Showing 30001 words to 33000 words out of 78289 words

Chapter 11 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE DOCUMENT Book by Maman Teddy .txt

19 Dec 2024

6960

komai , kuma nima ba naje da zummar na yi hakan bane ,sai dai ALLAH ya rubuta dama a uku ga Watanan Aydaan zai Auri Aaliyah . Nisawa Abba yayi tare da kallon Daddy , Da kuma sauran yayyun nasa ,kamin ya cigaba da cewa " Aydaan shine Wanda yazo Airport a ranan da na dawo daga China ya Ɗauke Ni muka dawo Gida . So nasan yanda yake , duk da shi ba mai yawan magana bane ba , amma a yanayin sa na fahimta aƙwai Abun dake damunsa , Wannan yasa Ni Muna dawo Gida ,daga Ni Sai shi na tambaye sa meke damun sa?. Bai ji nauyi ba ya fayyace mun Lamarin sa Akan Ƴar Aikin sa Wato Aaliyah , Ya ƙare maganan hankalin sa a tashe don baya jin zaku amince da maganan auren ta , domun of course yasan auren Gida za'a yi masu don ya faɗa mun , Ni ne na yanke Hukuncin zuwa Garin Yobe da ƙafa na kuma ba tare da nayi shawara da Kowa ba . Bayan na isa Yobe , tabbas dangin Yarinyar suna cikin talauci da zafin Rayuwa , mahaifin ta mai karamin karfi ne , Aydaan baya Wurin lokacin da na yanke hukuncin daura masu Aure ,don neman Auren kawai naje muyi maganan da Iyayen ta ,amma a yanayin condition din da na tadda su ,sai na yanke hukuncin a ɗaura Auren nan take . Na kira Aydaaannn na kuma tambayar sa yana son Yarinyar ga Abun da na yanke akan su .... Hajiya Tun da nake ban taɓa Ganin farin cikin Aydaaannn irin na Wannan Rana ba ...Wannan yasa nan take aka tara mutane da Sauran dattijan unguwa aka kuma ba Aydaaannn Auren Aaliyah nan take . Hummm Numfasawa Abba yayi tare da cigaba da cewa " Hajiya Kar mu manta Halin da Aydaan ya shiga a sanadiyar So a Wancen Shakarun baya , Da yaya muka samu kan sa? Idan Bamu haɗa da da Wacce yake So ,to wacece zata bashi kular da ya dace?. Afuwan Bisa jin Wannan maganan tawa nasan na ɓata .... A'a Ya isa Abubakar , Babu komai shikenan ,zan rarrashi Sumayya tayi haƙuri su zauna su biyun ,tun da haka shima Aydaaannn ɗin ya so.!




Hajiya Barmani tayi maganan tana Kallon Inda Sumayya take ,idanun ta na fidda Hawaye ,don har ga Allah bata jin zata iya zaman kishi da wata akan Aydaaannn , Dole sai tasan yanda zata yi don Taga ita kaɗai ta mallake shi . Miƙewa Summy tayi ba tare da tace mawa kowa komai ba ta tsallaka tana ficewa daga Falon . Girgiza Kai Hajiya Barmani tayi tana cewa " Allah sarki ,kun gani ko? Itama maganan bai mata dadi ba gaskiya , gayi nan kuka take yi , Aydaan zamuyi magana dakai yanzu ku tashi kuje Allah yayi ma rayuwar ku albarka . Amin suka furta tare da miƙewa suna barin Part ɗin Hajiya Barmani .


