Showing 9001 words to 12000 words out of 78289 words
Chapter 4 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE DOCUMENT Book by Maman Teddy .txt
tace " A'a Salisu Gajiya nayi da Halin ka .Ni fa mutum ce , Kwana uku ba komai a ciki na sai Ruwan Rijiya da nake kandama maganin yunwa ...babu abun da kake mun sai aikin wahala nike nan aikin Abu ɗaya safe Rana dare ,baka ko imani na? Kullum kai dai kawai ka biya mawa kan ka buƙata shi kenan lissafin ka ,baka duba haƙƙin na dake a kanka na matsayin mata da miji .!
Ke Da'alla Malama ya isa haka , da haka kika ɓullo kenan ko? Dama tun rana na lura da ayayyakun ki , Amma babu komai Allah ya kaimu Safe zaki sha mamaki na." Yana gama Faɗin hakan ya koma yana Ƙwanciyar sa abin sa, Saboda tsaban takaici ko tufafin sa da ya cire ya gaza mai dawa . Haka ya ja abun rufa ,zuciyar sa na tafasa kaman ruwar Zafi a wuta. Muryar Salisu ta kuma ji yana cewa " Kar ki kuskura ki hawo mun Gadon nan ,ki tafi can falo ki Ƙwana kin ji na Faɗa maki .
Lumshe ido Hauwa tayi Ƙwallah na ziraro mata kamin ta ɗaga Hannayen ta sama tana kai kukan ta wurin mai duka . Kallon hanyar ficewa daga Bedroom ɗin Tayi kamin tace " Allah ka gani ,bani da laifi ,kasan irin izayar da azabtuwar da Wannan bawa naka yake mun , Allah ina roƙon ka Allah ka gyara mun halin Miji na ,ya koma namiji Abin alfaharin ko wacce mace . Tana kaiwa nan ta tsaya tana numfasawa tare da sa taffan hannun ta ,tana share Hawayen fuskar ta .
Kuyi haƙuri zaku ga Update babu yawa ,magani nake sha mai saka barcin tsiya wallahi🥱 .
***
Turai yanzu Wannan Abun da kikayi kin ƙyaut kenan eiyi? Fisabilillahi Domin Allah Yarinya ƙarama zaki jefa Rayuwar ta cikin garari , duniya fa ki kora Aaliyah. Anya da adalci da kuma imani a tattare dake?. Inna Turai ne ta juyo a matuƙar zafafe tana kallon Aminiyar tuggun nata , Wanda mamaki da bakin cikin jin Wannan magana da yake fitowa daga Bakin Huraira yasa Ta cewa " yau kene da bakin ki kike faɗin haka Huraira? Don na tura Aaliyah duniya ta Nemo mawa Mahaifin ta kudin maganin da za'a masa har laifi ne? Ai uban ta ne bani da ɗa bare jika dashi . Idan kuma su Raliya kike kallo Ai su ba uban su bane ,zuwa dasu gidan nayi . Har kin manta Wani irin hawala malam yayi da Uwar ta ,har ta mutu . Me yayi mun Ni ,iyaka na dashi fa Takaba idan ya mutu , ganin idan ya mutu ita zatayi kuka yasa Ni yanke mata shawara da hukuncin ta shiga Duniya ta nemo mawa tsohon ta kudin aikin sa ,ciwon shashi ne fa dashi? Don haka Huraira don ALLAH ki rinƙa sanin maganan da Zamuyi ba na Wannan gantalalliyar Yarinyar ba ,don nasan yanzu dai ta riga da ta gama gantalewa a duniya . Hummm .
Numfawa Huraira tayi kamin tace " Allah ya baki hakuri , Amma ai tsakanin mu da Uwar ta daban ,ita kuma yace ,shi kuma ɗa na kowa ne . Ai malam bai taɓa nuna bambanci tsakanin ke da Mahaifiyar Aaliyah ba . Amma tun da kince Abar maganan to an barta . Hummmm Yadai fi , Haka nake Son ji . Inna Turai tace tana ci-gaba da Murzar Gyaɗa da take shirin miya da ita .
