Showing 27001 words to 30000 words out of 46466 words

Chapter 10 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt

Tinde da rarrafe ya iske inda wayarsa take, ya samu ya d'auko da kyar ya zauna yana rintse idonsa zufa sai kwaranya take da jikinsa, hannunsa na kyarma ya nemi numbar dravar sa Emanuel wanda ya koma Musa, saboda tsabar 'kin musuluncin Baba Tinde yace shi ba zai kirashi da suna Musa ba da sunansa da ya daukeshi aiki zai kirashi wato Emanuel........Emanuel ya daga wayar da sauri ya bude baki zaiyi magana yaji muryar ogan nasa a sha'ke! "Emanuel maza maza!! kazo da mota ka kaini asibiti bani da lafiya."!! Da sauri yace."Okey Oga ganinan." kashe wayar yayi ya dauki key ya futa yana mamakin to me ya samu ogan nashi, sai ya soma tunane tunane ko dai yarinyar nan ce tayi masa wani abun? shi yafi zargin ko wu'ka tasa ta yanke shi dan ta kubutar da kanta be kawo komai ba sai hakan, amma hakika yanda yaji muryar ogan nasa na futa da kyar ya gane yana jin jiki.




Kuka takeyi a cikin motar me shashshe'ka duk ta cika musu kunne gashi Mommy da Professor sunyi rarrashin har sun gaji sun zuba mata ido......Hafeez sai tsaki yake ja! wai shin wannan yarinyar wace irin ce sai bata hakuri akeyi ana rarrashinta tabi ta damu mutane da kuka shi wallahi ya tsani kuka kunnensa sai kud'a yake masa.
Sitiyarin mota ya buga da kar'fi! dan har sai da motar taso ta kufce daga hannunsa, cikin tsawa! yace"Ke! dallah malama kiyi wa mutane shuru haka duk kin bi kin damu mutane Allah Daddy zan tsayar da motar nan yarinyar nan ta futa ni wallahi ta cika mun kunne."!! Asiya tayi saurin saka hannunta a baki ta rufe hawaye na sake kwaranya a fuskarsa rayuwarta kawai take tunani da kuma tunanin shin wad'annan mutanan da suka dauketa mutanan arziki ne ko kuwa.! Gashi ganin farko da tayiwa me wannan maganar take jin wani bala'in tsoronsa duk da a cikin duhu ta kalli fuskarsa ta gane bai da fara'a kuma masifaffe ne ko ga yanayin maganarsa ma......Mommy tace"Kana dai jin yanda muke ta bata baki takasa yin shuru ni wallahi tausayi take bani kukan da takeyi zaisa ta samu sassaucin abinda ke damunta."
Yace."Mommy mu kuma sai akace ta shiga hakkinmu kawai daga taimako sai ta sa mana damuwa da ciwon kai! kowa da kika gani a duniyar nan yana da damuwa hakuri yake." Professor Yace."Ya isa malam ai tayi shuru masifar sai ta 'kare."! Hafeez shuru yay yana d'an jan tsaki 'kasa-'kasa.....Asiya gum! tayi da bakinta tana rarraba idonta a motar 'kamshin turaransu duk ya cika mata hanci gefe guda kuma tana tunanin Baba Tinde ita kanta tasan ba tayi masa da sau'ki ba! ai tunda ta gane lagon maza to kuwa duk wanda zai kawo mata wargi tasan abunda za tayi ta ku'butar da kanta, tana cikin wannan tunanin suka isa gidan, maigadi ya bud'e katon gate din gidan motar ta kutsa kai ciki, ko ina haske dal dal ga wasu shuke shuke sunyi shar shar dasu, wata katuwar rumfa taga sun nufa sai kace katin siyar da motoci zuciyarta ta sake tsinkewa, Hafeez yayi parking din motar , Bilya mai musu hidima da gida shine yazo ya budewa Prof motar ya futo yana fad'in Yallabai sannuku da zuwa, ya aka baro su Baba Inna wuro."