Showing 6001 words to 9000 words out of 46466 words

Chapter 3 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt

jima yana kallon guri guda tun bayan fitar mahaifin nasa daga dakin yake ta faman tunane tunane! wane d'abi'u yake yi ne? Yana sallah yana salati yana azimi da zakka ya sauke farali har sau biyu to menene abinda yake yi wanda ya kafurcewa musulunci.....Shan taba(Sigari) ko kuma saka 'kananun kaya da yin aski sune laifi? to kuwa idan hakane ashe zai ta dawwama bashi da aure akan me? kamar yanda yake da ra'ayin ri'kau shima haka yake dashi kan abinda yasa kansa, saboda haka ko ya amince masa da yayi aure to ba zaiyi ba wallah! ai ba lallai sai ta hanyar aure bane zai biyawa kansa bukata, dole ne ma ya dauki shawarwarin abokainsa domin cikar muradinsa insha Allah kuma bazai kara yi masa maganar aure ba duk ranar daya bukaci yayi auran shi kuma zai ce dashi bai shirya ba." Shi kadai yake wannan sa'ke-sa'ken a cikin ransa.......Ya amince da shawararsa ta kar'she xai amsa gayyatar abokanansa zuwa gidajensu.


******
Tana takure jikin dangar kara inda garken awakai yake tana kwance dogon gashinta daya jike jagab sabida jidon ruwa, wani lafiyayyan ba'kin gashi ne mai kyalli sai dai yayi masifar daud'a sai warin manshanu d'anye yake, tana gama tsefewa ta dauki manshanu ta kuma kaftawa a kan kana kuma ta shiga tufkewa gashin da hannunta........"Ke dan ubanki zo nan."! Muryar Gaje ce ta daki dodon kunanta, da sauri ta mi'ke ta nufi kicin inda take aikin raba abinci......Gaje ta watsa mata ruwan dake cikin kwanon da tayi kwasar towo tana harararta tace"Maza dauke min kwanukan abincin nan kije ki jera minsu cikin dakin kan tabarmar da mahaifinki ke cin abinci."


'Kwallah na 'kokarin sauko ta d'an karkad'e kod'ad'an zanin atamfar dake cikinta....Gaje ta d'aga abun ruwan kwasar towon ta watsa mata a jikinta gabadaya tace"Gashinan na watsa miki gabadaya sai ki karkad'e! Ja'ira mara mutumci yanzu ke a haka har wata tsabta ce dake? Zaki kwashe min kwanonin abinci ko zaki tsaya karkad'ewa."! Cikin tsawa tayi maganar wacce ta sanyata zabura! da sauri ta soma daukar silbobin abincin hannunta na rawa ta nufi dakin nata.
Gaje taja matsiyacin tsaki tace" 'Yar iska yarinya da ido kamar na mayu." Asiya ta dawo da sauri ta dauki 'karamar silbar dake dauke da miyar karkashi, bisa tsautsayi hannunta ya goce miyar ta zube a jikin Gaje da kuma 'kasan gurin."
A fusace! tace"Ni kika zubawa miya a jiki Asiya."? Tuni jikinta ya shiga kyarma ta zube a kasan gurin tana hawaye "Dan Allah babata kiyi hakuri wallahi ban sani ba."
Gaje ta kai mata wani wawan kutufo a fuska, a take bakinta ya fashe! Gaje ta fito daga kicin din afusace! taje ta dauko wata murtukekiyar bulala dake tsa'kale a tsakar gidan, kawai tana zuwa ta shiga labta mata a jikinta.
Asiya Ihu takeyi a gurin tana sosa jikinta, hakuri take bata amma kamar 'kara zugata takeyi lafta mata kawai takeyi a jikinta kamar ta samu jaka.
Aguje! ta tunkud'eta! tayi waje da gudu kanta babu dankwali tana wani irin kuka, taje ta 'buya bayan wata katuwar bishiyar mangwaro.....Gaje ta fito daga gidan tana hakki! hannunta rike da bulalar tana rarraba idanunta a gurin, da taga bata ganta ba sai ta girgiza kanta ta juya tana fad'in "Duk inda kika shiga kika fito zaki shigo gida ki sameni ne."