***
Ɓangaren Aaliyah kuwa tun da ta shiga part Ɗin Aydaan ta fara Aikin ta kan jiki kan ƙarfi , duk da ta lura Aƙwai Hassada da ƙyamar ta da su Summy Keyi ,amma sam bata bi takan su ,aikatau ɗin da aka Ɗauke ta shi take yi . Abu guda ke bata mamaki tsakanin ta da Aydaan shine Gaisuwa ,bayan nan kallon ta baya yi , Sai dai Abu ɗaya ta fahimta , yana jin Daɗin yazo yaga Itace ta gyara masa party ɗin nasa ,falo rest room zuwa bedroom ɗin sa . Abun da yafara ɓata mata Rai ɗaya hankalin ta kuma ke tashi shine Duk yanda taso ta fahimci Wani sirri ɗaya na Aydaan Ta kasa samu .
Kaman kullum yau ma Aaliyah Aikin shara da goge ² take ....Bayan ta kammala Aikin ta ne ta gyara Saman Bed ɗin sa , tana bin ko ina da Turaren da Ammie ta bata domin Sa mawa tun daga Farko har zuwa Ƙarshen Side Ɗin nasa . Motsin Shigowan sa taji Wanda tun safe basu haɗu ba ...Juyawa Aaliyah Tayi tana kallon inda Aydaan yake yana takowa tare da ƙariko izuwa cikin Bedroom ɗin . Barka Da Safiya Yallaɓai ". Aaliyah ta ƙare maganan tana sunkuyar da kan ta ƙasa ,kaman yanda taga Sauran ma'aikatan Gidan nayi masu . Shiru taji bai tankata ba ,sai ma wuce ta da yayi yana nufar Ƙayataccen Bed ɗin shi ƙirar Dubai . Gani tayi ya sa hannun sa yana ƙoƙarin cire T.shirt ɗin jikin sa ba tare da ya damu da ganin ta a Bedroom ɗin ba . Saurin juyawa Aaliyah Tayi tana kallon hanyar shigowa a zuciyar ta cewa take , Wannan Wani irin Gida ne Allah ya jefo Ni? . Kai Anya bana Gudu ba ? Duniya fa Faɗi ne dashi Aaliyaah , aikin yi baya taɓa ƙare mawa Ɗan Adam , ba sai lalai Yahoo ne sana'a ba , gashi daga Damfara na ƙare mawa Goge goge . Bedroom Ɗin ne taji ya ɗauki Ƙarar Waƙar Johnny Drille a cikin Wakar sa na Wait for me .
Nisawa Aaliyah Tayi tana juyowa a karo na biyu tare da ɗan risinawa tana cewa ' Barka da dawowa yallaɓai . Ke Zo nan.! Yayi maganan idanun sa na akan Aaliyah da ya ɗago yana kallon ta . Har cikin zuciya Aaliyaah tsoron sa take ji , Wanda ita kan ta ta rasa gane me yasa take jin haka daga Garesa . Ware idanun ta tayi tana maida kallon ta zuwa garesa , Inda anan ta ganshi daga Shi sai Boxer da singlate .... Sumar ƙirjin sa a warwaje ta ko ina ...A ɗan watan kallon da tayi masa ta fahimta shi mutum ne mai gargasa har hannayen sa . Gashi baya jin kunyar chanja Kaya da yin komai a gaban kowa.
Matsawa Aaliyah Tayi kusa dashi tana isa Garesa ta fara ƙoƙarin zubewa a gaban sa , don yana kwance a saman gadon yayi kwanciyar Rigingine . No tashi tsaye ." Yayi maganan a miskilance ,wanda badon ta ji Muryar shi ba ,Zata rantse bashi yayi maganan ba , don babu alama daga bakin sa na yace Wani Abu... Miƙewa Aaliyah Tayi daga Tsaye tana kallon Ƙasa tare da Wasa da yatsunta . Miƙewa Aydaan yayi tare da Sauke Ƙafafuwan sa ƙasa . Ɗago da Sexxy eyes ɗin shi yayi yana sauke su a bisa kyakykyawar fuskar ta.... Idan ina ganin Fuskar taki sai naji Na manta da komai a rayuwa ta na bakin ciki sai farin ciki na yaƙaru ...Ina Jin ƙaunar ki a kowani a lokaci na Rayuwa ta Jidderh . Kallon Sa Aaliyaah tayi kamin ta juya gyefe da gyefen ta ko zata ga da Wa yake yi ....Ganin babu kowa yasa Aaliyah fahimtar da ita fa yake Wannan zancen. Yallaɓai Ni ba Wancen Jidderh n taka bace ba . Sunana Aaliyah Haufaffiyar Garin Yobe . Murmushi taga ya yi mata ,wanda bata taɓa ganin shi a irin Wannan good moment ɗin ba . Aaliyaah in Baki aiki zaki mun??.