? Professor yana zare glass din dake idonsa yace."Duk sunanan kalau Baba ma tace zata zo insha Allah." Bilya yace." Allah ya kawota lafiya, Ya juya yana wa Mommy barka da zuwa, ya dan risina Yace."Hafeez an dawo lafiya." Yana 'kokarin barin gurin yace."Lafiya lau muka dawo Baba Ina wuro tace zata zo gidan nan saboda kai wai dik kafi masu aikin gidan kirki da mutunci." Bilya ya washe baki yana fad'in "Kai naji dadi wallahi Allah ya kawota lafiya." Hafeez wucewa yay ya bar gurun, Bilya ya kalli Farhana da Asiya wacce take ta ra'bewa tana 'buya bayan Farhana yace." 'Yar fara ba'kuwa mukayi kenan! amma kuma ba tayi kama da 'yar 'kauyen Falgore ba." Farhana tace''Bilya dad'ina da kai cika baki kai komai sai kace 'kauyen Falgore kaima d'an 'kauye ne dan har gwara falgore kan garinku, kuma sai na fad'awa Inna Wuro cewar kullum kana kushe garinsu kaga daga nan sai ta daina zumud'in zuwa gurunka."Bilya yace."Afuwa Faratu dan Allah kada ki fad'a mata ai ni dake bata 'bace." Farhana tace"To kada na sake jin kayi maganar Falgore! Yace."Insha Allah ba zan sake ba." Ta kalli Asiya dake kallonsu, tace."Muje ko."! Asiya tabi bayanta zigwi zigwi gabanta sai fad'uwa yake girman gidan Professor yayi masifar bata mamaki bata ta'ba zaton zata tako kafafunta irin gidan ba, sai da suka shiga parlon ma ta sake sarewa, haske ko ina da wani kamshi maidadi da sanyi-sanyi maishiga jiki, ta dinga kallon tankamemen palon mai dauke da matattakalar bene uku, 'kasan sa palo uku kowanne da shirga shirgan kujeru hade da labuye to mach, ga wani dogon abu da tagani mai kujeru guda goma sha biyu ko wane 'bari shida shida ne, tsakiyar gurin daga sama wata fitila ce take futar da wani haske mai kyalkyali, kayan abinci ne reras kan daining table d'in.....Prof mutum ne shi mai tsananin sha'awar ta'adun india shiyasa da ya tashi yin ginin gidansa ya tsara komai irin nasu, gidan Professor tamkar gidan hamshakin maikudin india gidan prof tamkar gidan (Amita bachan) saboda yanda aka kashe masa kudi akayi masa tsari mai kyau da burgewa.....Asiya wata irin atishawa ta soma saki, sanyi Ac ya soma ratsata, Mommy tace"Farhana kuje dakinki tayi wanka ki bata kaya tasa sai ku sauko muci abinci tasha magani da safe sai mu zauna da ita."
Farhana tace"To Mommy.'' Tace."Muje ko." Asiya ta dinga d'ararewa tana jin tsoron hawa matattakalar benan gani take kamar zata zame ta fad'i, ties d'in sai daukar ido yake tana kallon kanta a jiki gani takeyi ma kamar glass ne! Farhana tayi nisa da hawa ta tsaya tana kallonta tace"Ki hawo mana kin tsaya ko bakiji abunda Mommy tace ba." Cike da tsoro tace"Tsoro nakeji." Farhana ta tsaya tana kallonta cike da mamaki, tagane da gaske dai tsoron takeji sai ta sauko ta kama hannunta tace "Muje na ri'ke ki ba zaki fad'i ba." Suka soma hawa benan, Asiya sai ri'ke hannun Farhana take tana rintse idonta, da kyar suka hau biyar Asiya ta tsaya 'kafafunta na rawa, sai hawaye shaaaaa! tace''Yanzu idan na hau waye zai sauko dani naga ko rabi bamu hau ba ni wallahi tsoro nakeji."
Ta bawa Farhana tausayi da dariya amma bata dara ba tace"Haba 'kawata babu fa wuya dandai baki saba bane kuma ta inda kika hau tanan zaki sauko da kanki." Asiya ta shiga share hawaye tana sha'kar majina itafa ta rantse ba zata hau wannan abu me tsayin ba!!!
Cikin d'amammiyar vest da short nickar yake saukowa daga benan shi, can ya hango su suna artabu, ya d'an tsaya yana kallonsu na minti uku nan ya gane kan abunda suke, Yace."Ke Farhana meye wai." ? Farhana tace"Yawwa big bro wai kaga tun dazu ta'ki hawa sama wai ita tsoro takeji har da kuka."