Kuyi sharing 👏🏻






*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN......0542382124.....BINTA UMAR GTBANK.....IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA KI SAMENI DA WANNAN NUMBARS 07084653262_08089965176.......ZAN FA'DI YANDA ZAKI BIYA*




*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA BUKATAR BIYAN KUDIN BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*








*IDAN KINA DA BUKATAR VIP GRUOP TO SAI KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR*
WhatsApp
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*


*🌎MANAZARTA WRITES ASSO*
_'Kungiyar Masu Nazari da Aiki da Ilimi_
~~~~~~~~~~~


*PAID BOOK!*




*Free Pege5*
Takure jikinta tayi jikin bishiyar mangwaron tana wani irin kuka mai tsuma zuciya, jikinta sai rawar d'ari yake kasancewar lokacin sanyi ne gashi Gaje ta watsa mata ruwa ajikinta, kuka take sosai tana tunano irin ba'kar azabar da matar babanta ke gana mata, tunda ta taso ta fahimci cewar ba itace mahaifiyarta ba dan 'ke'ke da 'ke'ke! Gajen ke tabbatar mata da ba itace ta haifeta ba, munafukar uwarta ta mutu dan haka da haihuwarta gwara babu, duk aikin gidan itace keyi tun bata kai shekarun hakaba take jidon ruwa yini takeyi aiki! a gidan Gaje ta hana babanta yasa ta a makaranta tanaji tana gani 'kawayenta zasu tafi makarantar allo ita kuma Gaje ta dora mata tallah! bata da sutturar arziki duka kayanta kala uku ne, sai tayi wata guda ba tayi wanka ba, dakin da take kwanciya guntuwar tabarma ce da kullin kayanta wanda take filo dasu, ko fitila babu a dakin gashi dakin irin na kasa ne ya rube kasansa duk danshi, rana zafi sanyi haka take rayuwarta cikin dakin, Gaje sau daya kacal take bata abinci a rana shima sai babanta na gidan, sannan zata zuba mata idan baya nan sai dai ta sud'e ragowar tukunya ko kuma idan tazo wanke wanke ta sud'e kwanuka, duk sanda Gaje taso yi mata mugunta data gama abincin zata jika tukunyar da ruwa, kuma ta hanata, haka take yini da yunwa ga aikin wahala.
Hawaye ta share ta kwanta kasan bishiyar jikinta na wani irin rawa zazzabi ne keson kamata, lumshe idonta tayi tana tunani gwara ayi mata auran ko ta samu sassaucin wannan masifa! Hasken torchlight ta gani a kanta! mike zaune a furgice tana zare ido. babanta ne tsaye a kanta, kafin tayi wani yun'kuri ya gaura mata mari! "Dan ubanki nan kikazo kika kwanta saboda kin san kinyi laifi ko?
Hawaye ya soma gudana a kuncinta murya na rawa tace" Baba kayi hakuri."! Yace."Ni bani zaki bawa hakuri ba Gaje zaki bawa hakuri saboda baki da kunya kiyi mata 'barna saboda ta hukuntaki sai ki tunkud'eta ki gudu! to kina da wani gidan ne bayan wannan."? Ta shiga girgiza kai tana hawaye.
Ya buga mata razananniyar tsawa! da fad'in "Tashi muje ki bata hakuri Kafurar yarinya mata na wahala dake kina mata rashin arziki Allah dai ya kusa rabani da wahalar ki idan na kaiki dakinki na huta da wahala."
Da sauri ta mike tana makyarkyatar jiki, tayi gaba yana binta a baya yana xaginta. Gaje na zaune a tsakar gida da kwanonin abinci a gabanta da alama basu dade da gama cin abincin ba, suka shigo gidan.