***


A farfajiyar Gidan ne Aaman ya kalli Aydan tare da cewa " Aydaan ka huta Zaka ji dadin rayuwar ka ,Cox zaka Auri cikakkiyar mace , akasin mu da zamu Aura Ragowar mu . Kallon sa Aydaan yayi duk da yana cikin wani irin yanayi marar Dadi , Amma sai yace masa " Kaman ya kenan? Ai kai ne wanda kafara Kauda budurcin Hibba ,don haka don ka Aure ta ba laifi bane ai . Girgiza Kai Aaman yayi tare da cewa " Bani bane , Cousin Mubarak ne , Kuma a yanzu wani zafi nake ji tamkar na....shiru yayi da maganan idanun sa na kadawa yana yin Jah ,takaicin duniya ya gama isar sa . Cak Aydaan ya tsaya yana jin maganan Aminin nasa har cikin Zuciyar sa . Ganin yanda hankalin sa yake a tashe yasa Aydaaan riko Hannun Aaman yana cewa " taho muje ka rani wani Wuri . Kallon sa Aaman yayi tare da cewa " Mu je to " . Moton sa ya shiga tare da fara reverse yana ficewa daga Gidan. Ina zaka je da Wannan Ranan? . Garin su Kano. Kano..! Aaman ya maimaita tare da kallon Aydaan ,me zaka yi acan?. Ba tare da Aydaaannnnn ya kalle sa ba ya basa amsa da " Wurin Jidderh zani . Aydaaannnnn.! Aaaman ya kira sunan sa tare da masa Alamun ya haƙura mana ,Amma kuma Aydaaan kallon sa baiyi ba ,don shi abun da yasa ma ransa sai yayi yake Samun nutsuwa .


***


Kallon Su Ammiee Da su Abba Hajiya Barmani tayi kamin tace " To kune iyayen Wannan yaran , ya kuke ganin Al'amuran zasu kaya? Yanzu waye Zai rarrasar mun Sumayya ?. Shiru Ammiee tayi kamin tace " Hajiya Hakuri ya zama mata Dole , tun da babu yanda Zamuyi Aure ya riga anyi , Yanzu Ni zan samu Sumayya mu rarrashe ta . Sauke Ajiyar zuciya Hajiya Barmani tayi kamin tace " To ai yanzu dole ayi Ɗaya , Aydaaannnnn ya fara tarewa da Matar nasa da ya Aura ,kamin tarewar sa da Sumayya , Wannan a ganina zai fi samun masa zaman lafiya ,akan ace an kai masa matan duka rana Ɗaya . kallon ta Abba yayi tare da cewa Hajiya kaman ya kenan? .




Ina nufin ko yau ko gobe ko jibi a tabbatar Wancen yarinyar ta tare a gidan Aydaan , Don nan da Sati Guda za'a ɗaura Auren duka yaranan babu fashi ....*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*


18


Kallon Hajiya Barmani duka sukayi ,kowa na tsoron abin faɗi ciki har da Ammiee da ta tsaya tana kallon Daddy ko zai ce Wani Abun ,amma kuma sai yayi shiru .... Ganin Hakan yasa Ammiee sauke Muryar ta ƙasa tana cewa ' Hajiya Don Allah ayi hakuri ,A hada Tarewar Aaliyah da Na Sumayya duka , Ai shi ba ƙaramin Yaro bane , shekara Talatin ai yayi hankali , Yasan abun da ya dace , Idan muka yi duba Hajiya ga iyayen Aaliyah ba ƙarfi ne suke dashi ba , kamata yayi a sanar dasu iyayen ta....Ya isa Haka.! Hajiya Barmani tayi maganan tare da Ɗaga mawa Ammiee Hannu . Ko su shirya ko basa shirya ba ,dama Wani Abin kirki zasu iya taɓukawa ?. To bari kuji Ina Alh Abubakar?.


Cikin Sauri Abban Ibadan yace ' Na'am Hajiya.! bana so da buƙatar ganin an kawo mana Komai koda cokali ne na cikin Wannan Gidan ,kana Jina?. Kana Jina? . Saurin girgiza Kai yayi tare da cewa ' Ina Jinki Hajiya , inshallah Ba za'a yi hakan ba ,Ni ai a matsayin mahaifin ta nake , Don haka Ni na Ɗauki nauyin komai na Aaliyah tamkar Mahaifi gare ta ".




