Showing 63001 words to 66000 words out of 78289 words
Chapter 22 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE DOCUMENT Book by Maman Teddy .txt
rabu dama babu Ɗa bare jika Allah raka taki gona . Haka tayi ta haibaice-habaicen ta yanda kasan ance mata ga Hauwa kusa da ita . Zagi kam Hauwa tasha shi a wannan rana kaman mene har ta gode Allah .
**
A Falo ya tadda Aaliyah zaune ta kama Gyefen Kuncin ta Hawaye na cigaba da Zuba mata , Haushin kan ta take ji , Haka zuciyar ta ke yi mata tambayoyi akan ya akayi Aydaaannnnn yasan ta kamu da Son sa , Kuma me yasa zuciyar ta ,ta yaudare ta ,ta fara Son Aydaan Wanda ta ɗauke sa tamkar Yayan ta , a kuma matsayin sa na Wanda yake son Yayan ta Hauwa , Wacce ta kuma ɗauke ta tamkar mahaifiyar t a rayuwa . Kuka take sosai har da cira tana shashsheƙa ,sam bata lura da isowan sa inda take ba . Hannun sa taji ya zagayo da shi saman kafaɗan ta yana rungumo ta jikin sa . Kiyi Hakuri ." Taji ya furta mata Maganan , wanda kalmar hakuri tafi komai bata mamaki , Hakuri? Yau Aydaan ne ke furta mata Wannan kalmar ? To me yasa ? Ta tambayi kan ta ,kamin ta ba kanta amsa da cewa " Saboda yana Son Yayan ki mana , Hummm kawai sai ta kuma fashewa da kuka wanda bai san dalilin kara sakin kukan nata ba . Hannun sa yasa yana Shafa bayan ta alamun rarrashi ,wani ɓacin rai na Dada kulle zuciyar ta . Ko rarrashin mutum bai iya ba ,saboda bakin Miskilanci , wallh na tausaya ma kai na kuma zuciyata bata mun adalci ba ,haka SO bai mun Adalci ba ... Muryar sa ta kuma ji ya katse ta yana cewa " Bakya so na ko? Haushi ne ya kamata Cikin Sauri ta fara raba jikin ta da nashi tana miƙewa tare da shirin basa Wuri .
Hannun ta taji ya riƙe kana shima ya miƙe daga Tsaye . Ina zaki tafi ina magana? . baƙar magana taso faɗa masa ,amma hada ido da suka yi taga Babu wasa a tare da shi sam bata san lokacin da ta furta "Yunwa nake ji ,abinci zan ci . Hummmm Girgiza kan sa yayi alamun "Okay ,kamin ya ce muje Dirning room tun ɗazu ai an kammala komai . Me ke maki ciwo yanzu a jikin ki?. Ɗago da sexxy eyes ɗin ta tayi tana kallon fuskar sa ,wanda ji tayi kaman tace Ban sanin ba , Amma sai Tace " Babu ". Murmushi yayi don har yanzu in ya fahimta Haushin sa take ji . SO kenan.! Abun da ya furta a sarari ,wanda ya sata saurin kallon sa ban fahimta ba ,me kake nufi . Murmushi yayi yana dafa ta tare da ɗan rage tsawon sa yana dai daita tsawon sa da nata ,hannun sa yasa yana pointing Ƙwayar idon ta kamin yace " Soyayya ta nake gani mana a ƙwayar idanun ki gasu nan ,abun gunun burgewa... Janye jikin ta tayi da ƙarfi cikin jin ɓacn Rai kana tace " Ni bana wani Son ka . Kamin yayi wani magana ta wuce shi fuuuu tana nufar Dinning room . Murmushi yayi yana bin bayan ta da kallo har ta mace You look so Romantic wow .! Ya furta Maganan tare da biyo bayan ta .