Tace."Malam a ina ka samota? yarinyar nan neman duniya nayi mata banganta ba." Yace."Tana can bayan bishiyar mangwaro ta kwanta." Gaje ta bude bakinta cikin mamaki! tace"Asiya masifa kike so ki jawo mana."? Shuru Asiya tayi tana takure jikinta." Gaje ta girgixa kanta tace"Allah ya shiryeki zo ki dauki wannan kwanon abincinki ne a ciki kije dakinki kici." Asiya jiki na kyarma taje ta dauki kwanon dake gaban Gaje ta daga buhun dake kofar dakinta ta shiga, dakin duhu dum'dum! haka ta laluba inda shimfidarta take ta zauna hannu na rawa ta bude kwanon abincin ta duma hannunta, Wayam! babu komai a ciki....Ta dinga lalube kwanon babu towo sai yau'kin miya dake biyo hannunta, Hawaye suka sake kufce mata! miyar ta shiga sud'a tana kuka da adduar Allah ya fitar da ita daga cikin wannan 'kangi na masifa, tana jin babanta da Gaje suna hira ta kasa kunnanta sosai Taji suna ambatar sunan mutumin da tayi masifar tsana a rayuwarta, Alhaji Bawa Mai kalwa! Sunansa kadai taji gabanta faduwa yake yi! ta tsaneshi dan iskan tsoho ne! yafi a 'kirga yana tare ta a rafi yana so yayi lalata da ita, da kyar take tsira daga hannunsa, tunda tagane sai ta sauya hanya ta daina bi ta inda zai ganta, kafin ta dawo daga tunaninta taji babanta na fad'in" Wallahi kuwa Gaje wani hanin ga Allah baiwa ne maigari na tabbatar min da cewar yaronsa ba zai aureta ba sai kawai Alhaji Bawa yace shi zai aureta a take ya bada sadakinsa dubu bakwai ga dubu biyar na bada la'adar dubu biyu a fada."


Gaje ta rangwad'a bud'a tana fad'in "Yanzu naji magana Malam kace kwana biyu zamu daina rashin abinci Alhaji Bawa mai kalwa shine ya bada sadakin Asiya kai naji dadin wannan lamari wallahi mutumin nan ya taimakemu sosai da ya rufa mana asiri! Asiya tayi dacan miji." Mai shaniya yasa dariya yana fad'in "Wallahi kuwa ni sai nafi son ma ta auri Alhaji Bawa din kan ta auri Isma'il din, a gaskiya naji dadi kwarai da shawarwarin da kike bani." Cikin makirci tace"Haba Malam Asiya fa 'yata ce kada kaji komai."


Asiya tsame hannunta tayi daga cikin kwanon miyar da take lasa, gabanta ya shiga faduwa, jikinta yayi sanyi! Babanta ne ya bada auranta ga Alhaji Bawa, wannan mugun mutumin tsoho mai mugun son kansa, mugu mai zalintar iyalansa, kaf garin babu wanda bai san abinda yake ba, auri saki yake yi 'yaya a gidansa sunfi hamsin ko wanne da uwarsa, me yasa babanta zaiyi mata irin wannan auran? a take zuciyarta tace"Kwadayi ne ya jawo da kuma bin shawarar matarsa gaje! Hawaye ya wanke mata fuska! a fili gaje na nunawa babanta tana kaunarta amma a bayan idonsa tayi ta azabtar da ita, gashi dai yanzu 'kiri-kiri ta bata abincin a gabansa! shi zai dauka da gaske abincin ne ashe ita tasan abinda ke cikin kwanon, bata ta'ba kukan maraici ba irin yau! tabbas da mahaifiyarta na raye ba zata bari ayi mata irin wannan auran ba,
'Dan kwanciya tayi gefan tabarmarta tana kuka da tunanin irin rayuwar da zatayi a gidan Alhaji Bawa da manyan matansa da sukayi jika da ita da kuma garadan samarin 'yayansa.


****
Garau! ya tashi a sakamakon shan tablet din da Dr Hisham ya bashi jiya ya dan samu sassauci, ya sauko 'kasa cikin shirin fita ofis, as'usul yana sanye da 'kananun kayan Jins da t_shart mai karamin hannu fara tas da ita da adon heart baki a gaban rigar, sai yayi amfani da f-cap 'baka takalminshi booth baki hannunsa daure da agogon fata shima baki, yayi kyau sosai sai kamshin turare yake yi, kyakykyawar fatarshi tayi luf luf sai daukar ido, take Hafeez ba fari bane amma kalar fatarsa nada wahalar samu dan ko ke mace kikayi dace da irin fatarsa to zakiyi farin ciki kuma kiyi tun 'kaho, yana da wani irin karamin baki mai daukar hankali da siririyar fuska kana yana da manyan idanu maidaidaita masu tsananin daukar hankali, bai da fara'a sosai kuma baya shiga abinda bai shafeshi ba, yana da masifar tsabta da kuma son kamshi, baya kuma ya son raini shiyasa ma bai fiye tara abokai barkatai ba, aminansa Isha'ik da Huzaifa da suka taso tare sukayi komai na rayuwarsu a tare dasu kawai yake