Showing 72001 words to 75000 words out of 78289 words

Chapter 25 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE DOCUMENT Book by Maman Teddy .txt

19 Dec 2024

6958

masa kai alamun eh . Wani ihu yayi na farin ciki dama shi wannan kawai ya rage yake kuma jira yaji daga Gareta . Ɗaga ta yayi cakkk yana juyi da ita tana dariya shima dariyar yake yi .


I love You dear abun da yace kenan yana sauke ta kamin yace muje yau da kaina zan Miki Wanka , tare zamu zauna har dare . To Abokanan naka fa? Sun zo domin kai . To ai ke kin fi mun su muhimmanci a rayuwa ta. You know that ? . Humm numfasawa tayi kamin ya kama hannun ta suna ficewa Restroom ɗin tare da nufar bedroom din ta . Shi da kan sa yayi mata wankan suka fito , bayan ya taimaka mata ta kimtsa cikin Wani golden material doguwar Riga tayi mugun kyau tamkar itace Amaryar , Bin ta da kallo kawai yake yi ,da ya kai yakai ya dawo yayi mata summa yana kissing din ta tare da furta " kin ƙyau . Dinning room ya nufa da ita anan suka ci Abincin tare kaman yanda ya sabar mata kana daga bisani Ya bata maganin zazzaɓi ta sha .




Tun da ya fara rarrashin ta da nuna caring a kan ta bai fita ba har aka kawo amarya , wuraren 6:pm ne Abokanan sa da kan su har da Aaman suka shigo Suka fita dashi don dole , Zuciyar Aaliyah yayi sanyi wannan yasata nufar Privacy tana dauro Alwala don ta gabatar da Sallahn magrib .


Wuraren 8:30pm ne Wasu Hajiyoyi su uku suka shigo da Summy falon Aaliyah anan ne suka yi masu nasihar zama lafiya kana daga bisani suka maida Summy part ɗin ta . Ƙarfe Goman Dare tuni Aaliyah ta fara barci , don har a wannan lokacin Aydaaannnnn bai dawo ba ,haka Kuma kowa ya watse a gidan daga ita sai summy dake can part ɗin ta . bayan ya dawo gidan kai tsaye part Din Aaliyah ya nufa don yayi mata sai da safe . Bai mamaki ba Ganin ta da yayi can kuryar Gadon ta taja bargo tana barcin ta hankali ƙwance . Murmushi yayi yana ƙarikawa inda take tare da durkusawa ƙasa yana mata addu'a tare da gyara mata ƙwanciya yana miƙewa tare da rufo mata ƙofa .


**
Ɓangaren Aaman kuwa A wannan dare da aka kai masa Hibba yaci Uban ta ƙwarai Don Wahala iri iri ya bata , sai da ya zane ta tasssss da Bulala sannan tana jin jiki ya sa tayi alwala suka yi sallahn nafila a haka suka raya sunnah , duk da kamai cikin izaya yake mata . Amma ganin ta fara masa kuka yasa zuciyar sa karaya ya rabu da ita ta ƙwanta wuraren ƙarfe biyun dare .


Ɓangaren Aydaan kuwa da Summy Babu magana amma a ƙasa taci ƙaniyar ta ,haka take zuban jini yanda kasan Wannan shine karo na farko da ta fara sanin Wani Ɗa namiji , don ya fara Mata Abin kaman Abun arziki tana jin dadi daga haka ya fara Mata cikin izaya da mugun ta , dama ya dau Alƙawarin yanda Aaliyah tayi kuka ita da ta kawo masa mutuncin ta ,ita sai tayi kukan fiye da nata . Ai ko tayi don jan numfashi take kaman zata shiɗe... Ihu take babu maceci sai Allah . Da Zata kawo masa Wani cin mutumci da ta saba masa na cewa ' Aydaaannnnn Ni fa Yayar kace na girme maka kake mun wannan mugun tan haka kashe Ni....kamin ta rufe baki taji Tassss Tassss ya dauke ta da Mari har sau biyu ,kana cikin Tsawa yace " Yata ai yanzu a ƙarƙashi na kike dole ki iya bakkin ki ,kisan maganan da zaki rinƙa faɗa mun . Tun ƙarfe Goman Dare yake cin ta , bai rabu da ita ba sai Kirar Sallahn subahi , ya kyaleta ne ba don komai ba sai don Zai shiga Masallaci .




