Showing 21001 words to 24000 words out of 78289 words
Chapter 8 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE DOCUMENT Book by Maman Teddy .txt
tsorace don ba tasan hukuncin da Aydaaan zaiyi mata ba ,Wannan yasa ta Ɗago da idanun ta a hankali tana shimfida su akan Screen Ɗin Wayar nasa . Vedio ne ta gani Na Baba gyefen sa Inna Turai sai Nurses mata Guda biyu suna jinyar sa ,Alamu an masa aikin nasa yanzu ya samu lafiya Don har motsa jikin sa taga Yana yi da kan sa .
Wani irin Zabura Aaliyah tayi kamin ta ƙariso Gaban sa Da gudu tana zubewa a gaban sa , Yallaɓai Aydaan , Wannan baba ne , Wallahi Abba na ne , Yallaɓai ya akayi haka ? Ya akayi Abba na ya Warke ? . Hummm . Sauke Numfashi yayi tare da aje Wayar a gyefe yana cigaba da Shan lemun sa . Tsayawa Aaliyah tayi tana Fara zubda Hawaye na farin ciki ne ko akasin hakan bata san me zata Kira sa ba . Abba ya Warke Aaliyah.!
Amma Yallaɓai Me yasa baka faɗa mun ba?. Shiiiii Yayi maganan yana Saka Yatsar sa A saman laɓɓan sa , Ya isa , badon kowa nayi Wannan Aikin ba sai don Saboda ke Aaliyah , Ina Son ki , Amma ina Son Jidderh na fiye da kowacce Ƴa mace a rayuwa ta . Ina ba Abun da nake So muhimmanci a rayuwa ta , Wannan yasa tun ranan da naganki na tura akayi mun bincike garin ku yobe , Anan na tadda Abba babu lafiya , Wanda nan take nasa aka yi masa aiki da kwararrun likitoci , Wanda da Warkewar Abba yau kusan Kwanaki Bakwai kenan .
Nasan Dalilin zuwan ki cikin gidan nan , Munaya.! Wani bugawa Ƙirjin Aaliyah yayi cikin Sauri idanun ta na tsoyayar da Hawaye tace " A'a Yallaɓai .... Shiii Pls babe stop it. Yanzu Ni mijin ki ne , Me Son ki , so ki daina kirana da Wannan Sunan , Ki zaɓa mun mai Daɗi mana😻 . Yayi maganan yana Ɗaga mata gira tamkar babu abin da ya shiga tsakaninsu na saɓani . Wannan Wani irin mutum ne??. Aaliyah ta tambayi kanta cike da ƙara jin mugun Tsoron sa .
Aaliyah ". Ya kira Sunan ta yana sauke Numfashi ,kana ya cigaba da cewa " Munaya Na santa ,ta kuma san koni Waye? Amma me yasa ta turo ki bayan tasan ba zaki taba iya damfara ta ba? So Lemme show you something . Yayi maganan tare da Ƙara nuna mata Wayar sa . Vedio ta gani na Hajiya Munaya ,Ɗauke Dumu Dumu a hannun Jami'ai , an saka mata Anƙwa . Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un ,Wayyo Ni ....Yi mun shiru ko yanzu na....! Maganan nasa ne ta Ɗauke cikin doka mata Tsawa yana jin zafi a zuciyar sa . I fell in love with you ,tun kan a zo nan ,Wannan yasa ban sa an hada dake an kaiku gidan gyara Hali ba . Kin san me yasa ?. Yayi maganan yana sa hannun sa tare da tallabo Fuskar ta dake kasa ,idanun ta sunyi jajir , hawaye na cigaba da Sauka mata .
Tsayawa yayi ƙurr yana kallon ƙwayar idanun ta , You're Sexxy dear ,i love You ,buhhh i love my Jidderh much ,more than you Aaliyah ". Kamin tayi masa magana ne taji yasa Harshen sa yana lasar Hawayen fuskar ta ,wanda jin haka yasa Aaliyah Saurin yin baya har tana buguwa da Centre table . where are you Going now? Babu inda zaki je ,kin shigo gidan Moddibo bakya babu fita har Abada.