Taɓe Baki Hajiya Barmani tayi tare da cewa " Kaji dashi dama kaine ka kulla komai , ku tashi kuje Allah ya kara maku arziki da Wadata . Amin suka furta ,jiki a sanyaye kowa ya bar Falon Hajiya Barmani tare da nufar Part ɗin shi . Gaba Daya Hajiya Rahina ranta babu daɗi , jin zafi take tare da ji kaman taje ta ƙarar da Dangin Aaliyah da ita da kowa nata ,sai taga Ƙarshen Auren , Aydaan Mutuwa zaiyi idan bai Aure ta ba. A haka ta isa Bangaren ta ,Wanda da isan ta kai tsaye Bedroom Ɗin Summy ta nufa .




Sautin kukan ta ne ke tashi a hankali , Yayin da ko ina na jikin ta Rawa yake Alamun Zazzaɓi mai zafi ya kamata , Cikin Sauri Hajiya Rahina ta nufi Inda Sumayya ke ƙwance ta kululluɓe gaba Ɗaya Jikin ta har zuwa kan ta . Summy ta.! Momy Rahina tayi maganan tana kai hannun ta tare da Saurin yaye Blanket ɗin da Summy ta rufu dashi .




Ohhh Momy Sanyi nake ji , Momy ki rufe Ni." Summy ta ƙare maganan tana ƙanƙane Jikin ta , Hawaye na cigaba da fin Kuncin ta .!






*Kuyi hakuri guntun night update 🥱*
*#Mmn teddy*.!*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*


19


Ɗaga Hannu Momy Rahina tayi tana shafa Gyefen Saman Goshin Sumayya ,kana tace " Sannu bari yanzu na Kira Family Doctor Ya duba jikin naki da lafiyar ki duka?. Bana Buƙatar Family Doctor Mom , Yau kema da bakin ki kince Family Doctor? Sanin kan ki ne tun ba yau ba ,bana taba yarda Ko mun Rashin lafiya ,wani Doctor ya duba Ni ,in dai ba Aydaaannnnn ba. Summy tayi maganan tana kallon Mahaifiyar nata tare da matso Hawaye , Kamin ta haɗiye Ɗaɗɗatan Yawu tana cewa " Mom Yau A gaban kowa Aydaaannnnn yace baya Sona, Baya Son Aure na baya bukata na ke nan yake nufi A rayuwar sa? Momy Ƴar Aikin sa yake So , Humm kuma yar ba kowa ba . Mom bazan taba Warkewa ba daga ciwo nan sai dai na samu Sauki , Idan kin ga Na Warke to Aydaaannnnn ya cire Soyayyar ko wacce mace ya aje a gyefe ya dauki nawa Soyayyar da matuƙar muhimmanci.... Nisawa Momy Rahina tayi tare da cewa" Ya isa Sumayya kiyi barci ,kamin Aydaaannnnn ya shigo , bana Son duk Wani abu da zai ɗaga miki Hankali , Amma Ni nayi miki Alƙawarin ganin Bayan Auren Aaliyah da Aydaan ke da ma ko wacce mace da yake buri...ko da anyi Auren Aaliyah Wallh da makirci sai ta bar Gidan Aydaan .


Aydaan mijin mace Ɗaya ne Wato Ke .! Bayan Sumayya shida mace sai kallo . Wani irin Sanyi Summy taji Dadi na mamaye Zuciyar ta . Momy kin tabbata?. Gyaɗa Mata Kai tayi tare da sakin Murmushi tana Cewa " Inshallah Sumayya,zaki gani .


