Showing 39001 words to 42000 words out of 78289 words
Chapter 14 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE DOCUMENT Book by Maman Teddy .txt
Aydaan kuwa Kaman yanda suka saba zaune yake Wuraren yammacin ,tun da ya tabbatar da dai dole Aaliyah ta zama matar sa , wannan yasa shi sakewa duk wani masifar Hajiya Barmani dake yi akan yana ta Ɗoki kaman Wanda za'a kawo masa ƴar Gwal sam bai dame sa ba . Zaune suke a love Garden nasu , Ko wannen su da Abun da yake yi , Aydaaannnnn ne ya kalli Aaman tare da cewa " Aaman kuyi hakuri Duka ,duka haƙuri zamuyi ,wannan auren fa Hadin Hajiya Kaka ne , itace kawai da rigimar ta muna zaune lau ta jajubo mana . Numfasawa Aaman yayi kamin yace " Dama cikakkun mata zamu Aura duk Abin zai zo da Sauki , cousins Dina ,Ragowar mu duka . Shiru Aydaaannnnn yayi yana jin Zafin Tuno da Yanda Yake ganin Mubarak na sukuwa akan Sumayya ,amma yau gashi Wai itace zai Aura a matsayin mata . Shi tun da yake bai taba Wani Abu da ita wai da sunan sex ba . Saboda tun da ya lura da ayyakun ta ya ja mata baya ,yau gashi Abun da yake gudu ya faru . Duk wai wa yafara Kawo Wannan Abun ne? . Aaman yayi maganan yana duban su duka , Lukman ne ya amshe da cewa " Ƙwaxin Mubarak mana ". Kallon Mubarak Aydaaannnnn yayi yana jin wani irin zafi da nadaman Abubuwan da suka aikata , sai kuma ya juyo tare da cewa " Mubarak muna ta magana but you keep silent ,baka ce komai ba sai charting da kake yi. Ɗago da ido Mubarak yayi yana kallon su duka kamin ya taɓe baki yana cewa " please cool Okay?. Nine Wanda na fara kawo mana Shawarar mu yi wannan Abu ,don haka kar ku damu ,zan kawo mana mafita . Don mun yi Aure shikenan Sai ba zamu cigaba da kula Sauran babes Ɗin mu na Waje ba? Yanzu ne fah muke jin ƙuruciya a jikin mu ....Kaiiii ya isa da Allah malami.! Aydaan ya katse shi cike da Ɓacin Rai . Okay Naji kace haka , Ni duka ba Wannan tambayar muka yi maka ba. Maganan da nake shin kai ne Ka fara Kauda Budurcin Sumayya?. Eh ya akayi ? , girgiza Kai Aydaan yayi kamin yace " Okay Hibba fa? Humm itama Nine , Ummu Kulsum , Gyaɗa masa kai yayi alamun shine , Okay Ummi fa? Matar da Shi Mubarak ɗin zai Aura kenan . Wannan Aaman ne? . Saurin cewa Aaman yayi " A'a Ni bani bane , sai dai idan Lukman . Jin haka nan take Lukman ya amsa dashi ne . Yanzu to mu me kuka nufi akan mu? Kuna nufin Ragowar ku zan Aura ? . Aaman yayi maganan yana miƙewa tsaye don ransa yanzu ne ma yaji yana ƙara ɓaci . Mubarak ne ya kalli Shi kamin yace " Kaima kayi irin na ƙwazin Aydaan mana ,ka samu yar babyn ka wacce bata wuce 18 ba ka Aura ,kasan taste ba'a magana anan Wurin , idan kayi haka shikenan , kaga sai mu cigaba da Aikin mu , kaman yanda muka saba a baya. Kayi da ita da rana ,muyi da ita da dare .