Me nayi maka Yallaɓai? Don Allah kayi hakuri . Keee Baki mun komai ba , just calm down sweetheart okay?. Na taimaka miki Abba ya Warke yanzu kaman bai wani ciwo ba a rayuwa , bashi da Burin da a yanzu ya wuce ya Ganki , Ni Kuma bazan koma dake ba ,sai kin mun alƙawarin Abubuwa biyu ... kallon sa Aaliyah tayi cikin Sauri Tace ' Yall.... No ki Rani da sunan Lovers ...Darling love , Sweet , Babe , Gasunan da yawa . Shiru Aaliyah tayi masa a sanyaya tace ka faɗa mun mene xan maka yanzu zanyi ,amma don Allah ka kabar Ni na tafi Gida ina Son Ganin Abba na ...! Ta ƙare maganan tana lumshe ido sai kuka sosai har da shashsheƙar ta . Murmushi yayi wanda ta kasa gane manufar shi nayin haka , kana taji yace ' Ba Wani Abu bane mai Wuya , Kin amince Zan Aure ki? Kin kuma yin mun Alƙawarin hakan , Sannan na biyu kimun alƙawarin Zaki sa Ammie ta janye Akan ƙudurin ta ko bayan na Aure ki xan Auri Jidderh."
Shiru Aaliyah tayi tana kallon sa , kamin tace " Aini bana Son ka.! Ta ƙare maganan tana masa narai narai da idanun ta . Wani irin yarrr yamm yaji tun da ƙasan sa har zuwa tsakar kan sa . Cikin Wani irin murya yace " Okay to Wa kike So ? Just feel free faɗa mun sunan shi . A hankali Aaliyah ta girgiza Kai kana tace " Babu kowa ,Ni ban soyayya da kowa". Wani Kallo yayi mata kamin yace " Har Ibrahim na Layin ku ba saurayin ki bane ?. Saurin kallon sa Aaliyah tayi tare da nuna mamakin ta ƙarara akan Sanin sunan Ibrahim da yayi. Shi kuma fa? Ya yi maganan yana kafeta da Lulun idanun sa . Cikin Inda² tace " Ni ban taba jin ina Son wani ba sai Abba na.! Kallon ta yayi cike da jin wauta tare da kuruciyar ta yace " Okay ni Kuma Zaki Soni Aaliyah ,ba kaɗan ba Sosai . Kimun Alƙawarin . A hankali ta sunkuyar da kan ta , Ni ka bari na Auri Ibrahim , shine .... It's Okay,ya Isa Ke fa tawa ce, Ko kiso ko ba kiso ba....Daga zarar munyi Aure Kinga Hankali na na can Wurin ta Wajen Wato Jidderh , ke da kanki zaki sami Ammiee ki bata hakuri ta amince na Auri Jidderh ,ta shi kije , a tafi ko?. Yayi maganan yana mata magana cikin nuna wani irin romantic caring tamkar yana magana da yarinya yar 1 year ,kaman Zahra ta ....!
Gobe da safe zakuji da Sabon Update na gaba inshallah .
#mmtwa📚
#mmtlovers😻
#mmtcollections
#mmtramadhankareem🌙.
#mmtpalace🕊️
#sexxieshouse
*RAMADHAN PROMO.!*
Alhamdulillah ,duk kan Godiya ya tabbata ga Allah ,mai kowa mai komai , Tsira da aminci su tabbata ga Sayyadina Muhammad SAW . alhmdlh RAMADHAN na kusanto mu , Ya Allah ka bamu ikon Aiki aiki na ƙwarai a cikin Wannan Wata mai isowa Wato watan RAMADHAN , Ni MMN TEDDY nake sanar da masoya na tare da dukan yan uwana musulmai , Sadaƙa da Zanyi daga Farkon RAMADHAN Zuwa Uku ga Watan RAMADHAN zanyi Rabon Kati wanda zan ɗaura shi a status ɗina , ko ta one Group da zan bude mai suna RAMADHAN Kareem , Badon komai ba zan yi Rabon Wannan kati sai don Albarkacin Wannan Wata mai girma mai kuma daraja , Zanyi Rabon MTN , 9MOBILE , GLO , AIRTEL duka dai 4 network ɗin nan in Allah ya kaimu kuma ya yarda .