**
Ƙwana uku kenan da fara shiga cikin jin dadin Rayuwar Hauwa ,yanzu kullum gidan Cikin nishaɗi ake da Walwala . Tun safe ta tafi babban Asibiti na Gomnati na wannan Garin , wanda tasha bakar wahala sosai kamin ta samu ganin likita . Shiru Hauwa tayi tana Sauraren Maganan Doctor Aslaam . Kiyi Hakuri ,ki kuma ƙwantar da Hankalin ki , inshallah every thing will be Okay . Ƙwallah ne ya ƙwanta a saman idanun Hauwa,kawai sai ta saki Murmushi tare da cewa " Doctor na saba rungumar ƙaddara mai kyau ko marar ƙyau , Dr Ni nasan ba zan Rayu ba , mutuwa zanyi , kai fa da bakin ka kace mun Ciwo na ya kai mataki na Uku ,kama yi mmkin yanda nake cikin lafiya haka . Ba wai nazo nan bane don ka kwantar mun da hankali akan Abun da nasan dole Mutuwa zanyi , sai dai na jira lokaci ,magani zaka taimaka mun ka rubuta mun wanda zai sa naji sauƙin raɗaɗin ciwon zuciyata kamin lokacin tafiya na yayi . Ta ƙare Maganan tana goge Hawayen fuskar ta , zuciyar Dr Aslam sosai ya karaya tausayin Hauwa ƙwarai ya ka masa .
Hauwa Kiyi hakuri , tabbas Maganan ki gaskiya ne , wanda ciwon su yakai wannan limit ɗin cire masu rayuwa ake yi , don Ni likita ne nasan hawa hawa na cuta da kuma worst ɗin shi . Yanzu wannan tablets din su zaki na rinƙa sha ,duk lokacin da Tarin ya ƙwace miki zaki ji dai-dai . Amma likita a tunanin ka zan iya ƙara Shekara Nawa a duniyar nan duk da kasancewar nasan kai ba Allah bane ba .
Shiru Doctor yayi kamin yace " Hauwa ba zaki ƙara shekara ba ,idan kin yi ƙamari ki ƙara Cikakken Wata Daya ,Kiyi hakuri na faɗa miki gaskiya ne saboda na lura ke macace mai tawakalli . Uhmmm Na gode Likita , Hauwa tayi Maganan tana miƙewa jikin ta a sanye ta fi ce daga Office Ɗin . A lokacin da na bar wannan Duniyar ,wani Hali ne Ƙanwata zata shiga? Aaaliyah..!! Sunan da ta furta kenan kamin ta ja numfashi daƙyar tana tarar napep . Tun da ta shiga take tunani har ta isa gida . Baba ta tadda Tare da Umma a tsakar gidan , wanda tayi sallama cikin Sauri Umma ta amsa tana cewa ' Hauwa Gashi yanzu Baban ki ya sayo miki kayan buɗe Baki kasancewar duk ranan Litinin da Alhamis dama kina azumi . Cike da jin dadi Hauwa ta kalli Baba kamin tace " Baba na Gode . Ba komai Hauwa'u Allah yayi miki Albarka . Amin Baba . Tayi Maganan tana shirin wucewa sai kuma ta dawo tare da cewa " Baba Don Allah dama nace gobe ina son naje Gidan Abba na gaida su Inna Turai . Auuuu ehh Gaskiya ne ,ai hakan na da kyau Hauwa , Allah ya kaimu goben Lafiya ."