Abun yaso ya bashi mamaki! da kuma yayi tunani sai ya kauda mamaki, a d'azu kallo guda yay wa yarinyar ya gane 'yar 'kauye ce sosai da kuma yanayin yanda take maganarda He da he duk da cewar ba sosai take ba, amma mutumin birni dana 'kauye ya fita daban.
Inda suke ya nufa cikin wata iriyar tafiya yana wani cilla hannu da d'an d'aga kafa, ya karasa yana kallonta, Asiya ta risinar da kanta da sauri gabanta na bala'in fad'uwa, duk sanda za taga namiji da gajeran wando sai ta tuna Alaji Bawa da Baba Tinde, Yace."Ke! meye haka? dallah!! hau kada kiyi mana 'kauyanci anan."!!! Kasa kallonsa tayi gabanta sai bugawa yake yi.......Cikin tsawa yace."Ko bakiji abunda nace ba."!! Da sauri ta ri'ke hannun Farhana suka cigaba da hawa benan, yasa hannu kan tarin sumarsa dake bala'in ci masa kud'i yana sosawa, yana bin bayanta da kallo, gabakidaya rigar kamar ba jikinta take ba dik bayanta a bud'e ga wandon dake jikinta ya wani matseta sosai ya fito mata da zahirin hallitarta, wawar ajiyar zuciya ya sauke! yana jan tsaki! ya nufi daining ya zauna, wunya yake ji sosai dan tunda sukaje Falgore bai saka komai a cikinsa ba sai fura da nono itama sai da Inna wuro ta takura masa yasha, yana kallon su Mommy da Professor suna ta ciye ciyen gargajiya (Zogale rama da yad'iya dinkin! da 'kuli-'kuli) ko sha'awa basu bashi ba shi mamaki ma yake yi yanda suke ta cin ganyayyaki sai sunje cikinsu ya rud'e! duk ranar da sukaje Falgore da yunwa yake dawowa Inna wuro tayi ta masa masifa da 'korafi kan shi yafiye iyayi da tsirfa.


Bubbud'e kwanukan abincin ya shigayi a hankali ya soma zubawa a plate, yana d'an ya mutsa fuskarsa, ya zuba iya yanda yake so, abincin ya d'ebo a cokali zai kai bakinsa, ya ajiye yana jan tsaki! 'kasa yay da kansa yana murza goshinsa, yarinyar nan ta tsokano shi sosai dan tun a mota yake daurewa , shifa ko yaya idan zai kalli wani 'bangare na jikin mace hankalinsa mugun tashi yake, shiyasa sam ne fiya kallon indian film ba dan wataran ma idan ya shigo yaga suna kallon india baya zama, idan kallon rungume rungume da tsotse tsotse yake so ya gwammace ya kalli bf mai gabadaya, yasan idan ya kalli Bf wani sa'in yakan iya samun satisfaction amma indian film babu abinda suka iya sai dai su tayarwa da mutan hankali, yanzu ma to kallon wasu 'bangarori na jikin Asiya ya sanya masa kasala gami da tsananin sha'awa, dole kuwa ya nemawa kansa mafita, dan ba zai zauna ya mutu cikin dare ba.....Kujerar da yake zaune ya tura baya ya mi'ke yana jan tsaki, benanshi ya nufa, ya dauko key, yana sakkowa Mommy Da Prof suma suna sakkowa, diriricewa yayi yaso ya fice kafin su sauko, Professor yace."Ina zakaje na ganka da key."? Ya dan dafe kansa cikin basarwa yace."Wallahi Daddy muna shigowa Isha'k ya kirani a waya wai yana airport ya sauka naje na dauko shi."
Prof yace."Bashi da direba ne? ko kaina ka zama direbansa ban sani ba."? Dariya yay yace."No! Daddy kasan fa yanda muke da Friends d'ina, Isha'k nada direba kawai dai yana so ni naje na daukoshi ne."
Prof ya kalli a gogon dake daure a hannunsa yace"Yanzu tara da rabi na dare idan ka futa sai lokacin da muka ganka ko."? Cikin d'an 'bacin rai! yace."Haba Daddy ya kake wannan maganar ne? nifa ba yaro bane daddy ina daukoshi na ajeshi gidansa zai dawo gida."
Mommy tace"Dan Allah kada ka le'ka Club dan ni wannan shigar dake jikinka tasa jikina yay sanyi." Yace."Mommy babu fa inda zani dan Allah ku kwantar da hankalinku." Professor baice komai ba ya nufi gurin cin abincin, Mommy tace"Myson bazan bar palo ba sai naga shigowarka." Shareta yay ya futa daga palon wai kamarsa ake wa wannan abun an saka masa ido sosai sai kace wani karamin yaro za'ace masa ga lokacin da zai dawo idan ya fita mtsssw! yaja wani matsiyacin tsaki lokacin da yake juya kan motarsa da niyyar fita daga gidan.


