Showing 1 words to 3000 words out of 78289 words

Chapter 1 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE DOCUMENT Book by Maman Teddy .txt

19 Dec 2024

6935

*🕊️SEXXI'ES HOUSE🕊️*




AYSHATOU MAMAN TEDDY




*Wannan littafi na kuɗi ne, ba zanyi free page da yawa ba , in Sha Allah a page 5 Zamu dakata da yin na free ,sauran kuma sai ki hanzarta Wajen mallakar taki... Regular group₦300...VIP group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932*


Free page
1




~Tallah~
Na sani ,kin sani, kuma kun sani ...mun gwada, kin gwada, mun san kuma na ƙwarai ,kayan Hajja daban dana Saura inganci da ƙyaun su baki baya iya faɗin dai dan shi 💯 guarantee , with zero chemical reaction . Ina mata masu fama da matsalar infection ? Fitar farin Ruwa , Tusan Gaba yayin Saduwar Aure , Ƙaiƙayin gaba...Ina kuma wacce take fama da rashin ni'ima , kullum complain kike samu Wurin Oga kan cewa baya jin Daɗi😋 Eh baya jin Daɗi nace kina wani noƙewa🙄 gwanda ki ware ki saki jikin ki , domin gyarar Auren ki da jin Daɗin Yallaɓai Sir , na gwada kema ki gwada kaman yanda dubban jama'a suka shaida maganin nata 💯 , maza taho tayi Maki gyarar Ciki🍌 da Waje🍇 don jin Daɗin ma'aurata baki Ɗaya ,maza tuntuɓi HAJJA mai kayan ɗa'a akan wannan nombobin 08139762831 kai ba'a anan Ta tsaya ba har gyarar Amare baku da matsala kudai ku tuntuɓi wannan number na akan 08139762831 nata gwada ...mun gwada ...kema daure ki gwada🫰.


To pah🤔 Kar kuma ayi tuya a manta da Albasa🧅 Ina Masoya na mabiya na? Nasan You're Up to billions ... Na gida Nigeria dama sauran ƙasashe masu bibiya ta , ƙasar Ghana , Niger , Saudiyya , India ,Egypt ,ƙasar Mali, ƙasar mu kenan yo Dama ai ku dole ku so naku,tun da Ni ɗin ƴar Gida ce😃🥰 . da ma sauran ƙasashe wanda nasan Ku da wanda ban san ku a mabiya naba , nasan kuna nan daga gyefe, Ku nuna mun soyayyar nan naku wurin Subscribing my new YouTube channel https://www.youtube.com/@mamanteddy4123 @MAMAN TEDDY HAUSA NOVELS AUDIO yauwa Na gode ƙwarai... thanks for your support and encouragement taku mamanteddy😍.


*IBADAN*
" Zaune take a tsakiyar Falon ,gaba ɗaya bata cikin natsuwar ta , gaban ta kuwa Wayoyi ne na Hannu yawan su sunfi guda Talatin . Matashiya ce yarinya ƙarama Wacce a shekaru ba zata Haura 18 ba , duk da AC dake a falon amma ita gumi ne ke zubo mata na tsaban wahalar Wannan Aikin nata . Hello Are you Farida Hashim ? Ta yi maganan tana kanga ɗaya Daga cikin Wayar dake gaban ta a kunne ...Cike da Muryar ta irin na matan Gida ,wanda ba'a shiga School ba ta amsa Da Ehh me kika ce waye ne?? Sorry Mam you're calling from your bank , and there is problem passing to ur account , can you help us with your last digit ATM number Hajiya? .


Daga Ɗaya Ɓangaren ne matar da aka kira tace " Bana ji me kika ce? . Natsuwa Aaliyah tayi tana daidaita natsuwar ta irin na cikakkun Scammers yahoo girls Kamin tace " Okay Hajiya ,kina kira daga Bankin ki ne , Aƙwai matsala a account ɗin ki , shine muke so ki bamu last digit number naki Idan babu Damuwa . Ohoo yanzu na fahimta ". Matar tayi maganan tana fara jero mawa Aaliyah Numban account din na ƙarshe . Okay Thank you mam , we'll call you back . Kashe Wayar Aaliyah tayi cikin sauri tana fara danna Nombobin matar .oh my God ,wannan matar ce take da Wa'annan kudin a account ɗin ta ? Ki manin 2.M . Saurin danna Scaming tayi tana wawusar kuɗin tare da saurin cire layin da tayi kirar tana ajewa a gyefe . Kuɗin da tayi scam ɗin shi Direct asusun Hajiya Munaya ya faɗa . Sauke Ajiyar zuciya Aaliyah Tayi kamin tayi shiru tana tunanin Wani Hali Wannan matar zata tsinci kan ta a halin yanzu?.