Motsi ta kasa tana ganin sa ya fito daga Toilet yana zura jallabiya ya fice daga Bedroom ɗin nata . Bayan ya fito masallaci ya na dawowa part ɗin Aaliyah ya nufa wuraren 6:00am. Mamaki ne ya kamasa Ganin har a lokacin barci take yi . Matsawa yayi kusa da ita yana hayewa Saman Gadon tare da jawo ta jikin sa , yana Rungume ta , dai dai tana farkawa tare da buɗe idanun ta . Kai Ya Aydaaann meye haka? . Tayi maganan tana miƙewa tare da dirka a gadon . Kallon ta yayi yana kwance kamin yace " Meye kenan ? Ni ba mijin ki bane ? . To ai ba ƙwana na bane ba , ka sauka kun A gado don Allah . Banza yayi mata bai son maganan ma . Kusan mintuna biyar tana tsaye bai ce komai ba itama bata ƙara magana ba, hakan yasa shi motsa bakin sa yana cewa " Me yasa ki kuka?.




Cikin Sauri tace " Babu komai . Miƙewa yayi yana mata kallon zonan.... Babu musu ta matsa kusa dashi don ta lura kaman da masifa ya shigo . Ga shi nan nagani a fuskar da idanun ki kinyi kuka ,me yasa ki kuka ?. Ƙwantar da kanta tayi a saman Ƙafadan sa tana fara sabon kukan nata . Hannun sa yasa yana shafa kan ta da Sumar ta kamin yace " Sorry .




Yah Aydaan Mafarki nayi Adda Hauwa bata da lafiya .! Shiru yayi na wucen Gadi , kamin yace " Mafarki ne tana lafiya kinji?. Cigaba tayi da kukan ,ganin hakan yasa shi cewa " Ko kina So ki ganta ? Sauri Cewa tayi " Ehh Don Allah ka kai Ni . Rungume ta yayi yana shafa Gyefen Kuncin ta kamin yace " Yau zan kai ki , amma a yau zamu dawo kinji , ki daina kuka yanzu. cike da jim dadi ta leko da fuskar ta tana murmushi tare da cewa " I love You ya Aydaaannnnn. I love you too.


***


Kaman yanda Aydaaannnnn yace mata ƙarfe 10:00am suka nufo Yobe inda Wuraren 2:00pm suka sauka a garin Yobe . La'ilah ha'illallah shine kalmar da Aydaaann yake yi ,don gaba Ɗaya Aaaliyah ta rasa natsuwar ta ,ihu take tamkar mene . Ɗakin Da aka gyara Don shigo da Gawar Hauwa ta nufa da gudu tana buɗe labulen Ɗakin Umma....Wayyo Adda Hauwa , Adda Hauwa na , ki tashi ki tashi kar ki tafi ,kar ki mutu ki bar Ni ....Adda Hauwa.........Tayi magana tana ɗago Gawar Hauwa tare da Rungume ta jikin ta . Mutanen Wurin ne ne yan uwa suka fashe da kuka suna kama Aaliyah tare da kokarin ficewa da ita daga Ɗakin , Amma kuma mene sam sun kasa ,wannan yasa su fitowa suna sanar da Su Baba da sauran Dattijan, Anan ne Kuma Aaaman na shigowa cikin gidan ,don shi mafarki yayi Hauwa ta mutu , Allah ne ya kiyaye shi ya kawo shi lafiya yobe . Duk wani jarumta irin na Aydaaann a wannan lokaci ya kasa dakewa Kuka suke yi shi da Aaaman tamkar zasu bi Hauwa Su bar duniyar. Salatin da su Inna Turai ke yi ya dau hankulan su , Umma ne ke kuka tana faɗin Aaaliyah ki buɗe idanun ki kar muyi biyu ,wannan rashin zai mana yawa .....Cikin Wani irin sauri Su Aydaaannnnn suka shigo Ɗakin da Gawar Hauwa yake , tana ƙawance shamɓal fuskar ta tamkar mai murmushi, Wannan fara'ar nata suke gani ƙwamce a yanzu da ta zama gawa . Gyefe guda Aaliyah ne itama zube babu alamun sauran rai a tare da ita ,jini ya ɓalle mata yana zuba . Alamun ɓarin juna biyu.....!
#Mmnteddy*SEXXI'ES HOUSE*
Forty-nine 49
#Mmnteddy
*Complete littafin ₦500 ne via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 /09061466409....*
___________________


