Showing 1 words to 3000 words out of 46466 words
Chapter 1 - DA WATA A KASA BOOK COMPLETE BY BINTA UMAR ABBALE .txt
*1/9/2020*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing by
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~
*🌎Manazarta Writes Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~
_*BABU MAHALU'KIN DA YA ISA YAYI WA MUTUM ABINDA ALLAH BAI MASA BA, BAMA NEMA GURIN KOWA!! GURIN ALLAH MUKE NEMA ALLAH KAYI MANA BADAN MU BA👏🏻*_
*PAID BOOK!*
_*'KAGAGEN LABARI NE BA'AYI DAN ACI ZARAFIN WANI KO WATA BA, WANDA YAGA YAYI DAI-DAI DA YANAYI NA RAYUWARSA TO A RASHIN SANI NE!!*_
~~~~~~~~~
*_BAN YARDA A SAUYA MIN YANAYIN LABARI NA ZUWA WATA SIGA DABAN BA, WANDA YA SAUYA MIN YANDA RUBUTU NA YAKE KO KUMA YA SIYAR MIN DA SHI TO BAN YAFE BA!_*
~~~~~~~~~
*_KAUDA KANKI!! AKAN ABINDA BAI SHAFE KI BA!! KANA KUMA IDAN BA ZAKI FA'DI ALKAIRI BA TO MAFI ALKAIRI A GAREKI KIYI SHURU DA BAKIN KI!!_*
~~~~~~~~~
_*WALLAHU GALIBUN ALA AMRIHI!!!!*_👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻
*YA ALLAH KA BAMU RINJAYE A KAN MA'KIYANMU*
~~~~~~~~~~
*SADAUKARWA GA:*
*WANI BAWAN ALLAH*
*INA RO'KON UBANGIJI ALLAH YA JI'BANCI AL'AMURANSA YA BIYA MASA DUKKANIN BU'KATUNSA NA ALKAIRI YASA YA GAMA DA DUNIYA LAFIYA👏🏻*
~~~~~~~~
*Free Pege 1*
*"Gaje* Ke Gaje kina ina ne waiko baki san na shigo gidan bane.'' ? Matar da aka kira da wannan suna ta fito daga garken awakai da wani 'katon buhu a hannunta, tana fad'in "Maigida wannan kiran fa Allah yasa dai lafiya naji ko sallama ba kayi ba kana ta 'kwala min kira."
Ya shiga karkad'e guntuwar tabamar dake gurin ya shimfid'a ya zauna had'e da cire wata hula me kunnuwa daga kansa, yasa hannu ya sharce gumin dake saman goshinsa yace."Ke dai zo zauna kiji labari mai dad'i." Gaje ta aje buhun hannunta tana washe ha'kora tace"Da alama dai yau kasuwa tayi kyau ko kuma ka samu gara'basa wani ya kawo tallan shanu a arha ."
Yace"Duk babu ko d'aya Ina Asiya take."? Tace"Yanzu yanzu ta tafi rafi jidon ruwa."
Ya washe bakinsa yana kallonta yace." Ashe yarinyar nan Asiya 'kashin arzi'ki ne da ita, yanzu nan maigari ya kirani fada ina zuwa yake shaida min cewar yana nemawa babban yaronsa Isma'il auran Asiya saboda yaga kaf garin nan babu mai nutsuwarta da hankalinta ai a take na amince nace na bashi."
Ya'karasa maganar yana dariya hade da gyara zamansa.
Wani irin shan kunu tayi ta 'bata fuska sosai tace" Shi yanzu Isma'il din ne yake cewa Asiya duk tafi matan garin nan nutsuwa da kamun kai? me ya gani a jikinta da har zaiyi sha'awar auranta, duk matan dake garin nan ya rasa wacce zaice yana so sai wannan shashashar mahaukaciya, kai kuma ka shigo kana wani murna da dariya."