Cikin Sauri Aaliyaah tace " Ƙwarai Yallaɓai ,mai zai hana ,ai Ni a karkashin ka nake . Muje Toilet ina So ki rage mun sumar jiki na ne ,gargasar tayi mun yawa🤥 . Hangame Baki Aaliyaah tayi cike da tsoro da mamakin maganan sa tace " Na'am Yallaɓai🤔 .
A Next page Free page ƙare maza hanzarta wajen mallakar taki , Regular Group₦300 VIP group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932
#MAMAN TEDDY
#STAY SAFE MAH PEOPLE🥰*🕊️SEXXI'ES HOUSE🕊️*
Romantic and comedian story
Subscribe my new YouTube channel https://youtu.be/adm3pEGkdqw @mamanteddyhausanovelsaudio.
Free page
6
Mamanteddy skin care and collections🍒🫘. Muna da magunguna na gargajiya da na bature Supplements with zero chemical reaction and there's pure natural herbals...To Uwar Gida , Amarya , Aunty na , Kanwata da Kuma Ƙawata me kike Jira? Eiye 🤔 Zaki zo ayi gyarar Dake ne , ko kuwa zama zakiyi kullum kece a sahun baya🙄 ki wuce sa'a na gulmar ki a baya ,in ma Baki samu tijararriyar da zata Tari tsaban idanun ki tace " Haba Rakiya wannan nono naki kaman Yaɗi babu gyara ,Kuma kina budurwa ,tamkar wacce ta shayar da Yara biyar😏 . Ke Kuma Matan Boss ai na tsufa miji na ba me kalle² bane...kuji min ita da Allah , wayaƙi gyara . Taho Mmt skin care products ɗin mu masu ƙyau ne ƙwarai Yar uwa...
Akwai na Breast elargement , Nono suyi ƙyau ɓul² su tsaya cak ko na wata budurwar Albarka ,maganin namu kala biyu ne set ne Sha da shafawa akwai me cicciko da nono ya mikar dasu kuma Ya Kara musu girma kuma akwai me cicciko da nono ya mikar dasu batareda sun Kara girma ba.
Akwai maganin ƙarin Hips elargement , ki hade ki zama cikakkiyar mace , duk inda kika juya ansan ƙwarai da mace tabbas . Sannan Akwai supplement Wanda zai gyara maki skin din ki ,kiga fatar ki na fresh na glowing . Ba'anan Mamanteddycare ta tsaya ba , Muna sayar da Creams lotions ,B.S.C Shower Gel , Oil akwai ƙaramin set da Kuma babban set na mayukan mu ,aƙwai na Choco skin akwai Kuma na Farare duka Alhmdlh Zaki Sha mamakin yanda Zaki koma tamkar tarwaɗa , gashi dai mulkin baba buhari muke ,yanzu min faɗa na Baba Bola tinubu , Wannan Yamushewar da fatar ki tayi daga 2020-2023 kina amfani da products ɗin mu Zaki koma tamkar ana Wanke ki da Ruwan Karas . Da yawa wasu na zuwa maman teddy Kinyi maganan Wani Magani a ciki books din ki ,Muna Son shi yaayyayaaa to calm down madam.! It okay faɗuwa taxo dai dai da zama , aƙwai maganin mu na Miata iyayen mu , akwai na herbal akwai Kuma na capsules . ga masu bukata just contact me on WhatsApp or direct call via 08081202932 / 09061467409 Ina da cikakken lokacin ku masoyan Mamanteddy skin care and my collections thkns for your support and ur encouragement 🥰.