Asiya wanka tayi da ruwan d'umi ta gasa jikinta sosai ta fito,daga toilet din ta zauna gefan bed tana kalle kalle a dakin, daki sai kace aljannar duniya dubi wani irin gado kamar jirgi, ko a bandakin ma hauka iri iri ta dingayi kafin tayi wanka ta futo, Farhana ta mi'ka mata wata atamfa nicham me ja da 'baki d'inki doguwar riga mai madauri a baya, dinkin irin me brestcop ne kuma da yake Farhana bata da da wani girman jiki sosai sai rigar ta shige Asiya, dan har Asiyan ta fita kumari da 'baragen girma shiyasa rigar ta dan kamata daga kirjinta, Farhana ta busar mata da gashinta ta gyara mata ta daure mata shi guri guda, tace "Kiyi sallah bari nayi wanka sai mu sauka kasa." Farhana na shiga toilet Asiya ta tsaya jikin mirror tana ta kallon kanta da kanta, hannunta ta dora kan fuskarta tana shafawa, gani tayi kamar ba ita ba, sosai take dudduba jikinta, Jin motsin fitowar Farhana daga toilet ya sanya tayi maza taje ta hau kan dadduma ta dauki hijab ta zura ta tada sallah. Farhana ta fito ta shirya a gurguje itama ta hau kan dadduma ta tayar da sallah! Suna idar da sallahr suka sauka 'kasa, wannan karon Farhana ba tasha wahala da ita ba, ta sauka amma cikin tsoro da d'ari-d'ari!!!!!!!!!


Sai da ya hau kwalta sosai sannan ya kira wayar Safna, lokacin suna tare da Isha'ik! dan dama Safna tunda taji Hafeez yace mata zasuje kauye da famliys dinsa sai kawai ta gayyaci Isha'ik yazo ya d'ebe mata kewa, Safna nacan wata duniyar Hafeez na kiran waya bata sani ba, yaso ta d'aga wayar tasa, domin ya shaida mata zuwansa, dan ya soma shan jinin jikinsa da irin kallon da maigadin Huzaifa ke masa, dama yaso ta d'aga wayar ne yace ta fito ta sameshi a mota a bayan layinsu, in yaso cikin motar ma zasu iya komai......Isha'k ya kira to da yake shi wayarsa na kusa dashi, sai a kasa mu ya dauka, shima a sha'ke yake magana dan lokacin Safna ce a kansa ta ri'ke wuta sosai tana bugunsa, Yace."Ya akayi ne my friend. "? Hafeez yace." Guy yane naji ka sama-sama ko dai har ka hau network ne."! Isha'k ya lashi le'bansa yana shan yaji tare da d'an shafa kirjin Safna da hannunsa wanda baya aiki dashi, yace."E....Kai ma ka...sani guy ina nan gidan Huzaifa Safna ta ri'ke wutaaaa."! Hafeez yaji wani iri a tare dashi! Okey ashe dama tana tare da Isha'k ne shiyasa ta'ki d'aukar wayarsa, ta'be bakinsa yay ransa ya 'baci sosai, a take yaji wani irin kishin Isha'k d'in, Yace."Okey sai da safe kenan dan yanzu kome zan ce maka ba zaka gane ba." Isha'k yace."Sosai ma kuwa kabari da safe zan shig........! kafin ya'karasa maganar, yaji yo ihun!!! Safna tana fad'in "Zan kawo ahhhh! Oh my god!!! Ahhhh!!!!."""""" 'Kit!!! yakashe wayar ya jefar da ita kusa dashi, babu shakka Safna zata san tayi da d'an halak!! Sai da ya dawo nutsuwarsa tukkuna ya kunna motar, kai tsaye, hanyar gidan Isha'k d'in ya nufa, tunda yana tare me d'ebe masa kewa, to shima bari yaje gurin matarsa ta d'ebe masa, kewarsa, tunda Isha'k yayi masa tayi kan matarsa Fadila bai ta'ba sha'awar zuwa gidabshi ba, sai yau yaji yana sha'awar zuwa domin daga Safna d'in harshi Isha'k din sun 'bata masa rai sosai, shiyasa ya yanke shawarar zuwa gidansa gurin matarsa Fadila ta biya masa bukatarsa.