Mai Shaniya jikinsa yayi sanyi da jin abinda matar tashi take fad'a yace."Yanzu Gaje kina so kice mun Asiya bata kai matsayin da Isma'il d'an maigari zai aureta ba, meye aibun yarinyar ? kodan bake ce kika haifeta bane yasa kike wannan maganar."?
Gaje ta fashe da kuka tana fyace hanci tace"Da kyau! a gwara kayi min gorin rashin haihuwa wato kai har kana da bakin magana ka manta irin hidimar da nayi da Asiya ko? Uwarta tana shaifarta ta mutu ta barni da wahala nice kashinta da fitsarinta har ta girma amma saboda tsabar butulci irin naka zaka goranta min." Mai Shaniya jikinsa yay sanyi yace."Gaje duk abin nan fa bana tashin hankali bane! ni a ganina wannan abun na farin ciki ne da murna, yanzu idan Asiya ta auri Isma'il dan gidan maigari ai mun zama abun kwatance a gari wallahi nasan maigari sai ya bani rawani, sannan ko ke za'a dinga girmamaki idan kika shiga cikin 'yan uwanki mata."
Gaje ta gyara d'aurin d'ankwalinta a cukune tace"Wannan al'amarin fa ba zai yuwu ba Malam domin ni nasan Asiya ba cikakkiyar mace bace ko manta lalurar da tayi a lokacin da take yarinya 'karama tare da kai muka dinga sintiri zuwa gurin me magani daga karshe aka samu maganin da ya magance mata 'kurajan gabanta, to tun daga sannan gabanta ya bud'e sanyi ne da ita sosai dan yanzu haka idan ya tashi haka za kaga tana ta susa kamar zata yage gabanta."
Mai shaniya yace."Gaje yanzu ya za'ayi? na d'okanta da al'amarin nan wallahi ina so Asiya ta auri Ismail dan gidan maigari." Gaje tace"Aikuwa aure ba zaiyi ba dan kasan ranar da Isma'il ya tabbatar da cewar Asiya ba budurwa bace to a ranar zai saketa, Ismail bai cancaci ya auri mace irin Asiya ba, hakanan Asiya bata cancanci ta auri namiji saurayi kuma santalele kamar Isma'il ba."
Mai shaniya ya goge hancinsa yace."Gaje kaina duk ya d'aure wallahi ban san me zancewa da maigari ba gashi nayi masa al'kawarin bawa d'ansa Asiya."
Gaje ta gyara zamanta tana kallonsa tace"Kaga Mai shaniya babu maganar rufa rufa a harkar aure! kawai ka fito fili ka sanar masa abinda ke faruwa, Idan Isma'il yaga xai iya auran Asiya a haka babu budurci to sai ya bada sadaki, Idan yaga bai zai iya ba to anan fadar kafin ka fito ka bada kyautarta wanda yaga zai iya auranta da sunan bazawara sai ya bada sadaki ko dubu biyar ko dubu uku ka daura mata aure ka huta."
Mai Shaniya jikinsa duk yayi sanyi yace."Wallahi Gaje duk na dauka yarinyar nan ta samu lafiya ashe da shauran ciwo."
Gaje ta ta'be bakinta tace"Malam kenan nice nake ganin ikon Allah! Asiya fa kullum hannunta na cikin wandonta tana susa babu dare babu rana mussaman idan ta kwanta bacci da daddare, gani nakeyi ma anya kuwa cutar sanyi ce kad'ai da ita kodai aure take so ne take sa hannunta a gabanta, ita dai ta sani! ni dai shawara nake baka ka bada ita sadaka kuma dik wanda zaka bawa to ka shaida masa cewar bata da lafiya kuma bata da budurci."