Hlo hllo mamanteddy we are since waiting for the page six 6 , Mun matsu Muna ta Jira ,Muna Muna....🤤 Okay here is it👇🏻 I'm so sorry my fellowed people I'm very sorry dirlings , kwana biyu nayi busy ne shiyasa kujaji Mun maƙale a page 5 , a yau ga Page six so don't forget to share to your friends and dear near One's 🙏😍 .
**
Yallabai.! Aaliya tayi maganan jikin ta na maƙyarƙyata na tsoron maganan Aydaan , Wanda shi Kam tun da yayi maganan Bai Kuma bi ta kanta ba ,ko ya duba yanayin ta a wannan lokacin na Jin dadi ko akasin haka . Yallaɓai zan iya tafiya?. Tayi maganan tare da Saka hannun ta tana yarfe gumin da ke tsatstsafo Ma goshin ta zuwa Karan hancin ta . Ba Tare da Aydaan ya bata amsa ba ya miƙe daga Ƙwancen Riginginan da ya koma yayi yana ware lulun idanun sa tare da xuba su a fuskar ta Wanda har a lokacin zufa ne ke tsatsafo Mata , tsoron da Batasan tana da shi ba a lokaci ɗaya ya bayyana Mata ,jikin ta ta ko Ina Rawa yake har yatsar ƙafarta . Miƙewa taga Aydaan yayi yana Nufar Waldrop din sa . Tsayawa Aaliyah tayi kaman ba zata motsa ba ,sai Kuma ta tuno da Aikin ta a ciki gidan ,dole a ƙarƙashin sa take , Wannan Yasa Saurin ƙarikawa tana Nufar Waldrop din tare da Fara fiddo masa da rigar Wankan sa tare da mini boxer din da take tunanin zai yi using dashi .... aje su tayi a saman Sofa cushine kamin ta juyo izuwa Garesa tana cewa " Yallaɓai An kammala , koda Aƙwai Abun da kake buƙata daga gareni?.
Wani Irin kallo yayi mata wanda kaman ba zai tankata ba , sai kuma taga ya ciza pink laɓɓan sa masu taushi tamkar tsufa , Wancan mene zanyi dashi ? Ya ƙare maganan yana pointing mini boxer Ɗin da ta aje masa haɗe da Rigar Wankan nasa . Wani irin bugawa Ƙirjin Aaliyah yayi yayin da Kunya ke kamata , Wannan Wani irin Ɗan Duniya ne? , a matsaya ta mace yake nuna mun kayan sakayawan sa (private part) Babu ko jin wani Abu a tare dashi . Gaskiya Kam Yallaɓai Aydaan Shahararre ne , Me zan kira shi , Marar kunya ko Ƙwarto.!
What are you thinking for? Ina magana Amma kina tunanin Wani Abu , Tunanin Mama Kike yi ne?. Ƙwallah ne ya ciko idanun Aaliyah Lokaci guda ta fara tuno da kalam baƙar izayan da Tasha a hannun Inna Turai , Tare da jin maraicin Rashin Umman ta . Abba ko kana Wani hala? Allah ya Ubangiji ka sauƙaƙa mawa Wannan bawa naka , Allah ka buɗa mun hanyar sirrin Yallaɓai Aydaan , Nayi Abun da ya kawo Ni na gudu naje na ceci Mahaifina da yake Rai kwance Babu Amfani . Tunanin ta ne ya tsaya sakamakon Ganin Aydaan da tayi ya koma ya zauna a Sofa cushine din ,Alamun bashi da ranan Shiga Toilet ɗin , bare ya barta sukuni. Da Sauri ta matsa Gare sa tare da fadin " Yallaɓai Me kake da buƙata? .