sakewa, wannan abotakar tasu har iyayensu sun san da ita......Daning ya samesu suna break fast, tun kafin ya karaso Farhana dake cikin shirin tayi skull take dariya, Tace."Mommy kinga bro yaji sauki gaskiya Dady Dactor Hisham yasan aikinsa." Prof dake goge bakinsa da tissue ya dan kalli Hafeez din dake gyara kujera domin zama, cikin zuciyarsa yace dama ai cutar tashi ta karya ce idan gaskiya ne ai bai ci ace ya warware hakaba." A zahiri kuwa cewa yayi shiyasa ai na kasa rabuwa dashi Hisham yasan aikinsa." Hafeez na zama ya kai mata rankwashi a kanta yana shan kunu yace."Kin zama magulmaciya ko."? Dariya takeyi tace"Allah bro kamar bai kaine jiya kake mur'kususu ba." Yace."Shiyasa naga kina kuka ko." Tace"Tausayi ka bani."
Murmushi yayi yana girgiza kansa, ya kalli mahaifin nashi dake sakin murmushi yana kallonsa yace"Dady barka da asubah." Professor Ali yace."Barka dai ka tashi lafiya ya 'karfin jiki."? Yace."Daddy jiki yayi sauki." Mommy tace"Myson ka warware tunda gashi kayi shiri da alama yau ofis zakaje ko."? Yace."Eh Mommy yau Daddy ya zauna zanje na kula masa da companynsa." Professor Ali yayi mirmushi mai kayatarwa yace."Zan zauna a gida amma zuwa karfe goma sha biyu zaka iya ganina domun nazo naga yanda kake huld'a da jama'a da kuma ma'aikatan gurin." Ajiyar zuciya ya sauke yace."To shikkenan Daddy da naso ka huta a gida tau kada kaji shakkar komai zan tafiyar da harkokinka." Professor Yace."Shikkenan xan zauna kamar yanda ka bukata din, amma idan naga kuskure ranka zai 'baci."!
Murmushi yayi yace."Insha Allah sai dai a samu cigaba." Mommy ta hada masa break ya soma karyawa suna hira cikin nutsuwa har ya kammala, ya mi'ke a nitse hannu ya mikawa mahaifin nashi sukayi sallama, yace."Mommy sai na dawo." Tace."Myson Allah ya tsare." Yana kokarin fita ya amsa da "ameen Mommy." Farhana na gama break fast tayi musu sallama itama ta wuce skull Farhana na level 1 a jami'ar bayero, jami'ar da mahaifinta ya koyar kenan yanzu shekarunsa bakwai da yin Ritare a jami'ar sai kawai ya bud'e wani katafaran company mai suna *ALIYU ADAHAMA MOTORS AND SPIRE PARTS* Kyawawan motoci da babura kekuna masu kyau da tsada yake saukewa a company shi duk kalar motar da kake so zaka sameta cikin sauki da rahusa, company na dauke da ma'aikata kusan hamsin da suke ci a 'karkashinsa, komai na tafiya cikin tsari da wayewar kai, dan har 'kanun company na zuwa sarin kaya company ya basu cikin sauki da inganci, ma'aikatan company yawancinsu cristan ne da kwarori hausawan cikinsu kadan ne, suna aiki cikin tsari da ilimi dukaninsu da uniporm dinsu mai dauke da sunan company a jiki.


Tunda ya shiga cikin company ake bashi girma, ya dinga binsu a hankali a hankali suna gaisawa, kafi ya shiga ofis din mahaifin nashi, yana zama sakatare ya shigo da wasu takardu ya ajiye masa a gabansa, yace."Sir yauwa ka duba takardun sosai agreement ne da company yayi da mutum biyu zasu zo daukar kayan to sun bada rabin kudin.......Kafin ya 'karasa ya d'aga masa hannu yana d'an juyi kan kujerar ya cire c-cap din kanshi ya aje yace."Kaje kawai zan duba koma menene ok."?