Aaliyah Tun zaman da kika yi anan for more than 30mins na Only 2.million kika Samu? Tunanin me kike yi ne haka? . Hajiya Munaya wacce take mawa kanta laƙabi da cute Munaya babe Ta ƙare maganan cike da jin zafi akan Aaliyah .


Cikin Sauri Aaliyah ta ɗago kanta da yake a duƙe tana wani aikin satan ,cike da zazzaƙar Muryar ta tace " I'm Sorry Hajiya ,wallahi.... Saurin katse ta Cute Munaya Tayi tare da cewa" Enough bana Son Jin Wani zance , I gave you 3hrs Ina Son Naga Kuɗaɗen fiye da Haka . Okay ". Abun da Aaliyah tace kenan cikin Sauri tana ci-gaba da Aikin taɓa taɓen wayoyin . Juyawa Hajiya Munaya tayi tana nufar Farfajiyar gidan ta , tare da maganganu tana tafiya a haka ne har nake tunanin Zaki iya Sato min miliyoyin Wannan shaiɗanin Yaron Multi Billionerer AYDAAN moddibo. Ta Ina Haba.! Ta ƙare maganan tana ficewa daga Falon .


Bin ta da Ido Aaliyah Tayi tare da Lumshe idanun ta a lokaci guda ta fara tuno rabuwar ta da Inna Turai . Watso mata kayan ta take a buhu tare da banbami tana rufe ido na tsananin Tijara cewa take " Ƙyaun ki Aaliyah Bai amfana Mana Komai ba , Bai kuma Amfana mawa Uban ki ba , ya wahala dake tun kina ƙarama arzikin sa neman sa duka akan ki da Uwar ya ƙare har ta ƙwanta Hannun Dama . A haka ya cigaba da ɗawainiya dake Har ki gama Sakandire , Kalle ki ƙyau har ƙyau bai Amfana mana komai ba , babu mijin Aure sai Samari wannan yazo gobe bashi zaka gani ba ,babu mai baki sile bare sisi . Juba ki gani Mahaifin ki ne nan a Ƙwance Hannu ƙafa baki duka baya iya motsa su , Kuɗine ake nema kimanin Dubu Ɗari biyar yanda likitocin suka ce sannan zai samu waraka . To na gani na daina ci daku duka a gidan nan saboda nima ban dashi .


Inna Turai ke maganan tana sharce gumi tare da cigaba da watso mawa Aaliyah kayan ta ....Inna don Allah kiyi Haƙuri ,Kar ki koreni a cikin gidan ki bani da inda zani a rayuwa da ya wuce nan ,don ALLAH inna." Ina ai a yau sai kin fita , ki shiga Duniya duk inda zaki nemo kuɗin nan sai kin nemo ,koda kuwa Karuwanci zakiyi ...Ƙwana uku bamu ci abinci ba , anawa tunanin kema zaki rinƙa yin irin nasu Asama'u nan maƙociayar mu ,ba saa'ar ki bace , Tasan ta ɗauki nauyin gidan su ,itace cin iyayen ta shan su ,komai nasu amma ke jubi ki , yanda kasan ba yar talaka ba ,ba malam Ado ya haife ki ba ....kullum kina nan kaman ana Wanke ki da Karas . Yau sai kin bar gidan nan .




Zubewa Aaliyah Tayi a gaban shimfiɗar mahaifin ta inda yake ta haniniya irin na masu fama da ciwon shashi yana alamun Inna Turai ta rabu da Aaliyan Amma ina Fizgar hannun Aaliyah Turai tayi tana tasa ƙyeyar ta tare da Wurga ta wajen gidan tana cewa " Wallh ba zaki taɓa zama cikin gidan nan ba sai kin yarda zaki biya kudin Ciwon Uban ki ,kuma kece zaki cigaba da daukar nauyin gidan nan , don ke kadai Mahaifin ki ya haifa . Su Hajara daga Gidan Uban su na dauko su ,nan ba gidan Uban su bane ..... Aaliyah....Aaliyah muryar Cute Munaya ya katse Aaliyah da ta faɗa duniyar tunani .