Mai shaniya yace." Gaje maganarki abar a duba ce kadafa yarinyar nan ta janyo min abun kunya a gari ace kulluma yarinya hannunta a cikin wando."? Gaje na 'kokarin yin magana ta shigo gidan kanta d'auke da tulu madaidaici, taci uwar d'amara!! Zaninta ya d'angale sama 'kwarinta duk a waje! Can inda randunan su na ruwa suke ta nufa ta juye a hankali ta ajiye tulun ta d'an sassauta d'amararta ta cusa hannunta cikin zaninta ta samu nasarar zura hannunta cikin wandonta ta hau susa tana lumshe idonta. Gaje ta zunguri Mai shaniya tana nuna masa ita.....Mai shaniya yayi zumbur! ya mi'ke! hankali a tashe ya nufeta hannunaa rike da zabgegiyar bulalar da yake 'kora shannunsa ya lafta mata ita a gadon bayanta......"Shegiya me kike sosawa a cikin wando."? Abinda ya fad'a kenan yana sake lafta mata bulalar a jikinta, kuka takeyi tana bashi hakuri ta zube gwiwanta a 'kasa.
Yace."Dan Ubanki ba zaki fad'a min abinda kike sosawa a wandonki ba"? Tana kuka tace"Wallahi babu komai Baffa kayi hakuri bana sosa komai."? Gaje ta taso daga inda take ta kwad'a mata mari tace"Ma'karyaciya gashi nan har yanzu hannunki guda na cikin wandonki zakice babu komai." Da sauri Asiya ta zaro hannunta daga cikin zaninta tana kuka tana fad'in bana sosa komai Baffa kayi hakuri." Mai shaniya ya jefar da bulalar hannunsa yana kallon Gaje yace." Yanzu naga zahiri Gaje naga Zahiri! to wannan yarinyar ba zan bari ta wulakantani ba, yanzu yanzu zan nufi Fada domin na shaidawa maigari abinda ke faruwa aure zanyi mata na huta."
Gaje tace"Yanzu kayi magana Malam maza tashi kaje fada ka sanar da maigari abinda ke da akwai.
Mai shaniya ya dauki hularsa ya kwafa, ya zura wani takalmi sauciki irin na roba kwataf-kwataf sai kace kuturu ya futa daga gidan rasa a 'bace!
*GA MASU BUKATAR KARANTA BOOK ZAKU TURA #300 TA WANNAN ACCONT 'DIN......0542382124.....BINTA UMAR GTBANK.....IDAN KATIN WAYA ZAKI TURO TO SAI KI SAMENI TA WANNAN NUMBARS 'DIN SAI NAYI MIKI BAYANIN YANDA ZAKI TURA KUDIN.......*
*08089965176*
*07084653262*
*MUTANAN NIJAR IDAN KUNA BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS..........90899076_88137740 KATIN AIRTAL KO ORANGE*
*IDAN KINA BU'KATAR SHIGA VIP GRUOP TO SAI KIYI MIN MAGANA DA WANNAN NUMBAR*
WhatsApp numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~
*PAID BOOK!*
*Free Pege2*
Asiya ta dur'kushe bakin randunan ruwa tana wani irin kuka me tsuma zuciya tana takure jikinta da ya ji'ke da ruwa, taji saukan dundu a gadon bayanta, gantsarewa tayi da sauri ta mi'ke tsaye tana zazzare ido hawaye ya kwaranya daga idanunta. Gaje ta watsa mata da'kwa da'kwan idanunta kamar gurjiya cikin tsawa! tace" 'Dauki tulu maza ki cigaba da d'ebomin ruwa shegiya munafuka anamimiya me halin uwarta tun kina 'kan'kanuwarki dake kin iya zura hannu a wando kina jangwale jangwale, haka uwarki take jarababbiya ce! Allah dai ya rabani da bala'i.! Ta'karasa maganar tana kai mata rankwashi a kanta.
Asiya ta d'auki tulu da sauri ta kama hanya zata fita daga gidan, Gaje tace"Saura kuma kije ki dad'e irin jiya wallahi kika dade baki dawo ba to ki nemi me baki abinci a gidan nan."!