Ga masu buƙatar samun Wannan PROMO nawa zaku iya tuntubar Numbobin Waya ta gasu ,zan rufe saving contact da Adding a group dina ana gobe RAMADHAN inshallah.... Just charte up via 08081202932 ... Banda kira Don Allah , saboda A online zamuyi komai don haka kuyi magana dani ta Iya WhatsApp ne Ngd , RAMADHAN RAMADHAN....RAMADHAN KAREEM.!
Maman teddy taku ce.! 08081202932 Allah ka bamu ladan niyya Amin ,kar a Manta a mawa fiyayyen Halitta Annabi SAW salati Goma Goma don Allah 👏.
*Duk Wanda yayi karo da wannan posting shima yayi share Zuwa Groups uku ,don Alfarmar Annabin Rahma mun gode!**#Moddibo's Family*
*#Sexxi'es House*
*#Gidan ƙwarata return*
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
*🌐MAMAN TEDDIE'S*
*WRITERS ASSO.📚🖊️*
(MMTWA)
#We are here to educate, entertain and enlighten our Readers...
Ina masu zuwa mun hello maman teddy Ni marubuciya ce pls ki sani a ƙungiyar ki , ko kuma maman teddy ina Son na iya rubutu ban san ƙungiyar da zan shiga don suyi Guiding ɗina ba , So pls This is my new association .
Ga masu sha'awar fara Rubutu ko marubuta Wanda basa da ƙungiya , to dama gare ku ga Sabon association na Mamanteddy ,Zaki iya mun magana ta WhatsApp number na 08081202932 yauwa...
Albishirin ku masoya maman teddy , a yau min fara Ɗaura maku daya daga cikin Nobels din ta mai Suna ƳAR WAYE.? A YouTube channel namu , me kike jira maza garzaya don ki saurara , it's a Love caring and sympathetic story , ƳAR WAYE.! ga YouTube link namu zaku iya joining https://youtu.be/M0SeeufXge8
sannan kar ku manta Wurin yi mana Subscribe mun gode.!
Pans Ɗina na Littafin Sexxies House I'm so sorry please , Vip SPC gobe zamu fara Update sau biyu a rana kamar yanda na saba a ko wani book ɗina inshallah ."
Tsayawa Aaliyah tayi tana kallon sa Idanun ta na cika da Ƙwallah . A hankali ta motsa laɓɓan ta tare da cewa " Okay Dama badon Allah kake Sona ba? Dama Ni tuntuni nasan da hakan , nayi maka laifi ba sai ka yafe mun ba?. Wani Irin kallo yayi mata tare da cewa " Anƙi A haƙuran Oya Out.! Yayi maganan yana ɗan Doka mata Tsawa ...cikin Sauri Aaliyah ta fice daga Falon Hawaye na bin Kuncin ta , Hannun ta tasa tana Goge Hawayen dake zubo ma Kuncin ta , kamin ta nufi Ɓangaren Ƴan Aikin gidan .
Tun da ta juya ta fita Aydaaan ya kasa Kauda idanun sa daga Hanyar da ta fice , Dafe zuciyar sa yayi dake Harba masa Da ƙarfi kamin ya furta a bayya ne da cewa " Me yasa zuciya ta zaki mun haka? Ina jin tausayin Ta , Ina kuma Son Jidderh , Humm Dan Gyada kafadan sa yayi tare da cewa " Ko meye dai nayi ma kaina Alƙawarin Auren su duka. Miƙewa yayi yana nufar Privacy don ya watsa Ruwa ko zaiji Sanyi a zuciyar sa .