Saurin kallon Hajiya Munaya Aaliyah Tayi tare da cewa " Na'am Hajiya . Kalla ya dawo , Ya dawo....! Tayi maganan cikin ihu tana kallon Aaliyah tare da cigaba da ce mata" Oga sir Multi Billionerer AYDAAN kenan ,baki ganshi yana Saukowa daga Girgin Germany bane ba?.




Idanun Aaliyan ne ya sauka akan vedion Wani matashin Saurayi kyakyawa na karshe wanda yafi kama mata da larabawa . Fuskar sa cikin baƙar glass wannan yasa ta kasa tantamce kamannin sa . Motsa baki Aaliyah Tayi a Hankali tana furta " Wannan Sabon Alhajin ki ne? .


A'a Aydaan da nake so Mu raina masa hankali shima mu yi yahoo mu ƙwashe kuɗin sa . Hajiya Wannan mutumin ta ina zamu iya yi masa Wanna....ke Gidan su koman sa na sani . Sunan gidan su gidan Alhmdllh Moddibo Family , Gida ne tamkar unguwa saboda girman ta ,estate me babba ,wanda manyan gija gijen masu kuɗin Nigeria ke rayuwa a ciki , kin taɓa ganin gidan da Flight ke sauka a Nigeria? To sai a wannan gidan . Boko kuɗi gata hutu da ƙafarta kenan . Shi Aydaan matashi ne a cikin gidan iyayen sa ne a gidan shi ɗa ne matsayin shi ,amma duk a yaran gidan yafi kowa filfili a Yau ya dawo Nigeria ....Don haka dama tuni nayi maki gurbin aikatau a cikin gidan .






Cikin Sauri Aaliyah ta kalli Munaya kamin tace " Hajiya Aiki? a ku ma gidan Moddibo family? Eh . Anan zaki yi ,ki kula domin mazan su da matan su lalatattu ne ,ƙwarata....kar kisa a Ranki wai a gidan Moddibo family kike , kisa a Ranki a cikin gidan SEXXI'ES HOUSE kike ,a lot wani lokaci zasu iya tarwatsa Mutuncin ki ,don nasan aƙwashi a lulluɓe ,ba irin mu bane da muka ga juya muka ga yau...So You have to be very careful with your self ....!












*To yanzu zamu fara labarin aƙwai badaƙala , Kar ku manta littafin na kuɗi ne ₦300 Regular... VIP group₦500... SPC₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN Ta wannan number 08081202932*




Kar ku manta da mun subscribe a Sabon YouTube channel ɗina @ MAMAN TEDDY NOVELS AUDIO mun gode. https://www.youtube.com/@mamanteddy4123
*اياك نعبد واياك نستعين**🕊️SEXXI'ES HOUSE🕊️*
(Romantic love and comedian story)






AYSHATOU MAMAN TEDDY




*Wannan littafi na kuɗi ne, ba zanyi free page da yawa ba , in Sha Allah a page 5 Zamu dakata da yin na free ,sauran kuma sai ki hanzarta Wajen mallakar taki... Regular group₦300...VIP group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932*


Free page
2




~Tallah~
Na sani ,kin sani, kuma kun sani ...mun gwada, kin gwada, mun san kuma na ƙwarai ,kayan Hajja daban dana Saura inganci da ƙyaun su baki baya iya faɗin dai dan shi 💯 guarantee , with zero chemical reaction . Ina mata masu fama da matsalar infection ? Fitar farin Ruwa , Tusan Gaba yayin Saduwar Aure , Ƙaiƙayin gaba...Ina kuma wacce take fama da rashin ni'ima , kullum complain kike samu Wurin Oga kan cewa baya jin Daɗi😋 Eh baya jin Daɗi nace kina wani noƙewa🙄 gwanda ki ware ki saki jikin ki , domin gyarar Auren ki da jin Daɗin Yallaɓai Sir , na gwada kema ki gwada kaman yanda dubban jama'a suka shaida maganin nata 💯 , maza taho tayi Maki gyarar Ciki🍌 da Waje🍇 don jin Daɗin ma'aurata baki Ɗaya ,maza tuntuɓi HAJJA mai kayan ɗa'a akan wannan nombobin 08139762831 kai ba'a anan Ta tsaya ba har gyarar Amare baku da matsala kudai ku tuntuɓi wannan number na akan 08139762831 nata gwada ...mun gwada ...kema daure ki gwada🫰.