Ɗakin ta ta nufa tare da shigewa . Da fari maganin Da Doctor Aslaam ya bata ta fara shan su ,kamin ta koma ta zauna tana jawo akwatin ta . Hannun tasa tana budewa gami da fiddo da Wasu hotuna guda uku . Fuskar Aaliyah ne ya fara bayyana a na farkon wanda tana ganin hoton ta saki Murmushi zuciyar ta na mata wani sanyi . Adda Hauwa nake So.! Keee Aaliyah kina nufin Kina son ta fiye da Abban ki da Maman ki duka ?. Eh mana Ina son Adda Hauwa fiye da kowa.! Maganan nan tasu ce ta dawo mata na yarinta , Hawaye ne suka fara zuba mata kaman yau ne zata barsu bari na har Abada . Aaliyah Ina Son ki Nima , kuma zan bar ki bawai don bana Son ki ba , A'a A hakan zan yi farin ciki tun da ban mutu ba sai da naga Rayuwar ki tayi inganci , bana Son Kiyi kuka ko bayan bani ....Ta tasa hoton tana Maganan a sarari hawaye na cigaba da zuba mata . Rungume Hoton tayi tana kuka sosai tare da cewa " Ina Son ki Ƙanwata . A hankali ta aje Hoton kamin ta yi duba ga hoton na biyu . Hoton Aydaan ne ya bayyana Fuskar nan nasa cikin miskilin murmushi ,wanda aka samu yayi daƙyar , a lokacin baifi shekaru 18-19 ba . Aydaaannnnn nasan zaka kula mun da Ƙanwata Sosai ,ita din farin ciki na ne , Kamin Alƙawari ba zaka bari tasha Wuyar rayuwa ba, Maganan take kaman zautacciya ita kaɗai sai wannan hotunan nasu . Zan tafi na barta a hannun Allah a kuma hannun ka ,ina addu'ar duk wata Soyayyar da kake mun ya taru ya nukku ya koma kan ta . Aje Hoton nasa tayi tana duba cikon dayan Hoton wanda ya kasance hoton ta ne , ita da Aydaaannnnn dukan su da uniform na makaranta ,fuskokin su dauke da fara'a kaman ba shi ba . Hauwa ya kama ta ki bar su suyi rayuwa cikin jin dadi su ma , Hannun ta tasa tana raba hoton gida biyu tare da cire ɓangaren ta ,tana cire na Aydaan ...!
**
A hankali take cin Abincin nata Hankalin ta ƙwance duk idan ta kalli fuskar Aydaaannnnn sai ta kauda kan ta Gyefe . Shi kuwa ƙurr da ido yayi mata yana kallon ta ,komai nata sak na Jidderh . Ganin yanda komai taci sai ta raba biyu ta aje wani a gyefe yasa Aydaaannnnn cewa " Wannan na waye kike ajewa kuma?. Adda Hauwa mana .! Babu yanda za'a yi itama ta ci irin wannan? Tsayawa yayi yana kasa bata amsa ta ina hakan ziyuwu? Shine Abun da yake cewa a zuciyar sa . Kasan mene Yah Aydaan? Tun Ina yarinya Komai Adda Hauwa taci sai ta kawo mun , kaga lokacin da kuke makaranta tare ina Wannan chocolate ɗin da kake bata , Kullum sai ta rago ta kawo mun , tun ina ƙarama nasan sunan ka amma a bakin ta na saba ji . Kana Son Adda Hauwa sosai .shi yasa Nima nake daga maka ƙafa A duk abin da kake mun , amma kar kayi zaton soyayya ce ,a'a kawai ina Son Wanda yake son Adda Hauwa ne . Murmushi yayi kamin yace" Oho Haka ne? To mai zai hana mu dawo Da Adda Hauwan Gidan nan sai mu zauna tare . Saurin kallon sa Aaliyah tayi kamin ta fara tunanin Maganan nasa , Wannan me yake nufi kenan...! Ɗan rainin Wayo kawai ,Ganin bakin ta na motsi yasa Aydaaannnnn cewa Magana kike yi ne , fadi da ƙarfi bana jin ki sosai your voice is low .....!
#Mmnteddy*🕊️SEXXIE'S HOUSE🕊️*
#Mmnteddy
Forty-four
44
*Littafin na kudi ne Regular group ₦300 Vip group ₦500 spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932/09061466409...*
___________________
Nuna masa tayi ba wani Abin zata Faɗi ba , hakan ya bashi damar cigaba da cewa " Kin ga kema ai zaki fi sakin jiki sosai . Hummm idan dan Ni zaka yi hakan to me zai hana ka mayar dani Gidan ku kawai ,naga Acan zan fi samun sakewa sosai ,don nan din ne bana So . Aaliyah Wai mutane nawa kika damfara ne ? Me kuma yasa kika Ɗauki Wancen sana'ar ....Don Allah nidai kawai shikenan . Ta katse shi tana miƙewa daga Zaunen da take . Me kike nufi Har kin ci abincin ya ishe ki . Uhmmm ya ishe Ni . Murmushi yayi yana cewa " Ni yanzu ma na fara saboda kin san ina cin Abinci Sosai. Wuce shi tayi a zuciyar ta kam cewa take " Ko ban ƙoshi ba ai na ji na ƙoshi da komai ,ka tasa Ni da Wasu maganganu marasa ma'ana Humm haba . Rasa inda zata nufa ne yasa ta komawa Inda ta tabbatar nata ne wato Bedroom , Zama tayi a saman kujerar can dake Fuskantar Gadon nata . Ta Gumi tasa tana ganin Gidan yayi mata faɗi Sosai. A hankali ta fara jin motsin kaman na ƙarar ringing Tone amma sai bata yi yunƙurin nemo Wayar ba . A hankali ta miƙe tana nufar Ƙaramar Handbag 👜 Ɗin ta . Budewa tayi tana fiddo da Wani Awarwaro wanda da daɗewa Adda Hauwa ta siya mata , tsawon lokaci ta Ɗauka tana duban Awarwaron ,wanda Ƙara jin shigowar kira yasata maida Awarwaron jakarta tana juyawa tare da Duba inda wayar take ,don tasan Wayan Aydaaannnnn ne kaɗai a Bedroom ɗin ,ita wayar nata Nokia ce ,wannan kuwa kalon ringing Tone ɗin na manya ne ba irin nasu ba .