Cikin Wani irin Ruɗewa da Gudu Aydaaann ya nufi inda Aaaliyah ke Ƙwance Don shi da ganin Hakan yasan Meye matsalar Abun ka ga Likita . Inna Turai ne ke cewa " A wuce da ita asibiti mafi kusa ,yayin da Umma ke kuka tana Kirar Sunan Aaaliyah , ficewa Da Aaaliyah Aydaaannnnn yayi cikin azama da zafin jini yayin da Aaaman ya biyo bayan sa don ya lura Aydaaannnnn gaba Ɗaya baya a natsuwar sa baya jin ko Driving zai iya yi don ya kai su Asibiti . Aaaman ya ɗauki Moton yana Jan su izuwa Asibiti don Inna Turai bayan su ta biyo da su baba Yalwa . Shi kam Aydaaannnnn Rungume Aaliyah take tsam a saman Ƙirjin sa sam ya kasa raba ta da jikin sa ,gani yake tamkar duka su biyun zasu tafi su bar sa ne . Wasu irin zafafan Ƙwallah ne ke zuba masa , hannun sa yake sawa tare da shafa Fuskar Aaaliyah yana motsa ta alamun ta buɗe idanun ta ,amma ina Bama ta san yana yi ba .


Wani babban Asibitin Ashmate aka Wuce da ita don bata taimakon Gaggawa , Inda nan take Nurses suka amshi Ta cikin Gaggawa , a ƙanƙanin lokaci Likitoci suka zagaye Gadon Aaliyah , wanda Aydaaann sam ya kasa zaune tsaye kaiwa da komowa yake yi , Ganin Ba zai iya ɗaurewa ba yasa shi shiga Ɗakin da Aaliyah take ana duba lafiyarta tare da son ceto Rayuwar ta . Wani likita na miji ya gani yana Ƙoƙarin Ɗaga mata Ƙafa Yayin da Nurse Ke ƙoƙarin cire mata Doguwar Rigar Jallabiyar jikin ta . Kaaaaiiiii ..! Ya Wani daka masu Tsawa wanda sai da suka Razana , a wani irin urunce suka juyo . Dr Aydaaann muna kan mata Aikin ne ,don Allah ka bamu Wuri mu sam.... Enough.! Yayi maganab yana katse Wata yar dattijuwar Nurse wanda da ita za'a yi aikin , Don tsawar da ya daka masu yasa suka fahimci shi ɗin mutum ne mai bakin kishi . Me kike nufi na tafi na barku da matata , wannan ƙattawan mazan suna kokarin taba mun jikin mata ? Su fita su bani Wuri ba zan mata na wani na miji ya gane mun ita ba , Wannan ai iskanci ne ,idan ku iya ku mata ba zaku iya ba ,Ni ku bani Wuri nayi mata abun da ya kamata . Sorry Doctor , kayi hakuri Dr Ema pls Go Out mu zamu yi mata komai . Doctor Ema ne da Abokanan aikin nasa su biyu sukayi saurin ficewa don Aydaaann tsoro ya basu , Sun dauka ma da duka zai rufe su , don su a yanzu basu ga yayi kama masu da likita ba sai dai Jarumin Soja ( Hero ) . Ganin sun fice yasa shi shima fita daga room Ɗin yana dawowa inda Aaaman ke tsaye da su Inna Turai . Ya ake ciki tana lafiya ko?. Hummm Sauke Numfashi yayi kamin yace " Inna tana lafiya naga tana motsa ƙafarta Everything will be Okay inshallah . Alhamdulillah shine kalmar da Su kayi kamin Aydaaannnnn yace muje Nasan yanzu an kammala Shirya Jidderh . Ɗago da ido Aaaman yayi yana kallon Aydaaannnnn matsanancin Tausayin sa ne ya kama shi . Hannun sa ya kama yana cewa " Mu tafi . Juyawa suka yi suna nufar Farfajiyar Asibitin inda moton su yake . Aydaaannnnn ne yasa hannu tare da buɗe Murfin Moton dai dai Aaaman na riƙe Hannun sa ,wannan yasa Aydaaannnnn juyowa tare da masa kallon meke faruwa ?.