To pah🤔 Kar kuma ayi tuya a manta da Albasa🧅 Ina Masoya na mabiya na? Nasan You're Up to billions ... Na gida Nigeria dama sauran ƙasashe masu bibiya ta , ƙasar Ghana , Niger , Saudiyya , India ,Egypt ,ƙasar Mali, ƙasar mu kenan yo Dama ai ku dole ku so naku,tun da Ni ɗin ƴar Gida ce😃🥰 . da ma sauran ƙasashe wanda nasan Ku da wanda ban san ku a mabiya naba , nasan kuna nan daga gyefe, Ku nuna mun soyayyar nan naku wurin Subscribing my new YouTube channel https://www.youtube.com/@mamanteddy4123 @MAMAN TEDDY HAUSA NOVELS AUDIO yauwa Na gode ƙwarai... thanks for your support and encouragement taku mamanteddy😍.


Da Dama Wasun ku na yawan tambayar sunayen books ɗin Maman teddy.! Ko kuce Don ALLAH maman teddy wani inkiya ne da mun gani zamu gane Wannan book ɗin ki ne? To bana da Inkiyar da ya wuce Sunana wato Mamanteddy . Sai dai ga sunayen karkatakaf littafaina wanda na rubuta a social media .
1) Gidan Ƙwarata
2)Dijama ƴar fulani
3) Ƴar Aiki
4)Taɓarah
5) Ƴar Waye
6) Sadaka Yalla
7) Bafullatanan Ruga.
8)Habibi daiman
9)Walijaam
10)Ƙwayar sama
11)Ƙwarton Manya
12) Bintoto
13)The sexxxy boss
14) The Virgin maid
15)Zuma da maɗaci
16) Womanizing boss
17)Yar maula
18) Kawaliya
19) Siyasata
20)SEXXI'ES HOUSE✍🏻
Subscribe my new YouTube channel anan ne zamu daura maku Audio na ɗaya bayan ɗaya duka Wannan littafan https://www.youtube.com/@mamanteddy4123




Cike da Mamaki da kuma sarewa Aaliyah ta kalli Hajiya Munaya matan da Ashekaru ta Haura Talatin a haihuwa amma ita a kullum kirar kan ta take da Small babe , Wai cute Munaya . Hajiya Wannan Aikin bai fi ƙarfi na ba kuwa? Ta yaya zan shiga Gidan shahararrun Mutanen nan wai har na yi miki Wannan aikin ba tare da sun ka Mani ba..kar ki manta da CCTV cameras na anan ta ko ina dole a samu a cikin wannan gidan attajiran gomnati da kuma yan kasuwa . Wani shashashan Kallo Hajiya Munaya ta Watsa mawa Aaliyah tare da taɓa baki cike da wulaƙantarwa irin na Hajiyoyin Bariki tace " Okay na Tuna a matsayin secondarie kike , kin ma yi ƙoƙari da har kika iya wannan sana'ar yahoo cikin Sauri , sai dai kina da Saurin Ɗaukar abu da fahimta ,shi yasa Ni da na koya miki a yanxu kika fini ta'asa. Nice na koya miki wannan Aikin ko Aaliyah? .


Munaya Tayi maganan Tana kallon Fuskar Aaliyah Wanda tsoro ya bayyana ƙarara a idanun ta . Gyaɗa masa Hajiya Munaya kai tayi tare da cewa " Eh Hajiya . To ki yarda dani Zamu ƙwashe miliyoyi a cikin wannan gidan , Ɗaya bayan ɗaya zamu yi , a wannan karon ina so ne nima na zama Billionerer ,daga lokacin da kika wawuro Wannan maƙudan Kuɗaɗen daga Nan zaki koma garin ku na da kudin Aikin Mahaifin ki , dama na kashewa wanda zai ɗauke ki har iya ka Ƙarshen Rayuwar ki ...."