A can Gyefen Bedside ta ga Wayar ta sa ƙirar Samsung ita Bama tasan shi da wannan Wayar ba . Kamin ta kai ga Ɗauka ya katse Kirar , tsayawa tayi tana tunanin Tayaya zata kai masa Wayan,don ita so take duk Wani Alaƙa ta yanke yi dashi . Tana a wannan lokacin ne taji shigowar saƙo . Summy Sunan da taga Ni kenan wato wacce tayi sending Taxt massage ɗin . A hankali idanun ta ya sauka akan Sakon nata Hlo Aydaan nice na kira ka baka Ɗauki Waya ta ba , saboda kana tare da Ƴar matsiyatan nan gayyar Jaraba da masifa . Koma dai meye ina Buƙatar Ganin ka Yau ba sai gobe ba .
Shiru Aaliyah tayi tana kasa ƙarika karanta saƙon nata komawa tayi jarab tana zama idanun ta na fara taruwa da Ƙwallah ,to Ni me nayi mata ? Dama bai je gida ba ƙwata-ƙwata? . Tsayawa tayi tana juya Wayar dai-dai Wani Kirar na Shigowa . Ganin baƙuwar number yasa Aaliyah saka Hannu tana ɗaukar Kirar. Hello Assalamu alaikum shine kalmar da Aaliyah tayi ,wanda kamin ta ji mai ɗayan ɓangaren za'a ce ta kuma furta " Baya kusa ne bari na kai masa . Eiyeeeee dan uban ki har Nine zan kira Wayar Aydaan ki ɗaga? Wato ɗazu ma wayar na Hannun ki kika ƙi ɗauka? Zan shigo gidan ,zaki tattara da ƙafar ki ,ki fita don dole . Domin ganin Aydaan sai yayi miki Wuya , shashasha Sakarya maza Wuce ki kai masa Wayar .! Shiru Aaliyah tayi bata ce da ita komai , duk da zuciyar ta dake mata babu daɗi sakamakon zagin da tasha na Summy . Ke da Waye kike Waya? . Ta ji Muryar Aydaan wanda bata san lokacin da ya shigo ba . Miƙa masa Wayar tayi ba tare da ta ce masa komai ba ,tana juyawa tare da barin Wurin baki Ɗaya .!