Huuuuhhmm Numfashi Aaaman ya sauke kamin yace " Aydaan Bamu taba Gaba tsakanin Ni da kai ba , hasali ko sa'in sa bamu taɓa yi ba , Amma mun samu matsala sakamakon Soyayyar Jidderh da kake yi kuma Nima nake yi . Aydaaan.! Ya kira sunan Aydaaannnnn wanda yake kallon sa Cike da Rashin Fahimtar inda zancen nasa ya dosa . Ransa na masa Babu daɗi . Please Aaaman ka bar Ni da iya rashi na da nake yi ,ka dai na dawo mun da Famin dake Cikin zuciya ta . Na sani Nasan Soyayyar Jidderh a jinin mu yake . Yau ta tafi ta bar mu , Ka fahimce Ni , yanda kake Son Jidderh babu dalili baka san lokacin da Soyayyar ta yayi maka kamu ba a zuciya haka Nima . Muyi Hakuri da rashin ta mu Rungumi ƙaddara , mu koma yanda kuke a da , abotan mu da kuma zumuncin mu ,wacce muke domin ta yau ta bar mu , kayi Hakuri Ƙwazin . Aaaman yayi maganan idanun sa na tsiyayar da Hawaye .


Hannun suka Haɗa Aydaaannnnn na Hugging Ɗin Aaman tare da ɗan Girgiza hannayen su Alamun Komai ya wuce daga Yau . Shiga moto suka yi suna Barin Cikin Asibitin tare da nufar Gidan Baba don gabatar da jana'izar Hauwa . Sun isa dai dai Ana haramar Fito da Gawar ta , Wanda Ta ko'ina bil'adama kake Gani kamar mene , Matan layin kuka suke Sosai saboda kowa tsakanin sa da Hauwa sai sam Barka . A haka Suna ji suna gani aka yi mata Sallah tare da kai ta maƙwancin ta gidan ta na Gaskiya . A wannan Rana shiru shiriu babu mai iya Wata magana tsakanin Aydaaannnnn da Kuma Aaaman. Aaaman idanun sa sun kada sunyi Jajirrr don a yanzu har Gwara Aydaaannnnn ya nuna dangana . Shi Kuwa Aaaman ya gama tunanin cewa " Hauwa ta zama tasa zasuyi Rayuwa na har abada ,sai kuma gashi wanda ya fishi Son ta ya bar da ita duniyar . Haka suka zauna babu mai rarrashin Ɗan Uwan sa . A moto suke Suna hango shiga da fitar Jama'a .




Suna anan a zauna ne suka ga Isowan Salisu ya wani kafa hula yana mutsikar Ido , kowa a wurin Haushin sa suke ji ,don babu wanda baya da labarin irin azabtar da Hauwa da yayi a rayuwa daga ƙarshe yayi mata sakin Wulaƙanci . Ba tare da sun shawara da zuciyar su ba ,a tare su dai kawai suka ga sun fita . Nufar inda Salisu yake suka yi , nan take Aydaaannnnn ya kai hannun sa yana damƙo sa cikin Mutane . Kamin ya sauke masa hannu tuni Aamannn ya fara masa Wani irin duka hagu da dama ta ko ina . Shima Aydaaann kai masa hannu yake har a fuska , mutanen Wurin ne aka taso cikin sauri ana rikesu amma ina Sam sun gaza daina dukan Salisu . Suka biyu Aydaaannnnn yayi masa Salisu a fuska duka kamannin sa ya sauya , Hancin sa da bakin sa zubar jini yake yi . Kamin a ƙwaci Salisu a hannun su sai da suka ga baya numfashi don tuni ya dauke wuta ya sume hau a wurin.