Buɗe Baki Aaman yayi cike da mmkin maganan Mubarak da Ƙunar Rai yace " Amma Gaskiya Ƙwazin Mubarak baka da banbanci da bunsuru...muna yin wannan Abun a sirri yamu yamu babu wanda yasani shine kake maganan idan munyi Aure mu cigaba? Wai ma na tambaye ku duka cikan mu akwai wanda yayi istibra'i ? Yanzu matan sunnan yarinya ƙarama kake maganan a baka ?. Aydaan ne da saboda Tsaban zuciya da ya riƙe glass cup din hannun sa bai saki ba sai da yaji ta tarwatse saboda Tsaban riƙon da yayi mata ,ji yake kaman makoshin Mubarak ya riƙe . Miƙewa yayi yana huci kaman zaki kamin ya tsaya akan Mubarak yana cewa " Ƙwazin Aaliyah, Aaliyah ta zan baka? Aaliyah ta fa matata ?. Lukman ne yace " A'a duk abin ba na zafi bane ba ,Ni kaina na Dauka bayan Auren zamu cigaba da mu'amalar ne . Kai Wannan jaraba naku da ƙwartonci yayi yawa . Babu Mata ne a gari sai kuce sai cousins din ku ? Yanzu ga halin da muke ciki nan duka munyi kuskure ,don cikin mu babu wanda bai ci ƴammatan Gidan nan ba daya bayan ɗaya ,a kuma ko wani lokaci safe rana dare . Kai Wallahi duk yarinyar nidai Aaman dana Aura sai na ci Uban ta , Sai tasan ta amince mawa Wani har dani sai tayi nadama ,don ba zan....Wani irin Ɗaukewa maganan nasa yayi saboda zuciya . Yayin da Mubarak ya cigaba da cewa " To sai meye don mun cigaba da mu'amalar mu ,waya sani ?. Kaji taste din Wannan kaji na Wancen Abun yafi Armashi.....Ƙummm Ƙuƙummm Mubarak yaji Dukan Aydaan A fuskar shi ....ƙwalar shi ya kama ,yana duka Mubarak na ramawa , Amma saboda zuciyar ba iri ɗaya ba tuni Aydaan ya sussunduma masa fuska . Haniya ne yasa iyayen nasu lekowa ta window ganin abun dake faruwa kokawa tsakanin Aydaan da Mubarak yasa Su duka fitowa da gudu sauri ² suna nufo love Garden din ,don su Aaman sun kasa ɓanɓare Mubarak a hannun Aydaan .
Duk Abin da ke faruwa a idon Aaliyah don Window Privacy ɗin ta a ta bayan garden Din yake . Tsayawa tayi tana kallon ikon Allah abin da bata taɓa Gani ba wai fada tsakanin su . Har abun ya kai ga kokawa . Meye ya haɗa su? Tambayar da take mawa kanta kenan kamin ta tabe baki tana cewa " Sun fi kusa . Juyawa zata yi don ita tana hangosu ta glass amma su basa ganin ta , nan taji Muryar Aydaan cikin zafin zuciya irin nasa yana cewa " Wallahi Aaliyah ba zata zauna a gidan nan ba ,a yau sai ta bar gidan nan , Gidan Ƙwarata zan kawo matata ta sunna?. Ɗifff duka samarin da ƴammatan su Hibba suka Dauke Wuta . Cikin Wani irin mamaki Ammie tace " Mene kace? Gidan Moddibo ne ya koma gidan ƙwarata? Meye haka Aydaaannnnn kana lafiya kuwa? . Hajiya Rahina ce tace " A'a babu lafiya .! Aydaaannnnn meke faruwa ? Yau da Mubarak kuke faɗa ? Abun da ban taba gani ba tun da kuke a rayuwa ko cacan baki bakwai yi tsakanin ku me yasa yau yanzu kuma?.