**
Yau saura Ƙwana biyu Bikin Aydaaannnnn da Summy , Aaaman da Hibba Da sauran yaran cikin gidan Wato su Mubarak da sauran su . Hidima ake yi sosai , Su summy kuwa tun daga Ƙasar Dubai aka Ɗauko masu mai gyarar Jiki na musamman , yan uwa na nesa tuni an fara cika Gida . Aaaman Har a wannan lokacin a ƙage yake da yaje Yobe Don ya duba Jidderh ,wanda a yau ya ɗauki Aniyar zuwa domin ya sanar mata da Abun dake zuciyar sa ko yaji dadi a zuciyar sa . Ɓangaren Aaliyah Kuwa da Aydaaann abun ba sauƙi tun da ta shiga Hannun sa babu Ranan da ba zaiyi Sex da ita ba , Abun dake saka ta zazzaɓi da ciwo kenan , gashi a rana yayi sau uku sama da haka ,sam baya Gajiya , Tun tana daure masa a yanzu tana Ganin sa take fara kuka , Amma da dadin baki da rarrashi yake lallabata yayi Abun da zai yi ya gama sannan ya Daurata a ruwan Gashi ,don ba shi zai hana Anjima ta kuma jin shi ya dawo ba . Har zullumin ganin sa take , A kuma yanzu ta gama ƙosawa da Summy ta shigo Gidan ko ta samu sassauci duk da Batasan Dame Summy zata zo ba , a yanayin ta ,ta gwada mata babu mutunci bare zaman lafiya . Gaba Ɗaya Ƙasan ta A ɗashe yake yayi jazir Wurin saboda Tsaban Wahalar da take sha A wurin Aydaan duk ya ɗashe Wurin sosai ,idan ta zauna ko motsa ƙafarta bata son yi , har Ɗan Rama tayi saboda zullumi .
**
Da misalin ƙarfe Uwa na Azahar ne Umma ta zauna ta tasa buta a gaban ta sama da Awa guda tana Zaune ta rasa meke damun ta ,jikin ta na bata da Aƙwao Abun da Hauwa ke ɓoye mata wannan yasa ta tsawon lokaci kasa Alwalan , ita dai Hauwa takai ta dawo taga Umma a wuri guda ko motsawa ba tayi ,da'alama tayi nisa a tunani ,wannan yasa Hauwa matsawa kusa Da Umma tana cewa " Umma Lafiya kika yi shiru , ko wani Abu ke damunki?. Ɗagowa Umma tayi tana sauke ajiyar zuciya kamin tace " Hauwa kece ke shirin saka mun damuwa Hauwa , Hauwa'u a cikin jiki na nake jin da Aƙwao Abun dake damun ki ,amma kuma kin ki faɗa mun ,ɓoye-ɓoyen mene kike yi tsawon sati kenan ina saka miki ido ,yanzu Abin naki yana neman fin ƙarfin tunani na . Ki faɗa mun meke damun ki ?. Shiru Hauwa tayi tana kasa Bama Umma amsa kawai sai Hawaye shar-shar-shar . Hankalin Umma ne ya ƙara tashi ,kar hasashen ta ya zama gaskiya . Miƙewa tayi tsaye tana kallon Hauwa idanun ta itama na ciko da Ƙwallah , Hauwa ki faɗa mun ,ki faɗa mun gaskiya ,nice fa Mahaifiyar ki idan baki faɗa mun ba wane ya cancanta ki faɗa masa a yanzu ? Baki da Lafiya ne? Shiru Hauwa tayi tana sharce Hawayen fuskar ta tare da shashsheƙar kuka . Hauwa don Allah ki faɗa mun ciwo kike yi ?. Ganin hankalin Umma ya tashi matuƙa yasa Hauwa cikin kuka cewa " Ehhhh Umma , Ehh ina fama da ciwon zuciya.! Caaaakkkkk Umma ta tsaya numfashin ta na kokawar ɗaukewa , Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un Na shiga Uku , Hauwa kasa magana Umma tayi duk da tana Son yin magana amma ta kasa saboda Tsaban Ruɗewa . Hannun ta takai tana tallabo Fuskar Hauwa inda duk wani Alamu ya bayyana na Wannan ciwon a tare da ita amma bata taɓa lura ba , kasantuwar Hauwa ɓaka ce . Laɓɓan ta su kam su sun nuna . Hauwa Hauwa kema tafiya zakiyi ki bar mu? Hauwa Hauwa na kar barni Don Allah , Tun kina ƙarama Mahaifan ki suka bani ke halak malak har abada saboda Bama haihuwa ,ke nake gani naji sanyi A rayuwa ta Hauwa . Umma Ba zan mutu na barku ba ,zamu Rayu tare inshallah , ciwo ne fa , zan Warke ina shan magani Umma ki daina kuka .
Hauwa tayi magana tana sha fuskar Umma tare da goge mata Hawayen fuskar ta. Hauwa Tsoro nake ji ,Wannan ciwon shine yayi ajalin mahaifiyar ku .