Showing 78001 words to 78289 words out of 78289 words
Chapter 27 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE DOCUMENT Book by Maman Teddy .txt
, bai koma Lagos ba ,sai da ya sauka a Yobe , ya ɗauki matar sa suka taho tare . Tun daga Wannan Rana rayuwar cikin a halin ya sauya , Babu fada tsakanin ta da Sumayya ,duk da har a lokacin ba wani zaman lafiya suke da Aaydaan ba ,amma a haka take Haƙuri . dangin Aydaaann da yan uwansa sun koma soyayya ga Aaliyah sun dauke ta ya aka sin da baya da suke mata kallon kaskantacciya . A haka rayuwa yake tafiya cikin jin dadi da ƙwanciyar hankali tare da haƙuri da juna . Wannan guje-gujen Da Aaaliyah ke yi ma Aydaaann duk ta haƙura ta dangana ta kuma Rungume mijin ta da hannu biyu biyu . Sai dai muce Allah ya basu zaman lafiya .
Bayan Shekaru biyu , Aaliyah ta haifi Ɗiyar ta kyaƙykyawa mace Wanda aka sanya mata sunan Jidder ,a wannan rana mutuwar Jidderh ya dawo ma Aaliyah sabo fil tayi kuka har ta gode Allah , Aydaaann yayi ta rarrashin ta , tare da mawa Jidderh addu'a . Sumayya dai Tayi ɓari sau daya , yayin da Hibba ke dauke da tsohon ciki . Malam Salisu kuwa tun bayan Auren sa da Lantana da irin azabar da take basa yayi shura ya nitsi duniya tsawon sheka biyu kenan ,ba'a San inda yake ba , sai a can Wani ƙauye Aka samo labarin shi wai ya haukace yana tafiya yana kama Wandon sa tare da ihu yana cewa " Lantana zata cire masa Dindin sa .😂 to ƙarshen mugun ta kenan . Anan kuma nake cewa tammat bi hamdulillah🙏🏻😍
*Taku har kullum mai maku fatan alheri Ayshatou Mamanteddy*
MEENA VIP GROUP HAUSA NOVEL DOCUMENT for more information contact on
+234 7014979567
WhatsApp ONLY