Da sauri ta fita daga gidan tana kuka had'e da gyara d'aurin d'amararta daya sakwarkwace! da sauri take tafiya tana sake gyara tulun dake kafad'arta, takalminta guda ya tsinke ta ajiye tulun a hankali tana neman leda ta d'aure takalmin ta soma jin alamun tafiya a bayanta, d'an juyawa tayi ta hango Isma'il na kokarin zuwa inda take.
Da sauri ta dago ta dauki tulunta ta cigaba da jan takalmin dake a kafarta ba tare data d'aure ba......Isma'il ya shiga 'kwala mata kira "Asiya tsaya mana ya kike sauri ne ? ki tsaya akwai mahimiyyar maganar da zamuyi dake."
'Kin tsayawa tayi ta cigaba da saurinta har sai da ya cimma inda take yasha gabanta yana kallonta da fad'in "Haba Asiya ya ina magana kuma kina jina kike tafiya ko dan kinga na damu dake ne."?
Sunkuyar da kanta tayi 'kasa tana goge fuskarta, tace" Ina Wuni."? Yace."Lafiya Asiya ya gida ya kwana biyu." Shuru tayi masa dan dama can ita ba mai magana bace." Yace."Dazu mahaifinki da mahaifina sun tautauna kan maganar auranmu dake mahaifinki ya shaidawa mahaifina cewar ya mallaka min ke sadaki zan turo yanzu sai kuma kayan lefe a daura aure."
Shuru tayi masa kanta a 'kasa, Yace."Asiya kina farin ciki ko."? Ta d'ago kanta tana kallonsa duk da cewar yarinya ce kuma bata san meye so ba, sannan kuma tana cikin 'kauye sam Isma'il baiyi mata ba, bata jin sonsa ko kad'an a cikin zuciyarta, kuma bata jin tsanarsa, to amma bata da za'bi sai abinda mahaifinta yace idan Isma'il d'in ya za'ba mata a matsayin miji dole ta zauna dashi.
Yace."To tunda ba zakiyi min magana ba muje na rakaki d'ibar ruwan." Jerawa sukayi suna tafiya a tare Isma'il sai hira yake mata tayi shuru tana sauraransa domin bata da abinda zata ce.
*****
Cikin wata irin shigar 'kananun kayan da suka masa mugun kyau! yake sakkowa daga steps bibbiyu yake had'awa har ya sakko 'kasan makeken parlorn da yaji kayan alatu da komai na jin dad'in rayuwa, Wata macace nagani kan kujere mai cin mutum daya tana zaune cikin kwalliya da romot na tv a hannunta, tana waiwayowa nagane mahaifiyarshi ce saboda tsananin yanda suke kama dashi, kai tsaye inda take yana nufa, cikin wata irin tafiya irin ta nigogi yana d'an kallan tsadaddan agogon dake daure a hannunsa.
'Dan 'bata fuskarta tayi tana kallonshi har ya 'karaso inda take zaune ya d'an risina kafin ya zauna kan kujerar yace."Mommy barka da Safiya." "Barka dai wato dama kana nan baka fita daga gidan ba Hafeez wai me yasa kake hakane."?
Ya d'an shafa kanshi cikin yanayi na damuwa yace." Wai shin Mommy dole ne sai naje d'aurin auren ne? dani ko babu ni za suyi d'aurin auransu ni wallahi na tsani wannan halin na Dad dole sai yace na shiga cikin mutane wanda hakan ni ba ra'ayi na bane bana son hayaniya da damuwar jama'a shi kuma Dad ya kasa fahimta.
Ajiyar zuciya ta sauke a hankali tace"Hafeez kullum ana nuna maka abinda ya dace kana kauce hanya, idan yau mune to bamu ne gobe ba mahaifinka na d'ora kan dukkanin harkokinsa ne saboda kasantuwarka babban d'anshi, sannan kuma idan baka soma halartar d'aurin aure gami da jana'iza ba sai yaushe? kada fa ka manta yanzu kana matakin shekaru ashirin da bakwai a duniya, Hafeez ka girma yanzu dan Allah duk ka ajiye wani shashanci da kakeyi ka fuskanci abinda ke gabanka duniyar nan bata da tabbas."
