN NAN ZAKI TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.....0542382124.......BINTA*
UMAR GTBANK
IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA SAI KI SAMENI TA WANNAN NUMBAR.....07084653262.....ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA




*MUTANANMU NA NIJAR IDAN KUNA BUKATAR LITTAFIN ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS.......90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*






*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR*
WhatsApp
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~


*PAID BOOK!*


*Free Pege8*
Koda ya isa gidan Huzaifa maigadi baiyi wani jinkiri ba ya bude masa gate saboda yasan matsayinsa a gurin maigidan, jiki na 'bari ya 'karasa inda yayi parking din motar tashi ya bud'e masa motar yana rankwafawa had'e da fad'in''Yallabai barka da zuwa." Hafeez ya fito daga motar a nutse yace."Barka dai Iliya." Hannunsa na dama ya mi'ka masa ba tare da 'kyankyami ba, Iliya maigadi ya rike hannunsa yana washe baki yace."Sai dai kayi rashin sa'a wallahi d'azu maigidan yayi tafiya kuma ina jin zai kwana biyu." Hafeez yace."Ayya! munyi waya dashi kafin ya tafi kada ka damu nasani zan shiga mu gaisa da madam ne." Malm Iliya yace."To to a fito lafiya ranka shi dad'e." Hafeez ya zura hannu cikin aljuhun jins din dake jikinsa dubu biyar ya mi'ka masa yace."Gashi a siyawa yara sweet." Malam Iliya ya washe hakora yana fad'in "Godiya nake yallabai Allah ya kara arziki." Hafeez yayi gaba ba tare da ya sake cewa komai ba dan 'ka'idarsa ne baya yin kyauta ya tsaya yana amsa godiya duk abinda yayi wa mutum to dan Allah yayi ba dan wata niyya ba ko dan a gode masa.
Safna na zaune a parlo taci uwar kwalliya cikin wani material wanda akayiwa wula'kantaccen d'inki wayarta ce a hannunta kana kallonta zaka fahimci ranta a 'bace yake, wannan tafiyar ta Huzaifa ba 'karamin 'bata mata rai tayi ba, tafiya irin wannan bagatatan! babu shiri gashi tayi tayi su tafi tare ya'ki, ita ta riga ta saba da sex duk da Isha'ik sa'i da lokaci yana zuwa idan yayi irin wannan tafiyar yana d'ebe mata kewa amma dai ba kamar Huzaifan ba data saba dashi sosai, yanzu ma wayarta ce a hannunta tana so ta kira Isha'ik d'in ta fad'a mishi yazo da daddare dan gaskiya ba zata iya bacci ba sai an zurkud'a mata, wani masifaffan 'kamshi taji ya doki hacinta, ta dago kanta da sauri saboda tasan mutum d'aya shike amfani da turaran, Shi ta gani tsaye a bakin 'kofar shigowa ya wani 'kureta da shu'uman idanunsa yana sakin wani miskilin murmushi,
Ji tayi kamar zata suma dan dad'i, ta mike da sauri tana d'an buga tsalle sassan jikinta suka motsa mussaman nonowanta, da sauri ta 'karasa bakin kofar tana fad'in "Welcom hand some." Hafeez ya d'an d'age mata girarsa guda yana bin ilahirin jikinta da kallo yace."Kinji dad'in ganina ko."? Ta wani lumshe ido tana shashshekar dariya tace"Sosai kuwa Wallahi naji dadi dama kewa duk ta dameni ka shigo ciki mana."
'Dan ma'kale kafad'a yayi yace."Um-um! nan ma ya isa nazo dubaki ne mijinki ya kirani a waya yayi tafiya yau ko."? Safna ta wani marairaice fuska tana shirin yin kuka tace"Eh ya tafi legos zaiyi sati biyu a can shine nace ya dam'ka amanata a hannuka."
Murmushi yayi yace."Naji dad'i da kika za'bi amanata kan ta sauran abokanmu.'' Murmushi takeyi tana dan matsawa jikinsa ta rike hannunsa guda daya cikin kasa kasa da murya tace"Amma anan zaka kwana ko."? Dan zare mata ido yay ya girgiza kansa alamun a'a yana ta'be bakinsa.
Hannunta ta sanya ta ratsa 'kungunsa tana wani lumshe idonta, jinta a jikinsa ya sanya hankalinsa ya soma tashi, ya daure dai har suka isa cikin palon ya zauna kan kujera yana cire hular kanshi, Cinyarsa ta haye tana shafa had'addan sajen da ya 'kawata kyakkyawar fuskarsa, cikin kasala da muguwar sha'awa tace"Gaskiya kayi min kyau yau sosai! lallai ka amsa sunanka Hand some ko wane dressing kayi yana maka kyau! Allah kana burgeni bakad'an ba."
Hafeez dake lumahe idanunsa ya kalleta yace."Nima kina burgeni sosai kina muhimman abubuwan dake jan hankalina a kanki." Kansa ta kamo ta d'ora saman kirjinta ta wani rike sosai ta goga masa nonowanta a fuskarsa tace"Nasan dai har da wad'annnan abubuwan dan na lura duk sanda kazo hankalinka kaf na kansu."
Ya d'an d'ago kansa yana kallon manya manyan nonowanta da suke wani sake kumburowa dan har sunfi na Titi girma, ya sauke zazzafa ajiyar zuciya yana wani irin huci! ya kai hannunsa kai yana shafa samansu a sar'ke! yace."Sosai kam wannan ballon naki na masifar gigita min lisaafina."
Shashsheka tayi tana sake tsiyaya! ta ban'kare masa kirjinsa sosai ta kai hannunta ta bayanta ta zage zif d'in rigarta a hankali ta soma sabule rigar suka bayyana kan idanunsa, le'bansa ya shiga lasa yana sake d'age gira da kanne ido guda, Da kanshi ya 'balle briziyar nonowan suka bayyana, ya wani gigice sosai ya mi'ke kan kujerar ita kuma ta raba 'kafafunta a kansa tasa masa nononta guda a bakinsa ya shiga tsotsa kuwa kamar mayun wacin zaki! Shid'ewa ne kawai Safna ba tayi ba amma babu shakka tayi masifar kaiwa ma'kura tana kuma masifar jin dad'in yanda Hafeez ke tafiyar da ita, sosai ya iya romantinc duk sun gigice ita a wannan gabar so take kawai taji an soma zurkud'a mata, dan har tayi fatali da kayan jikinta tana kokarin kwance masa blet ya hanata,mi'kewa yayi zaune yana kallonta, ta koma wata iri ya lura kamar ma tafi shi jaraba, Yace."Kiyi hakuri ba zan iya yin wani abu dake ba, ina mutukar jin nauyi ace wani abu ya shiga tsakaninmu kina a matsayin matar abokina." Safna tasa masa kuka tana nani'karsa magiya ta shiga yi masa hawaye na zuba! tace"Wallahi tallahi yau zan iya mutuwa idan bakayi sex dani ba Hafeez na gama kwadaituwa dakai wallahi bakaji yanda gindina ke min 'kyaikyayi ba ka taimaka min dan girman Allah! abokinka babu abinda zaice dan kayi sex dani dadi ma zaiji tunda ku abotarku ta gaskiya ce na tabbata kai ma zakayi masa rana watarana."
Tausayi ta bashi sosai ganin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login