Abun da ya faru da Hauwa kuwa bayan Sakin ta da Salisu yayi ,daƙyar ta iya barin gidan ,don har yamma ya fara sannan ta saka mayafi tana ficewa daga Gidan tare da nufar Layin su don ta koma gidan mahaifin nata don bata da inda zata je da ya fi mata nan .
***
Assalamu alaikum Ta yi Sallamar a sanyaya jikin ta a mace ganin Baba da tayi da Buta yana Alwala alamun zai tafi masallaci . Umma ne ta fito daga Madafi hannun ta Ɗauke da muciya alamun talge ta gama . Tsayawa cak tayi ganin Hauwa da tayi kaman kuma yanda shima Baba yayi mutuwar zaune . Don shi a kullum gani yake idan Hauwa ta Rasa Salisu to bazata taba samun mijin Aure ba , a cewan sa maza yanzu basa Aure sai lalata da mata a haka suke karar da Rayuwar su cikin aikin alfasha , Wanda Azaban shi na Wurin mahalicci tun a duniya zaka fara ganin abun da ka aikata ,zaka girbi Abun ka .
Wani irin ƙaƙari yayi kamar tari zai shake sa , cikin Wani irin murya ya ce " Hauwa? Me kika zo yi da Wannan yammacin Ana Kirar Sallah?. Eiyee.? Ya kuma maganan cike da Tsawa da kaguwa da yayi kan yaji lafiya.!
A hankali Hauwa ta sinne kanta ƙasa , hawaye na fara zubo mata , Baba Ƙaddara ce.!
Ƙaddara? Ya maimaita maganan yana ajiye butar hannun sa tare da miƙewa Tsaye ,me kike nufi ? Faɗa mun Sakin ki yayi ne shi Salisun?.
Eh Baba ". Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un , Shikenan dama kin fi so ki rinƙa kaikawa Tsakanin Ni da Mahaifiyar ki muna haɗa kafaɗa ,haka kike so to dawo ki zauna . Hauwa kin mawa kan ki sakiyar da babu Ruwa , Haba Hauwa Allah ya baki namiji kamar Salisu ....Umma ne tayi Saurin katse shi tare da cewa " A'a Malam ,Hauwa fa tana Hakuri da Salisu , ya nuna baya ra'ayin ta to ya zata yi , Ga Hauwa babu makusa ,amma ace Salisu ya sake ta , Kai Wannan yaro yaci mana mutunci , wallahi sai Allah yayi mana sakayya tsakanin mu da shi ....duk hawalar da ya ....ke Ya isa da Allah." Baba ya katse Umma cikin nuna ɓacin Rai .
Dama kema ai bakya ganin Laifin yar naki ko kuwa me zata yi ai ke bakya gani . Ban da dama ba Ƙaunar Salisu take yi ba , da ya sake ta ko ya fara banbami ba sai ta zube ƙasa ta basa Haƙuri ba?. hakuri malam? Hakuri fa kace? Umma tayi maganan tana kara jajanta wa kamin tace " Wallh malam Ni na fara zargar Wani Abu tsakani ka da Wannan yaron Salisu haba , me ya rage game da Hauwa? Bayan cutan yunwa , wallahi ina da tabbacin Hauwa har ciwon zuciya ta na dashi . Ke da Allah tashi bar kukan nan ki wuce Ɗaki ki cire Wannan mayafin , Ko kashe kan ki zakiyi akan Ɗa namiji? Wuce Ni da Allah , Allah ya baki mai ƙaunar ki ,cida sha da sutura kar ya yanke maku har Abada . A hankali Hauwa tasa ƙafa tana shigewa Ɗakin Umma , saboda Tsaban tashin hankali ko gaban ta bata gani dakyau . Juyawa Baba yayi yana cigaba da banbami da faɗa , yana cewa " Ai kuma Hauwa shikenan keda Aure sai dai kiga Anayi . Tun da kika rasa Salisu yaron kirki ɗan manyan mutane Wallh kin yi Asara . Aje Muciya Umma tayi tare da nufar Ɗakin ta don ta rarrashi Hauwa ,don ta lura sam ba a hayyacin ta take ba .