Nisawa Tayi tana cigaba da cewa " Me yasa ka kira Moddibo's Family da gidan Ƙwarata? Eiyee me yasa? . Cikin Rufewar ido da tijara yace " Momy ba ƙarya nayi ba , gaskiya ne idan kuma ƙarya ne su Mussa yanzu . Aydaaannnnn.! Aaman ya kira sunan sa cikin ɓacin Rai , yauu kai da kan ka ,kake kokarin fallasa wa? . Kar ka manta kai ma ai harda kai a ƙwaratan. Mubarak da ya daku yayi maganan yana kallon sa . Akan yanzu ka Auri cikakkiyar budurwa shine kake kishi har da dukana Aydaaannnnn , Wato Sauran matan da muke mu'amala dasu ba mata bane yanzu ne kaga mace . Yesss Haka ne , ba zan Auri Ko daya daga cikin gidan Moddibo's Family ba . Wannan gidan kamata yayi da a sauya masa suna zuwa Sexxies House ,Wato gidan Ƙwarata .....!
*Littafin na kudi ne , regular group₦300 VIP group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN tanan 08081202932 .*
#BONUSPAGE
#MMNTEDDY
#RAMADHAN PROMO.!
Alhamdulillah ,duk kan Godiya ya tabbata ga Allah ,mai kowa mai komai , Tsira da aminci su tabbata ga Sayyadina Muhammad SAW . alhmdlh RAMADHAN na kusanto mu , Ya Allah ka bamu ikon Aiki aiki na ƙwarai a cikin Wannan Wata mai isowa Wato watan RAMADHAN , Ni MMN TEDDY nake sanar da masoya na tare da dukan yan uwana musulmai , Sadaƙa da Zanyi daga Farkon RAMADHAN Zuwa Uku ga Watan RAMADHAN zanyi Rabon Kati wanda zan ɗaura shi a status ɗina , ko ta one Group da zan bude mai suna RAMADHAN Kareem , Badon komai ba zan yi Rabon Wannan kati sai don Albarkacin Wannan Wata mai girma mai kuma daraja , Zanyi Rabon MTN , 9MOBILE , GLO , AIRTEL duka dai 4 network ɗin nan in Allah ya kaimu kuma ya yarda .
Ga masu buƙatar samun Wannan PROMO nawa zaku iya tuntubar Numbobin Waya ta gasu ,zan rufe saving contact da Adding a group dina ana gobe RAMADHAN inshallah.... Just charte up via 08081202932 ... Banda kira Don Allah , saboda A online zamuyi komai don haka kuyi magana dani ta Iya WhatsApp ne Ngd , RAMADHAN RAMADHAN....RAMADHAN KAREEM.!
Maman teddy taku ce.! Allah ka bamu ladan niyya Amin ,kar a Manta a mawa fiyayyen Halitta Annabi SAW salati Goma Goma don Allah 👏.
*Duk Wanda yayi karo da wannan posting shima yayi share Zuwa Groups uku ,don Alfarmar Annabin Rahma mun gode!**Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
26
Wannan Wani irin magana ce take fitowa daga Bakin ku haka ? Wai kun san me kuke faɗi kuwa? Kar zargin da na dade ina yi akan ku ya tabbata a yau .! Ammie tayi maganan cike da tsoron kalaman nasu idanun ta na taruwa da Wasu irin zafafan Ƙwallah . Kama kai Hajiya Rahina tayi tana cewa " Au Abun da kuke yi kenan ? Eh nace Abun da kuke kenan ? . Shiru duka suka yi mata babu wanda ya kuma cewa kanzil ,wannan yasa su duka cewa " Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un , Ammien Aydaan kinji Kinga me nake Gani kuwa yanzu tattare da yaran nan ? . Ammie ne cikin fushi tace " Na gani kuma Naji Momyn Sumayya . Sun gama lalata da junan su kuwa Tayaya zasu Auri juna ? To Wallahi babu babu fashi ,kuka yi shukar ku don haka dole kune zaku girbi Abun da kuka shuka . Kuka Hibba tasa tana kama Ammie tare da cewa " Ammie pls Don Allah kar ku faɗa mawa Daddy da Abba , Ammie Wallh mun tuba , Ammie ban dani . Yi mun shiru shashashun banza shashashun Wofi . Kuka Momyn Hibba ta fashe dashi cikin jin zafi da raɗadi , tabbas dama ina jin ana cewa gata shi ke lalata yaro , yau gashi shi ya lalata ku . Naji na tsana kai na a yau . Nayi na damar kasancewa uwa wacce ta kasa ba ya'yan ta tarbiyya .