**


Yobe
Yammacin wannan Rana Aaliyah ce zaune tana aikin yankar kuɓewa , Inna Turai ne ta iso gaban ta tare da cewa " Aaliyah aje yankar nan ki taho Malam na Son magana damu shi da baban ki Salihu. Haka kurum taji ƙirjin ta ya buga ,gaban ta na yanke wa tare da Faɗi , Inna lafiya dai ko? . Aaliyah bana ce ba , Tun da nidai muje muuji Kirar . Amsan kubewan Inna tayi tare da aje shi a kitchen tana yin gaba Aaliyah na bin ta a baya suka isa Ɗakin Abba . Bakin Su dauke Da Sallama suka shiga dai dai Baba Salihu da Abba na amsa nawa Inna Turai da Aaliyah . Tsugunawa Aaliyah tayi har ƙasa tana gaishe da Baba Salihu kamin ta koma ta nade Gyefe tana jirar jin musababbin kiran nata .


Aamm'amm Baba Salihu yayi gyarar murya tare da kallon su su duka yana fara faɗa masu dalilin Kirar nasu . Da farko Inna Turai ,Kiyi haƙuri ,kece Uwa ga Aaliyah ,amma munyi Abin da Bamj nemi shawarar ki ba a matsayin ki na Uwa gareta . Itama kuma Aaliyah Batasan da Wannan Abu ba . Abun ya kuke ne shi yasa har muka ga ya zama wajibi a yau a yanzu mu sanar maku ,don ku fara shirye-shirye .




Kallon sa Inna Turai tayi cikin Rashin fahimta tace " Babu komai Malam Salihu me ya faru fadi muna jinka.!


Humm a gaskiya Mun bada Auren Aaliyah ga Aydaan Moddibo tsawon sati Uku kenan da Faruwar komai . Wani irin tsoro ne da Firgicin ya dirar ma Aaliyah ,wanda ya sata Ɗagowa da Sauri tana ware idanun ta akan na Baba Salihu... Inna Turai kuwa Cikin ɗaga murya tace " Ban gane ba , Me kuka nufi? . Abba ne ya amshi zancen tare da yi masu bayanin yanda auren nata ya kasance , tare da kara basu haƙuri ,daga karshe ne yake sanar masu da cewa " Jibi Dangin Aydaan suka shaida zasu taho a tafi da Amarya .




Malam Wannan wani irin Aure ne? Shin neman kai muke da Aaliyah? Haba Wannan anya .....Haba Turai haba da hankalin ki? Cewan Baba Salihu kamin ya cigaba da cewa " Addu'a ya kamata kiyi Allah ya albarkaci Auren ,ba Wai ki na rinka Wannan zancen ba . Aaliyah ne da tuni idanun ta suka tsinke da Hawaye , Shi kenan Na Auri Ƙwarto marar imani , Na ƙare rayuwata a gidan Harijai ,gidan Ƙwarata.....!










Naji kuna ta maganan ba tayi morning update ba ,to a gaskiya ban dade da dawowa school ba gashi muna shirye-shiryen fara yi ma yara Exam , wannan yasa kuka ji Ni shiru , ga kuma Ɗan aikace² na Gida , Amma kuyi hakuri da Wannan Zuwa anjima zamuyi mai tsawo sosai .
#Mmn teddy*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*


20


Hawaye ne ya cigaba da zuba mata babu kakkautawa , wanda Ganin haka yasa jikin su Abba yin Sanyi ƙalau . Cikin Muryar rarrashi tare da ban hakuri , Abba yayi Kirar sunan Aaliyah tare da cewa " Mama na, Kin San komai nayi miki ,Ni Mahaifin ki ne bazan yi Abin da zai cutar dake ba da rayuwar ki....Ina mai Addu'ar inshallah Zaki samu kulawa da Kwanciyar Hankali tare da Aydaaannnnn . Kiyi Haƙuri....Saurin share Hawayen idanun ta Aaliyah tayi tare da ƙaƙalo Murmushin Dole duka don ta kwantar mawa da Abba da Hankali ne tace " A'a Abba Na sani Abba duk Abin da kayi ka yanke akai na Abba baxaka cutar dani ba ,koda kuwa ya zama illa wannan haka Allah ya ƙaddara , Abba Zanyi biyayya na amince ba zance A'a ba . Kai Alhmdlh , Allah yayi miki Albarka mai Sunan Mama . Malam Salihu yayi maganan cike da nuna matsanancin Farin cikin shi bisa ga Aaliyah.