Wasu mutanen Wurin ne da samarin Wurin ke cewa " Ku ƙara mawa matsiyaci mugu , inshallah ƙarshen ka ba zai yi ƙyau ba . Da ƙyar su Baba suka bar Wurin da su Aaaman da Aydaaann .


**


Hankalin Hibba ne ya tashi Ganin Aaaman ya fita gidan ba A natsuwar sa ba kuma Sannan har yammaci babu shi babu alamun sa...idan ta kira sa a waya Bata ma samun sa ,wannan yasata ɗaga waya tana Kirar momyn Aaaman . Ko tsayawa gaishe ta bata yi ba tafara kuka tana sanar mata da Aaman baya gida .kuma taji ya fita yana Kirar Sunan Jidder , gaskiya Mom Allah ya isa tsakanin mu da Wannan Yarinyar ta hanani sukuni da miji na . Shiru Momyn tayi cikin Rashin jin dadi , Jin kukan Hibba yasa Mom cewa " Hibba daina kuka ,ai yau kukan ki ta ƙare , Jidderhn da kike yi domin ta yau ta bar miki Duniyar ,sai ki tsuma shi ki sha . Ƙitttt Momy ta kashe Wayar tana barin Hibba da Faɗuwar Gaba . Ta mutu.??? Shine kalmar da take nanata wa a razane . Kamin kuma ta furta Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un.


**


Abba ne ya da misalin Ƙarfe biyar na yamma ya samu Su Aydaaannnnn aka cewa ya kamata su tafi gida su ga halin da matayen su suke ciki ,alabar shi sa dawo daga baya . Aaaman ne ya kalli Aydaaannnnn kamin yace " Aaliyah fa? . Bashi Amsa Aydaaannnnn yayi da cewa " Zan tsaya anan Har ta ji Sauki sai mu dawo tare da ita ,ka faɗa ma Ammmie . A yammacin Aaman ya dauko hanya Wanda bai sauka a gida ba sai Wuraren 9:pm . A wannan rana sam baiyi barci ba yayi kuka kuka kaman mene ? Wanda Hibba taga tashin hankali ,abun da bata taba gani ba. Tun tana jin ko a jikin ta ,yanda taga Yana yi ta kuma tuna da ita irin Soyayyar da take masa ace yau shine ya mutu ya barta ya zata yi ,wannan yasa ta itama fara nata kukan , nufar sa tayi tana zama a jikin sa tare da sa hannu tana Rungume sa tare da fashewa da kuka . Ganin haka yasa Aaaman tsagaita wa yana tausasa zuciyar sa tare da kokarin kawar da damuwar sa yana rarrashin ta tare da cewa " Abun da yafi masu shine yawaita mata addu'a . Allah yajiƙan Jidderh yayi mata Rahma Cousin Aaaman . A sanyaye ya furta Amin Hibba ".




Ɓangaren Sumayya kuwa ji da tayi ance Jidderh ta rasu ,ihu ta saka don su fa basu san mutuwa ba ,ba'a fiye yi masu mutuwa a dangin nasu ba , aƙwai manya sosai . A Rude take fadin Jidderh da ,wai Jidderh ce ta rasu ?. Jidderhn da Aydaaann? Haka take sambatu tana kaiwa da komowa . Jidderh mai surutu da saurin sabawa da jama'a Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un... A wannan rana dai Sam Sumayya taki Ƙwana a gidan ta , Tarkatawa tayi ta dawo Gidan Moddibo a cewan ta ba zata koma ba sai ranan Da Su Aaaliyah suka dawo . A rana daya duka sun shiga cikin tashin hankali sam sun manta da Wai faɗan da suke yi akan ta . Ba su yaran gidan ba har iyayen Gidan sun shiga hanlin jimami.


**


Ɓangaren Aaliyah kuwa Miscarriage tayi Wanda anan akayi mata Wankin ciki da Sauran su . Ba kuma ita ta farfaɗo ba sai Wuraren Safiyar washe Gari . Ware idanun ta tayi ba tare da ta lura da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login