Shiru su duka sukayi ,yayin da Hibba ta kalli Lukman tana cewa " Ƙwazin kune kuka samu ,kune kuka tursasa mu . Tassss Momy ta wanke ta da Wani irin gigitaccen Mari , wanda Ammie cikin sauri ta riƙe hannun Momyn Hibba tana faɗin " Basu da laifi baki ga su mata bane ,cikakkun masu laifin gasu nan a tsaye . Fashewa da Kuka su duka matan suka yi Hibba Ummi Sumayya yayin da da gudu Hibba ta juya tana barin Wurin. Jikin Aaliyah ne ya fara ɓari kar³ da take ganin komai . Muryar Ammie taji tana cewa " Wato ka gama lalata da su ,yanzu ka Auri Aaliyah , tare ba xan bari wani abu ya faru ba . Bata karake jin me Ammie tace ba cikin Saurin tajuya tana ficewa daga Privacyn ,don Ammie ne tace ta watsa Ruwa ta fito . Kayan da Ammie ta aje mata a saman ƙayataccen Gadon ta nufa tana dauka tare da sakawa . Ba ta gama saka Rigar ba taji ya shigo cikin Wani irin yanayi yake cewa " Aaliyah ina mayafin ki?. Kallon Aydaaannnnn Aaliyah tayi kamin tace " gashi nan . Hannun sa yasa yana Ɗaukar mayafin tare da Ɗaura mata akai yana riƙe hannun ta . Bai mata magana ba ya fara ficewa da ita daga Part ɗin nashi . Ganin sun nufi Farfajiyar gidan yasa ta Saurin kallon sa da yake bude mata moto , Yallaɓai Aydaan ina zamu je kuma?. Gida na zan kai ki , ai na ba gida na ,ba zaki zauna anan ba .
A'a A'a Nidai Wallh Ammie bata ce na bika ba . Waye ya kawo gidan ? Nine mijin ki ko? Shiga muje . Tsayawa tayi tana masa tirjiya wanda Ganin tana ɓata masa lokaci ga zuciyar sa dake Tafasa don komai ya wargaza a yau nan take ya daka mata wani irin gigitaccen Tsawa wanda sai da ta firgita . Shiga ku wuce nace ..! Cikin Sauri ta shige Moton yana Rufewa tare da komawa mazaunin driver yana ficewa da ita Gidan. Tun da suka fita daga Estate ɗin take kuka a hankali ,wanda yake ƙara dagula masa lissafi . Banza yayi mata don playing music yayi a hankali yana tashi daga Moton wanda hakan yasa Aaliyah cigaba da kukan ta .....!