Shiru Inna Turai tayi tana kame hannayen ta ,domin jikin ta yayi sanyi ,ita bata san Abun yakai ga Haka ba . Miƙewa Aaliyah tayi tare da cewa " Abba zan iya tafiya?. Cikin Sauri Abba yace " Tafi Aaliyah Allah yayi miki Albarka . Amin Inna Turai ta amshe sa , Yayin da Aaliyah ta juya tana ficewa daga Ɗakin Abba tana nufar madafi.




Bayan fitan Aaliyah ne Inna Turai ta kalli Su Abba tare da cewa " Amma dai kun bin cika nasaban Wannan gida ko? Ni dai Wannan Auren ... Kar ki tada Hankalin ki Turai , Inshallah Allah zai basu zama lafiya tsakanin su .numfasawa Inna Turai tayi tare da cewa " Okay to shiknnn Allah y tabbatar mana da Alheri. Amin y rabbil alamin . Ɗakin ya amsa .


***


Tun da ya shiga Layin Su Jidderh ,ya ke tunano Abubuwa da dama wanda suka faru tsakanin su a shekarun baya . Lumshe ido yayi Yana bin ƙarƙashin biyar dake gaban gidan su Jidderh da kallo . A hankali ya fara tuno da zuwan shi kofar gidan na Farko ....Hauwa Jubi ki ƙatuwar ki dake shekaru kusan 18 babu miji ,sa'o'in ki duka sunyi Aure amma ke kin rantse sai kin yi boko ,ba kya hakura da Secondary school din ba hakan nan ? Cewan Baba yana cigaba da banbami . Jikin Hauwa ne yayi Sanyi , Shiru tayi tana kasa magana...Wuce ta yayi yana cewa " Kar ki manta Ni zan iya aura maki kowa nayi niyya sai naga karshen Son Boko ko duniya ....! Sauke Ajiyar zuciya yayi dai dai Aaman na yin parking tare da kallon Aydaaannnnn da ya dawo daga Duniyar tunanin sa da ya faɗa . To yanzu ya ake ciki? Wa zai kira mana ita Jidderh? . Kallon Aaman Aydaaannnnn yayi ba tare da ya bashi amsa ba ya fito daga Moton yana nufar hanyar Gidan su Hauwa . Biyo bayan sa Aaman yayi dai dai suna jin banbamin Baba a inda yake cewa " Ai tun da kin ki zaman Aure , sai ki fita fanfo a buga miki ki debo mawa Iyayen ki Ruwan Albarka .




Wani irin bugawa Ƙirjin Aydaaannnnn yayi yana jin Zafin Maganan Baba , Wai dama har yanzu bai sauya ba? Bai daina wahalar mun da Jidderh ta ba?. Fitowa yayi Hauwa na bin sa a baya hannun ta Ɗauke da bokitin ƙarfe . Saurin zubewa suka yi tare da cewa " Sannu Baba suna gaishe da Baban Hauwa . Maimakon ya amsa su sai tsayawa yayi yana tafka wani irin salati tare da cewa " Dama tun da naga Hauwa ta fito nasan ka buga ganga ne jujaliyar ta ka ya fito mun da ita daga Ɗakin mijin ta .




Wai kai Wani irin sheɗanin yaro ne? Ka hana mun ya sukuni tana budurwa ,yanzu ma a dakin mijin ta sai da kasa ta fito . Cikin Wani irin murya Hauwa ta kalli Su Aydaan da mamakin ganin su ya gama kai ta karshe . Aydaan kune?. Tayi maganan tana aje bokitin cikin wani irin yanayi . Kamin suyi mata magana ne Jidderh

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login