Sakatare yace."Okey Sir." Fita yayi da sauri. Shi.kuma ya gyara zamanshi a jawo takardun yana dubawa, gashinan kamar dai yanda ya fada din hakane, mutane biyu zasu dauki kaya masu yawa kana kuma zasu bada sauran kudin....Ya ajiye takardun yana cigaba da duba wasu...........Turo 'kofar ofis d'in akayi, ya dan d'aga kansa a hankali yana kallon me shigowa, Titi ce ta shigo ofis din cikin kayan aiki riga iya gwiwa da karamin hannu wuyan rigar mai kwala kirjinta ya matse sosai 'katun-'katun nonowanta duk sunyo waje ta saman rigar ga cinyoyinta sai daukar ido sukeyi dake titi fara ce kal! kuma tana da kyau da diri gajera ce me fad'in 'kugu had'e da mazaunai masu fizgar hankali uwa uba na shanu da sukaso suyi mata yawa, gata da bala'in tsafta da gyara jikinta, Sauri dauke kansa yayi daga kanta gabansa na wani irin fad'uwa! Titi ta 'karaso gurinsa, ta d'an risina "Good morning Sir." Ba tare da ya d'ago kansa ba yace."Morning.'' Cikin turanci tace"Sir kana bukatar Coffe ne."? Ya d'an kalleta yana juyi cikin kujera, Yace."Jeki kawo." Titi ta juya da sauri tana mur'kuda mazaunanta, gigicewa yay da sauri ya mi'ke tsaye! yana safa da marwa a ofis d'in! Titi ta dawo ofis d'in hannunta rike da wani tire dauke coffe din a kai...... A nutse ya koma ya zauna kan kujerarsa, ita kuma ta karasa kusa dashi..."Sir gashi." Tafad'a tana d'an rankwafawa, nonowanta suka fito sosai, ya lumshe idonsa tare da tura lips d'inshi masu duhu a bakinsa, yana bud'e idonsa ya zube a kanta, a take ta fahimci halin da yake ciki domin dai lokaci 'kan'kani duk ya sauya idanunsa sunyi jawur kuma sun d'an risina ga fatar saman goshinsa ta wani tattare.!
Mirmushi tayi tace."Sir ko na d'ebe maka kewa ne."? Ya tsira mata idonsa yana kallonta tare da nazarin maganarta, Titi ta zagaya inda yake zaune ta zuba hannayeta a jikinsa tana shashshafa jikinsa tare da sakar masa kesses a fuskarsa, Hannunsa ya d'ora saman nononta ya latsa! ta wani gantsare tana dariya, ya 'kan'kance ido yana tsuke mata 'karamin bakinsa yace."Kin ta'ba yin sex."? Girgiza kanta tayi tana shafa lafiyayyar sumar kanshi tace"No ban ta'bayi ba Sir saboda ina tattalin budurcina nafi so na mallakashi ga mijina amma saboda yanda nake kaunarka zan iya mallaka maka kaina."


Wani killer smile yayi ya d'an d'ora fuskarsa saman nonon nata yasa harshe ya lasa a hankali yace."Dai-dai kenan! ni mutum ne mai 'kyan'kyami! kin bani sha'awa sosai kuma tsarin hallitar da Allah yayi miki ya burgini zanso naji yanda kike amma me kika tanadar min."? Titi ta ri'ke kansa dake saman 'kirjinta tana shafa sajensa tace"Sir zan jiyar da kai dad'in da baka ta'ba ji ba."! Ya d'ago kansa yana kallonta da wani irin mirmushi a fuskarsa, yace."Okey tashi tu'be kayan jikinki amma kafin nan jeki murza key a kofa."
Titi ta wuce da sauri ta kulle 'kofar ofis d'in, tun daga bakin kofar ta sabu'le rigar, daga ita sai brez da pant ta 'karaso inda yake, suma tana zuwa ta ciresu tayi tik da ita, Gabansa ya wani mi'ke! ya 'kankance idanunsa, yana sauke wata irin zazzafar ajiyar zuciya ya mi'ke! hannunta ya ri'ke suka nufi wata shirgegiyar kujera me kamar gado dake ofis d'in ya kwantar da ita, Titi ta kwanta sosai had'e da bud'e masa kafafunta, blet d'in jikinsa ya shiga kwancewa idanunsa kuri kan brest din titi ya zare wandon joystick dinshi tayi tsalle ta fito, a d'imauce! titi ta mi'ke zaune! ta kama joystick din da hannuwa biyu ta shiga shafawa tana lasa da harshenta, Nishi ya shiga saukewa yana shafa kitson attachment din dake kanta, Sosai Titi Take sucking dinshi yana sakin wani irin ihu! da gurnani, ya d'inga marmatsa nonowanta, yana sake tura mata a bakinta, Kwantar da ita yayi ya hau kanta ya rike joystick d'inshi da hannunsa ya wage kafafunta da karfin gaske yake kokarin shigarta, yana nishi! da cizar lips titi ta daure sosai ta bashi had'in kai har ya rasta jikinta, yana jinsa cikin wata duniya ta daban! ya rasa nutsuwarsa gabakidaya wani irin ci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login