Ba tare da ya bata amsa ba ita dai gani tayi ya kalleta ,tare da kallon mini boxer ɗin da ta aje masa . Cikin Sauri Aaliyah tasa hannun ta tana Ɗauka tare da juyawa tana mai dashi mazaunin sa wato inda ta ɗauka . Takowa tayi tare da ƙarikowa zuwa inda yake tana ɗan risinawa alamun ta kammala Aikin ta. Abun ne ya bata mamaki matuƙa ganin yanda ya shimfiɗa mata Hannun sa a saman kujerar ba tare da ya tankata ba , cikin Wani irin yanayi na tsoro da jin babu daɗi ,don tasan Halin Samarin Gidan SEXXI'ES house , don sunan da take kirar gidan da shi kenan , a cewan ta duka Gidan Ƴan iska ne Ƙwarata.! Wannan yasa Take kirar gidan da Sexxies House . Haka taga Samarin gidan na shimfiɗa Hannayen su ,ma'aikatan su na masu tausa . Cikin Wani irin murya tace " Yallaɓai i Should massage for you? . Gyaɗa Mata Kai yayi alamun eh .
Ƙwallah ne ya fara sauka ma kunci ta .
" you're scared ?tsoro kike ji ne? Ya maimaita maganan yana kallon cikin narkakkun idanun ta ,wanda suka fara sauyawa daga Fari zuwa Jah . I'm So Sorry Boss wallahi ba zan iya ba ...i couldn't do it for you , kayi haƙu.....shiiiii Is okay , yayi maganan tare da saka yatsar sa a saman laɓɓan ta . That's All. Yayi maganan yana miƙewa tare da kokarin cire singlate Ɗin jikin sa. Saurin rufe idanun ta Aaliyah tayi a zuciyar ta tana ambaton sunayen Allah tsarkaka domin kawo mata katangar ƙarfe tsakanin ta da Aydaan. Help me to remove this .... Shiru ta masa tana kallon sa a yanzu ɓarin jikin nata yafi na da baya . Okay shima ba zaki iya ba?. Yayi maganan yana mata wani Irin kallo babu Alamun Sassauci daga Garesa .
Mene ne Aikin ki a cikin gidan ? Didn't you know the Rules of our House Working? Baki Sani bane ko su basu faɗa maki bane ?. Jin yanayin yanda yayi mata maganan yasa Aaliyah saurin sa hannun ta ,tana ƙoƙarin cire masa singlate din kaman yanda ya buƙata ". Yanda yake bin ta da kallo na tuhuma yasa Aaliyah shan jinin jikin ta , Ko Tunanin mene yake a kaina?. Tayi maganan tana ida Sauke Singlate Ɗin idanun ta a rufe don bata son taga Wani Abu da zai taɓa mata imani ,ko zunubi gurin mahaliccin ta . Juya masa baya tayi yana Ɗaukar Rigar Wankan tare da sakawa . Bai yi mata magana ba ya nufi Privacy tare da sa hannun sa yana danna wasu nombobi nan take Wurin ya buɗe .....Haske ta gani komai na Wurin kalon fari ne sai Skyblue. A hankali jiki a sanyaya tabi bayan sa tana cewa a zuciyar take " Wai nan Toilet ne ko Ɗaki? . Motsin ruwa taji A bayan ta , Wannan yasa Aaliyah Saurin juyawa bayan ta . Hangowa sa tayi Ƙwance cikin ruwan Ɗumi , Idanun sa a lumshe . Tsayawa cak tayi idanun ne suka sauka a saman laɓɓan sa da yake ɗan tsotsa tare da cizawa, meke damun shi ne ,kullum cikin tauna laɓɓa? . Yallaɓai Da akwai Abun da zan taimaka maka dashi ?. Ba taimaka mun zakiyi ba ,No.! I'm the person that help you , bake ne Zaki taimake Ni ba , nine ke taimakon ki okay?.
I'm sorry my Boss ". Lumshe ido yayi yana jin Daɗin kalaman ta , Wannan yana ɗaya daga Dalilin da yasa Ammie ta dawo masa da ita Part ɗin sa . Idanun sa a lumshe yayi mata pointing inda Brush da maclean yake . Cikin Sauri Aaliyah ta matsa wurin. Wani ingee kaman machine ta gani , Wannan yasa ta daura Hannun ta kaman yanda taga yayi da zai shigo , a dole shima Ya buɗe Maclean din ya dubo . Murmushi yayi yana cewa " Just put it down. It will paste by itself. Okay Boss . Tayi maganan tana aje Brush Ɗin a daga ƙasar machine ɗin . Tsayawa tayi baki bude tana mamakin ganin yanda Wannan ingi ya dubo mata da