Yace."Mommy shekaru ashirin da bakwai kawai shine kike cewa na girma? Mommy ina girman yake ajikina don Allah."? Yafad'a yana nuna mata jikinsa......Murmushin takaici tayi tace."Ai dama kai ba zaka ga girmanka ba sai dai a gane maka, yanzu don Allah meye amfanin irin wannan shigar dake jikinta kabi ka sanya wandon da ya matseka da riga matsatstsiya kamar zata yage! dubi askin dake kanka Hafeez." Tafad'a tana nuna shi da hannunta.....Murmushi takaici yayi ya rasa yaushe Mommy za ta gane abinda duniya ke ciki yanzu meye aibu kan abinda yake yi shi a ganinsa ba komai bane tunda yana sallah yana salati da azimi duk wani abu da zaiyi a duniya zaiyi ne domin jin dadin rayuwarsa, dreesing ko yawancin wasu abubuwa duk ba wani abu bane a ganinshi, haka ra'ayinsa yake saka 'kananun kaya baiga aibu kan hakan ba amma iyayensa kullum cikin fad'a suke ya rasa yanda zaiyi dasu.
Mi'kewa yake 'kokarin yi yana 'bata rai! Tace"Ai dama duk ranar da aka fad'a maka gaskiya zaka yini kana jin haushin mutane, to na daina damuwa da fushinka Hafeez abinda kakeyi ya soma isata.
"Wai don Allah Mommy me nakayi ne!? Haba Mommy kada ki saka min ciwo mana! kullum sai kuce ga abinda nayi ni kuma banganshi ba Mommy ina muku ladabi da biyayya me kuma zanyi muku! Haba Mommy Haba Mommy ni bana son haka Wallahi." Yana tafiya yake wannan maganar had'e da watsa hannayensa alamun 'bacin rai."
Ta bishi da wani irin kallo har ya bude kofa ya fita daga parlon....Girgiza kanta tayi ta maida hankalinta kan tv tana nemawa d'an nata shiriya gurin ubangiji.
Yana fita ya nufi parking area Wata dun'kulalliyar mota ya shiga tun kafin ya 'karaso bakin gate din maigadi ya bud'e masa ya figi motar a guje ya fice daga gidan.
Sai da ya hau kan kwalta sosai ya ciro 'katuwar wayarshi mai kyau da tsada gami da tsaruwa ya soma kiran wata numbar.
Yana d'aga wayar Yace."Yane kana ina gani na fito yanzu na d'anyi bacci ne wallahi." Isha'k Yace."Ina Gidan Huzaifa ka samemu a can." Yace."Okey ganinan zuwa."
Kai tsaye titin Yahaya gusau ya nufa inda gidan abokin nasa yake mai suna Huzaifa.
Suna zaune a parlon gidan Huzaifa da Isha'ik suna hira Fadila matar Huzaifa taci kwalliya da wasu masifaffun 'kananun kayan da sukayi bala'in fito mata da sufar jikinta, babu ruwanta sai zurga zurgarta take tsakanin parlo da kicin tana aikace akaicenta........Hafeez na isa gidan Huzaifa kai tsaye da yayi parking din motarshi cikin gidan ya nufa ba tare da neman iso ba.
Ya shiga da sallama a bakinsa, Fadila dake kokarin fitowa daga kicin da fulas a hannunta ta amsa masa tana watsa masa wani irin kallo, shima idanunsa yasa cikin nata yana wani 'kan'kancesu yace."Madam Ya gida."? Murmushi tayi had'e da d'an ta'be bakinta ta wuceshi tana fad'in "Gida na nan lafiya." wani mayataccen kallo yabi ta dashi mazaunanta sunyi masifar d'aga masa hankali lokaci 'kan'kani duk wata sha'awarshi ta tashi.