_'Yar uwa kiyi maza ki garzayo kizo ki biya kudin littafin nan, na kusa gama free pege, littafin DA WATA A 'KASA Yanzu ma a ka fara kada ki sake ayi babu ke #300 kacal ta biya miki bukata_




Pls Kuyi sharing.






_Muna Siyar da less manya da 'kananu materials manya da 'kananu atamfofi manya da 'kananu shaddodi masu kyau da 'karko mayafai 'yan yayi masu kyau da 'karko, muna bayar da sari kuma muna siyar da d'ai-d'ai ko ina muna tura kayanmu, Ina kuke masu sari daku masu siyan da'i -d'ai ku maza ku garzayo ku samu naku ba yabon kai ba kayanmu nada kyau! kuma ba kowa ke da irinsu ba, akwai sar'ko'ki da agogona ko wane iri idan kina bukatar sari ko siyan d'aya sai kiyi magana 'yar uwa anayi dakai gwara ba'ayi dakai! ko ina kike zamu tura miki kaya_
*Sai kunzo*




*IDAN KIN SAN BA SIYAN BOOK ZAKIYI BA KADA KI DAUKI NUMBAR TA KIYI MIN WATA MAGANA*




*GA MASU BUKATAR BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124......BINTA UMAR GTBANK.......IDAN KATIN WAYA ZAKI TURA TO KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR TA WSP......07084653262......ZAN FADA MIKI YANDA ZAKI BIYA*




*MUTANAN MU NA NIJAR IDAN KUNA DA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*




*IDAN KINA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP KIYI MIN MAGANA TA WSP DA WANNAN NUMBAR*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~


*PAID BOOK!*








*DEDICATED TO:*


*HAUWA S ZARIA*
*MMN USWAN*
('Kawar Rufin Asiri)


*ALLAH YA BARMU TARE YA 'KARA ZUMUNCI DA 'KAUNTA TA TSAKANI DA ALLAH*






*Free Pege14*
Hafeez na isa gidan Isha'ik maigadi ya bud'e masa gate ya shiga da motarsa cikin gidan ya samu yay parking ya futo daga motar, maigadi ya iske inda yake cike da ladabi ya d'an risina yana gaishe, Hafeez ya amsa yana kokarin shiga cikin gidan, maigadin yace."Yallabai d'in kuwa baya nan dan na dauka shine ma lokacin da ka shigo." Yace."Eh nasani ai." Da sauri maigadin yace."Afuwa maigida." Hafeez yaja tsaki yay gaba ya tsani sa'ido irin na mutane wallahi, Hafeez na shigewa maigadin yayi tsuru yana mamakin wannan al'amari, shi dai tunda abun nan ke faruwa bai ta'ba ganin Hafeez din yazo gidan da daddare ba, yafi ganin d'ayan Huzaifa shine yake zuwa a kai-akai gidan, to kwana biyu ne bai ga yazo ba, abunda ke bashi mamaki me yasa idan zasu zo sai maigidan baya nan, kuma idan sun shiga ciki su dade sosai dan watarana ma har sai yayi bacci ya farka tukkuna zaiji futowarsa, zama yayi kan kujerarsa yana tunanin al'amarin, babu shakka abunda ke kawo su gidan ba abune mai kyau ba, kuma a yanda ya fahimta shine da sanin maigidan komai ke faruwa.


Fadila na can cikin bedroom ta kwanta bacci yana fizgarta dan tayi kiran wayar Isha'k din har gaji bai dauka ba sai kawai ta hakura ta kyaleshi ta kwanta tasan dama ya saba shigowa gida cikin talatainin dare, Masifaffan 'kamshin turaran da take so ne ya ba'kunci hancinta, tayi saurin mi'kewa zaune tana kallon ba'kin 'kofar shigowa, Hafeez ta gani tsaye a bakin kofa da irin shigar da take masifar so hannunsa guda cikin aljihun wandon dake jikinsa, ajiyar zuciya ta sauke, ta mike cikin 'yar iskar figalalliyar rigar baccinta tana wata irin tafiya da karkad'a jiki ta nufi inda yake tsaye......Cike da barikanci ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login