***
*Moddibo's Family*
Ɓangaren Aaliyah kuwa tun bayar ficewar ta daga Part Ɗin Yallaɓai Aydaan ,ta tattara kayan ta ba tare da kowa ya sani ba ta gudu daga Garin Lagos zuwa Yobe , Don garin su ta koma da Yammaci ta sauka a gida .
A soron Gidan su ta tsaya sam ta kasa shiga saboda Tsoron Inna Turai da kuma a yanzu ya zata amshe ta . A haka har Gari ya fara duhu magriba tana fara Wucewa . Motsin shigowa soron nasu da taji ne yasa ta zabura tana miƙewa daga Tsugunon da take a ƙasa . Abba ne da ya dawo daga masallaci ya dallara Haske n fitilan sa tare da cewa " Waye ne anan wurin?. Jin Muryar sa Inna Turai dake Tsakar gida tana Aikin abincin dare yasata Saurin ƙarikowa tare da cewa " me ya Faru ? , Tayi maganan dai dai Abba na Haske fuskar Aaliyah... Aaliyah Suka ambata Sunan.....!
#MMN TEDDY🧸*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
*🌐MMT'S*
*WRITERS ASSO.📚🖊️*
(MMTWA)
#We are here to educate, entertain and enlighten our Readers...
Ina masu zuwa mun hello maman teddy Ni marubuciya ce pls ki sani a ƙungiyar ki , ko kuma maman teddy ina Son na iya rubutu ban san ƙungiyar da zan shiga don suyi Guiding ɗina ba , So pls This is my new association .
Ga masu sha'awar fara Rubutu ko marubuta Wanda basa da ƙungiya , to dama gare ku ga Sabon association na Mamanteddy ,Zaki iya mun magana ta WhatsApp number na 08081202932 yauwa...
Albishirin ku masoya maman teddy , a yau min fara Ɗaura maku daya daga cikin Nobels din ta mai Suna ƳAR WAYE.? A YouTube channel namu , me kike jira maza garzaya don ki saurara , it's a Love caring and sympathetic story , ƳAR WAYE.! ga YouTube link namu zaku iya joining https://youtu.be/M0SeeufXge8
sannan kar ku manta Wurin yi mana Subscribe mun gode.!
Morning Update🕊️
"Aaliyah Su duka suka Haɗa baki Wurin Kirar Sunan Aaliyah ,wanda tayi zumbur tana Wurwurga Idanun ta cike da Tsoron Abun da zai kai ya kawo . Shiru Abba yayi ,yayin da Inna Turai ta fashe da Kuka mai tsuma zuciya tare da Jin matsanancin nadama . Abba ne yayi magana cikin Sanyin murya da Son Ganin ya Ƙwantar mawa Aaliyah da Hankali yace" Aaliyah mai yasa Zaki zauna A soron gida , baki shiga Daga ciki ba ? . Malam nine na sa Aaliyah yin hakan , tsoron shigowa take ji a tunanin ta har a yanzu nice Turai da ta sani... Aaliyah nayi nadama ,ki yafe mun kan Abun da nayi miki ,nasan na Wahalar dake na kuma azabtar dake a rayuwa , Amma a sanadin ki yau gashi Mahaifin ki ya samu lafiya , Sanadin ki muke cikin Wannan Rufin Asirin , Aaliyah taho na nuna miki Wani Abu .! Inna Turai tayi maganan tana kai hannun ta tare da kamo na Aaliyah wacce ta tsaya ta saki baki ta kalli Abba ta kalli Inna Turai . Cikin gidan suka shiga inda Hasken Fitilar Nepa ya haska Tsakar gidan. Wata matashiyar mata ta gani wanda a shekaru zata kai 35 zuwa sama ,sai kai kawo take tsakanin kitchen Da Ɗakin Aaliyah kamin ta bar Gidan .