Cikin kasala ya 'karasa cikin palon ya zube kan kujera yana dafa goshinsa.....Huzaifa yace."Guy na fahimci abinda ya sanyayyar maka da jiki daga shigowarka." Hannu ya bashi suka tafa yana mutsika goshinsa had'e da d'an lasar lips d'insa da suka d'anyi duhu kad'an, Yace."Huzaifa Fadila tayi wallahi ." Isha'ik ya kwashe da dariya yace."Hafeez baka da dama, wallahi, kullum kai kenan cikin kalle mana mataye kai ka'ki auran komeye dalili oho."! Huzaifa ya saki dariya yana kallon Hafeez din Cikin kulawa yace." Guy kayi kawai abunda kakeso!! mu muka baka dama matayenmu naka ne mun yarda da kanmu mun amince da junanmu abotarmu ta taimakon juna ce yanda muke kwasar ganima kaima kana da iko da kazo ka kwasa gurin duk wacce kake da sha'awa.
Kuyi sharing pls👏🏻
*GA MASU BUKATAR KARANTA BOOK DIN ZASU TURA #300 TA WANNAN ACCONT DIN.......0542382124..........BINTA UMAR GTBANK...IDAN KATIN WAYA MUTUM KE SON TUROWA TO SAI YA SAMENI TA WANNAN NUMBARS DIN.......07084653262_08089965176 SAI NAYI MIKI BAYANIN YANDA ZAKI BIYA*
*MUTANAN NIJER IDAN KUNA BUKATAR BOOK DIN TO ZAKU TURA DALA DARI TA WANNAN NUMBARS........*
90899076_88137740
KATIN AIRTAL KO ORANGE
*IDAN KINA DA BUKATAR SHIGA VIP GRUOP SAI KIYI MIN MAGANA TA WANNAN NUMBAR*
WhatsApp numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*DA WATA A 'KASA!!*
Writing By
*BINTA UMAR ABBALE🍒*
~~~~~~~
*🌎Manazarta Writers Asso*
_'Kungiyar Masu Nazari da aiki da Ilimi._
~~~~~~~
_*Kauda kanki akan abinda bai shafeki ba!! Kana kuma idan ba zaki fad'i alkairi ba to kiyi shuru da bakinki🕺*_
______________________
*PAID BOOK!*
*Free Pege3*
'Dan kallon Huzaifan yay yana so yayi magana sai kuma yaja bakinsa yayi shuru yana sake yin release kan kujerar had'e da dan rintse idonshi yana janyo numfashi da 'kayar! Isha'ik ya daga hannunshi a hankali yace."Wallahi kada ka jefa kanka cikin matsala Hafeez meye wani abun damuwa da tunani cikin wannan al'amarin, yarda da amintaka ce ta sanya muka mayar da kanmu 'yan uwan juna ni ina ganin dan kayi sex da d'aya daga cikin matanmu ba wani abun bane na tabbata Safina yanda take jin maganata komai na Umarceta dashi zata amince dashi saboda haka kayi shawara my friend kaji dad'in duniyarka ba wani aibu bane."
Idanunsa ya bud'e wanda suka d'an risina kad'an yace."Isha'ik ban ta'ba jin sha'awar yin sex ba irin yau Fadila ta tabbatar min da ni d'in lafiyayyan namiji ne, wallahi bakaji yanda nakeji ba a jikina a halin yanzu amma babu komai zan duba maganarku nagode my friends. "
Huzaifa ya bashi hannu suka tafa yana dariya yace "Ko kaifa Guy yanzu ne zaga bambanci kuma zaka tabbatar da abinda muke fad'a maka dangane da wannan harkar."
'Dan ta'be bakinsa yayi yana murmushi wanda ya tsaya iyakacin le'bensa, ya d'an d'age girarashi goshinsa ya tattare hannusa yakai kan ash tire din dake kan dogon senter teble din dake gabansu ya dauki kwalin sigari ya zaro guda