Wani irin Gauron numfashi Aaliyah ta Sauke wanda bata tsaya yi mawa Hajiya Munaya magana ba ta yi saurin kanga Wayar da ake kirar ta a kunne " Allah ya isa macuta ,ɓarayin Yahoo kuje ku da ....Saurin Alama Hajiya Munaya tayi mata da ta kashe Wayar , Wanda cikin Sauri Aaliyah ta kashe Wayar tana shirin cire layin ne , Hajiya Munaya ta dakatar da ita ,tana cewa " Nawa aka samu daga Gurin ta ?. Ma is 100k ....mtsww da'ala Rabu da shasha talaka ce babu Abun da zata iya ...ki cigaba da Aiki da layin , kin san a ƙa'ida ba'a karya layi sai mun sata irin million haka .


Gyaɗa mata kai Aaliyah Tayi alamun ta sani kana ta cigaba da Aikin danna wayoyin dake gaban ta ,ta jawo wannan ta aje wancen ta koma tamkar Computer . Miƙewa Hajiya Munaya tayi bata ƙara bin ta da Maganan Gidan Moddibo Family ba ,don tun da tayi shiru tasan umarnin ta kawai take jira a ko wani lokaci da zarar tayi mata Umarni zata fara Aiki .!


**
Aaaman ne da Hibba Ƙwance a Gado Ɗaya , A yanda suke maruri zaka rantse da ALLAH mata ne da miji irin cikakkun masoyan junan nan sababbin ma'aurata 😂 . Nan ko tsakanin su Ita yar kaninin mahaifin shi ne , a takaice Cousins ne , Kasantuwar Gidan Estate ne kuma duka family Ɗaya ne a ciki yasa yaran gidan samari da yanmatan Gidan Babu Abun da suke yi sai aikin Lalata da ɓanna. Indai iskanci ne a wannan family na Moddibo su ɗin ƙarshe ne. Wannan yaja Wannan yace yana So daga Haka zai mata ɓara ɓara da mutuncin ta da Rayuwa , mazan gidan sune mafiya haɗari don kansu a haɗe yake kaman swingum suke a manne wurin haɗa kan su . Tatattune kuma shahararru . Idan sun gama lalata da Cousin ɗin nasu haka zasu koma tasu yasu suna bada labari ,wanda anan idan Wani yaji Abun yayi masa ,shima zai nufi Yarinyar ya jefa ƙwallon shi cikin Raga . A haka ɗaya bayan ɗaya n su zasu bi su lalata yarinya guda , kamin su jawo wata itama suyi mata naƙasu . Gida ne gidan harijai mazan su da matar su jarababbu ne , Wanda samarin Gidan sun haura su goma , Yayin da matan Gidan Sun fi mazan yawa . Duka kuma babu wanda yayi Aure , a cewan iyayen su ,duka auren Gida za'ayi masu . Hariji jarabbe kuma shine ƙarami a cikin mazan samarin Gidan shine Aydaan . Bashi da kunya tatacce na ƙarshe . Baya tsayawa cewa zai yaudari ɗayan su da Sunan yana So , a'a Da izzan sa zai lalata da kwazin din nashi kuma cikin rawar jiki suke bashi kan su . Don duk cikin su jira suke Ya taya wata cikin su .


A idon Duniya duk gidan babu na ALLAH kuma na kirki da ya wuce Adaan , Duk Safiyar Duniya zaki ga Almajirin da mabarata marasa ƙarfi talakawa yasa ana Masu rabon kudi manya ₦500 yara ƙanana ₦200 ko wanensu , wannan yasa idan ana maganan marasa ji ko iyayen basa sako shi . Iyaka su Yasu yasu suka san Waye shi ɗin ,don baya iskancin sa sai ya fita ƙasa yabar gida Nigeria , idan kuma ya dawo Nigeria to da Ƙannin nasa mata yake ɓannar sa . Duk da a matan Aƙwai Wanda suka girme masa Summy shekarar ta 32 , Fauziyya 30 shekarun su ɗaya amma ita tsakanin su 2 mount ta bashi ...sauran su Hibba kuma duka ƙannin sa ne . Cikin Samarin Gidan Aƙwai Mubarak , Aaman, Fauzan ,Ashraf Sa'id , Saif gasunan da wasu wanda basa a ƙasar da zama a yanzu ,suna ƙasar Watsewa Wato Malesia yanzu ɗan ki zai koyo miki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login