#Bana jin dadi kuyi Hakuri da Wannan pl*Sexxies House 🏠*
_(Love and romantic story)_
#Mmnteddy
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
27
Tun Aaliyah na jin kar ta bar kukan ,a tunanin ta zai tausaya mata ya koma da ita inda ya Ɗauka ta har tayi shiru don ta lura a wannan Lokaci rashin mutuncin nasa ne ya dawo mata sak Wancen Aydaaannnnn din da ta sani A baya. Dafe kan ta tayi tana jin yana sara mata tare da mata Wani irin mugun ciwo . Kallon sa tayi tana sharce Hawayen fuskar ta kamin ta yi duba gare sa tana cewa " Me nayi maka? . Kuka fa nake yi ko tausayi na baka ji ba ?. Don ALLAH ka yi haƙuri ka maida Ni Gidan Ku can . Kallon ta yayi yana jin Maganan nata na sosa masa rai , Tabbas Aaliyah bata da Hankali , Wannan Gidan ne take So na mai data? Girgiza Kai yayi kurum tare da maida Hankalin sa a kan Hanyar sa. Ganin Wannan zallar Wulaƙancin da yayi mata ,tayi masa magana bai bata amsa ba ya cigaba da Driving ɗin sa yasa Aaliyah Cigaba da kukan ta idanun ta har suna Rufewa . Horn taji yayi a gaban Wani tamfatsetse Gida ,wanda Girman Gate Ɗin kaɗai Aaliyah bata iya hango Farkon sa. Aydaaannnnn .! Ta kira sunan sa Muryar ta na shakewa saboda Kuka .! Kamin ya bata amsa ne taga an wangale gate ɗin yana shigewa da Moton sa cikin Wannan Gida. Ke Kuka wai kike yi tun yanzu? , Humm ai bai kamata tun yanzu ki fara kuka ba ,bana Son Hakan saboda zaki wahalar mun da kan ki ne. Idan kuma na fara Aikina fa akan ki Suma zakiyi kenan ?. Tsayawa Aaliyah tayi tana kallon sa don bata fahimci barikin nasa ba. Kamin tayi masa magana ne taji an bude side Ɗin ta , wani murya taji kaman ta inyamurai yana cewa " Wlcm Madam . Juyawa tayi tana kallon inyamurin irin ibo Man ɗin nan Fari kaman zabiya . Kasa masa magana tayi don girman gidan da kuma irin mutanen da ta gani ya tsorata ta ainun . Juyawa tayi da kan ta da Sauri tana kallon ɓarayin da Aydaan yake ,amma nan taga ashe tuni ya fice wani security na rufo murfin Moton ɓangaren nasa . Cikin kullewar Kai da tsoro ta fito tana isa inda Aydaan ke tsaye alamun ita yake jira. Bakin ta na Rawa kaman yanda jikin ta ke makerkyata tace " Yallaɓai Me ya kawo Ni nan? Ina ne nan kuma?. A Miskilance ya bata amsa da nan Gida na ne , inda na dade ina jirar Na tare da Jidderh ta , Amma ko yanzu Ban cire mawa kai na ba . Let Go in". Eh...? Aaliyah tayi maganan tana Buɗe Baki na mamaki da tsoro ,kana tace " Wallahi ba zan shiga ba ,gidan Yanka kai kakawo Ni ...Dama na dade ina zargin ku ,saboda marasa imani da tsoron Allah sune kaɗai Wanda zasu iya aikata Irin wannan Abun da kuke yi a tsakanin ku . Kuna lalata da junan ku , dama an ce masu shan jinin mutane sune suke irin abun da kuke yi . Wallahi ba zan shiga ba ,ka maida Ni Gida Wayyo Adda ,Wayyo Innna na shiga uku .!
Tsayawa Aydaaannnnn yayi yana mata wani irin kallo shashasha . Dariya ne ke son ƙwace masa ,amma sai ya dake a zuciyar sa yana cewa " This is the best Solution da zan yi maganin Wannan yarinyar a cikin gidan nan . Ɗaga kansa yayi yana bin gidan da kallo , tabbas ba ƙaramin gida bane ba ,don ya ɗauki Kusan Shekaru hudu kamin ya kammala shi . Bene ne Hawa Uku banda Under ground da yayi ,wato Gidan ƙasa . Ba'a bakin ta ya fara jin ana zargin kudin sa ba , amma shi yasan sirrin sa Ɗaya ne baya Wuce biyayyar iyayen sa ,da kuma cida Almajirai da marasa ƙarfi , wannan sirrin ƙaɗai ya riƙe a rayuwar sa ,wanda yake ganin haske dama da haunin sa . Hannun sa yaji Aaliyah ta riƙe tana tana zubewa a ƙasa tare da cigaba da rusa kuka faɗi take ' Na tuba Yallaɓai kayi ma Allah